haura saman gadon
Zama tayi saman cinyarsa,her hands around his neck
Buɗe idanun sa yayi da suka koma multicolored ya tsare ta dasu
Gaban ta yaɗan faɗi,amma sai tayi murmushin ƙarfin hali tana shafa fuskar sa tace '' what happened?" Ci gaba yayi da kallon ta alot running in his mind before he flipped on the bed, suka koma kwance suna fuskantar juna, blanket ɗin ya rufa mata sannan ya ƙara matso da ita kusa dashi murya ƙasa yace'' I don't know, I'm confused '' jinjina kanta tayi Sannan tace '' kada ka damu, ina nan so insha Allah komai zai yi daidai uhm?" Ta gama maganar tana ɗage gira tare da shafa gefen fuskar sa,hannunta dake kan fuskarsa ya ɗaura nasa akai tare da lumshe idanun sa da sake buɗe su.'' insha Allah '' he muttered.
Addu'ar Bacci ta karanto sannan ta shafa musu, he hugged her tightly yana cusa fuskar sa a gashin ta,ahaka bacci ya kwashe su....
THE NEXT DAY*********
Bayan sun gama karyawa ne Dr Ahmad yake sanar dasu akan admission ɗin da aka samar ma Samha in one of the prestigious schools a Abuja wato, ELITE ACADEMY.
It's a prestigious school ta ya yan manya, and for both national and international students. It's also a boarding school.
Salmah da samha sunyi farin ciki,at the same time Salma ta ɗan damu jin yar Uwar ta zatayi nisa da ita,
Amma sai Samha ta kwantar mata da hankali , even telling her she will behave.
Gabaki ɗaya ranar Salmah tayini ne a wani irin sukuku,
Wani irin kewar samha take ji tun kafin ta tafi. Hakan yasa through out the day tana manne da Samha,hakan yasa Amreesh tsuke fuska wai an ƙwace masa mata. Ita ko samha da sun haɗa ido se tamasa gwalo. Tunda safe bayan sun karya Dr Ahmad ya tafi Asibiti. And he didn't return sai wurin ƙarfe tara na dare har sun gama cin abincin by then.
Upstairs ya tafi , he freshened up kafin ya dawo ya sama ma kansa abinci, bayan Nan ya dawo ya zauna parlor,the mood was sour,
Babu wanda ke magana, duk sun maida hankalinsu a kan tv suna kallon cartoon Amma a zahiri kowa da abinda ke masa yawo a kwanya.
Gyaran murya yayi kafin ya faɗa musu cewa he's taking samha for shopping saboda zata tafi ranar Sunday.
''toh'' kawai ta amsa. Salmah tace ''zamu iya tafiya mu duka?" Ta yi tambayar tana kai dubin ta ga Amreesh that has not spoken much since morning
Shiru baice komai ba, hakan yasa ta ƙara da faɗin '' i want us all to have memories '' SE sannan ya kalleta ya jin jina kansa, kafin ya miƙe ya tafi upstairs. Binsa da ido duk sukayi kafin su maida kansu Ga tv. Samha ta lura da yanda mood ɗin Amreesh ya canja,hakan yasa tayi ma salmah alamar ta bisa, amma taƙi tace'' i still want to stay with you '' Samha Bata sake cewa komai ba,bayan wani lokaci Salmah ta fara gyangyaɗi. Ganin hakan yasa Samha miƙe wa ta tada ita suka haye upstairs, aka bar Ahmad kaɗai.
Sai da Samha ta raka Salmah har ƙofar bakin kofar su, she hugged her kafin ta juya ta nufi nata ɗakin, zuciyar ta na mata wani iri. Sai da Samha ta shiga ciki kafin salmah itama ta tura kofar ɗakin su ta shiga. The light was dim, har Amreesh yayi Bacci
Maida ƙofar tayi ta rufe sannan ta haw gadon, Addu'a tayi as usual kafin ta kwanta kusa dashi,ta sa hannunsa a waist ɗin ta, hannun ta a shoulder ɗin sa ta rufe su da blanket.
Dr Ahmad bayan zama na ɗan lokaci ya kashe komai ya haura sama. Amma ya kasa Bacci se juyi yake,
Itama Samha tunani fal ranta , wayar ta,ta jawo ta duba lokaci,she was surprised da taga ƙarfe 1:00am
Sauka tayi daga saman gadon,ta fita daga ɗakin gabaki ɗaya,it was dark in the parlor,komawa tayi ta ɗauko wayar ta ta kunna torch sannan ta nufi kitchen, kashe wutar wayar ta tayi ta kunna ta kitchen me ɗan madaidaicin haske.
