Share this page
Hausa ma suke maganar, slowly Salamatu ta cire hannun ta daga na Aliyu placing it on his thighs, kallon hannun ta dake kan cinyar sa Aliyu yayi kafin ta fara matsar da hannunta upwards, abinda take ji ajikin ta yanzu was indescribable she can't control her self. Riƙe hannunta Aliyu ya sake yi,sai kawai tayi saurin zama saman cinyarsa da wani irin fierceness tafara kissing ɗin sa,he was stunned. Shi kuma driver lang he didn't dare to turn back infact ji yake kamar yana zaune saman garwashi ya ga nawar ya kai su ya dire yayi gaba. It turned out lokacin da hasken wutar went off, mistakenly Ta ɗauki wine ɗin Aliyu shi kuma ya ɗauki nata. Wani irin salo take yima Aliyu da ya nemi gigita sa,it took a lot to control himself, saitin kunnen sa cikin raɗa tace '' I want you....I want you so badly Leo...'' Cije leɓensa na ƙasa Aliyu yayi her words fueled his desire. Duk da yasan ba lallai tana cikin hayyacin ta ba,but those words.... WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17 Chapter thirty nine:Ramin mugunta https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt Ƙoƙarin riƙe kansa yake yi itako Bama tasan me take ba,she only wants one thing....Riƙe hannun ta dake yawo a jikin sa Aliyu yayi yana jan numfashi kamar mai asthma da shaƙaƙƙar Muryar sa yace '' Hold on please '' idanun ta suka ciko tam da hawaye,wani irin azababben sha'awa take ji,ji take anything can happen if she doesn't get it. Murya na rawa tace '' bazan iya ba dan Allah '' haɗa goshin su Aliyu yayi,he was in a dilemma har gani yake kamar motar bata sauri Lang bai sake juyowa ba sai ma ƙara ƙune ma motar da yayi duk da hakan ya saɓawa ƙa'ida. Shi bai ga laifin su ba, infact ya riga da yasan idan har mutum yayi attending taro irin haka, it's always hard to come back unscathed. Bayan what seems like forever yayi parking dai dai ƙofar entrance ɗin su, Aliyu bai jira a buɗe masa ƙofa ya ɓalle murfun ya fita Salamatu in his arms. Bin bayan su da kallo lang yayi kafin ya sauke ajiyar zuciya ya tada motar ya bar wurin. Bai dire ta ko'ina ba sai saman faffaɗan gadon su, Salamatu bata bashi lokacin shan iska ba ta jawo shi ya faɗo kanta, She begun romancing him senselessly like her life depended on it Aliyu ya shiga mai Dar mata da murtani, slowly ya kai hannun sa ya warware mayafin ta kafin ya zuge zip ɗin rigar ta,she did the same for him Wani irin cloud nine suke jin su, kamar Ba'a duniyar ba, sun yi nisa kafin Salamatu ta fara dawowa hayyacinta Damn!!!!!she was naked, ƙoƙarin zare jikin ta take amma Aliyu yayi nisa bayajin kira Ji tayi ya fara harar ƙasan ta,zaro ido tayi tana faɗin ''Wait! Wallahi ban shirya ba,kayi haƙuri aikin sheɗa...Ahhhhhhhhh!!!" Wani irin sharp pain taji between her thighs ta fara zunduma ihu '' Aliyu pls...wayyo.....Ahhhh...'' sai kururuwa take but bruh!!! He was in another world ba fahimta yake ba sai ƙara thrusting yake, duk yanda tayi ƙoƙarin daurewa ta kasa sai da ta suma..... Bayan Irene tabi bayan Shang min da Xue Yao bata gan su ba, hankalin ta ya ɗan tashi compound ta fito sai taga wani kamar wanda ta biya leading Xue Yao to a car sai kawai ta dafe zuciya tayi wata dariya irin ta bosawa kafin ta girgiza kanta ta koma ciki Faɗuwa gaban ta yayi da bata ga Aliyu ba,'' ina Lee?'' tayi tambayar to No one in particular Yang xie tace '' Sun tafi bayan kun bar wurin '' tayi maganar in a carefree manner ta juya ga sauran abokan ta suka ci-gaba da hira Irene turned pale,Kai!!! duk ina plan ɗin su? Kenan duk efforts ɗinta sun tashi a tutar babu? Tana cikin wannan tunanin Mr