Share this page
'' ai room mates ɗina me, kuma tunda muke tare basu taɓa yin waƙa ba and suddenly yanzu sai su hau stage? Ku kalle su,daga ganin yanda suka tsaya they Even have stage fright if not meya sa har yanzu basu fara waƙar ba?" Jin abinda Na'ema ta faɗa really made sense idanu suka dawo kansu Ra'esah da suka ji gabaki ɗaya sun rasa karsashin su Mutane suka fara murmuring wasu na faɗin su sauka aba wasu dama,wasu na faɗin akan me zasu hau if they can't sing in the first place Na'ema ganin backlash ɗin da su Ra'esah ke samu yasata sakin murmushin ƙasaita da jin daɗi,at least they were humiliated Samha taji zafin abinda mutane ke faɗa and what Na'ema said Ta kalli su Ra'esah da sukayi tsuru saman table tace da ƙarfi '' I believe in you,u can do it,rock it girls '' mutane suka fara kallon ta, while Na'ema ganin how nervous they were yasa ta ayyana a ranta,they will never be able to, su rising stars ma suka fara encouraging ɗin su '' Kylie ta ce'' tun da kuka hau stage it means you have the potentials,kada ku sare'' sauran ma suka ƙara encouraging ɗin su jinjina kansu sukayi Na'ema ta sauke ajiyar zuciya tace '' why are you forcing them? Isn't it obvious they can't? Suna ɓata.....'' maganar ta ta katse lokacin da wutar wurin ta canja daga fari zuwa mai launi,green,red,blue, pink etc it truly looked like stage, mutanen wurin sukayi baƙi on the back ground while hasken kawai yana kan Ra'esah da fateemah ne, their melodious voices blared the mic, suka ce atare '' we dedicate this song to our lady Samha '' all eyes turned to samha 𝑅𝑎𝑒𝑠𝑎ℎ:🎶 𝐴𝑙𝑙 𝑚𝑦 𝑙𝑖𝑓𝑒 𝑖 ℎ𝑎𝑣𝑒 𝑏𝑒𝑒𝑛 ℎ𝑖𝑑𝑖𝑛𝑔 𝑖𝑛 𝑡ℎ𝑒 𝑠ℎ𝑎𝑑𝑜𝑤🎶 🎶𝐴𝑓𝑟𝑎𝑖𝑑 𝑜𝑓 𝑡ℎ𝑒 𝑢𝑛𝑘𝑛𝑜𝑤𝑛 𝑎𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑠𝑡𝑜𝑟𝑚 𝑡ℎ𝑎𝑡 𝑎𝑤𝑎𝑖𝑡𝑠🎶 𝐹𝑎𝑡𝑒𝑒𝑚𝑎ℎ: 🎶𝐵𝑢𝑡 𝑠𝑢𝑑𝑑𝑒𝑛𝑙𝑦 𝑦𝑜𝑢 𝑐𝑎𝑚𝑒 𝑙𝑖𝑘𝑒 𝑎 𝑙𝑖𝑔ℎ𝑡 𝑖𝑛 𝑑𝑎𝑟𝑘𝑛𝑒𝑠𝑠 🎶 🎶𝐻𝑜𝑙𝑑𝑖𝑛𝑔 𝑜𝑛𝑡𝑜 𝑚𝑦 ℎ𝑎𝑛𝑑𝑠 𝑦𝑜𝑢 𝑡𝑎𝑢𝑔ℎ𝑡 𝑚𝑒 ℎ𝑜𝑤 𝑡𝑜 𝑙𝑖𝑣𝑒 𝑎𝑛𝑑 ℎ𝑜𝑤 𝑡𝑜 𝑓𝑙𝑦🎶 𝐶ℎ𝑜𝑟𝑢𝑠: 🎤𝑌𝑜𝑢 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 𝑡ℎ𝑒 𝑤𝑎𝑦 𝑌𝑜𝑢 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 𝑡ℎ𝑒 𝑝𝑎𝑡ℎ🎶 🎶𝑦𝑜𝑢 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 𝑡ℎ𝑒 𝑤𝑎𝑦 𝑦𝑜𝑢 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 𝑡ℎ𝑒 𝑝𝑎𝑡ℎ🎶 🎶𝑦𝑜𝑢 _𝑚𝑎d𝑒_ 𝑚𝑒 𝑤ℎ𝑜 𝐼 𝑎𝑚🎶 Mutane anyi shiru ana sauraren waƙar, wasu na ihu, wasu waƙar ta taɓo deepest corner of their hearts,su Ra'esah suna waƙar,suna nuna Samha at times making love gestures, Samha felt a surge of emotions wani irin feeling she can't describe Na'ema fuskar ta tayi baƙi ƙirin,hawayen baƙin ciki sun cika idon ta amma sai ƙoƙari take taga basu zubo ba, wurin ya ƙara haukacewa lokacin da Samha ta miƙe slowly ta hau stage, ɗin mutane sai cheering ake ana kiran sunan su su uku,''Fateema, Raizah ( wai Ra'esah 🤣) Samha'' ganin hakan hawayen Na'emah suka fara sauka, she felt miserable, Adrian daga cikin