sannan yajata suka haye upstairs
Mutanen parlorn couldn't move for a heart beat,sun bala'in yin mamaki jin abinda Ahmad ya faɗa and the way he swore to deal with duk wanda yayi ƙoƙarin taɓa Samha, Azeezah ta saki ƙara ta zube wurin tana murje murje sultana ta ruga da gudu sai ɗakin ta, Hajiya Saude ta duƙa tana mata magana amma Azeezah ko ji batayi,yan maza yan uwanta Hajiya Saude tasa suka ɗauke ta zuwa ɗaki...
*******
Suna shiga ɗakin Ahmad Samha ta fashe da matsanancin kuka, harda shaƙuwa da jan ajiyar zuciya, duk yanda Ahmad yaso ya lallasheta taƙi ji, jawo ta yayi pining her with his body batareda yasan abinda yake ba yashiga sumbatar ta, Samha was stunned...jin saukar lips ɗinsa anata, his mouth was warm,his lips soft.. tenderly Ahmad ke sumbatar ta as though she were a baby, his hand firmly holding her small waist,his tongue exploring her mouth, Samha ta lumshe idon ta accepting this foreign feeling,ji sukayi su biyun jikin su ya mutu, Lumshewa da idon shi ya fara yi and yanda yake jin jikin sa made him break the kiss ba shiri ya matsa baya His heart beating wildly,ya kalli Samha da taken nan wani irin bacci na fisgar ta gani kawai yayi ta haye gado ta kwanta without saying a word, wata irin nadama yaji tazo masa lokaci guda,he wasn't like that...
********
Gumi ne sharkaf a goshin ta sai motsi take her lips muttering *incoherent* words mafalkin da ta saba ne, amma na yau was more vivid, Amreesh be kwance cikin jini shaɓe shaɓe,ga wani mutum Nan da batasan koshi waye ba yana dariya wuƙa riƙe a hannun shi,itako on the other hand ɗaure take saman wata kujera, sai ihu take tana kiran Amreesh da idon sa ke lumshe but he wasn't responding...ɗago mutumin Amreesh yayi ya soka masa wuƙa
'' Amreesh!!!!!" Salmah ta kira da ƙarfi tana tashi zaune saman gadon duk zufa ta wanke ta and she was still naked, gashin ta ya watse she looked like a mad person, not minding babu kaya ajikin ta ta duro daga gadon ganin bata ga Amreesh ba,wani irin sharp pain taji Amma bata damu ba tayi ƙofa har zata buɗe ƙofa ta hango Amreesh yashe a ƙasa his hair covering his face,he wasn't wearing a single cloth,rufe bakin ta tayi jin kuka na ƙoƙarin taho mata,da sauri ta ƙarasa inda yake ta ɗago kanshi placing it on her chest ta shiga kiran sunan shi ganin baya responding yasa ta rungume shi crying incessantly, buɗe idon shi da sukayi jawur yayi gasping for air kafin ya fara tari, ciro kanshi daga ƙirjinta tayi staring at his face that looked reddish hawaye na cigaba da zirara daga idon ta '' baki gajiya da kuka Mahee Uhm?" Amreesh ya furta da shaƙaƙƙar murya, ƙara fashewa da kuka tayi hugging him tighter kamar tana tsoron in tabar shi za'a ƙwace shi, shima hugging ɗinta yayi stroking her hair with a trembling voice yace '' I'm sorry Mahee, I was inconsiderate of your feelings forgive me '' yayi maganar so much guilt eating him up ga azababben ciwon kan daya sako shi gaba,har bai gani da kyau '' it's okay,just...just don't.. just don't ever leave me pls!"tayi maganar wasu sabbin hawaye nabin fuskar ta '' Bazan taɓa barin ki ba Mahee!" Amreesh ya faɗa barely above whisper... Sun daɗe zaune a wurin kafin suka shiga toilet sukayi wanka,sukayi sallar zuhr da Asr... Amreesh yace ta kwanta zaije ya dafa musu Abinci amma taƙi tace sai dai suje tare, with no choices suka tafi tare landline ɗin wurin Amreesh yayi amfani dashi ya kira Ahmad ya sanar dashi they're off for two days...
