Share this page
driven crazy har dai da yake jin sautin kukanta yet baisan inda take ba... '' it's okay... I'm here now'' yayi maganar with so much relief in his voice cirota yayi daga ƙirjinsa yana goge mata hawaye with a smile yace '' Ashe my lady ta damu dani to this extent? '' murmushi Samha tayi tears sliding down the corners of her eyes.. girgiza kanshi Ahmad yayi alamun ta dena kuka...kallon sama yayi yaga har duhu ya fara saukowa and there's cold, hannun ta ya riƙa suka nufi hanyar komawa dajin.... Bayan sun dawo ganin mood ɗinta Ahmad yayi insisting sai sun haw ferris wheel 🎡 Samha didn't argue suka haw and the ride was fun,idonta akan Ahmad ko ƙiftawa batayi naɗan lokacin da suka rabu she understood how much he meant to her and how much she loved him, sauka sukayi suka haw Loopty loop ➿, shima wannan ride ɗin was fun kuma Samha ta cigaba da kallon Ahmad kamar tasamu tv..bayan wannan suka hau wani me kamar elevator suka kaiwa top floor saiga fire works an rubuta '' I love You My Lady '' juyowa Samha tayi ta kalli Ahmad and he flashed her his expensive smile ƙasa tayi da kanta,tana jin wani irin yanayi tattareda ita... Biyan kuɗi komai sukayi sannan suka nufi parking lot,wani abu Ahmad ya manta a cikin Park ɗin yace Samha ta jira yana zuwa jinjina kanta tayi ta tsaya waje tana jiran shi batareda ta shiga motar Ba,sai ga wasu drunkard su biyu sun zo suna teasing ɗinta, Samha bata da ƙarfin yin faɗa yasa ta buɗe ƙofar motar zata shiga,ɗayan su yayi saurin maida ƙofar ya rufe yana shafa fuskar Samha '' yan mata jimana!" Ya faɗa, Samha felt disgusted ta kwashe sa da mari,baya baya yayi ya faɗi kafin ya miƙe,su biyun suka tarar mata,ɗayan ya tsaya ta bayan ta yana jan gashinta, ta gaba kuma sai kokuwa suke da ɗayan dake ƙoƙarin kai hannun sa jikin ta,she felt helpless hawaye suka fara wanke mata fuska,kafin ta fara kuka, faɗa take sosai dasu biyun don sun fita ƙarfi,' why is everyone hellbent on sexually harassing them?' abinda ta ayyana ke nan,su biyun ko sai dariya suke cike da maye tureta na gaban yayi ta faɗi ta buge goshi ɗayan ya dawo gefen shi su biyu suka Cigaba da yimata dariya,kafin simultaneously sukayi ƙasa da wandon su,abinda ya faru China ne ya dawo kan Samha ta fashe da wani matsanacin kuka,she felt helpless and couldn't do anything,supa ma farkon yayi zai dire kan Samha yaji an riƙe rigar sa ta baya.... WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 🍁 🍁 17 Chapter sixty three: Intoxicated.... Jawo shi baya da karfi Ahmad yayi zuciyar sana ƙuna he was more than hurt,more than furious ganin yanda su biyun suka tarar ma Samha...dukan su ya shiga yi su biyun kamar Allah ya aiko shi his eyes were blinded, Saida ya masu jina jina har suka kasa tashi, a fusace ya isa inda Samha dake kwance wurin tana shaking ji yayi zuciyar sa na raɗaɗi, iskan wurin bai isar shi...he felt asthmatic, durƙusawa yayi ya miƙar da ita, ihu Samha ta saki kafin ta fara roƙon su rabu da ita thinking it was him...yes she was Samha,she was strong Amma ai wasu lokutan even the strongest of the strongest suna gajiya right? SAMHA ta iya faɗa,she could fight and protect her self Amma ita ma ta gaji, she's tired...she had her own internal battles