audience couldn't help but be amazed, Lucy ganin Adrian na cheering masu Samha she felt envious and jealous su zeenah ko sai rolling ɗin idanun su suke 𝑆𝑎𝑚ℎ𝑎: 🎶𝐼 ℎ𝑎𝑣𝑒 𝑎𝑙𝑤𝑎𝑦𝑠 𝑏𝑒𝑒𝑛 𝑙𝑜𝑛𝑒𝑙𝑦 𝑎𝑛𝑑 𝑐𝑟𝑎𝑣𝑒𝑑 𝑓𝑜𝑟 𝑙𝑜𝑣𝑒🎶 🎶𝐼 ℎ𝑎𝑣𝑒 𝑏𝑒𝑒𝑛 𝑙𝑖𝑘𝑒 𝑎 𝑠𝑡𝑎𝑟 𝑏𝑢𝑡 𝑑𝑒𝑒𝑝 𝑑𝑜𝑤𝑛 𝑠𝑜𝑚𝑒𝑡ℎ𝑖𝑛𝑔'𝑠 𝑎 𝑚𝑖𝑠𝑠🎶 🎶𝐴 𝑠𝑡𝑎𝑟 𝑤ℎ𝑜𝑠𝑒 𝑙𝑖𝑔ℎ𝑡 𝑖𝑠 𝑑𝑒𝑒𝑚 𝑏𝑎𝑟𝑒𝑙𝑦 𝑑𝑜𝑒𝑠 𝑖𝑡 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒🎶 🎶𝐵𝑢𝑡 𝑦𝑜𝑢 𝑐𝑎𝑚𝑒, 𝑦𝑜𝑢 𝑚𝑎𝑑𝑒 𝑚𝑒 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 🎶 🎶𝐴𝑛𝑑 𝑖 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 𝑡ℎ𝑒 𝑤𝑎𝑦 𝐼 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 𝑡ℎ𝑒 𝑝𝑎𝑡ℎ🎶 🎶𝐸𝑣𝑒𝑛 𝑖𝑓 𝑡ℎ𝑒 𝑤𝑜𝑟𝑙𝑑 𝑤𝑖𝑙𝑙 𝑒𝑛𝑑 𝐼'𝑚 𝑛𝑒𝑣𝑒𝑟 𝑒𝑣𝑒𝑟 𝑙𝑒𝑎𝑣𝑖𝑛𝑔 𝑦𝑜𝑢 𝐼'𝑑 𝑟𝑎𝑡ℎ𝑒𝑟 𝑠𝑡𝑎𝑦 𝑤𝑖𝑡ℎ 𝑦𝑜𝑢𝑢𝑢𝑢🎶 𝐹𝑎𝑒𝑒𝑦𝑠𝑎ℎ: 🎶𝑊𝑒 𝑎𝑟𝑒 𝑛𝑒𝑣𝑒𝑟 𝑒𝑣𝑒𝑟 𝑙𝑒𝑎𝑣𝑖𝑛𝑔 𝑦𝑜𝑢 𝑎𝑙𝑜𝑛𝑒🎶 𝑆𝑎𝑚:🎶 𝑌𝑒𝑎ℎ 𝐼'𝑚 𝑛𝑒𝑣𝑒𝑟 𝑔𝑜𝑛𝑛𝑎 𝑙𝑒𝑎𝑣𝑒 𝑦𝑜𝑢 𝑎𝑙𝑜𝑛𝑒🎶 𝐹𝑎𝑡𝑒𝑒𝑦𝑠𝑎ℎ: 🎶𝐶𝑢𝑧 𝑦𝑜𝑢 𝑚𝑎𝑑𝑒 𝑢𝑠 𝑤ℎ𝑜 𝑤𝑒 ℎ𝑎𝑣𝑒 𝑏𝑒𝑐𝑜𝑚𝑒🎶 𝑆𝑎𝑚: 🎶𝐶𝑢𝑧 𝑦𝑜𝑢 𝑚𝑎𝑑𝑒 𝑚𝑒 𝑤ℎ𝑜 𝑖 ℎ𝑎𝑣𝑒 𝑏𝑒𝑐𝑜𝑚𝑒🎶 𝑇𝑜𝑔𝑒𝑡ℎ𝑒𝑟: 🎶𝐴𝑛𝑑 𝑤𝑒 𝑏𝑒𝑙𝑜𝑛𝑔 𝑡𝑜𝑔𝑒𝑡ℎ𝑒𝑟𝑟𝑟𝑟𝑟, 🎶 🎶𝑊𝑒 𝑎𝑟𝑒 𝑎𝑙𝑙 𝑤𝑒 𝑛𝑒𝑒𝑑...🎶 Duk wannan sunayi ne suna zagayen juna the colorful lights suna ƙara haska kasu kafin daga ƙarshe suka sa Samha a tsakiya hannayen su on her shoulders as they say the last verse.. The cafeteria erupted with cheers and whistles ana cigaba da kiran sunayen su Na'ema ta tashi ta fita daga cafeteria da gudu hawaye na zirara daga idon ta, sai da tayi nisa sosai da wurin she fell on her knees crying profusely '' Me yasa?'' ta faɗa tana dukan wurin as if it offended her kafin ta miƙe tsaye tana faɗin with trembling voice '' Dole ne in kawo karshen duk wannan,i will complete dark flames task sannan zan sa Camera dan in yi recording ɗin komai, sai na wulakanta Samha sai na tabbatar videon ta yazagaya kowane lungu da saƙo na duniyar nan,sai mutane sun ƙyamace ki! I HATE YOU SAMHA!!!!! I HATE YOU!" Ta ƙarashe maganar cike da ƙaraji kamar wata lunatic. Acikin cafeteria kuwa ppl were coming over to praise them, har da rising stars Saida suka tambaya idan any of them would like to join their group Sukayi murmushi thanking them for the chance Amma.... They'd rather pass. Bayan sun dawo hostel ɗin su, suka iske Na'ema kamar koda yaushe kwance a gadon ta, kallon tsana ta bisu da shi su duka, Samha tayi noticing Amma kawai saita yi kamar bata gani ba ta shiga toilet, Ra'esah da fateemah suna so su tambaye ta mai ya faru ganin idanun ta sunyi ja ga jirwayen hawaye but they decided against it,hakan ya zafafi Na'ema ba kaɗan ba and she was sure lallai dole sai tayi abinda ta ƙudurta. Bayan kowa ya gama abinda zaiyi Fateemah ta ɗauko blanket kamar ɗazu suka shimfiɗa tsakiyar ɗakin sukayi amfani da wani to cover up, Ra'esah felt bad ganin an bar Na'ema ita kaɗai hakan yasa tace ''Eyma ke kizo mu kwanta'' Na'ema tayi kamar bata ji abinda Ra'esah ta faɗa ba ajiyar zuciya Ra'esah ta sauke closing her eyes Dan su