sannan yace '' when will you bring her home?" Idanun Amreesh dake lumshe ya buɗe yana kallon screen ɗin shima Dr Ahmad ya kalli Amreesh waiting to hear his reply,sanin da oldman yayi Amreesh na iya ƙi yasa ya fara lallashin sa akan ya kawo matar sa tasan dangin sa suma su santa ba'asan abinda gobe zata haifar ba, Dr Ahmad yace '' zata zo granpa '' wani kallo Amreesh yayi masa shiko yaƙi yarda ya kalli Amreesh ɗin '' yauwa na gode Dr Zakee '' yar dariya Ahmad yayi jin granpa ya kira sa da Dr Zakee
09:00
Tsaye take bakin window jikin ta sanye da wata rigar Bacci baƙa iya guiwa, hannayen ta naɗe a ƙirjin ta kanta jingine da frame ɗin windown, kanta saye da hula baƙa fuskar ta ɗauke da damuwa with a every ticking of time bugun zuciyar ta ƙaruwa yake, she was afraid idan pa dangin Amreesh suka ce Dole sai ya rabu da ita? Idan pa shima yace bazai zauna da ita? Lokacin da ya shigo Bayan sun dawo daga ko ina ma suka tafi he didn't even look at her. Wannan warmness ɗin datake gani a fuskar sa ako da Yaushe idan suna tare babu shi yau why? Itama taga Abinda ke trending a social media Amma ai ba laifin ta bane ko? Hawaye suka ciko idon ta,she felt tired she was depressed hawayen suka fara silalo wa suna jiƙa gaban rigar ta. Turo ƙofar Amreesh yayi ya shigo saye yake da gray pajamas sai ƙamshi yake zuba wa. Yanzu suka gama magana da board of directors it ended in tension wasu na faɗin zasu janye hannun jarin su idan har Amreesh bai fito yayi public speech yayi addressing ɗin issue ɗin scandal ba har directors ɗin sukayi Magana suka gama Amreesh baice komai ba. Abinda suke barazana ne kawai he owns 70 percent of the company 's shares and he made the company without him it will collapse. Tsayuwar sa taji bayan ta juyo wa tayi crashing herself into his arms tana kuka tace'' yanzu kaima zaka juya min baya ne? Abinda Ya faru ba laifi na bane why do I feel like you're also blaming me?" Ƙara rungumota jikin sa yayi haɓar sa akan ta with a deep voice yace '' ba haka bane Mahee,i was trying to settle things bazan taɓa juya maki baya ba.'' Salmah sai kuka take kamar ranta zai fita slowly yace '' I'm sorry '' yana patting ɗin Bayan ta. Sun daɗe a haka kafin ya zauna bakin gado sitting her up on his lap yana share mata hawaye yace '' kwanakin nan You cry too much I'm afraid you will fall sick'' yayi maganar cike da kulawa yana share mata gashin ta zuwa bayan kunnen ta, kwantar da kanta saman ƙirjin sa yayi as they listened to each other's heart beat. Jinsa tayi yana faɗin '' old man Zakee asked me to bring you home '' ɗago fuskar ta tayi daga ƙirjin sa tana kallon sa firgici a fuskar ta tana kallon Amreesh shima kallon ta yake baki ta turo hawaye na silalowa tace with a breaking voice '' nasan cewa za suyi ka rabu dani ko?" Ta ƙarashe maganar hawayen tana ƙara ƙarfi zuciyar ta na bugawa da ƙarfin gaske girgiza kansa Amreesh yayi holding her face yace '' babu wanda zai raba mu so calm down'' a rikice tace '' taya baza su raba mu ba? I don't have family I only have my sister idan suka tambayeni dangina nace bani da dangi they will definitely ask you to divorce me Taya