away ɗin hannun sa yay ta karɓa tanay Mishi Godiya . Ajewa tai a gefe cuz it has not been long da ta cinye kazar da ta kawo ma Samha. " An ɗaura auren" ya faɗa after a while,ƙasa yay da kanta Zuciyar ta na mata wani irin what's the future of her marriage? Who is she married to? Me yasa bata tambaya ba tunda farko? Many thoughts ran in her mind tana ƙoƙarin ƙarfa fama kanta guiwa 'as long as Samha tayi farin ciki it's all worth it ' ta raya a ranta
"Allah ya sa hakan shi yafi Zama alkhair" ta faɗa after a while "Ameen" ya amsa yana kai sunansa ga Samha that was sleeping peacefully ɗauke idon sa yay
Bayan ya jujjuya maganar cikin ransa yace"zaki tare ne idan an sallame ku daga asibiti" faɗuwa gaban ta yay da sauri ta kalle shi , shima ita yake kallo
Tana wasa da hannun Samha dake cikin nata tace"zan iya tafiya da Samha pls" ta tambaya tana marairaice fuska kamarzata fashe da kuka
Jin jina kanshi yay sannan ya miƙe ya fita daga ward ɗin
Tana fita Samha ta fisge hannun ta hakan yasa Salmah ta kalle ta with shock written all over her face. Tun lokacin da Dr Ahmad ya shigo ya farka ɗan haka she heard everything
"Mahmah aure ki kayi? Samha ta tambaya tana kafe ta da idanu
Jinjina kanta tayi kafin ta fara mata bayanin what led to it hawaye shsɓe shaɓe a fuskar ta.itama Samha kukan take "why would you sacrifice your life for me? Idan da wata rana na butulce miki? Do I even deserve your sacrifice?idan da na...." Da sauri Salmah ta rufe mata baki tana girgiza mata kai at the same cleaning her tears "insha Allah bazaki butulce min Sam" ta ƙarashe maganar tana rungumota
"Ina kaunar ki sosai anty na" nima ina kaunar ki sosai ƙanwata"
After a while they disengaged from the hug and began talking about something else to relieve the atmosphere.
Se bayan laasar Dr Ahmad ya dawo hannun sa riƙe da ledojin abinci da kuma kaya be wasn't sure idan kayan za su masu but they should manage. Bayan ya ƙwanƙwasa am bashi izinin shiga ya tura ƙofar ya shiga. Da Samha ya ci karo Wadda kallo guda ta mai ta ɗauke kai. Shi ko wane irin masifaffen bugu zuciyar shi keyi ba ƙaƙƙauta wa. Mazewa yay ya idasa shigowa ya ajiye kayan da ke hannun shi
" Ina yayar ki"
"Tana baye"
"Okay"
Wayar shi ya ciro ya fara latsawa amma he wasn't understanding anything hankalin shi bakan Samha wadda tunda ya shigo take cika tana batsewa for no reason
Salmah CE ta buɗe ƙofar toilet ɗin ward ɗin ta fito ganin Dr tayi mashi sannu da zuwa ya amsa yana nuna mata kayan da ya shigo dasu sosai tai Mishi Godiya.
Miƙewa yay ya fita daga ward ɗin da kuma asibitin gabaki ɗaya
Duba kayan suka shiga yi iya da samha abayas ne masu kyau of different colors and sizes.
Kayan sun yi masu kyau sosai
Acikin kwanakin da suka biyo baya kullum sai Dr Ahmad ya zo ya duba su har yau da yakasance ranar sallamar su
He was there, shima ya karɓar musu takardar sallama.at around 4 suka bar asibitin a tunda suka ɗau hanya ba wanda yayi magana samha na kwance ajikin Salmah while he was focused on the road tuƙin shi yake once in a while glancing at them ta madubi
Se da suka ɗan yi nisa da asibiti sannan Salmah ta faɗa Mishi tana so ta dauki wasu abubuwa from their house,ba musu ya kai su har bakin ƙofa ya dire samha zata fita tace mata ta zauna she will bring everything badan taso ba ta koma cikin motar. Kallon ta yaya ta cikin madubi daidai ta ɗago suka haɗa ido
Yar harara ta sakar Mishi tana murguɗa baki ɗan haushi yake bata he wants to snatch her sister from,ita a tunanin ta shine mijin
Shima kauda nashi idon yay to a different direction
Salmah na shiga cikin gidan ta tattara musu all they will need cikin akwati ɗaya sannan ta fito,yana ganin ta ya buɗe mata boot tasa akwatin sannan ta shiga makwabtan su tabada mu kulli don dama gidan haya ne. Sannan ta dawo tashi ga motar sannan ya tada and they left. They felt a bit emotional duk da basu wani daɗe a unguwar ba.
