mutafi!" Cike da bada umarni yayi maganar sannan yayi gaba batareda yayi noticing Samha ba,riƙo hannun Samha tayi suka bi bayan shi Samha was stunned a bit jin yanda yay maganar, bayan sun iso har ya shiga ya fito yana kallon Samha from head to toe'' wannan fa?'' yayi maganar a ɗaɗdage Ra'esah ta fara ina ina '' ƙawata ce zatayi kwana ki ''...
'' gidan uban ki ne da zaki kawo mana gayyar...'' kafin ya gama a high kick landed on his jaw yayi baya baya ya faɗi tus! Kanshi na wani irin ciwo, Ra'esah ta saki baki tana kallo '' idan ina a wuri ba'a zagi...U get it?'' Samha data rage tsawo tadawo daidai level ɗinshi ta faɗa tana waro ido, zafin da IB keji yasa baiyi magana ba kawai ya gyaɗa kai '' good!" Samha ta faɗa tare da miƙewa ta buɗe ma Ra'esah ƙofa suka shiga suka zauna
Kusan minti biyar kafin IB ya miƙe ya shiga motar ya jasu mamaki ya kasa barin shi, through out the ride was silent....
Zaune Amreesh yake rike da paper, slowly yayi unfolding paper yana karanta abinda ke ciki
“ _The_ _game_ _is_ _still_ _on_ ....!”
*_Yours_* *_Anonymous_*
Naɗe paper yayi, Dr ne ya shigo to examine him Salmah tareda shi, turjewa Amreesh yayi akan sai an sallame shi,he didn't want to stay in the hospital duk yanda Dr yaso yayi convincing ɗinshi yaƙi dole aka sallame su... They didn't have much with them hakan yasa the journey was easy don ko Ahmad bai sani ba
Riƙe da hannun ta ya shigo gidan walking majestically mutanen parlor sukayi musu Chaa da ido,no body spoke...no body said a thing,idon khaleel pinned on her yana haɗiyar yawu at the same time he had a recall of what happened ranar, maraƙisiyya,saudat, Mariya da Azeezah weren't in attendance...
Suna shiga ɗakin su ya rufe ƙofar ya jawo ta suka faɗa saman gado she gasped '' Amreesh ciwon k..." '' shhh!" Ya katse ta kafin ya fara cire hijabin dake jikin ta bata hanashi ba ta dai lumshe idonta, ajiyar zuciya Amreesh ya sauke afterwards ya mayar da ita gefe suna facing juna '' Don't ever try to leave me again... I can't take it!" Tsareta yayi da ido kawai without saying a thing ya jawota ya rungume....
**********
Kwanaki sun cigaba da tafiya, Salmah was taking care of Amreesh with so much love and affection, Samha da Ra'esah suka ƙara kusanci for all the days Samha ta zauna a gidan su... IB ma yasha duka not once wurin Samha,duk da Ra'esah taƙi faɗa mata abinda ke faruwa hakan bai hana Samha koya mata self defense techniques data sani ba,tun bayan tafiyar Samha Ahmad became more and more busy har yanzu Dr Haleema bata haƙura da ƙudurinta ba she's just waiting for a perfect chance... Ranar Christmas Samha ta dawo daga gidan su Ra'esah it remained just few more days kafin new year, Amreesh ba zaune yake ba rather yana zuba ido yaga ta inda anonymous zai yi striking so he counters
On the 26th bayan Amreesh ya tafi wurin aiki, Salmah tana zagayen gidan taking a tour ta kawo wurin wani swimming pool,ruwan ciki were deep blue she was astonished,she was awed... Zuƙunawa tayi daga baki tana wasa da ruwan,ita bata taɓa sanin akwai swimming pool a gidan ba tana wurin har saida akayi sallar azahar before she left, Wurin sallar la'asar ta kira Samha su tafi tare amma Samha taƙi,taɓe baki tayi ta koma abinta while Samha stayed in the room lots of thoughts swirling in her mind...