sauran tuni sun ɗau hanyar garin su... Sai da ta tabbatar sun yi bacci sannan tazo ta kwanta beside them wrapping her hand on Ra'esah ****** Bayan wasu kwanaki,dark flames sun ji sauki dan dama ba bugun da zai sa su kare Samha'' tayi musu ba, yanzu mutane sun rage tsoron su ba kamar da ba, su Zeenah ma sun dena shige masu kamar da, hakan ya ƙona ran dark flames, the exam was just around the corner abubuwa da yawa sun canja within that short time mutane sun yi tsammanin za'a kira assembly ayi punishing ɗin dark flames da su Samha for fighting Amma babu Abu makamancin wannan da ya faru ana gobe za'a fara exam Andrew yayi cornering ɗin Na'ema a hall way yana Faman huci kamar ma yunwa cin zaki '' Me na faɗa maki game da aikin dana saki?" Ya faɗa yana hararar ta, ɗan tsaki taja sannan tace '' Kaga an bada hutu ban ƙarasa aikin bane?" Shaƙo wuyan ta yayi yace '' ni kike ma magana haka kina tsuki?ki shiga taitayin ki! We were, we still are and we will continue to be the dark flames never forget this, idan kinga dama kada kiyi abin da ya dace'' yana gama faɗan haka ya saki Na'ema ta zube ƙasa tana jan iska, har idon ta sunyi ja saboda a zaba. Saida ta saita yanayin ta kafin ta miƙe ta bar wurin,Samha ce ta fito daga one of the hall ways ɗin tana bin bayan Na'ema da kallo,bayi zata ta biyo wannan hanyar and she heard them talking '' ko wane aiki ya haɗa ta da wa'yannan?" Tayi tambayar a fili, lokaci guda fuskar ta ta sauya,idan har ta gano cewa Na'ema collided with dark flames Dan ta cutar wani cikin su,she won't spare her. Daga ranar Samha ta fara saka ido akan Na'ema amma bata ga wani abu unusual ba 04:00 Some where in Abuja Ɗaki dake mamaye da duhu hasken da kawai ke a ɗakin yana fitowa ne daga computers ɗin dake ɗakin, zaune yake gaban computer his eyes intently staring at the screen, the atmosphere was ominous, fuskar sa looking dangerously calm, Amma akwai guguwa mai ƙarfi bayan wannan calm face ɗin, after a while ya kai hannunsa yayi zooming ɗin wani abu, Buɗe ƙofar akayi wani jibgegen mutum ya shigo, ya duƙa slightly in a respectful way sannan yace '' Boss munyi bincike,bai daɗe da shigowa Nigeria ba, sannan kuma tunda ya shigo bai yi wani attempt ba, just stalking '' Amreesh ya ci-gaba da tsura ma computer ido yana kallon mask man, Taya akai har yazo kusa da su bai sani ba? The danger he felt lurking around them wasn't just a hunch, it was real! And the danger is this? Dafe goshin sa Amreesh yayi,da'ace shekarun baya ne mutumin nan ke binsa to daya koma baya yayi relaxing cuz he had nothing to lose Amma yanzu? Idanun sa turned multi colored, hannun sa tapping on the table slightly,wayar sace tayi ƙara alamun shigowar message, kamar bazai duba ba,sai kuma ya rausayar da kansa inda wayar