bin Na'ema da kallo kafin ta dawo da kanta ga juice ɗin da ta bata, she stared at it for a very long while
Ra'esah da sukayi noticing, Fateema ta ɗauko juice ɗin tace'' Samha ki sha naki ne, beside idan Na'ema taga baki sha ba,bazata ji daɗi ba.'' Ra'esah tace '' eh gaskiya ya kamata kishs'' samha zata yi magana Fateema ta yi mata ɗure babu yanda ta iya dole ta shanye juice ɗin duka, Fateema da Ra'esah suka yi dariya, rausayar da kanta tayi gefe karaf suka haɗa ido da Andrew da yake mata wani irin murmushi, irin wanda bata San ma'anar ba amma tasani da kwai matsala
Juyawa tayi another direction suka haɗa ido da Na'ema kusan murmushin Na'ema looked more malicious than Andrew's
Samha felt something was amiss but what?
Ɗauke kanta tayi daga kallon su ta maida hankalin ta ga abinda ke faruwa a cafeteria ɗin
Mutane sun cigaba da shagali har sai da mr kanya yazo ya kore su to their dorms
Mutane nata jin haushin sa duk da wasu sun fara Bacci.
Su Samha na shiga suka faɗa saman gadon su each, babu wanda ya yi tunanin wanka ko wani abu.
Washegari
Sai wuraren 8:30 Samha ta tashi, wani irin kasala take ji, gabaki ɗaya da ace ba jarabawar karshe bace da bazata tafi ba, sai dai tayi make up.
Su Ra'esah suka zo suka tambayar ta if she was okay jinjina masu kai kawai tayi tace kanta ke sara mata, suka ce idan tana so sai su zauna su duka,tace '' ai nima tashi zanyi in tafi makarantar so You guys should go'' tashi sukayi suka tafi, duk wannan abin Na'ema na jin su,jin abinda Samha ta faɗa yasa Na'ema sakin murmushi '' Game over Samha '' ta faɗa quietly kafin ta miƙe tabi bayan su Ra'esah
Bayan kowa ya fita kwantawa Samha ta sake yi,with every passing minute she felt weaker
Wayar ta ce tafara ƙara, da ƙyar ta kai hannu ta jawo wayar daga saman table without looking at the caller ID ta ɗaga ba tare da tace komai ba '' My Lady '' taji Muryar sa,cire wayar tayi daga kunnen ta ta duba caller ID,Mai da wayar tayi akasalance tace '' Ya Ahmad '' wani irin dum gaban Ahmad yayi jin Muryar Samha, meke damun ta? '' Are You okay?" Ya tambaya from the other end cike da kasala ta fara zayyana masa yanda take ji daga ƙarshe tace '' don't worry kawai na gaji ne,amma zan warware, today is our last paper '' tayi maganar tana faman lumshe ido da buɗe su, tunda ta fara magana gaban Dr Ahmad yake ta faɗuwa, bai ce komai ba ya katse kiran, bayan 30 minutes Samha ta miƙe ta nufi toilet, after a while ta fito ɗaure da towel, uniforms ɗin ta,ta ɗauko amma bata ga wando da hijabi ba, batare da ɓata lokaci ba tasa skirt ɗin da riga, brushed her hair tanayin komai cikin sanyi jiki da kasala unlike the usual Samha ita da kanta tasan wani abu na damun ta and what ever it was, tasan saboda juice ɗin nan ne
Ta kammala shirin ta, ta fito tana tafiya a hankali iska na kaɗa ta kamar zata faɗi haka take ji, she felt so light and weightless at some point ji tayi kamar ta samu wuri ta zauna but she kept going
Data iso inda mutane, especially the guys sai kallon ta suke, da gaske Samha has got sexy legs hips ɗinta sun fito kamar zasu huda skirt ɗin,they sway effortlessly
Gashi kyaun da tayi na yau na daban ne, idanun ta sai lumshe wa suke suna buɗe wa the usual fierce Samha looked vulnerable karo suka ci da dark flames suka wani kafe ta da lustful gazes, she didn't have their time zata wuce Andrew yayi saurin shan gabanta ya duƙo slightly cikin raɗa yace '' it is a game over Ms feisty'' ture shi Samha tayi, sauran suna mamakin taurin rai irin na Samha, but what ever it's going to be over today
Bayan ta tafi suka kalli juna suna sakar ma juna murmushi
Emmanuel yace '' did you see how weak she looked? Nan da anjima kaɗan,bazata iya ko ɗaga hannu ba'' jin jina kansu sukayi excitedly kafin su samu wuri su laɓe suna jira ta fito su afka mata
Bayan an shiga exam hall da ƙyar Samha ke amsa tambayoyin, Adrian ya kula da yanayin ta, class mates ɗinta sunyi mamakin ganin Samha da skirt they wondered why? Tayi kama da marar lafiya.