Wurin ƙarfe shida Amreesh ya dawo though ba lokacin tashi bane..he just missed his wife...
Pool side
Zaune take tasa ƙafafunta cikin ruwan tana gaba da baya dasu loving the atmosphere...dama Amreesh na nan?
'' Shall we?" Sultana ta tambaya tana kallon maraƙisiyya,girgiza kanta maraƙisiyya tayi Azeezah tace '' naso ace wannan banzar ƙanwar Tata itama tazo!" Babu wanda yace komai akan hakan
'' Mutafi!" Maraƙisiyya ta faɗa dukan su suka fara tafiya da mugun ƙuduri a zuciyoyin su, juyowa Salmah tayi jin tsayuwar mutum bayanta kafin ta gama registering abinda ke faruwa su duka suka tura ta cikin pool
Sama da ƙasa ta farayi tana miƙo hannu '' Ki mutu!" Maraƙisiyya ta faɗa kafin batareda ɓata lokaci ba suka bar wurin zuciyoyin su cike da farin ciki
Salmah tayi ƙoƙarin ta kasance daga saman ruwan kada ta nutse har ƙasa amma ta kasa, ruwa sai shiga hanci da baki da idon ta suke
'' Amrrrr...!!!"
"Amreeshhhh!!!!" Ta kira desperately one last time kafin tayi ƙasa
******
Shigowa ɗakin su yayi da tsammanin ya ganta amma bai ganta ba,rigar suit ɗinsa ya cire ya rage daga baƙin wando sai farar rigar ciki,his sleek hair swept back,wanka yake son yi amma yet he felt uneasy
Fita yayi daidai Samha ta fito daga ɗakin ta '' Ina take?"
'' Pool side!" Fita yayi without a word ya tafi wurin swimming pool ɗin Amma baiga kowa ba,har zai bar wurin yagan ta...tayo sama kwance samɓal kamar bata da rai, his heart skipped violently in his chest....!
Comment and share
Littafin WAYE SHI?( Behind the mask) Book 2 paid book ne ga duk wanda ke buƙata ya biya ta wannan account ɗin
9138091955
SALMA ALIYU Monie point shaidar biya ta wannan number+234 9138091955
WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 🍁🍁
https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt
Chapter seventy six: They were gay....
Tsalle Amreesh yayi ya faɗa cikin pool ɗin swimming vigorously towards her all the while chanting '' don't die'' bugun zuciyar sa in an insane way..... Was it fear? He wasn't sure... Bai ma san da wanzuwar mutanen gidan a wurin ba,yeah...every body banda su maraƙisiyya, jawo Salmah yayi embracing her tightly sannan ya fito da ita daga cikin pool ɗin, pressing her chest Amma ko gezau haɗe bakin su yayi yana hura mata iska cin baki all the while ya rasa kanshi like he wasn't living for the time being abu guda kaɗai yake muradin gani...to see her fine and breathing... Wurin ya kaure da Hayaniya '' idan bata iya ruwa ba mai ya kai ta?" Muryar Hajiya Maleeka sounded fiye da ta kowa idonta glinting maliciously'' Open your eyes pls'' ya faɗa in between,baisan for how long ta daɗe cikin ruwan ba,ji yake kamar duk nauyin duniyar nan a saman kafaɗar sa yake his eyes void of emotions,his aura oozing darker like a sin
At the same time Salmah ta kawo numfashi tana zubar da ruwan data sha tana tari sosai the look on his face soften ɗan ƙaramin murmushi filtering fuskar sa cupping her face, she looked pale and sick hawaye nabin fuskar ta slowly in audibly tace '' Amreesh...'' hugging ɗinta yayi life returning to his face... Slowly ya miƙe tsaye tareda ita ya fara fita wurin, duka sukayi tsaye suna kallon ikon rabbi babu wanda yace komai except wasu sun so ace she didn't survive...
