ma kansa ruwan sanyi hannun sa ɗaya stretched ya dafe bango,idanunsa sunyi wani irin jaa, zuciyar sana wani irin bugu har cikin ƙwaƙwalwar sa yake jin hakan.. numfashin sa na fita da sauri da sauri,ruwan sanyi did nothing to calm the storm inside abinda yake shiryawa bai san ya zai zo ya ƙare ba, and for the first time in a long time yaji tsoro...tsoron rasa wani abu... Ƙwaƙwalwar ta cika tayi fam,he felt overwhelmed da emotions ɗin dayake fuskanta amma a fuskar sa babu abinda ya nuna daga abinda yake fuskanta a ciki... Miƙa hannu yayi ya kashe shower yaja towel ya ɗaura a ƙugunsa ɗaya ya tsane gashin dashi,sai da gashin ya tsane sannan ya fita daga bayen, Ido suka haɗa tayi saurin ɗauke idon ta blushing intensely har sai da kumatun ta sukayi ja,Murmushin gefen baki Amreesh yayi ya isa gaban madubi yayi shafe shafe sa,ya gyara gashin sa, yashiga closet ya ɗauko pajamas green color shima masu taushi yasa, sannan ya fesa turaruka of different Fragrance duk Salmah ta bishi da ido watching in awe at everything he does,he's just perfect ta ayyana a ranta tana bin shi da kallo all over idanun ta stoping on his abs dake bulging under his shirt... Ganin inda idon ta ke kallo yasa Amreesh takowa inda take ya ɗan ranƙwafo ya hura mata iska a fuska '' Wanna touch...?" Yayi maganar tareda ɗage gira guda a playful smile tugging at his lips...zaro ido Salmah tayi cheeks ɗinta sukayi ja,the heat spreading to her neck, kauda kanta tayi tana motsa baki wanting to defend herself but no words came.... Zama Amreesh yayi kusa da ita ya jawo ta jikinsa in a whisper yace '' Mu sake gwada irin na jiya?" Ji tayi ta sarƙe da yawun da batasan ya taru cikin bakin ta ba,shafa bayan ta ya fara yi, yana faɗin '' Easy my lady '' tsagaitawa da tarin tayi tana turo baki, jan kumatun ta yayi kafin ya cije wurin zaro ido Salmah tayi tana kallon shi tace '' sai na rama!" Dariya Amreesh yayi that made him look so charming ya nuna gefen ƙirjinsa na hagu yace '' Toh rama anan '' kauda kanta Salmah seeing how shameless he was zata tashi ya mayar da ita ya zaunar '' Sawry wifey '' Amreesh ya faɗa yana kashe mata ido tayi ƙasa da kanta, cokali yasa cikin fried rice ɗin ya ɗibo yakai bakinta ta buɗe baki zata karɓa ya cinye tsuke fuska tayi ya marairaice tasa yana faɗin '' ashe wai ke zan ba sai hannuna accidentally ya kawo baki na'' dariya tayi jin yace wai hannun shi 'accidentally' wane irin accidental? He did it on purpose
Ɗibar Abincin yayi yakai bakin ta, this time he fed her kafin ta amsa shima ta bashi,they fed each other,Ita kaɗai taci chicken pepper soup ɗin, he didn't like spicy food
Bayan sun gama toilet suka shiga suka yi brush tare kafin Amreesh ya tattare komai yakai kitchen when he came back Bai ganta ba, kishingiɗa yayi saman gadon yana jiranta
After a while ta shigo ɗakin hannunta ɗauke da littafin ' when love conquers all ' Amreesh ya kafe littafin da ido kafin ya dawo da kallon shi a fuskar ta,a shagwaɓe ta ƙaraso ta miƙa masa littafin,karɓa yayi ya tashi zaune still staring at her face,hawa saman gadon tayi ta shige jikin sa making him cuddle her, kanta a ƙirjinsa ƙafafunta tsakanin nasa,his hand wrapped on her waist, ƙamshin turaren ta na wani irin ya mutsa masa lissafi,the softness of her body against his... Amreesh ya shiga duniyar fantacy yaji tana faɗi in a small voice '' read it for me " tayi maganar tana lumshe ido, kallon ta yayi for a few seconds jikin sa na masa wani iri,dogon numfashi yaja murya ƙasa yace '' me zan samu idan na karanta?" Yanda yayi maganar yasa ta ɗago fuskar ta and their eyes met,sauke kanta tayi tana turo baki tace '' Duk abinda kake so..'' Shafa gefen fuskar sa Amreesh yayi a mischievous smile across his face '' okay '' ya faɗa yana gyara zaman ta a jikin sa ya shiga karanta littafin,