****
Samha ce zaune beside Ahmad duk wayar da sukayi da Amreesh a kunnen ta,cije leɓen ta na ƙasa tayi.. ji take kamar tayi kuka, wuyan ta ta murza inda pendant ɗin ta yake kaiwa ada in tasa, and she does it even now da babu pendant ɗin when she misses home badly.. when she misses her parents,ƙara danne leɓenta tayi da haurunta trying so hard not to cry... Ahmad na lure da ita slowly ta miƙe batare da ta kalleshi ba tace '' can i sleep here for the night? Bazan iya Bacci Ni kaɗai ba" Share hawayen da suka zubomata tayi sannan ta fita daga ɗakin zuwa ɗakin su, tasha kuka har ta gaji tana tsaka da kukan Ahmad ya turo ƙofar ya shigo da sauri ta fara ɓoye fuskar ta cikin pillow pretending to sleep...
Kallon ta Ahmad yake hannayen sa zube cikin aljihun wandon sa his lips pressed tightly together alot of things swirling in his mind, Matsawa yayi gab da gadon yana ƙara ƙare mata kallo kafin ya ja blanket ya rufe ta, ya daidaita Ac'n with a sigh ya zauna bakin gadon ya miƙe ƙafafun shi ya jingina kanshi da headboard ya kashe wutar ɗakin... Tun Samha na tsammanin zai tafi har bacci ya kwashe ta..
The next day koda ta farko bata ganshi ba,wanka tayi,tayi Sallah yasa wata Abaya brown color tayi combing gashinta, ta shafa turare ,duk wannan tanayi babu walwala a fuskar ta abu guda kecin ranta meyasa mahma bata faɗa mata ba? Ita tama lura tunda tayi aure, their relationship became somehow koda yaushe Mahma wasu busy with her husband bata da lokacin ta, Ajiyar zuciya samha ta sauke trying to suppress kukan dake tasomata,
Juyowa tayi eyes filled with tears and behold! Idon ta ya shige cikin na Ahmad that were slightly reddish, saye yake da riga da wandon brown yard,gashin sa yasha gyara sai ƙyalli yake,his lips reddish and full, yayi bala'in kyau, ga ƙamshin da da ya cika hancin ta, hannun shi riƙe da breakfast,ƙasa Samha tayi da idon ta her tear flowed,da sauri ta juya masa baya but he had seeing it... Ƙarasowa yayi keeping the breakfast on the bed side yazo ya tsaya bayan Samha folding his hand a ƙirjinsa yace '' Still crying my lady?" Girgiza kanta samha tayi don idan tayi magana her voice will betray her,'' Toh inga fuskar ki'' yayi maganar yana juyo da ita, ƙasa tayi da kanta refusing to meet his gaze,duƙawa yayi slightly yana leƙa fuskar ta da sauri ta kalli gefe her lips trembling tace '' ka rabu dani pls..'' she said with a trembling voice, ji Ahmad yayi zuciyar sana ciwo, crossing the space between them he embraced her ta ɓoye fuskar ta a ƙirjinsa ta fashe da kukan da yafi wanda tayi jiya,bayan ta gama Ahmad yasa handkerchief ɗinsa ya goge mata fuskar ta,ya zaunar da ita ya bata breakfast ɗin da kanshi,bayan ta gama ya buɗe wardrobe ɗin ta ya ɗauko mata mayafin abayar ta ya yafa mata, holding her hand suka fita daga ɗakin jiki a sanyaye Samha ke biye dashi, ma'aikatan yaba plates shida Samha suka fita leading ɗinta yayi into his car bayan ta zauna a front seat ya zagaya ta shiga ɗayan side ɗin yatada motar suka bar gidan, through out the drive Samha was gloomy shima Ahmad baice komai ba untill they arrived in some orphanage, fitowa yayi ya buɗe mata ƙofar itama ta fito,tafiya kaɗan