ta riƙe hannayen sa tana faɗin ƙara canjawa to another color
Rufe idanun sa yayi and when he opened them,they were pale green truly looking like 'cat eyes'
Salmah was so amazed and happy too,wani irin farin ciki take ciki an indescribable one. "Nima bari in rufe idanu na su canja kala" tafaɗa tana rufe idanun ta,and when she opened them they were still the same 'sun canja' ta tambaya girgiza kansa kawai yayi, she rolled her eyes.
Shi dai se Binta yake da kallo, something he has noticed to be doing Wanda ba ɗabi'ar sa bane! Idan ya kalli mutum sau ɗaya thats all,but with her? It's different he just keeps staring
Ya kuma ji kawai he wants to see this girl happy
Bayan wani lokaci tace 'toh idon ka na komawa baƙi?'
"Only when I get angry" ya faɗa yana ƙarawa da 'as a child '
"Amma yanzu baka fushi"? Ta tambaya curiously jin jina kansa yayi "me yasa?!"ta sake tambaya " i have already told you,I suffer from alexiythemia a condition that doesn't allow you to feel"
"Oh na manta" ta faɗa tana kallon sa,shima ita yake kallo yanajin wani abu pulling him like a magnet,ajiyar zuciya ta sauke sannan ta ciro berries ɗin da ga aljihun wandon ta miƙa masa tayi tana jefa some into her mouth
" You didn't wash them,ƙila suna da wani cuta and you just ate it like that " ya faɗa yana ƙin karɓar wanda ta miƙa masa, kwashe wa tayi da dariya tana faɗin" yo cuta tanawa kuma? Ai se dai Allah ya bamu lafiya, beside eating few unwashed berries won't make u sick,ka gwada" ta faɗa tana kusanto da berries ɗin to his mouth,ƙin buɗe bakin sa yayi she shrugged her shoulders taci gaba da shan abinta
Shikam tana matuƙar bashi mamaki buɗe baki yayi da niyar magana ta tura masa ƙwara biyu ta rufe bakin sa da hannun ta,tana faman dariya
Waro ido yayi cuz he didn't expect it "eat it" ta faɗa dai dai kunnensa ,badan yayi niya ba ya taune da sauri ya haɗiye,saboda yanda yaji wani yaryar when she whispered in his ears
Se da ya haɗiye sannan ta sake shi ta kwasa da gudu
And before he could stop himself SE gashi biye da ita
Gudu suke suna rounding ɗin wurin ya kasa kama ta kuma yaƙi ya dena Binta
Se da suka yi haka sai biyar sannan ya cafko ta and they fell on the grass
Dariya take tiƙa kamar me shi kuma se panting yake
Juyowa tayi suna facing ɗin juna,hannu ta kai tana cire masa yan hakukuwan da suka laƙe gashin sa
"Why did you do it" ya faɗa murya ƙasa "ai dole in ko yama" ta ƙarashe maganar tana murmushi "how to be dirty"? Ya faɗa yana ɗage hira, girgiza kanta tayi Sannan tace" yanda ake jin daɗin rayuwa without being serious all the times,wasu lokutan dole mutum ya rufe ido yayi wasu abubuwan,ka gane?" Ta faɗa tana waro almond eyes ɗin ta, jin jina kansa yayi
Suka cigaba da kallon juna their hearts beating wildly in their chests
************Samha******
Tun lokacin da suka gama breakfast da ta shigo ta kwanta da niyar Bacci amma ta kasa, zuciyar ta na mata wani irin nauyin da batassn dalilinsa ba. Kamar tana kewar wani abu, she's longing for something or someone, someone she knew too well,she didn't dare admit it or at least she didn't want to. Amma tasani sarai,cikin yan kwanakin nan, kullum cikin tunanin sa take ,when closes her eyes she sees him,idan tana Bacci tayi mafalkin sa"ughhh, me yake damu na ne?" Ta faɗa tana ɓoye fuskar ta cikin pillow at the same time hitting the bed da ƙafafun ta.
