Share this page
blue color anyi adorning ɗin saman su da Crystal kamar ice, sai kuma ta zuro ɗayar kafin ta fito completely,It was Irene she looked beautiful. Saye take da wata arniyar riga body hug itama sky blue da ko rabin cinyar ta bata kai ba,rigar ta mugun mugun matse ta, especially daga ƙirji da hips *accentuating* her curves,daga waist ɗinta na gefen dama kuma buɗe yake, hakan yasa farar fatar ta ke nunawa. Baƙin gashin ta anyi sa in a wavy style sai aka sa pearls from each side. Fuskar ta tasha kwalliya irin tasu ta yan China kamar ba irene ba. Hannun ta riƙe da purse itama sky blue da take daddaɓe da stones suma sky blue sai ƙyalli suke. Ga wani irin ƙamshi da take zuba, tafiya ta fara yi ɗaya ɗaya duk inda ta wulga sai kawuna sun juyo ataƙaice dai ta sace sport light and dama da gangan tayi wannan shigar,tasan dama mutane zasuyi ta kallon ta dama akwai ta da iya shigar ɗaukar hankali, most importantly tayi don ta ja hankalin Aliyu she was sure kamar yanda kowa yakasa cire idon sa, shima Aliyu won't be able to. Mutane suka fara zuwa especially maza suna mata magana ita ko tana wani basar wa,ƙawayen ta ne suka zo suka fara koɗa ta akan Aliyu dai yau dolen sa ya rusuna cuz Babu wanda zai ganta a haka bai ji ya ƙyasa ba. And dagaske mazan dake wurin mafiyawancin su sai haɗiyar yawu suke lustfully, her fair soft skin, dogayen ƙafafunta,her small waist,her flat stomach ba kowa zai iya kalla yace bai ji komai ba. Almost immediately wata mota ya ƙara tsayawa and it was xue yao, fitowa tayi daga motar da aka buɗe mata cikin wata yar iskar riga irin ta Irene,Amma ta xue yao baƙa ce, wasu baƙaƙen stones ne masu shegen kyau akayi adorning ɗin ta dasu, ƙafafunta sanye cikin high heels jajaye, hannun ta riƙe da purse irinta Irene itama black color,gashin ta anyi styling ɗinsa in soft curls, ornaments ɗin dake jikin ta baƙaƙe and expensive, itama tayi wani smoky make up she looked stunning. Sai ƙamshi take, baƙaƙen kayan sun hau da fatar ta sosai kasancewar she has pale skin, da sauri yan jarida suka yo kanta dan yar babban mutum ce, securities dake wurin daƙyar suka iya hana yan jaridar isa inda take. Tun da ta shigo kowa ya manta da Irene all eyes turned to xue yao dake tafiya ɗaya ɗaya kamar she is on the red carpet Mutane sai magana ake • Is she a model? •Isnt she the young mistress of the xue family? •She looks expensive! •Zan so in ɗaga dogayen ƙafafun Nan sama •Isnt she prettier than Irene? • Irene tafi ta kyau • ji kayan da suka sa kamar karuwai Haka maganganun suka ci-gaba da shiga kunnen xue yao but she didn't care, haushi ma take ji idan ana comparing ɗinta da Irene seriously, rolling ɗin idanun ta tayi. wani gungun tsofaffin mutane ne zaune suna kallon yan matan suna analysing wacce tafi kyau,dukan su tsofaffin banza ne,wani daga cikin su da tunda Irene ta shigo yake bin ƙafafunta da kallo ne yace '' I will definitely have her tonight '' dariya sukayi su duka wani yace '' kai dai kama gaban ka,wannan tafi ƙarfin ka'' suna tsaka da magana sai ga xue yao tazo, Almost immediately dukan su suka koma kallon ta, wani daga cikin