sukayi sai ga zugar yara sunzo da gudu sun rungume Ahmad, dariya Dr Ahmad yayi hugging them back,nan Ahmad ya fara dariya hugging them back, unknowingly Samha tayi murmushi tana kallon su in awe, nuna masu ita yayi suka zo itama suka rungumeta, suna gaida ita, Manyan orphanage ɗin ne suka biyo bayan yaran suna gaida Ahmad Samha ta tsaya daga gefe tana kallo, she was just in awe yanda ake girmama Ahmad, leading ɗinsa sukayi ciki, juyowa yayi beckoning Samha to come along, takowa tayi ta tsaya kusa da Ahmad suka shiga tafiya with the rest of the ppl,wurare da yawa aka nuna musu a orphanage, Samha was delighted duk wani baƙin ciki da ta kwaso ji tayi ya washe, ga wasu yara da sukayi surrounding ɗin Ahmad suna drawing duk sun ɓata masa jiki da paint,itama sai ga wasu sun zo da kayan su wurin Samha murmushi Samha tayi ta karɓa guiding them on how to draw, juyowa Ahmad yayi yana kallon Samha dake drawing ɗin sun set over an ocean sai ga wata ƙaramar yarinya zaune saman bench a kusa da ocean ɗin tana kallon sun set, idan mutum ya kalli hoton zai gane yanayin wanda yayi drawing ɗin da kuma abunda aka zana ɗin,it all screams loneliness...yeah, she was lonely...Yan yaran suka zauna with excited eyes suna kallo sai tsalle suke cuz drawing ɗin yayi musu kyau sosai, Juyowa Samha tayi idon ta ya haɗu dana Ahmad, murmushi mai kyau ta sakar masa which made his heart mealt,
'' Kana sonta ko?" Wani yaro da yayi noticing yanda Ahmad ke kallon Samha ya tambaya yana jan hannun rigar Ahmad, Murmushi Ahmad yayi holding the kid yace '' Alot...i love her alot..'' jinjina kanshi yaron yayi ya tashi daga jikin Ahmad wurin wani vase dake drawing room ɗin ya isa ya ciro wata flower me kyau, Ahmad na kallon shi,dawowa yayi ya ɗauki paper da crayon ya ba Ahmad karɓa Ahmad yayi yana binsa da kallo, whispering yaron yayi masa,Ahmad ya rubuta abinda ya faɗa with a smile on his face bayan ya gama ya karɓa yaje wurin Samha ta miƙa mata tareda flower,karɓa Samha tayi with a smile tace '' thank you '' gyaɗa kanshi yaron yayi kafin ya nuna Ahmad yace '' shi yace in kawo maki '' ido suka haɗa da sauri ta cire nata, unfolding the paper it read '' I love you My Lady,will you marry me?" Samha felt so shy,ta ɗago idon ta ta kalli direction ɗin Ahmad their eyes collided, wani irin Abu take ji a tsakiyar zuciyar ta especially ganin yanda yake flashing his expensive smile.... Ƙara ƙasa tayi da kanta feeling super duper shy,ga wani excitement that was tugging at her heart
*******
A ɓangare Salmah da Amreesh kuwa, soyayya taji da gani mai wuyar mantawa suke nunama juna, kullum suna manne da juna ba aikin fari bare na baƙi, they were always together,at the back of her mind as much as take ji kamar suyita zaman su nan suka ɗai,ta damu da son ganin Samha and wanting to know how she was,duk lokacin da ta tuna dacewa bata ko gaya ma Samha she was going out ba she feels guilty... aside from that nothing else
Kusan kullum sai sun shiga surrounding forest ɗin wurin, Amreesh nada wasu hunter clothes su da su shiga cikin dajin like real hunters,she really loves the days they spent in this place just su kaɗai... Har sukayi kwana biyu...