******
Toilet ya wuce dasu direct ƙarƙashin shower suka tsaya ya kunna hot water, ruwan zafi suka fara wanke su all the while ya rungume ta kamar wani zai ƙwace ta if he lets go! After a while ta fara dawowa hayyacinta, ƙara ƙanƙame Amreesh tayi tana tuna lokacin da she almost breathe her last..ta ɗauka bazata rayu ba! Slowly ta fara sheshsheƙar kuka kara matse ta jikin sa yayi, ''it's okay, I'm here now!" Ya faɗa with a husky voice only God knows how scared he was daya ganta kwance looking lifeless
Kashe shower yayi before he undressed her,tayi ƙasa da kanta feeling so shy at the same time bata da ƙarfin hanashi kanta na wani azababben ciwo, bathrobe pink color ya jawo ya samata
Sannan shima ya ɗaura towel black color ya ɗauke ta suka fito his eyes glued to her face ɗumin jikin su merging together, slowly ta ɗago idonta their eyes locked, rufe idon ta tayi
Ajiye ta yayi bakin gado sannan ya nufi closet ɗinshi ya ɗauko boxers guda biyu da fararen riguna biyu,ya samata ɗaya yasa ɗaya...dryer ya ɗauko yayi drying gashinta all the while Babu wanda yace komai cikin su kowa da tunanin shi...
After wards ya sauka down stairs ya haɗo mata hot chocolate ya kawo mata '' Thank you'' ta furta kanta ƙasa bayan ta karɓa zama yayi bakin gado yana kallon ta in the dim light '' what were you doing in the pool Mahee?" Kamar jira take big fat tears suka fara bin fuskar ta jikinta ya fara shaking, matsowa yayi ya karɓi chocolate ɗin ya ajiye gefe idon shi cike da taushi yana lallashin ta, when she calmed down ya tabbatar ta shanye chocolate ɗin sannan ya sake tambayar ta, slowly ta faɗa masa abinda ya faru cikin kuka tace'' they just hate me Amreesh...mu koma gida pls..I don't want to stay here!" Kwantar da ita yayi ya jawo blanket ya rufa mata blanket lying beside her yace '' We will..'' yayi maganar idon shi yayi wani irin duhu kamar duhun dare,riƙe hannun shi tayi slowly har bacci ya sace ta.. mikewa Amreesh yayi bayan ya ƙara gyara mata blanket ɗin closet ɗin shi ya nufa ya zaro wani Black belt yana kallon belt ɗin slowly ya furta '' Since it has gotten to this.... Let's settle the score!"
********
09:30pm
Zaune suke cikin kayan bacci irin ɓingilallun night gowns ɗin Nan daga tsakiyar su wine da cups ne suna shewa suna jin daɗi '' shout Hurray if you are happy!!!"
'' Hurray!!!!!" Dukan su suka faɗa cike da jin daɗi
Saudat tace '' Salmah!!!!"
Suka yi replyi da '' R.I.P !!!!?"
'' Salmah!!!"
'' You go soon kpai!!!!"
'' Samha!!!!"
'' Otilooo!!!!" Suka Cigaba haka suna sharing wine kamar basu da wata damuwa when suddenly Amreesh yayi bursting ɗin ƙofar kafin susan abinda ke faruwa yayo cikin su da belt duk inda ya samu dukan su yake,gashin kanshi ya wani irin ya mutsewa he wasn't even sweating he wasn't tired...he was madly furious!! An taɓo shi, he was like a wounded lion who was looking for where to vent!
Babu abinda ke tashi sai ihun su '' Mammma!!!!!!"
