Share this page
ci-gaba a haka, he will be late for prayer Ɗago idanun ta tayi ta kalleshi and his icy blue eye, met her brown ones,she looked so innocent ga bugun zuciyar ta da yaƙaru da sauri ta matsa baya tana sosa ƙeya 'ya Allah,saunawa zan kunyata kaina' ta ayyana aranta before turning away ta tafi ta dauko kayan da ta ajiye masa ta miƙa masa Karɓa yayi yana shirin kwance towel ɗin agaban ta,waro idanu tayi murya na rawa tace" ba bayi zaka canja kayan ba"? Ɗan dakatawa yayi yayi mata kallon ƙasan ido,she looked frightened "no" ya faɗa curtly yana kallon yanda idanun ta suka ƙara girma kaman zasu zobo ƙasa Ya kwance towel ɗin xeyi unwrapping ɗin sa kawai se ji yayi an buga ƙofar toilet, bin kofar yayi da ido his lips twitched kamar xeyi murmushi,it was a smirk! Dafe ƙirjinta tayi tana faman numfashi kamar wadda tayi marathon saboda yanda ƙirjinta ke bugu " ashe mutumin nan baida kunya" ta faɗa a fili tana wuƙi wuƙi da ido, kafin ta girgiza kanta ta kunna tap tafara wanke baki kafin tayi alwala ta fito Samun sa tayi saman sallaya kallo ɗaya ta masa ta ɗauke kai kada yaƙara kamata tana kallon sa. And he looked so handsome ga ƙamshin sa daya cika ko ina a ɗakin Shima miƙe wa yayi heading towards the door alaman fita xeyi,da sauri tasha gaban sa, ƙanƙance idanun sa yayi looking at her intently,sosa kanta ta ɗanyi kafin tace" uhm,I have something for you" Bata jira amsar shi ba ta jawo hannun sa zuwa bakin gado while he just followed her ba tare da gardama ba Saman gadon ta hau saboda ya fita tsayi, sannan ta dafa gashin sa ta karanta"a'udhubikalimatillahi tammaat,min kulli shaiɗanin wa hamma,wamin kulli ainin lamma" ta ƙara da wasu adduoi kafin ta shafa masa from head to toe with a charming smile on her face,shikam ya bita da idanu as if wanting to understand or feel something but he felt nothing! Sauka tayi daga saman gadon " Masha Allah kayi kyau,kamar in sace in gudu" ta faɗa tana jujjuya ido, murmushinta ya kasa ɓoyuwa and so was her dimples" kina so ki sace Ni ki gudu?🤨" ya faɗa with a sexy voice that made chills ran down her spine SE kuma ta fashe da dariya tana faɗin" ina ni ina wannan ƙarfin halin? Wai ɓarawo da sallama" ta ƙarashe maganar tana riƙe haɓa da gwalalo masa idanu "Uhm" kawai ya faɗa cuz he wasn't understanding what she was saying Riƙo hannun sa ta sake yi and lead him out of the room,ta kama ta kanay naye sa kamar zata maida da cikin ciki, shi kam ba abinda ya canja na daga expression or feelings ɗin sa. Se da ta raka shi har bakin ƙofa,ta zaɓamasa takalmin ta tabbatar ya sa,then she stood up once again facing him,shima ita yake kallo cuz he was sure wani abun zatayi and she didn't fail to surprise him Cuz the next second tayi tiptoeing ta manna masa kiss on his both cheeks tana yin hakan ta ruga da gudu kamar iska,ta ɓacewa ganin sa .bin ta yayi da kallo kafin kuma ya juya ya fara tafiya cikin natsuwa the girl is weird. Directly ɗakin su ita da Samha ta shige,ta jingina da ƙofa tana faman mayar da numfashi Ita ma tayi mamakin ƙarfin halin da take nunawa with regards to this man,gashi lokacin da ya riƙo hannun sa suna saukowa down stairs,she felt possessive kamar shi ɗin nata ne ita kaɗai.to'shi ɗin nawa ne cuz I'm his wife, zan yi iya yinsa domin in sama ma kaina a place in his heart and life,kuma zan kareshi daga duk wata cuta and I will love him and grow family with him' ta ayyana tana jin wani irin determination na aiwatar da abinda ta ƙudurta aranta. Da wannan tunanin ta matsa bakin gadon ta fara tada Samha da ke Bacci kamar wata matatta. After a while Samha ta miƙe ta shiga toilet ita kuma ta wuce wurin kayan su ta,ta ɗauki