Doguwar rigar material jane saye a jikin ta dake ɗauke da adon flowers black and red,sai akabi flowers ɗin da stones, rigar ta mata kyau sosai yafa mayafi fari tayi packing her hair into a bun, ƙafafunta saye da takalmi masu stripes,it turned out Amreesh yayi niyar kawota nan wurin since few days don haka ya tsara komai ya siya musu kaya and all they'll need ... fuskar ta babu kwalliya sai almond eyes ɗinta da ta shafa ma kwalli da ya ƙara musu kyau making them appear more sexy and gorgeous..tsaye take bakin motar tana jiran Amreesh, taɗan yi nisa cikin tunani taji tsayuwar mutum gefen ta,ɗago daradaran idanun ta tayi ta sauke su akanshi and bloody hell!!! Saura kaɗan idon ta su zubo tsabar yanda ta waro su baki sake...
Fitowa yayi daga cikin gidan locking the door, yayi shigar jan yadi da akayi ma aikin embroidery na maza,and kayan sun bala'in yi masa kyau, sai ƙamshi yake zubawa gashin sa yasha gyara it was curled down wards, his cat eyes looking very sharp, fuskar sa har wani glowing take ga wani kyau na musamman Daya ƙara, hannunsa saye da wani expensive wrist watch black color ƙafafun sa cikin Black colored sandals, tafiya yake kamar baison taka ƙasa his eyes searching for her, hangota yayi tsaye wurin mota tana magana da wanda bai san WAYE SHI ba,ji Amreesh yayi his heart wasn't accepting it,ɗan ƙara sauri yayi don yakai wurin kafin ya isa har mutumin ya bar wurin WAYE SHI?....
WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17🍁 🍁
Chapter sixty two: The hunted house....
Through out the drive Salmah murmushi take idan ta tuna da wanda ta haɗu dashi,she was sure idan Amreesh yaganshi he will be suprised kuma zaiji daɗi,shiko Amreesh zuciyar sa ta rasa nutsuwa haka kawai duk da baisan waye mutumin ba his heart wasn't at peace, ajiyar zuciya ya sauke yana kallon gefen Salmah daketa murmushi from ear to ear,ya tambaye ta yet taƙi faɗa masa so he didn't press further....
Parking yayi suka fito Suna tafiya tare, Salmah ji take kamar ta zura da gudu ta ganta gaban Samha Amreesh fuskar sa ba walwala
Zaune suke a dining suna cin abinci dukan mutanen gidan daga mazan har matan,yau su Uncle T na gida, Azeezah sai juya cokalin ta take cikin abinci ta kasa ci haka ma Sultana da maraƙisiyya da Saudat, suna wondering Ina Amreesh da Ahmad suka tafi,su Uncle Naseer dasu Abdul Rahman intermittently suke magana akan business su Hajiya zakiyya na tamasu, The only person da baya magana a wurin was Pah,yayi zugudum yana kallon abincin sa,he looked tired,sad and depressed... Hajiya Maleeka lokaci zuwa lokaci take kallon side ɗinsa lotta things running through her mind, ƙamshin turaren Amreesh ne ya baɗe wurin kafin footsteps ɗinsu, duka aka juyo ana kallon entrance, maraƙisiyya da Saudat idon su na wani irin glistening, finally zasuga masoyin su
Ɓullowa Amreesh da Salmah sukayi,sai kuma suka ɗam tsaya Amreesh yaɗan ranƙwafo yana goge mata wani abu a gefen lips ɗinta
'' shegu marasa kunya!" Hajiya zakiyya ta faɗa with a loud hiss, Sauran ma kowa sai Allah wadai yake, Khaleel ya wani kafe Salmah da Ido ko ƙiftawa bayayi while maraƙisiyya da Saudat suka ji kamar ana tsaga zuciyoyin su da wuƙa, Mariya sai kallon tsakanin saudat da maraƙisiyya take a low smile appearing on her face, Azeezah ta taɓe baki looking away, infact everybody halted what they were doing suka ci-gaba da kallon su Salmah, Amreesh ko a colar rigarsa, Salmah felt uncomfortable, Hajiya Maleeka was the only one da Bata kallon su, that's because she's busy planning on how to separate them don taga affection ɗim yayi yawa, '' kowa na kallon mu fa!" Salmah ta faɗa, Slowly Amreesh yace '' So? Are You some body's wife?" Girgiza kanta tayi
'' Allah wadan naka ya lalace!" Hajiya Saude ta faɗa tana cigaba da zundumo ma su Amreesh zagi,su Uncle Naseer basu ce komai ba, su maraƙisiyya zuciyoyin su kamar zasu fashe,jin yanda ake zargin su yasa Amreesh slowly wrapped his hand around her waist gently pulling her close before crushing his lips on hers...she was stunned...I mean akwai mutane a wurin fa!
