daidai ita hands on knees yana haki yace '' ya Allah nasani baxaki barni ba Rose, you will comeback to me, akwai abubuwa da yawa da bamuyi ba nada we wish to do,you can't leave just yet '' yayi maganar yana kallon salamatu dake masa murmushi, murmushi shima yayi stepping forward to hug her, Amma sai ya samu kanshi da kama iska, babu ta a wurin shine kawai yake hasashe, kallon ko ina da ko ina yayi yaga ba kowa wurin shi kaɗai ne, '' Ya Allah why!!!'' ya faɗa yana zubewa akan guiwowin shi yasa hannu ya rufe fuskar sa yana rushe wa da kuka, '' why Ya Allah? Cewa tayi zata je ta ɗauko abu and she left! Me yasa zata yimin haka? Bayan tasan bazan iya rayuwa babu ita ba! I love her so much why did she have to leave so soon?" Yayi tambayoyin yana kuka kamar wani zautacce,St this point ya ma fi zaucewa, zaucewa of there's anything like that
Kifa kanshi yayi a ƙasa yana sharɓar kuka under the rain, a slow *melancholic*music played
🎶Lone?, I can feel it slowly creeping in 🎶
🎶𝑊ith every breath I take feels like a heavy knot,🎶
🎶Clinging tightly onto my heart, it suffocates🎶
🎶My eyes widened in search of you hoping you'll come🎶
🎶 Holding my hand and you'll take me home 🎶
🎶𝑊ith every breath I take my heart screams your name,🎶
🎶Tears spilling hoping your hands will wipe them🎶
🎶There in the darkness, finding my light home🎶
🎶All I wish right now is be by your side,
I know we're worlds apart 🎶
🎶 Maybe impossible,still,I can never give up on you...🎶
🎶You are all I want...🎼
🎶𝐼turned around feeling your presence 🎶
🎶I just know deep in me, you're somewhere close 🎶
🎶But where are you hiding? Come back to me🎶
🎶Even if it's just once,let me look at you for the last time...🎶
********
Mahmah da Samha zaune suke sun shirya komai kamar yanda aka saba,the food on the dining and all, zaune suke kusa da juna tun suna da ran ganin su Aliyu har Mahma ta fara kuka, Samha duk da bata iya lallashi ba sai ƙoƙarin lallashinta take,deep down itama wannan baƙin cikin na caccakar zuciyar ta she just didn't know how to express it.
Suna nan zaune har aka fara ruwa,har ruwa suka ɗauke that was kusan 12 na dare, abinda kawai ke tada su daga wurin su Sallah. Sunanan zaune wurin 12:30 Aliyu ya banko ƙofar ya shigo kayan sa jage jage shima kamar mahaukaci, miƙewa suka yi suka isa inda yake, their eyes hoping to see their Mom Amma basu ga kowa ba'' Pa..,ina.. Ma?" Mahmah tayi maganar idanun ta na kawo hawaye Samha gefen ta,kallon su Aliyu yayi with emotionless eyes kafin yace flatly '' She's gone '' daga haka bai ƙara ce musu komai ba,ɗakin sa ya shiga ya rufe ƙofa,suka bi bayan shi da kallo, sulale wa Mahmah tayi a wurin tana buɗe sabon shafin kuka, Samha sai tausar ta take,kuka Mahma take tana sambatu iri iri,she just couldn't believe it. Anan Bacci ya kwashe su su biyu...
The next was another round of cries especially idan sun kalli ko ina na gidan especially inda Salamatu ke zama, da kuma kitchen,it feels empty and cold gidan su that was once a happy home has now turned into a funeral ground.
Aliyu ma ya rufe kansa cikin ɗaki he wasn't allowing anyone to see him,shima sai kuka yake yana sambatu, over and over ya kalli videon su na ƙarshe a ranar yana kuka je felt so broken...