Tsayawa tayi tana kallon wata from the glass window, it was a full moon gashi da haske it looked so beautiful, jin kamar wani abu nabin ƙafar ta,yasa ta saki ihu,cire wandon tayi ta cillar tana tsalle tsalle, da sauri Dr Ahmad ya ƙaraso cikin kitchen ɗin ya fisgota ta faɗo jikinsa yasa hannu ya rufe bakin ta,his other holding her waist '' ke ki natsu mana!'' Dr Ahmad ya faɗa murya ƙasa,ɗago kanta tayi and there eyes met, Shiru tayi tana faman sauke ajiyar zuciya,cire hannun sa yayi daga bakin ta da ƙugunta. Matsa wa tayi da baya tana faman haki, ''thank god'' ta faɗa lokaci guda kuma ta zaro ido why? Damn!! She's only wearing pant right now and Dr Ahmad..... Ji yayi bakin sa ya bushe, je wanted to swallow something but he ended up swallowing nothing, kallon ta yake ba ƙiftawa yama manta to look away, damn!! Her sexy legs, he was turned on, lokaci guda yanayin sa ya canja, wata irin kasala ta rufesa, ihu Samha tayi niyar kurma wa da sauri ya isa wurin ta ya ƙara rufe mata baki, idanun sa na faman lumshe wa,da wata irin shaƙaƙƙar murya yace ''ke ki natsu mana,ki dena yima mutane ihu cikin daren nan.'' jikin samha se rawa yake, cike da tsoro ta jinjina kanta, she's not dumb not to notice it, ta gane abinda ke faruwa dashi. Matsa wa yayi ya ɗauko mata wandon ya miƙa mata,karɓa tayi a tsorace shi kuma ya juya yafita daga kitchen ɗin to the back side,
Ajiyar zuciya samha ta sauke se kuma ta turo baki,ƙofar ta buɗe itama ta fita
Samun sa tayi tsaye ya jingina da railing ɗin wurin staring at the sky, tsaya wa tayi kusa dashi leaving a good distance,
Jingina tayi itama tana kallon sama, bayan wata harda taurari, ga wani iska mai sanyi da daɗi, murmushi tayi, sanyin ko kaɗan bai damun ta.
Juyowa yayi yana kallon ta, the way she smiles she looked happy ''why aren't you asleep?" Taji ya faɗa, kallon sa tayi da murmushi tace ''na kasa Bacci ne'' murmushin gefen baki Dr yayi sannan yace'' tunani na ki ke ki"?
''in ji wa"? Ta faɗa tana zaro ido,kauda kansa Dr Ahmad yayi itama sai kawai ta cigaba da kallon wata, kamar watan yatsa dai dai su, taurarin kuma se ƙyalli suke, iskan dake kaɗawa making the trees sway? The feeling is incredible.
'' Kai meyasa bakayi Bacci ba"? Samha ta faɗa tana kallon Dr,
" Saboda ke"
'' Ni kuma?'' tafaɗa tana ɗage gira ɗaya da tsuke baki
Juyowa yayi yana fuskantar ta, quickly he swept his gaze on her kafin yace''eh"
''How?"
Shiru yayi na ɗan lokaci kafin ya matso kusa da ita, leaving a little space idanunsa cikin nata yace'' , I love You so much Samha'' ƙasa tayi da idon ta, ta juya zata tafi yayi saurin riƙo hannun ta ''wait My Lady, bangama ba ai'' ya ƙarashe maganar yana zagayo wa ta gabanta, ɗago fuskar ta yayi looking into her eyes ya cigaba da faɗin
'' Na kamu da son ki Samha tun ranar farko dana fara ganin ki, da farko na ɗauka it was just an attraction amma bayan kwanaki abinda nake ji game da ke bai ragu ba sai ƙaruwa, it intensified to such an extent da na kasa concentrating akan komai. Ako da yaushe ke nake tunani,idan nayi Bacci ke nake mafalki, You have turned my world up side down " dakatawa yayi yana to allow her to absorb the information yanda wani waro idanu cike da mamaki, it looked as if she wasn't breathing. ''breath Samha " ya ƙarashe maganar yana kiran sunan ta da wani irin salo, ai ko da sauri tafara jan numfashi,yacigaba da kallon ta yana ji kamar yanzu ake ƙara kwarara masa sonta a zuciya '' I honestly never thought zan iya son wata mace a duniyar nan ba, but all that changed when I met you, Ina matuƙar ƙaunar ki Samha!" Motsa bakin ta tayi wanting to say something,Amma takasa magana, she was overwhelmed,Bata taɓa tsammanin jin maganar soyayya daga garesa ba, and especially the way she is with a ' flat chest' tasan mazan yanzu sunfi son mace me ƙaton ƙirji, shine ma yasa ita a koda yaushe she always stay away from such things,Bata son raini. And he confessing his love like this? Under the moon light? Tasan itama ko ta yarda ko kar ta yarda,she likes him, but her feelings can change saboda ita yarinya ce har yanzu, amma shifa? He's an adult, there's no guarantee....'' nasani, if anyone sees us like this they will think I'm a pervert, Amma ba haka bane samha, soyayya ta ta gaskiya ce and if you give me a chance zan yi magana da dangin...''
