Share this page
sa keenly tana jira ya faɗa Mata shi dawa yace '' Dani,da Ahmad da Roman'' Salmah tayi dariya tace '' wato ku shaiɗanu ko?" Waro ido Amreesh yayi jin ta kira su shaiɗanu,da sauri Salmah ta sauka daga kan gadon tana dariya Binta Amreesh yayi suka fara zagaye ɗakin tana dariya tace '' Ni pa suna ke cewa ba kai ba'' yace '' zaki yi bayani da babbar murya idan na riƙa ki'' Cigaba yayi da Binta bayan sun kawo kusa da gado yayi tsalle ya cafko ta suka faɗa saman gadon tare dariya kawai take shiko fuskar shi a sake Amma babu murmushi, tsagaita wa da dariyar tayi suka tsira ma juna ido,riƙe fuskar shi tayi sannan tace '' i really want to see you smile some day'' hannun shi ya aza saman nata sannan yace '' ai ranar ta kusa,very soon '' yayi maganar yana pecking ɗin forehead ɗin ta. Wurin ƙarfe biyar da rabi, Salmah da Amreesh suke saukowa stairs, hannun ta holding his arms, Samha da take kallon cartoon ta juyo ta lalle su, Amreesh ya sa wani Black tailored suit da ya zauna jikin shi yayi Mishi kyau sosai, hannun shi sanye da wani tsadadden wrist watch his legs in a well polished shoes, gashin sa sai ƙyalli yake ga wani azababben ƙamshi da yake zuba wa. Ƙwayar idon shi ta sauya zuwa Golden color, lips ɗinsa kamar an shafa masa man baki sai shining suke, itako Salmah gefen shi ta kwashe gashin ta into a high pony tail , saye take da riga da wando pink da sukayi outlining ɗin shape ɗin ta, ita ma sai ƙamshi take ga wani glowing da fuskar ta take,her almond eyes fixed on Amreesh kamar yanda shima ita yake kallo. Taɓe baki Samha tayi cikin ranta tace ' da wasa wasa mutumin nan has changed her innocent sister into something else ' rolling ɗin idanun ta tayi, amma fa sunyi kyau in dan kyau. Miƙewa tayi tazo inda suke bayan sun sauko daga stairs ɗin wayar ta riƙe da hannun ta tace '' ma sha Allah Mahmah kin yi kyau unlike certain someone, bari in maku hoto'' tunda tazo wurin Amreesh ya tsuke fuska dan yasan sai taja magana, excitedly Salmah ta ƙara riko Amreesh suka yi style sannan tace '' mun shirya '' hotuna Samha ta shiga yi musu masu kyau, ita da kanta sai da ta yaba. Nuna musu hotunan tayi tana ɓata fuska Salmah ta karɓar tana faɗin mai ya faru? Kallon Amreesh Samha tayi sannan tace '' Bro '' kallon ta yayi, Murmushin gefen baki Samha tayi sannan tace '' You look hideous '' tayi maganar tare da ƙyalƙyace wa da dariya ta ƙwace wayar ta ta bar wurin, ƙara tsuke fuska Amreesh yayi ganin Salmah na dariya. Matsowa tayi holding his hand tace '' kayi kyau sosai wasa fa take'' tayi maganar suna cigaba da tafiya har suka ƙaraso bakin ƙofa suka tsaya,suna fuskantar juna, tayi murmushi tace '' I have prepared a surprise for you, just come soon '' jinjina kanshi Amreesh yayi kissing her lightly on her lips kafin ya juya ya fita. Sai da Salmah ta ga fitar motar su sannan ta bar wurin,sama ta koma ta jawo wayar ta tana ƙara duba wa idan abinda tasa ayi mata ya kammala. She really wants to surprise Amreesh Bayan nan ta koma wardrobe ɗin ta ta ciro wata ɓakar gown body hug da akayi ma adon flowers baƙaƙe masu kyau, hannu ɗaya rigar take da. Ajiye wa tayi saman gado kafin ta nufi toilet. Su Amreesh sun iso venue ɗin da ƙarfe shida dai dai, buɗe masa ƙofar body guards ɗin sa sukayi sai da yaɗau lokaci kafin ya fito, Secretary Ayman gefen sa body guards bayan su, tunda suka fito cameras ke flashing yan jaridu sukayi masa caaa 🗣️ '' Mr Zakee You have been winning the award for the past years, kana ganin a yau ma kai ne da nasara? 