The Woods family, wani irin family ne dake da power a ƙasar German and other important countries,Old man woods shine familyn woods family sai matar sa Helena woods,sai manyan ya'yan sa yan biyu mata Emily da Nathalie,suna matuƙar kama and they do everything together sune pride ɗinsa Don baida Yaya maza wata rana Emily ta kawo wani baƙin mutum daga wata ƙasar daban tace ita shi take so, Old man woods kuwa baiyi wata wata ba ya aura mata shi,itama Nathalie few months ta kawo Robert tace shi take so haka aka ɗaura mata aure da Robert ɗan uwan Robin Williams mijin Emily,suka zauna cikin woods family house cikin farin ciki suna ci-gaba da taya Old man woods to run his business bayan shekara ɗaya Emily da Nathalie suka samu ciki, Robin da Robert sunyi farin ciki sosai Old man woods haka, Bayan wata tara suka haifo ya'yan su maza su duka,Emily ta haifi triplets Nathalie ta haifi twins Amma ɗaya ya koma, sun yi baƙin ciki sosai amma sai suka cigaba da rayuwa and rather focused on their child that was alive,ranar suna triplets suka ci suna Rowan,Rowen da Rosen sai ɗayan kuma yaci suna Stuart... Akayi shagali aka gama, The family continued with their lives happily Amma triplets suna girma yet ɗabi'un su ya bambanta da sauran yara their age...Rowan Babu ruwanshi da displaying any kind of emotion,baya nuna yanaR farin ciki ko akasin haka,baya nuna jin daɗi ko akasin haka,He was emotionless,sai Rowen da yake nan overly clingy wasu lokutan wasu lokutan kuma distant,gashi da wani bala'in mood swings one minute yana farin ciki,the next yayi fushi,the next yana son mutum the next ya tsani mutum,bai masan mey taka mammen abunda yake jiba, bai san WHO he wants to be ba or what he wants sai Rosen shima koda yaushe yana so attention ya kasance a kanshi and he can go-to extreme Dan ya tabbatar da hakan, har zai iya jima kansa,abun yana damun kowa a familyn hakan yasa aka kaisu Asibiti shine fa akayi diagnosing ɗinsu da different mental conditions,Rowan was autistic,kenan bazai iya displaying emotions ba,Rowen BPD (Boader line personality disorder) wato baisan waye shi ba,bai san abinda yake so ba,wani lokaci zai iya don Abu the next second yaƙi abin, yana saurin canja emotions, Wasu lokuta yana farin ciki the next ya canja zuwa baƙin ciki, ko yana son Mutum the next ya canja zuwa ƙiyayya, things like that yana da identity crisis... Sai Rosen da yake narcissist, shigen son abashi attention,zai iya yin komai don hakan, koda zai jima kansa ciwo ne don kawai a dawo da attention kansa,this are mental conditions a person can't control... Iyayen su sun shiga damuwa amma sai suke ƙoƙari wurin kula dasu making sure suna attending therapy, Har suka ji sauƙi,within all this suna bala'in son juna, Musamman suna matuƙar ƙaunar Ruwan dan shine condition ɗinsa yayi daban dana su,Su condition ɗinsu yana kama sosai amma shi rowan babu ruwan shi, idan aso shi ko akasin hakan,babu ruwan shi.... Shine yake burge su, Slowly sukayi developing wani irin bond tsakanin su and they became partners in crime, family n su a very happy one, Lokacin