''Ba muda dangi''
Samha ta katse sa looking away. Sannan ta dawo da duban ta akan sa tace'' You see ba muda kowa, we are on our own just me and mahmah. Idan kai kana sona shin danginka zasu amshe ne? Zasu amshi marar asali? Stop all this and face your life. Na tabbata You will be able to get me out of your heart '' tana gama faɗan hakan ta ƙara juyawa zata tafi idanun ta cike da hawaye, saurin rungomota ta yayi, her back pressed on his chest his hands firmly wrapped around her waist haɓarsa a kafaɗar ta yace'' it doesn't matter to me Sam, ke nake so ba asalin ki ko dangin ki ba! Ni zan zauna dake ba dangina ba, just allow me to love you pls'' ya ƙarashe maganar in a pleading tone, hawayen da suka cika mata idanu suka fara silalo wa, her heart felt heavy,her lips dried,wani irin raɗaɗi zuciyar ta ke mata. Ta tabbata koda zata amince da shi,their relationship had no future. Zuciyar Dr Ahmad se bugawa take da ƙarfi in a way that it never did before
'' I love you '' he whispered, lumshe idanun ta tayi hawayen ta na cigaba da zuba, '' give me a chance Samha, don't deprive me, ba saikin faɗamin feelings ɗin ki ba,take your time and I will wait for you even if it takes forever Saam, all I'm asking is for you to give me a chance to love you''
Ya ƙarashe maganar yana raba jikin sa da nata, se yanzu ya lura da abinda yayi 'astaghfirullah' ya faɗa taking a step back.
Jin ya sake ta batare da ta sake juyowa ba tashige ciki...'' I will wait for you Samha '' ya sake faɗa slowly,yana lumshe idanun sa da suka yi jaa tare da jinjina kansa to affirm what he said.
WAYE SHI?(Behind the mask) By autumn 17
Chapter thirteen: whirlwind of romance
𝑊𝐴𝑌𝐸 𝑆𝐻𝐼?
(𝐵𝑒ℎ𝑖𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑘) 𝐵𝑦 𝐴𝑢𝑡𝑢𝑚𝑛 17
𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 𝑡ℎ𝑖𝑟𝑡𝑒𝑒𝑛: 𝑊ℎ𝑖𝑟𝑙𝑤𝑖𝑛𝑑 𝑜𝑓 𝑅𝑜𝑚𝑎𝑛𝑐𝑒
Samha na shiga ɗaki kan gado ta faɗa ta ɓoye kanta cikin pillow tafara risgar kuka, zuciyar ta kamar zata fashe, meya sa? Meyasa zata so wanda har abada yafi karfin ta? Yaushe ma ta kamu da son sa har haka? Hadn't she tried not to have any feelings for him? Then WHY!!!!
Wannan shine abinda keyi mata kai kawo a kwanya. Haka tacigaba da kuka Bacci me nauyi ne yayi awon gaba da ita.
The next day she woke up with puppy eyes , Alamun tasha kuka. Agogo ta duba taga ƙarfe goma saura, sau biyu salmah na zuwa duba ta and she wondered if she was alright
Wanka tayi tasa purple blouse da purple singlet da baƙin wando jeans, kayan sun bala'in yi mata kyau
Tsayawa tayi gaban madubi tana kallon kanta, and she noticed that gashin ta ya ƙara tsawo to waist length.