Miƙe wa tayi zaune tana maida gashin ta baya,tayi shiru staring at one place. Miƙewa tayi fita zuwa terrace dake ɗayan palorn nan na sama ,ta ɗaga labulen wurin and she was surprised to see ƙofa a wurin,buɗe ƙofar tayi tafita
It directly led her zuwa gaban gidan,akwai kujeru awurin incase if u wish to sit.she was amazed. Tunda suka zo gidannan this Is the first time she stepped out and the view was magnificent. Itace ne jere side by side,then a drive way SE anyi tafiya kafin a Isa gate. Wurin itacen kuma akwai Benches mutum ze iya ganin titin da aka shinfaɗa a unguwar gine gine suna kama da juna You can't see a single soul at the moment, unguwar masu kuɗi indeed.
Tsayawa tayi wurin,rana ta fito amma ba zafi and the sun rays looked weak,iska me daɗi na kaɗawa the trees swaying from one place to another,ko ina yayi shiru,ga wani irin sensation da iskan ke sata tanaji aduk ilahirin jikin ta,the kind that gives u goosebumps and make you weak to the knees
It carries along with it wani irin kaɗaici da emptiness,yanda mutum zaiji gaba ki ɗaya yarasa inda ze sa kanshi,U have everything but you long for something else
Abinda Samha take ji kenan at the moment
A hankali laɓamɓanta suka fara motsawa tana waƙar da suke yi ita da Salmah aduk sanda suke cikin kaɗaici
🎼 𝑇ℎ𝑒𝑟𝑒𝑠 𝑎 𝑓𝑒𝑒𝑙𝑖𝑛𝑔 𝑖𝑛 𝑚𝑦 ℎ𝑒𝑎𝑟𝑡,𝑤ℎ𝑖𝑐ℎ 𝑖 𝑑𝑜𝑛'𝑡 𝑑𝑎𝑟𝑒 𝑡𝑜 𝑠𝑎𝑦🎼
🎼 𝑜𝑟 𝑚𝑎𝑦𝑏𝑒 𝐼'𝑚 𝑎𝑓𝑟𝑎𝑖𝑑, 𝑎𝑓𝑟𝑎𝑖𝑑 𝑜𝑓 𝑡ℎ𝑒 𝑢𝑛𝑘𝑛𝑜𝑤𝑛 🎼
🎼𝐼𝑡𝑠 𝑔𝑟𝑜𝑤𝑖𝑛𝑔 𝑖𝑛𝑠𝑖𝑑𝑒,𝑖𝑡 𝑠𝑢𝑓𝑓𝑜𝑐𝑎𝑡𝑒𝑠 𝑚𝑒🎼
🎼𝑤𝑒 𝑎𝑟𝑒 𝑤𝑜𝑟𝑙𝑑𝑠 𝑎𝑝𝑎𝑟𝑡,𝑦𝑒𝑡 𝑦𝑜𝑢 𝑎𝑟𝑒 𝑚𝑦 𝑤𝑖𝑠ℎ,𝑦𝑜𝑢 𝑎𝑟𝑒 𝑚𝑦 𝑑𝑟𝑒𝑎𝑚,𝑦𝑜𝑢 𝑎𝑟𝑒 𝑎𝑙𝑙 𝑖 𝑤𝑎𝑛𝑡🎼
🎼𝑖𝑡𝑠 𝑎 𝑓𝑒𝑒𝑙𝑖𝑛𝑔 𝑖 𝑠ℎ𝑜𝑢𝑙𝑑 𝑛𝑒𝑣𝑒𝑟 ℎ𝑎𝑣𝑒,𝑏𝑢𝑡 𝑖 𝑐𝑜𝑢𝑙𝑑𝑛'𝑡 ℎ𝑒𝑙𝑝 𝑖𝑡🎼
🎼𝐼 𝑓𝑒𝑒𝑙 𝑙𝑜𝑛𝑒𝑙𝑦, 𝑤𝑖𝑡ℎ𝑜𝑢𝑡 𝑦𝑜𝑢,𝐼'𝑚 𝑖𝑛𝑐𝑜𝑚𝑝𝑙𝑒𝑡𝑒, 𝑎𝑛𝑑 𝑟𝑖𝑔ℎ𝑡 𝑛𝑜𝑤 𝑖 𝑙𝑜𝑛𝑔 𝑓𝑜𝑟 𝑦𝑜𝑢.... Ta kasa ci-gaba da waƙar saboda nauyin da zuciyar ta take mata ,ga wasu zafafan hawaye da ke zuba a idon ta. She knows what she's feeling and she feels wata rana hakan ze iya zama matsalaand she's impulsive what if she does something wrong " ya Allah" ta faɗa tana duƙe wa awurin,fashewa tayi da wani irin kuka tana rufe bakin ta kada aji. She truly feels lonely
SE da tayi me isar ta, ta tashi ta koma ɗakin su directly toilet ta tafi tayi wanka ta canja kaya zuwa wasu Black tomboy outfits
Ta kwanta tayi shiru
Wayar ta tayi ƙara hakan yasa ta jawo taga wake shirin da murna
Tashi zaune tayi lokacin da tayi tozali da message ɗin dake screen ɗin 'sleepy eyes' shine yafi ɗaukar hankalin ta it was Dr Ahmad,she had his number tayi mamaki sosai ,buɗe message ɗin tayi
'_𝐻𝑒𝑦 𝑓𝑜𝑥𝑦 𝑒𝑦𝑒𝑠,𝑚𝑖𝑠𝑠𝑖𝑛𝑔 𝑚𝑒,ℎ𝑢ℎ?😉_
Thats all,wani irin mahaukacin bugu zuciyar Samha take and her hands were shaking ajiye wayar tayi ta kwanta tana dafe ƙirjinta