hijabi zumbulele tasa ta tada Sallah se da ta gama ta na adhkar kafin Samha ta fito tana yan kumbure kumbure, murmushi Salmah ta yi ɗan tasan ƙanwarta ta kishi ne ke ɗawainiya da ita Itama Samha wani zumbulelen hijabi tasa ta tada Sallah ,Bayan tagama tayi adhkar, batare da ta kalli inda Salmah ta ke ba ta haifa ta amsa wa Salmah ta kafin ta riƙo hannun ta cikin sanyi murya tace"Sam, nasan kina fushi dani for leaving u alone and I'm sorry! Ta ƙarashe maganar tana kallon Samha dake cika tana bayarwa kamin taƙara da faɗin" kin San yanzu da da ba ɗaya bane, but still k ƙanwa tace,I can never replace u, and my love for you baze taɓa canzawa ba uhm? Ta ƙarashe maganar tana tallabo Chin ɗin Samha da take kallon wani direction ɗin because she doesn't want Salmah to see her tears " Me yasa kika tafi kika barin" Samha ta tambaya bayan ta goge hawayen da suka silalo mata " I had to, auren contract NE pa,Dan haka dole in kasance tare da shi a duk sanda ya buƙaci hakan to fulfill my end of the bargain Sam" ta ƙarashe maganar looking so worried" to meyasa baki faɗamin ba? Samha ta ƙara faɗa tana facing ɗin ta da kyau" U were sleeping, kuma U both have different places in my heart, bazan iya barin ɗaya don ɗaya ba! Don't make things difficult please,ba zaki taɓa canja wa ba a zuciya ta sam-sam" Salmah ta faɗa tana share ma Samha hawayen da suke zuba kamar an buɗe tap Actually kukan da take saboda Abu biyu ne,the fact that Dr Ahmad ya share ta,har yanzu abun namata ciwo,she tried to ignore it Amma ta kasa,se kuma she's afraid bayan auren yayar ta ,she will no longer care for her like before , wannan shine dalilin kukan "I'm sorry Mah-mah, kawai ina jin tsoron rasa ki ne" Samha ta faɗa Rungume ta Salmah tayi tana faɗin"ke ɗin wani sashe ne na rayuwa ta Samha and I will never abandon you for anything never! "Salmah ta ƙarashe maganar tana kallon fuskar Samha da tayi ja kaɗan Murmushi Samha ta yi tana ɗan jin dama dama a zuciyar ta. After a while Salmah tafara ta shi ta shiga toilet tayi wanka,ta fito ɗaure da towel and another tana tsane gashin ta Samha was already asleep don dama ita akwai Baccin safe, ɗauke idanun ta tayi tana cigaba da shirya wa abubuwa da yawa nayi mata yawo a kai 'Allah ya taimake ni" ta faɗa a fili Gama shafa body lotion tayi kafin ta ɗau hair oil me daddaɗan kamshi tafara shafawa gashin ta daya ke baƙi siɗik sannan ta taje, Bayan tagama with all this ta ɗauko wani baggy pants pink color da riga fara polo ta sa. Ta fashe jikin ta da turare masu ƙamshi She twirled in front of the mirror tana yar dariya, " i look so beautiful" ta furta tana wani juya idanun ta " Mrs Blue eyes,wannan wanka haka ai se kisa blue eyes ya zauce! Samha ta faɗa tana kallon Salmah sama da ƙasa,juyowa Salmah tayi da sauri ta na kallon Samha " yaushe kika tashi" ta tambaya utterly surprised, rolling ɗin idanun ta Samha tayi tare da faɗin" tun lokacin da kika tsaya gaban madubi kina murmushi and complimenting ur self" ta ƙarashe maganar tana wuce wa toilet Da ido kawai Salmah ta bita Samha is something else Ajiyar zuciya ta sauke sannan ta fita daga ɗakin zuwa kitchen,she wasn't even sure idan ya dawo. Tsayawa tayi tsakiyar kitchen ɗin tana tunanin kome zata na dafa? It's just morning hakan yasa ta ɗauko irish ta free ta soya ta soya ƙwai Sannan ta tafasa ruwa ta zuba cikin flask she arranged everything in the dining It was about 8:39 "Bari in kira Samha mu karya tare" ta faɗa a fili sannan tafara hawa stairs ɗin, kafin kuma tafara tsallake ɗaya in between Tayi tsalle kenan ƙafar ta ta zame, ihu ta ƙwalla tana wurga hannu desperately trying to hold on to something but there