Bayan minti talatin Samha ta gama, tayi submitting ɗin paper ta, ta fita yan aji suka bita da kallo
Wani irin ciwon kai take ji,da ƙyar ta iya kai kanta clinic,Amma ba kowa, tura ƙofar tayi ta shiga ta samu gado ta kwanta
Bayan minti talatin,buɗe idon ta Samha tayi jin ana taɓata, tun tana ganin su ɗishi ɗishi har ta gansu clearly it was dark flames idon ta ya shige cikin na Andrew dake tsaye akan ta hannun sa riƙe da almakashi, har ya yanka rigar ta daga ƙirji down wards, Murmushin ƙeta yayi yace '' Hi sleeping beauty,kin tashi ke nan?''
Lumshe idanun ta Samha tayi tare da sake buɗe su,sauran members ɗin suka ƙaraso cike da isgili suna kallon ta suna dariya
Samha sai so take ta tashi kota motsa amma ta kasa, her heart begun beating rapidly,addu'a ta fara karantowa cikin ranta, ' Ya Allah ka taimake ni'
Andrew yaci gaba da yanka rigar Samha yana faɗin '' what happened MS feisty?kin ƙasa motsine?''
Shiru samha tayi tana binsu da kallo,lallai idan har ta miƙe sai taci uban su kuma sai ta karyasu,wanda ya musu the other day wasn't enough
Emmanuel yace '' how can she move? Ai yau sai dai muyi yanda muka ga dama da ita babu yanda ta iya'' murmushi Samha tayi mai sauti tare da faɗin '' Are You sure?" Duka sai da gaban su ya faɗi. They didn't expect it,Amma suka dake ga wata irin sha'awar ta na cin su
Chibuke yana lashe baki yace '' isn't it obvious? Ai mu yanzu Nasara ta muce, kuma baki da wanda zai taimake ki!" Samha ta cigaba da bin su da ido a zuciya tana karan to adduo'i ji take kamar an daure ta she could barely move
Mathew yace " I'm disappointed MS feisty,duk wannan bakin naki look at your chest it's so flat kamar slippers Amma zamu yi manage" ya faɗa yana ƙoƙarin shafo ƙirjinta runtse idanun ta Samha tayi,kafin hannun sa ya sauka wurin Andrew ya riƙe yana faɗin '' babu wanda zai ta ɓata sai nayi na gama'' yana gama faɗar hakan ya jefar da hannun Mathew gefe, dunƙule hannuwansa Mathew yayi,ya tsani wannan abin da Andrew keyi.
Jan Mathew gefe sukayi sorting their selves out a kan bayan Andrew sai wa.