She didn't reply but, Allah ya sani wannan message ɗin kaɗai yayi elevating ɗin mood ɗinta although he should have said he missed her instead
************Dr Ahmad*******
Zaune yake cikin office ɗin SA,ga tulin aiki gaban sa amma ya kasa concentrating,his feelings for Samha are skyrocketing,Ako da yaushe ita yake tunani in everything he does and he misses her so much.wayar sa ya ɗauka ya tura mata message ɗin da ya daɗe da typing but he wasn't sure if he should send it or not. After contemplating much,ya tura yana jiran reply cuz yasan taga message ɗin, amma har wucewar mintuna she didn't reply
Ajiyar zuciya ya sauke ya miƙe ya tafi ya tsaya bakin window
Wallahi yarinyar nan has 'turned his world upside down ' kafin ya haɗu da ita he was fine,he was a perfect workaholic Amma tunda suka haɗu he often finds himself spacing out, tunanin ta ya sha masa kai, and it's affecting his performance! He never thought zau taɓa son wata ya mace har haka ba,not especially a teen brat!
Turo ƙofar tayi bakin ta ɗauke da sallama, tsayawa tayi tana ƙare masa kallo he really is perfect. Tasan a asibitin nan ba ita kaɗai bace ta mace akan Dr Ahmad,but she feels she will do anything to have him! Koda be son ta,they should just have one night stand, Amma yaƙi and she isn't ready to give up hakan yasa ta canja takunta treading carefully yanzu slightest opportunity take Nema,and she will utilize it. Murmushi me kyau ta saki tana ƙarasowa ciki, Dr Haleemah ke nan, farar bafulatana, kyakkyawa, ko ina acike Masha Allah, babu wani lafiyayyen namiji da zai ganta yaƙi,ciki da wajen asibitin mutane na neman damar one night stand da ita amma taƙi, she served her self in a golden platter to Dr Ahmad,amma fir mutumin nan yaƙi. and she can't give up,she wants him at any cost. Bayan ya ajiye files ɗin dake hannun ta,ɗan gyaran murya tayi ,cuz har yanzu Dr be juyowa ,tun lokacin da ta shigo yasan itace,saboda ita kaɗai ke shigowa office ɗin sa without permission
"Sannu ko doctor" ta faɗa cike da ƙwarƙwasa da karye murya, ganin ya juyo tawani yi luuu da idanun ta in a seductive manner
Ɗauke idanun sa yayi ya maida yaciga da kallon window, abubuwa dayawa na masa yawo akai and he just can't seem to find the solution. Barin bakin windown yayi ya dawo ya zauna, ganin hakan yasa Dr Haleemah sakin wani munafikin murmushi,zata fara magana his phone buzzed kamar baze duba ba can dai ya ɗauka ya duba
𝐹𝑜𝑥𝑦 𝑒𝑦𝑒𝑠💖
_𝐼 𝑑𝑖𝑑𝑛'𝑡 𝑚𝑖𝑠𝑠 𝑦𝑜𝑢,𝑘𝑢𝑚𝑎 𝑘𝑎𝑑𝑒𝑛𝑎 𝑘𝑖𝑟𝑎𝑛𝑎 𝑓𝑜𝑥𝑦 𝑒𝑦𝑒𝑠!!!