take ya jawo ya duba "𝑀𝑎ℎ𝑒𝑒" _𝑁𝑎𝑦𝑖_ _𝑘𝑒𝑤𝑎𝑟_ _𝑘𝑎_ , _𝑘𝑎𝑧𝑜_ _𝑔𝑖𝑑𝑎_ _𝐼'𝑚_ _𝑑𝑒𝑐𝑘𝑒𝑑_ 𝑢𝑝 _𝑓𝑜𝑟__ 𝑦𝑜𝑢 ..... Ganin ya miƙe yasa mutumin da ya shigo yayi magana binsa da kallon mamaki,shi a iya sanin sa boss ɗin nasa idan harya zauna gaban computers ɗin nan baya tashi kuma baya duba wayar sa no matter what but today? Amreesh ya fita daga wurin gabaki ɗaya ya shiga motar sa, Secretary Ayman took off bayan sun ɗau hanya abubuwa nata yawo a kansa,most importantly how to protect his wife Wayar sa ce tayi ƙara wani saƙon ya sake shigo wa “𝑈𝑛𝑘𝑛𝑜𝑤𝑛” _𝐾𝑎𝑦𝑖_ 𝑎𝑢𝑟𝑒 𝑏𝑎 𝑔𝑎𝑦𝑦𝑎𝑡𝑎? 𝐼'𝑚 ℎ𝑢𝑟𝑡,𝑎𝑚𝑚𝑎 𝑘𝑎𝑑𝑎 𝑘𝑎 𝑑𝑎𝑚𝑢 𝑏𝑎𝑑𝑎 𝑑𝑎𝑑𝑒𝑤𝑎 𝑏𝑎 𝑧𝑎𝑛 𝑘𝑎𝑤𝑜 𝑚𝑎𝑘𝑎 𝑧𝑖𝑦𝑎𝑟𝑎 𝑎𝑛𝑑 𝑢𝑟 𝑏𝑟𝑖𝑑𝑒 𝑤𝑖𝑙𝑙 𝑠𝑝𝑒𝑛𝑑 𝑑𝑎𝑦𝑠 𝑤𝑖𝑡ℎ 𝑚𝑒....𝑑𝑜𝑛𝑡 _𝑏𝑒_ 𝑜𝑓𝑓𝑒𝑛𝑑𝑒𝑑 Dunƙule hannuwansa Amreesh yayi, yana cije leɓensa na ƙasa kamar zai huda, there was a storm inside Amma a zahiri he looked calm, secretary could feel the drop in temperature inside the car, har yana gudun yayi numfashi da ƙarfi Salmah ce ke saukowa daga stairs sanye da wando bum short na jeans da wata farar riga off shoulders rigar perfectly highlighting her small waist and wide hips,her hourglass figure more visible, gashin ta neatly packed into two steps, tayi kyau sosai ga wani azababben ƙamshi da take,ƙafafun ta saye da flip flops farare na Amreesh wayar ta riƙe a hannun ta, tuntuni take jira ko Amreesh zai yi reply but he never did, dama tasan ba lallai yayi ba. Kitchen ta nufa ta samu wuri ta ajiye wayar ta,cike da kasada ta jawo kujeru biyu daga dining ɗaya saman ɗaya ta taka ta hau sama ta ɗauko flower from one of the cupboards Wai zatayi kalallaɓa (wainar fulawa) ashe kujera bata zaunuba,sai da tagama hawa,bayan ta jawo kwalbar flour taji kujerar na girgiɗi, wani irin harbawa zuciyar ta tayi,and idan ta jawo kwalbar flour zata faɗi ita da flour ɗin,idan ta bar kwalbar flour,kwalba zata faɗi ta fashe kuma itama zata iya faduwa,Idanun Salmah suka ciko da hawaye tsayuwar da tayi har taji ta gaji,and her phone is far.... Hawaye Salmah ta fara yi, wayyo Allah, Turo ƙofar yayi ya shigo bakin sa ɗauke da sallama,tana jin Muryar shi ta fashe da kuka, da sauri Amreesh ya ƙaraso wurin he was stunned ganin ta tsaye a saman kujera that wasn't sitting well ga ɗayan hannun holding onto a jar of flour,'' help me pls'' ta faɗa tana ƙara fashewa da kuka,har hannun ta yayi ciwo A hankali Amreesh ya ƙaraso cikin kitchen ɗin ya riƙe waist ɗin ta sannan yace ta saki jar ɗin girgiza kanta tayi tace '' idan nasaki it will fall'' yace '' let go'' daƙyar ta saki,ai ko kwalba ta biyo ta,da sauri Amreesh ya ɗauke daga saman wurin in the process losing his balance sai gashi ƙasa ita a sama, jikin su yayi buɗubuɗu da flour, ido suka haɗa aiko Salmah ta saki dariya ta miƙe ta ɗauko wayar ta ta dinga musu hotuna, Amreesh ya tsuke