Da kusan ƙarfe shida da rabi suka iso residence ɗin. Sosai gidan ya burge su tun daga waje and it's a quiet neighborhood kamar dai irin na Turawa, sannan akwai ita ce ina the sides of the road ga soke of the leaves sun fara canja color from green to orange signifying autumn
Me gadi Ya buɗe musu gare suka shiga nan ma dai sai kalle kalle suke Bayan ya parkar shi da kanshi ya buɗe musu ƙofa and they stepped down hannun su riƙe dana juna yana gaba suna biye dashi
Buɗe ƙofar Apartment ɗin yayi ya kunna wuta ya shiga sannan ya musu izinin shiga cire takalman su sukayi suka aje inda ya ake nashi
Ga wani daddaɗan ƙamshin daya bugi hancin su bayan haɗuwar wurin they were impressed.
Upstairs yay leading ɗin su to the left hand side ya shigar da su ɗakin dake bayan nashi
The room was spacious and beautifully decorated. Bayan nan ya fita ya basu wuri to freshen up
Kulle ƙofar sukayi sannan Samha tayi tsalle se gata saman gado Salmah also joined their joy knew no bound "I can't believe it, this is our home" Salmah ta faɗa the two of them facing ɗin ceiling "me too" samha ta faɗa kallon juna sukai suka sakar ma juna murmushi!
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17
Chapter five: My husband
Suna nan kwance Ahmad ya ƙwanƙwasa ƙofar Salmah ce ta tashi ta buɗe, murmushi yay kafin ya miƙa mata kayan su tare da tambayar if they need anything girgiza kanta tayi tanay Mishi Godiya
He turned and left,duk abinda ake Samha na kwance saman gadon she didn't move. Ɗaya bayan ɗaya Salmah ta fara shigo da kayan tana arranging ɗin su inside the wardrobe
After a while ta cire hijabin ta, ta ɗau towel ta shiga bathroom
Babu abubuwa dayawa Aciki saboda ba'a cika amfani da ɗakin ba. Kayan ta tacire and stood in front of the huge mirror tana ƙare ma kanta kallo
Ita kanta tarame but her shape was more defined, waist ɗin ta ya ƙara zama ƙarami. And her hips looking wider ƙirjinta ya ciko and there was tawada in between Wanda ya ƙara ƙawata wurin ,her hips perfectly aligned with her shoulders.
Ƙashin wuyanta ya lotsa sosai and her neck looked slimmer
Baƙin gashin ta ya cukurkuɗe saboda rashin gyara .to ina taga lokacin gyara when her sister was battling her life? Yatsine fuska tayi lokacin da takai gashin kusa da hancin ta. It smelled so bad
Fuskar ta ma ta ɗan rame hakan yasa almond eyes ɗin ta looked bigger and her skin a little darker, lips ɗin ta ma were a bit dark.
Ajiyar zuciya ta sauke se kuma ta ɗan yi murmushi 'its all over insha Allah ' ta ayyana a ranta.
Ɗan duba toilet ɗin tayi, not bad, akwai bath tub da shower if you want you can bath in the shower or the bathtub
Tsayawa tayi under the shower ta dirji jikin ta sosai ta wanke gashin ta. Ta ɗau lokaci me tsawo kafin ta fito
______Ahmad____
Bayan ya gama kai musu kayan su directly ɗakin da ya wuce yay wanka and changed into a black polo da dogon wando baƙi shima amma palazo(irin na maza🤭😂)
Turare masu ƙamshi ya fesa kala da iri kafin yasa slippers ɗin da ya fito down stairs
Directly kitchen ya nufa ya ɗan tsaya tunani for a while kafin ya buɗe wani cabinet ya ɗauko white neatly folded apron ya ɗaura
Ya nufa fridge ya ɗauko chicken, kayan mita,cabbages and other ingredients.
Store ya nufa ya auno shinkafa ya zo ya kunna tap ya ɗauraye shinkafar kafin ya zuba a saman tukunya ya ɗaura saman gas
Chicken ɗin ma wanke wa yay ya ɗaura saman gas and put all the ingredients
Yanka cabbage ɗin yay and he grated the kayan miya ya zuba su cikin tukunya Bayan ya sa mai and soon enough ƙamshi SE tashi ya ke
Samha da cikin ta yafara ruri gashi mahmah bata fito daga toilet ɗin ba
Miƙewa tayi ta fita daga ɗakin a hankali take bin ko ina na corridorn da kallo it looked neat and clean SE kuma ta waigo towards the right hand side
There was only a single room a wurin and a parlor.