su dake kallon xue yao cike da sha'awa, wani irin mummuna da shi,ga ƙaton cikin sa kamar mai cikin wata tara ya miƙe yana kiran '' yao yao '' Xue yao dake kalle kallen inda zata ga Aliyu taji ankira ta,juyowa tayi suka haɗa ido ,she really hates this pot bellied old man Xue sheng, style fuska tayi batare da tayi ƙoƙarin isa inda yake ba. Kurɓar wine ɗin dake hannun sa yayi kafin ya fara takowa inda take,the other men suka bisa da kallo, mutanen wurin kuma suka bisu da ido bayan ya ƙara so yayi mata wani arnen kallo kafin yace '' You look so dashing '' '' I know '' ta faɗa smugly, Murmushi tsohon ya sake yi yace '' Are You free tonight?" Tafiya zuwa yao ta fara swaying her hips shiko sai kallo yake lustfully tana faɗin '' i Don't '' Komawa tsohon yayi ya zauna,he really has to have her. Daga nan xue yao ta isa wurin Irene suka fara magana game da plan ɗin su akan Aliyu. Har mutane sun cire ran Aliyu zai zo when out of the blue Aliyu ya fito daga wata Lexus,saye yake cikin baƙin yadi da aka yiwa aikin embroidery irin na maza,kansa da hula baƙa itama, ƙafafun sa cikin Black cover shoe sai shining suke, hannun sa saye da wani tsadadden agogo ,fuskar sa tayi wani haske duk da ba wani abu yayi ba out of the usual, ga wani azababben ƙamshi da yake zubawa he looked irresistibly handsome, the people staring lost their breathes,zagayawa yayi to the other end ya buɗe ma Salamatu ƙofa, ya miƙa mata hannun sa,amsa tayi ta fito daga motar, Itama ba baya ba,baƙar abaya tasa wadda bata da design ko ɗaya( to avoid tabarruj)tayi rolling ɗin veil ɗin, duk da bata yi kwalliya ba she looked breath takingly hot. 🥵 Ƙamshin turaren ta mai sanyi ba mai tashi ba, her eyes as bright as the moon, sai lip gloss da ta shafa, hannun ta riƙe da purse fara mai dogon igiya itama. Ƙafafun ta sanye da shoes flat farare. Murmushi ta sakar ma Aliyu as she rose to her feet daya sa numfashin sa tsayawa ya kafe ta da ido kawai,jan kumatun sa Salamatu tayi playfully tana faɗin '' ɗan samari ya dai?" Ba kunya Aliyu yace '' ji nake kamar in ɗauke ki mu koma ɗakin mu'' ƙasa Salamatu tayi da kanta jin abinda yake faɗa,kai! Could he not say such? Ganin tayi ƙasa da kanta yace '' Nifa ba wani abu nake nufi ba, kada Mrs Lee ta fassara magana ta'' Rufe fuskar ta tayi da hannun ta yayi dariya. '' Shall we.'' ya faɗa yana miƙa mata hannun sa, saƙala hannunta tayi cikin nasa holding his arm suka fara tafiya,mutane aka saki baki da hanci da ido ana binsu da kallo,they together looked *Ethereal* Ganin yanda ake kalle masa mata,Aliyu yaji wani abu ya tsaya masa a maƙoshi,but still he managed a fake smile. Itako Salamatu Abinda yasa ta yarda ta biyo Aliyu was solely because bata yarda da su xue yao ba,tunda Aliyu yace xue yao zata zo itama tace sai taje. Yao da Irene kuwa sumar wucin gaɗi sukayi ganin irin Kyan da Aliyu yayi,sun ɗauka his usual look was all but today he looks extra, zuciyoyin su sukayi baƙi Lokacin da suka ga Salamatu by his side *damnnn* *the* *witch* !!! Dole koda yaushe sai ta kasance tare da shi? Zuciyoyin su sun kusa bugawa lokacin da wurin ya kaure da claps,ppl were