Share this page
shekaru tana rayuwarta tare da kalolin tsangwamar mutane da tsangwamarta ta kanta, a yanzu ta amsa kiran matar AURE, auren da take yiwa kallon wasan yara, wanda ta gama yarda har a zuciyarta cewa ta girmami wannan aure nema ake yi a hadata da shi dan ta shiga uku, sai dai ta makara, domin sauko ta yi ba tare da ta san shi a hanya ya kwana ba, a daidai wannan lokacin da magariba ta sanyo kai ya zamto a dole Mama ta cire kunyar y'ar fari ita da yar uwarta suka tsaya a dokin kofar dakin Aba suka hanna mutane shigowa Wato wani irin taro ne na mamaki ya dauka har anguwar ba iya gidan Aban ba Mama bata yi gaya ba, hakama Khausar, dama dama su Aisha sun gayyaci daidaikun kawayensu , sai ga abin mamaki matan anguwa tun kafin magariba ta rufa suke shigowa kowace kuma da haramar rakiyar amarya Khausar, domin da yawa daurin auren a wai suke jinsa, an daura din wasu basu san waye angon ba, irin yadda ta yi rayuwarta kuwa zasu so su ga wanene wannan ango! [7/19, 3:17 PM] Maman Aslam: ๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”โคโ€๐Ÿฉนโคโ€๐Ÿฉน๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’” *DA CIWO A ZUCIYATA* ๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”โคโ€๐Ÿฉนโคโ€๐Ÿฉน๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’” _MALLAKIN_ *SAJIDA NIJAR* *FREE BOOK NE* 4๏ธโƒฃ9๏ธโƒฃ *GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA* 1: Duk karyar kada 2: Yar mahaukaciya 3: Neman na kaina 4: Bani da zabi 5: Bak'a ce 6: Kutkale 7: Makauniya ce 8: Mage 9: Duk nisan jifa 10: Idan ka raina inda kake 11: Dutse 12: Alkalamin kadarata 13: Bani da zabi 14: Dakika Biyar 15:Wata kokowar 16: Aure yakin mata 17: Ni zan ladabi 18: Daga tafia daukar soja *Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar* Now *Da CIWO A ZUCIYATA* *Tallah, tallah, tallah* *SECRET DE LA FEMME DU MANGA* _Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_ Farar Humura Bakar Humura Humura special, humura de bain Humura epicรฉ Lait de nuit Parfums dรฉsodorisant Parfums rideau et dras Lait de nuit Alkam Kulakcam *Waษ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa* Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes *Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:* mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuษ“i wannan number 97 82 44 94 *SECRET DE LA FEMME DU MANGA* Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ Nasiha Aba ke yi mata, yana zaune ne saman kujera Khausar na zaune bakin katifar Aban Du yadda Aba ya so kar ta yi kuka , shima kar ya yin sai gashi shine ya fara sada kansa yana mai fashewa da kukan da ba sauti Ya Allah, Allah mai iko Allah mai amsa adu'ar bawansa Ashe zai ga wannan rana? Ashe zai ga auren Khausar dinsa? Auren da yake kyautatawa zaton ba hadi ne suka yi daga sama dan jin dadinsu ba? "Ya Allah alfarmar fiyayen halitta ka zaunar da y'ata a dakinta, ka kade duk wata fitina ka sa ta zamto mai biyayya wa mijinta" Aba ya fada bayan ya dago kansa yana kallonta A rikice ta idasa fashewa da kukan itama ta sauko tana rarafowa har daf da kafar Aban ta dora kanta a hannunsa, kan da ya sha kitso , hannun da ya sha lalle , idannuwanta kawai aka sakawa kwali sai dan jan baki mai ruwan kasa dan a boye hasken jan lebenta wa kowani mutun ya zamto na mijinta ne shi shi kadai, a birkice ainun tana fitar da dadadan sanyayan kanshin lafayar dake jikinta da kuma kanshin fatar jikinta ta daban ta ce" Aba, Aba ba zan iya ba, Aba Ni babu inda zan je" A tausashe sosai Abanta ya rike fuskarta yana murmushi ya ce" Dan ina kuka?" Khausar ta gyada kai ta ce" dan kana kuka Abana na fasa auren !" Abanta ya saki yar dariyar da bai shiryawa ba, a hankali ya ce" Kukan farin ciki nake yi, kukan jin dadi nake yi, kukan godiyar Allah nake yi, kin ga ai mun gama maganar rikicin kin fasa auren ko? Ai zaki je ki zauna mu gani ko?, Y'ar Aba, ki kasance mai biyayya, kar ki saki ki yadda tarbiyyar ki komai rintsi, ki sani ba wayonki ko dabarar ki ko rashin kunyar ki zata saka a