_😠
Wani irin kyakkyawan murmushi Dr Ahmad ya saki, zuciyar sa sakayau he felt happy
Message ɗin da Samha ta turo meant that tayi kewarss.
Tsayawa Dr Haleemah tayi daga maganar da take ganin Dr Ahmad na murmushi, it's really rare to see him smile and hell does he look so charming.....
WAYE SHI? (Behind the mask) By autumn 17
Chapter ten: I'm not a pervert
𝑊𝐴𝑌𝐸 𝑆𝐻𝐼
(𝐵𝑒ℎ𝑖𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑘) 𝐵𝑦 𝐴𝑢𝑡𝑢𝑚𝑛 17
𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 1-6 𝑖𝑠 𝑖𝑛 𝑎𝑟𝑒𝑤𝑎 𝑏𝑜𝑜𝑘𝑠
(𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 𝑑𝑎𝑦𝑎 𝑧𝑢𝑤𝑎 𝑠ℎ𝑖𝑑𝑎 𝑛𝑎 𝑎𝑟𝑒𝑤𝑎 𝑏𝑜𝑜𝑘𝑠)
Chapter ten: I'm not a pervert!
Miƙewa yayi yana faɗin "sorry Dr ,wani uzuri ne ya kamani,zamu haɗu wani lokacin" ya ƙarashe maganar yana haɗa hannayen sa alamar ban haƙuri
Kallon sa kawai Haleemah take kamar ta samu tv,ya bata mamaki sosai! Ke nan duk maganganun da take beji ba? Wani irin tuƙuƙi zuciyar ta keyi but she masked it up with a smile "no worries" ta faɗa tana miƙewa ita ma . Gaba take yana biye da ita bayan ya kulle ƙofar office ɗin sai faman juya mazaunai take shikam bemasan tanayi ba dan gabaki ɗaya hankalinsa ya tafi akan Samha.
The nurses passing by seemed to notice what was going on,and ppl were already talking about it,ita kam Dr Haleemah Babu abinda ya dameta game da abinda mutane ke faɗa, they say' u can't shame the shameless ' wannan karin maganar yayi dai dai da Dr Haleemah
Duk tana lure da abinda ke faruwa,not just her a asibitin nan have feelings for Dr if the others are so afraid or so shy to express it why should she? Shin it's ba daban take dasu ba?
Duk inda suka wuce se kaji ana gaishe dasu, Dr Haleemah se ƙoƙarin shige masa take kamar akwai wani alaƙa a tsakanin su but there's none kowa ya sani.
The other female nurses na SE bin Dr Ahmad suke da namujiya kamar su haɗiye sa.
The male nurses ɗin kuma haushi suke ji sosai yanda kusan gabaki ɗaya all the females, idanun su na akan Dr Ahmad kamar su sauran ba maza bane
Dr Haleemah ta ɗan juyo tagani idan Dr Ahmad was even looking, Amma koda ta juyo, haushi ne ya turnuƙe ta,is this person alright?
Does he have no feelings? Ki take kamar ta rufe sa da duka,
She was so lost in looking at da batassn sun kawo karshen hallway ba kuma ya kamata su juya 'ƙum' kake ji Dr Haleemah ta gwarekai. Wata irin kururuwa ta saki saboda azaba,Dr Ahmad da ya shiga duniyar tunani ya juyo da sauri, amma other Drs were already there mata da maza se sannu ake tama Dr Haleemah. Sannu yayi mata shima kafin yayi excusing ɗin kansa ya fice completely
Ganin hakan wani kukan baƙin ciki Dr Haleemah ta saki. It was her friend Dr Ameena that helped her up zuwa office, sauran Drs sun bi su da sannu
Suna shiga office ɗin Dr Ameena ta zaunar da Dr Haleemah on one of the couches ta tafi ta ɗiba mata ruwa daga dispenser dake ɗakin
Kuka sosai Haleemah take "meyasa? Meyasa Dr Ahmad baze ganni ba ? Why can't he b lyk other men?" Sosai take risgar kuka tare da miƙewa ta na juyawa gaban Dr Ameena asking for answers
Ajiyar zuciya Dr Ameena ta sauke kafin ta zaunar da Dr Haleemah ta fara lallashinta bayan ta dena kukan ta miƙa mata ruwan ta sha sannan ta gyara zama tana faɗin"kina da duk abinda wani namiji ze gani yaji yana son mace Haleemah, shima Drn nan daki ke gani na tabbata ƙarfin hali kawai yake" sosai Dr Haleemah ta nutsu tana sauraren jawabin Dr Ameena"i can help you achieve ur goal" Dr Ameena tafaɗa tana kallon Dr Haleemah"faɗamin inaji" Dr Haleemah ta faɗa da sauri, matso wa Dr Ameena tayi whispering something (Dani dai banji ba ) cikin kunnen Dr Haleemah
Jim Dr Haleemah tayi tana kallon Ameena,why on earth didn't she think about it? Rungume Dr Ameena tayi cike da farin ciki "nagode sosai ƙawata,why didn't I think about it?"