hankali na zai kwanta Amreesh? I can't live without you Ina matuƙar son ka and I don't see my self without you ya zanyi?'" tayi maganar a mutuƙar haukace tana tashi daga jikin sa, hawayen ta knew no bound sai tsiyaya suke idanun ta sunyi jawur hankalin ta tashe, jawo ta Amreesh yayi tana ƙoƙarin ƙwace wa as she continues to analyze things da ƙarfi ya fisgota ta faɗo jikinsa ya haɗe bakin su kissing in a way that made her still itama ta fara kissing ɗinsa back and har lokacin hawayen ta zuba suke.... Cire bakin sa yayi ya riƙe fuskar ta cikin hannun sa looking into her eyes yace '' i assure you babu wanda zai raba mu'' tana sheshsheƙar kuka tace '' if they ask for my family...'' katse ta yayi da faɗin where are your family?" Ta kwantar da kanta a ƙirjin sa tana faɗin '' ba muda dangi '' shiru tayi kafin ta cigaba da faɗin '' they disowned our parents '' Amreesh yace "mai yasa?" Tafara bashi labari kamar yanda baban su ya faɗa musu before he passed away
Aliyu Sabo shine baban su, he's from the sabo family inda suke matuƙar ɗaukaka al'ada. Sannan basu yarda da auren bare ba sun fi yin auren haɗi. Yana da yayye maza uku Abdul Hakim,moddibo da kuma Abdullahi sai shi Aliyu. Duk cikin su baban su Alhaji dikko yafi son ALIYU suma kuma kowa a gidan na ƙaunar sa tunda shine auta ko a family idan an haɗu an dinga tambayar ina Aliyu kenan.
Lokacin da Aliyu ya kammala jami'a yan uwansa tuni su suna aiki a companyn familyn su bautar ƙasa aka turasa a garin inya murai anan suka haɗu da iyanu Bama musulma bace a lokacin Aliyu ya fara jan ta jiki yana koyar da ita abubuwa regarding Islam tunda itama lokacin bautar ƙasar take, kowa ya sansu tare Aliyu da iyanu ahankali alaƙar su ta koma daga friend ship zuwa soyayya amma there was a religious barrier tsakanin su. Bayan wani lokaci iyanu ta musulunta aka sama ta suna Salamatu Aliyu yayi farin ciki sosai
Gida ta kaishi tayi introducing ɗin sa matsayin wanda zata aura familyn su suma da suke riƙaƙƙun kafirai sannan kuma masu riƙo da al'ada lokacin da ta kawo Aliyu akayi musu chaaa ita dai ta turje ita shi take so korar kare akayi ma Aliyu da faɗin idan aka sake ganin sa wurin zasu kashe sa itako suka garƙameta kwana da kwanaki sai dai akai mata abinci, suka ce ƙo nan da ƙofar gida bazata leƙa ba kuma nan da kwanaki kaɗan za'a ɗaura mata aure da wani ɗan uwanta mai suna ebuka hankalin ta ya tashi ta ƙanjame ta bushe. Shima Aliyu ya rame ya fita hayyacin sa. Gida ya koma ya sanar da familyn sa Abin da yake ciki ki body supported him rather sai cewa da akayi za'a ɗaura masa aure da cousin ɗin sa mai suna kareema ai ko Aliyu ya tuɓure ya dinga zubda ruwan tijara duk wani efforts na convincing ɗin sa ya sha kara da Alhaji dikko yaga Aliyu na shirin jawo masu abin kunya cikin family meeting yayi announcing idan har Aliyu ya aure inyamura babu shi babu Aliyu yayi disowning ɗin sa kowa yayi na'am da wannan hukuncin na Alhaji dikko a tunanin su Aliyu zai yarda ya yi yanda suke so but to their surprise and disappoint ya tattara kayan sa yabar gidan duka. No one stopped him sai ma jadda da masa da suke babu shi babu su.