was nothing Rufe idanun ta tayi,dan ta sadaukar yau se tasha ƙasa Buɗe idanun ta tayi slowly jin bata sha ƙasa ba rather something strong was securely wrapped around her waist! A familiar scent yana kutsa hancinta, a hankali fuskar shi ya zama clear! It was Amreesh ,saye yake da kayan motsa jiki Black and White straps,gashin sa wasu neatly packed fuskar shi ba walwala da usual Ya kafe fuskar ta da ido as if trying to find something Itama hannayen ta were on his shoulders, holding tightly zuciyar ta na bugawa saboda tsananin tsoro ,hakan ya bayyana a fuskar ta Miƙewa tsaye tayi,shima sakin ta yayi,yayi tafiyar sa ganin Bello tambayi idan ta ji ciwo ba yasa idanun ta suka cika da hawaye Zubewa tayi ƙasa tafara birgima kamar me aljanna Juyowa yayi yana kallon damar da take yi, he couldn't be anymore surprised, shikam wannan daga gani reno Aka kawo masa,or maybe the girl has mental issues WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17 Chapter eight: Cigaba tayi da birgima a ƙasa,aranta tana ayyana bazata dena ba till he picks her up Kallon ta yake ba ƙifta cuz what's This nonsense? Juyawa yayi ze tafiyar sa,se kuma ya tsaya Tare Da juyowa jin ta kwatsa wani irin ihu,tana buga ƙafar ta da hannayen ta aƙasa she looked nothing less than a crazy woman,her hair was scattered, ganin yarinyar bazata dena ba yasa ya dawo har inda take ya duƙa ya ɗauke ta chak. Fuska a matuƙar tsuke,cuz the girl is disturbing his peace Murmushin gefen baki ta saki sannan ta maƙalƙale shi tana kukan shagwaɓa. Dire ta yayi on one of the couches, fuska ba walwala ya tsare ta da ido,gyara gashin da ya zubo mata a fuska tayi tana ɗan satar kallon sa Ganin irin kallon da yake Binta da shi yasa ta turo baki tare da taɓune fuska ready to cry Can dai kamar wanda akayi wa dole coldly yace" what's wrong with you"? Ya faɗa his blue falling into hers,wani irin Abu taji yana bin duk ilahirin jikin ta,nan da nan taji wani irin mugun shakkar sa Ƙasa tayi da idanun ta taking a deep breath to calm her racing "Ba ƙafa ta ke ciwo ba" ta faɗa a shagwaɓe tana turo baki Ɗauke idanun sa yayi daga kallon ta,he honestly doesn't like talking too much Miƙewa yayi ze bar wurin ganin hakan yasa ta fara kuka tana faɗin ƙafar ta,bayan ba abinda yasamu ƙafarta ta kawai taji haushi the way he didn't even ask if she was okay or if she was hurt Dawowa yayi ya tsaya yana kallon ta he obviously didn't know what to do or say Kamar wani wanda a ka haɗa da wani babban aiki " ina ke ciwo?"ya faɗa after a while yana kallon ƙafar da ta riƙe Nuna masa guiwarta ta yi,fararen hannunsa ya kai ya fara tattare ƙafar wandon,ɗan waro ido tayi, kamar ta hanashi but she decided against it And he begun massaging it, riƙe hannunsa tayi trying not to laugh, ɗago idanun sa yayi da sauri ta saki hannun ta na kukan ƙarya after a while ya gama Tashi yayi ze tafi ta riƙe da " what" ya faɗa agajiye kukan ta duk ya gajiyar da shi ga kansa da ke sara wa kaɗan kaɗan " yunwa nake ji" ta faɗa giving him an innocent look shima ita yake kallo "Kuma the food is in the dining and my leg hurts, bazan iya tafiya ba" ta ƙarashe maganar kamar zatayi kuka Massaging ɗin temples ɗinsa yayi,he really wants to throw this girl out, she's so problematic.ya duƙa picking her up in his arms zuwa dining Ɓoye fuskar ta tayi tana faman dariya " mu zuba mu gani" ta faɗa aranta. Aje ta yayi on one of the seats sannan ya juya ze tafi,riƙe hannunsa tayi " ina zaka?,i made the food for you with so much love kuma shine zaka tafi batare da kai ba?" Ta gama maganar hawaye na faman zira ra daga idanun ta 'ita ba ta gajiya da kuka ne?' ba tare da yace komai ba ya