Xue sheng yayi mata message fita tayi daga hall ɗin duka..... Lokacin da Shang min ya biyo Xue Yao samun ta yayi tana layi yanzu da suke cikin haske he could see how pinkish her skin was and she looked so damn seductive. Actually tun ranar da ya fara ganin ta a Company yaji ya kamu da son ta, bazai taɓa mantawa ba ranar farka tasa wani blue blouse da jeans navy blue gashin ta curled. Juyo da idon ta Xue Yao tayi idanun ta suka shige cikin nasa, lumshe su tayi in a way that made his skin crawl,sai kuma tayi kamar zata faɗi da sauri yayi saurin riƙo ta ta faɗi jikin sa '' Ahankali '' ya faɗa yana kallon fuskar ta that looked so cute Ƙamshin turaren sa dake shiga hancin ta ƙara mata kawai yake akan yanayin da take ciki hakan yasa tayi saurin ƙwace jikin ta tana hararar sa tace '' Matsa daga nan'' matsawar yayi idanun sa never leaving her. Ganin kallon da yake mata yasa tayi gaba ta fara tafiya cikin maye Bin bayan ta yayi har suka isa parking lot ta ɗan daka ta ganin bata kira drivern ta ba, juyowa tayi ta ɗan kalleshi cikin wata ƙaramar murya like in a whisper tace'' drop me home '' tayi maganar cike da bada command kafin ta zagaya ta zauna baya . He was stunned jin yanda ta bashi command kamar shi drivern tane '' the enforcer '' ya faɗa kafin ya shiga driver seat yayi reverse suka fita daga companing,along the way ya gane tayi bacci and Bai san address ɗin ta ba '' damn!!! Ya zanyi?" Yayi maganar yana tuƙi slowly kafin idea popped up in his head Amma it's a bad one '' idan na ajeta,zan tafi wani ɗakin daban bazan zauna da ita ba!" Yayi maganar convincingly bazai bari su zauna wuri ɗaya ba, he's being tempted. After a while ya kawo wani tsantsararren estate Wanda company yake ba ma'aikata parking yayi sannan ya fito ya buɗe side dinta scooping her up in his arms kamar wata baby,yayi ƙoƙari sosai wurin ganin bai lalle ta,the warmness of her little body was getting to him... Ɗakin dake kusa da nasa ya ajiye ta daidai wayar sa na ringing, ɗaukar wayar yayi ya kara a kunne yana gyara mata kwanciya Amatuƙar bazata ta jawo sa ya faɗo jikin ta wayar sa ta faɗi ƙarƙashin gado. Wasu irin abubuwa ta fara yi masa,haɗiye yawu yayi kafin ya tilasta kanshi miƙewa ya fice daga ɗakin his chest hammering Ɗakin sa ya shiga ya shige bathroom ya tsaya ƙarƙashin shower ruwan sanyi cooling his heightened temperature, bathroom blue color yasa ya fito yana tsaye gashin sa da wani ƙaramin towel trying so hard not to allow his mind not to wander back to that moment Yunwar da ta sako shi gaba ne yasa ya ajiye towel ɗin ya tafi kitchen ya haɗa coffee Yana tsaka da sha ne ya tuna wayar sa da ta faɗa ƙarƙashin gado. Atunanin shi tayi bacci a lokacin hakan yasa ya shiga ɗakin kanshi tsaye,tun daga bakin ƙofar ya hango yanda take tumurmusar gadon ta dafe marar ta, ƙarasawa yayi inda take a ruɗe '' Yao meya faru?" Yayi maganar yana jawo ta jikin shi Ɗumin jikinsa da ƙamshin shower gel ɗinsa yasa ta wani irin afkamasa kamar hungry lion, faɗawa yayi kwance saman gadon and before he could make any further moves,she led them on har shima dai ya gaji da riƙe kanshi ya biye mata. Lokacin da Irene ta isa room no da Xue sheng ya aiko mata sai ƙyallara ido take taga inda zata gano Xue Yao Amma bata ganta ba,sai ma gani da tayi anyi decorating ɗin gadon da wasu red flowers and white bed sheet Zama tayi saman kujerar dake facing Mr Xue sheng dake saye da White bathrobe cikin sa uwa randa,wani murmushi yayi mata wanda ya ƙara fito da tsantsan munin sa,ɗan kauda kanta tayi, he was way too ugly Amma kuma taji daɗi idan ta tuna da