Share this page
iya hakurin mu'amalar nan, kuma summa ai yana gannin hakan ba zai iya zama matsala a tsakaninsu ba, abinda yake iya yiwa hasashen na iya zama matsala a lamarin nan wani taku da ya hango wanda da wahala ya iya jurewa, watau wulakanci Eh lalle shi talaka ne Kuma yana zaune a anguwar talakawa, yana cin cimar talakawa Ama hakan ba zai ba kowa damar wulakantashi ko wulakanta masa ya'ya ba Bai je ya roka a wajen kowa ba Bai je ya yiwa kowa maula ba dan ya san ba mutun ne zai bashi ba sai Allah Bai wulakantar da kansa ba ko a anguwa bale a kasuwa uwa uba a gaban sirikai Ba zai lamunci komai mai kama da cin mutunci ba Shi yasa ko maganar auren su Aisha da aka saka ranar amsar sadaki da kaya nan da kwanaki goma sha biyu bai zurma ya yarda aka ringa ba ya'yansa abinda ya shafi kudi ko abinda ya fi karfinsa ba, ko sun amsa a rashin sanninsa ne, baya yarda baya bada kofar nan, dan ya san babu wanda ya iya rikita zuciya irin dan Adam, saima ya nuna maka duniya kaine ya yi tsaye ya watsaka Ajiyar zuciya ya sauke bayan ya kai hakarkarinsa ya kwontar, a ransa ya gana yanke hukuncin sai dai Allah ya ba Mujaheed hakuri, domin ba zai dawo kan maganarsa ba gaskiya, ba zai gaba yarjewa Khausar amsar abin hannunsa ba, ba kuma zai masa maganar ba shiruma magana ce zai gani ne a aiyukansa cewa bashi da abinda zai basu ya ciresu a talaucin da yake gannin sunna ciki! ___________________________________ Du irin yadda ya so ta sasauta yannayin tsoron da take ciki nasa abin ya faskara Dan murmushi ya yi yana kallonta, ta yi jajajir kamar an konata da ruwan zafi, sai hadiyar zuciya take yi tana sisine kai dan kawai yace sai ta ci abinci ya dubata kafin ta kwonta, haka ta wuni a kwonce waje guda danma ya wuni wajenta ya mata dukkan taimakon da ya dace domin har karin ruwa ya jona mata ya san jikinta ba maganar ciwo a yanzu sai dai ko ta saka tsoro a ranta ne bayan shi ya san a haka din ya yi iya yinsa dan kiyaye sakata a halin tsoron, ta so ta fi karfin tunaninsa ne har ta saka shi aikata haka domin bai yi niya da wuri haka su saje ba, sai gashi abu ya faru tsakaninsu a lokacin da bai shirya din bA A hankali ya mike daga zaunen da yake ya mika mata hannu ya ce" Taso mana, wai ko ban duba da kyai bane kar aje kin karu, mu gani?" Gabanta ya sake faduwa, curewa ta sake yi waje guda a saman gadon tana rintse ido tana jin tsoron kar fatarsu ta sake haduwa ta ji azabar da ta ji a yau Bafa kokari ne bata yu ba, ta yi kokari fiye da tunanin bawa, abin ne ya girmami rashin hankalinta, ta yi dana sani da ta matse masa waje, ashe sanyin halinsa na macijin kumba ne sari ka noke? Ashe shi din wuta ne mai zafin gaske? Ashe hasashe ne take yi da akace da ya gama ta mike ta murje kamar ba'a yi ba? Gashi dai an yin an gama ama ta kasa mikewarma bale har ta murje kamar ba'a yi ba in ba dan an turo mata wace ta sake tayata kimtsa kanta ba da bata san yaya zata iya koda cin abinci bane Da rarashi da komai ya bata kula daidai gwargwadon iyawarsa har ta samu barci Murmushi ya yi yana dauke dubansa a kanta , tunani yake na lamarin rayuwa Shi dama ya san a yanzu da take bakuwar lamarin ya fi karfin halitarta, sai dai mace rijiya ce ya san du wahala zata jure kuma du irrin abinda zata nuna a sannu zata saba Shi likita ne baba ya san dalilin da ya sa ake so a bi mace a hankali har hankalintaa ya dauka Murmushi ya sake yi ya karrasa saman salaya, ya shiga gabatar