Har tsawon wata ɗaya abinda ya cigaba da faruwa kenan,tun ranar da Salamatu ta rasu,Aliyu ya dawo tun daga ranar basu sake sashi a idon su ba,kuma yana gidan ba wai bai nan ba. Idan sun je sun ƙwanƙwasa ƙofar da ba zai buɗe ba,tun suna damuwa dashi har sun barsa.
Sun cigaba da rayuwar su,amma fa har yanzu they haven't moved on from the death of their mom, especially Samha.
Zaune suke da safe suna karyawa sun shirya cikin uniforms ɗin su,Black skirt da farar riga sai tie da blazer a sama, Mahmah tayi gashin ta in a ponytail, Samha kuma tsoro biyu as usual sai ƙaton round frame glass ɗinta, Break fast sukeyi silently when suddenly suka ji foot steps on the stairs kallon Aliyu dake saukowa cikin shigar office sukayi,duk ya rame ya ƙanjame kamar bashi ba,he looked pitiful. Kallon shi sukayi su biyu kafin su kalli juna,zuwa yayi zai wuce su Mahmah tayi saurin kiran '' Pa '' juyowa yayi ya kalli su biyun kafin slowly his eyes settled on Mahma,she looked exactly kamar Rose ɗinsa, isowa wurin sa sukayi su biyu Mahma tace '' Are You okay?" Jinjina kansa yayi yana kallon ta, even for a single day Bai manta da matar sa ba and now seeing this girl? Crouching yayi to her height ya jawo ta ya rungume, Samha dake tsaye daga kusa expected the same amma sai kawai ta ga Aliyu ya miƙe ya fita without looking at her, without doing the same to her. Ita ba mutum bace? Ita ba ya bace? Was she inferior? Tsawon Wata ɗaya nada yet she still gets the cold treatment.... Sauke idon ta tayi ƙasa she understands now... bazata sake expecting wani abu daga Aliyu ba. Slowly Mahma tayi wrapping ɗin hannayen ta around Samha hugging her to her self..
WAYE SHI?(Behind the mask)By Autumn 17
Chapter fourty five: ta faru ta ƙare
Rabuwa sukayi kafin suka ɗauki jakun kunan su,suka fita, Aliyu has already arranged a car for them lokacin da suka fito drivern ya buɗe musu ƙofa greeting them politely, da can tare da Aliyu suke zuwa but things have changed tun wata ɗaya daya wuce da kansu suke zuwa makaranta a ƙafa. Politely Mahma tace '' mun gode Amma zamu tafi da kan mu ko Sam?" Jinjina kanta samha tayi,itama bata don shiga motar musamman ma saboda Aliyu yayi arranging,duk wani abu daya shafe shi bata so kusa da ita.
Kama hannun Samha Mahma tayi suka bar driver tsaye a wurin,cire hular kanshi yayi ya share gumin da ya tsatstsafo masa kafin ya mayar da hular ya fito da wayar shi daga aljihu yayi dialing ɗin number Aliyu bayan ya ɗauka respectfully yace '' yallaɓai yaran sun tafi makarantar da kansu '' daga can ɓangaren akayi magana kafin drivern ya jinjina kanshi ya ajiye kiran ya shiga motar yabar wurin.
Bayan sun dawo daga makaranta sun yi mamakin ganin chang xiao, Kallon kallo sukayi tsakanin shida Samha kafin Samha ta cire idon ta tayi hanyar ɗakin su her bag hunged lowly on her shoulders, bin Bayan Samha da kallo Xiao yayi jin footsteps ɗin Mahma yasa ya saita yanayin shi yaɗan rusuna ya gaida ita, tsayawa tayi tana yi mashi kallon tsatsaf, samun kanshi yayi da jin gumi na keto mashi ta ko ina,kaddai an gano shi! '' duk abinda zakayi kada ka kuskura ka shiga ɗakin mu and stay away'' tayi maganar cike da gargaɗi tana ƙara ƙaremasa kallo wasu shegun matsatstsun kaya ne jikin shi,she hates men who wear tight clothes '' to ranki shi daɗe'' Xiao yace yana ƙara rusunawa,barin wurin Mahma tayi tana ƙunƙuni cikin ranta,to her,koda ba'a kawo shi ba they could live on their own isn't Aliyu going to far? Tayi tambayar aranta tana tura ƙofar ɗakin su,har Samha tayi wanka ta canja kaya zuwa wani brown riga da wando irin street wears ɗin nan. Zaune take gaban madubi tana taje kanta with a distanced look on her face.