Hankalin Salamatu na kan Aliyu tana tunanin ko ina yake? Wane hali yake ciki? Does he remember her? Kwanaki kaɗan ya rage ayi auren Salamatu (Iyanu) da Ebuka sai shirye shirye ake kamar yanda al'ada ta tanadar Salamatu ta shiga yanayin ƙunci da baƙin ciki yet babu wanda ya damu sai cigaba ake da ƙoƙarin yimata auren dole
Ranar Aure aka fito da Salamatu after dressing her up like a bride sai kuka take tana turjewa maman ta tabiyo bayan su da muciya ta fara ɗibgar Salamatu, sai ihun neman agaji take wani Uncle ɗinta Mai suna Ebuza yazo ya ceceta yana ba maman ta haƙuri ya tafi da ita ɗakin sa yana lallashin ta. Kafin ya fita yabar ta da nufin anjima zai dawo ya ɗauke ta. Yana fita yasa security bakin ƙofar askin them to look after her. Tana zaune tana rusar kuka taji ana ƙwanƙwasar window mamaki ya kamata wa zai ke dinga ƙwanƙwasar window bayan ɗakin da take ciki was at the top most floor kuma dai babu stairs ta wurin window? Cigaba akayi da ƙwanƙwasa a ɗan tsorace ta tashi taje ta buɗe windown behold it was *ALIYU*duk ya rame kamar bashi ba ya fita hayyacin sa, ashe igiya ya kafe a ta wurin ya hawo har inda take which is the 5th floor idan mutum ya faɗo daƙyar yayi rai. Kallon juna suke cike da shauƙi kamar wa'yanda sukayi shekara da shekaru basu haɗuba jawo shi Salamatu tayi ya idasa shigowa ciki forgetting everything else suka rungume juna kamar zasu zama ɗaya cikin kuka tace '' you're so reckless Taya zaka biyo wuri irin haka '' yayi murmushi yace '' when there's love, there's nothing to fear.'' da sauri Salamatu tayi disengaging daga jikin Aliyu wasu zafafan hawaye na bin fuskar ta tace '' ka tafi kada su ganka zasu iya kashe ka '' tayi maganar tana tura shi akan ya tafi, hannun ta ya riƙo yace '' i will only leave with you'' girgiza kanta tayi tana kuka tace '' A'a bazai yiwu ba yanzu You have to leave pls'' daga ƙarshe she gave into his demands ya fara tura ta, ta tagar da ya biyo da tsoro ta riƙe igiyar going down slowly, bayan ta kai ƙasa Aliyu ya biyo bayan ta, yana sauka suka yanki daji....
Gida ya cika ana jiran Amarya ta fito a iyar da ɗaura auren ango yasha kyau har ya gaji, wacca aka tura taje ta kawo amarya came back tana faɗin Amarya ta gudu, lokacin da ta shiga ɗakin daidai Aliyu na kaiwa ƙasa. So taga lokacin da suka shige dajin
Mutane suka fara ƙus ƙus, wurin ya kacame da hayaniya ango Ebuka ya tashi jiki na tsuma yasa atattara masa sojin su, bayan an taro su ya basu order sukamo Aliyu da iyanu a mace ko araye suka amsa da Yes sir kafin su baɗu cikin dajin.....