🗣️ Mr zakee meye sirrin nasarar ka? Waɗannan sune tambayoyin da yan jarida ke jefoma Amreesh da ke tafiya cike da ƙasaita har ya shige. Zuwan Amreesh ba da daɗe wa ba aka fara gudanar da bikin, lokacin da aka kira Amreesh as the best CEO of the year mutane basu yi mamaki ba Sai zuwa ake ana masa congratulations shiko ya ƙagu ayi agama ya ƙara gaba. Sai duba agogon sa yake from Time to time. Samha na zaune a ɗakin ta da misalin ƙarfe tara,tana chatting da Salmah da ya fita bayan ta shirya cikin gown ɗin da ta ɗauko, she was wearing green pajamas kanta ba hula,taji an buɗe ɗakin dake kusa da nasu,da sauri ta buɗe ƙofa tazo ta duba,it was Dr Ahmad lokacin da ta fito har ya shige,komawa tayi ta zauna saman gadon ta,tana tunanin ko ta aiwatar da abinda take tunani?for 30 minutes she was contemplating the same thing kafin ta miƙe ta nufi ƙofa ta fita. Walking slowly ta ƙaraso ɗakin dr Ahmad zuciyar tana wani irin mahaukacin bugu. Knocking tayi kusan sau uku tare da yin sallama amma ba'a amsa ba, kamar zata tafi sai kuma ta tura ƙofar ta shiga, wani irin daddaɗan ƙamshi ya bugi hancin ta ga sanyi Ac kamar a Switzerland ɗakin ba haske ko kaɗan, she wondered ko ya fara Bacci? Har zata koma ta hango frame ɗinsa tsaye bakin window, rufe ƙofar tay ta shigo ciki zuciyar tana lugude, kiran sunan shi tayi bai amsa ba kuma ya jita, bata damu ba ta fara maganar abinda ya kawo tace '' kana ganin kamar laifi nane ko?" Tayi maganar a ɗan fusace tana kuma waro ido cikin duhun dan ba ganin shi takeba, tunda ta fara magana sai yanzu ya juyo ya kalle ta duk da cikin duhu ne he could see her, baro windown yayi ya tsaya few steps away from her sannan yace '' me yasa kika min ƙarya?" Samha was confused ita yaushe tayi masa ƙarya, yacigaba da faɗin '' kin ce You don't wear skirt,why did I find u with skirt as short as that?" Yayi maganar yana ƙoƙarin controlling fushin sa, 'oh ashe dama abinda yake ma fushi kenan?' Samha ta ayyana a ranta ajiyar zuciya ta sauke sannan tace '' ban yi maka ƙarya ba ranar banga wandon da nake sawa ba kuma nayi lattin zuwa class shine yasa na saka skirt ɗin.'' Samha tayi maganar tana ƙara zaro idon ta,ita so take ta ganshi,the atmosphere in the room was tensed. Shiru Dr Ahmad yayi bai tanka ba bayan jawabin ta duk da yaji sai'da itako Samha ta fara takowa cikin ɗakin tana faɗin '' kuma na so in....'' maganar ta yanke jin taci karo da Abu, impact ɗin yasa tayi baya zata faɗi da sauri Ahmad ya taro ta, ta faɗo on his bare broad chest shi kuma yayi losing balance suka faɗa saman gado Samha under him. Wani irin mahaukacin bugu zuciyoyin su suke ga wani irin yanayi da suka shiga, for Samha it was the first time da ta taɓa jin irin haka,for Dr Ahmad yasan ayanda suke ɗinnan anything can happen, wata irin kasala ce ta rufe sa, ya ma kasa tashi, Samha sai numfashi take ja, fuskar ta manne da ƙirjin shi, jin kamar ba kaya a jikin shi yasa Samha saurin kai hannunta ta shafo bayan shi zuwa ƙeyar shi to be sure, aiko jin da gaske ba kaya a jikin shi yasa zuciyar Samha ta fara running marathon, Dr Ahmad ko wani irin shock yaji lokacin da Samha ta taɓo ƙeyar shi, ga ƙamshin ta da ya addabi hancin shi and her small body under him was setting him on fire... WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17 Chapter twenty eight: I love you 𝑊𝐴𝑌𝐸 𝑆𝐻𝐼?