ƙaddarar that was about to befall Xue Yao Mr Xue sheng ya ɗauki wani Champaign dake saman table ɗin dake tsakiyar sofas ɗin a saman table ya zuba a cups biyu yana faɗin '' aikin ki yayi kyau dear Irene,and this calls for s celebration don't think?" Da murmushi ta karɓi Champaign ɗin tana faɗin '' Haka ne,duk da ban samu abin da nake so ba atleast Itama ta rasa anyi biyu babu.'' jinjina kansa Xue sheng yayi yana jinjina mugun ta irin ya Irene da batasan what was about to befall her ba,well dama akace ramin mugun ta ka gina shi dai dai kai. Shanye Champaign ɗin tayi and it tasted odd,Amma sai kawai tayi brushing, so take ta tafi hakan yasa ta miƙe tana faɗin '' zan tafi sai munyi waya,kasaki jiki ka angon ce like it's your first night '' tayi maganar tana kashe masa ido, shima yana bin jikin ta da wani matsiyacin kallo yace '' i will '' bata sake cewa komai ba ta juya ta fara tafiya ji tayi kanta ya sara tana ganin ɗishi ɗishi Sai kuma taji ta ajikin mutum, murmushi Xue sheng yayi ganin yanda ta wani ja da baya murya ba rawa tace '' mey haka kuma?" Yayi wani ugly laughter yana faɗin '' ke kika ce in angwance so I'm doing the same amma bada Xue Yao ba dake'' baki buɗe tace '' meya sa Ni? Ba Xue Yao kake so ba?" Takowa yayi ya tsaya kusa da ita tare da jawo ta ta faɗo jikin sa ya riƙe ta gam yana wani shinshinar ta yace '' ita nake so amma tunda bata samu ba,i will make so with what's available '' yana gama faɗar haka ya ɗauke ta ya ajiye ta saman gado ya shiga cire kayan jikin ta. Duk yanda take so ta kare kanta ta kasa cuz maganin da yasa mata makes her feel kamar ba jikin ta ba. Sai taɓa ta yake yana banzan comments baƙin ciki bai ƙara turnuƙe ta ba sai da ya cire kayan jikin sa,bloody hell!!! She really wanted to puke,cikin sa kamar randa and down there? Kamar sanbisa forest probably idan an tona za'a samu ƙwarƙwata Ga wani irin wari da yake,irin warin ƙashin nan idan ya haɗu da turare, baƙin ciki kamar zai kashe ta. Hawa jikin ta yayi ya haɗe bakin su, ji tayi at that moment as if her soul left her,wani irin wari bakin shi yake ga uban nauyin da ya sakar mata,ga cikin sa da yake pressing down on her and his hands squeezing ɗin ƙirjinta yake kamar yana tatsar manja Bayan kusan 30 minutes ya kwanta gefen ta sai ga dayan mutumin nan da yace shima dole sai yayi yau ya fito daga toilet aiko shima yazo ya ɗana,haka suka tarar mata su biyu.... A zuciyar ta faɗa take da yanzu Xue Yao ce Amma she ended up falling into her own trap. Baƙin cikin ta knew no bound WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17 Chapter fourty: the joy Washegari Aliyu ne ya fara buɗe idon sa wurin ƙarfe tara,duk da ko ina kulle yake he suddenly felt a rush of coldness and he realized Babu kaya ajikin sa. Juyo da kansa yayi gefen Salamatu ganin ko motsi batayi '' Innalillahi '' ya faɗa yana dirowa daga saman gadon toilet ya faɗa ya ɗebo ruwa yazo ya yayyafa mata bayan ya jawo ta jikin shi, numfashi ta Kawo tana wuƙi wuƙi da ido ganinta jikin Aliyu Yunƙurin tashi take taji wani ɗan banzar zafi '' Ahhh'' ta faɗa tana yarfar da hannu kafin ta fashe da kuka,Aliyu sai lallashinta yake duk ya daburce and he felt guilty tana turesa tace '' ai sai da nace ka tsaya ban shirya ba amma bakaji ba You Are very wicked '' Aliyu ya ƙara marairaice fuska yace '' I'm sorry, aikin sheɗan ne bazan ƙara ba.'' yayi maganar tare da ɗauke ta ya shiga bayi Nan ma wata drama ce kafin suka fito she could barely walk. Ɗaukar ta yayi ya nufi sofa ya ajiye ta kafin ya shiga wardrobe ya ɗauko musu kaya,he dressed up and dressed her