da suka kai shekaru shida aka sasu a wani makaranta the aristocrats makarantar masu kuɗin masu kuɗi,acan aka koya musu cin abincin kamar manyan mutane,yanda ake dressing,yanda ake interacting da mutane,yanda ake handling issues especially without emotions,Yanda ake self defense, martial arts aka koya musu kamar jujutsu,karate, taekwondo and so in,it was a hard training dukan su sunji jiki, Rowan shi yafi kowa training intensely...yafi su iyawa and all..haks training ɗin went on har suka kai shekara goma, (Turawa suna sa yayan su a hard training su koya musu abubuwan da manya ya kamata ace sunyi tundaga ƙananun shekaru so dont be suprised,they make them take responsibilities from tender age)cikin wannan lokacin ne abubuwa suka caɓe,kwatsam wata rana Robin ya kawo wata mata mai suna Ember a matsayin matar sa,kowa a familyn was confused while Emily was shocked don dai ita bata taɓa sanin yana da wata mace a waje ba,yet ta danne komai akan son da take ma Robin ta yarda suka ci-gaba da zama su biyu a matsayin matan sa, Robin baya nuna bambanci tsakanin su duk da kuwa yafison Emily,haka a gidan kowa yana treating ember respectfully Babu bambanci... Har suma yaran suna girma mata sosai tajasu ajiki, everything was going smoothly a farkon shigar su shekaru goma then came the storm '' Zabura Salmah tayi at this point jin ance storm idonta cike da hawaye take kallon Amreesh da shima ita yake kallo slowly tace '' ai dai Babu wanda wani abu zai same shi ko?" It reminds her of her own family,Yana shafa gashin ta yace '' labari ne Mahee,Shall we stop here?" Yayi maganar his eyes looking at her, girgiza kanta tayi tana maida kanta ƙirjinsa,yana shafa kanta ya cigaba da karanto littafin '' wata rana there was a fight tsakanin triplets ɗin faɗan da Rowen da Rosen sukayi ma Rowan taron dangi, suka duke shi sosai,duk da shima ya doke su don su har kuka sukayi amma shi babu ko ɗigon hawaye a fuskar shi, bayan an raba su sai cacar baki suke cike da fusata Rowan ya kalli Rowen yana huci yake faɗin '' Kabi a hankali dani,i could kill you!" Kowa a wurin yayi mamakin jin furucin Rowan, a fusace Emily ta mareshi kafin tasa ya shiga ɗakin sa ta kulle shi a matsayin horo no one was to see him sai da izinin ta. It was hard Amma kowa obeyed,ko bayan da aka fito da Rowan har lokacin yana cikin fushi...Rowen yazo yana bashi haƙuri harda bashi rose Rowan ya kaɓar tareda barin wurin Rowen ya fashe da kuka...Rosen yana lallashin sa yace '' Don't worry,he'll come around..'' jinjina kanshi kawai Rowen yayi... Bayan kwanaki kaɗan suka shirya.....but there was a storm
It was a rainy day, akwai wani bikin elites a ƙasar German,haka duk family ɗin suka shirya suka tafi banda Rowen da baida lafiya sai Emily data zauna gida tana kula dashi..... Can wurin biki Rowan ya kasa zaune ya kasa tsaye,he wanted to see his Mom da ɗan uwansa,kowa ya lura da yanda Rowan ya kasa zaune ya kasa tsaye '' You' okay Rowy?" Rosen daya lura da Rowen ya tambaya yana ɗaura hannunsa a kafaɗarsa, jinjina kansa yayi yana ture hannun Rosen daga kafaɗar sa zaibar wurin Rosen yayi saurin shan gaban sa yana faɗin '' kayafe mana nida Rowen munyi kuskure and we won't do it again!" Rosen ya faɗa yana kama kunnen sa,hararar shi Rowan yayi yana faɗin '' Get out of my way you narcissist..'' yayi maganar cike da wasa yana ture Rosen daga gabanshi,magiya ya shiga yimasa amma Rowan yaƙi tankasa duk da aranshi bai riƙesu ba...