da ibadaraa cikin nutsuwa, Sai kusan biyun dare ya kwonta, dan zai yi fitar wuri ne zuwa wajen aiki ga kuma kasuwa Aba ya fara maganar yana son sakar masa aiki shi kadai _________________________________ Tunda sasafe ta shirya, Yau Aba ne tsaye kanta da zazafe tana turawa yana karra fadin ta karra ko kadan ne, abin har tausayi yake ba Mama idan tana kallonsu, soyayar Khausar da mahaifinta daban take kuma a bayane take Tana gamawa ta sake yin bruch ta kuma shan panadol dan ciwon kan ya ragu ama bai daina ba gaba daya A cikin hijaban da suka sha mamakin yawansu ya dauki daya ta saka a jakar da Aisha ta bata Sosai Mama da yan uwanta ke karfafa mata gwuiwa sukai masu rakiya har bakin kofa A kafa suka taka da Aba, sunna tafe Aba na ta yakin cire mata du wani kyankyami ko tsoro a ranta, yana nuna mata romon abin da sauransu har suka isa bakin likitar sannan ya bata dari biyar dinta cewar ta cin abinci ce Haka dai ta rabu da Aba kamar an kawo yaro karami makaranta ranar farko tana ji tamkar ta bi shi da gudu ta su komawarsu gida Haka ta saje ta ringa aiki tamkar ba gobe har kusan sha biyu mai gadi ya miko mata abinci cewar inji Abanta a nan ta kula ba abinci bane basa ci cin ne a tsaitsaye ba a nutse ba saboda aiki,kuma gannin jinni ko wani abin baya hanna su ci , sukan ci ne su ci gaba da aiki A ranarma sai dare aka salameta ta nufi gida ta kuma tarda wani rikicin sabo na Mujaheed domin sai ya nuna ta ajiye wannan aiki zai sama mata clinik tunda bata da lokacinsa, karshema ya nuna shi faa gidansa bama zai iya barinta aiki ba, ita daita bashi hakuri sosai ta lalabashi suka rabu lafiya A hankali kwanaki ke ja, har lokacin taron amsar sadakin Kannenta ya zo,ranar da ta yi iya yinta dan hanna kanta kuka, ba dan komai ba sai dan magangannu da ta ringa tsinta kala kala masu firgita zuciya da rikita tunanin bawa da saka bawa saka kansa a mugun tunani marar anfani Kasancewar yan matan anguwa da na makaranta sun taru , ga tsofafin anguwa da datawa, kowa albarkacin bakinsa yake fada har zaman ya nemi gagararta a cikin mutane sai samun hanya ta yi ta fice a gidan ta nufi asibiti bisa umarnin Mama da itama tata zuciyar ta cinkushe gannin yannayin na khausar, bayan idan an tambaya ana fadawa mutane cewa tanada manemi magana ne bai yi ba a gaba, ama sai an bita da magangannu gasunan dai mararsa dadi Tana zuwa ta samu doctoe Rauda ta kama mata aiki, a yanzu an fara bata dama irin ta saka allura da cirewa, wanke kurji da sauransu, haka kuma ta fara samun dama irin ta sakewa a cikinsu Da wuri ta fito yau dan kiran da TAUFEEK ya mata cewar sunna gidan A lokacin da ta karaso ta tardo ya zo daukan Hajia ne tare da matarsa, nan suka gaisa da Yumnah sama sama dai , ama ita sam bata gane ba dan hankalinta ba a nan yake ba a tunani yake wanda ke neman hanna mata sukuni Sunna fitowa suka shiga mota TAUFEEK ya dawo ya dan zuba mata ido, du ta zube , kana ganninta kaa san ba jikinta bane , gashi yau harta lebenta a bushe yake kamas tsabar tunani da takura rai A sanyaye ya ce" *ALLAH BAI SAUKAR DA CIWO BA SAI DA YA SAUKAR DA MAGANINSA* Ni ce dai Fareeda Abdallah, na sake dawo muku da tallen magungunanmu da zuwa yanzu bazan iya ƙayyade yawan waɗanda suka dace da biyan buƙata sanadiyyar amfani da maganinmu ba. Alhamdulillah! Ƴar'uwa ki gwada, wataƙila warakarki na tattare da maganinmu. Haihuwa ce baki taɓa yi ba ko kuwa jinkiri kike samu sanadiyyar planning