up sannan ya jasu sukayi sallah. Daƙyar ta iya tsayawa akan ƙafafun ta. Bayan sun gama Aliyu ya mike ya ɗauko wani bedsheet ya shimfiɗa.yana gamawa ko hijabin bata cire ba ta haye gado ta sake kwanta wa. Aliyu ya bita da ido feeling super duper guilty but then last night was the best night of his entire life '' I love you Rose '' ya faɗa yana kallon fuskar ta,ɗan ɗagowa tayi ta gallaza masa wata harara murmushi yayi kafin ya kwanta ta bayan ta holding her to himself Duk yanda taso ƙwace kanta ta kasa infact sai zafi da take ƙarama kanta hakan yasa kawai ta sadaƙar. '' Shang min,you bastard how dare you take advantage of me!!!" Xue Yao tayi maganar kamar maƙoshin ta zai faɗo idanun ta sunyi ja,gabaki ɗaya ilahirin jikin ta na tsuma saye take da wata farar rigar sa da ta kawo iyaka guiwar ta kawai Shang min yana daga saman gadon yasa blanket ya rufe jikin sa ganin yanda take attacking ɗinsa. Daga cikin blanket ɗin yake faɗin '' ba laifina bane ai'' jin abinda ya faɗa ya ƙara fueling ɗin fushin ta, 'wai ba laifin shi bane,he just took her virginity without her consent! Hawa tayi saman gadon ta janye blanket ɗin ta fara kai masa duka daga ko ina tana zagin sa,Shang min Bai hanata ba sai kallon ta da yashiga yi cuz she wasn't wearing anything underneath Ganin kallon da yake mata ta dakata tana faɗin '' ko zaka ƙara ne?'' tayi maganar a tsiwace shafa kansa yayi yana faɗin '' inda hali'' miƙewa tsaye tayi ta fara kicking ɗin sa,ganin ta fara harar tsakanin ƙafafun sa yayi saurin jawo ta ta faɗo jikin sa '' ka sake ni'' ta faɗa struggling out of his grip, ƙin sakin ta yayi sai ma flipping da yayi ta koma ƙasan shi Suna kallon juna cikin ido,cikin sanyin murya idanun ta sun ɗuri ruwa tace '' meyasa?... Ka karɓi budurci na batareda yarda taba doesn't my dignity have any value in your eyes min min?" Ta ƙarashe maganar trying so hard to hold back her cries,ga wani ɗaci da take ji a zuciyar ta. Lumshe idanunsa Shang min yayi jin ta kira shi da sunan shi, slowly yace '' I'm sorry, bada gangan bane'' tace '' haƙurin ka ai bazai dawo da abinda na rasa ba.'' Yayi shiru Yana kallon fuskar ta da idon ta da sukayi ja yace '' let me take responsibility for what I did '' yayi maganar yana share mata hawayen ta soyayyar ta na ƙara huda zuciyar sa,he really loves her alot. Wani kukan ta fara tana faɗin '' I'm some object that you will take responsibility?'' yace da sauri ba'' haka bane ina...'' katse shi tayi da faɗin '' Why would you take my responsibility? Kayi abinda kaga dama yanzu kabar Ni in tayi cikin salama pls'' yayi ƙasa da idon shi cikin whisper yace '' I can't '' a faɗace tace '' why can't you? Abinda kamin bai...'' ya katse ta da faɗin '' i love you '' shiru tayi blinking her eyes several times jinjina kansa yayi sannan ya ƙara da faɗin '' I always have! Tundaga ranar Dana fara ganin ki Na kamu da son ki amma ke baki gani ba,i tried several times in faɗa miki amma na ƙasa kuma sai ya kasance Lee kike so i felt heart broken daga nan na ayyana araina har Abada zan ajiye wannan siffin araina,amma jiya komai ya canja. Da gaske ina son ki ba wai dan jikin ki ba trust me Yao '' yayi maganar full of sincerity,tuni fuskar Xue Yao tayi ja,amma bana ɓacin rai ba. She was blushing intensely Ture shi tayi daga jikin ta ta mike ta ɗauki kayan ta tasa batareda ta kalle shi ba tayi kofar fita tana faɗin '' ko yanzu ma ai da baka faɗi ba don faɗin bai da amfani '' ta miƙa hannu zata buɗe ƙofar yayi saurin maida wa ya rufe ashe har ya ƙaraso inda take Juyowa tayi hakan ya ƙara musu kusanci har suna shaƙar