06:00
Gabaki ɗaya ahalin Woods ne suka shigo cikin gidan cike da farin ciki... Kowa banda Rowan daya dawo tuntuni lokacin da zai tafi Rosen ya tambaye sa ina zaije sai cewa yayi '' i have unsettled scores to settle..." Dariya Rosen yana faɗin '' ina fatan ba kashe Rowen zakayi ba like you said?" Murmushi Rowan yayi yana faɗin '' what if i am?" Yayi maganar cike da ɗage gira Rosen yace '' I will hate you and I will hunt you all my life Bro..'' Yayi maganar yana ɗaura hannunsa a kafaɗar Rowan brushing ɗin hannunsa Rowan yayi kafin yabar hall ɗin....
'' Where is Rowan?" Old man woods ya tambaya,'' tuntuni ya dawo kaka " Rosen yayi maganar yana murmushi kafin ya nufi ɗakin Maman su,he was sure Rowan da Rowen da Rosen and their mom nacan, '' let me come with you..'' Robin ya faɗa,sai kowama yace zaizo haka su duka suka nufi ɗakin,tura ƙofar sukayi,Dukan su suka wani tsaya cak kamar an ɗasa su,it was a horrifying sight...Rowan tsaye akan Emily da Rosen wuƙa riƙe a hannunsa, the knife dripping with blood...ga gawar Rowen da Emily kwance malale cikin jini....
WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17 🍁🍁
Chapter fifty eight: Spell bound...
Idanun Rosen suka wani ƙara girma kamar zasu zubo idanunsa suka ciko da hawaye jikin sa ya ɗau rawa kamar an jona masa shocking, Robin yaji gaba ɗaya duniyar juya masa take saura kaɗan ya faɗi ember Tayi saurin riƙoshi bakin Nathalie sai buɗewa yake yana Rufewa she couldn't utter a word old man woods bugun zuciyar sa har cikin kunnen sa jikin su yayi bala'n sanyi, hawaye suka fara bin fuskar old man woods, Matar sa Helena couldn't take the shock suna nan tsaye saidai suka ji tim! Juyowa sukayi and behold....Helena ta kamu da ciwon zuciya nan take ta margaya, da sauri old man ya dawo wurin ta yana jijjiga ta but she was dead,Rowan kallon su yake bakin shi na motsawa in an inaudible voice yake faɗi repeatedly '' I didn't do it...'' yana maganar kansa katsa ba kuma ya kallon kowa in particular, Like a lightning speed Rowen ya ƙarasa cikin ɗakin ya cakumo wuyan Rowan '' you killed them!! You killed them!!!!!, basai da yace kayi haƙuri ba? Rowen apologized and I did too but you didn't listen,you murdered them, I hate you..'' yayi maganar cikin fitar hayyaci yana loda ma Rowan naushi, Kafin ya jefar dashi gefe, wurin ya zama chaotic sai kuka ke tashi,Robin baisan inda zai sa kanshi ba, old man mourned his wife, daughter and grandson.... After a while Nathalie ta miƙe ta kwashe Rowan da maruka masu kyau yet baiyi kamar an maresa ba,'' you're a devil,a pure devil to have killed your mom and brother...!!!!" Ta faɗi maganar cike da tsana..''
