Share this page
Kallon matar tayi, average height tana da ƙiba daga gani baƙa ce, Salamatu tayo kanta kafin matar could make a move Salamatu ta wani rungume ta tana dariyar farin ciki '' nashiga uku Ni hadeezatu wannan yarinya kina ƙoƙarin ƙarasar dani kafin lokaci na'' ture ta mama hadeezatu tayi tana nuna ta,tana ta masifa ita dai Salamatu ta rufe bakin ta tana kwasar dariya tare da ɗaukar butar mama hadeezatu ta shige bayi... Bin bayanta da kallo mama hadeezatu tayi feeling something warm in her heart,bata taɓa haihuwa ba and dangin mijin ta sun sata a gaba,hakan yasa ta zama masifaffa and kowa na ƙoƙarin staying away from her she has never been hugged sai yau... Idanun ta suka ciko da hawaye ta juya ta shige ɗaki. 09:00 Salamatu ce zaune saman prayer mat tana adhkar, sallama mama hadeezatu tayi ta shigo hannun ta ɗauke da abinci, fuskar ta a matuƙar tsuke Salamatu ta iya gane hakan saboda hasken lamp ɗin da aka kunna tunda basu da wutar nepa, murmushi tayi ma mama hadeezatu dake cin magani tashi tayi ta karɓi kwanukan abincin ta ajiye tana murmushi itako mama hadeezatu taƙi yin murmushi ta kuma ƙi sakin fuska. '' ya gode mamar mu'' Salamatu ta faɗa da Hausar ta mai daɗi. Kallon ta mama hadeezatu tayi tace '' ke baki gode ba kenan?" Salamatu bata fahimci abinda mama hadeezatu ta faɗa sai kawai ta jinjina kai tana murmushi tace '' eh '' wata irin harara mama hadeezatu ta Banka mata zatayi magana Aliyu ya shigo, da sauri Salamatu tayi ƙasa da kanta shiko ya tsaya bakin ƙofa hugging his hands on his chest yana kallon salamatu ba ƙiftawa tsaki mama hadeezatu taja, sai sannan Aliyu ya kula da ita, zuwa tayi ta bi ta gefen sa ta fita tana hararar sa,sosa ƙeyar sa yayi kawai. After a while ya fara takowa cike da natsuwa zuwa tsakiyar ɗakin da sauri Salamatu ta juya masa baya luckily har yanzu tana saye da hijabin da mama hadeezatu ta bata tayi Sallah Tsayawa yayi bayan ta ƙirjin sa manne da bayan ta in a whisper yace '' Mrs Aliyu'' runtse idanun ta tayi jin yanda Muryar sa ta sauka cikin kunnen ta,kafin slowly ya saƙalo hannun sa around her waist holding her tight against himself,haɓar sa a kafaɗar ta '' Roses, I love you so much '' yayi maganar tare da juyo da ita suna fuskantar juna, Kunyar Aliyu da bata taɓa jiba taji ta mamaye ta. Hannunsa ya kai ya cire mata hijabi da sauri ta faɗa jikin sa so he doesn't see her, lumshe idanun sa yayi tare da sakin yar ƙaramar dariya yana ƙara matseta a jikin sa tare da shafa gashin ta da bai da tsawo sosai but it was soft and silky,kusan minti biyar suna a haka kafin ALIYU ya ɗago ta daga jikin sa yana ƙare ma kyakkyawar fuskar ta kallo irin wanda bai taɓa yi mata ba, kyakkyawa ce sosai tana da caramel soft smooth skin, an oval face kamar irinta (Salmah)with a foxy eyes kamar irin na (Samha) sai red lips and a mole a gefen bakin ta, tana da dark eye brows da thick lashes, she's very curvy, idanun sa sunbi shape ɗin jikin ta and hell did it turn him on... haɗe bakin su yayi kissing her hungrily hannayen sa biyu riƙe da ƙugunta, ƙanƙamesa tayi accepting this foreign