ko kuma haka kawai? Muna da ingantaccen maganin rashin haihuwa ga mace da namiji, wanda za ki bada sadakar 2k ga matsalar ko wane ɓangare. In sha Allah za ki dawo da godiyarki bayan amfani da maganinmu. Sanyi (infection) ne yayi miki yawa yake saka ki ciwon mara, zubar farin ruwa, ƙaiƙayi, ƙuraje, ɗauke ni'ima, har ma ya saka mijinki ya dinga miki gani-gani saboda bakya gamsar da shi? Da naira 3k zamu haɗa miki magungunan da za kisha ke da Oga in dai kika yi amfani da su ku da sanyi har abada in Allah ya yarda. Muna sayar da ingantaccen haɗin sabaya, wanda zai sa nonuwanki su cicciko, hatta fatar jikinki sai ta murje sanadiyyar shan kunun sabayarmu. 2500 bokiti 1litter. Muna da maganin wankin nono ga mai ciki da mai shayarwa, wanda indai kikai amfani da shi yaronki zaiyi tubarakallah, ba ruwanki da laulayi. Muna da ingantaccen maganin Daji (Cancer), typhoid, maleria, yaron da yayi nauyin ƙafa, da sauran cututtukan da ban ambata ba. Muna aika maganinmu ko ina tsakanin Nijar da Nigeria, ga masu buƙatar magani da gaske su tuntuɓeni akan lambar wayata 07039080978, ko 09077591726 Noted: *MAI SON MAGANINMU IDAN BA A KADUNA YAKE BA, SHI ZAI YI KUDIN MOTARSA HAR ZUWA INDA YAKE, BABU INDA BAMA TURAWA IN SHA ALLAH.....SAI KUN ZO* 💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔 *DA CIWO A ZUCIYATA* 💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔 _MALLAKIN_ *SAJIDA NIJAR* *FREE BOOK NE* 2️⃣1️⃣ LITATAFAN MARUBUCIYAR Duk karyar kada Yar mahaukaciya Neman na kaina Bani da zabi Bak'a ce Kutkale Makauniya ce Mage Duk nisan jifa Idan ka raina inda kake Dutse Alkalamin kadarata Bani da zabi Dakika Biyar Now *Da CIWO A ZUCIYATA* *Tallah, tallah, tallah* *SECRET DE LA FEMME DU MANGA* _Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_ Farar Humura Bakar Humura Humura special, humura de bain Humura epicé Lait de nuit Parfums désodorisant Parfums rideau et dras Lait de nuit Alkam Kulakcam *Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa* Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes *Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:* mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃 Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94 *SECRET DE LA FEMME DU MANGA* Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃 A sanyaye ya ce" Yauma kin yi aiki ne?" Fuskarta ta dago a hankali ta zubawa tasa ido, kwanakin nan da ta yi kusam biyar bata ganshi ba saboda aiki ya yi tsanani sai ta ga ya wani cika kasumba a fuska, ko idannuwanta ne ke nuna mata haka? A hankali ta sauke ajiyar zuciya ta dan girgiza kai tana kawar da dubanta a kansa ta kai wajen motar Ido cikin ido suka yi da Yumnah Da kallo wani kalla wanda idannuwanta suka gane mata daga idannuwan Yumnar, wani kallo daban kamar , kamar dai, kamar........ "Uffff, ya salam" ta fada a hankali tanaa dauke nata idannuwan, domin abu daya ranta ya bata shine yannayinta na son taba mata kwakwaluwa bayan zuciya "Kina da wata damuwa ne?" Ya sake fada, domin gaba daya yannayinta ke neman taba nasa yannayin A hankali ta girgiza kai tana kokarin daidaita yannayinta ta ce" Ba komai" Zuba mata ido ya yi, yana gannin kwalar da ta maida karfi da yaji, naan fa ya ji hankalinsa na neman tashi Ya san wacece wannan yarinya ciki da bai Kasantuwarta mai tsananin rauni , mai mutunci mai mutunta kowa, mai farin cikin badawa, mai zama da zuciya daya ya saka ya shaku