zauna close to her, hakan ba ƙaramin daɗi yayi mata ba,nan ta fara serving ɗin sa ta cika plate ɗin,shi dai kallo kawai yake without saying anything Bayan ta tura masa plate ɗin a gaban sa kaɗan kawai ya ci ya tashi ze tafi Mayar da shi tayi ta zaunar sannan ta miƙe ta ɗau plate ɗin da cokali,"Ni pa kai na dafa ma abincin and you didn't even eat much, ba kyau wulaƙanci da abin...." Na ƙoshi" ya katse ta yana faman ya mutse fuska,cike da karfin hali ta tsuke fuska sannan ya zauna ɗare ɗare saman cinyarsa ta matse bakin sa ta fara tura masa Abincin cikin baki Kallon ta yake ba ƙifta wa,he was utterly dumbfounded,no one has ever done that to him Ita kam duk kunya ta kama ta ga tsoro amma haka ta dake tana cigaba da tura masa Abincin yana haɗewa,and she refused to make eye contact. Idan har zata dafa abinci then he has to eat it. Ahaka har ya cinye duka without even knowing cuz he was only looking at her out of shock,bayan Nan ta zuba ruwa a kofi ta basa ya sha sannan ta sa napkin ta goge masa ɗan ƙaramin bakin sa With a bright smile on her face tace" good boy,yanzu ko kai pa? Ba gashi ka cinye ba? And I'm so happy" ta ƙarashe maganar patting his head Shi dai kallon ta kawai yake,he was speechless 'good boy' ɗin data faɗa sounds some how a kunnen shi,kamar zece wani abu,se kuma yayi shiru pressing his lips Sauka tayi daga saman da,ta zuba abinci in the same plate ta dawo ta zauna kusa dashi" now it's your turn to feed me" ta faɗa tana miƙa masa plate ɗin abincin Binta yay da ido for some seconds kafin ya karɓa abincin ya fara bata da murmushi a fuskar ta take karɓa Suna a haka Samha ta same su,sakin baki tayi tana kallon su before she shrugged her shoulders ta ƙaraso ta fara gaida Amreesh WHO was so focused on what he was doing "uhm" was the only reply zama tayi Sannan ya gaida Salmah,ta amsa cike da kulawa ga yar Uwar Tata. Samha tayi serving ɗin kanta eating calmly Amma idanun ta na akan su Bayan duk an gama Samha ta koma upstairs ita kuma Salmah ta matsa ma Amreesh akan se ya biyo ta kitchen sun yi aiki tare And he found himself giving into every of her demands miƙewa yayi suka tattare komai a dining suka shiga kitchen da su suka wanke returning everything where it belonged Salmah ita ke wanke wa, while shi yake ɗauraye wa and she went on and on tana bashi labari iri da kala Though he didn't like noise he listened attentively batare da ya ce eh ko a'a bayan sun gama idanun ta ya sauka akan wani ƙofa, it seems to lead out excitedly she held his arms da murmushi me kyau a fuskar ta tace "ina ne nan? Is this a secret passage? Wayyo can we go on an adventure? Just you and me! I love adventures pls mutafi tare" duk wannan maganan tana yi ne excitedly,shi ko kallon ta yake,ya rasa daga ina wannan murnar tazo! Meye na wani jin daɗi Jin tana magiya,ya kalleta calmly yace" it's not a secret passage, kofar waje ne" jin hakan yasa murnar ta ya koma ciki,but still ta kallesa excitedly tace "okay let's go on a tour" ba tare da tajira me zai ce ba she dragged him out suka fita. Ga baki ɗaya wurin wani irin kwantaccen green grass ne, daga ɗan nesa kaɗan from the right hand side wasu dogayen itace ne da suke ɗauke da green and orange leaves masu shegen kyau Kasan cewar autumn ya fara, and from the right hand itacen kayan marmari ne kamar mango,lemon, strawberries and cherries etc. Bayan Nan akwai wani garden me ɗauke da shuke shuken flowers of different colors Ga wani irin iska me daɗi da yake kaɗawa kasancewar it was still morning . Wani irin farin ciki Salmah take ji from the bottom of her heart. Ta daɗe bataji irin sa ba Gudu ta fara yi her hair trailing behind