feelings. tunda suke da Aliyu ko hannun ta bai taɓa riƙewa ba, he has never been this close to her Amma yau...? Slowly ya cire bakinsa daga nata ya haɗe fuskar su breathing heavily Salmah ta runtse idanun ta jin yanda hucin sa ke sauka akan fuskar ta her knees felt weak.her body was in fire she craved his touches.... Rungume ta yayi jikin sa, today is not the day as much as he wants her as much as he wishes to take her dole ya jira. Su biyun basa cikin natsuwar yin wani abu a yau, haka Aliyu yayi controlling kansa ya ɗauke ta suka zauna daga inda ta tashi ita dai har yanzu kanta ƙasa yake zuciyar beating wildly kamar zata faɗo. Abincin da mama hadeezatu ta kawo ya jawo ya buɗe kwanon shinkafa da miya ne, cokali ya ɗauka ya zuba musu miyar ya ɗiba cikin cokali ya kai saitin bakin ta,ɗago kanta tayi slowly idanun ta suka faɗa cikin nasa da suka sauya launi. gaban ta ya faɗi and she could see it in his eyes, how much he wants her to Amma mai ya hanashi?ba anɗaura auren ba?Sadda kanta tayi sai kuma slowly ta buɗe bakin ta ta karɓi abincin. Har suka ci suka cinye,tana jin yanda idanun sa ke yawo jikin ta. Bayan sun gama Aliyu ya fita da kwanonin yasamu soso ya wanke ya dawo dasu ɗaki, ya tambaye ta idan tana da alwala gyaɗa masa kai tayi sallaya suka hau suka yi Sallah sukayi adduo'i before they call it a night. Rungume ta yayi sosai ajikin sa maybe hakan zai sa yaji sassauci amma.... He felt nothing as such sai ma abinda ya ƙaru. Tuni Salmah tayi bacci abin ta, kasancewar ta gaji and daga duk abinda ya faru ranar it was a long day. Aliyu sai juye juye yake ya kasa Bacci, slowly ya cire mata rigar ta, shima ya cire tasa rigar looking at her hot body daga ƙirjinta down to her hips 🥵 kafin ya rungumota again wani irin shock yaji daya sa ya ƙara ƙanƙame ta yana sauke ajiyar zuciya, kafin ya samu Bacci ya ɗauke sa.... Ƙwanƙwasa ƙofar malam Isa yayi yana faɗin '' lokacin sallah yayi '' yana gama faɗar hakan ya juya ya nufi toilet. Slowly Salamatu ta buɗe idanun ta amma ba haske hakan yasa ta miƙe ta nufi inda lamp ɗin su ta kunna. Waro Ido tayi ganin daga ita sai pant da sauri ta juyo ta kalli gadon karaf! suka haɗa ido da Aliyu dake zaune a bakin gadon, ƙara zaro ido tayi tana kallon ko ina looking for something to cover up... ɗauke kansa Aliyu yayi ya miƙe yasa rigar sa before exiting. Ajiyar zuciya salamatu ta sauke sannan ita ma ta ɗauki nata kayan tasa,koda ta fito har sun wuce masallaci. Mama hadeezatu ta gani itama har ta kusa gama arwala cikin murmushi tace '' ina yini?" Dakata wa Mama hadeezatu ta yi tana kallon salamatu tace '' ban ganshi ba'' ita ko salamatu daba wani jin Hausa take ba ta ɗauka tambayar ta take how she is tace '' lafiya lau'' batareda ta ƙara cewa komai ba ta ɗauki buta tashiga toilet. Mama hadeezatu ta girgiza kanta ta miƙe ta shiga ɗakin ta. Sai da gari yayi haske kafin Aliyu da malam isa suka dawo, iske salamatu Sukayi tana shara ita kuma mama hadeezatu ta na kitchen making breakfast,ajiye tsintsiyar Salamatu tayi ta duƙa har ƙasa tana gaida malam Isa da ya amsa da fara'a kafin