Ƙamshin da taji ne yasa ta sauka down stairs and led her self towards the kitchen
Hango Dr Ahmad tayi deeply focused yana ta faman yanka cabbage. Hannun rigarsa a naɗe revealing his muscular arms .
Gabaki ɗaya hankalinsa ya tattara akan abinda yake which made him look perfect and the perfect definition of husband material
She was so lost in looking at him
Yay mata kyau sosai 'aside from being a doctor Ashe chief be shi? Ta tambaya aranta but she had no answer
The way hannun da ke moving as he slice the cabbage ba ƙaramin tafiya yay da ita ba ! " Do you need anything" ta ji Muryar shi kusa da ita, wato kyawawan idanun ta tayi , yaushe ya zo kuma da ita and she didn't notice?
Kafe kyakkyawar fuskar ta yay da kallo yanda ta wato foxy eyes ɗinta was doing something weird to him
Zuciyar shi se bugu take da ƙarfi but he kept a straight face
A hankali idanun shi trailed her body saye take da Over sized green t shirt da kuma wani panka cecen palazo shima green
Her brown hair cascaded down to her shoulders ,tana da cute and round face foxy eyes da kuma
Straight eye brows Amma girar ba cike take ba. Her nose slim and pointed laɓɓanta slim and pinkish
Kayan sun ƙara fito da ramar ta , her chocolate comolexion a little pale and her chest was flat (shekarar ta 15)
Ganin yanda ya kafe ƙirjinta da idanu yasa ta tsuke fuska and instinctively covered her chest tana harar shi and pouting her pink lips
Da gaskiyar ta ashe, mutumin nan ɗan iskane yo inba iskanci ba, a kanme ze wani dinga kallon ƙirjinta
Yanda take kallon shi, he already knows what's going on in her mind
Shafa kanshi yay a smirk foaming on his lips,ƙara matso wa yay ita kuma ta matsa baya, he took another step and she did the same har sai da suka dangane da bango
Ƙara waro idanun ta tayi,suka shige cikin sleepy eyes ɗin shi zuciyo yinsu beating wildly. ita saboda tsoro shi kuma for something else he can't name. Ranƙwafo wa yay hakan yasa fuskokinsu were at the same level
Da ƙyar Samha ke numfashi and every breath she takes his perfume filled her lungs " Wai me..mey..meye ha..ka..a ɗan Allah" ta faɗa kamar wata me koyon magana
Still with a smirk on his face hidden abinda yake ji yace" faɗi Abinda ke zuciyar ki" ya faɗa in a low voice almost a whisper" Ni pa ba abinda ke cikin zuciya ta" ta faɗa da sauri tana ƙara takure wa waje ɗaya"Really " ya faɗa yana ƙara kusanto da fuskar sa" eh wallahi da gaske nake" ta ƙarashe maganar tana jan wani dogon numfashi. Ji take kamar gabaki ɗaya ma iskar wajen wasn't enough ga wani zafi da take ji daga sama har ƙasa, har yanzu idanun ta waje kamar zasu zobo
"Toh me yasa kike harara ta? And kike min kallon ɗan iska?"ya faɗa in a sexy voice yana jin daɗin yadda ta wani bi ta da buɗe
He's enjoying this
" Dan Allah kayi haƙuri ka matsa, this Is..not right,Kai pa mijin yaya ya ne!" Samha ta faɗa suddenly looking fierce
" Idan fa naƙi" yace yana ɗage hira
"Zan maka ihu,kuma se na faɗa ma mahmah" ta ƙarashe maganar tana kai hannunta on his muscular chest
Wani irin shock suka ji su biyu at the same time
Da sauri ta cire hannun ta daga ƙirjin sa,shi kuma yay saurin matsa wa baya
Da sauri ta fita daga kitchen ɗin kamar zata kife tsananin sauri
She couldn't go upstairs saboda Salmah will be there hakan yasa ta zauna palor tare da dafe saitin zuciyar ta that was running a marathon "Allah ya isa" ta faɗa tana tsuke fuska tare da jan tsuki se da yanayin ta ya daidaita kafin ta wuce upstairs
Koda ta shiga dakin Salmah harta fito daga toilet ɗin ya shirya cikin wata riga purple me guntun hannu ,da wando purple palazo
Gashin ta naɗe cikin farin towel hannun ta riƙe da waist bed red color masu ƙyalli da shegen kyau.