WAYE SHI?(Behind the mask)By Autumn 17
Chapter thirty one: her shield
𝑊𝐴𝑌𝐸 𝑆𝐻𝐼?(𝐵𝑒ℎ𝑖𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑘) 𝐵𝑦 𝐴𝑢𝑡𝑢𝑚𝑛 17
𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 𝑡ℎ𝑖𝑟𝑡𝑦 𝑜𝑛𝑒: 𝐻𝑒𝑟 𝑠ℎ𝑖𝑒𝑙𝑑
Gudu Salamatu da Aliyu suke cuz their lives depends on it zuciyar Salamatu cike da tsoro haka ma Aliyu but he was sure about one thing, koda an kamasu sai inda ƙarfin sa yaƙare wurin kare soyayyar sa. Faɗuwa sukayi su biyun kasancewar hannun su na cikin na juna idan ɗaya ya faɗi ɗayan ma dole yabi, suka fara mulmula suna buguwa da abubuwa,a wannan yanayin ma Aliyu ya rungume Salamatu a jikin sa making sure ita bata ji rauni ba har suka faɗa cikin wani rami Aliyu yaji ciwo sosai kansa kuma ya bugu hakan yasa ya suma, a haukace Salamatu ta fara jijjiga sa tana faɗin '' Aliyu, Aliyuuuuu pls don't leave me'' ta na maganar tana cigaba da jijjiga sa ga hawayen dake bin fuskar ta ita ma kuma taji ciwo, miƙewa tayi ta fara jan Aliyu tana ƙoƙarin fitar dashi daga ramin tunda ramin bai da zurfi tasha wahala kafin ta iya fitar da shi kasancewar yana da nauyi
Bayan
Sojojin sun shigo cikin dajin rabuwa sukayi kasancewar sun riga da sun kan dajin, they were always in it Dan haka ba abu ne mai wahala ba wurin su....
Wasu sojoji ne su uku suka nufo inda su Salamatu suke jin sawun mutum hankalin ta ya tashi, kafin ta iya yin wani yunƙuri har sun iso wurin...firgicin dake fuskar ta bai ɓoyuba hankalin ta yayi ƙololuwar tashi.
Sukuma sojojin sai kallon Aliyu da Salmah suke, they couldn't believe they found her. Kallon juna sukayi ita kuma ta bisu da kallon tsoro tana ƙara rungume sumammen Aliyu jikin ta
Ɗayan sojojin ne mai suna kalu ya ciro waya zai sanar da shugaban su akan sun gano su, wani mai suna Nnameka yayi saurin hana shi yana tare da raɗa masa Abu a kunne
Murmushi kalu yayi ya dawo da duban sa ga uche dake tsaye gefe yana wani kallon Salamatu yana lashe baki, because she was wearing their traditional attire wani ɗan guntun skirt iya guiwa, sai waist bead da aka samata that highlighted her small waist sai ɗan ƙaramin ƙyalle da aka ɗaura mata a ƙirjin ta, tasha kwalliya,she looked absolutely breathtaking
Ganin kallon da su uku suke mata gaban ta ya faɗi dum! Tun ba yau ba tasan uche wasn't a good person kuma duk sanda zata wuce idan har yana wuri sai ya biya da wani shegen kallo
Akwai ranar da ta taɓa kwashe da da mari because he held her waist,haka ma tasan Nnameka ba mutumin kirki bane but she never imagined she will ever be in a situation like this....
Tunanin ta ya yanke lokacin da su uku suka zuƙunna gaban ta suna murmushin iskanci
Kafin uche ya kai hannunsa yana shafa shoulders ɗin ta tare da faɗin '' absolutely beautiful '' ture hannun sa Salamatu tayi,she looked angry, tuntsire wa da dariya sukayi su uku Nnameka na faɗin '' look at her attitude?'' sai kuma ya shafa kuncin da yace '' har yanzu Ban manta da marin da kikai min ba, tun lokacin nake neman hanyar ramawa isn't God wonderful? Yanzu ba gashi kin shigo hannu ba?" Yayi maganar yana ƙare mata kallo from head to toe, she felt gross