ya shiga ɗakin shi. Ɗagowa tayi suka haɗa ido da Aliyu da sauri tayi ƙasa da kanta.... murmushi Aliyu yayi wanda yasa dimples ɗinsa lotsawa ƙasa da murya yace '' Good morning roses '' kafin yaji mai zata ce ya shige ɗaki tabi shi da ido. Miƙewa tayi ta cigaba da sharar after a while ta gama ta nufi kitchen tana tai makar mama hadeezatu suka dama kunu da ƙosai. Zuba musu nasu mama hadeezatu tayi ta miƙa ma Salamatu kafin itama ta ɗauki nata da na mijin ta ta shige ɗaki. Lokacin da Salamatu ta shigo ɗakin su,iske Aliyu tayi kwance shirtlessly kamar mai Bacci ƙarasowa tayi ta ajiye abinda ke hannun ta, ta cire hijabin ta,kafin ta matsa kusa dashi tana ƙare masa kallo,he was tall dark complexioned with a killer hot body, duk da yaɗan rame kwana biyu amma his muscular stature is still the same. Ta ni his freaking hot abbs, and his elegant neck da kallo kafin idanun ta suka sauka akan fuskar sa, yana da sharp jaw, matsakaitan almond eyes kamar irin na (Salmah)idanu, hancinsa babba and pointed his lips pink his eye brows thick and his hair coily.matso da fuskar ta tayi kusa da tasa a tunanin ta bacci yake when suddenly ya buɗe jajayen idanun sa,matsawa tasoyi ya taɗe ta, ta faɗo jikinsa '' if you want a kiss go for it dear,you can look at me as much as you want I'm urs '' ya ƙarashe maganar tare da kashe mata ido, kunya ta dabaibaye ta, miƙewa take ƙoƙarin yi amma ya ƙara matse ta jikin sa kafin ya fara bata wet kisses daga wuyanta down to her cleavage,kafin yayi flipping ta koma ƙarƙashin sa,his huge frame hiding her small one, runtse idanun ta tayi when he begun caressing her chest and fondling it at the same time. Numfashin su na fita da sauri sauri, ɗage rigarta yayi looking at her bare chest tawadan dake tsakanin wurin making it more alluring,hannu tasa tana kare ƙirjinta fuskar ta tayi ja Saboda blushing . Cire hannun ta Aliyu yayi kissing the mole intensely hannayen sa kuma suna yawo a jikin ta freely.... Chapter thirty three: 𝑊𝐴𝑌𝐸 𝑆𝐻𝐼?(𝐵𝑒ℎ𝑖𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑘) 𝐵𝑦 𝐴𝑢𝑡𝑢𝑚𝑛 17 𝐴𝑠 𝑦𝑜𝑢 𝑟𝑒𝑎𝑑 𝑡ℎ𝑖𝑠 𝑝𝑙𝑠 𝑡𝑎𝑘𝑒 𝑚𝑜𝑚𝑒𝑛𝑡 𝑡𝑜 𝑝𝑟𝑎𝑦 𝑓𝑜𝑟 𝑡ℎ𝑜𝑠𝑒 𝑘𝑖𝑑𝑛𝑎𝑝𝑝𝑒𝑑 𝑘𝑒𝑏𝑏𝑖 𝑔𝑖𝑟𝑙𝑠, 𝐴𝑙𝑙𝑎ℎ 𝑦𝑎 𝑚𝑎𝑖𝑑𝑎 𝑠𝑢 𝑔𝑖𝑑𝑎 𝑙𝑎𝑓𝑖𝑦𝑎 𝑔𝑎 𝑖𝑦𝑎𝑙𝑎𝑛𝑠𝑢 𝑠𝑎𝑛𝑛𝑎𝑛 𝑦𝑎 𝑘𝑎𝑟𝑒𝑠𝑢 𝑑𝑎𝑔𝑎 𝑠ℎ𝑎𝑟𝑟𝑖𝑛 𝑤𝑎𝑦𝑎𝑛𝑛𝑎𝑛 𝑚𝑢𝑡𝑎𝑛𝑒 𝑦𝑎 𝑘𝑎𝑟𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑢 𝑚𝑢𝑡𝑢𝑛𝑐𝑖𝑛 𝑠𝑢 𝑦𝑎 𝑚𝑎𝑖𝑑𝑎𝑠𝑢 𝑔𝑖𝑑𝑎 𝑙𝑎𝑓𝑖𝑦𝑎 𝑦𝑎 𝑠𝑎𝑢𝑘𝑎𝑟 𝑑𝑎 𝑟𝑎ℎ𝑎𝑚𝑎𝑟 𝑠𝑎 𝑎𝑔𝑎𝑟𝑒𝑠𝑢 𝑦𝑎 𝑓𝑎𝑟𝑓𝑎𝑑𝑜𝑚𝑎𝑛𝑎 𝑑𝑎 𝑘𝑎𝑠𝑎𝑟 𝑚𝑢 𝑦𝑎 𝑑𝑎𝑢𝑘𝑎𝑘𝑎 𝑎𝑑𝑑𝑖𝑛𝑖𝑛 𝑚𝑢 𝑑𝑎 𝑦𝑎𝑛𝑘𝑖𝑛 𝑚𝑢 𝑑𝑎 𝑘𝑎𝑠𝑎𝑟 𝑚𝑢 𝑑𝑎 𝑛𝑎ℎ𝑖𝑦𝑎𝑟 𝑚𝑢 𝑦𝑎𝑠𝑎 𝑚𝑢𝑠𝑢𝑙𝑚𝑎𝑖 𝑠𝑢𝑦𝑖 𝑔𝑎𝑙𝑎𝑏𝑎 𝑎𝑘𝑎𝑛 𝑘𝑎𝑓𝑖𝑟𝑎𝑖 𝑚𝑜𝑠𝑡 𝑖𝑚𝑝𝑜𝑟𝑡𝑎𝑛𝑡𝑙𝑦 𝑦𝑎 ℎ𝑎𝑑𝑎 𝑘𝑎𝑤𝑢𝑛𝑎𝑛 𝑚𝑢 𝐴𝑚𝑒𝑒𝑛 𝑦𝑎 𝐻𝑎𝑦𝑦𝑢 𝑦𝑎 𝑄𝑎𝑦𝑦𝑢𝑚 𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 𝑡ℎ𝑖𝑟𝑡𝑦 𝑡ℎ𝑟𝑒𝑒 Tsayawa yayi daga abinda yake,wannan bagidansu bane and the walls aren't sound proof idan yarinyar ta tsala ihu akan abinda yake shirin aikatawa aka faɗo masu cikin ɗaki,he will be deeply ashamed and kowa zai dinga masa kallon.... Salamatu wasu on cloud nine sosai jikin ta ke amsa duk wani abu da yake mata,she craved it all kawai taji ya daina komai so suddenly idanun ta dake rufe ta buɗe suka faɗa cikin red eyes ɗinsa,saurin maida idon ta tayi ta rufe