'' Stop Amreesh '' Salmah dake kuka shaɓe shaɓe ta faɗa tana rufe bakin Amreesh,kallon ta Amreesh yayi yana ɗage gira guda yace '' What's wrong? Ba'a gama littafin ba,let me..'' girgiza kanta Salmah tayi tana jan hanci tace '' bazan iya ba yanzu, maybe next time '' Ta faɗa tana ƙara kwantar da kanta a ƙirjinsa tana rusar kuka, it was painful littafin ya bata tausayi, ajiye littafin Amreesh yayi yashiga lallashinta,'' time for my reward '' yayi whispering a kunnen ta ganin ta daina kuka, yawu ta haɗe tana tureshi tare da ƙoƙarin sauka jikin sa '' yanzu bacci nake ji let's do it tomorrow '' tayi maganar tana zaro ido alamun rashin gaskiya, ƙanƙameta Amreesh yayi murya ƙasan maƙoshi hannun sa cikin gashin ta yace '' Bazan iya jira har gobe ba...i want it now '' yanda yake maganar yasa taji wani irin chills running down her spine, slightly jikin ta ya ɗau rawa, Romancing ɗinta Amreesh ya fara kissing her and making sure she felt every bit of what he does to her, Wrapping ɗin hannunta tayi a wuyan shi pulling him in and deepening the kiss.......
*******Ahmad***
Wani irin zafi jikin sa yake his breath quickening, itako Samha ta wani zaro ido, Kamar wanda aka tsikara ya yakice Samha daga jikin shi yana sakin ajiyar zuciya, miƙewa yayi daga saman gadon walking lazily ya Koma ɗayan side ɗin Samha on the other, itama tashi tayi tana mazurai, Ahmad yace '' Why did you come back?" Ya faɗa yana lumshe ido looking intoxicated, Samha tana Yan soshe soshe tace '' magan....''
''leave it and go..'' ya katse ta sending her out of the room sannan ya rufe kofar ya jingina akai yana maida numfashi ga wata zufa da ta tsatstsafo masa a goshi,Biting his lower lip ya dafe marar sa, saboda wani azababben ciwo da take masa, da ƙyar ya isa wurin bedside drawer ya jawo ya duba pills ɗinsa sun ƙare, Jin wani sharp pain a wurin yasa ya kai zaune yana sakin yar ƙara ya miƙa hannu ya kashe wutar ɗakin abu ya tarar masa goma da ashirin, Coiling yayi saman gadon shi yana tumurmuje shimfaɗar tsabar yanda ciwon ya kaimasa karo while on the other hand yake ƙoƙari yaga bai tuna yanda ƙirjin Samha yake manne da nashi ba it will get worse....
Tura baki Samha tayi ganin yanda Ahmad ya korota,taɗan harari ƙofar ta wutsiyar idon ta ta hango Azeezah da Sultana na dosowa an idea popped into her mind, murmushin gefen baki tayi kafin ta juyo ta fara tafiya tana shafa lips ɗinta tana murmushi,Tare da faɗin '' Your lips are so tasty.. I wanna..'' sai a kunnensu suka tsaya cak suna wani kallonta, Especially Azeezah,sai kuma sukayi exchanging glances a matuƙar fusace Sultana ta dawo da Samha da zata wuce su baya tana faɗin '' k! Me kika ce?" Innocently Samha ta ɗago idon ta tana kallon su kafin ta kalli ƙofar ɗakin Ahmad '' ke ba magana ake maki ba?!!" Azeezah da ta cika tayi fam ta daka ma Samha tsawa,ɗan yi Samha tayi kamar ta razana,with fake innocence ta nuna ɗakin Ahmad kafin slowly tace '' kirana yayi and then....we accidentally kissed...'' tayi maganar with a smirk a fuskar ta, ganin irin kallon da suke Binta dashi yasa tayi dariyar shaƙiyanci ta wucesu tana faɗin '' ina ma ace a duniyar gaske akwai remote Dana ɗan dawo da moment ɗin Nan baya...'' Hawaye suka fara bin fuskar Azeezah No matter how much she tried to control it takasa,hular attach ɗin dake kanta ta fisge ta jefar tana ƙwala ihu kafin tayi ɗakin ta ta banko ƙofar tare da faɗawa saman gado tana risgar kuka, Sultana ta danne abinda ke zuciyar ta tashiga ɗakin Azeezah ta dinga lallashinta '' i have a perfect punishment for her,zatayi danasani!" Azeezah ta faɗa da jajayen idanun ta kafin ta jawo wayar ta, Online ta hau tayi ordering ɗin wani abu kafin ta ajiye wayar ta kwanta, '' I hope koma menene zai koyawa shegiyar hankali..'' ta faɗa sannan ta miƙe tabar ɗakin.