Fatarta ta ƙara haske da murje wa. And her chest, rolling ɗin idanun ta tayi Sannan ta koma closet ta ɗauko wani ribon Black color ta ɗaure gashin ta da shi.
She looked so beautiful.
Ɗan ƙaramin hijabi ta ɗauka tasa wanda ya kai mata har guiwa. Turare ta ɗan fesa kaɗan
Sannan ta ɗauki wayar ta
Fitowa tayi ta nufi dining and everybody was there, duk sun shirya kamar ita kaɗai suke jira.
Jin footsteps yasa Salmah da Ahmad kallon wurin banda Amreesh,haka suka kafe ta da ido har ta ƙaraso, she greeted them refusing to meet their gazes kafin ta zauna kusa da Salmah
Pressing ɗin lips ɗinsa Ahmad yayi looking at her, ɗauke idanun sa yayi after wards ya cigaba da cin abincin sa
Bayan sungama anyi clearing ɗin dining sannan suka kashe komai, Salmah da Amreesh suka fara fita kafin Samha, Dr Ahmad was the last
Tafiya take a hankali,lost in thoughts bama tasan inda take jefa ƙafa ba. Tuntuɓe taci saura kaɗan tafaɗi, da sauri Dr Ahmad ya taro ta ''Careful my lady'' ɗagowa Tay suka haɗa ido ya sakar mata murmushi, sakin ta yayi da sauri tabar wurin ta isa wurin motar, tsayawa tayi she expected that the guys will sit at the front su kuma a baya amma sai taga akasin hakan
She had no choice but to sit at the front.
ƙaraso wa Dr Ahmad yayi ya hau driver seat yasa seat belt ɗin sa yayi har zai tada motar yaga Samha batasa nata ba, tayi nisa cikin tunani ta ji muryar sa yana faɗin ''Put on your seat belt my lady'' kallon sa ta ƙara yi ya kashe mata ido, kauda kanta tayi ta saka seat belt ɗin sannan ya tada motar suka tafi.
The drive was silent Salmah ta jingina kanta a kafaɗar Amreesh, she was missing Samha,shi kuma kansa a head rest ya lumshe idanun sa, Samha kuma ta maida kanta waje tana kallon window, lokaci lokaci Ahmad ke satar kallon Samha
After driving for 40minutes they arrived
Saukowa sukayi and they together went into the shopping mall, it was a big one
Welcoming ɗin su akayi sannan suka ɗauki shopping cart suka fara zagayawa, Amreesh holding one for Salmah Ahmad kuma for Samha and they all went in different directions.
Idan an zo wurin wani abu, idan Salmah ta tsaya tana kallo Amreesh na zuwa ze kwashe Duka sai dai ita ta maida, bayan abubuwan da ita ta ɗauka da kanta he got alot of things for her. Ita ma secretly ta ɗauka masa abubuwa he didn't notice, the two of them were having fun.
It was quiet between Samha and Ahmad, mafi yawanci shike ɗaukar
Mata komai, so yake tayi magana amma taƙi cewa komai. Bayan an kawo wurin wasu agogo masu kyau irin na maza wayarsa tayi ringing, excusing ɗin kansa yayi to pick up the call,bayan ya tafi wani sky blue ɗin agogo me kyau ta gani,she picked it up tana dubawa kafin ta jefa cikin kayan su, bada daɗewa ba ya dawo and they went on.....
They spent all day shopping har da kayan sawa da cosmetics, har sukayi suka gama Samha da Ahmad didn't exchange a word counter suka nufa aka biya kuɗin komai and the goods will be delivered to their residence.
Bayan sun fito daga mall ɗin, wani haɗaɗɗen restaurant Ahmad ya kai su and they each ordered different dishes from different countries,samha tayi ordering ɗin Korean food Salmah Chinese food, Amreesh da Ahmad Arab akayi serving ɗin kowa abinda yake so.Idanun mutane yawanci na akan su, '' wow Zee baby kalli wasu hot guys a can'' wata yarinya da bazata wuce shekaru 18 ba ta faɗa, sauran dake zaune a table ɗin suka juya suna kallon su Amreesh banda wacce aka kira da zee' jin yanda yan uwanta ke yaba kyansu yasa ita ma ta ɗago, ba
Tana da matsakaicin kyau sannan fara kanta yasha multicolored attachment hannayen ta zaƙo zaƙo da artificial nails kayan dake jikin ta did nothing much in covering her body. Gabaki ɗaya surar jikin ta a waje take, sauran sun cigaba da yaba kyan Ahmad da Amreesh,they almost couldn't differentiate wata fi kyau a tsakani, zee' ta sauke idon ta akan Ahmad take taji ta kamu da soyayyar sa kasancewar tana son namiji chocolate color, gabaki ɗaya ji tayi tarasa nutsuwar ta and she just wants to talk to him.