da ita shakurwa irin ta mamakin nan, domin yakan rikice lokuta da dama da damuwarta "Yaushe kika fara boye min damuwarki?" Ya fada a hankali yana so lalle sai ta kalle shi Dagowa ta yi lokaci daya idannuwanta suka ciko da kwallah mai zafin gaske ta saka idannuwanta cikin nasa A hankali hawayenta ya shiga wanke fuskarta har ya zamto ta dan fara shasheka tana kallonsa cikin hijab dinta milk color wanda ke boye sirrin jikinta gaba daya Ido cikin idon nan bataa dauke nata ba dan tana nitsewa ne a cikin idannuwansa idan har tana hali na kaka nakka yi, takan samu solution ne a nasa idannuwan dan takan ga tausayi, karfafa gwuiwa, fada, jajircewar sai ta yi hakuri a nasa idannuwan a kan dole A hankali taa shiga fadin" shin menene nakasata? Har yau ka ki kaa fada min, ko da ake cewa nauyin jikina haka din ne? Shin na yi mugun nauyin da za'a riga raina min wayo ne ? Anya Mujaheed zai aureni kuwa? Yau da gobensa ya fara bani tsoro, bayan dukkan biyayar da ya dace ace na masa ina kamantawa hharda wace bai dace ba domin tun kafin na shigaa gidansa ya dora min dokoki irin masu tsaurin da idan ka ji kana iya yin fushi da ni,ama shiru kake ji bayan a da shine da kansa yace ana yin sallah zai turo, gashi yanzu an fara irgen kwanakin babar sallah,....." Ta langwabe kai ta ci gaba da fadin" idan na yarda iyyayena suka ga hawayena a yau tanar farin ciki yaya zamu kwashe ne? Idan kuma suka ganni gani gododo Rukaya kanwata ta baya an saka mata rana yyaya zasu iya rintsawa ne? Gashi ranna ce baba, rana ce da gidanmu kaf ya dace ace muna cen muna shagali, shin na fara yiwa ahalina baakin cikin samun farin ciki komenene nake ji a nan ya tsaye min a daidau kahin zuciya? TAUFEEK inada ciwo mai girma a zuciyata wanda nake rainonsa tunda na kai shekaru goma sha bakwai a duniya, domin nan da ka ganni tun inada sha uku Mama ke dan tare tana fadin zata ga autanci idan na kai sha bakwai Aba ya mikani dakin miji, a yau shekarata ashirin da bakwai zuwa da takwas, tun tana jefa yan kofunna da kwanoni Aba na hannawa a taba cewar nawa ne har wasu suka lalace aka zubar wasun kuwa a dole aka fitar muka yi anfani da su a cikin gida, TAUFEEK yannayin jikina zai iya hannawa na auru ne ni na hakura gaba daya ko menene? Ko dai bani da lafiyane? Domin wasu na cewa ko ina fama da bakin aljani ne?????" "Ke uban wanene ya dake ki iyi?" Muryar Hajia ta katse mata hawayen da take yi da kuma maganar da take masa mai kamada rada wace take fitarwa daga zuciyarta tana sanarwa mutun daya tak da take iya sanarwa a duniya *KAF DUNIYA BATA DA SIRRI SAMA DA TAUFEEK* , kaf duniya bata da da sirrin da take gannin bai sani ba, komai ya sani nata, kamar wani wanda sukaa girma tarr bayan ya bata tazarar shekaru , asalima bai fi shekara hudu da suka san junna ba Da kyar ya iya sauke dubansa a kan Hajia, wace ta kamo kumatun Khausar tana gyatsine ta ce" Ke dilla kalle ni nan, nace uban wanene ya dake ki? Ke yanzu a haka zaki zauna ki yiwa wani kuka? To na cire maki mutun biyu, ita ko shi wa'inda suka kawo ki duniyar, bayansu du wanda ya san ya dake ki fada min sai inda karfina ya kare, aikin banza aikin wofi ni du sai na ga kamar kin rage kumari daga gannin karshe da na maki, kumatun nan naki kamar sun rage auki, dan mu ga dagen hijabin mu gani....." Da sauri ya rike hannun Hajiar, har idannuwansa na yin waje, jasa kasa ya ce" Cire mata hijab zaki yi a waje ?" "Igiyar uban wani ke kanta