clapping for them shit! Aliyu sai murmushi yake ita ko salamatu tayi ƙasa da kanta, the light blue lights making them appear more *ethereal* Aliyu na ƙarasowa suka fara zolayar sa, ita dai Salamatu ta kasa ko ɗagowa kanta ƙasa, Itama har da ita suke zolayar. Mutanen dake wurin mafiyawancin aka juyo ana kallon couples ɗin like what's so special about them? Baƙin ciki kamar ya kashe su Irene, after a while groups ɗin manyan mutane ne suka shigo ciki harda Mr ma, sai ƙusƙus ake ganin elites ɗin ƙasar China. Mutane were going over to Introduce them selves harda group ɗin wa'yannan tsofaffin banzan. Mr ma yai scanning ɗin wurin kafin idon sa landed on Aliyu murmushi yayi kafin yayi ma wani waiter dake wucewa ta wurin alamun ya kira masa Aliyu. '' excuse me,sir's calling '' yayi maganar yana nuna Mr ma, Shang min yace '' wato lambar ka ta fito ko?" Wata tace '' mu dai kada a manta damu incase '' Shidai Aliyu murmushi kawai yake as they went on, Salamatu ko sai raba ido take bata so ya barta. Riƙe da hannun ta yabar wurin zuwa wurin su mr ma, tsofaffin nan sai kallon Salamatu suke duk da bata wani sa abinda zai nuna jikin ta ba,her simple dressing made her stand out cikin su dayawa and you know natural looks is a big turn on for men, Sai kallon ta suke lustfully her beauty effortlessly stood out. Ganin kallon da suke yi ma matar sa ba ƙaramin ɓaci ran Aliyu yayi ba, tuni ya tsuke fuska kamar bai san yanda ake dariya ba,ita kuma Salamatu she was nervous like hell. Mr Ma da murmushi ya tarbe su yana faɗin '' meet my boy,Aleeyeyouahh, and his wife'' yayi maganar yana tapping shoulder ɗin Aliyu da bai yi ƙoƙarin canja yanayin sa ba, especially daya ga mr ma na musu magana yet They weren't paying attention ELITEs ɗin da mr ma ya shigo tare dasu kaɗai ne sukayi ƙoƙarin yima Aliyu magana after hearing what mr ma said Shima mr ma yaga abinda ke faruwa girgiɗa kansa kawai yayi this people will never change Hannu ELITEs suke ba Aliyu Dan suyi shaking bayan sunyi masa yan tambayoyi ya basu amsa, ita Salamatu sai kalle kalle take her eyes jammed Xue yao's and Irene's. Sukayi mata wani murmushin makirci but she didn't falter. Kowa na bama Aliyu hannu suyi shaking banda tsofaffin nan da directly suka miƙa ma Salamatu hannu wai suyi shaking, Aliyu ya kusa fashewa saboda kishi,he had never felt as jealous kamar yau. Slowly Salamatu ta juyo da foxy eyes ɗinta ta kalle su biyar ɗin duka ta kalli Aliyu da shima ita yake kallo,kafin slowly ta kalli mr ma da sauran elites ɗin da yazo da su, su biyar ɗin sai wani murmushi suke suna lasar baki Batare da ta kalle su ba tace '' Shake my husband not me, addini na ya hana'' slowly suka ajiye hannun su by their sides feeling embarrassed,Mr ma yace '' ina ba Mrs Lee haƙuri a maimakon su'' Jinjina kanta Salamatu tayi tana matse hannun Aliyu dake cikin nata, Ajiyar zuciya Aliyu ya sauke sannan yayi ma su mr ma sallama suka bar wurin, Zuciyar Aliyu cike da baƙin ciki. Bayan wani lokaci CEO Chan ya iso, wani Middle aged man,saye cikin suits baƙaƙe. Mutanen dake zaune tuni suka miƙe paying him respect Mutane kuma suna