Kauda kanta tayi kalu yace ''ashe kai ma kasha mari ba uche kaɗai ba?" A fusace uche yace ai bata daki banza ba,yau xan fanshi kai na daga wannan jikin nata nasan ba ƙaramin hutawa zan ba" jin abinda suke faɗa ba karamin tada na Salamatu hankali tayi ba,but ya zatayi? Aliyu ya suma kuma koda idon sa biyu he wouldn't be able to take them. Yanzu WA zai taimake ta?" Maganar zuci ta ya katse lokacin da taji kalU yana faɗin '' listen girl, ki bani haɗin kai muyi abinda zamu yi mu taimake ki ku bar wurin nan ke da wannan abun a wuce wurin kawai ko ba haka ba?" Yayi maganar yana kallon ta da Aliyu sai kuma ya juyi yana kallon yan uwansa da suke ta wani girgiɗa kai kamar kiski,ƙanƙantar da idon ta Salamatu tayi tace '' idan naƙi pa?" Tana ƙara ƙanƙame Aliyu a jikin ta,wani wawan murmushi sukayi su duka uche yace '' we will rape you and blame it on him '' yayi maganar yana nuna Aliyu, Nnameka ya ƙara da faɗin '' za kuma mu maida ku gida agaban ki za'a yi masa kisan wulaƙanci You won't be able to do anything '' kallon su duka Salamatu ke yi tana ƙara jin yanda bugun zuciyar ta ke amsa kuwwa cikin kunnen ta, kallon gabas da yamma tayi taga sun fito fili daga cikin dajin but all around them were surrounded by trees ga wani gulbi daga ɗan nesa kaɗan da su the water was still, kaɗan kaɗan iska ke kaɗawa the trees swaying along ƙara kallon ƙasan wurin tayi taga suna zaune saman pebbles sai yanzu taji jikin ta na mata tsami. Hasken ranar har ya fara faɗuwa.... 'Ya Allah ka taimake ni' tayi maganar a zuciya hawaye na bin kuncin ta,tana ƙara riƙe Aliyu
Ganin zata ɓata masu lokaci yasa sukayi ma juna signal da ido, kalu ya miƙe yana fisge Aliyu daga jikin ta uchena da Nnameka kuma suka fara jan ta zuwa cikin dajin,ihu take tana turjewa kamar maƙoshin ta zai faɗo tana faɗin '' Aliyuuuuu '' su kuma sai dariya suke kalu yace '' well you have no saviour so save your energy '' fara ƙwacewa Salamatu tayi kamar zatayi faɗa dasu, wani gigitaccen mari Uche da Nnameka suka ɗauke ta dashi ta the same time faɗuwa tayi wurin bakin ta na fidda jini....
Uche na huci yayo kanta yana faɗin '' shegiya duk abinda zaki yi yau sai dai kiyi amma sai mun mora,baza'a turo mu wahalar banza ba wallahi '' yayi maganar yana matso ta tare da kwance belt ɗin wandon sa ita ko tana matsawa baya her eyes looking everywhere ko zata samu abin da zata ƙare kanta
Supa uche yayi zai haye ta bayan ya yi ƙasa da wandon shi Salamatu ta ɗaga ƙafar tana karanto addu'a tayi Sa'a ta halbe wuyan sa da ƙafar ta,zube wa wurin yayi sume,ganin haka yasa kalu da Nnameka ƙarasowa, basu yi takan uche ba suka farmata su biyu sai kokuwa take da su, tana karanto addu'a tana kiran sunan Aliyu,ta riga da ta fara gajiya
Riƙemata hannaye kalu yayi shi kuma Nnameka yana ƙoƙarin kwance mata zane sosai suke faɗa she felt her life depends on saving her dignity and honor idan wani abu ya same ta...? Ganin sun kusa yin galaba yasa ta ƙara kiran Aliyu da ƙarfi tana fashewa da kuka,she felt helpless and desperate
Buɗe idanun sa Aliyu yayi a hankali har idanunsa suka sauka akan abinda ke faruwa wani irin zallo zuciyar sa tayi kamar zata faɗo daga ƙirjin sa