Mahma ta ƙaraso ciki ta cire takalmin ta da sock kafin ta faɗi saman gadon Samha that was neatly arranged tana faɗin '' nagaji wallahi,yunwa ma nake ji" tayi maganar tana yatsine fuska tana kallon samha ta cikin madubi with a dolly eyes, rolling ɗin idanun ta Samha tayi kafin ta miƙe tana faɗin '' zan dafa abincin ba sai kin roƙa ba'' dirowa daga saman gadon Mahma tayi tana dariya ta nufi Samha zata rungumeta, matsawa baya da sauri Samha tayi tana rufe hancin ta, cak Mahmah ta tsaya sai kuma tayi ɗan ƙaramin tsaki ta nufi hanyar toilet tana faɗin '' daɗin abun ma ƙamshin turare nake ehe'' ɗan ƙaramin murmushi Samha tayi Bayan shigar Mahma toilet ɗin,ƙara kallon kanta tayi cikin madubi,gashin ta har ya bushe ya sauko tsakiyar bayan ta '' zan yanke daga nan '' ta faɗa tana aunawa da hannun ta shoulder length kawai take son gashin.
Fita tayi daga ɗakin su zuwa kitchen completely ta manta da xiao dake gidan, shiga tayi ta kunna gas ɗin ta ɗauko frying pan ta ɗaura saman wuta, ta ɗauko noodles da ƙwai da sauran abubuwan da take buƙata.
Tunda ta fito daga ɗakin su yake kallon ta, he has never had strong sexual urge towards anyone kamar ta ba. Bai san menene yayi drawing ɗin attention ɗin sa gare ta ba,but she effortlessly seduced him, maybe saboda yanda take ɗaukan kanta ne? Or her sexy aura? Ko appearance ɗinta ne he wasn't sure.
Ta wutsiyar idon ta samha ta hango shi yana tunkaro ta amma sai ta yi kamar bata ganshi ba,he holds no importance.
Tsayawa yayi daidai ita yana kallon smooth chocolate complexion ɗinta,lashe baki yayi ya miƙa hannun sa da niyar rungumeta yana faɗin '' sorry for your loss '' swiftly Samha ta kwashe albasar da ta yanka, ta matsa gefen da girkin ta yake avoiding his hug, kallon hannun shi dake sage a iska yayi kafin ya kalleta,wani irin irritation yaji yana taso masa amma sai ya danne.
Samha ta cigaba da aikin gaban ta kamar ba kowa wurin ita kaɗai ce,wani attempt yake ƙoƙarin yi ya jiyo footsteps a stairs hakan yasa stylishly ya fita daga kitchen ɗin kafin Mahma ta ƙaraso
Ganin Xiao ya fito daga kitchen yasa Mahma yi masa wani dogon kallo kafin ta shiga kitchen ɗin '' what was he doing here?" Mahma ta faɗa tana rungume hannayen ta a ƙirjin ta, kusan bayan minti ɗaya Samha tace slowly '' wa kenan?" Wuri Mahma ta samu ta zauna tace '' wancan wanda ya fita '' buɗe tukunyar abincin Samha tayi ta zuba albasar sannan tace '' i didn't notice '' daga haka bata sake cewa komai ba,itama Mahma sai tayi shiru kawai. Few minutes later Samha ta zubo musu acikin plate ɗaya ta kawo dining suka zauna su biyu suna ci, unlike da,there used to be four of them...the house looks and feels empty now. Bayan sun kammala cin abincin su Mahma tayi wanke wanke sannan suka dawo parlor suka zauna kusa da juna suna kallo
Da daddare Mahma tayi insisting sai sun jira Aliyu ya dawo kafin su kwanta duk da Samha bata so ba haka ta zauna tare da ita suna jiran shigowar Aliyu,har tara tayi ta wuce,goma tayi ta wuce har wurin ƙarfe ɗaya shiru ba Aliyu ba labarin sa
Jan Mahmah Samha tayi suka wuce ɗakin su, daga nan kuma abin ya zama routine, kullum sai sun jira Aliyu but he never came
Tun suna da ran zai canja har sun haƙura,yanzu kaɗaicin yafi nada,and they only had each other. Komai tare suke wanda yaƙa ƙarama alaƙar su ƙarfi.