zuwa suna gaida shi paying him respect. Hawa stage yayi hakan yasa mutane suka taru aka fara sauraron jawabin shi, ya rufe jawabinsa da faɗin '' Happy new year to All,and enjoy your selves to the fullest'' wurin aka fara clapping anayi masa happy new year shima. Kafin mutane suka fara dissipating, dozens of chefs suka shigo wurin with intercontinental foods duk abinda mutum ke so yaci kawai. Harda abincin Hausawa, Salamatu tayi mamaki sosai Aliyu yace'' ki dena mamaki,ai Hausa yanzu kuma ta zama one of the recognized languages in the world '' Abincin suka nufa duk da basu ci ba, rather sun tabbatar mutanen dake wurin kusan kowa sai da yaci sai praising ɗin Abincin ake su Aliyu sun yi farin ciki sosai (nima I'm proud) Su Aliyu suna tsaka da magana,Xue yao da Irene suka iso, wurin yayi shiru cuz daga gani ba alkhair ya kawo su ba, aiko Xue yao didn't fail to disappoint lokacin da tafara kunshe kayan Salamatu mutane sai defending suke, Aliyu ya riƙe hannun Salamatu gam anasa, '' wayan nan kayan ko yan aikin gidan mu sun fi ƙarfinsu amma ke baki koji Kunyar fita dasu ba'' Xue yao tayi maganar tana girgiza kanta in disdain, Irene dai batace komai ba,ta shagala da kallon Aliyu ji take kamar taje ta yakice Salamatu daga jikin sa ta maye gurbin ta, kwantar da kanta Salamatu tayi a shoulders ɗin Aliyu ta wani juya idon ta tana faɗin '' mai zai sa inji kunya? Na yi sata ne? Na roƙi wani akan ya bani?" Shiru Xue yao tayi tana bin Salamatu da shegen kallo, smirk Salamatu tayi tace '' kaya na sunfi naki sau dubu, atleast sun rufe Ni banyi kama da karuwa ba'' wani irin yunƙorowa Xue yao tayi Aliyu yace '' touch her and you will see my bad side '' dunƙule hannunta Xue yao tayi tana barin wurin Irene na take mata baya duk da taso ta tsaya,amma idan ta tsaya what about their plan? Abokan aikin Aliyu suka ba Aliyu da Salamatu haƙuri kafin su ci-gaba da sha'anin su Other ppl around kowa sai sha'anin sa yake,ga waiters dake zagaye wurin da juice a plates ɗin su incase if you need Gefe Irene taja Xue yao kusa da counter tana faɗin '' lokacin plan ɗin mu yayi '' tayi maganar tare da ciro wani magani kamar capsules guda biyu farare daga purse ɗin ta, ta miƙa ma Xue yao, kallon maganin xue yao tayi ta tace '' wannan fa?" Tayi maganar batareda ta karɓa ba, rolling ɗin idanun ta Irene tayi ta jawo hannun ta ta sakamata aciki tana faɗin '' Aphrodisiac '' waro ido Xue yao tayi tace '' biyu yayi yawa mana" tsuke fuska Irene tayi tace "idan yayi yawa wa zai ji daɗi? Idan baki so bani abu na!!" Tayi maganar cike da jin haushi. Kanta ta sauke kasa Xue yao kafin tace '' ya za'ayi ya sha maganin?" Irene tace ''wait and see'' Wani waiter da yazo wuce wa ta wurin su Irene ta tsayaar, ɗaukar wani red wine tayi ta miƙa ma yao karɓa yao tayi itakuma Irene stylishly ta juya ma yao baya incase in kamata zata ce ba tare suke ba. Maganin Xue yao tasa cikin juice ɗin ta ɗauko kuɗi ta miƙa ma waiter ɗin tana nuna Aliyu tace '' kai masa '' jin jina kansa waiter ɗin yayi bayan ya ɗauke kuɗin, ɗaukar cups biyu na juice yao tayi sannan waiter ɗin ya bar wurin. Kofi ɗaya ta ba irene ta ɗauki ɗaya. Gaban su waiter ɗin yaba Aliyu wine ɗin ya karɓa. Murmushi suka sakarwa juna '' mission successful '' inji Xue yao WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17 Chapter thirty eight: like a criminal 𝑊𝐴𝑌𝐸 𝑆𝐻𝐼?