Andrew yana kallon Samha with a smirk yace '' I told you it's a game over Ms feisty '' samha tace '' game over? For you right?!'' ba tare da yace komai ba ya matsa wurin skirt ɗin ta ya fara yankawa su kuma sauran sun tsaya daga gefe farin ciki kamar zai kashe su,
Wani irin ƙarfi ya zoma Samha ta yunƙura ta halbe Andrew da ƙafarta a fuska, Andrew yasaki ƙara tare da sakin almakashin, weakly Samha ta miƙe daga saman gadon ta nufi ƙofa, but the door was locked, Emmanuel ya finciko ta yana ƙoƙarin haɗa ta da jikin sa, hannu tasa masa cikin ido ya sake ta yayi baya baya yana ihu, Mathew da chibuke suka riƙo ta, Samha sai kiciniyar ƙwace kanta take, she was only left with a black singlet da skirt
Gashin ta was scattered all over sai zufa take suma suna zufa,duk da maganin dake jikin samha she wasn't easy to tame
Da ƙyar suka kai ta ƙasa, Mathew ya riƙe hannayenta saman kanta, Emmanuel da chibuke sukayi parting ɗin ƙafafun ta, shiko Andrew stood over her jiki na rawa yana. Ƙoƙarin cire belt,yana faɗin '' You gave us a hard time miss feisty yanzu kema lokacin karɓar punishment ne'' Samha ta cigaba da ƙoƙarin kwace kanta, tana cigaba da addu'a su ko sai dariya suke mata, sun ga nawar Andrew yayi ya gama suma su hau, Andrew jiki na rawa ya yi ƙasa da wandon sa, yayi tsirara, daga shi sai rigar uniforms ɗin sa kawai,runtse idon ta Samha tayi,kuma har yanzu ba alamun hawaye a idon ta, ganin haka yasa sauran kwashe wa da dariya tare, suna faɗin '' it's over miss feisty '' lokacin da Andrew yayi ƙasa zai cire skirt ɗin ta, ya matuƙar ƙaguwa, ga sha'awar ta da suke ji,if They don't do it today ƙila sai sunyi rashin lafiya, harya kai hannunsa zai zame skirt ɗin aka banko ƙofa....
WAYE SHI?(Behind the mask)By Autumn 17
Chapter twenty five: we are going home
𝑊𝐴𝑌𝐸 𝑆𝐻𝐼? (𝐵𝑒ℎ𝑖𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑘) 𝐵𝑦 𝐴𝑢𝑡𝑢𝑚𝑛 17
𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 𝑡𝑤𝑒𝑛𝑡𝑦 𝑓𝑖𝑣𝑒:𝑊𝑒 𝑎𝑟𝑒 𝑔𝑜𝑖𝑛𝑔 ℎ𝑜𝑚𝑒
da sauri suka kai duban su wurin ƙofar banda Samha da har yanzu idanun ta suke rufe, zuciyar ta sai bugawa take da tsananin ƙarfi she felt so helpless,so desperate, har ta fara hasaso yanda rayuwar ta zai kasance idan wani abu ya faru da ita, suko dark flames sai kallon juna suke especially Andrew, da yake tsira ra,
Dr Ahmad ko kallon su yake ba ƙiftawa, idanun shi sunyi wani irin mugun ja ƙirjin shi sai sama yake yana ƙasa, ran shi yakai maƙura wurin ɓaci,ganin abinda ke faruwa ba ƙaramin sukar zuciyar shi hakan yayi ba, wani irin ciwo yake ji tunda ga ƙasan zuciyar shi musamman idan ya kalli Andrew da Samha dake kwance daga ita sai singlet wasu garadan maza dafe da ita
Sakin Samha sukayi tare da miƙewa, Andrew yana ƙoƙarin maida wandon shi Dr Ahmad kicked him on his private part da ƙarfin tsiya ihun Azaba Andrew ya saki tare da dafe wurin yana faɗin '' Shit man, what's....'' maganar ta yanke lokacin da Dr Ahmad yayo kansu su duka ya haɗa su yana ta jibga,babu ɗaya cikin su da ya iya yin wani abu ko yunƙurin ramawa,dama ba ƙarfi gare su ba kawai Dai sun Sha protein shake ne sun gaji, sai ihu suke suna ƙarawa, Dr Ahmad idanun shi sun rufe bai ji bai gani, duk ya musu kaca kaca, babu wanda bai karya ba cikin su,saboda azaba harda fitsari suka saki,ya fasa musu baki da hanci, ya karya hannayen su da ƙafafun su,his main focus was Andrew, A