Shi kuma Aliyu yana ƙin zuwa gida ne saboda aduk sanda ya dawo gida memories ɗinsu na hunting ɗin sa, he was broken,he was in deep despair....
Xiao daya fahimci hakan sai yayi nufin sheƙe ayar sa, da farko ya fara zuwa ma Samha da lallami amma ganin yarinyar zata bashi wahala he resorted to violence. Kullum idan yazo sai ya daki Samha irin duka mai illatarwa sannan zai bar gidan cike da haushi da baƙin ciki, Samha bata ramawa bata kuma magana,duk abinda zai yi sai dai yayi amma bai taɓa cimma burin sa ba.
Idan ya ji mata ciwo sai dai ta shige bayi tayi treating ɗin kanta in a way Babu wanda zai yi noticing .
Duk wannan abin da yake faruwa Mahma da Aliyu basu sani ba,don ita Mama tana shirye shiryen Junior WAEC ne At thirteen,hakan yasa ko an tashi sai ta zauna makaranta for extra lesson,da taso ta ƙi amma Samha tasa ta zauna'' i can take care of my self '' Samha take yawan faɗa ma Mahma
Babu yanda ta iya sai dai ta dinga zama lesson ɗin through out her mind wandering to Samha.
Aliyu kuma he never cared Bai da lokaci it made them wondered shi bazai karɓi ƙaddara ba? Idan matar sa ce shi ai suma Uwar su ce,meyasa su suka iya karɓar ƙaddara Banda shi? Shi ba Musulmi bane? Me yasa yake denying ɗinsu fatherly love? Ba uwa ba uba,da wane zasu ji?
Tsaye Samha take bakin window tana kallon garin with a distanced look tunda ta dawo ake ta tsuga ruwa da sanyi amma ita ko sanyin bata ji,saye take da wata riga polo sai wando iya ka guiwa,ta yanke gashin ta kamar yanda ta ƙudurta hannayenta naɗe a ƙirjin ta tana ci-gaba da kallon yanda ruwan ke zubowa it made her wonder ko ya Mahmah zata coping?
Turo ƙofar yayi ya shigo,it was Cheng xiao fuskar shi ba annuri ko kaɗan daga gani muguntar yau sai tafi ta kullum. Dumm! Ƙirjin Samha ya buga,inda take ya iso ya sa hannu ya finciko ta yana faɗin '' yau daga ni saike kuma yau sai nayi abinda naga dama'' ƙwace hannun ta Samha tayi tana matsawa baya, kallon ta yake daga sama har ƙasa yana lashe baki,it made Samha want to puke 🤮!!
