how she almost said she loved him"damn shiiit!!!" Kalmar ta suɓuce daga bakin ta without realizing, hannayen ta biyu a bakin ta tana cizon nails ɗinta,ɗago idon ta tayi a wani irin slow suka shige cikin na Ahmad dake kallon ta hearing what she said...ji tayi kamar ƙasa ta tsage and swallow her, blanket ɗin gadon taja ta rufe fuskar ta... Luckily for her babu haske sosai cikin ɗakin, kallon yanda ta rufe fuskar ta da blanket yake,sai kuma yaga ta miƙe da gudu zata fita, idon shi ya sauka a ƙasan rigar ta,har ta buɗe ƙofar yayi maza ya maida ya rufe trapping her between the wall and his self, didn't she know she was on her period?
Ƙasa samha tayi da idon ta feeling so shy sabida abinda ya faru jiya, and now his presence..wani irin nauyin shi take ji with a low voice yace '' You're on your period my lady '' Zaro ido Samha tayi period? Wane period? Saida Ahmad yayi maganar taji tana jin wetness a ƙarƙashin ta..Ahmad dake kallon saw how confused she was ɗago foxy eyes ɗinta tayi and their eyes collided, wani irin blush ya lulluɓe fuskar Samha could the day get any worse? Ji tayi hawaye sun ciko idonta,rufe fuskar ta tayi da tafin hannun ta ta fashe da kuka, Ahmad was stunned sai kuma in a gentle voice ya fara lallashinta before he led her to the toilet bayan ta shiga ya zari mukullin motar sa ya fita,sai da Samha taci kuka ta ƙoshi sannan tayi wanka tasa bathrobe blue color data gani amongst the numerous ones sannan ta fito idon ta yayi luhu luhu,samu tayi har Ahmad ya kawo mata pad and pant nd bra da sababbin kaya riga da wando don ya lura tana son riga da wando,ɗaukar kayan tayi checking them out one by one tana ɗaukar bra ɗin ta yatsine fuska ta ajiye gefe,she didn't like it,sauran kayan tasa ta mayar da bathrobe ɗin ta koma gaban madubi ta gyara gashin ta into soft waves sannan tayi wanka da turaren Ahmad ta ɗauki guda biyu tasa cikin aljihun wandon looking around so she doesn't get caught sannan ta buɗe ƙofar daidai shima ya miƙo hannu zai buɗe, zamewa yayi zai faɗi ta miƙa masa hannu in a bid to help him su biyun suka kai ƙasa '' Ahhhh!" He groaned saboda yanda ƙafar Samha ta daki gefen cikinsa,da sauri Samha ta ɗaga shi without further words ta fice zuciyar tana dukan tara tara..wani kunyan Ahmad na rufeta..damn! She had really messed up,dama Azeezah tasan alcohol ne tabarta tasha? But could she really blame her? After all ƙwacewa tayi ta gudu...
Tura ƙofar sashen Samha tayi ta shiga only to meet Salmah zaune fuskar ta a ɗan ɗaure, saye take da fitted gown na green material,tayi packing ɗin gashin ta tasa hula sama don tsantsin gashin bazai bari ta ɗaura ɗan kwalin ba,tana ganin Samha ta miƙe '' Daga ina kike?" Salmah ta tambaya sternly '' daga inda nake!" Samha replied coldly tana cigaba da tafiya haushi Salmah taji ta wani fincikota '' Wai me yake damun kine Samha? Who the hell do you think you're huh? Don kinga ina wasa dake? Na girme ki fa remember,you cant talk to me and treat me like a trash!!!" Samha ta ƙwace hannun ta sarcastically tace '' Oh Allah? Ai bansani ba! Na ɗauka kin manta da bond ɗin da mukayi sharing ne tunda kinyi Aure i guess you don't need m...''