da zan ki gannin kumarinta a waje?" Ta bashi amsa tana maka masa harara sannan ta kama hannun KHausar ta ce" Ke maka maka share hawayen maka, wuce mu je" Da ido ya iya binsu, jiki a sanyaye ya juya ya nufi motar ya bude ya shiga sannan ya saka hannunsa a hankali ya dafe wajen gemunsa yana hangen kofar gidan inda Hajia ke magana da Aba wanda zuwansa kennan ya dan zagaya dan amso ruwan piyawata don su yi anfani da shi a gidan Hajia kuwa abinda ta fadawa Aba ya saka shi yin murmushi yana bada hanya ya ce" Kai Hajia ni kam ai bani da ta cewa Khausar ai taki ce" Ta sake sakin wani murmushi ta ce" Mamuda ko, kai dai an yi dan mutunci walahi bara na karbo completinta ko ashirin ne mu je, yar nan sai na tashi tsaye a kanta inaga sam ba'a san ciwonta ba" Shi dai hanya ya bata ta shige, kafin ya sauke ajiyar zuciya, godiyarsa ga Allah da take da wajaje na jin sanyi a zuciya, ya sani zata dan sake tare da hajia kuma har cikin ransa ya yarda da Hajiar bashi da damuwa da tafiyar Khausar din gidanta na kwana biyu Sunna shiga Hajia ta kirayi Mama gefe ta rage murya sosai ta ce" Kayan yar nan zaki bani mu je tare, wai kin kula kamar ta rage kumari kuwa? Yadda na ci burin auren yar nan harta gado nice nan zan mata bana son na ga tana rage kumari, wai kina bata yan jiko da su yusufa dan karro farin jinni kuwa? Sai fa da yan jiko da turare turare saboda makiya, yau ko dan yannayinta sai fa ta tsole ido, dan dauko min ko kala ashirin ne mu je kin gane?" Mama ta amsa da to,sannan ya yi dakinsu da dan sauri Jim kadan ta fito dauke da yar akwati dauke da kayan na Khausar, dan a shigarta sai da ta tabo Aba , yaba dagawa ya sanar mata su tafi dan haka ta sauke ajiyar zuciya ita dinma ta hado mata harda yan baby hijab dinta da hijabinta baba da kalolin kaya uku Hajia ta amsa tana washe baki ta yi gaba ta bar Khausar tsaye wace ido ya cikowa da kwallah takasa bin hajiar ta kuma kasa cewa komai A sanyaye tana kallon mamanta ta ce" Mama" Mama ta sakar mata murmushi a hankali ta dan shafa gefen fuskarta ta ce" Ki je Khausar din Aba kin ji? hajia ce ai , kin ga tana sonki ki yi kokari ki kiyaye abinda zaki batawa kowa rai kin ji? Idan kina so gobena sai ki dawo ko?" Khausar ta gyada kai a hankali sannan ta juya, tana ji wani irri, dan tunda take bata taba kwana ba a gidansu ba, komai nisan waje tana dawowa ne ta kwana a gida Da ta fito bata ga Aba ba, a dole ta karasa wajen motar ta bude baya ta shiga dan Hajiar da TAUFEEK ne a gaba, Yumnah kuwa a baya Dan murmushi ta so sakarwa Yumnah, sai ta ga gaba daya ba bangarenta take kallo ba A hankali ya dan saita madubin motar ya kalli fuskarta, ba dan komai ba sai dan ya ga shin zata iya zuwa gidansu ta kwana da son ranta ko karfa karfa hajia ke son yi mata Yannayinta bai kare shi da komai ba sai karin wani tunanin da damuwa, dan kasa take kallo da dara daran idannuwan nan nata sai busasun hawaye da suka kwonta a saman kumatunta A nutse ya tuka su har suka karasa gidan Sunna zuwa Hajia ta bude , sannan ta bude bayan ta janyo hannun KHausar tana fadin" Mu je , yi maza ba fara saka ki a ruwan kaka ka yi ka fito, sai an samo maki ki bugo wannan hawaye haka, ina ba zai yiwu ba!" Da ido suka bi su har Hajiar ta shige bangaren su Maman TAUFEEK, wa ya san me zata yi a cen din Motar ya rufe ya zagaya inda hajia ta bara masa jakar shi dan aikenta ya ciro jakar sannan ya rufe da nufin mika masu jakar Da sauri Yumnah