(𝐵𝑒ℎ𝑖𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑘)𝐵𝑦 𝐴𝑢𝑡𝑢𝑚𝑛 17 https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt 𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 𝑡𝑤𝑒𝑛𝑡𝑦 𝑒𝑖𝑔ℎ𝑡: 𝐼 𝑙𝑜𝑣𝑒 𝑦𝑜𝑢.... Ganin idan har suka cigaba da kasancewa a haka bazai haifar musu da ɗa mai ido ba yasa Ahmad tashi daga jikin Samha data wani ƙame ƙam, jiyayi towel ɗin shi ya kwance da sauri ya sake komawa kanta duk da cikin duhu ne bai yarda da cewa bazata ganshi ba after all shi yana ganin ta " Washhh Allah na" Samha ta faɗa jin yanda ya buge mata ƙirji wani irin zafi taji, a ɗan rikice Ahmad yace '' mai ya faru?" Yayi maganar with a husky voice hannun sa na lalubar ta cikin duhu jiyayi hannun shi ya sauka saman wani abu mai laushi, ihu Samha ta saki ta ture shi daga saman ta ta nufi ƙofa cikin duhun tana cin karo every now and then, Dr Ahmad ko ihun Samha ya sa shi gane Abinda ya taɓa it was her chest! Koda ya juya ya kalli ƙofar har Samha ta fita. Komawa yayi ya kwanta yana sauke numfashi mai huci, he felt so weak he was aroused. Ya ɗauki lokaci a wurin kafin ya miƙe ya koma toilet wanka ya sake yi sannan ya fito ya kunna wuta, ya nufa gaban mirror duk da Ac'n dake kunne wani irin zafi yake ji ga idanun sa dake lumshe wa suna buɗe wa. Mayukan shi ya shafa, ya taje sumar shi ya shirya cikin wasu navy blue pajamas ya ƙara fesa turare Sannan ya nufi gado ya kwanta facing down wards. Wani irin ciwo marar sa ke masa, bedside drawer ya buɗe ya ɗauko wani magani ya cire 2 tablets ya miƙe ya fita daga ɗakin, ɗayan palorn gefen Amreesh ya nufa ya ɗebi ruwa from the dispenser ya haɗiye maganin, wuri ya samu ya zauna ya jingina kanshi da headrest ɗin kujerar ya lumshe idon sa, ji yake kamar ya shanye maganin duka, buɗe idanun sa yayi da suka canja launi da sauri, yana ɗan jan tsaki, abinda ya faru tsakanin shi da Samha just flashed.'' Ba sha'awar ta nake ba'' ya faɗa a ɗan fusace kamar yana faɗa ma wani. Samha ko sai Safa da marwa take idanun ta azare,what just happened? Ga wata irin zufa da ta wanke ta duka da sauri ta cire kayan jikin ta ta faɗa toilet tayi wanka sannan ta fito ta sa wasu kaya, ta kashe wutar ɗakin ta kwanta bata so tayi tunani akai. 10:00pm Amreesh ne ke tafiya cikin wani wuri kamar Beach, wurin zagaye yake da itace da flowers gefe da gefe hakukuwa, amma akwai pathway Wurin yayi shiru ga iska mai daɗi da sanyi dake kaɗawa, tafiya kawai yake amma bai ga single soul a wurin ba it makes him wonder ko dai address ɗin ta turo was wrong? Amma duk da hakanan ya cigaba da tafiya. Bayan wani lokaci ya kawo fili wato babu itace zagaye da wurin illa Teku da yake gani, daga gefe kuma anyi setting ɗin table for two anyi decorating ɗin table ɗin da red roses, sai cake da wine bottles da aka jera sama neatly, Kujerun da kansu lulluɓe suke da farin yard, daga gefe da gefen su kuma wasu red roses ne da candles masu yawa surrounding them,candles ɗin sun sa wurin haske sosai sai wata romantic song dake tashi a wurin The sight was absolutely breathtaking and romantic, ƙarasowa Amreesh yayi idanun sa searching for her. har ya kai kusa da kujerun bai ganta ba ya ɗauko wayar shi zai kira ta yaji foot steps bayan shi juyowa yayi and their eyes met, her beauty swept him off his feet, sai ido daya kafe da shi she looked like a piece of artwork. Saye take da baƙar riga body hug da akayi ma adon flowers baƙaƙe, rigar tayi mata kyau ta zauna jikin ta ɗamas outlining her shape especially her *cleavage* da suke kamar zasu zubo. Gashin ta anyi wavy hair style sai aka sa white pearls da yake haska gashin, fuskar ta ba kwalliya amma ta shafa kwalli that *accentuated* her almond eyes lips ɗinta sunyi ja kamar ta shafa jan baki amma gloss kaɗai ta shafa, murmushi mai kyau wanda yasa dimples ɗinta