Gani tayi yayi ƙasa da wandon shi and kafin ta kauda kanta she has seen it, a grown man's private part,wani irin bugu zuciyar Samha ta fara irin na tsoro,tsoron da bata taɓa jin irin sa ba. Kauda kanta tayi tana faɗin ' hasbiyAllah' dariyar shaƙiyanci xiao yayi ya jawo gashin ta yana dunguna kanta a wurin wai tasa baki, Samha felt assaulted,her survival instincts kicked in,yana kokawar kai bakin ta sai tin wurin a matuƙar bazata yaji saukar wani irin kick daya sa shi yin tangal tangal kamar zai faɗi,dafe wurin yayi yana faɗin 'shiiiiit!!!' Saboda yanda zafin ya ratsa har cikin kwakwalwar shi, fuskar shi tayi ja,
Samha ta koma gefe ta tsaya zuciyar ta na cigaba da halbawa, tunkaro ta ya ƙarayi ya kwashe ta da wasu wawayen maruka guda biyu da yasa ta faɗi goshinta ya daki bed side table sai ga jini.
'' Ashhh '' Samha ta faɗa jin wani irin ciwo har cikin ƙasusuwanta, bata gama warke wa ba ya ƙara tunkaro ta yayi ball da ita ya sa ƙafar sa ya taka marar ta. For a heart beat she didn't move,jin wani sharp pain daya sa taji gaba ɗaya ta dena jin jikin ta,
Shi ko xiao sai huci yake,yau da gaske yake he has to fulfill his urge. Har ya yo kanta yaji anyi Horn abakin gate daburce wa yayi,yayi hanyar fita yana gyara wandon sa zuciyar sa na bugawa da ƙarfi,if he gets caught....
Samha ta daɗe kwance wurin ko ina na jikin ta na mata wani irin ciwo, after a while ta miƙe ta nufi toilet kamar yanda ta saba tayi treating ɗin ciwukan da taji, bayan ta gama ta kalli kanta ta mirror toilet ɗin,wai yau ita Samha taga na miji tsirara? And she was almost defiled! Baban ta bai sani ba no body knew,how? Dama haka maraici yake idan mutum bai da uwa? Cuz ta tabbata da Salamatu na raye No such thing will happen!
Idon ta ya kai saman pendant ɗinta and she couldn't help but whisper '' I missed you Mom '' ajiyar zuciya ta sauke ta fara takowa Ahankali har ta kusa fita daga toilet ɗin taji wani irin amai na taso mata,bayan ta tuna abinda ta gani,koma wa tayi da sauri tayi ta kwarara amai,bayan tagama ta kalli wurin ɗan waro ido tayi ganin jini jini
Wanke wurin tayi ta fita,gado ta nufa ta kwanta tanajin wani irin feverish, karkarwa jikin ta ya fara,jawo blanket tayi ta lulluɓe zuciyar ta na ƙuna,she felt miserable she felt abused,she felt sick and assaulted....
WAYE SHI?(Behind the mask)By Autumn 17
Chapter fourty six:The void
Wurin ƙarfe biyar da rabi Samha ta buɗe idanun ta jin ana jan duvet ɗin da ta rufe jiki dashi, slowly ta ware foxy eyes ɗinta suka faɗa cikin na Mahma da fuskar ta ke ɗauke da damuwa,ɗan motsawa Samha tayi da niyar tashi zaune amma taji ta kasa, Ko ina na jikin ta wani irin azababben ciwo yake mata,'' Moon baki da lafiya ne?" Mahma ta tambaya idanun ta na cikowa da hawaye,kafin ta rushe da kuka, weakly Samha tace '' lafiya ta lau,kai na ke ciwo da ciki na'' Ruɗewa Mahma tayi ta janye blanket ɗin daga jikin Samha at the same time idanun ta na sauka akan ciwon da taji a goshi, Samha didn't conceal it well,'' innalillahi Samha mai yasame ki?" Mahma ta faɗa tana ƙara jin tausayin Samha she felt so bad for her. '' faɗuwa Nayi '' inji Samha Muryar ta na mata wani irin ɗaci tuna abinda ya faru, zuciyar ta kamar ana hura wuta,so take tayi kuka amma ta kasa she just doesn't know how to cry '' kin tabbata faɗuwa kikayi?" Inji Mahma suspiciously cuz it didn't seem like it, tsuke fuska Samha tayi tace'' I'm unwell Mahma ki dena sani ina magana and ki Dena kuka it sucks!!!'' Goge hawayen ta Mahma ta shiga yi duk da sun ƙi tsayawa tana kallon fuskar Samha that looked pale,daga ganin ta mutum yasan bata da lafiya '' kije ki canja kaya, You stink ''yar ƙaramar dariya Mahma tayi despite the seriousness of the situation tace '' wallahi ba wari nake ba,ƙamshin turare ma nake shinshina kiji '' Samha ta kauda kanta gefe, miƙewa Mahma tayi ta fita daga ɗakin,ɗakin Aliyu ta nufa ta tura ƙofar ta shiga babu kowa except ɗakin was neat,for the first time in three years wannan ne karon farko da ta shiga ɗakin bayan rasuwar Salamatu, hawaye na sulala daga idon ta tanufi wurin da ake ajiye kuɗi, ɗauka tayi ta fito daga ɗakin ta fita daga gidan gaba ɗaya.