Jin an buɗe ƙofar yasa ta maida kanta wurin se kuma ta ɗauke idanun ta "daga ina kuke? Ki zo kiyi wanka mana" toh
Kawai tace ta nufi hanyar towel kallon few seconds Salmah ta bita da shi kafin ta ɗauke idanun ta ta fara sa waist bead ɗin sun zauna daram sun yi mata kyau.
Cire towel ɗin tayi daga kanta ta her hair was dried hakan yasa ta dauko mashaci ta fara shafewa a hankali
Soon ya warware yay kyau ya zuba har zuwa hips ɗinta mai ta shafa
Ma gashin sannan ta yi doguwar kalba guda ta dsa hulla baƙa
Samha na shiga bayin ta tuɓe ita ma directly under shower ta tsaya. Bayan wasu yan mintina she was done ta fito daga wurin, ɗan tsaya wa tai tana kallon ƙirjinta that was flat
Tuna yanda Dr ya kafe wurin da ido yasa ta turo baki tana ƙunƙuni tare da jan tsuki ta samu towel ita ma tayafa ta fito allowing her hair to drip
" Ke baki san ki sa towel ki tsane gashin ki ba?" Salmah ta faɗa tana ɗan hara rar ta, turo baki tayi ta wuce wurin kayan su tasa kaya irin na Salmah
Tsane gashin ta tayi after wards tasa hula baƙa ba take wa ba komai "Allah ya shirye ki " Salmah ta faɗa
Kananan hijabbai ta ciro musu ta ɗau nata, ta miƙa ma Samha ɗaya, yatsine fuska Samha tayi Sannan tace" gida pa muke ba fita xamuyi ba" Salmah bata ce komai ba ta maida ɗayan tasa nata.
Buɗe ƙofa tayi suka fito tare
Ya daɗe tsaye a wurin yana ƙoƙarin saita yanayin sa, ga wani uban zafi da yake ji ta ko ina
Why does she have such a great affect on him? Is he attracted to her? Ɗan waro sleepy eyes ɗin sa yay lokacin da tunanin Cross his mind SE kuma ya tsuke fuska
'Me xeyi da ƙwaila?'
Juyawa yau ya koma wurin girkin sa da sauri luckily be ƙone ba, shinkafa jallof and chicken pepper soup
After a while ya sauke abincin he dished for his self ya zuba musu na su ta kai dinning
Yana tsaka da jerawa ya ji foot steps ɗinsu
Salmah Kam Tay mamaki da ta ganshi saye da apron, Samha kuma kallo ɗaya ta Mishi ta kauda kai
Juyawa yau da murmushi yana kallon Salmah yay kamar besan da Samha a wurin ba
Kujera ya ja mata ta zauna Samha na ta zauna kusa da Salmah yana ta ayka Mishi da harara Salmah Kam Bismillah tay ta fara bawa cikin ta haƙƙinshi
And ganin Dr still around ta ɗauka shine mijinta
Abincin yayi mata daɗi sosai she ate to her fill itama Samha abincin ya mata daɗi sosai, she was eating while keeping a straight face "Abincin yayi daɗi, chief doctor" Salmah ta faɗa with a shy smile on her face "thank you"
Taɓe baki Samha tayi tana faɗin "magi yayi yawa, kuma ba yaji, shinkafar ma bata nuna ba, kazar kuma se ƙarni take bata wanku ba abincin dai biyu daɗi ba! Ta ƙarashe maganar tana kai kumar karshe dariya abin ya ba doctor and he didn't hold back "hahaha,with all this and you are still eating? Ai da kin ƙi ci" ya ƙarashe maganar with a smirk oh his lips
Rolling ɗin idanun ta Samha tayi ta kwashe kwanukan ta tafi dasu kitchen ta wanke.
Bayan wani lokac Samha ta fito and found them still in the same place she left them, zama tayi
Bayan yagama juya maganar aranshi sannan ya ce"Amarya kiyi haƙuri, Bayan daurin aure an urgent trip ya kama ango, amma insha Allah he should be back on Thursday" ya ƙarashe maganar yana kallon Salmah that looked utterly confused
Dama ba shine mijin ba? Then who was the husband then? WAYE SHI?