Da sauri Hajiya Saude tasa hannu ta rufe fuskar ta, sauran suna buga Salati suna zagin su, Amreesh bai ma san sunayi ba, Salmah nata mutsu mutsun ƙwace kanta, Saida Amreesh yayi mai isar sa sannan ya ɗauke ta suka bar wurin, Aiko sun sha zagi da ɗibar Albarka buhu buhu.... Hajiya Maleeka ta bisu da ido her eyes darkening ta ƙasan table kuwa ta dumƙe hannun ta, haurunta kamar zasu katse harshen ta.
Suna shiga ɗaki Amreesh ya direta ya faɗa toilet,tabi shi da kallo, fita tayi zuwa ɗakin Samha but there was no one inside sai dai ko ina tsab tsab..
*******
MONALISA PARK ABUJA
Fitowa yayi cikin shigar yadi navy blue daya bala'in yi masa kyau, ƙafafunsa saye da sandals baƙaƙe,ga wani azababben ƙamshi da yake fitar wa kamar yayi wanka da turare, fuskar sa na wani glowing ɗan ƙaramin murmushi laƙe a lips ɗinsa,his sleepy eyes looking intently at the car,gashin sa na ƙyalli under the sunlight, Zagaya wa yayi zuwa ɗayan side ɗin ya buɗe na Samha, fitowa tayi tana turo baki, itama ta bala'in yin kyau kamar kasace ta ka gudu itama saye take da navy blue ɗin Abaya,with beads work around the neck tayi rolling ɗin veil ɗin gashin ta packed into a bun, her lips glossy foxy eyes ɗinta looking so beautiful fuskar ta ba kwalliya ko kaɗan,takalmin ƙafarta Black sandals itama, sai baza ƙamshi take, Murmushi Ahmad yayi lokacin da ta zagayo side ɗin sa, jerawa sukayi suka fara tafiya cikin Park ɗin,tun kwanaki biyu da suka wuce Samha da Ahmad had been bonding well, soyayyar su na ƙara shiga cikin zukatan juna, her especially dashi take kwana take tashi, amma idan sun haɗu sai tayi ta basar wa, shiko yayi ta teasing ɗinta asking her to marry him, wallahi har kunya yake bata,but she loved it...she loved the way he teased her.... Shima Ahmad anashi ɓangaren ji yake kamar ana kwarara soyayyar Samha acikin zuciyar sa, every heartbeat goes with her name echoing in his heart,baisan irin son da yake ma Samha ba definitely it is immeasurable.... restaurant ɗin wurin suka isa suka samu wuri suka zauna, ordering ɗin abinci sukayi da abun sha, Samha bata wani ci da yawa ba,har yanzu...she still wishes Salmah.... girgiza kanta tayi trying hard kada ta bari tears ɗinta yayi spilling,he didn't like the way she cries..gani kawai yayi ta miƙe ta fita biyan expenses ɗin yayi sannan yabi bayan ta,wurin wani ice cream vendor yagan ta, wurin ya isa daidai ana miƙo mata three scoops of vanilla, strawberry and watermelon flavor,karɓa tayi tana faɗin '' thank you '' kuɗi Ahmad ya Ciro daga wallet ɗinsa yabiya suka samu wuri ƙarƙashin bishiyar wurin suka zauna, Samha na kallon yara as they play on the play ground, tana Shan ice cream ɗin tana dariya Ahmad ya juyo ya kafe ta da ido,ɗan kallon gefen shi tayi kafin ta haɗe fuska ta miƙa masa ice cream tareda faɗin '' Kada aga kana ta kallo na naƙi baka a ɗauka Ni marowaciya ce'' Dariya