'' Samha!!! '' Salmah ta kira a tsawace Itama Samha a tsawace tace '' what eh? Naga tunda kikayi Aure.. infact tunda na dawo daga makaranta You have forgotten me... kullum kina manne da mijin ki like a leech to the extent har zaki iya zuwa wani wuri for three consecutive days batareda nasani ba, batareda kin faɗamin ba so Ni idan nayi hakan sai cibi ya zama ƙari? Leave me and get a life for goodness sake!!" Samha ta faɗa tana hada hannayen ta alamar roƙo, Salmah was more than hurt Amma sai ta danne strictly tasake faɗin '' Daga ina kike Samha?" Kawai tana tambayar ta wannan ne a matsayin ta na babbar yaya, Samha is her responsibility so she has to take care of her,she had to be strict when necessary.. Samha da Salmah suka wani tsare juna da ido as if in glaring contest kowa ido kamar zai faɗo, murmushi Samha tayi kafin tace '' You really want to know?" Salmah ta kafe ta da ido without saying a word,her little sister is gradually changing into somebody she barely knew...'' Jiya I got drunk..and yau da safe dana tashi i found my self a ɗakin ɗaya daga cikin guys ɗin gidannan and I saw blood on the bed sheet so he bought clothes for me na canja,don...'' tass!! Wani resounding slap ya sauka a fuskar Samha da yasa ta faɗuwa a ƙasan carpet dafe da kuncin ta, angrily Salmah tace '' Ni kike gaya ma You slept in a guys' room? Are you mad?" Salmah ta faɗa tana huci tayi kan Samha da har yanzu batayi recovering daga marin data sha ba, Amreesh ne yayi saurin riƙeta, Salmah sai masifa take ma Samha idon ta sunyi ja, ƙwacewa tayi daga hannun Amreesh tana nuna Samha da ta miƙe tana kakkaɓe jiki like nothing happened tace '' you know what? Kije kiyi duk abinda kike so i don't care!" Daga haka Salmah ta fita daga part ɗin gaba ɗaya slamming the door shut..bin bayanta da kallo Samha tayi her heart aching but she pretended kamar bata damu ba ta juyo ta kalli Amreesh daya zuba hannayen sa cikin pocket ɗinsa watching everything, slowly in an icy cold voice yace '' It doesn't matter to me me ƙanwar ta ce,if you keep hurting her like this...yiu wont like abinda zan Maki!'' daga haka ya juya ya shige ɗakin su.. Samha ta tsaya wurin feeling so miserable, slowly ta shiga ɗakin ta,ta faɗa saman gado crying bitterly...
***********
Kitchen Salmah ta nufa taga Babu ma'aikata zama tayi ta darji kuka kafin ta miƙe,bayan wani lokaci Salmah ta ɗauko ingredients tana haɗa ma Samha hang over soup... Abubuwa dayawa suna mata yawo akai, Khaleel ne ya shigo kitchen ɗin yana ƙare ma salmah kallo from head to toe yana lashe baki don sosai shape ɗin ta ya fito cikin kayan, Kashe wutar Salmah tayi ta ɗauki plate ta zube miyar, '' Hi pretty..'' arazane Salmah ta juyo jin Muryar mutum bayanta,ganin khaleel tayi yana lasar baki yana mata wani lustful look,saye yake da wasu shegun ƙananan kaya da suka matsesa ga wani shegen sagging dayayi,damtsen hannun sa da tattoo,yayi wani mohawk hair style yasa different colors a gashin..he looked so ugly, Salmah ta zaro almond eyes ɗinta tana kallon shi zuciyar tana dukan tara tara.. matso ta yayi itama ta matsa baya, murmushi ya cigaba dayi ganin yanda ta tsorata ya miƙa hannu ya riƙa nata, hawaye suka fara bin fuskar ta tana ƙoƙarin ƙwace hannun ta,ya riƙe gam,yana jin daɗin laushin hannun ta anashi,ƙoƙarin rungumeta yake Salmah duk ta rikice,ganin yanda yanayin shi ya canja gashi babu wanda zai kawo mata rescue, lumshe idon sa yayi still trying to hug her, desperately Salmah ta jawo kwanon miyar da tayi,jiki na rawa ta zuba masa on his private part, take idon shi da yayi ja suka buɗe ya saki ƙara holding tightly onto his groin ya zube ƙasa yana murje murje '' Damn shiiit!!!" Ya faɗa yana zuge zip ɗin wandon saboda azaba,tuni Salmah ta saki kwanon ta kwasa da gudu bata tsaya ko inaba sai ɗakin Samha, bayan ta rufe ƙofar ta faɗi wurin tana kuka, Samha data fito toilet Tayo kanta embracing her tightly ta shiga bata haƙuri don ita tunanin ta saboda faɗan da sukayi ne '' I'm so sorry forgive me pls..'' Samha ta faɗa hawaye na silala daga idon ta '' i was ungrateful...Bai kamata in faɗi abinda na faɗa ba.. I'm truly sorry '' Samha tacigaba,barin kukan Salmah tayi itama taba Samha haƙuri '' no one would ever take your place Sam,not now..not ever..ke ɗin jinina ce,you're my family Bazan taɓa neglecting ɗin kiba,just give me time,har yanzu ina ƙoƙarin koyon how to navigate between the two duties... I'm sorry idan na taɓa saki kinji kamar You don't matter, you really do,in bake..bani '' Salmah ta faɗa cupping samha's face,gyaɗa kanta samha tayi ta riƙa Salmah suka zauna bakin gado for five minutes there was silence Kafin Samha ta faɗa mata she had begun her period, Salmah tayi mamaki but she swung into action tana faɗa mata abubuwan dazata kiyaye and yanda zata kula da kanta....
WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 🍁 🍁 17
Chapter sixty six: The silent battle....
Sunday....
Bayan sun gama breakfast with the rest of the family anyi habaici anyi zage zage as usual, dawowa sukayi part ɗinsu Amreesh ya wuce ciki Salmah da Samha suka zauna parlor suna kallo suna hira, knocking suka ji anyi Samha taje ta buɗe ƙofa,it was Ahmad cikin shirin brown suits da suka zauna masa sosai sukayi masa kyau on his brown skin,anyi masa gyaran gashi mai kyau ga wani azababben ƙamshi da yake zubawa, hannunsa riƙe da briefcase his sleepy eyes kafe akan Samha, fuskar shi taɗan rame... Matsawa Samha tayi bayan tayi ƙasa da kanta bayan ya shigo ta rufe ƙofar ta ƙaraso ciki,ɗakin ta tawuce,tun ranar da abin nan ya faru ta kasa zama wuri guda dashi,when ever she sees him a round of embarrassment washes over her.... Gaisawa sukayi da Salmah sai ga Amreesh ya fito fuskar shi ba walwala,yar ƙaramar dariya Ahmad yayi yana kallon Amreesh miƙewa Salmah tayi ta nufi ɗakin Samha '' Are You already missing me?" Ahmad ya tambaya yana dafa kafaɗar Amreesh,ture hannun shi Amreesh yayi glaring at him... slowly Amreesh yace '' ina zaka?" Shafa ƙeyarsa Ahmad yayi '' I'm going to China..'' seriously Amreesh ya juyo yana kallon Ahmad yace '' Are You still looking for the girl?" Gyaɗa kanshi Ahmad yayi in a low voice yace '' Bazan iya mantawa da ita ba, bawai ina son ta bane..'' Ahmad yayi shiru for a while kafin ya cigaba da faɗin '' bansan wacece ita ba Emrys...i don't even remember her looks, but this time around...I won't return sai na ganie ta... Sone how I felt kamar yarinyar was lonely lokacin da take taredani,it's been five years....I just can't forget her'' Ahmad ya faɗa yana duba agogon hannunsa, Amreesh kuwa ya kalli Ahmad something running in his mind
'' Sam, tafiya zaiyi won't you say goodbye?" Salmah ta faɗa tana kallon Samha dake tsaye bakin window,ƙasa Samha tayi da kanta mit replying... miƙewa Salmah tayi ta iso wurin ta '' kodai wani abu ya faru tsakanin ku ne?" Salmah ta tambaya suspiciously, murmushi Samha tayi '' what could really happen between us? '' Salmah ta ɗage gira '' Toh meyasa yanzu you're not as free with him as before?" Samha ta sauke ajiyar zuciya tabar bakin tagar ta zauna bakin gado tana faɗin '' i never was... sannan yanzu ba kamar da bane,back then I was still a child Amma yanzu...na girma '' ta ƙarashe maganar her voice dropping idon ta looking down,she feels so sad...ji take kamar ƙimar ta tazube a idon Ahmad,and she felt kamar for the past few days he had been treating her coldly why she thinks so? No idea...