to fight..it exhausts her... Wani ƙunci ya lulluɓe zuciyarsa jin yanda take roƙo da magiya, cupping fuskar ta yayi ''My lady...'' ya kira yana bubbuga fuskar ta,buɗe idon ta samha tayi, looking around kafin idon ta yayi settling akan fuskar Ahmad... ajiyar zuciya ta sauke kafin tayi baya daga jikin shi...idon shine ya faɗa akan goshin ta dake fitar da jini... Slowly tace '' I'm fine,Dan Allah mutafi gida '' Ahmad baice komai ba ya buɗe mata ƙofar ta shiga shima ya shiga driving them off... Samha ta jinginar da kanta a headrest ɗin seat, hawaye na tsiyaya daga idon ta zuciyar tana zafi ba kasafai take tuna abinda ya faru in the past ba,she always puts that at the back of her mind but some how...wasu lokutan there are always situations to remind her that tasan abinda bai kamata tasani ba,taga abinda bai kamata ta gani ba, she wasn't like other kids her age... ******* Salmah ce ke kai kawo a parlorn tana leƙa window from time to time saye take da mini skirt na jeans sai riga green short hand gashin ta into a low ponytail, fuskar ta ɗauke da damuwa, wayar ta ta ɗauko daga ɗaki tayi dialing number Samha,har tayi ringing ta katse Samha bata ɗaga ba,zama Salmah tayi ta dafe kanta feeling so anxious, Amreesh ne ya fito parlorn saye da riga fara armless da guntun wando hannunsa riƙe da laptop zama yayi yana aiki a laptop ɗin ta wutsiyar ido ya hango yanda take kai kawo,ɗago kanshi yayi staring at her kafin ya kirata,zuwa tayi ta zauna kusa dashi looking so worried, sanin dalilin dayasa take up and down ya faɗa mata Samha na tareda Ahmad and they will be back soon,gyaɗa kanta tayi feeling a bit relieved, cigaba da aikin shi Amreesh yayi, five minutes later sai ga samha ta turo ƙofar ta shigo,zumɓur Salmah ta miƙe da gudu ta isa wurin Samha ta rungumeta feeling so happy, Amreesh ya kalli Samha that looked haggard ga idon ta dayayi ja,ga jirwayen hawaye wondering what happened to her... Raba jikin su Salmah tayi tana kallon Samha,ganin goshin ta da aka sama plaster and kayan ta da suka yi datti yasa idon Salmah cikowa da hawaye '' Meya faru Samha?" Tayi maganar tana taɓa goshin Samha coldly ta ture hannun ta daga goshin ta tana faɗin '' I'm fine..zan iya kula da kaina'' wani Banzan kallo tayi ma Amreesh lokacin da suka haɗa ido kafin ta wuce ɗakin ta, Salmah tayi tsaye wurin kamar an ɗasata,har zata bita Amreesh ya hanata '' let her rest,ta gaji..'' dawowa Salmah tayi ta zauna sum sum looking down casted what happened suddenly? Har akayi isha'i,tun Salmah na jiran fitowar Samha har ta gaji ta miƙe ta shiga ɗakin, The lights were off, sai ɗan ƙaramin hasken dayake shigowa ta windown da Samha ke tsaye wurin...Kunna hasken ɗakin tayi,tana kallon direction ɗin Samha dake saye da red pajamas...'' Sam'' Salmah ta kira, Samha bata juyo ba,bata kuma amsa ba duk da taji,ƙara kiranta Salmah tayi amma Samha taƙi amsawa sai ma hanyar toilet data nufa,da sauri Salmah ta riƙe hannun ta, ƙwace hannun Samha tayi a fusace tace '' Menene Salmah eh? Nace menene?" Suman wucin gaɗi Salmah tayi for the fact that Samha ta kira sunan ta and...'' meya faru Samha?" Salmah ta faɗa eyes blurred with tears, murmushin takaici Samha tayi kafin tace '' nothing happened..I