Hankali Samha ta fara buɗe idanun ta tana sake lumshe wa har yanzu jin ta take babu ƙarfl
maganin bai gama aiki ba, bayan kashe ma mutum jiki,zai iyasa mutum yayi losing conscious hakan ne ya faru da Samha, Da ƙyar idanun ta suka buɗe juyo da kanta tayi inda su Andrew suke, kafin idon ta ya sauka akan Dr Ahmad da ya gama fita hayyacin shi '' Ya Ahmad'' ta kira In a whisper sai sannan Dr Ahmad ya dakata da jibgar su Andrew da yake, ya juyo da sauri ya ƙaraso inda Samha take ya cire farar rigar shi ya ɗago ta ya samata, hugging her tightly kamar wani zai ƙwace masa ita, itama Samha ƙanƙameshi tayi hawaye na kwararowa daga idon ta, tace'' naji tsoro sosai da Allah bai kawo kaba, da sun....'' Dr Ahmad da zuciyar sa ke ƙara ƙuna yace '' shhh, ya isa haka, I'm here now'' ya faɗa yana shafa bayan ta in a calming manner,wayar sa ya ciro daga aljihun sa ya daddanna ya maida cikin aljihu kafin ya miƙe tare da Samha bayan ya ƙara rufe ta da kyau ya fita daga clinic ɗin ba tare da ya kalli inda dark flames suke ba,
Suko Saboda azaba,suma sukayi nan wurin,duk wannan abin da ake mutane na a exam hall kuma babu kowa a clinic ɗin. Bayan kusan 30minutes da fitar Dr Ahmad wasu mutane saye da baƙaƙen kaya suka shigo clinic ɗin su biyar, huɗu suka cicciɓi su Andrew suka fita dasu ɗayan kuma ya tsaya ya goge blood stains ya gyara wurin har sukayi suka gama suka fita daga makarantar babu wanda ya gansu
Hostel Dr Ahmad ya nufa da Samha,bazai iya tafiya da ita ba a wannan yanayin da take if not da tuni sun bar makarantar, matron tayi masa jagora har zuwa hostel ɗin su samha bayan sun kawo ta karɓi Samha ta shigar da ita ɗakin duk da bata san abinda ya faru ba, baye ta shiga ta haɗa ruwan zafi sannan tazo ta taimaka ma Samha ta shiga kafin ta fito ta bata wuri, Bayan minti goma Samha ta fito ɗaure da towel, ɗaya kuma tana tsane gashin ta, taji sauƙi sosai amma fuskar ta har yanzu bata dawo normal ba, she felt nostalgic and for the first time in a long time tayi kewar iyayen su, tayi kewar gida tayi kewar rayuwar su ta baya gefen gadon ta Samha ta zauna ta fara kukan da bata yi ba na tsawon lokaci, kuka take kamar ranta zai fita tun tana zaune saman gado har ta zame ta kwanta ƙasa tana cigaba da rusar kuka
Matron Ce ta buɗe ƙofar ta shigo dama bata yi nisa ba taje cafeteria karɓo ma Samha abinci, jin kukan Samha yasa ta shigowa, ganin Samha kwance ƙasa ta ƙaraso da sauri tana tambayar ta mai ya faru? Rungume ta Samha tayi cikin Muryar kuka tace '' Nayi kewar gida,nayi kewar iyayena i missed everything '' lallashinta matron tayi bayan ta daina kukan matron ta ɗago ta, ta zaunar da ita saman gado ta buɗe cupboard ɗin ta ta ɗauko mata wata baƙar Abaya da baƙin pant da singlet ta bata tasa, karɓa Samha tayi ta koma toilet walking slowly, itako matron ta shiga jimami,bata taɓa ganin yarinyar na kuka ba,she was always cheerful what happened all of a sudden? Matron na Nan zaune har Samha ta fito miƙe wa tayi ta riƙo hannun Samha dake tafiya slowly ,ta zaunar da ita ta bata abincin da ta karɓo,kaɗan Samha taci sannan ta kwantar da ita saman gado ta rufa mata duvet , ta fita daga ɗakin closing the door.