Miƙewa yayi da sauri forgetting all the pain he was feeling yayi kansu kamar wani zaki,da gudu ya ƙaraso ya tunkuɗe Nnameka da ke ƙoƙarin ketawa Salamatu mutunci ya fara tumurmusar sa, kalu mai makon ya taimaki Nnameka sai yake ƙoƙarin maye gurbin sa,sai da Aliyu yaga kamar Nnameka baya numfashi sannan ya barsa. Yayo kan kalu da yayi ƙasa da wando yana ƙoƙarin afka ma Salamatu dake kwance ko numfashin kirki bata yi saboda kafin Aliyu yazo ya ceceta tasha wahala fiye da zaton mai zato. Gwara kan kalu da bishiyar dake kusa da su Aliyu yayi,take kalu ya zube wurin, Aliyu bai barsa ba ya fara kicking ɗin private part ɗinsa sai kururuwa kalu ke saki
Sai da Aliyu yayi ya gaji sannan ya barsa kowa ma yayi inda Salamatu take kwance ya cicciɓe ta duk da bai da karfi suka bar wurin the sun was setting.ya gode Allah da bai basu ikon cutar da ita ba duk da tasha wahala
Tafiya Aliyu yayi mai nisa cikin dajin his head turning him GA yunwa ga gajiya ga ciwo. Sai wurin bayan magari ya iso wani ƙauye, mutanen dake bakin dajin da yafito sai gudu suke saboda mafi yawancin su mata ne so they got scared ganin Abu kamar mutum kamar ba mutum dan lokacin duhu ya sauko
Cigaba da tafiya Aliyu yayi yana ji kamar zai faɗi,amma baya so yayi losing conscious batareda ya tabbatar suna cikin aminci ba.
Yana tsaka da tafiya matasan wannan ƙauyen suka zo da sanduna da gorori da Adda and all kamar zasuyi masu farmaki, zubewa ƙasa Aliyu yayi tare da yin amfani da jikin sa as a shield to protect Salamatu that was still unconscious
'' ku daka ta'' wani tsoho da tunda Aliyu ya fito daga daji yake biye da shi ya faɗa ganin samarin zasuyi musu aika aika, dakatawa suka yi in one piece Dan kowa a garin yana matuƙar girmama Mallam Isa,
Ƙarasowa Malam isa yayi yana kallon Aliyu that was shaking Amma ya ɓoye Salamatu da jikin sa,
Magana ya farayi da Aliyu while su kuma matasan sai exchanging glances suke
Daga ƙarshe kawu Isa yayi addressing ɗin su kafin yayi leading ɗin Aliyu zuwa gidan sa.....
Koda suka isa daƙyar Aliyu ya yarda ya bada Salamatu a kula da ita, acewarsa he will do it sai da suka kai ruwa rani kafin ya bada ita shima kuma aka fara treating ɗin ciwukan da yaji especially head injuries nashi.
Koda aka gama nashi faɗawa ɗakin da Salamatu take yayi, matar dake kula da ita tace '' wai kai wane irin jarababbe ne? Baza ka bari a ba yarin ya tai makon da take buƙata ba? Wama ya sani ko sato ta kayi mtscheww " ta ƙarashe maganar tana jan tsaki, duk abinda ta faɗa Aliyu bai ma jita ba and he was unwilling to leave sai ma kallon salamatu yake da har an riga da an canja mata kaya she looked a little pale kamar tayi jinya na kwanaki, ganin bai tafi ba yasa matar faɗin '' su bazaka tafin ba?" Ƙin tafiya Aliyu yayi sai ma wuri da ya samu ya zauna a little away from them,matar ta riƙe baki tana buga salati '' oh Ni ya su yaran yanzu ba kuda kunya wallahi...'' maganar ta ta katse lokacin da taga Aliyu ya matso tare da jawo Salamatu ya rungume jikin sa tsam, ashe matar tana nan tana banbami Salamatu ta farka tana Faman kiran Aliyu bata ji ba,ganin yanda Aliyu ya rungume Salamatu yasa ta miƙe ta fice tana cigaba da zubda ruwan masifa she absolutely detest shameless ppl
Ƙanƙamesa juna Aliyu da Salamatu sukayi sai Faman kuka take tana taɓa shi ko ina to be sure je was okay, riƙe hannun ta yayi tare da faɗin '' I'm fine Rosy '' duk da halin da suke ciki she found her self blushing jin ya kira ta da Rosy, acewarsa she looks like a rose especially when she blushes..