figured yanzu kinyi aure and bisa dukan alamu ina shiga rayuwar ku keda mijin ki so I'm giving you space..'' Samha ta ƙarashe maganar wani ɗaci na tasowa a maƙoshin ta, Kallon ta Salmah take ido waje she couldn't believe abinda Samha ke faɗa,sake riƙeta zatayi Samha ta matsa da sauri '' I'm sorry Samha '' Salmah ta faɗa in a whisper, '' it's okay..ki tafi kawai '' Samha ta faɗa coldly tana Kora Salmah daga ɗakin ta,har bakin ƙofa ta rakata slamming the door behind ta jingina da ƙofar hawaye na wanke mata fuska,for the fact that Salmah zata iya tafiya wuri na tsawon kwanaki batareda ta damu da ta sanar da Samha ba,kuma ba tareda ta damu da taji yanda take ba it really hurts her,she was beyond hurt,she wasn't a narcissist..but then she only had Salmah yanzu idan ta juya mata baya itama how will she survive? Kuma daga dukan alamu Amreesh yayi mata katutu a zuciya she doesn't see anyone but him...hakan yasa kukan Samha ƙara ƙarfi as she coiled on the floor... Salmah daga waje kuwa sai buga ƙofar take tana kuka asking Samha to open up tana bata haƙuri amma taƙi, Amreesh dake zaune ya taso lifting her up ya wuce da ita ɗakin su, ya shiga lallashinta it was hard for him to convince her and he put her to sleep da ƙyar... Idon shi darkened, miƙewa yayi har Ya nufi ɗakin Samha zai ƙwanƙwasa sai kuma ya fasa ya koma ya zauna ya cigaba da aikin shi a laptop For three consecutive days Samha tacigaba da share Salmah,itako Salmah sai Binta take tana roƙonta,ganin yanda samha ke wahalar da Salmah saura kaɗan Amreesh ya daki Samha amma Salmah ta hana shi,he disliked yanda samha keta Gara Salmah here and there... Murmushi Samha tayi tana kallon Salmah da ta riƙe Amreesh tace '' Lucky girl...'' daga haka ta fice daga wurin, Salmah ta sake fashewa da kuka... ajiyar zuciya Amreesh ya sauke ya rungumeta yana lallashin ta cikin kuka tace '' I'm such a bad sister ko? Na kasa kula da ƙanwata,i failed..'' girgiza kanshi Amreesh yayi '' you're not Mahee'' ɗaukar ta yayi suka shige ɗakin su,can yanata kaya.. trying all sorts of things to cheer her up... **** Kitchen Samha ta tafi, idon ta cike da hawaye ranta na ƙuna wai ita Amreesh zai daka, to ai daya daketan kawai dan yaga tana zama gidan su ko? Nan gaba she will become independent, infact ' zan zama haka I'm kwashe duk kuɗin dake account ɗin shi,if he becomes poor sai mugani!' ta ayyana aranta tana kwashe wa da Dariya imagining Amreesh as beggar, juyowa Azeezah dake riƙe da wine tayi tana kallon Samha,'' ke kuma ke dawa?" Azeezah ta faɗa tana tsuke fuska, barin dariyar Samha tayi ta kalli wine ɗin dake hannun Azeezah har taji ya biyo mata arai, Matsawa kusa Samha tayi daga gefen Azeezah,cup ta ɗauka batareda ta amsa Azeezah ba, '' dan ubanki wa kike ma dariya?" Azeezah ta faɗa a ƙufule,ajiye wine ɗin tayi ta juyo suna kallon juna itada Samha,ɗage hannu Samha tayi kamar me surrender tace '' A'a Ni ba dake nake ba pls'' Azeezah na huci tace ''yadai fi..'' wayar Azeezah dake cikin aljihun wandon ta ta fara ringing fita tayi daga kitchen ɗin, Samha ta sanfe da wine tana dariya '' tsuntsu daga sama gasashshe '' Azeezah ta biyo bayan Samha tana zaginta asking her to return the wine Amma Samha taƙi. Rooftop Samha ta