Mutanen gidan duka suka yo cikin ɗakin,sai ganin yan matan sukayi kwance wuri ɗaya Amreesh nata kilma he never does that
'' Kai Amreesh Meya ke damun ka ne? Ka haukace eh?!!!!!" Uncle Naseer yayi ihu yana riƙe hannun Amreesh while the mothers suka matsa wurin ya'yan su,sun jibgu iya jibguwa, har basu iya tafiya properly
Uncle T yace '' Kanaso ka kashe mana yaya ne eh? Baƙin ciki kake damu?" Wani irin kallo Amreesh ya watsa mashi da rinannun idon shi without saying a thing
Everybody was astonished what suddenly happened? Me zaisa Amreesh yayi reacting haka?
Iyayen mata suka fara kukan an illata masu ya'ya su bazasu yarda ba
'
Dr Ahmad da Samha were standing side by side suna cikin yan kallo uncles ɗin kuwa kamar zasu haɗe Amreesh ɗanye they hated his guts
Naɗe belt ɗin yayi a hannun shi swiping his hair backwards with a dark glint on his eyes...
'' so kake ka kashe mana ya'ya? Me suka yi maka?" Uncle T ya tambaye Amreesh barely able to contain himself...ya bala'in masifar tsanar Amreesh regardless of the fact that nephew ɗinsa ne
'' bar tantagaryar ɗan iska wata kila shaye shaye ya fara ɗan iskan shege!" Pah dake daga bakin ƙofa ya Runtse idon sa jin yanda suke zagin ɗansa Ahmad yaji ranshi ya fara ɓaci
Duk wannan abinda suke Amreesh baice komai ba sai da kowa ya gama maganar sa ya kalle su with his crazy red eyes '' I guess insults don't really make you die nor will they stop you from being what you are destined to be Uncles!!!" Amreesh ya faɗa with a smirk on his face like the devil he was...
Sannan ya juyo da idon shi akan su maraƙisiyya da saboda azaba sun kasa kuka sai bi suke da ido '' Stay away from my wife! Wannan dana muku kaɗan ne... You have no idea what I can do!" Duk sukayi tsit, shocked beyond words.and hurt at the same time...
'' You're a monster! You don't deserve to be here in this family!" Uncle Ismael yayi maganar yana tura ƙirjin Amreesh idon shi cike da baƙin ciki mutanen wurin suka ƙara gyara tsayuwa watching the drama as it unfolded
'' I never belonged...and I'm not begging to! As for my being a monster...'' Amreesh ya ɗan dakata fuskar shi blank yana kallon su ɗaya Bayan ɗaya '' Are You any less?''
'' Amreesh!!!" Uncle Ismael ya kira da ƙarfi tare da ɗaga hannun shi ya sauke ma Amreesh mari but kafin hannunshi ya sauka akan fuskar Amreesh Ahmad ya shiga tsakani the slap landed on him jikake tass! There was a pin dropped silence so much da ace allura zata faɗi it will surely make a noise,all eyes on them Uncle Ismael ya ɗan ja baya cuz he didn't expect that while Samha taji wani irin fushi na cika zuciyar ta why the heck!
Azeezah taji kamar ita aka mara Pah ya juya ya bar wurin... Sauran suka saki baki cike da mamaki why so much love?
'' Wannan shine mafi munin kuskuren da zaka taɓa aikatawa Uncle!" Amreesh ya faɗa kafin yaja hannun Ahmad suka bar wurin every body making way for them....