(𝐵𝑒ℎ𝑖𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑘) 𝐵𝑦 𝐴𝑢𝑡𝑢𝑚𝑛 17 https://chat.whatsapp.com/ITRS0D9vLpo1uGMEvTahfs?mode=wwt 𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 𝑡ℎ𝑖𝑟𝑡𝑦 𝑒𝑖𝑔ℎ𝑡: 𝐿𝑖𝑘𝑒 𝑎 𝑐𝑟𝑖𝑚𝑖𝑛𝑎𝑙 Bayan waiter ɗin ya isa inda Aliyu suke,wine ɗin ya fara raba musu making sure Wanda ke da pill aciki ya ba Aliyu,karɓa sukayi suna godiya. Ita Salamatu dama tana da wani wine a hannun ta hakan yasa ita bata karɓa ba. Su Xue yao suka kafe Aliyu da ido ganin ya kai cup ɗin bakin sa, wani irin waro ido sukayi cike da zumuɗi waiting for him to take a sip, slowly ya sha wine. Wani ihun farin ciki Xue yao tayi sannan ta ajiye cup ɗin wine ɗinta ta rungume Irene tana faɗin '' thank you so much,da ba danke ba da bazan yi nasara ba,i owe you one!" Irene ma tayi hugging ɗinta back da wani irin evil smile a fuskar ta,kallon cup ɗin da Xue yao ta ajiye tayi kafin slowly ta buɗe tafin hannun ta revealing two pills ɗaya aphrodisiac ɗaya kuma sleeping pills, ta jefa cikin cup ɗin Xue yao kafin tace '' U don't have to thank me ai duk abinda nayi kai na nayima wa uhm '' jin jina kanta Xue yao tayi disengaging from the hug. Ɗaukar cup ɗin ya tayi ita da Irene sukayi cheers suka fara sha suna kallon Aliyu. Slowly Irene ta juyo da kanta side ɗin yao tana faɗin '' taya za'ayi in taimake ki ki cimma burin ki bayan nima abinda ke raina ke nan? Never!" Tayi maganar aranta tare da kurɓar lemon ta. Plan ɗin dama shine,idan Aliyu yasha wine ɗin Xue yao zata san yanda tayi ta sa yabar wurin to a secluded area, daga nan dama akwai wanda suka biya kuɗi idan Aliyu ya tafi sai wanda suka biya kuɗin yabi bayan sa,akwai wata Allura da suka bashi kawai yasamu yayi injecting ɗin Aliyu,daga nan Aliyu zai suma sai ya fita dashi daga company batareda an sani ba zuwa wani hotel. Xue yao zata bisa can,by the time ya farfaɗo zai tashi da matsanancin sha'awa that he can't contain,ita kuma zatayi Amfani da wannan dama to take advantage of him and they will make it seem as if he was the one who took advantage of her. Kuma zatayi recording ɗin komai zata kuma yi amfani dashi wurin raba Aliyu da Salamatu she will force him to marry her. Perfect wasn't it? Aliyu ya kai cup ɗin bakin sa ya fara sipping slowly,sau ɗaya ya sha, wutar wurin ta ɗauke,for a few seconds wurin yayi duhu, Salamatu ta ƙara maƙe ma Aliyu shima ya kai hannunsa holding her firmly kamar ance za'a ɗauke ta, mutane suka fara magana ƙasa ƙasa, sai ga wutar ta dawo, amma ba kamar ɗazu ba da hasken wurin ya kasance fari yanzu kam different colors ne, kamar dai club. Sai kuma sport light da aka haska akan stage, MC ɗin event ɗin dake riƙe da mic yayi murmushi yana faɗin '' A little entertainment from won't hurt,so are you ready?" Yayi tambayar intentionally yana kallon su,suka amsa da 'yess' Yace '' okay here we go '' yayi maganar yana nuna the other side of the