hau,tana kallon taurarin da sukayi ma sama ado,ga wani daddaɗan iska mai sanyi da daɗi dake kaɗawa, rooftop ɗin was dim lit ba haske sosai amma hasken dake wurin ya isa mutum ya hango tituna,sauran gidaje da kuma manya manyan gine gine, the view was beautiful and satisfying... flipping Gashin ta Samha tayi moving forth, wurin glass ɗin da aka zagaye wurin dashi ta gaba ta isa tana leƙa ƙasa,wurin nada nisa sosai.'' nan idan mutum ya faɗo sai lahira '' ta faɗa tareda zama tana turo ƙafafunta gaba, gashinta abin iska, she should have been scared but she wasn't... Ajiyar zuciya ta sauke tareda buɗe kwalbar wine ɗin ta zuba a cup tasha wani irin sorrow engulfing her heart,she missed their old life, she missed her parents jitayi wine ɗin yayi mata daɗi don haka ta ƙara wani cup tana sipping slowly.. Ƙamshin turaren sane ya cika mata hanci,da farko ta ɗauka kawai hancin tane but the scent persistently stayed in her nose, juyowa tayi with slightly drowsy eyes tana kallon shi as he approaches, Da farko bai san da ita a wurin ba saida murfin wine ɗin ya faɗi making noise ɗago kanshi yayi ya kalli direction ɗin zuciyar sa saura kaɗan ta fito ta bakin shi,idan mistakenly ta faɗi she could die.. ɗauke idon ta samha tayi ta ƙara zuba wine ɗin for the third time tana sipping tana kallon nesa, memories ɗinsu na dawowa cikin ƙwaƙwalwar ta daga day one har ƙarshe.. hawaye suka taru a idonta,'' My Lady...'' Ahmad ya kira gently juyowa Samha tayi looking at him with intoxicated eyes '' Ashe kaine..'' tayi maganar da muryar maye... Ahmad was stunned Ina tasamu alcoholic wine? Saukowa Samha tayi hannun ta riƙe da bottle ɗin wine ɗin clutching tightly onto it kamar za'a ƙwace mata,miƙa hannu Ahmad yayi zai karɓa ta ƙi bayar wa tana hararar shi, wasu kujeru da table ta hango tayi wurin da sauri tafiyar ta pretty normal Dan wine ɗin bai wani fara aiki ba, Binta Ahmad yayi asking her to bring the bottle taƙi,zama tayi ta ƙara zuba ma kanta acikin cup tana sipping,zama Dr Ahmad yayi ya bita da ido kawai.. fuskar ta doesn't look intoxicated... Amma idon ta? Sun wani ƙara sirancewa, shape ɗinsu ya ƙara fitowa and she looked sleepy, ajiye cup ɗin wine ɗin tayi tana kallon Ahmad dake kallon ta,yanzu suna cikin haske..... WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17 🍁 🍁 Chapter sixty four: The best thing... Lumshe idon ta tayi, emptying the bottle of wine cikin cup ɗin da sauri Ahmad ya ɗauke kafin ta rigasa,turo baki tayi tareda miƙa hannu '' Bani!" Ta faɗa tana zaro mai ido as if to scare him, girgiza kanshi yayi kafin ya miƙe ya isa railing ɗin ya saki cup ɗin ƙasa,da sauri Samha ta iso daidai cup ɗin na kaiwa ƙasa ya tararratse, sweeping ɗin Gashin ta tayi backwards ta juyo tana kallon Ahmad angrily,shima yana kallon ta da Muryar maye tace '' kai.. ma kayi tsalle..kaje ka dawo min da wine ɗina '' ta faɗa glaring hard at him, girgiza kanshi yayi ya matsoeya riƙe hannunta '' mutafi ciki!'' ƙwace hannun ta Samha tayi tana ja baya, Ahmad ya tsaya yana kallon ta pressing his lips together,bai so sauran mutanen gida su san abinda ke faruwa he'd rather take her inside yanzu kafin wani ya ganta,ƙara riƙo hannun ta yayi yana faɗin '' let's go inside my lady '' gantsara masa cizo Samha tayi da sauri ya sake ta yana yarfe hannu, komawa tayi ta jingina da railing ɗin gashin ta nabin Iska tace '' idan zaka tafi,ka tafi..i won't go back where I get nothing but pain...'' Ahmad yayi shiru yana sauraren ta,baro railings ɗintayi tana takowa with uneven steps tazo ta tsaya kusa dashi,idon ta cike da hawaye tana nuna saitin zuciyar ta tace '' it hurts alot..tunda na taso right from child hood,I have only ever received pain...you know...da farko i thought I could bear it..but I was wrong...na kasa jurewa!" Tayi maganar slowly tana share hawayen daya silalo mata, Dr Ahmad kuwa ya kafe ta da ido his expression unreadable,cusa hannun ta tayi cikin gashin ta turning her back to him ta cigaba da faɗin '' i tried so hard don inga ban buƙaci kowa ba,i pretended to be cold and heartless just to avoid getting hurt... Amma na gudu ban tsira ba,I wish I hadn't recovered from schizophrenia....the pain is unbearable...'' maganar tana fita daga bakin Samha cike da jin zafi,tana tuna duk abubuwan da suka faru a baya da wa'yanda ke faruwa yanzu...jin tana jin jiri yasa ta matsa ta riƙe railings ɗin once again, Ahmad yazo ya tsaya gefen ta zuciyar sa ba daɗi ko kaɗan,he wondered what must she have gone through da hartake ji inama bata warke daga rashin lafiya irin wannan ba? Ji yayi tana faɗin '' wasu lokuta inaji inama zan iya dawo da baya...i would have erased some certain moments from existence... Amma abinda ya faru ya faru...'' tayi maganar with a tired sigh, truly ta gaji... sometimes ji take inama ta shiga coma when she wakes up ta manta komai then she could start afresh.. rangaji tayi zata faɗi Ahmad yayi saurin riƙota ta faɗo faffaɗan ƙirjinsa, kwantawa tayi luf,ta lumshe idon ta wishing they could stay like this forever... Shima rufe idonsa yayi, savouring the moment, Bayan mintuna kaɗan Samha ta ɗago kanta daga ƙirjinsa looking into his eyes with a drunken smile dayasa zuciyar sa flipping tace'' You' always there to hold me aduk sanda zan faɗi...i don't like it...kana sani ina dogaro dakai subsconciously....bazaka cigaba da kasancewa taredani ba har abada...'' ta ɓata fuska tana turo baki,she might be drunk Amma abinda take faɗa daga ƙasan zuciyar ta ne, Lumshe sleepy eyes ɗinsa yayi kafin ya buɗe su a wani irin slow yana kallon kyakkyawar fuskar ta yace '' Bazan taɓa barinki ba...i will stick to you now and forever my lady...'' ya ƙarashe maganar brushing a strand of hair daga fuskar ta, her eyes closed and opened slowly hannun ta takai tana shafa gefen fuskar Ahmad in a whisper '' You're the best thing that has ever happened to me.... You were always... always there to help...thank you..'' tayi Maganar tana jifarsa da wani kallo that made him almost lose control,su biyun suka tsare juna da ido her thumb still rubbing at the corners of his lips, iskan wurin na ƙara saukowa da sanyi mai daɗi... His hand firmly gripping her waist,it felt kamar su kaɗaine a duniyar at the moment... with an intoxicated eyes tace '' you're so handsome... I..lo...ve..'' Ahmad stared at her with so much anticipation duk da yasan she was drunk, Amma he had been dying to hear her say it.. idon sa became slightly bigger..ya riƙe