Haɗe fuskar su yayi trying so hard to control himself murya can ƙasa yace '' i can't take you now, I'm sorry '' yayi maganar tare da faɗawa gefen ta ya jawo ta ya manna ta da ƙirjin sa,ita dai har lokacin ta kasa buɗe idon ta and she felt Sooooo ashamed. And su duka biyun needed to take a bath Amma fisabilillah sai kawai aga sun yi wanka this early morning? Isn't it so embarrassing? After a while Aliyu ya sauka ya ja rigar sa ya mayar sannan ya jawo abin karin da ta shigo dashi glancing at her, har yanzu tana nan yanda ya barta '' Rosy'' ya kira gently Daƙyar ta amsa,ɗan murmushi Aliyu yayi he never thought igbo girls are this shy''sauko mu karya toh'' ya faɗa da faffaɗan murmushi a fuskar sa da wata yar ƙaramar murya tace '' na ƙoshi ban jin yunwa '' shiru yayi yana Binta da kallo jin bai amsa ba ta ɗan leƙo thinking he wasn't looking ido biyu sukayi wani irin Abu taji yana bin duk ilahirin jikin ta da sauri ta sake ɓoye fuskar ta. Miƙewa Aliyu yayi ya iso inda take ya ɗauke ta daga saman gadon zuwa inda ya taso '' I can't leave my wife hungry '' ya faɗa saitin kunnen ta. Ajiyar zuciya ta sauke ji take ina ma ace ƙasa zata buɗe and swallow her whole. Zaunar da ita yayi saman cinyar sa ya fara feeding ɗin ta. Da ƙyar ta samu ta ci because all through idanun sa na akan ta and every now and then sai ya faɗi something erotic which is so embarrassing.... Bayan sun gama tayi clearing ɗin komai, tana tsaka da wanke wanke mama hadeezatu ta fito daga ɗakin su, fuskar ta murtuke ako da Yaushe, murmushi salamatu tayi sannan ta karɓi abubuwan dake hannun Mama hadeezatu suma ta wanke,mama hadeezatu ta koma gefe tana kallon yanda Salamatu ke aiki, daga jiya zuwa yau yarinyar ta kwanta mata rai she's just pretending to be tough Dan tasan ko badaɗe ko bajima they will leave and she didn't want to be attached to anyone. ******* Lokacin da sojojin da ebuka ya tura suka zagaye gabaki ɗaya dajin yet they couldn't find Salamatu da Aliyu, maimakon hakan saima yan uwansu da suka gani Sheme, ɗaukar su sukayi suka koma da su residence ɗin su salamatu, lokacin da suka farfaɗo kowa da irin ƙaryar da yake laftawa game da Salamatu hakan yasa cikin fushi iyayen Salamatu suka ce babu su babu ita,they never had a daughter. Ebuka yayi baƙin ciki kamar ya haɗiye zuciya daga ƙarshe ya haƙura. Rayuwa tacigaba da tafiya, su Salamatu sunyi kusan wata biyu a gidan Malam isa har ma mutane sun san da su, especially Aliyu dake fita gona tare da malam Isa ko sauran samarin kauyen aside from that Yan mata har gida suke zuwa takanas ta Kano don suga Aliyu but he had made it clear yana da mata, ita ko salamatu aduk sanda taga yan matan nan wani irin kishi ke turnuƙe ta. Mama hadeezatu da bataso tazama attached to her ,ta riga da ta saba da Salamatu around zasu zauna suyi ta hira kamar wasu ƙawaye tana ba Salamatu tips on how to be a good wife. Wasu lokutan idan yan uwan kawu Isa sun zo suna ci mata mutunci Salamatu is the one who stands up for her shine ya ƙara ma bond ɗinsu ƙarfi and she Sooooo much love the girl. Tsakanin ta da Aliyu kuma har