stage, wasu dancers ne mata da maza saye cikin kaya matsatstsu that didn't hide anything daga surar su especially matan, Sukayi bowing slightly as a sign of respect, wurin ya kaure da cheers, bruh!!! Those dancers looked like dolls. Matan basu da ƙiba kokaɗan ga surar su a bayyane su kuma mazan they were muscular and sexy.... Abokan Aliyu sai magana suke suna faɗa masa how important irin waɗannan suke a wurin taro kamar wannan,shi dai Aliyu kallo guda yayi musu ya ɗauke kai, ganin Salamatu sai kallo take baki sake ya tsuke fuska tare da faɗin '' Kalli gaban ki!" Juyowa Salamatu tayi their eyes met turo baki tayi tana faɗin '' ba fa su nake kallo ba'' ta faɗi hakan tana ɗaukar wine ɗin ta tasha. Shidai Aliyu bai ce komai ba. Mutane sai cheering suke ma mutanen dake rawa on stage, wanda azahiri iskanci ne kawai. After a while the dance was over,wurin ya kaure da tafi,wasu har tashi tsaye suke cuz they were highly entertained. MC ya sake yin announcement kafin ya sauka daga stage ɗin and every body returned to their business. Mr Xue sheng,tsohon da yayi ma Xue yao magana ɗazu ya tashi ya ƙaraso inda Xue yao da Irene ke tsaye, yana murmushi,tunda Xue yao ta ganshi ta bar wurin itako Irene tayi tsaye abinta,bin bayan Xue yao da kallo Xue sheng yayi yana lasar baki kafin ya matsa wurin Irene '' Kin yi Abinda na saki?" Ya tambayeta yana cigaba da kallon Xue yao data isa wurin su Aliyu, Murmushin gefen baki Irene tayi tace '' ai an wuce wurin she will soon lose it,kuma bazata taɓa sani ba,it will look as if Tasha giya ne ta kwana da stranger." Jinjina kansa Xue sheng yayi feeling satisfied, shida Irene partners ne, akwai tsohuwar relationship that binds is them together, dama kuma yasan Xue yao kuma he had always had his eyes on her but it was impossible to get her Dan haka yayi amfani da Irene wurin cimma burin sa and it seems like he would. '' hi guys '' Xue Yao ta faɗa tana zama kusa da Aliyu,take fuskar Salamatu ta tsuke,haɗa ido sukayi with a smug expression Xue yao tace '' Hi MRS LEE'' dragging the 'mrs LEE'' more than intended, Salamatu bata amsa ba,shiko Aliyu kallo guda yayi ma xue yao ya dawo da kallon sa ga Salamatu that looked like she was about to explode dariya abin ya bashi amma baiyi ba. Tunda Xue Yao tazo,wurin became tensed,wata mai suna yang xie tace '' Kin yi kyau sosai Xue Yao like a run way model'' tayi maganar in an attempt to dilute the *lingering* tense on the air. '' na gode'' Xue Yao ta faɗa taji daɗin praising ɗin ta da akayi wannan zai sa Aliyu ya kalle ta atleast. Salamatu jitayi tana so tabar wurin, Xue Yao ta ɓata atmosphere ɗin she has polluted it with her presence. Magana suka Cigaba dayi normally,sai ga Irene tayi joining ɗin su aka Cigaba da ɗasa wa da ita, Normal topics suke magana akai kafin su fara magana akan family, soyayya and even sex.... Salamatu taji wani irin kunya ya lulluɓeta,this people are so shameless. Aliyu ko ko ajikin sa, tun tuni sai kallon sa Xue Yao da Irene suke their eyes filled with lust,yanda yake magana once in a while da wani irin deep voice with a tinge of sexiness yasa suka ƙara