"Dama ba kaine mijin ba?" Samha ta tambaya mouth agape
"Bani bane" he replied
"Thank God" ta faɗa tana fari da ido tare da murguɗa mai baki
Lumshe idanun sa yay kafin ya maida ga salmah she looked overwhelmed
"We are truly sorry,a gafarce mu amarya"
"It's okay " tafaɗa feigning a smile
"Gobe za muje shopping so ku shirya da wuri" ya faɗa tare da miƙewa ya bar wurin
Kallon juna sukayi su biyu a hankali Samha tazo ta rungume Salmah in an encouraging manner"I'm with you Mahmah " jinjina kanta kawai Salmah tayi but Really her inside is in chaos
Sunanan zaune doctor ta sauko riƙe da wayarshi da mukullin motar yay musu se da safe su sun ɗauka nan ze kwana yace musu a'a sannan ya tafi
Motar shi ya shiga ya tada ya tafi.
Bayan tafiyar shi they didn't dwell much su ma suka kashe komai suka wuce ɗakin su hijabin jikin ta ta cire , ita kam Samha hayewa tayi ta zauna tana kiran Salmah after a while ita ma ta hau suka ja blanket suka rufa rungume da juna
*********
The next morning Dr ya ƙara zuwa yay musu break fast bayan sun karya suka shirya and he drove them to a shopping mall, kaya suka saya naji da gani
Ita dai Samha she never even bothered to check the price idan tana so ɗauka take while Salmah does the opposite
Sun ɗau kaya daga ,native wears, English wears, pajamas and undees
SE kuma cosmetics da shower gels, soaps,creams da sauran su se kuma suka wuce side ɗin waya, basu yi ruwan ido ba both suka ɗauki infinix latest version,Samha ta ɗauki me black Pouch Salmah kuma sky blue pouch masu kyau da ɗaukar ido Bayan Dr ya biya he took them to a body care an yi musu pedicure da manicure ,hair wash and all. sun fito se ƙyalli suke
Bayan nan he took them to a restaurant. They all ordered what they want to eat bayan sun gama he drove them back home by then it was about 7
Fita sukai Salmah zata fara ridar kayan yace ta barshi they will bring it in
Godiya ta yi mashi sannan tabi bayan Samha that has since left
Dr da gate man suka kwaso kayan har ciki aka aje masu bakin ƙofa
dr ya ƙwanƙwasa kafin ya wuce to his room
Da kansu suka kwashe kayan suka shigar dasu sannan suka shirya cikin closet ɗin su
Wanka sukayi one by one sannan sukayi Sallah , suka charger wayarsu
"Samha, I'm very happy and I hope wannan auren is the best thing that has ever happen to us,and I won't regret"ta faɗa tana juyo da kanta towards her
Kamo hannun Salmah Samha tayi Sannan tace"and I will be with you in every step Mahmah kuma insha Allah zakiyi farin ciki, your sacrifice won't go in vain"
Murmushi suka sakar na juna and hugged
Kwanakin da suka biyo baya cike suke da farin ciki
Sun murje sunyi kyau sunƙara haske , yanzu ba koda yaushe Dr Ahmad ya ke zuwa ba dan haka Salmah ita ke girki Samha na taimaka mata
After wards they would arrange everywhere su kunna TV suyi ta kallon cartoon that's what they like
Ko suyi game da wayar su,ko suyi hide and seek
They really enjoying their lives basu da damuwa ko kaɗan!
Yauma kamar ko da yaushe bayan sun ci abinci da rana sun gyara ko ina, sun zauna Samha ta ɗau wayarta she was loging in to social accounts Salmah na mata magana but she was so engrossed Bata ji ba
Haushi Salmah taji ta ƙwace wayar "Ɗan girman Allah meye haka"Samha ta faɗa tana turo baki "ban sani ba" Salmah tayi replying tana hara rarta
Zatayi magana a notification popped up "bani" Samha ta faɗa stretching her hand
Miƙewa Salmah Tay tace bazan bayar ba
Miƙewa Samha tayi tafara Binta a guje
Salmah na gudu tana tiƙar dariya Samha ita she was having
Sun zagayo kenan batare da ta lura ba kawai taji taci karo da abu kanta ya bugu sosai wayar ta faɗi a saman couch ita kuma tayi tangal tangal ta faɗi on her butt
Samha tuni taja burki tana kallon mutumin da babu wasa a fuskar shi ko kaɗan...