lotsawa kwance a fuskar ta, ta riƙe wani candle ɗaya da ya haskaka fuskar ta making her look so *ethereal* . Ƙafafun ta sanye da wasu heels baƙaƙe that added to the look ' Masha Allah ' ta kowa ta cigaba da yi her hips swaying effortlessly tun kafin ta ƙaraso ƙamshin turaren ta ya cika masa hanci, tana tafiya iska na kaɗa gashin ta, ganin yanda Amreesh ya kafe ta ido ko ƙyafta wa bayayi yasa Murmushin ta ƙara faɗaɗa. Dab dashi ta tsaya cikin yin ƙasa da murya tace '' welcome my king '' lumshe sexy eyes ɗin sa yayi tare da sake buɗe su akan ta, Ajiye candle ɗin dake hannun ta tayi sannan ta dawo gaban shi placing her hand on his shoulders tace '' wurin yayi kyau?do you like my surprise?" Hannayen sa yayi wrapping around her waist yana kallon ta yace '' eh '' sai kuma yakai hannunsa haɓar ta lifting her head idon su ya haɗu in a sexy voice yace ''but you look even more gorgeous '' murmushi Salmah tayi tana ƙara ƙasa da kanta, matso da fuskar shi yayi on the nook of her neck taking in her sweet scent,ita ma ta lumshe ido turaren sa na cika mata hanci. After a while they disengaged ya riƙo hannun ta ya zaunar da ita, shima ya zauna yana ƙara ƙare mata kallo kasa ɗago kanta tayi, cake ɗin da aka rubuta *congratulations* *Amreesh* ya kalla sannan ya kalle ta, '' You made all this for me?" Ya tambaya his eyes roaming on her,gashin da ya faɗo gefen fuskar ta tayi brushing tana gyaɗa kai, sai yanzu take jin wata irin kunya na rufe ta, especially Saboda kayan da tasa musamman idan ta kalli ƙirjin ta da yake buɗe,miƙe wa tsaye tayi tazo ta tsaya bayan shi ta ɗan ranƙwafowa tare da ɗaukar wuƙar yanka cake ɗin, shima Amreesh ya tashi yazo ya tsaya bayan ta bayan ta ɗauki wuƙar ya riƙe hannun ta, tunda ya tsaya bayan ta taji ta kasa aiwatar da komai saboda yanda zazzafan hucin sa ke sauka saman fatar ta,ga hannun shi da ya saƙalo a ƙugunta, sniffing her '' let's do it '' ya faɗa yana hura mata iska a kunne sanyi da taji lokacin da hucin nasa ya sauka a kunnen ta yanzu,bata jisa ba tuntuni da take wurin. Numfashi ta sauke sannan ta yanka cake ɗin da ƙyar Amreesh was busy doing things to her. Juyowa tayi tana fuskantar shi ta kai cake ɗin saitin bakin sa tace '' Congratulations Amreesh '' tayi maganar kanta ƙasa,ta kasa kallon shi, idon sa *_fixated_*on her ya riƙe hannun ta har yanzu ɗayan hannun shi on her waist ya juyar da cake ɗin zuwa bakin ta yana faɗin '' after you my Queen '' yanda yayi maganar yasa taji wani irin sanyi na ratsa ta,buɗe bakin ta tayi taking a bite from the cake kafin ta miƙa masa, still holding her hand shima yaci inda taci, wani irin blushing Salmah keyi tana sinne Kai. Zama suka sake yi Amreesh ya zuba musu wine, yana kallon ta, bayan ta shanye nata ta ɗan ɗago taga ita yake kallo,ƙasa tayi da kanta tana cigaba da blushing sai kuma ta miƙe tazo dab dashi ta miƙo hannun ta tare da faɗin '' wanna dance?" Idanun Amreesh suna wani sparkling yace '' absolutely my Queen '' yayi maganar tare da miƙe wa hannun sa cikin nata, jawo shi tayi zuwa fili tuni waƙar ta canja into a more romantic one, couple dance suke yi hannayensa a ƙugunta nata a kafaɗar sa, suna kallon juna cikin ido with unspoken words cike da begen juna Waƙar ta kawo ƙarshe displaying fire works irin wanda ake a new year ko Christmas, Amma wannan daban saboda da fire works ɗin yayi sama it turned into different colors juyar da kansu sukayi daidai fire works ɗin yana rubuta '' I love You Amreesh '' juyo da kansa yayi yana kallon Salmah data ƙara matsowa kusa dashi hannun ta a wuyan