Bayan ta fita tsayawa tayi tana kallon ƙofar something running across her mind ta daɗe tsaye wurin kafin ta tafi...
***********
05:30am
'' Shall we go?" Amreesh ya faɗa yana rungoma Salmah from behind, kayan jikin ta Blue colored shirt body hug da ko rabin cikin ta bai kai ba,sai wando blue colored palazo, sai gashin ta into a ponytail,ta bala'in yin kyau duk da ba kwalliya tayi ba, lip gloss kaɗai ta shafa sai kwalli daya ƙara ma almond eyes ɗinta kyau sai wani azababben ƙamshi da take she looked breath taking, Jinjina kanta tayi tana kallon Amreesh ta madubi da yayi irin shigar ta it amuses her wai namiji da palazo, gashin shi an raba biyu, na daga sama anyi bun dashi daga ƙasa kuma a sake, Lips ɗinsa looking more reddish and lucious,idanun shi na wani sparkle his earthy scent invading her nose,ƙamshin sa exactly ƙamshin ƙasa idan anyi ruwa.... Kissing ɗin Wuyan ta yayi da sauri ta fita daga jikin shi tana tuna abubuwan da yayi mata jiya... murmushi Amreesh yayi ya ɗan girgiɗa kai kafin ya riƙo hannun ta,hannun sa ɗaya riƙe da key suka fita. Wata blue colored sports car suka then sped off,tafiya suke akan wani empty road the sight was soul stirring, dama gari bai ida wayewa ba, there are few stars in the sky, wani iska mai daɗi da sanyi brushing against their skin,itace ne daga gefe gefen wurin then green grasses utterly magnificent.... Bakin Salmah ya kasa rufuwa,sai murna take tana wassr baki.... Amreesh kuwa yana murmushi dan ma bata ga inda zai kawota ba...
After a while suka kawo wurin, parking Amreesh yayi daga nesa kaɗan sannan ya fito ya buɗe mata itama ta fito holding his arm suka shiga wurin lokacin aɗan kwai haske, Sakin baki Salmah tayi ganin irin Kyan wurin,it was absolutely spell binding, Wurin kamar garin yan cartoon, hakin wurin ya kwanta luf luf kore share dashi sai itacen fruits ba dayawa ba kuma akwai tazara tsakanin su, sai wani small cozy house da akayi da woods da transparent glasses saboda wannan private land ne na Amreesh kuma babu wanda ke zuwa wurin just him... The places was surrounded by nature ga wani ƙaton Mountain malale da mutum zai iya hangowa daga wurin green grasses sun lulluɓe mountain ɗin sai dogayen itace da sukayi surrounding ɗin wurin, sai ƙaramin gulbi da ruwan ciki suke ocean blue suna wani sparkling and they're still iskan wurin na ɗan kaɗa su.da wani irin daddaɗan ƙamshi dake tashi a wurin....it was a jaw dropping sight.... '' Do you like it?" Amreesh ya faɗa yana hura mata iska a gefen wuyan ta, excitedly ta juyo '' I love it..'' ta faɗa eyes sparkling...'' see magic '' juyowa tayi tana so taga magic ɗin dayake magana akai, holding her hand suka he gaba da gulbin duƙawa Amreesh yayi yaɗan sa hannun sa daga baki bakin gulbin itako ta tsare sa da ido in anticipation after a while ya lalubo wani button,danna button ɗin yayi sai ga gulbin ya fara evaporating daga baki wasu defusers sun fito perfumes of different colors da Fragrance suna zuba cikin Lake ɗin sai kuma kalar ruwan ya canja, ruwan suka fara fitar da fog of different shades kamar rainbow, sai wasu lights suma masu kyau suka kawo making the whole scene ethereal, Salmah tayi cupping ɗin fuskar ta in awe baki buɗe ido waje,wani button daban Amreesh ya danna saiga 🎊 confetti ya fara dararowa from no way, Amreesh ya ɗago fuskar sa yana kallon excited Salmah,yanda take ɗin je couldn't tear his gaze off her... Absolute Gorgeous...