Miƙewa tayi,her friends suna tambayar ta ina zata tace '' i have found my prince charming '' kallon juna sukayi kafin su maida kallon su kanta she was already gone
Tafiya take tana yauƙi tana juya jiki kasancewar Allah ya bata surah me kyau. Some of the men seated there couldn't help but look
Tana ƙarasowa table ɗin su Amreesh directly ta zauna saman cinyar Ahmad tana wani manna ƙirjin ta anasa.
He was stunned, Amreesh pretended kamar besan abinda ke faruwa ba. Salmah was shocked to her bone marrow Samha Kam ƙwa rewa tayi da sauri ta ɗauki ruwa ta kafa kai tana sha, she didn't want anyone to see her tears
Da sauri ƙawayen Zee' suka fara sowa to them what she did abin burgewa ne,suna yi mata kirari suna ƙara fasa mata kai! Ita ko kanta sai ƙara ƙato yake. Salmah ta juyo instinctively ta kalli Samha da tacigaba da cin abincin ta kamar ba komai.
''hi handsome,sunana zeenah,but You can call me Zee in short.!'' ta ƙarashe maganar tana sakin murmushi tare da kai hannunta zata shafa fuskar sa, atunanin ta tayi Nasara ganin yanda ya kasa motsi gabaki ɗaya. Da sauri ya riƙe hannun ta sannan ya ture ta daga jikin sa, ya miƙe tsaye yana huci yace '' how dare You? Baki da Hankali ne huhu? What gave you the guts to sit on me... '' faɗa Dr Ahmad k surfawa sosai. Zee was dumbfounded ganin yanda yake ta masifa and all eyes were on them. No body made a move to help her up not even her friends
Satar kallon sa samha tayi,bata taɓa ganin yayi fushi ba and the sight right now isn't so good but still,haushin sa take ji,ga wani ɗaci da take ji a maƙoshin ta . It just isn't getting away.
And she soon realized Ashe kishi take ji. Bayan ya gama surfafa masifa tsallake ta yayi ya fita daga restaurant ɗin ta bisa da kallo duk da abubuwan da yayi mata da cin zarafin ta da yayi she didn't think it was possible for her to give up,it only made her want him more.
Amreesh ya miƙe offering his hand to Salma,karɓa tayi and he pulled her up,ita ma ta riƙe hannun Samha and they left Bayan payment.
Wasu hawayen baƙin ciki suka fara bin kunci Zee da sauri ƙawayen ta suka ƙaraso,suka miƙar da ita suna bata baki, and they assured her Ahmad will be hers, after all she is beautiful and has all the qualities Dan haka kada ta damu.
Shiga motar yayi ya zauna, he's chest heaving up and down can kuma ya ja tsaki yarinyar ta ɓata masa rai ba kaɗan ba.
Yana nan zaune su Samha suka ƙaraso, everybody got sitted before he drove off.
Ransa ya matuƙar ɓaci, lokaci lokaci Samha ke satar kallon sa but he didn't even look at her
Ganin atmosphere ɗin cikin motar rankowa ba daɗi yasa Salmah ta kalli Amreesh,shima kallon ta yake murya ƙasa tace''let's go somewhere else,kada mu koma gida pls'' ta ƙarashe maganar tana turo baki she looked cute jinjina kansa Amreesh yayi kafin slowly yace '' take us to amusement Park '' ba musu Dr Ahmad ya dauki hanyar Park few minutes later sun ƙaraso. Sauka sukayi,they paid for the ticket before they were let in.
Sosai Samha ta ɗanji daɗi ganin inda suka zo itama Salmah haka, wayoyinsu suka ɗauka, Salmah taja hannun Samha suka shiga suka fara wasa, suka hau ferris wheel,a loopty loop🎡
Sannan suka haw lilo cike da farin ciki suke wasa kafin su fara clicking ɗin pictures, Amreesh da Ahmad suka samu wuri suka zauna suna kallo kawai neither of them said anything
Can sai ga Salmah ta rugo taja hannun Amreesh excitedly,Binta yayi and they continued playing together duk da fuskar sa a ɗaure take,they snapped pictures kafin salmah tasa yaje ya jawo Dr Ahmad ganin an Barsa shi kaɗai, da farko ya ki amma daga baya he joined and it was fun
Ko ina hotuna suke ɗauka ba ƙaƙƙauta wa, se wurin maghrib suka koma gida, yanzu kam Amreesh na gaba Samha baya
,ita da Salmah talking about how much fun they had. Bayan sun dawo gida sunyi sallolin su no body asked for food Dan duk sun gaji kawai everybody retired to their beds. Abubuwan da suka siya had been delivered kowa yaja nasa.