'' I understand...Amma duk da haka ya kamata kiyi masa bankwana uhm?" Salmah tayi maganar tana dafa kafaɗar Samha before she left the room, koda ta fito parlorn sallama sukayi da Ahmad sannan ta shige ciki Amreesh biye da ita,yana murmushi Ahmad yace '' su zaki ba kara.. ɗan uwanka zai yi tafiya kashige ɗaki da matar ka...'' Amreesh dayaji abinda ya faɗa ya juyo yayi masa daƙuwa... Dariya Ahmad yayi tareda miƙewa,ji yayi kamar ana kallon shi hakan yasa idon shi ya kai wurin ɗakin Samha da sauri Samha ta datse ƙofar that was slightly ajar tana leƙen Ahmad,sauke kanshi yayi kafin ya fita daga part ɗin...yana fita Samha ta fito tana bibiyar sa,duk sanda zai juyo saita ɓoye, itama ta rasa dalilin yin hakan,sai da suka kai parking lot sannan ya juyo yace '' You can come out now '' Samha ta zaro ido zuciyar tana tsananin bugawa ta fito daga bayan bishiyar data ɓoye head down, kafe ta da ido Ahmad yayi har ta ƙaraso inda yake in a gentle voice yace '' meyasa kike bina?" Kasa ɗago kanta samha tayi infact jitayi hawaye sun ciko mata ido,ta fara motsa bakin ta wanting to speak tana wasa da yatsun hannunta,sai kawai hawaye suka fara ɗiɗɗiga falling on her hands... matsowa dab da ita Ahmad yayi holding her chin yana kallon fuskar tada hawaye ya wanke '' What's wrong my lady?" Ya tambaya Muryar sa cike da damuwa hakama fuskar sa, ƙasa Samha tayi da idon ta unable to stand his gaze...Bata San dalilin dayasa take kuka ba, she just missed him na yan kwanakin nan,and she wants to be with him a duk inda yake soyayyar sa wani girmama azuciyar ta,it has blossomed into a tree that has bore flowers and seeds and akoda yaushe ƙara ƙaruwa take a zuciyar Samha...she loves him so much...much more than she could describe, tsareta yayi da ido for good 30seconds her cries was getting into his head yana dukan zuciyar sa, shima ji yake kamar yayi zaman shi so he could see her everyday,Amma it's very important for him to find that girl, matsawa yayi daga kusa da ita yana kallon elsewhere, Ko ina yayi shiru har sanyi ya fara saukowa,yau babu rana sosai, the atmosphere was different from usual irin yanayin nan ne da akwai hazo and yanayin dake sa mutum yaji yana kewar wani idan yayi tafiya ko idan mutum zai yi tafiya, slowly Samha ta juya ta fara tafiya tana cigaba da kuka.. rayuwar ta felt so miserable ji take ina ma ace she could change things... Idon ta har sunyi ja,she could barely see the road '' My lady '' he called tsayawa Samha tayi kafin ta juyo slowly her heart breaking '' bazaki yimin bankwana ba?" Ahmad ya furta hannun sa zube cikin aljihun wandon sa, juyawa Samha tayi ta cigaba da tafiyar ta her heart aching'' Samha '' he called for the second time, yanda ya kira sunanta made his voice sound like a melody in her ears.. Tsayawa tayi without turning back,Sai kuma can dai ta juyo ganin shi tayi tsaye bayan ta there wasn't much space tsakanin su dan gab da gab suke, He embraced her his heart breaking he didn't want to be away from her.. but he had to, wrapping ɗin hannunta tayi around his shoulders wasu round of tears washing her face '' I will be back soon...'' ya faɗa in a whisper before disengaging from the hug, riƙe hannun ta yayi leading her back into the parking lot ya buɗe mata ƙofar gaba ta shiga shima ya zauna a side ɗin driver,yayi reverse ya fito daga wurin Samha sai kallon shi take his perfume invading her nose ji take kamar ta bishi slowly tace '' do you really have to go?" Tayi maganar tana murza hannayen ta akan cinyarta,head down, without looking at her Ahmad yace '' I have to..'' yayi maganar ƙasan maƙoshi, parking yayi daidai entrance ɗin kafin ya fito ya buɗe mata ƙofa ta fito and they stood face to face yet again iska na kaɗa gashin su, Samha looking down shiko ya tsareta da ido gani yayi ta fashe da kuka, hawayen ya shiga share mata yana lallashinta '' i will be back soon...'' ya faɗa in a whisper, gyaɗa kanta samha tayi ta share hawayen ta, murmushi Ahmad yayi ,wayar ya zaro ya ɗauke ta hoto waro ido Samha tayi,yana murmushi ya nuna mata wayar rufe fuskar ta tayi ta ruga da gudu ta shige ciki...she looked ugly in the photo Ahmad ya raka bayan ta da dariya '' Goodbye my lady '' ya faɗa ƙasan maƙoshi kafin ya buɗe motar ya shiga igniting the engine he sped away....