numfashin juna, zuciyar ta sai bugu take. Mataki da fuskar shi yayi dai dai Tata yace '' idan fa na cigaba da ƙoƙarin samun soyayyar ki?" With hitched breathes tace '' Ba..zaka..sam..b.a'' tayi maganar a rarrabe ganin yanda yake kallon ta '' ina son ki'' taji ya faɗa unexpectedly yana kallon cikin idon ta. Turesa tayi da duk ƙarfin ta ta buɗe ƙofar ta fita harda ɗan gudu. Biyo bayan ta yai yaga har ta sauka tsayawa yayi daga nan sama ya sake faɗin '' ina son ki'' da ƙarfi Juyowa Xue Yao tayi pouting her pink lips Amma batace komai ba. Sauke ajiyar zuciya kafin ya koma ɗakin shi Irene ce ke tafiya gefen titi she looked nothing less than a zombie,sai wai waya wa take kada ace su Xue sheng sun biyo ta baƙin ciki da ƙunci sun taru sun sha mata kai. Especially idan ta tuna da yanzu fa Xue Yao ce in her place Amma sai gashi ramin da ta gina she ended up falling inside it. Ko ina a jikin ta ciwo yake, tsofaffin shegen nauyi ne dasu ga wani irin hamami dake tashi daga jikin su ya Allah!! She wished she could turn back time.... ************* Ranaku sun shuɗe kusan sati biyu da faruwar duk wannan, Aliyu wata irin zazzafar soyayya yake nuna ma Salamatu,ji yake kamar can baya was just an intro yanzu yake soyayyar ta gaske, kullum idan yaje office sai ya kira ta sau ba adadi, idan ya dawo kuma yana maƙale da ita kamar wani ƙaramin yaro, Itako ta kasa sakin jiki how could she? Bayan duk wannan azabar da tasha! Idan dare yayi ya kafa yi mata magiya kenan da tana ƙin yadda but then she started feeling guilty sai kuma tazo da ta fara yarda Duk da a tsorace take it wasn't easy Tsakanin Xue Yao da Shang min shima dai sai ƙoƙarin samun soyayyar ta yake amma ita ko sai Shan ƙamshi take, mutane were surprised lokacin da suka ga shan min yana rawar ƙafa akan Xue Yao cuz basu taɓa ganin ko sau ɗaya sun yi magana ba let alone a kai ga maganar soyayya. Tun Xue Yao tana Badar wa har sai gestures ɗin Shan min won her over. He was such a gentle caring and romantic person. Kuma shima yana da kyau. If she loses a person like that will she ever get another like him? Hakan yasa she decided to give their relationship a chance. Irene dake ganin komai daga gefe baƙin ciki kamar ta haɗiye zuciya ta mutu, tambayar Xue Yao tayi akan alaƙar su da shan min,Xue Yao da bata kawo komai ranta ba ta faɗa mata abinda ya faru '' Damnnn shit!!!!'' Irene ta faɗa tana kicking wall ɗin dake kusa da ita Bayan tafiyar Xue Yao,zafi taji sosai plus baƙin cikin dake zuciyar ta kawai sai ta zauna wurin ta kama kuka kamar baby,taya za'ayi hakan ya faru? Taya Xue Yao zata zama the fortunate one, while she was the unfortunate '' No!!! Bazai yiwu ba!!!'' Irene ta faɗa tana buga ƙafafun ta ƙasa. Babu wanda yasa abinda take haka ta ƙaraci haukar ta ta bar wurin. Yan kwanakin kuma Aliyu noticed a change game da Salamatu ta wani irin kara cikowa tayi haske tayi kyau. Sai Baccin tsiya idan yaci abinci she just vomits it back and she keeps lazy-ing around all day. Hakan yasa ya kai ta asibiti,test ba farko ya tabbatar tana da ciki. She was over the moon Amma da takalli Aliyu sai taga akasin hakan. Bayan sun dawo gida in the night suna kwance juyowa tayi tana kallon shi tace '' Bakayi farin ciki bane?" Slowly he placed his almond eyes on her kafin ya miƙe zaune ya jawo ta ya zaunar da ita saman jikinsa brushing the hair from her face yace '' Ba wai banyi farin ciki bane, I'm afraid. Nasan mutane da yawa idan sun je haihuwa wasu suna mutuwa,wasu kuma suna shan wahala '' ya dakata da maganar yana kallon ta kamar yanda ita ma ta kafe sa da ido,she