The days that followed suna cike da farin ciki, kullum sai sun fita yawon shakatawa,kuma har yanzu Samha taƙi yima da Dr magana har yanzu haushin sa take ji,shi kuma be never missed an opportunity to assert his love Ako da yaushe yana ƙoƙarin nuna mata soyayya batare da crossing ɗin limits ba. Duk wannan abin Salmah da Amreesh sun yi noticing they just didn't say anything.
SUNDAY****
Tsaye take by the window tana kallon waje,she was wearing a black hoodie and a black trouaer,yanda iska ke kaɗa bishiyoyin nan and they sway side by side, ga wani irin sanyi da ake bankawa, ko ina looks quiet and desolated, ita ma haka take ji,her Black cloth reflects her mood, she was stuck in a whirlwind of romance! She felt lonely she felt miserable and uncertain. Zuciyar ta na mata wani irin nauyi, ga kaɗaici da kewa,kewar Ahmad take sosai duk da bata son ta yarda da hakan,few days ɗin da suka wuce batare da ta masa magana ba,felt
like a punishment not just to him, but to her self.
Turo ƙofar akayi,it was Salmah,tana sanye da wata doguwar rigar material da pink hijab, ƙarasowa tayi ya jawo akwatin Samha ta fara shirya mata kayan ta ciki, tana faɗa ma samha how much she will Miss her,jin bata ce komai ba yasa Salmah dakatawa da shirya kayan ''Sam'' she called out gently, juyawa Samha tayi, alamar tazo salma tayi mata, zuwa tayi ta zauna kusa da ita. Riƙe hannun ta salmah tayi Sannan tace ''faɗamin, me yake faruwa tsakanin ki da Ya Ahmad '' shiru Samha tayi for a while kafin ta sauke ajiyar zuciya Tare Da faɗin ''yace yana sona and I told him to focus on his life's
"Why'' Salmah ta faɗa tana ɗago kan Samha
Miƙewa Samha tayi ta koma bakin taga trying so hard to swallow her cry tace '' yafi ƙarfi na'' in a whisper '' his family might not accept me, and then our relationship has no future!"ta ƙarashe maganar tana goge hawayen da ya ziraro mata. Kallon ta salmah take kafin tace '' meyasa kike ganin hakan, "?
"Saboda ba muda dangi!!'' Samha ta faɗa
Tasowa Salmah tayi ta tsaya kusa da Samha ''rashin dangi baya nufin ba muda asali samha, kuma sannan sun ƙi mu,to zamu dinga cusa kan mune? They clearly said they want nothing to do with us ya xamuyi? This is not an excuse to reject him Sam, I'm sure ya Ahmad mutumin kirki ne kuma ze riƙe da amana"!!
Salmah ta ƙarashe maganar tana juyo da Samha sannan ta cigaba da faɗin ''tell me,ke bakya son sa?" Kamar jira take aiko Samha ta faɗa jikin Salmah ta fara kuka ''ina son sa, I'm just afraid in the end I will lose him, Ina matuƙar jin tsoro Mah Mah. And I don't know what to do I'm confused '' ta ƙarashe maganar tana ƙara ƙarfin kukan ta.
Salmah ta tausaya ma Samha she patted her back slowly her Saida ta rage kukan sannan ta jawo ta suka zauna bakin gado ta fara share mata hawayen tana faɗin '' i understand how u feel, nima wasu lokutan ina jin tsoron wata rana I will lose REESH, Amma kuma sai nake yin addu'a akan hakan nake kuma tunasar da kaina cewa,the fear is in me,ba lallai bane hakan ya kasance, sannan the more You think about the future the more anxious you become, don't think about the future or the what ifs and buts Samha,komai lokacine and enjoy the present while u can and leave the future to Alhayyul Qayyum, and kowane love story nada nasa ups and downs, take this as yours and face it with courage. Bana so
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 8 Chapter of 52