Ahmad yayi ya karɓi ice cream ɗin da ta miƙa masa, kallon shi tayi taga yana shan ice cream ɗin with the same scoop da tayi amfani dashi bayan akwai wani,ido suka haɗa taji cheeks ɗinta burning up,da sauri Ahmad ya zaro wayar sa ya ɗauki Samha hoto and it looked beautiful yanda kumatun ta sukayi ja because she blushed it made her look cute,da sauri Samha ts kauda kanta ta miƙe tsaye '' You look so beautiful when you blush '' taji Ahmad na faɗa, bata ko juyo ba, safe saitin zuciyar sa yayi still licking the ice cream
Bayan ya gama ya tashi yabi bayan Samha,ganin ta yayi tabi layin shiga hunted house, ɗan zaro ido yayi '' Are You sure about this my lady? Zamu iya canja wani!" Juyowa Samha tayi tana kallon Ahmad that looked a little bit scared with a smirk tace '' Ko tsoro kake ji?" Tayi maganar tareda ɗage gira,zuru da ido Ahmad yayi Alamun tsoro sun bayyana tattareda shi yace '' who?.. Me?.. Ba tsoro nake ji ba! Kawai dai gudun kada ki kasa kwana da daddare '' Dariya Samha tayi ta jawo hannun shi suka shige hunted house ɗin, Ahmad sai zaro ido yake,he hates spooky things
Wurin duhu babu haske, ga abubuwan tsoro,kamar mummies, spiders, ga mutanen da suka yi shiga kamar ghost wasu kamar horror sai dai mutum yaji ana jan shi,Ahmad ya wani shishshige ma Samha,his body literally shaking,itako Samha ba abunda ya sha mata kai,in fact it thrills her,ji Ahmad yayi ana jan ƙafarshi yariƙe hannun Samha voice shaking yace '' My... lad..y'' juyowa Samha tayi tana kallon Ahmad dake shaking kamar ganye tsabar tsoro, ɗauke fuskar ta tayi holding her laughter, tafiya suka Cigaba dayi sai ga wasu sun zo su uku suna abu kamar vampires, jawo Samha yayi ya rungume yana karanto addu'oi bayan ya runtse ido,ƙasa ƙasa Samha ke dariya, it was fun after a while yadan buɗe ido guda yaga basu nan ajiyar zuciya ya sauke suka cigaba da tafiya idon Ahmad kamar zasu zubo, basu yi nisa ba suka ga wasu su uku sun fito saye da farin cloak an haska fuskokinsu da fitila fuskar su ba kyan gani duk an bi an zane and they looked scary, approaching ɗinsu suka fara, Ahmad ya kusa sakin fitsari gumi ya wanke shi sharkaf ganin suna approaching yasake rungume Samha in a protective manner yana cigaba da karanta adduo'i completely forgetting wannan is just a stunt, samha ganin yanda Ahmad yake kareta despite the fact that shima a tsorace yake felt something warm covering her heart, bayan tafiyar wa'yannan suka cigaba da tafiya wasu a gaba suka fito su huɗu 2 on each side suna jan Samha da Ahmad, '' My ladyyyy!!!!!!" Dr Ahmad ya kira da ƙarfi trying desperately ya ƙwace kanshi, don shi ganin komai yake da gaske, ƙwace wa yayi yayo kan wa'yanda ke jan Samha ya fara dukan su cikin fitar hayyaci har ya ƙwace Samha the two of them falling on the ground, ƙanƙame Samha Yayi yana sakin ajiyar zuciya,jikin sa na cigaba da rawa, Samha hugged him