Samha tabi bayan su bayan ta harari uncles ɗin da duk kowa dake wurin
'' you're still as foolish as always SEB!" Amreesh ya faɗa yana sakin hannun Ahmad roughly '' Bazan iya bari wani abu ya sami kyakkyawar fuskar ka ba!" Ahmad ya faɗa with a mischievous smile on his face ƙwafa Amreesh yayi ya bar wurin
Bin bayan Amreesh da kallo Ahmad yayi kafin ya shiga ɗakin shi ya zauna bakin gado,his cheeks burn like fire
After 30 minutes Samha ce ta shigo ɗakin hannun ta riƙe da tray, kallo guda Ahmad yayi mata ya ɗauke ido she wasn't even wearing her hijab gashinta a sake a part of it falling on her face
Rufe ƙofar tayi ta Ƙaraso inda yake ta zauna tana kallon fuskar shi wurin yayi ja turo baki tayi tace '' dole sai ka shiga tsakani? Why didn't you allow him to bear it?" Tayi maganar tareda shafa wurin da hannun ta,riƙe hannun Ahmad yayi not liking the way she was touching him and their over all closeness
Her rose scent invading his nose, da wani kasalallar murya yace '' I'm fine..'' cire hannun ta tayi ta ɗauki ice cube ɗin dake saman tray ɗin tayi kneeling saman gadon tana faɗin '' Humph!" Ta fara shafa ice cube ɗin a inda yasha mari, Ahmad ya riƙe numfashin ta,taking in her scent would mean trouble he wasn't ready for....
Har tagama ta ajiye bai yi numfashin ba, Zama tayi ta ɗauko abincin dake cikin tray ɗin ta miƙa mashi '' have it!" Girgiza kanshi yayi ta turo baki looking so cute ta ƙara Matsowa tace '' Ni na dafa my efforts can't go to waste dole sai kaci!" Tayi maganar tana kai cokali full of noodles wurin bakin shi,buɗe baki yayi zaiyi rejecting ta tura masa '' yauwa '' ta faɗa tana ƙara mashi more and more Ahmad was Dumbstruck dole saida ya kusa cinye wa sannan ya ture yace ya ƙoshi,ajiye wa tayi ta miƙa masa ruwa karɓa yayi ya sha '' Thank you '' Murmushi tayi a genuine one
'' Next time don't get yourself hurt...I don't like it! Tsuntsun daya ja ruwa shi ruwa ke duka!"
'' why? Is It my love Uhm my lady? Soyayya tace...faɗa min!" Miƙewa Samha tayi da sauri fuskar ta a shafe of red saboda blush ta nufi kofa Ahmad na dariya sosai...he loves when she does that
Tana buɗe ƙofa sai ga Amreesh shima zai shigo hararar shi tayi harda murguɗa baki saboda laifin shine
Wucewa tayi ya shigo, Ahmad ya dena dariya ganin Amreesh ya shigo ya zauna, '' Does it hurt?" Amreesh ya tambaya yana kallon fuskar Ahmad fuskar shi still blank
'' ka damu ne?" Yayi maganar yana matsar da fuskar shi dab da ta Amreesh '' Are You going to kiss me?" Amreesh ya tambaya yana ture fuskar Ahmad a frown settling on his face dariya yayi sosai which made Amreesh smile a little
'' kada kayi tunanin na damu fa? Next time kasake yin haka nima zan ƙara maka danawa!" Amreesh ya faɗa seriously,he didn't like the way Ahmad was slapped.....
Bayan kusan minti biyar na shiru Amreesh yace '' That silly brat...me take anan?" Wani irin sheepish smile Ahmad yayi kamar wani teenage boy da ya fara soyayya for the first time
'' Do you like her?" Amreesh ya sake tambaya bawai don bai sani ba he has noticed everything tun ba yau ba!
Miƙewa Ahmad yayi with a dreamy look and a blush a fuskar shi yace '' I love her kamar raina ZAKEE...'' taɓe baki Amreesh yayi '' The brat?" Da sauri Ahmad ya dawo daidai inda Amreesh yake '' No no, she's not a brat... Ina son ta sosai '' yayi maganar with a smile a fuskar shi ''l love her tun ranar da na fara ganin ta, it happened naturally Zakee.. love at first sight!" Ya ƙarashe maganar tare da wani ƙanƙame Amreesh kamar shine Samha suka faɗa saman gado
'' You're officially Mad Sebastian! Sake Ni!" Ƙin sakin Amreesh Ahmad yayi at the same time aka turo ƙofar, gaba ɗaya mutanen gidan suka shigo it will make you wonder me yake kawo su at a moment like this?
'' Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, Muhammadu? Ahmadu?'' Uncle Ismael ya kira ido waje yana kallon su Uncle Naseer da sauran mutanen dake wurin baki sake...
Ahmad da Amreesh basuyi saurin sakin juna ba kamar yanda mutum zaiyi when caught in an awkward situation...yanda kowa ke kallon su sun riga da sun san abinda ake nufi da kallon that they both were gays
Miƙewa Amreesh yayi walking slowly ya fita daga ɗakin not sparing anyone a glance they weren't worth it
Suka bishi da wani matsiyacin kallo kafin su juyo da kansu towards Ahmad murmushi me kyau yayi ya faɗa saman gado tareda faɗin '' No need for interrogation..duk abinda kuke tunani hakane...y'all can leave '' yayi maganar dismissively yana kashe yar ƙaramar wutar dake kunne.... Juyawa sukayi suka fita cike da taraddadi....
WAYE SHI?(Behind the mask) Book 2 paid book ne ga duk wanda ke buƙata ya biya ta wannan account ɗin 9138091955
SALMA ALIYU Monie point shaidar biya ta wannan number+234 9138091955
WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17 🍁🍁
https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt
Chapter seventy seven: The nostalgic feeling......
Slowly take saukowa daga stairs ɗin hannunta ɗauke da small pebbles da wani rober band,saye take da riga da skirt na Atamfa tayi ɗaurin ɗankwalin Zara Buhari Gashin ta packed into a high ponytail ga wani vanilla scent dake fita daga jikin ta kafafunta saye da slippers baƙaƙe flat fuskar ta ɗauke da murmushin dayasa dimples ɗinta lotsawa she looked breath takingly hot, ɗazu Amreesh ya fita kuma yace yana dawowa zasu koma gidan su,she was happy beyond words
'' Young Master Emrys da Sebastian aka kama tare saman gado doing the deed!" Ɗaya daga cikin ma'aikatan dake jera breakfast a dining ya faɗa karaf! Sai a kunnen ta, tsayawa tayi chak tana sauraren su ɗayan ya zaro ido tare da rufe bakin shi cikin ƙasa da murya yace '' You mean they were gays?" Ɗayan daya fara magana ya jinjina kai yana ajiye plates da cokula kafin yace '' ai ba abin mamaki bane! Ni dama tuni nasani,kalli yanda kowa ya tsane young Master Emrys Amma master Sebastian was always with him idan ba abinda ke faruwa ba kenan You tell me!" Shima ɗayan ya jinjina kanshi yama Dena aikin sai tsayawa yayi da tagumi a fuskar sa yaji dayan na cigaba da faɗin '' dama me kake tsammani? Two freaking hot ass men suna zama wuri guda na tsawon lokaci batareda mace ba What do you expect?"