Buɗe idanun ta Samha tayi tana ƙara damƙe duvet ɗin a hannun ta, abubuwan da su Andrew suka yi mata, na kai kawo a kanta,ƙara fashewa tayi da kuka mai sauti kafin taja duvet ɗin ta rufe har fuskar ta zuciyar ta na mata nauyi
Wurin karfe ɗaya Samha ta buɗe idon ta jin ana jan duvet ɗin,su Ra'esah ta gani tsaye akanta '' ya jikin Samha?" Ra'esah ta faɗa tana ƙara kai hannunta a goshin Samha, Fateema tace '' kin karɓi magani a clinic?" Su anasu tunanin Samha bata da lafiya, lokacin da suka gama exam suka tafi inda suke haɗuwa ko da yaushe idan sun gama exam basu ga Samha ba shine suka tafi class ɗin su, Adrian ya faɗa musu Samha ta tafi clinic can suka sake nufa ganin ba kowa suka yo hostel and they found her
Samha sai kallon su take da idanun ta da suka kumbura kafin ta tashi zaune weakly tace '' naji sauƙi'' Fateema ta zauna gefen daman ta Ra'esah on the left, Sukayi shiru na ɗan lokaci kafin Ra'esah tace '' gida zaki ko?" Tayi maganar idanun ta ƙasa, bata so Samha ta tafi '' ban sani ba '' Samha ta faɗa jinjina kanta Ra'esah tayi kafin tace '' Amma kina so ki tafi?" Kallon ta Samha tayi sannan tace '' idan zan tafi zaki bini ne?" Murmushi Ra'esah tayi sannan tace '' idan da dama ba'' Fateemah tace '' Wallahi ban so ki tafi, ji nake ina ma ace zangon bai ƙare ba'' Ra'esah ma ta jinjina kanta agreeing with what Fateema said, Samha sai binsu take da ido,kafin tayi murmushi sai kuma tayi dariya she felt relieved, tace '' ai hutun zai ƙare kafin kusani and we will be back again '' '' hakane fa,but kafin then,kewar ku ta gama da rayuwa ta'' inji Ra'esah tana yatsine fuska ba shiri suka kwashe da dariya, kafin suka cigaba da hirar su
Dr Ahmad motar sa ya nufa ya buɗe Boot ya dauki wata riga baƙa yasa saman baƙin wandon shi da baƙar singlet, sannan ya nufa office ɗin principal duk inda ya wulga sai anjuyo ,ladies were gushing
🗣️'' wow is he a model?"
🗣️'' I'm a fan''
🗣️'' I want Him ''
Wannan sune abubuwan da yan mata ke faɗa, Ameerah ce ta taɓo zeenah dake zaune kusa da ita a ƙarƙashin wata bishiya tace '' Zee wancan ba gayen ki bane?" Da sauri duka suka kai duban su inda take nunawa, '' shine wallahi '' inji Maryam
'' ko mai ya kawo shi?" Inji Hauwa
Zee bata saurare su ba,sai dai gani sukai zee ta antaya da gudu ta nufi principal office suma tashi sukayi suka bita.