fuska before he got up.... Ya jawo Salmah that was busy clicking photos faɗowa tayi a faffaɗan ƙirjin sa ta ɗago idanun ta tana kallon shi,da sauri tayi ƙasa da kanta ganin shima ita yake kallo, ƙara ƙasa yayi da kanshi taking in her scent yace '' Shouldn't I be rewarded for saving u?" Ɗago almond eyes ɗin ta tayi,tana waro su duka tace '' ai koda baka zoba dana sauko, nothing would have happened '' ta ƙarashe maganar tana wasa da collar rigar sa, yace '' hmm,shine kuma ki ke faɗin help me pls'' yayi maganar yana ɗage gira tare da kwaikwayon Muryar ta, ta ƙara zaro ido tace '' yaushe na faɗi hakan?" Yace '' oh You don't remember?" Gyaɗa kanta tayi,yace '' toh xan tuna maki'' yana gama faɗar hakan ya ɗauke ta chak bai dire ta ko ina ba sai under shower, her eyes widened kafin tayi wani yunƙuri he trapped her between he and the wall, Yana Binta da wani irin kallo,ƙanƙame jikin ta tayi tana jan numfashi kamar mai asthma kusancin su yayi yawa, and with every breath she takes,his scent fills in her lungs, cigaba yayi da kallon ta daga sama har ƙasa,tace '' Ni dai ka bari in fita na riga da nayi wanka fa" tayi maganar tana turo baki gaba,ƙara kusanto da kanshi yayi har hancinsa na gogan nata yace '' Are You inviting me for a kiss?" Da sauri tayi ƙasa da kanta tana ƙunƙuni,ji tayi ruwa sun fara zubowa masu sanyi da sauri ta wani ƙanƙame shi,dama abinda yake so kenan he wrapped his hands around her holding her tight tace '' Dan Allah ka kashe ruwan nan, akwai sanyi '' '' if I turn off the cold shower,we bath together '' ya faɗa cikin raɗa, yana zuge zip ɗin bum short ɗin ta,ɓoye fuskar ta tayi a ƙirjin sa,tace '' Nafa riga da nayi wanka" yace '' Ni ai banyi ba,so it's not a crime idan kin taya Ni wanka'' duk yanda Salmah taso kada suyi wanka tare Amreesh yaƙi yarda Kashe shower yayi sannan ya raba jikin su, ya fara undressing ɗinta cike da salo ita dai taƙi yarda su haɗa ido Ga wata irin kunya da take ji kamar ƙasa ta tsage ta shige ta huta Bayan ya cire kayan ta, yace '' Your turn '' da sauri ta ɗago suka haɗa ido,runtse idon ta tayi tace '' Ni dai kayi haƙuri'' yace ''okay idan baki so muyi wankan tare You may leave '' yanda yayi maganar yasa ta saurin buɗe idon ta, taga ya juya mata baya,sai taji duk ba daɗi, cire rigar suit ɗinsa yayi sannan ya cire farar itama ya zuge zip ɗin wandon sa..... Juyowa ya sake yi when he was done yaga tana kallon sa idanun ta sun ciko da hawaye,yi yayi kamar bai gani ba,ya matsa gefe zai kunna shower da sauri ta faɗa jikin sa burying her face on his chest da muryar kuka tace '' why are you doing this to me '' ta faɗa tana fashewa da kuka,kallon ta yayi for few seconds, a wani irin kasalance ya ɗago ta daga jikin sa,his blue eyes into her dark ones yace '' mai