shi tana shafa gefen bakin sa da yatsanta tana kallon green eyes ɗinsa tace '' , Ina matuƙar ƙaunar ka, kuma ina so in kasance da kai Ako da yaushe. You mean alot to me.....I love you so much Amreesh '' ta ƙarashe maganar kissing him passionately, Amreesh kissing her back fiercely. At the moment yanda yake ji, was indescribable but he was sure about one thing,zai kare ta and he will keep her with him that's it. Babu abinda wani zai ce that will make him leave her. Cire bakin sa Amreesh yayi yana kallon fuskar Salmah da taƙi yarda su haɗa ido, shima yana so ya faɗa Mata he feels the same amma zai yi confessing ɗin feelings ɗinsa in an even more grand way. Matsawa Salmah Tayi ta ɗauko wani ƙaramin box navy blue Mai shegen kyau dawowa tayi gaban Amreesh ta buɗe ta ciro wani zobe mai bala'in kyau da ɗaukar ido, hannun Amreesh ta riƙe tasa masa zoben kissing it after wards, jawo ta Amreesh ya sake yi crashing his lips on hers the kiss more intense than before. Bai iya faɗa Mata yana son ta ba amma zai iya nuna mata atleast. And he promises to keep the ring with him..... Sun cigaba da sha'anin su batare da sanin what future had in store for them. Washegari... Samha ce tsaye a kitchen tayi dame dame da flour ita ala dole sai tayi pizza, fuskar ta da gashin duk sun ɓaci kitchen ɗin ma duk yayi kaca kaca her brown pajamas too. Ga wayar ta ajiye agefe tana duba tutorial ɗin, '' kai ya Salam abun in anyi anba mutum sai yaga kamar ba wuya amma wurin yi sai mutum yasha baƙar wahala '' tayi maganar tana jan tsaki tare da kallon fulawar ta da tayi ruwa sosai. Ahmad ya sauko daga stairs ɗin cikin green ɗin riga da wando jeans baƙi fuskar shi ba walwala sai ƙamshi yake zuba wa, tun kafin ya ƙaraso ƙamshin sa ya riga ya sanar da wanzuwar sa a wajen, Dr Ahmad zuciyar shi duk ba daɗi he was worried kada samha taga kamar he took advantage of her yesterday, shigowa kitchen ɗin yayi sai dai Samha ta juyo suka haɗa ido her heart skipped a beat tuna abinda ya faru jiya da sauri ta kauda kanta shima Ahmad did the same Har ya juya zai tafi tayi saurin zuwa gaban shi, kallon ta yake tun daga tsakiyar kanta har ƙasa duk tayi buɗu buɗu, murmushi me kyau tayi sannan tace '' Yaya Ahmad ina kwana ka tashi lafiya Allah ya ƙara mak....'' shidai Ahmad yayi shiru Yana Binta da ido, yanda take maganar he was sure she wanted something katse ta yayi da faɗin '' what do you want?" Zaro ido Samha tayi holding his arms tace '' nasan ka iya abinci mai daɗi, you're a good chef, pizza zaka haɗa min kaji yayana mai sona'' tunda hannun ta ya riƙe nasa ya dena fahimtar abinda take faɗa his brain was rebooting har tagama surutun ta,taja shi gaban gas bai san abinda take faɗa ba. His body was feeling something else.... Sakin hannun sa tayi ta ɗauko apron ta miƙa masa,karɓa yayi jiki ba ƙwari ya ɗaura sannan ya dawo da idon sa kanta yace '' clean up the mess'' jinjina kanta Samha tayi sannan ta fara goge wa da wanke abubuwan da ta ɓata shi kuma Ahmad ya shiga fara haɗa ingredients ɗin da suke buƙata. Samha sai surutu take Dr Ahmad na jin ta ya taɓe baki 'the girl is so cunning ' ya faɗa a ransa. Amreesh ne ya fito sanye da Kayan Bacci ash color, idanun shi sai sparkling suke, and he looked so handsome ƙarasowa kitchen ɗin yayi da sauri Samha ta juyo tana kallon shi, kallo guda yayi musu su biyu ya ɗauke kai. Wurin kayan shayi ya nufa, sai wurin asuba suka dawo jiya he had the best moment of his life Ahmad ya bishi da kallo kafin yace '' su zakee abin ba magana?" Yi Amreesh yayi kamar bai ji abinda