"Because I'm here to that for you" Dr Ameena ta faɗa disengaging from the huge
Da sauri dr Haleemah ta kimtsa kanta tana faɗin bara inje in fara shiri,zan neme ki. Ta ƙarashe maganar tana fita daga office ɗin sannan ta rufo ƙofar
Wani irin ƙayataccen murmushi Dr Ameena ta saki sannan ta miƙe tana faɗin 'in ur dreams'
*********SAREESH******
About 12pm suka dawo cikin gidan,suna shigowa dai dai da sauko War Samha from upstairs binsu take da kallo irin na tuhuma, tun tuni da ta tura ma Dr Ahmad saƙo,she was waiting for reply but there was none and each passing minute increases her anxiety shine yasa ta fito down stairs to distract herself,se kuma ta haɗu da waɗannan kamar wa'yanda aka tsinto daga bola.
Kuma ta ga kwanakin nan kusan koda yaushe wannan me shuɗin idon na manne da mahmah, kuma yanzu ita da yayar tata don't get to spend much time together,she didn't like this
Tsuke fuska tayi tana ƙarasa saukowa,ido suka haɗa da Amreesh ta wani harare sa tana murguɗa masa baki.
Kau da kansa yayi kamar Be gani ba. The girl is obviously jealous he can see it.
Salmah ko SE rarrabar ido take kamar wata wacca tayi ma sarki laifi.
Shaking ɗin kanta Samha ta yi bayan idanun ta sun sauka a hannayen su dake sarƙe dana juna,ƙara kallon Amreesh tayi dake kallon Salmah,she seemed uncomfortable. '
'this person is changing my innocent sister, ba ze yiyu ba' ta ayyana aranta
"Are You okay" Amreesh ya tambayi Salmah,jin jina kanta tayi slowly idanun ta na dawo akan Samha, murmushi Samha tayi Sannan ta jawo Salmah tana faɗin " Mah-mah,muje zan nuna maki wani abu" A zahiri babu abinda zata nuna matan,she just wants to separate her from this person, murmushi Salmah tayi zata bi ta Amreesh yayi saurin riƙo ɗayan hannun ta, juyowa sukayi ita da Samha, yana kallon Samha yace"muje ki taya Ni wanka" yana gama faɗar hakan be jira abinda zata ce ba ya ɗauke ta chak yayi sama da ita
Samha tsaye take awurin kamar an dasa ta . How shameless!!! Ta faɗa tana buga ƙafafun ta in a frustrated manner ɗago idanun ta tayi ta kalli stairs case dai dai ya juyowa,yawani kashe mata ido! She couldn't believe it, mutumin da take ma kallon innocent Ashe Ashe, tsuki taja tana ƙunƙuni ta zauna saman ɗaya daga kujerun ta kunna tv ......
Tun lokacin da Amreesh ya ɗauke ta ta ɓoye fuskar ta,ta rufe idanun ta,she felt so shy,SE ɗaya ajiye saman gadon sannan ta buɗe idanun ta,they stared at each other kafin ta saki wani murmushin kunya tana rufe fuskar ta da pillow,he couldn't understand why the reaction?
Juyawa yayi ya shiga toilet,jin ya rufo ƙofar yasa ta tashi zaune,ta lula duniyar tunani har ya fito bata San ya fito ba. Se da yaƙaraso ƙamshin shower gel ɗin SA nashiga hancin ta, his hair was dripping wet, towel ɗaure a ƙugun sa. Sun yi kusa sosai har tanajin saukar numfashin sa a fuskar ta. Ɗan ja da baya tayi , her heart was racing,idanun ta sun fito saboda tsoro. Yayi hakan ne kawai dan ya gani if he will feel abinda yaji ɗazu but he felt nothing. Hannun sa yakai yana shafa gefen fuskar ta,rufe idanun ta tayi tana ƙara ƙame jikin ta wuri guda, jikin ta har ya fara rawa. Matso da fuskar sa yayi, slightly brushing his lips on hers,duk da haka ba abinda yaji. Ita kam lokacin da lips ɗinsa yayi brushing nata,she felt like an electric current running through her veins, numfashin ta kamar ze ɗauke. Ganin how uncomfortable she was yasa ya matsa.