Kallon ta yake yana ƙara godema Allah da ya cece su, yanzu da suke nan he will protect her and he will be her shield from every harm....
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17
Chapter thirty two: All she wants is Leo
𝑊𝐴𝑌𝐸 𝑆𝐻𝐼?(𝐵𝑒ℎ𝑖𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑘)𝐵𝑦 𝐴𝑢𝑡𝑢𝑚𝑛 17
𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 𝑡ℎ𝑖𝑟𝑡𝑦 𝑡𝑤𝑜:𝐴𝑙𝑙 𝑠ℎ𝑒 𝑤𝑎𝑛𝑡𝑠 𝑖𝑠 𝐿𝑒𝑜...
Ganin irin kallon da yake Binta dashi instinctively ta yi ƙasa da idon ta, sallama akayi daga waje hakan yasa Aliyu miƙewa slowly ya fita daga ɗakin feeling a bit shy.
Kwanta wa Salamatu tayi tana kallon ceiling she couldn't help but reminisced about all they had been through,she was grateful to Allah, tana tsaka da tunani Aliyu ya ƙara shigowa amma bai ƙaraso ba yace daga inda yake tsaye '' do you wish to marry me?" Maganar tabar bakin sa kamar yana jin tsoron furtawa his heart was beating rapidly har ma yana iya jiyo bugun zuciyar sa,he became more nervous ganin yanda Salamatu ta kafe sa da ido kamar bata gane abinda ya faɗa ba. Ganin bata amsa shi ba yaji wani sharp pain a zuciyar sa he couldn't breathe.... Juyawa yayi zai fita daga ɗakin dan ya samu ya sha iska yaji tana faɗin '' marrying you isn't a wish, it's a dream that I sleep and wake up with wondering when it will come true, zan aure ka my Leo '' wani irin farin ciki ne ya wanke zuciyar Aliyu ya saki dariyar farin ciki tare da juyowa ya kalli Salamatu da ta sadda kanta ƙasa tana wasa da ya tsunta, he wanted to hug her, kiss her and romance her deeply.... Har yayi taku ɗaya sai kuma ya tsaya chak yaɗan shafa ƙeyarsa,ita dai Salamatu ta kasa kallon shi sai wasa take da yatsun ta jinsa tayi yana faɗi in cool voice '' I love you Roses Ina ƙaunar ki'' yana gama faɗar haka ya juya ya fita,faɗawa saman gado Salamatu tayi tana numfashi da sauri tare da dafe zuciyar ta in a whisper tace '' I love you too Leo '' matar da ta kula da ita ce ɗazu ta yaye labulen tare da faɗin ''lokacin sallah yayi sarauniya '' duk da matar ta tsufa sai da tayi rolling ɗin idanun ta da ta tuna yanda Aliyu da ita suka wani rungume juna ashe ma basu yi Aure ba, girgiza kanta tayi tare da barin wurin tana faɗin '' da yata ce tayi wannan haukar da wallahi sai jikin ta yai tsami'' Salamatu ta miƙe jiki a sanyaye ta fito tsakiyar gidan tana kallon ko ina, gidan irin gidajen da ne da aka yi da jar laka, sai ƙofar langa langa, ga wani ƙaton bishiyar mango dayake tsaye a tsakiyar gidan. Wani iska mai sanyi ne ya doki fatar ta that sent shivers down her spine, kallon sama tayi and their were stars and the moon beautifully decorating the sky. Wani farin ciki taji mai ɗauke da peace and contentment she didn't need anything else she just wants her Leo that's all. '' oh bazaki ɗauki buta kiyi alwala kiyi sallah ba kin wani yi tsaye ƙiƙam wuri ɗaya?" Muryar matar ta dawo da ita daga duniyar fantasyn ta.
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 22 Chapter of 52