nayi maki? Kince baki so muyi wanka tare i asked you to leave nayi laifi?" Ya ƙarashe maganar yana lumshe sexy eyes ɗin sa tare da buɗe su, turo baki tayi tace '' toh ba juya min baya kayi ba?" Yace '' ai saboda baki so ki kalle nine, I did that kada kice Ni ɗan iska ne"! Ya ƙarashe maganar with a funny expression on his face, dariya tayi Sannan tace '' I will never say that to you '' ya ɗage gira guda yace '' really '' jinjina kanta tayi yace '' let's see'' yayi maganar his one hand gently pulling her close by the waist ɗayan kuma ya riƙe haɓarta placing his lips on hers, fara romancing ɗin ta....sun daɗe cikin bayin kafin suka fito, kasancewar lokacin sallah yayi da wuri suka shirya ya tafi masallaci ita kuma ta kabbarta sallah bayan ta gama kitchen ta tafi tayi clearing ɗin ɓannar da tayi sannan ta dafa very light food,ta dawo ɗaki tayi Sallah,tana nan zaune har ya shigo, ƙasa tayi da kanta zuciyar ta na duka da ƙarfi, zama yayi gaban ta, looking at her intently, so take ta tashi ta je ta zubo masu abinci amma ta kasa, wayar sa ce tayi ringing only then did he look away getting up,Dr Ahmad ne, ɗaukar kiran yayi ya fita zuwa study room ɗinsa, Da sauri ta tashi ta nufa kitchen ta zubo abincin cikin plate ɗaya ta ɗauko ruwa ta dawo ɗaki ta zauna tana jiran Amreesh ya dawo Tun tana zaune har ta fara gyangyaɗi ganin bai shigo ba har lokacin yasa ta kwanta,when he comes he'll wake her up Sai wurin ƙarfe biyu Amreesh ya shigo,his eyes fell on her kwance take ƙasan rug abincin da ta zubo masu har yayi sanyi, he felt guilty Ɗaukar abincin yayi yakai kitchen sannan ya dawo ya ɗauke ta ya nufa saman gado da ita, Ajiye ta yayi ya rufa mata blanket pecking her forehead sannan his eyes fell on her red lips,buɗe idanun ta tayi and their eyes met, hannayen ta tayi wrapping a wuyan sa da wata yar karamar murya tace '' _Kiss_ _me_ _Reesh_ '' ƙasa yayi da kansa giving her a hot kiss itama tana ƙara ƙanƙame shi kamar za su cinye juna, a hankali riƙon data mashi ya fara saki alamun tayi bacci,kwantar da ita yayi yana ƙara gyara mata bargon kafin ya nufi wardrobe ɗin shi,yasa wasu baƙaƙen kaya from head to toe, fuskar sa ba annuri ko kaɗan idanun sa sunyi wani duhu je looked dangerously handsome Ya ɗauki p cap yasa sannan ya fita daga ɗakin closing the door behind **** Kwanaki sun shuɗe su Samha sun fara exam gobe ne ranar ƙarshe, ga Na'ema sai neman opportunity take Dan aiwatar da ƙudirin ta, ga dark flames sun sako ta gaba, su zeenah kuma tsakanin su da Samha sai harare harare, tun lokacin da ta musu dukan nan ta kuma ci uban dark flames, suka shiga taitayin su, dark flames kuma suna jiran aikin su ya kammala Damar ta zo lokacin da suka tafi cafeteria da daddare, kowa na farin cikin gama jarabawa hakan