Garden Samha ta tafi ta faɗi cikin ciyayi not minding abinda zai iya cizon ta, ta fashe da kuka ashe haka so yake?
Kwanakin da suka biyo baya Samha tayi su a wani irin sukuku,she just wasn't herself, Salmah datayi noticing hakan sai ya kasance kullum suna tare, acikin wa'yannan kwanakin ne Amreesh yayi enrolling ɗin Salmah a driving academy,tare suke zuwa da Samha tana koyon one thing or the other, sannan rashin ƙaunar su da yan gidan keyi intensified sai khaleel daya sako Salmah a gaba shima wanting to take advantage of her, but she always escapes
****Thursday***
Hajiya Maleeka ce riƙe da cups da ruwa a hannun ta,takawo ƙarshen corner daidai Salman ta sawo kai suka ci karo,faɗuwa abubuwan dake hannun Hajiya Maleeka sukayi itama cike da makirci sai tabi abubuwan ta faɗi groaning painfully, Salmah duk ta ruɗe hakan yasa tabi tana yima Hajiya Maleeka sannu,nan yan gidan suka taru aka fara zagin salmah,ita dai bata damu ba sai ta kan Hajiya Maleeka take, miƙewa Hajiya Maleeka tayi tana ɗingishi Salmah tazo ta kamata with a bright smile take sama Salmah albarka, mutanen wurin sukayi kasake suna kallo they know her,batada kirki she rarely smiles idan kuwa tayi then... Babu wanda yace komai... Har ɗaki Salmah ta raka Hajiya Maleeka ta zaunar da ita bakin gado '' I'm really sorry ma'am bad..'' '' call me mom'' Hajiya Maleeka ta katse Salmah with a sweet smile, Salmah tayi ƙasa da idonta tana wasa da yatsun ta she doesn't feel like it.. wani murmushin Hajiya Maleeka ta ƙirƙira ta jawo Salmah ta zaunar da ita gefen ta tana faɗin '' I'm your husband's mother...step mom actually and... Nasan Bai ɗauke Ni a matsayin uwa ba cuz yana tunanin na shigo Rayuwar su na shiga tsakanin babarsa da babansa and naraba tsakanin su..he thinks I broke his family...'' Hajiya Maleeka ta faɗa cike da makirci tana ƙwalla sosai Salmah taji ta bata tausayi, Hajiya Maleeka ta cigaba da faɗin '' he never accepted me as his mom... Kuma duk wani abu daya kasance nasa baya so kusa dami,duk wani abu da zai fito daga hannuna he never wants it...'' ta dakata tana sharar kwalla tana kallon Salmah that looked so sympathetic towards her ta wutsiyar ido,she smirked kafin ta cigaba da faɗin '' i know..idan yasan kinzo nan he'd stop you from coming...but I'm not a bad person, would you help me? Don in nuna ma Amreesh hakan? Inason shi fiyeda ya'yan dana haifa but he just doesn't see..'' ganin tana kuka incessantly yasa Salmah ta matsa kusa da ita tana shafa bayan ta alamar lallashi...'' zaki dinga zuwa kina tayani hira? Kinga ni banda yaya mata and tun ranar Dana ganki...it felt like I have finally found the daughter I never had... Will you come dear?" Salmah tayi ƙasa da kanta jin demands ɗin Hajiya Maleeka, ɗauke kai Hajiya Maleeka tayi tana faɗin '' let it be..'' Salmah ta ɗan ji ba daɗi but batace komai ba, miƙewa Hajiya Maleeka tayi ta fita Salmah ta bita da kallo after a while sai gata ta dawo riƙe da robar yoghurt da cups guda biyu,zama tayi inda ta tashi ta zuba yoghurt ɗin cikin cup ɗaya taba Salmah tace '' Gashi dear...'' shyly Salmah ta karɓi yoghurt ɗin tana faɗin '' Nagode ''
'' my pleasure...'' Hajiya Maleeka ta faɗa tana kallo da murmushi as Salmah was about to take a sip...wani excitement Hajiya Maleeka felt rushing... Maganin da Hajiya Ameenah ta bata tasa cikin yoghurt ɗin daga Salmah tasha burin ta zai cika at last... Tana kallon Salmah intently aka turo ƙofar almost Kamar za'a karye...there eyes flew to the door, Amreesh ne saye da baƙaƙen suit his cologne filling in the room, fuskar sa ba walwala as he stared at Salmah kafin idonshi slowly trailed to what she was about to sip... With long strides ya ƙaraso wurin yana hararar Salmah,she felt chills running down her spine, sauke yoghurt ɗin tayi