yanzu romance ne kawai, he's the ***epitome*of romantic . Wata rana wasu yan China sun zo ƙauyen wanting to do business with the residents Amma yan ƙauyen basu jin turanci, hakan yasa yan China shiga damuwa saboda basu san kuma yanda zasu yi magana da yan ƙauyen ba, sai ga Aliyu yazo. Shi yayi musu jagora daga farko har zuwa ƙarshen kasuwancin su, sun ji daɗi sosai hakan yasa suka tambayi Aliyu matakin karatun shi ya sanar dasu and they offered him a job in China, Bai karɓa ba immediately sai da ya fara yin shawara da kawu Isa da kuma mama hadeezatu kafin ya basu free back dama kuma yana da takardun sa duka. Nana da kwana uku zasu tafi Tunda mama hadeezatu taji hakan jikin ta yayi sanyi haka ma Salamatu, amma sai ƙarfin hali suke especially mama hadeezatu Few days later su, komai ya kammala tafiyar yamma zasu yi hakan yasa Aliyu yayi spending ɗin ɗan lokacin da ya rage masa da mutanen ƙauyen cuz everybody liked him manya da yara mata da maza, agida kuma Salamatu ta wani irin yin laushi hakama Mama hadeezatu but none of them spoke Haka sukai ta zama in silence ko abinci ba'a dafa ba ranar. 05:00pm Aliyu ne da Salamatu suka fito cikin shirin su na tafiya, kallo guda mama hadeezatu ta yima salamatu ta ɗauke kai, she felt tears wailing up in her eyes juyawa tayi zata shiga cikin ɗakin salamatu tayi sauri tazo ta rungume ta, duk yanda mama hadeezatu ta so kada hawaye su zubo sai da suka zubo ta juyo ta rungume Salamatu hawayen ta na sauka freely. She never knew she was so attached sai yanzu. Ahankali ta raba jikin su tana goge ma Salamatu hawaye tana mata nasiha harda Aliyu ma, shima Malam Isa Ya yi gefe da kansa yana share hawayen da suka ciko idon sa Lokacin da suka fito daga gidan mutanen ƙauyen sun ƙara taruwa an zo yi musu bankwana,ji suke kamar suyi zaman su kamar kada su tafi but koda babu tafiya akwai mutuwa ai.... Yan Chinan ne suka turo mota tazo ta ɗauki su Aliyu,har motar tabar wurin mutane sai bai bai suke musu. Cikin motar Salamatu sai sharɓar kuka take. Aliyu ya rungume ta patting her back in a **coaxing* Manner. Suna isa airport ba'a wani daɗe ba akayi processing komai nasu kafin Sukayi boarding ɗin plane ba da daɗewa ba jirgin su ya tashi zuwa Beijing. Da karfe tara na safe suka isa, Chan group of company ya turo motar da zata ɗauki su Aliyu directly resident ɗin da Company yaba Aliyu aka kaisu, on the way Salamatu da Aliyu sai kalle kalle suke stylishly. Wani tanƙamemen gida a blend of modern and ancient Chinese design aka ba Aliyu da motoci, he couldn't believe it. Baki sake suke kallon ko ina as the person who brought them show them inside the the house ya nuna masu ɗakuna, kitchen toilet etc kafin yace in his Chinese accent '' welcome to Beijing china'' Aliyu na murmushi yace '' thank you '' jinjina kanshi Me yue yayi kafin ya ce '' the company will send car to take you there next tomorrow so be ready '' yana kaiwa nan yayi gaba bowing slightly before he exited completely Kalle kalle Aliyu ya fara yana neman Salamatu bai ganta ba hakan yasa ya hau upstairs,he found her in one of the rooms ita har tayi settling akan gado tana sharan bacci. Rufe kofar yayi ya ƙaraso da murmushi a fuskar sa ya hau gadon bayan ya cire rigar sa tare da jawo ta jikin sa ya rungume feeling so peaceful. 