yasa akayi wani special drink aba kowa, Na'ema ta riga su zuwa cafeteria, lokacin da ta zo har drink ɗin ya kusa karewa saura guda goma nata ta ɗauka zata tafi an idea popped into her mind, komawa tayi ta ɗauki ƙarin guda uku,when she was asked tace su Samha zata yima reserving suna nan zuwa. Bayan ta bar wurin,ɓoyewa tayi ta ɗauko maganin da Andrew ya bata,duk da bata San kona menene ba ta zazzage shi duka cikin juice ɗin da zata ba Samha, table ɗin da su Samha suka saba zama ta nufa ta zauna dan tasan zasu zo Wani makirin murmushi ɗauke a fuskar ta Mutane sai congratulating ɗin juna suke an kusa gama jarabawa, wasu na planning ɗin hutun su a ƙauye wasu outside country Su Ra'esah suka shigo babu Samha tare dasu, hankalin Na'ema ya tashi, su kuma sunyi mamakin ganin Na'ema a seat ɗin su, murmushi Na'ema tayi tace '' ya naga kuna wani kallo na?" Tayi maganar almost rolling her eyes, Fateema looked at her suspiciously itako Ra'esah ta zauna cike da murna tace '' kawai kin mana ba zata'' Na'ema tace '' nasani, kawai ina so mu shirya and let by gones be by gones can we pls?" Tayi maganar da nuna na dama a fuskar ta, and it looked real, Fateemah da Ra'esah sun yarda da ita, hakan yasa Fateemah tace '' ba komai ai dama mu Bamu taɓa riƙe ki a zuciya ba'' Ra'esah ta jin jina kanta to affirm what Fateema said murmushi Na'ema tayi tana faɗin ''thank you'' suma murmushin sukayi,they were genuinely happy,miƙa musu juice ɗin tayi kowa da nashi, sannan tace '' ina Samha?" Fatee tace '' tana zuwa,oh kinga gama ta can tana shigowa '' tayi maganar tana nuna Samha dake shigowa tare da Adrian Kallon su Na'ema tayi kafin ta kurɓi juice ɗin ta, wani irin farin ciki na mamaye zuciyar ta, miƙewa tayi ta isa inda suke, ta rungume Samha,tana faɗin '' kiyi hakuri Samha for all the troubles i have caused, Ina so mu manta da komai mu zama ƙawaye can we?" Samha tayi mamakin jin abinda Na'ema ta faɗa, this person has never spoken to her kuma sai yau ace ta tashi ta canja,it doesn't make sense does it? Ko dai wani abu take shirya wa? SAMHA ta kafe Na'ema with her foxy eyes bayan sun rabu, shiko Adrian ya ja ya tsaya gefe yana binsu da kallo da Hausa akayi maganar bai san abinda Na'ema ta faɗa ba,but he can sense the fakeness in it Na'ema duk tabi ta tsargu da kallon Samha itako Samha taso ta gano Na'ema,ga wani abu dake flashing a ƙwaƙwalwar ta,amma kafin ta tuna sai ya ɓace what exactly is she trying to remember? '' kin...'' maganar ta ta katse lokacin da Fateema da Ra'esah suka iso wurin, suka faɗa mata kawai ta yarda su manta da komai so that their room mates will all be friends Na'ema stared hope fully, after a while Samha ta sauke ajiyar zuciya tace '' you're right let's all be friends '' Na'ema ta daka uban