Yana ƙare ma fuskar ta kallo " aren't you going to bath"? Taji saukar sexy voice ɗin sa a kunnen ta , da sauri ta miƙe ta faɗa baye ta rufe ƙofar tare da jingina bayan ta,tana sauke numfashi. Ta daɗe tsaye kafin ta cire kayan ta, ta shiga wanka.
Tsaye take gaban madubi yana shafe shafensa amma hankalinsa wasn't there at all. Daga karshe dai ya haƙura da tunanin ya ƙarasa abunda yake ya ɗauko wata riga orange color da wando jeans Black color yasa yana feshe jikin sa da turare.
He smelt so good and he looked....🤭
Bakin gado ya zauna yana ɗaukar wayarsa from bedside ya fara danna wa.
Jim tayi bayan tagama wanka . She didn't know what to do saboda bata da kaya a ɗakin and Bata sani ba ko Amreesh yana ciki. Tunawa da tayi he didn't have feelings ya bata courage ɗin fitowa daga bayen,gashin ta naɗe cikin towel tana cigaba da tsane gashin. Ga baki ɗaya jin ta take a takure,and she felt so shy Amma ta dake kawai. Miƙewa yayi ze fita,ita kuma ta kawo tsakiyar ɗakin kawai towel ɗin ya kunce ba burki se ga towel a ƙasa.and they both were looking at each other,ihu ta kurma ta juya da niyar koma wa toilet tsantsin tile ya kwashe ta,taje suuu zata faɗi, da zafin Nama ya isa wurin yana ƙoƙarin taro ta, but instead they both fell together his face buried in her chest. Ɗauke wa numfashin ta yayi na wucin gaɗi,cuz WHAT THE HELL!!!! Wannan ne karo na farko da Abu makamancin wannan ke faruwa. And she was naked under him, damn! Da sauri Amreesh ya ɗaga ta,he was so confused, hanyar fita yayi almost tumbling on his way out. He was blushing intensely,ga wani irin kunya da ya rufe sa,he had never seen a naked woman and today he was.... Fuskar shi yayi wani irin pink and his ears turned red. Zama yayi a palorn sama,ya zuba ma kansa ruwa a cup yana kwankwaɗa and the image of what happened reappeared in his eyes,ai ko ya sarƙe. Ga baki ɗaya ya rasa nutsuwar sa. Bayan ya dena tarin, jingina kansa yayi a headrest ɗin sofan ya rufe idanun sa, da sauri ta buɗe su ganin image perfectly carved in his head and weird ideas were forming in his head. "I'm not a pervert" ya faɗa da ɗan ƙarfi, karaf!, se a kunnen Dr Ahmad.
Ƙaraso wa Dr Ahmad yayi yana karantar yanayin Amreesh,duk fuskar sa tayi ja kamar tumatur, "Baka da lafiya ne zaki"? Dr Ahmad ya faɗa yana zama kusa da Amreesh, "I'm fine" yayi reply after a while
"To meyasa fuskar ka tayi jaa haka? And ur ears?? Wait don't tell me..." tuntsire wa da dariya Ahmad yayi har yana faɗowa daga kujerar,ya riƙe cikin sa ga hawaye na fita saboda tsabar dariya. Shi se yanzu ma ya gane abinda Amreesh yake nufi da 'i'm not a pervert ' Shidai Amreesh bece komai ba cuz he was still blushing,gawani ɗumi da fuskar sa tayi and to make it worse this fellow is laughing at him.