back tana shafa bayan shi to calm him down '' it's okay '' she whispered... Miƙewa sukayi ya riƙe hannun Samha suka cigaba da tafiya he was more alerted now than ever sun kusa fita wurin wasu vampires charged at him suka wuce da Ahmad ta wani wuri daban da Samha bata sani ba, hankalin ta ya tashi '' My lady!" Dr Ahmad ya kira kafin su ɓatar dashi daga inda Samha take,binsu da gudu Samha tayi tana kiran '' My prince..!!" Amma ƙofar was shut duk yanda samha tayi ƙoƙarin shiga wurin it was closed,kuka ta fashe dashi,it was her fault dama bata ce su shigo hunted house ba, wayyo Allah! Tashi tayi ta idasa fita daga hunted house ɗin, cikin wani daji ta ɓullo, Inda dogayen itace ga wani stream inda ruwa ke bi suna zuba down wards,sai an tsallaka za'a isa ɗayan side ɗin,daga kanta samha tayi taga har Rana ta faɗi,the place was quite ba'a jin komai sai kukan tsuntsaye, ga sanyin da ya fara saukowa don har yanzu December ne,ƙasan wurin ganyayyaki that have withered,kallon ko ina Samha take bata ga dr Ahmad ba, and she didn't see a way to go back to the park sake fashewa tayi da kuka looking side by side ko zata ganshi, yanzu shine kawai Abinda take muradin gani, tafiya ta cigaba da yi cikin dajin tana kiran sunan shi hawaye na ratata,batasan dacewa ma gyalen ta ya faɗi ba, gashin taya walwale,tayi nisa ciki dajin tana kiransa ganin babu amsa sai ma dare dake ƙarayi ga kukan tsuntsaye yasa Samha tsayuwa wuri guda ta cigaba da rera kuka tana sambatu '' it's all my fault...I shouldn't have...I shouldn't have brought him...to the hunted house... I'm sorry '' haka ta cigaba da maganganu in a broken voice ta rufe fuskar tada tafin hannun ta she desperately wants to see him,so take su koma gida she won't bring him to a place like this tayi alƙwari..'' I'm sorry '' ta faɗa in a whisper kafin ta faɗi on her knees tana rusar kuka cikin ganyayyaki kamar ranta zai fita '' My lady...!" Ɗago jajayen idon ta tayi ta kalli direction ɗin da Muryar ta fito ganin shi tayi tsaye a ɗayan side ɗin, he looked dishelved gashin kansa yayi datti haka ma kayan shi yet there's still a smile on his face, miƙewa Samha tayi itama tanayi masa murmushi,wasu sabbin hawaye suna sauka akan fuskar ta, gashin ta duk yayi datti,not minding ta tsallako da gudu,ware mata hannun shi yayi and she fell into his arms tana sake fashewa da kuka da gaske ta tsorata,ta ɗauka shike nan,they will never see again '' Kayi haƙuri..duk laifina ne ''tayi maganar burying her face in his chest,shafa gashin ta yake idon shi a lumshe zuciyar sa na wani gudu kamar zata bar ƙirjin sa, tuni ya koma Park ɗin ya ɗauka ya iske ta but he didn't find har tsawon lokaci hakan yasa ya dawo cikin daji ya fara Neman ta,his heart beating wildly all sorts of bad things running in his mind,he was almost
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 40 Chapter of 52