numfashin sa waiting for her to complete the sentence sai gani yayi ta kwantar da kanta a ƙirjinsa stopping her sentence mid way..he was disappointed..... swaying ta cigaba dayi '' My lady..mu koma daga ciki..'' ƙwace jikinta tayi pouting cutely tace '' No!'' tareda riƙe ƙugun kallon ta Ahmad yayi from head to toe tasa wata pink over sized t shirt,sai wando shorts irin na maza bai iyarda sauka kan guiwarta ba, ƙafafunta saye da Over sized slippers gani tayi ta ɗauka bata masan na waye ba, gashinta sai bin iska yake..her drunken state made her look so innocent...so tempting...yawu Ahmad ya haɗiye looking away.. Samha na rangaji ta dawo dab da Ahmad ta jefa hannun ta around his shoulders ɗayan kuma tana zane da yatsanta a fuskar shi pouting her pink lips swaying from side to side, riƙeta Ahmad yayi ganin zata faɗi zuciyar sa na tsananin bugawa as he stared down at her, abinda Samha ke masa,the way she has been throwing herself at him za'a iya samun matsala,'' let's. .. just stay here.. you'nd me...bakace kana sona ba?" Gyaɗa kanshi Ahmad yayi his eyes dilating from the way she's tracing his face down to his chest...'' Toh muyi aure kawai tunda kai kaɗai ka damu dani.....i want to stay in your arms forever...'' tayi maganar idon ta na cikowa da hawaye suddenly before she begun sobbing... Ahmad at this point dai ya shiga ƙailula...and dama idan mutum ya bugu ai abinda ke cikin zuciyarsa yake faɗa ko? Does it mean abinda Samha ta faɗa she meant it? Patting ɗin bayanta ya shiga his brain was confused..Bai san idan ya yarda da abinda ta faɗa ba or not... Ji yayi ta dena kukan and she wasn't moving,ajiyar zuciya ya sauke before he scooped her into his arms ya wuce ciki da ita,part ɗin Amreesh ya nufa da ita, buɗe ido tayi suddenly ta fara cilla ƙafa tana kuka tana faɗin bazata tafi can ba... Ahmad was stunned... Reverse yayi ya nufi part ɗinsa da ita,saman gadon shi ya shimfiɗe ta,ya miƙe zai tafi Samha ta wani jawo shi and he fell back on her... Ahmad almost went bonkers..cuz what the heck!! Buɗe drowsy eyes ɗinta tayi suka shige cikin nasa that looked troubled cuz jiyake kamar yana saman garwashi, zuciyar sa na bugawa fiye da ƙa'ida'' You're so Handsome....like....ban taɓa ganin wanda yakai ka kyau ba...and your lips are so cute...your hot abs... '' riƙe hannun ta dake yawo a jikin sa yayi jin yanda jikin sa ya ɗau zafi,and his body was reacting to her touch in a very..very bad way'' Sleep my lady '' Ahmad ya faɗa da sauri ya miƙe yayi hanyar fita,da sauri Samha ta biyo shi hugging him from behind, wani irin dogon numfashi Ahmad yaja... Yana ji kamar notikan kanshi sun fara kwancewa...cije leɓensa yayi,idonshi na Lumshewa suna buɗewa, har kanshi ya fara sarawa,soon enough ciwon ciki zai biyo,cire hannun Samha dake manne da ƙirjinsa gam yayi, turning around murya na rawa yace '' pls kije ki kwanta '' maƙe kafaɗa Samha tayi tana ƙara shigewa jikin sa tace '' Ni sonake mu kwana tare..'' tayi maganar tana turo baki, Ahmad yaji kamar ya saki ihu, '' but we're not married..'' murmushi Samha tayi '' Then let's get married now... daga yanzu..ni matar kace... okay?" Cireta ya farayi daga jikin sa amma ta maƙalƙale shi '' wayyo na shiga uku Ni