her,ta manta da ciwon ƙaryar da tayi. Amreesh kan tsaye yayi yana kallonta as she runs and jump kamar wata ƙaramar yarinya she looked so happy Idan tayi gudu ta zagayo se ta tsaya wurin da askin him to join Wani irin Abu yake ji a zuciyar sa something he couldn't name something new Ita kam Salmah se nishaɗi take tanajin wani irin farin ciki Ganin yayi tsaye wuri ɗaya lost in thoughts yasa taje ta riƙo hannun sa tana faman haki,jin hannun ta anashi yasa ya ɗago idanun sa and their eyes met murmushi tayi masa me kyau wanda yasa dimples ɗinta lotsawa and she slowly wrapped her arms around his shoulders, ahankali tayi wrapping ɗin hannuwansa around her small waist, feeling her waist bead. swaying ta fara yi from one side to the other kamar ta samu lilo,tana dariya, her hair scattered over her face,shi kuma ya tsare fuskar ta da ido, kamar meson gano ko jin wani abu Se da tayi me isar ta sannan ta tsaya da kyau her hands still on his neck and his on her waist Kallon juna suke cikin ido,wani abu taji yana ratsa ta and something else yana fisgar ta,his scent was seductive,his over all appearance sexy, and the weather is also right for such feelings, she wanted to feel his lips on hers,but does he even know how to kiss? Ta tambayi kanta On his own part shi kuma sosai yake ƙoƙarin jin wani abu but he felt nothing So they just stared kowa da abinda ke masa yawo a ƙwaƙwalwa " Let's play" tafaɗa tana jan hancin sa, ɗan ɓata fuska yayi and he looked so cute Tana dariya ta riƙa hannun sa dragging him towards the trees Shikam Binta kawai yake kamar raƙumi da akala Tsayawa tayi daidai da Cherry trees Sannan ya kallesa tana murmushi tace"do you want?" Duk da besan how she is going to bring it ba ya jinjina kai kamar ƙaramin yaro... WAYE SHI?(Behind the mask) By autumn 17 Chapter Nine: Her feelings for him 𝑊𝐴𝑌𝐸 𝑆𝐻𝐼? (𝐵𝑒ℎ𝑖𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑘) 𝐵𝑦 𝐴𝑢𝑡𝑢𝑚𝑛 17 𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 1_6 𝑖𝑠 𝑖𝑛 𝑎𝑟𝑒𝑤𝑎 𝑏𝑜𝑜𝑘𝑠 (𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 𝑑𝑎𝑦𝑎 𝑧𝑢𝑤𝑎 𝑠ℎ𝑖𝑑𝑎 𝑛𝑎 𝑎𝑟𝑒𝑤𝑎 𝑏𝑜𝑜𝑘𝑠) Chapter Nine: Her feelings for him "Yanzu kuwa" ya faɗa tana naɗe ƙafar wandon ta andTo The before he said anything she was already climbing the tree, he was astonished! Ita wannan wace irin yarinya ce? Ƙara ɗaga kansa yayi,se hango ta yayi at the top most part of the tree Bata tsoron ta faɗo? Ta ya akai ta iya hawa bishiya? His wife seems to be different from other 'normal' wives huh?Ya ayyana aransa Ita ko Salmah se tsinko berries ɗin take tana jefa wa cikin aljihun wandon ta Tana faman faɗin ta kusa sauko wa! Few minutes later Se gata ta duro tana faman haki Kallon ta yake ba ƙifta alot of things going through his mind "What" ta faɗa tana miƙe wa tsaye tare da kakkaɓe kayan ta Girgiza kansa kawai yayi and then he looked away Matso wa tayi kusa dashi ta nuna masa guri su zauna Tsaye yayi ya ƙi zama. Harta zauna se kuma ta dawo tace" me ya faru? Let's sit" "I can't sit on the ground,akwai datti!" Ya faɗa flatly sannan ya juya ze koma ciki "Kambu! Kasa ni wahalar banza ke nan? Wallahi baze yiyu ba!" Ta faɗa a fili tana ƙara kallon sa He wasn't that far, rugawa tayi da gudu ta ɗane bayan sa,ta rufe masa idanu da hannayen ta and she spun them around,he was taken unawares by her actions,hakan yasa he list his balance!TIM! ka ke ji ,sun faɗi on their sides "Ouch" Salmah ta faɗa tana kallon fuskar Amreesh dake kallon sama, idanun sa lumshe Tashi zaune tayi and her hair was scattered, and tiny dirts were stuck on it. Hakama gashin Amreesh and he still hadn't open his eyes Tsoro taji ya fara kamata,ko dai ya buge kansa ne? Jijjiga