Lokacin da Dr Ahmad ya isa office ɗin principal yana magana da mr Bolaji malamin English, da sauri principal ya sallami English teacher ushering Dr Ahmad to come inside
Shigowa Dr Ahmad yayi har yanzu fuskar shi ba walwala, Bayan sun gaisa da principal ba wani ɓoye ɓoye ya shiga zayyana mashi abinda ya faru
Principal ba abinda yake ina banda zufa, bayan Dr Ahmad ya gama bayani principal yace '' yanzu ina yaran?'' Dr Ahmad yayi shiru for a minute yana kallon wani wuri kafin yace '' I have taken them with me'' yayi maganar idanun sa na ƙara wani irin duhu, dawo da duban sa yayi ga principal daya jiƙe sharkaf da gumi, idan iyayen yaran sun zo neman su me zai ce? Their parents are top politicians,but then again he can't afford to offend the ZAKEE'S can he? Ganin yanda hankalin principal ya tashi yasa Dr Ahmad faɗin '' zan dawo da su after few days, kuma zan tafi da yarinyar '' yana gama faɗan hakan ya fice daga office ɗin
Yana tafiya ko kallon gaban shi bai yi,ga wani irin ciwon kai da yake ji, tun lokacin da sukayi waya da Samha yaji muryarta ayanda take ya kasa natsuwa hakan yasa ya fito daga office ɗin sa ya zo directly ELITE ACADEMY, Office ɗin principal ya fara zuwa asking for permission to see her, tunda exam suke principal ya ce ya bari su gama,amma Dr Ahmad ya kasa haƙura sai da principal ya kira one of the teachers ya raka su har class ɗin su Ra'esah and the invigilator ya faɗa masu Samha ta tafi clinic,
Godiya yayi masa kafin wannan malamin ya jagorance shi zuwa clinic ɗin along the way wayar sa tayi ringing daga ƙarshe dai kwatance yayi ma Dr Ahmad kafin ya rabu dashi ya amsa kiran
Ji yayi yaci karo da mutum,ya kalli ƙasa zeenah ce sai tangal tangal take zata faɗi ya ɗan taro ta itako da gangan ta faɗa jikin shi pretending kamar bata da lafiya, huci mai zafi Dr Ahmad yayi, tare da jan ƙaramin tsaki yace '' ke meye haka?" Ɗago kanta Zeenah tayi their eyes met tana wani ƙara lafewa jikin shi tana kukan ƙarya tace '' dan Allah ka kaini clinic, cikina ciwo yake I'm on my period bazan iya tafiya ba'' tayi ƙarashe maganar tana fashewa da kuka,
Sosai taba Dr Ahmad tausayi
Ɗaukar ta yayi ya nufi clinic ɗin da ita, ita ko sai ƙara lafewa take jikin sa daddaɗan ƙamshin sa na shiga hancin ta
Su Ameerah suka fito daga inda suka ɓoye Maryam tace '' shegiya Zeenah anyi makira'' Ameerah tace '' kinga laifin ta? Gayen ya haɗu fa,if I get a chance...'' Hauwa tace '' kada ma ki fara'' barin wurin sukayi zuwa clinic ɗin suma
Su Samha suna tsaka da hira aka ƙwanƙwasa ƙofar, '' Come in '' Ra'esah ta faɗa, turo ƙofar dr Ahmad yayi ya shigo ido biyu suka yi da Samha Da sauri tayi ƙasa da kanta, su Fateemah suka zaro ido suka haɗa baki wurin faɗin '' Brother in law '' ɗan murmushi Dr Ahmad yayi sannan yace '' ya kuke?" '' lafiya lau ya hanya?"
'' Alhamdulillah '' yayi maganar tare da kallon Samha da har yanzu kanta ke ƙasa yace '' we are going home '' ɗago kanta samha tayi,amma har ya juya ya fita ajiyar zuciya ta sauke she felt miserable
Su Ra'esah suka nufi wardrobe ɗin ta suka fara shirya mata kayan ta cikin akwati already har sun fara kewar ta especially Ra'esah
Ita dai Samha ta nan zaune tana kallon su, they were arranging the clothes in silence Babu mai magana
Wuraren ƙarfe biyu da rabi Ra'esah ta fito ɗauke da akwatin, Fateemah kuma riƙe da hannun Samha, dukan su fuskokinsu ba walwala, Dr Ahmad ya ƙaraso ya karɓi akwatin ya nufi mota dashi,to their surprise sai ga mutane suna fitowa daga hostel suna yi ma Samha bye,she didn't expect it suna kuma faɗa mata how much they will miss her, Samha sai murmushi take kafin su fara hugging ɗinta one by one, Ra'esah da fateemah suka koma gefe because idanun su har sun ciko da hawaye duk da suma gobe ki banda gobe zasu tafi.