Ahmad''samha ta ƙyalƙyace da dariya tana Wani irin rungumo shi jikinta,she just like the warmth of his body and the way he smells... riƙe da ita Ahmad ya koma saman gadon ya shimfiɗe ta, ya kwanta gefen ta duk da yanda brain ɗinsa ke screaming no!! Haka ya danne feeling ɗin dake taso masa ya lumshe idon sa ji yayi Samha ta matso ta saƙalo hannun ta hugging his neck tightly,wani irin zabura Ahmad yayi..his heart beat har cikin ƙwaƙwalwar sa yake ji... ajiyar zuciya ya sauke yana rayawa lallai duk wanda yaba Samha wannan wine ɗin ya cuce shi wallahi.... ************ Kwance yake rubda ciki idon sa sunyi wani zuru kamar mara lafiya slowly ya juyo ya kalli fuskar Salmah dake sharar bacci ta wani yi wawan kwanciya jikin ta duk waje, slowly idon sa ya sauka a ƙirjinta then her thighs, lumshe idonsa yayi yana ƙara damƙe cikin sa dake bala'in ciwo... wannan ne karo na farko dayake experiencing abu haka, shiko lokacin da yake teenager Bai taɓa wet dream ba ko yaji irin wannan ciwon till today and hell man... it's not a good experience wallahi,idon shi sun wani ƙanƙance yana numfashi da sauri,ji yake kamar marar shi zata fashe, Matsawa yayi kusa da Salmah ya jawo ta ya rungume yana sauke ajiyar zuciya his hands moving to rub on her thighs...he felt like a pervert taking advantage of her Amma ya zaiyi? Yanayi ya kawo hakan, raba jikin su yayi moving his hand to rub on her chest, smooching and fondling it,juyi tafara slightly,matso da baƙin sa Amreesh yayi wanting to kiss her tayi wani mugun juyi ta buge masa baki... Matsawa Amreesh yayi da sauri yana dafe bakin shi, idonshi moving from side to side yaji wani gum cikin kansa dukar ta shigesa gaskiya.... Ƙara Matsawa yayi for the second time being very cautious this time around... Har ya sauke hannun sa a ƙirjinta for the second time ta motsa kafar ta hitting him hard on his groin hannun ta ya buge hancinsa,sai ga Amreesh kwance ƙasa ... clutching his groin tightly yana mirgina a ƙasa '' Ahhh!" Ya faɗa da ƙarfi sai kuma yayi saurin dafe bakinsa, his hair scattered over his face..'' pays for being a pervert Emrys..'' ya faɗa under his breath tareda miƙewa ya koma saman carpet ɗin ya kwanta kawai...he wasn't about to get another shot... WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 🍁 🍁17 Chapter sixty five: Khaleel.... 07:00am Kwance suke in a very weird style suna facing juna sai ƙafar Samha on his waist and his hand wrapped around her waist sun wani ƙanƙame juna Ƙifta idon ta ta shiga yi kafin ta ware su akan fuskar Ahmad dake kusa da tata, murmushi tayi tana shafa gefen fuskarsa atunanin ta mafalki ne,buɗe idon shi yayi jin ana shafa fuskar shi and his slightly sleepy red eyes fell into foxy ones... Suka kafe juna da ido na tsawon lokaci hannun Samha still on his face '' Kin tashi?" Deep husky voice ɗinsa pierced her ears jinjina kanta tayi almost immediately su biyun suka kalli position ɗin da suke...zaro ido sukayi su biyu kafin da wani irin sauri suka tashi zaune each moving to the end of the bed,duk abinda samha tayi jiya in her drunken state ya shiga dawo mata akai.. especially yanda ta dinga laƙe ma Ahmad throwing her self at him,yanda take complementing abs ɗinsa and

Chapter 41 of 52