Har yanzu ana ɗan yayyafi, tafiya take da sauri sauri kafin ta fara gudu, zuciyar ta a ƙuntace,Tayi nisa wata mota ta sharo da gudu ta fallatsa mata ruwan jar laka, tsayawa Mahma tayi tana kallon kanta daga sama har ƙasa '' Damn!!!'' ta faɗa ta ɗauki wani dutse ta jefe motar dashi the glass shattered
Motar tsayawa tayi kafin wani ɗan iskan guy ya fito daga ganin shi kaga tantagar yar ɗan duniya, kwashe Mahma yayi da marin daya sa taga stars,kafin yasa ƙafa ya kwashe ta ta faɗi cikin ruwan laka, hakan bai ishe sa ba yasa ƙafa ya taka bayan ta,ƙarar azaba ta saki kafin ta juyo ta riƙe ƙafar throwing him off balance, faɗuwa yayi tim! Aƙasa bakin shi ya bugu saman kwalta, sai jini
Tana huci ta miƙe tayi kanshi ta fara taka bayan shi just like he did to her '' how dare you as*hole?" Tayi maganar tana kicking ɗin gefen cikin sa, sai ihu yake mutane suka taru ana kallo amma babu wanda
yayi attempting shiga ya raba.
Samu yayi ya riƙe ƙafar ta ya murɗe hakan yasa tayi losing balance ta faɗi,hawa saman ta yayi ya fara kai mata naushi a ciki, ihun azaba ta saki tana dafe wurin kafin ta tsole mashi ido da yatsanta and she gained the upper hand
Haka itada shi suka shiga dambe sukayi ma juna jina jina there were bruises all over their bodies kafin wani gentle man yazo cikin taron nan ya raba su, ya riƙe Mahma a gefe guda ɗayan mutumin kuma ɗaya kallon juna suke ido cikin ido kafin mutumin yace '' zakiyi nadama,mark my words'' Yayi maganar yana fincike hannun shi daga riƙon da mutumin da ya rabasu yayi masa,tsuki tayi tace '' You Are very stupid '' daga haka ta cire hannun ta Itama ta sheƙa da gudu, tunawa da tayi Samha na gida ita kaɗai and she was sick. Tana gudu tana share hawaye, she missed their old life
Chemist ta iso ta siya ma Samha magani bayan tayima mai chemist bayani, without proper diagnosis ya zari magani ya ba ta yayi mata bayanin yanda za'a sha,karɓa tayi ta bar wurin tana gudu with everything inside her saura kaɗan mota ta kwashe ta but she wasn't seeing,abinda take so kawai ta ganta kusa da ƙanwar ta.