11:30 dai dai Aliyu ya buɗe idanun sa looking at the ceiling for a while kafin ya maida kallon sa ga Salamatu that was still sleeping peacefully, faɗar irin farin cikin da yake ciki ba zai yiwu ba, he'd lost his family and found another one he lost his home and found an even better one. Tashi zaune yayi looking at the spacious room, komai cikin ɗakin fari except wardrobe da gado da suka kasance brown, Amma har da curtains ɗin farare ne. Daga gefen dama, bangon dake wurin na glass ne sannan daga waje terrace,they even had neighbors. Idan mutum ya tsaya daga wurin zai iya hango titi and tall buildings of china. Slowly Aliyu ya dawo saman gadon rabin jikin sa on her, in a whisper yace '' Rosy'' ƙifta idanun ta ta fara before she slowly opened them, ido suka haɗa da Aliyu dake kallon ta kamar lokacin ya fara ganin ta, sauke idon ta tayi ta gyara kwanciyar ta under him so they were facing each other,bugu zuciyar ta keyi as if she were in a marathon ga tsoro kwance a fuskar ta tayi wuƙi wuƙi da ido,ada can gidan mama hadeezatu they couldn't do anything Amma anan fa? Daga ita sai shi. '' What Are You thinking?" Aliyu ya faɗa in a sexy voice tun lokacin da ta gyara kwanciyar ta ƙirjin su ya mannu yake jin kamar an zare masa lakka, and yanda take wurga idanu here and there ba ƙaramain kashe masa jiki ya ƙarayi ba. Slowly tace '' Ba komai'' lumshe idanun sa da suke nan kamar mai jin bacci yayi sannan ya sake buɗe su akan ta yace '' do you like our new home?" Jinjina kanta tayi tace '' it's beautiful I love it'' yace '' idan nafara aiki i will build us an even better one'' ya idasa maganar yana ƙarayin ƙasa da kansa dab da fuskar ta, tun kafin fuskar su ta haɗu taji numfashin ta ya ɗauke ga wani yar Yar da take ji all over, Slowly yayi placing ɗin lips ɗinsa akan nata kissing her gently and tenderly, wrapping ɗin hannayen ta tayi around his neck tana ƙara jawo sa, yanda take masa yasa ya fara losing control ɗaukar ta yayi suka nufi toilet, shima toilet ɗin ya haɗu, akwai shower akwai bath tub any you wish, Ƙarƙashin shower ya nufa ya ajiye ta awurin before he begun undressing her,ƙasa tayi da kanta cikin jin kunya,ɗago haɓar ta yayi ta runtse idanun ta in a husky voice yace '' look at me Rose '' da ƙyar ta buɗe manyan idanun ta ta kalle sa in the eye da sauri ta ƙara yin ƙasa dasu, a smirk foamed on his lips saitin kunnen ta yayi mata raɗa,zaro ido tayi tana kallon shi was he this shameless? Ganin kallon da take masa yasa ya ɗage gira guda tare da riƙo ƙugunta ya matse ta da jikin sa, runtse ido Salamatu tayi breathing heavily '' Undress me '' taji ya faɗa, yawu ta haɗe tana mazurai how could she? Ganin tana ɗari ɗari Aliyu ya sake ta yana kallon fuskar ta, itama shi take kallo innocently murmushin shaƙiyanci yayi holding her chin yace '' ko bazaki iya ba sai in baki zaɓi mai sauƙi?" Da sauri Salamatu ta jinjina