wasn't blinking riƙe fuskar ta yayi in his palms yana faɗin '' ban so kisha wahala, we can abort the baby, idan wani abu ya sameki,i won't survive'' yayi maganar sincerely with so much emotions Hannunsa dake fuskar ta,ta ɗaura nata a sama in a whisper tace '' thank you for loving me, thank you for being considerate Leo you're the best thing that has ever happened to me. Ina so in kawo jinin ka a duniyar nan Leo Babu abinda zai faru Insha Allah. Soyayyar da nake maka won't allow me to abort the baby '' ta ƙarashe maganar looking into his eyes kaman yanda shima yake kallon ta. '' I love you '' Aliyu ya faɗa yana haɗe bakin su, the kiss was deliberately slow and intentional before it became intense..daga labari ya canja route.... Xue Yao da Shang min sun yi upgrading ɗin status ɗin relationship ɗin su officially sun zama girl friend and boy friend, Irene ta bar China ga baki ɗaya ta koma ƙasar su,acewar ta baƙin ciki wan finish her life. Aliyu kuma ya ɗauki hutu Daga aiki ya dawo gida yana kula da matar sa despite her protest. Tace yayi hiring masu kula su zo su kula da ita amma Aliyu wasn't buying it. Haka yayi ta kaya da ita, idan tace ouch'' ya wani rugu kamar zai faɗi yana tambayar meya faru,idan tace tana son wannan yaje ya siyo tace she doesn't want it wani take so. Aliyu never gets tired ya zama errand boy. Ranar da zata haihu Aliyu kwana yayi yana addu'a kada Allah Ya ɗauke ta har da kuka, bayan an shigar da ita theater room Aliyu sai Safa da marwa yake every now and then sai ya ɗaga kai ya kalli green light Daga ƙarshe dai sai da shima ya shiga cikin theater room ɗin yana riƙe da hannun ta yana mata sannu har ta haifo tsaleliyar jaririyar ta. Aliyu couldn't describe his emotions, Amma sai yaƙi karɓar jaririyar dole sai matar shi ya samu lafiya first kafin yayi takan jaririya. Chapter fourty one: Moon Aliyu bai karɓi baby'n ba sai da aka mayar da Salamatu a intensive care unit,bayan ta farfaɗo sannan fa,he only took the baby lokacin da zai miƙa ma Salamatu only then did he see her,Nan danan yaji yana ƙaunar ta cuz tana bala'in kama da Salamatu like a carbon copy, miƙama Salamatu ita yayi ta karɓa tana murmushi ga wani irin farin cikin da baya misaltuwa a cikin zuciyar. Shima Aliyu yazo ya zauna beside her hugging both the mother and the baby. Kwanaki kaɗan Salamatu tayi aka sallame su dan bata da wata matsala. Bayan sun dawo gida Aliyu da kanshi yake kula da su duk da Salamatu tayi insisting ya kawo yan aiki he refused. Ya kira wurin aiki ya sanar da su mutane da yawa sun zo taya shi murna, har da Xue Yao da Shang min they came on a different day. Lokacin da Salamatu taga Xue Yao ta wani tsuke fuska, murmushi Xue Yao tayi tana zama kusa da ita ta karɓi baby'n tare da faɗin '' She's so beautiful '' ƙara tsuke fuska Salamatu tayi tana faɗin '' Masha Allah '' Yar ƙaramar dariya tayi tace '' Kidena haɗe rai Ni dake ba maƙiya bane abinda ya haɗa mu yanzu no longer matters. Nima yanzu inada mai sona genuinely,I don't have to beg for love '' Xue Yao tayi maganar tana riƙe hannun Salamatu da ɗayan hannun ta. Ɗan sassauta fuskar ta salamatu tayi,'' Good girl'' Xue Yao ta faɗa tana maida kallon ta ga baby'n ' nima wata rana zan haifi ya ko ɗa? Da Shang min?' tayi tunanin a ranta tana kallon out side the window. Ajiyar zuciya ta sauke lokacin da saƙon shang min ya shigo wayar ta,tun da suka shigo ya gaida salamatu suka fita shida Aliyu to God knows where. Bayan shirun na ɗan lokaci Xue Yao returned the baby ta miƙe tana yi ma Salamatu fatan Alkhair. Salamatu was surprised

Chapter 27 of 52