Ɗayan ya sauke ajiyar zuciya yana fuskantar wanda ke magana tuntuni yace '' Toh matar young Master Emrys fa?" Ɗayan yayi ƙwafa yace '' That's just for name sake! Tun yaushe suke a gidannan? Ka taɓa ganin wani act of affection displayed towards her daga gareshi? I bet ko i love you Bai taɓa ce mata ba!" Ɗayan ya kwashe da dariya yana dafa kafaɗar wanda ke magana tuntuni '' Wallahi mutumina da detective kazama! Kai! Ni inama ace zasu ɗan shigar dani cikin harkar,na tabbata ba ƙaramin benefit zan samu ba!" Suka kwashe da dariya suna cigaba da maganganun su na banza
Salmah was infuriated how ever akwai abinda suka faɗa da ya tsaya mata arai,the fact that koda yaushe itake faɗar soyayyar ta ako da yaushe ba Amreesh ba,her eyes stung tears welled inside,kafin su zubo ta share sannan ta yi amfani da ɗaya daga cikin duwatsun dake hannun ta da kuma robber band ɗin ta saita wanda ya fara magana tunda farko she fired it directly on his mouth '' Damn shiiit!" Ya furta yana dafe bakin shi na biyun dake dariya ya dakata yana tambayar '' what's wrong?" Kafin ya amsa aka sake firing na biyun shima between his legs shine yace a shigar da shi harka
Haka suka fara ihu Salmah bata sarara masu ba saida duwatsun dake hannun ta suka ƙare, Ahmad dake kallon komai tuni ya fara dariya...his anger dissipated,tun da suka fara maganganun su yake jin su.. .. kasancewar su farare don ba yan Nigeria bane yasa fuskokinsu musamman hancinsu yayi jawur... Mutum zaiyi tunanin ba zafi sai pebbles ɗin sun same ka zakayi bayani
Suna tsaka da tsalle tsalle mutanen gidan suka fara saukowa from the other side, kowa sai kallon ƙasa suke ganin duwatsu suna mamakin daga ina? At the same time suna kallon ma'aikatan da suka kasa tsayuwa wuri guda sai soshe soshe suke...
'' Kai! Meye haka?" Hajiya zakiyya ta daka musu tsawa '' Nothing ma'am!" They managed to say idon su ya sauka akan Salmah da fuskar ta take matuƙar tsuke, instantly suka gane daga ina duwatsun ke zuwa and she heard them!
Bayan kowa ya ɗau sit ɗinsa harda su maraƙisiyya they thought Amreesh na wurin but to their dismay Babu shi!Salmah ta sauko daga inda take her eyes filled with fury
Kowa ya juyo yana kallon ta dai dai ma'aikatan ta tsaya
'' Repeat what you say!" Ta basu order suka shiga kallon kallo ido ya raina fata ,faɗuwa ƙasa sukayi suna bata haƙuri '' we were wrong forgive us ma'am!'' suka faɗa tare da dungu Newa ƙasa kamar za suyi mata sujuda
Matsawa tayi tana kallon su idonta blank Babu ko ɗigon tausayi '' You were defaming the character of my Husband are you mad?''
'' Wallahi shine ya fara babu ruw...!" Kafin ya gama magana Salmah ta ɗauke shi da wani gigitaccen mari ɗayan ya firgita hakan yasa ya faɗi zaune his body shaking ta bala'in basu tsoro
Mutanen dining kowa ya dakata daga abinda yake aka zuba musu ido
Salmah ta zauna majestically saman couches ɗin ƙafa ɗaya saman ɗaya '' Oya ku fara tsallen kwaɗo forth and back... Idan kuka tsaya....'' tayi shiru da wani glint a idonta na mugunta Hajiya Maleeka dake kallon Salmah felt yarinyar tana da wani irin similarity da Amreesh kawai sai mutum ya kula sosai kafin ya gane hakan sannan it's not obvious saboda Maybe she hasn't reached a point of break down...she won't break, she will become stronger,dole tayi wani abu before then! Hannunta dake riƙe da fork ɗin taƙara damƙewa babu wanda ya gani
Tuni ma'aikatan guda biyu suka fara abinda Salmah tace it freaking hurts suna yi suna bada haƙuri har suka fita daga parlorn
'' ke dalla malama ke wace ce da zaki zo kina bawa mutane order?" Maraƙisiyya ta faɗa a fusace ta iso inda Salmah take,it became more interesting saboda kowa dake wurin ya sake bada attention su Sultana suka iso ready to beat her if necessary
Ihu maraƙisiyya ta cigaba da yi ma salmah akai
Miƙewa Salmah tayi unexpectedly ta shaƙe wuyan maraƙisiyya,idon maraƙisiyya suka fito waje sauran suka ja baya mutanen dining suka miƙe su Hajiya Turai ta
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 47 Chapter of 52