kanta tana sauke ajiyar zuciya amma kalaman sa na gaba sun sa ta zaro ido kamar zasu zubo, kallon ta yayi from head to toe,ɗaure take da zanin Atamfa green color,zanen ma bai ɗauru ba sai rigar da tai mata yawa especially daga ƙirji green color itama,ga rabin ƙirjin ta duk awaje. Sai ya ƙare mata kallo sannan ya matso itama ta matsa har suka dangane da gini placing his hand on her small waist he pulled her close har fatar ƙirjin su na haɗuwa lumshe idanun sa yayi jin wani irin rush of dopamine and he was turned on, kallon ƙirjinta tayi jin yanda ya mannu da nasa,da sauri ta kai hannu jiki na rawa zata gyara ya riƙe hannun tare da maida shi bayan ta, numfashi ta fara kamar mai asthma especially da Aliyu yake mata wani irin kallo jikake dum dum dum! He could hear her heart beat, yanda take wani kallon sa cike da tsoro yasa yayi murmushi mai sauti har dimples ɗinsa suka lotsa in a whisper yace '' ga zaɓin ki guda biyu, if I undress you,you will romance me '' yayi maganar ɗai ɗai yana hura mata iska a kunne yana ƙara matse ta jikin sa, jitayi kamar zata faɗi she felt so light and weak in the knee, ji take da za'a auna ta perhaps she'd have had bp. And the way yake mata abubuwa? It was making her even weaker sai numfashi take ja kamar oxygen ɗin cikin toilet ɗin wasn't enough. Jin ya fara kwance zanen ta da sauri tace '' what's the second zaɓi" yanda tayi maganar ita da kanta ta kasa tantancewa idan ma Muryar tane ko somebody else's, beside ƙila option na biyu yafi sauƙi cuz she can't do what he's asking her to right?. Dawo da fuskar sa yayi daidai Tata looking into her eyes in a seductive voice yace '' if I undress'' shiru yayi yana ƙare ma fuskar ta kallo before a smirk foamed on his lips musamman yanda ta idanun ta suka ƙara girma tana kallon sa in anticipation,ta wani riƙe numfashi taji yace '' You will make love to me!" Sarƙewa tayi da yawun da batasan suna a maƙoshin ta ba, tafara tari bayan ta ya shiga shafawa har sai da ta tsagaita, kuut! Dama haka Aliyu'n nan yake? How could he ask her to make love to him, kafe ta yayi da ido yana jiran amsar ta kamar zatayi kuka tace '' ban iya ba fahhh'' ta ƙarashe maganar a shagwaɓe, da wata irin murya laced with desire Aliyu yace '' no worries wifey, I'm here to teach you ki faɗa min which of the two options kika zaɓa'' yayi maganar hannunsa tracing her chest,runtse ido tayi tace '' i will romance you '' tayi maganar tana ɓoye fuskar ta a ƙirjinsa she was just 22yrs and all this.... Tunanin ta ya katse jin har ya raba ta da zanen ta, da sauri ta raba jikin su using her hand to cover her private part. Kallon cinyoyinta Aliyu yake she has sexy legs. Ƙara matsawa yayi kusa da ita in a single pull ya cire rigar ta,she wasn't even wearing a bra, zaro ido tayi zatayi ƙasa yace '' if you go down we will celebrate our wedding night,tsaya da kyau '' Ya ƙarashe maganar yana cire hannun ta da take ya kare jikin ta dashi, before he slowly and seductively remove her pant, runtse idanun ta tayi jin yanda yake ƙare ma jikin ta kallo wani irin shape ne da

Chapter 23 of 52