Se da Dr Ahmad yayi dariyar me isar da sannan ya tashi ya zauna yana dafa kafaɗar Amreesh yace "man ke nan Madam koro ka tayi daga ɗakin?" Ture hannunsa Amreesh yayi daga kafaɗar sa yana faɗin ''banson sa ido'' sakin baki Dr Ahmad yayi yace ''lallai,kaji Hausa,my man, amma dan Allah ka daure ka faɗamin abinda ya faru'' Ahmad ya ƙare maganar da wata sabuwar dariya,ɗan ƙaramin tsuki Amreesh yayi sannan yace ''leave me alone'' ya faɗa yana ƙara tsuke fuska tare da lumshe Idanun sa. Shiru wurin yayi after wards na Yan mintuna kafin Dr Ahmad ya gyara zaman sa in serious tone ya dafa kafaɗar Amreesh tare da faɗin ''man, yaushe zaka tafi zakee family residence "? Shiru Amreesh yayi kamar be jiba cuz shi har mantawa ma yake wai yana da wani family can, he has spent his life all alone ba kowan da ke neman sa and he was too cold to care, acikin familyn there's only one person he calls from time to time it's 'Old man zakee' granpa ɗin sa, jin yayi shiru yasa Dr Ahmad faɗin ''yakamata ka manta da komai,ka tafi can and introduce ur wife to them Dan ba asan Abinda gobe zata haifar ba! And ur dad also has the right to know,so pls'' Dr Ahmad ya faɗa duk da besa ran Amreesh zai amsa ba.bayan wani lokaci yaji yace'' i have no plans on going there anytime soon in bada wani dalili ba'' kallon sa Dr Ahmad yayi,yayi mamakin jinsa yayi magana me tsawon haka, ajiyar zuciya ya sauke tare da faɗin ''Allah ya kawo dalilin ''ganin kallon da Amreesh ya ke masa yasa shi saurin ƙarawa da "dalili me kyau'' ya ƙarashe maganar yana kashe masa ido guda, girgiza kansa Amreesh yayi yana faɗin 'Allah ya shiryeka' sannan ya miƙe yanufi ɗaki,se kuma ya tsaya for few seconds kafin ya juyo ya nufi downstairs. Shidai Ahmad se binsa yake da kallo yana gimtse dariya. Dawowa saitin Dr Ahmad yayi yace ''find school for that brat!'' "wa?" Dr Ahmad ya tambaya duk da yasan Samha yake nufi ''Samha'' Amreesh ya faɗa a taƙaice "meyasa'' Dr Ahmad ya sake tambaya ''tana damun mu nida matata '' ya ƙarashe maganar yana sauka down stairs
Ahmad kam shiru yayi kamar wanda ruwa ya cinye 'is this guy being possessive?' ke nan ansamu cigaba in his condition ' wannan tunanin yasa Dr Ahmad jin wani farin ciki. Miƙewa yayi ya nufi ɗakin sa his thoughts drifting back to Samha ko ina take? Tura ƙofar ɗakin yayi dai dai tazo fitowa sukaci karo, baya baya tayi zata faɗi yayi saurin taro ta by holding her waist,ita ko ta wani irin waro ido, saboda batay tsammanin zai zo ba , lokacin da Amreesh ya ɗauke Salmah suka tafi upstairs bayan tagaji da kallo she decided to go and check ko yayi mata reply,amma lokacin da ta hauro ta ɗan tsaya tana kallon corridorn wurin there were about three rooms and a corner '' to waɗannan ɗakunan na waye" tayi tambayar a fili kafin ta fara bi tana buɗe su one by one,ta fara daga corridorn inda yar kwanan nan ,tayi mamaki da taga study room ne, everything was neatly arranged, se ɗakin dake bayan nasu ba kowa ciki, se ɗakin su and the final one daya kasance na dr Ahmad, shiga tayi ɗakin dr Ahmad ɗin straight ta wuce gaban madubi inda taga turaruka daban daban, ɗauka tayi ta fesa kowane daga ciki, sannan ta haye gadon tana tsalle tsalle tana dariya she was so happy. Se da tayi ta gaji sannan ta sauka ta nufi ƙofa,har zata fita wani turare ya kama idon ta,komawa tayi ta ɗau turaren me suna 'heat' ya bala'in yi mata kyau,ga ƙamshin sa na daban '' na samu'' ta faɗa tana tura sa cikin aljihun wandon ta sannan ta nufi hanyar fita, tana tsaye bakin ƙofar aka turo ƙofar and here they are...
Kallon juna suke, their hearts beating wildly,ga ƙamshin turaren da ta baɗa duk ya cika masa hanci,yana rikita masa tunani,itako zuciyar ta se bugu take for 2 reasons. Na farko saboda turaren da ta ɗauka,na biyu kuma for the fact that she missed him and she didn't expect
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 6 Chapter of 52