sa tafara yi her heart beating very fast" lafiyar ka kuwa" ta faɗa a tsorace idanu a waje, be amsa ba ,kanta ta kay saitin zuciyar sa,it was beating normally " Mr REESH" ta faɗa da ɗan ƙarfi idanun ta na cikowa da ƙwalla and soon she broke into loud sobbs shaking him, she was so scared and confused and she regretted what she did "Mr REESH pls open your eyes! Ta faɗa hawayen ta na sauka a fuskar sa Buɗe idanun sa yayi after a while,his blue orbs sun canja zuwa ash ,he felt weak,just now da suka faɗi, ya kasa tantance abinda ya faru ,kawai he felt as if he was stuck between being conscious or unconscious! Kamar wani abu da yadaɗe yana ɗaure sa ya warware a yau. Kamar wani abu ya canja tattare da shi. He feels different and whole. Juyo da kansa yayi gurin da Salmah take zaune,she was crying profusely kamar ranta zai fita, ta haɗa kanta da guiwar ta. " Don't you get tired of crying?" Ya faɗa yana miƙe wa zaune kamar ba abinda ya faru Ɗago wa tayi da sauri suka haɗa ido, she couldn't believe it,he was talking to her Da wani irin sauri ta yo kansa hugging him tightly,hakan yasa sun sa ke faɗuwa on the grass Kuka take tana dariya at the same time tana furta "Alhamdulillah" wrapping ɗin hannuwansa yayi around her waist,yanda tabi ta wani ƙanƙame sa,it was making him feel something strange from the middle of his head to toes Gashin ta was literally every where covering his and her face and body mist yana shiga hancinsa putting him in a total different yanayi,he wasn't understanding anything Miƙe wa da ita yayi zuwa inda ta nuna da farko ya zaunar da su facing each other,har lokacin taƙi barin kukan, he could understand emotions he just doesn't feel them,Amma ganin yadda take rusar kuka tana jan hanci,he felt something, something he couldn't explain. Something he never felt for anyone before " Ki dena kuka, I'm fine" ya faɗa yana goge mata hawayen da suka ƙi tsaya wa Ƙara matsa wa tayi kusa dashi, hugging him tightly,yanzu ma dai abinda yaji ɗazu yake ƙara ji, something like electric shock Amma bada ƙarfi ba,the feeling wasn't strong, what was that? "Na tsora ta sosai,i thought wani abu ya faru da kai! And we will never be together again, all bcuz of what I did! I'm so stupid, foolish and childish, I'm so sorry! I shouldn't...." Rufe bakin ta yayi da yatsan sa bayan ya raba jikin su,shaking his head slightly " don't say that,ba abinda ya same ni" ya ƙarashe maganar yana gyara mata Gashin daya rufe rabin fuskar ta."Amma da..." Shhhh Shirun tayi and they stared at each other, something unspoken passing between them Se kuma ta waro ido tana rufe baki"kai!! Ya akai idanunka suka canja kala? Ko dama lenses ka ke sawa?" Ta faɗa baki a sake tana kallon sa If could smile he would have girgiza kansa yayi sannan yace" the color changes depending" "Da gaske"? Ta tambaya excitedly forgetting all that had happened just now jinjina kansa yayi Yana ƙare mata kallo and for the first time yaji a zuciyar sa,he has seen a beautiful girl,ba wai da be haɗu da waɗanda suka fita kyau bane, kawai dai her beauty hits differently in his eyes " Ƙara canja kalar mu gani" ta faɗa cike da murna tana ƙara shige shi,ɗan matsa wa yayi kaɗan sannan ya rufe idanun sa,and when he opened them,it changed to Golden " Laa wallahi ya canja zuwa Golden" ta faɗa tana dariya sosai He was surprised da yaji tace 'golden' cuz idanun sa na canjawa zuwa Golden kaɗai when he is happy 'is he happy?' yayi tambayar cikin ransa, yau gabaki ɗaya yarasa gane me ke faruwa da shi! His just experiencing Abubuwan da be taɓa experiencing ba for as long as 25yrs His thoughts were interrupted lokacin da

Chapter 5 of 52