mace wa kansa, Aside from that a company'n Nan komai kyan mace kallo guda Aliyu yake mata baya ƙara na biyu, and he's so reserved and composed. Bazaka taɓa ganin sa tsaye da wata mace ba daga shi sai ita never. Tunda suka zauna gabaki ɗaya yan matan babu wacca ya wani yima kallon arziƙi infact idanunsa na kan Salamatu low key low key Aliyu was just so perfect. Salamatu ,she looked so shy and Bata wani magana hakan yasa suke girmamata sosai Xue Yao sai so take ta samu damar da zata raba Aliyu da sauran jama'a dan plan ɗin su,bata samu ba saida wani waiter yazo wuce wa, cup ɗin juice ta sake ɗauka, tasha kaɗan sannan ta tabbatar babu wanda zai gane move ɗinta, da gangan tayi swinging ɗin hannunta in the air daniyar zuba ma Aliyu content ɗin,amma Aliyu was swift, hakan yasa kafin juice ɗin ya zubar masa Aliyu ya matsa, Every body gasped covering their mouth, Xue Yao tayi ƙasa da kanta tana faɗin '' sorry hannu na ya goce '' Aliyu yace '' it's okay '' wannan amsar da Aliyu ya bada yasa salamatu tayi masa wani kallo, rufe bakin sa yayi ya ɗan ranƙwafo yana faɗin '' sorry Rose '' bata ce komai ba, ɗayan gefen ta ya zauna ya kwantar da kansa a kafaɗar ta. Shang min ya kira wani waiter yayi clearing mess ɗin da Xue Yao tayi creating. Suka cigaba da maganar su kamar ba abinda ya faru,ran Xue Yao yayi zafi ganin abunda taso yi bai faruba and Aliyu ya canja wuri. After a while Xue yao ta fara mutsu mutsu, fuskar ta looked pale like a ghost,her skin flushed it looked pinkish, ga zafin da take ji, ga zufa da takeyi. Irene dake zaune tana facing ɗin ta on the other side tayi murmushi maganin ya fara aiki. Shang min ya kalli yao yace '' Are You okay Yao yao? You look feverish '' daƙyar Xue Yao tace '' I'm fine '' tana faɗar hakan tabar wurin,Binta da kallo Shang min yayi kafin ya miƙe ya bita, Irene tayi saurin binsu Itama. Sauran ko kallo suka bisu dashi no one said anything. After a while Aliyu ya miƙe yana faɗin '' let's go home '' miƙewa Salamatu tayi,suka yi ma sauran dake wurin bye bye sannan suka fice. Tunda suka shiga Mota take jinta wani iri,zafi take ji sosai and ga wni irin feeling da take ji from beneath her. Gumi take sheƙawa daga cikin abayar ta ƙirjin ta nasama da ƙasa. Aliyu da ya kula da mutsu mutsun da take tana rarraba ido like a criminal caught off guard ya ɗaura hannun sa agoshin ta yana faɗin '' Are You okay?" Saukar hannun sa a goshin ta ya haifar mata da wani irin feeling da ita kanta bazata iya describing ba, ɗago kanta dake kafaɗar sa tayi looking at his face, idanun su cikin na juna, jitayi zuciyar ta ta fara bugu da ƙarfi like never before,wani irin kallo take binsa dashi her eyes glowing kamar star. Aliyu karantar ta yake,yayi noticing tun suna cikin wurin take wasu abubuwa that were so unlike her. Matsawa tayi daga jikin sa to the other end of the car. Matsowa Aliyu yayi yakai hannunsa ya riƙo nata,so take ta ƙwace ya riƙe gam,he looked at her flushed face kumatun ta sun yi Wani irin ja kamar mai blushing he was sure akwai matsala. Shidai driver lang yai focusing akan hannya yana tuƙi dan dama da

Chapter 26 of 52