ta riko hannunsa, hakan ya sa ya juyo yana kallonta da dan mamaki, domin a sanninsa rabonta da ta kai hannunta da kanta jikinsa tun wayewar garin nan kafin komai ya shiga tsakaninsu Fuskarta a marairaice sosai ta ce" Ama, ina zaka je ne?" Dan tsai ya yi yana kallonta, ya san a yanzun kamar ba wata jituwa tsakaninta da Khausar, dan haka a hankali ya ce" Jakar zan ajiye masu" Jakar ta kalla, da sauri ta miko hannayenta ta ce" Aa gani kuma zaka kai, kawo na je na kai masu ka shige ciki na dawo na zuba mana abinci ka ji yayanmu?" Bai kawo komai ransa ba ya bara mata jakar, duda ya so ya dan zanta da Khausar sai dai ya san abu ne da kamar wuya dan a yadda hajia ta yi raf da ita din cen da wahala ta saketa Ciki ya shige, ita kuma ta ja tsaki ta riko jakar kamar ta rike kashi ta kai cen bangaren hajiar ta yar da jakar a kofar falon Hajia sannan ta juya ta yi tafiyarta, dan ita tunda ta zo gidan nan kafarta bata taba shiga bama cikin falon Hajia saboda karara ta gane ba wani sonta take yi ba, ba zata ringa kai kanta inda ba'a sonta ba gaskiya, haka ta koma ranta cike da jin zafin hajiar na wannan sabuwar fitinar, a kan wani dalili zata dauko katuwar mace tana wani kama kumatunta tana share mata hawaye tana masifar da bata san dalili ba ta kawo mata gida inda mijinta ke nan? Bi izinillah daidai take da uban kowa a kan TAUFEEK, ta gama yarda cewa ya isa ta yi kuma idan ta yin ba laifi ta yi ba shi yasa ta sake daukar damarar bashi dukkan kulawar da ta dace, ciki kuwa harda mayar da shi baban waje du kuwa da tsoron da take , zata bashi hadin kai dari bisa dari ta yadda zai manta da wata jibgaga abin haushi gidan tsami kawai! A bangaren Khausar kuwa ta ga abin mamaki gannin idonta Wanka dai mai sunnan wanka sai da Hajia ta sakata ta yi sau uku na magunguna Maman TAUFEEK na tsaye tana rike da kwaryar, Hajiar kuwa tana hadawa tana bata tana fadin idan fa bata yi ba shiga zaki yi ki darzar min ita dan na kula shashanci na damun yar nan banza sai sakin hawaye take ta ki fada min ubanda ya daketa, danma na san shi Magidanci ba zai daketa ba ai da tuni na samu mai kwanoni a waya ya min tsakani da shi, har ga Allah yar nan ta gama sacen zuciyata sai yadda hali ya yi kuma, ji nake uwa in janyo nesa ta zo kusa in samo mata gagarumi rikaken dan arziki ya kwasheta mu tafi" Ita dai Mama tana tsaye har ta gama ta fito da katon hijabi nan kuma aka kuma saka mata kaskon hayaki Khausar kifta ido kawai take tana kallon Mama dake murmushin hajia tana fadan Magidanci yau bai zo ya yi hayaki ba yana cen shi mai mata abu kamar a karye ana fama da katon hanci da feleke da waya ƙatuwa Kai magidanci ya dauko da zafi mace ba mamora da ramin kashi Ana gama mata turaren Hajia ta wuce cikin kicin wai zata zubo mata abinci, nan Mama ta zauna bayan ta ciro mata kaya cikin kayanta tana kallonsu da kula ta ce" Daughter me yake damunki ne? Hajia sai fadi take kina kuka?" Khausar ta sada kanta a hankali ta girgiza kanta ta ce" Mama, ba komai fa, kawai dai abin bama wani bane Hajia dai ta yi tunanin ko wani ne ya sakani kukan" Mama ta yi murmushi tana sake kallon Atampar, sam atampar bata wani yi mata ba, ama kumaa bata nuna ba ta bar abinta a ranta da kudurin dake ranta ta ce" Ai kam kema kin ji jiki tunda Hajiata ke kaunarki, ke da Magidancin zaku ji jiki iya jin jiki" Dariya Khausar ta yi itama kadan tana amsar atamparta ta mike ta shige ciki ta

Chapter 15 of 47