Dr Ahmad yana ta jira yaga Samha tazo but she was taking so long hakan yasa ya dawo, kusan tare suka shigo wurin da Na'ema
Ta wutsiyar idon ta Samha ta hango Na'ema dake tafiya side by side da dr Ahmad sai kallon sa take kamar mayya'.
Wani irin zabura Samha tayi sai gata gaban Na'ema kafin Na'ema tayi wani yunƙuri Samha ta ɗauke ta da mari, everybody was stunned wurin yayi tsit, mutane na mamakin wato ita Samha even on the last day sai tayi faɗa!
Dr Ahmad shima ya tsaya chak yana kallon Samha.
WAYE SHI?(Behind the mask)By Autumn 17
Chapter twenty six: the cold treatment
𝑊𝐴𝑌𝐸 𝑆𝐻𝐼?(𝐵𝑒ℎ𝑖𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑘)𝐵𝑦 𝐴𝑢𝑡𝑢𝑚𝑛 17
𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 𝑡𝑤𝑒𝑛𝑡𝑦 𝑆𝑖𝑥: 𝑇ℎ𝑒 𝑐𝑜𝑙𝑑 𝑡𝑟𝑒𝑎𝑡𝑚𝑒𝑛𝑡
Kafin Na'ema ta gama warke wa, Samha ta cakumota tana huci tace '' Why did you do it?" Na'ema ta zaro ido cikin ina ina tace '' me nayi?" Tayi maganar ita ma tana cakumo wuyan Samha,ƙara ɗauke ta da wani mari Samha tayi cikin ihu tace '' Me yasa kika samin magani cikin abun sha?" Jin abinda Samha ta faɗa yasa kowa zaro ido wasu na rufe baki sai ƙusƙus ake, Dr Ahmad ya maida kallon shi ga Na'ema yanzu yake gane ita, she was the girl who was with them randa suka yi video call da Samha
Na'ema ta rama marin da Samha tayi mata, tace '' EHHH!!! I drugged you akwai abinda zaki iya yi ne? Na tsane ki Samha idan da za'a bani wata dama dana kawar dake'' wata shegiyar dariya Samha tayi sannan tace '' ai nasani, ba sai kin faɗamin ba,tun lokacin da kika wanko shegun ƙafafun ki,ki kazo wai kina so muzama ƙawaye i knew right then wani abu kike shirya wa, kuma haƙar ki bata cimma ruwa ba'' Samha ta ƙarashe maganar ita da Na'ema suna kai wa juna duka,kan kace me, har sun kai ƙasa suna tumurmusar juna, da sauri Fateemah da Ra'esah suka ƙaraso da wasu daga cikin yan hostel ɗin ana rabasu,sai an rabasu su sake ƙwace wa su cigaba,
Mutane sunyi mamakin jin abinda ya faru kenan duk ganin da suke kamar Samha ba tada lafiya ashe magani aka sa mata? Amma me yasa? Basu da amsa, Ƙara ƙwacewa Samha tayi suka haɗe da Na'ema suna cigaba da dukan juna kamar zasu kashe juna, mutane sai ƙoƙarin raba su ake amma abu yaci tura, ganin haka Dr Ahmad da yake tsaye wuri guda kamar an ɗasa shi ya matso ya finciko Samha holding her tightly sai ƙoƙarin ƙwacewa take amma ta kasa, su Ra'esah suka ja Na'ema gefe gabaki ɗaya wurin sai hayaniya ake
Ganin Samha tare da Dr Ahmad,kuma sannan abinda tayi nufin ya faru bai faru ba wani haushi ya ƙara turnuƙe Na'ema kawai sai ta dawo da faɗan kan Ra'esah,ta ɗauke ta da maruka har guda uku, Ra'esah ta dafe kuncin ta hawaye wasu na bin wasu,zaro ido mutane Sukayi, da sauri Fateemah ta saki Na'ema kafin ta ishi ishi ta kafta mata wani wawan mari
Faɗa ya dawo tsakanin Fateemah da Na'ema, Ra'esah ko ba abinda
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 18 Chapter of 52