WAYE SHI?(Behind the mask)by Autumn 17
Chapter six: His redemption
Ɗago idanun ta tayi da nufin yi ma koma wane yay sanadin faɗuwar ta masifa, shima kuma at the same time ya dawo da idanun shi akanta
Suddenly his blue eyes got into her wide brown ones, ɗauke wa numfashin ta yayi zuciyar ta,tafara bugu da ƙarfi
Saye yake da ƙananan kaya ,a short hand shirt black color da wando jeans Se takalma baƙaƙe
A black colored wrist watch and a black facing cap
Kunnen shi maƙale da Bluetooth fuskar shi tamke kamar wanda aka aiko ma da saƙon mutuwa fatar shi taƙara haske,se ƙamshi yake zubawa
kallon shi take idanu waje, while he stared at her blankly!
After a while kuma ya tsallake ta yayi gaba
Se da yakai bakin stair case sannan ta miƙe da sauri ta sha gaban shi
Tsayawa yayi cak yana kallon ta, ita ma shi take kallo fuska murtuke duk da har cikin ranta tsoron shi take amma se ta dake
Gashi ya fita tsawo ,he looks like a giant ita kuma very tiny a gaban shi
"Mallam waye kai zaka wani shigo ma mutane gida?" Ta tambaya tana seizing ɗin shi up and down
Be amsa ba se ƙoƙarin wucewa da yake ta ƙara yin bake bake ta hana shi wucewa
"Ko bejin Hausa?" Ta tambaya openly, Samha ita kam tuni taje ta ɗau waya ta danna ma Ahmad kira
"Move" ya faɗa cike da ƙosawa
Su waye waɗannan yaran? Waya kawo su?me suke anan?
Ya ayyana yana kallon tsakanin Samha da Salmah
"Mahmah ko bejin Hausa"? Samha ta tambaya tana ƙara kiran Dr Ahmad for the unteempth time, 'da gaskiyar Samha,ƙila bejin Hausa ta ayyana "WHO are you"? Be amsa ba, hannu ya sa ya hamɓare ta gefe yaci gaba da hawa saman
"Mahmah"!! Samha ta faɗa da ƙarfi ganin yanda mutumin ya hamɓare mata yar uwa, salon ta faɗo ya mata hasara
Ita ko Salmah ganin bata San mutum ba,gashi ya shigo musu gida yasa tayi suppa ta ɗane mai baya ta gan tsara mai jizo a baya
Kawai se jin mutum yayi a bayan shi,yana sane da ɗane shin da tayi saboda yanda ta wani shaƙo mai wuya ta kanai naye shi tana nishin wahala
"Wallahi ba inda zaka,se ka fita tunda ba gidan ku bane!" Ta faɗa tana kaimai duka tako ina
He was dumbfounded,who on earth is this girl? Wane irin ƙarfin hali ne wannan wai ɓarawo da sallama?
Ƙara tamke fuskar shi yayi sannan yace"get off me" "anƙi a sauka,se ka fita" ta faɗa tana ci-gaba da bugun shi
Shi fa baya so ana taɓa shi and yet this girl has the audacity to climb on him
Ƙoƙarin zare ta yake daga jikin shi ita kuma se ƙara kanai naye shi take, You should have seen the expression on her face
"ZAKEE" dukan su suka juya inda muryan ya fito,it was Dr Ahmad
Shikam ganin scene dake faruwa yaji wani irin dariya na cin shi amma se kawai ya riƙe !
Da sauri Samha ta ƙaraso wurin shi "ya Ahmad kaga wannan mutumin, bamusan daga ina yake ba kawai ya zo yanay mana fin ƙarfi, har da hamɓare mahmah yayi saura kaɗan ta faɗi,ka kira police su zo su fita da shi!" Ta ƙare maganar kamar zatayi kuka
Kallon ta yayi for some second and then he returned his gaze to ZAKEE wanda haryan zu suke in the same pose, face blank Amreesh ke kallon shi, ita kam Salmah se numfashi take da sauri sauri duk ta gaji, her hair was scattered all over,har zuwa kafaɗar shi
Kauda kanshi Ahmad yayi sannan ya ƙarasa shigowa Samha biye da shi,ita taga nawar ai musu maganin wannan me shuɗin idanun!
"Who are they" Amreesh ya faɗa flatly
"Matar ka da ƙanwarta!"Dr Ahmad ya faɗa yana kaiwa zaune a ɗaya daga cikin sofas ɗin, waro ido Samha da Salmah sukayi
Da sauri Salmah ta sauka ta tsaya nesa da shi "am sorry, bansani ba" ta faɗa a kunya ce!
He didn't spare them another glance yayi tafiyar shi
Idanu suka haɗa da
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 3 Chapter of 52