daga bakin ta ido waje, Hajiya Maleeka kamar zata haukace ganin Salmah bata sha ba damn! Shi Amreesh ala dole sai ya ɓata mata shiri all the times? Coldly yace '' Mutafi...'' batareda ya kalleta ba, Salmah ta kalli tsakanin Amreesh da Hajiya Maleeka ganin yanda su biyun suke kallon juna,she doesn't see the love she claimed to have for Amreesh... instead tsana tagani.. tsantsar tsana...'' Are You deaf? Ko baki iya tafiya ne?'' Amreesh ya faɗa yana hararar Salmah his cold Aura getting into their skins da sauri Salmah ta ajiye yoghurt ɗin ta miƙe zuwa kusa da Amreesh Hajiya Maleeka ta bisu da ido zuciyar ta cike da baƙin ciki,damƙe hannun Salmah Amreesh yayi his eyes blazing with fury '' Stay away from my wife Mrs Zakee, it doesn't matter to me the relationship tsakanin ku da Pah...if you cross the boundary... Kin San ni...nasan ki....i don't give a damn to kinship '' daga haka Amreesh ya juya ya fita daga sashen hannun sa damƙe dana Salmah,itadai Salmah was confused,kuma yanda Amreesh ya riƙe hannun ta har ta fara jin zafi....azafafe Amreesh ke tafiya,duk da a fuska babu abinda ya nuna na ɓacin rai..suna shiga ɗakin su ya mannata da bango touring over her with his huge body.. .. har Babu space tsakanin su, his cologne assaulting her nose, idon shi ba kamar Yanda ta saba gani ba, launin ya canja from the usual blue or green zuwa completely black. He looked completely devilish.. Salmah ta kasa numfashi idon ta staring at Amreesh with fright,da karfi ya jawota ta faɗo jikin shi ya mayar da hannun ta behind her back, her chest pinned against his.. eyes blazing with fire yayi ƙasa da kanshi squinting at her...
WAYE SHI?(Behind the mask)By Autumn 17🍁🍁
Chapter sixty seven: Where are you Mahee.....
With a dangerously cold voice Amreesh yace '' who asked you to go there?" Yayi maganar da wani irin tone dayasa zuciyar Salmah sinking, akoda yaushe idan zai mata magana there's this warmness a Muryar shi he speaks to everyone with no emotions Amma ita there's always gentleness and softness in his voice for her but today....he spoke to her kamar yanda yake magana da kowa,ji tayi hawaye sun fara bin kuncin ta matse hannun ta Amreesh yayi ta saki yar ƙara but he didn't care '' baki iya magana bane?" Amreesh ya sake faɗa cike da fushi,ita batasan cewa Hajiya Maleeka is like a venom to everything concerning him ba? She's a green snake in the green grass,akoda yaushe she's looking for the slightest opportunity to take him down! Salmah ta ɗago idonta zuciyar ta na ƙuna jin yanda Amreesh ke ƙara applying pressure a hannun ta pressing her harder on his self 'Ashe Amreesh mugu ne bansani ba?' ta ayyana more tears streaming down her face, Amreesh ya tsani yaga tana kuka but at this point he was blinded by anger musamman ma da yake mata magana and she wasn't responding.... '' meyasa kake matse mun hannu? Was she right about you?" Salmah ta faɗa da muryar kuka,ƙara ƙanƙantar da idon sa yayi ya matse mata baki with his other hand '' maimaita abinda kika faɗa...!" Wani irin tsoron sa da shakkun sa suka dirar mata a zuciya is this the same person she knew? Daga abu ya faru ba bayanin komai sai mugunta? '' you're hurting me Amreesh'' ta faɗa tana sake fashewa da kuka,sakin bakin ta yayi stepping back ya zuba hannayen sa cikin aljihun sa,har yanzu cikin fushi yake though his face straight, murza bakin ta da hannun ta ta shiga yi tana hawaye '' As long as Abu bai fito daga hannuna ko Sebastian ba kada ki sake karɓa,i warned you..'' daga faɗar haka Ya juya ya shige toilet, Salmah ta raka bayan sa da harara har yanzu hannun tana ciwo..... Cikin fushi itama ta fita daga ɗakin ta fice daga gidan baki ɗaya tana tafiya a gefen hanya,iskan
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 42 Chapter of 52