Lokacin da ta shigo ɗakin su it was 6:39 not minding kayan ta da sukayi datti ta isa wurin Samha '' Samha tashi ga magani na siyo maki'' slowly Samha ta buɗe idon ta da muryar rashin lafiya tace '' ina kika samu kuɗi?" Mahma ta zaunar da ita ta miƙe taje ta ɗauko ruwa ta kawo mata da maganin kamar yanda akayi mata bayani ta bata,karɓa Samha tayi tasha tana kallon Mahma da tayi datti '' meya same ki?" Kallon kanta Mahma tayi, ita har tama manta '' faɗuwa nayi'' daga haka bata ƙara cewa komai ba, Samha tasan ƙarya ne but she didn't probe further sai ma kwantawa da tayi ta ƙara rufe jikin ta. Mahma ta miƙe ta shiga toilet tayi wanka,inda mutumin nan yayi mata duka na wani irin masifaffen zafi, tsaki taja kafin ta kammala wankan taja towel ta fito daga bayin,gaban madubi ta zauna tayi shafe shafe tasa kaya every now and then idanun ta na kaiwa wurin Samha. Fita tayi ta shiga kitchen abinci mara nauyi ta dafa musu ta zuba cikin plate ɗaya ta dawo ɗakin ta tada Samha suka ci,ɗan kaɗan Samha taci tace ta ƙoshi, zata kwanta Mahma ta hana ta.
Da daddare Mahma sai kai kawo take tana jira ko Aliyu zai dawo amma bai dawo ba hakan yasa ta haƙura ta koma ɗakin su ta hau saman gadon Samha pulling her close ta rufa musu blanket sukayi cuddling juna,jikin Samha was burning with fever,itama Mahma zazzaɓi take ji amma haka ta daure....
For three consecutive days su biyun basu da lafiya amma na Samha yafi tsanani, kowane dare sai tayi ciwon ciki, abun kamar an saita sha biyun dare dot yake farawa baya tsagaitawa sai ƙarfe uku na dare, Mahma was the one taking care of her. In this life they only had each other,sun zama complete marayu despite the fact that suna da uba,suna tsananin ƙauna da tausayin juna..... kullum sai Mahma tayi fatan ko Aliyu zai zo but he never did,a rana ta huɗu ne bayan Mahma tayi bacci wurin ƙarfe goma Aliyu ya shigo, Samha na tsaye bakin window lokacin da ya shigo, a thought popped up in her mind hakan yasa ta jira sai wurin sha ɗaya kafin ta fita daga ɗakin su zuwa na Aliyu, tafiya take tana haki dan haryanzu bata gama warkewa ba,she looked slim and pale
Batareda ta ƙwanƙwasa ba ta tura ƙofar ta shiga,Aliyu na zaune bakin gado yana kallon hoton Salamatu a wayar sa yaji an buɗe ƙofar, kallo guda yayi ma Samha dake jingine da ƙofar ya ɗauke kai... Though he wondered why she was there
Samha ta ɗau kusan minti biyu tsaye a wurin tana tara abinda zata faɗi,shidai Aliyu yana jira yaji mai zata faɗa,'' Meya sa baka son mu? Especially me!!!" SAMHA tayi maganar weakly kafin ta sulale wurin ta zauna cuz bazata iya tsayuwa ba, cike da mamaki Aliyu ya ɗago yana kallon ta jin Abin da ta faɗa. Bai ce komai ba cuz he didn't even have the answer, Murmushin takaici Samha tayi that was not so visible tacigaba da faɗin '' I'm not expecting anything from you kuma bazan taɓa tsammatar komai daga gare ka ba,but remember kana da yaya,kuma Allah zai tambaye ka game da amanar da ya baka, don't we matter? Wasn't she also our mom? Bamu karɓi ƙaddara ba,then why can't you?.'' Aliyu was more than surprised jin abinda Samha ke faɗa, he never expected to hear it from her,Bai taɓa tsammanin zata iya magana haka ba. Kallon ta yake duk da ba haske yana iya hango bruises ɗin dake goshin ta,he could see how pale she looked was she sick?
Miƙewa Samha tayi da ƙyar tana faɗin '' There will come a day,you will beg
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 30 Chapter of 52