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17 🍁 🍁
Chapter fifty nine: The revenge....
Fitowa Samha tayi saye da wata riga brown polo da bum short ta ɗaura purple hijab har ƙasa daya bala'n yi mata kyau sai ƙamshin turare take kamar tayi wanka dashi tana yan dube dube amma bataga Salmah ba ɗakin su ta tafi ta ƙwanƙwasa amma ba'a amsa ba tura kofar tayi slightly ta leƙa taga ba kowa, rufe ƙofar tayi ta fita daga parlorn tashiga call logs ta kira Salmah,har tayi ringing ta katse ba'a ɗauka ba, Ɗakin Ahmad ta tafi ta ƙwanƙwasa, tana nan tsaye saiga Azeezah ta iso wurin cikin wasu riga fara da skirt jeans daya kamata daga sama ya buɗe a ƙasa da murmushi a fuskar ta take kallon Samha dake tsaye bakin kofar, Ƙarasowa tayi tana faɗin '' Are You here to get another kiss?" Ɗage gira Samha tayi tana kallon Azeezah daga sama har ƙasa,can idon ta ya hango mata su sultana da suka laɓe suna kallon su, Ƙwafa Samha tayi batare da ta Amsa ba, Azeezah ta kalli ko ina a hall way ɗin ganin babu mai zuwa yasa taɗan matsa kusa da Samha, juyowa Samha tayi suna kallon juna Azeezah tayi wani murmushin gefen baki taɗan ranƙwafo ita da Samha suka kasance tsawon su guda don dama tafi Samha tsawo,Foxy eyes ɗinta tayi fixing akan Azeezah at the same time idanun ta na gano mata sauran da suke rakuɓe a ɗayan side ɗin '' You think you're tough and all ko? Har kike faɗan Ya Ahmad ya sumbaci ƙazamin bakin ki ko? Kuma kike ganin you're tough enough to handle anything right?'' tayi maganar Idanun ta scanning Samha from head to toe, zuciyar tana mata azababben zafi, Samha ta jinjina kanta batareda tace komai ba yau dai she was in no mood to fight slowly tace '' I have no intentions of getting physical with anyone ayau, lucky you....'' Samha tayi maganar tare da juyawa ta sake ƙonƙwasa ƙofar Ahmad, '' humph let's then...'' kafin Samha tayi wani abu, Azeezah ta shammace ta,wani abu kore shar ta yayyar fa ma Samha ajiki,abun baida wari and it had no scent at all... Samha was stunned zatayi magana Azeezah ta ɗaura yatsanta akan lips ɗinta ''shhh,ba yanzu ba yan mata..'' tana faɗar haka suka kwashe da dariya ita da sauran, Samha tayi shiru tana kallon su '' Zakiyi bayani za kuma kiyi nadamar kasancewar ki nan'' inji Sultana bayan sun iso wurin ita dai Samha bata fahimci abinda suke faɗa
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 38 Chapter of 52