Ahmad ya faɗa ba, taɓe baki Ahmad yayi yana cigaba da abinda yake, Samha ta sa hannu cikin aljihun wandon ta ta ɗauko wata flower da tayi yaushu har ta gaji ta matso kusa da Amreesh tana miƙa masa flower tace '' congratulations best CEO of the year'' Dr Ahmad ya kalli abinda Samha ke ba Amreesh wata irin dariya na cinsa juyo wa Amreesh yayi ya kalli Samha from head to toe sannan ya kalli flower da take miƙa masa ya ɗauki tean da ya haɗa looking at her smiling face yace '' flower tayi datti tayi ƙajin ƙajin kamar ke'' yayi maganar tare da barin wurin, Samha ta saki baki da ido tana kallon shi Dr Ahmad ko ya tuntsire da dariya.... WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17 Chapter twenty nine: she's my wife Shigar Amreesh ɗakin yayi daidai da tashin Salmah zaune saman gado tana Faman haki kamar wadda tayi gudu ta jiƙe sharkaf da gumi idanun ta sai yawo suke a Kowane kusur wa na ɗakin jikin ta sai ɓari yake da sauri Amreesh ya ƙaraso tare da ajiye abubuwan dake hannun sa. Zama yayi kusa da ita holding her gently tare da gyara mata gashin da ya rufe mata fuska, kallon shi Salmah tayi da idanun ta da sukayi jaa kamar tana ƙoƙarin gane shi, '' Are You okay?" Amreesh ya faɗa caressing her face da sauri Salmah ta rungume shi jikin ta na cigaba da ɓari, haurun ta na karkarwa kamar mai jin sanyi. Shiru Amreesh yayi yana ƙara shigar da ita jikin shi itako sai ajiyar zuciya take saukewa tana ƙara ƙanƙameshi. Ɗagowa tayi after a while tana duba Amreesh all over tana shafa fuskar sa jikin sa and all where her hands could reach, riƙe hannun ta Amreesh yayi idanun sa cikin nata wondering what's wrong with her, miƙewa Salmah tayi tare da miƙar da Amreesh still checking everywhere on his body ɗaga rigar sa tayi ta duba cikin sa,sai kuma ta cire rigar duka tana cigaba da dubashi duk abinda take Amreesh bai hanata ba sai kallon ta kawai da yake sai da yaga zata cire wandon sa tana faɗin ''Are You okay '' sannan yayi azamar riƙe hannuwanta yet again yana kallon cikin idon ta, itama shi take kallo duk a firgice take kallon juna suke eye ball to eye ball kafin yace in a gentle voice '' what's wrong Mahee?" Ya faɗa yana shafa gefen fuskar ta fashewa da kuka Salmah tayi hugging him tighter than before shi kuma yana patting ɗin Bayan ta kuka take sosai kamar wadda akayi ma bushara da mutuwa, abun ya daure ma Amreesh kai cikin kuka tace '' promise me bazaka taɓa barina ba one day'' ta ƙarashe maganar tana ɗago kanta her reddish dark eyes into his ocean blue ones riƙe fuskar ta yayi yana goge mata hawayen tare da faɗin '' koda duk duniya zasu taru akan mu trying to separate us,I will stick to you like a bandaid,sai in mut..." Da sauri Salmah ta rufe bakin sa tana ƙara fashewa da kuka tace '' dan Allah kada ka faɗi haka, I can't live without you '' Amreesh bai san mai yake damun Salmah ba yana so ya tambaye ta but he will do that when she calms down rungumeta yayi on his bare skin kamar zai shigar da ita cikin shi Sai ajiyar zuciya take sauke wa, ɗaukar ta yayi ya ajiye ta saman gado zai mike ta jawo sa ya faɗo kanta tace '' let's stay like this Dan Allah '' ajiyar zuciya ya sauke sannan ya mirgina ya dawo da ita saman shi his hand wrapped around her yana gyara mata gashin kanta she looked disrupted. He so badly wants to know what made her behaved the way she did..... Bacci ne yayi gaba da su su biyu.... Can kitchen kuwa Samha da Ahmad tuni suka gama haɗa pizzar su,sai tsalle take kamar wacce aka biya wa kujerar Makka. Dr Ahmad yayi tagumi

Chapter 20 of 52