tsallen da yaba kowa mamaki tana faɗin '' perfect '' ganin kallon da suke mata yasa ta wayance da faɗin '' i thought it will be difficult to convince samha,Amma ta yarda cikin sauƙi abinda yasa nake jin daɗi kenan '' kowa ya yarda da abinda ta faɗa except Samha, Jan su tayi suka koma table ɗin su, Na'ema ta miƙa mata juice ɗin, kallon juice ɗin Samha tayi na sakanni kafin ta karɓi juice ɗin taba Adrian, hankalin Na'ema ya tashi, ba abin tayi magana ba a gano ta, kowa wurin sai hira yake banda Na'ema da take kallon juice ɗin dake hannun Adrian ba ƙiftawa, yariƙe juice ɗin a hannun sa yana basu labarin America su na shan dariya banda Na'ema,duk wannan abin Samha na kule da ita, and yanda taga tana kallon juice ɗin yasa tayi concluding akwai wani abu da Na'ema ta shirya Waƙa aka sa cafeteria ɗin ppl were getting up to dance, Lucy dake sanye da wata skimpy sky blue dress ta taso in a cat walk ta iso wurin Adrian,'' hey Eddy wanna dance with me?" Ta faɗa stretching her hand forth kallon ta Adrian yayi sosai tayi masa kyau tayi dying ɗin gashin ta daga purple zuwa sky blue ... Murmushi Adrian yayi ya ɗan kalli Samha da take kallon wani wuri daban tayi nisa cikin tunani,ganin haka yasa Ra'esah ta ɓota tana nuna mata Adrian that looked like he was asking for her concent dariya ya bata, kallon Lucy tayi da ta tsuke fuska tace '' go you're keeping the princess waiting '' jin haka, Adrian ya miƙe suka nufi dance floor that was made bayan an matsar da seats ɗin cafeteria Rawa suka fara it was a couple dance,kowa da partner ɗinsa, mutane da yawa sun zo asking for su Samha Amma babu wanda ya bi cikin su sai Na'ema Su Ra'esah suna zaune tare da Samha talking about random stuff Ra'esah tace '' wallahi ji nake kamar kada mu gama jarabawa,i don't want to go home '' ta faɗa ga baki ɗaya yanayin ta na canjawa,cike da damuwa Fateema tace '' meyasa?" Ra'esah tayi murmushin ƙarfin hali tace '' of course saboda ku, i will Miss you, zanyi kewar samha Mai wando cikin skirt'' dariya suka yi su duka amma Samha felt cikin maganar Ra'esah Akwai rashin gaskiya, kuma hakane, Ra'esah bata so ta koma gida saboda abinda zata taras,she hates Holidays Suna tsaka da magana Samha ta hango Na'ema da Andrew suna rawa, amma idan mutum ya kalla closely zai ga magana suke, Samha really want to know akan me suke magana '' Nayi maku aikin ku,yanzu zaka iya bari na in huta ko?" In ji Na'ema tana tsuke fuska Andrew yace '' idan aikin ki yayi kyau ba, i might even consider....'' ta katse sa da faɗin '' i don't need anything from you '' daga haka ta kama gaban ta, murmushin mugunta Andrew yayi Sannan ya koma wurin sauran dark flames ya faɗa musu abinda Na'ema tace, murna kamar su ciji mazaunan su.. Samha ta cigaba da

Chapter 17 of 52