so ki ba, ki kasance mai biyayya mai gaskiya mai addini da tsoron Allah, wannan shine zai ja gabanki har zuwa aljannah, kin ga tun dazu ina jin hayaniyar cewar motoci sun karaso , nima zan zo gidan ai kin ga ina zuwa wajen hajia ko? Zan zo gobe goben nan in sha Allah, kuma kin ga aikinki zaki ci gaba da tafiya ko? Share hawayen nan kar na gani kin ji?" Khausar na sauke ajiyar zuciya mahaifinta na sake rarashinta a cen kofa kuwa motoci ne na mamaki suka zo daukan amarya wanda tun a nan kallo ya koma sama, shawo ya dau Giwa Ba wasu motoci Masu yawa bane dan ba zasu wuce goma ba, ama a cikinsu aminai ne na kusa da kusan PROFESSEUR, a yau ya sauka a kasar dan zuwa daukan bestyn besty, wato kawar amini ce kuma aminiyar amini, shi kuma a yau yake da maganar hayata irin wace ya tanadar masu A hankali ya yi murmushi ya kuma kashe kiran da ya shigo wayarsa na Professeur A kalla kiran nan ya kai na hudu da yake masa idan ya daga sai ya yi shiru ya ki fadin komai Lalle shi yake da godiyar yiwa baba da ya kasance uba jajirtacen da bai bar professeur summa a kan bege ba Dan buga masa madubin da aka yi ana miko masa waya ya saka shi sake sakin murmushi a hankali ya karra a kunnansa yana janyo doguwar salama A zuciyarsa ya amsa salamar ne? Ko baima amsa ba? Allah masani, abinda ya fada shine" Yaya na ga har tara zata yi shiru?" Dariya Alhusain ya yi kasa kasa ya ce" Inspector an hanna mana Besty fa, wai sai gobe" Shiru ya yi, irin shirun nan na daukewa gaba daya tamkar wanda ya ajiye wayar, a hankali ya furta" Baka iya ware abin wasa da wanda ba na wasa ba?" Wannan karron Alhusain ya bushe da dariyar da ta saka TAUFEEK katse wayarsa ya sake yin kicin kicin ya zubawa Hajia ido wace ta ci uban bando sai kai kawo take yi ta tara tsofafin irinta a falo har wannan lokacin basu tafi ba wai amsar amarya zasu yi Sai da suka yi ido hudu Hajia ta saki murmushi ta wani gyara tsayuwa ta ce" Kai wai wani kinibibin kake min a daka ne ? Ko auren dolen zaka kunce? Kawai ka kara gaba malan ka sa sai shigowa nake da salama Ni da dakina!, In dai Khausara ce a nan zata tare tunda auren dole na maka sai mai kwanoni ya san abin yi , aikin banza!" Sshi dai bai tankata ba, har ta gama ta fice tana yade yaden habaici ta koma bangaren Mama, wace ke zaune a baban falon yau itama, itace zaune darr sai bakinta dake zaune tare da ita kowane cikin shiga ta alfarma an dafa abinci na alfarma an ci yanzun jiran saukar amarya ake yi dan a amsheta sai kowa ya kama gabansa, sai dai a taron nan kaf babu matan mai kwanoni da Yumnah, domin ita Yumnah tana cen dakinta ta rufe tana nata shagalin, vidio call da kawarta bayan ta gama waya da mahaifiyarta, du cikin kwontar mata da hankali suke yi, burinsu ta kwontar da hankalinta ta kuma fara aiwatar da abinda suka shirya tun a yau, dan babu abinda zai sa su yarda TAUFEEK da Khausar su zama abu daya! Sai kusan tara da rabi motocin daukan amarya suka karaso Mutunci irin na Hajia FUSAM tare take da kanwarta a rakiyar amarya , tana rike da wani mahaukacin turaren alfarma cikinsa fulawowi ne bayan nada nata lafayar da ta yi saman wando irin mai likewa a jikin nan da riga mai dogon hannu sai ta rufa mata alkyaba fara kall , ya zamto kanwar Mama rike da Khausar, su Rukaya sunna rike da wasu yan abubuwanta, Hajia Fusam na fesa turare a dukan tafiyarta, abin sai wanda ya gani daukaka Allah ya daukaka y'ar gidan Aba A hannun Hajia aka damka KHAUSAR, bayan an dukar da ita ta gaishe da Hajiar A nutse Hajiar ta bude alkyabar Khausar tana murmushi ta ce" Masha ALLAH khausara masha ALLAH" A hankali Khausar ta fashe da kukan da take rikewa lebe har yana yi mata rawa a hankali ta dora kanta a cinyar Hajia wace ta kwashi salalami tana kallonta ta ce" Ke dan kaniya nan din ba gida bane? Ni kar ki sakani kuka bayan na dinka ba takashin kowa ba na buga daurin bando na rangada kwali abina kin ji ko?" Mama ta saki murmushi, a hankali ta karaso daf da Hajiar ta zauna, a nutse ta saka hannunta ta dago Khausar ta saka tissu tana share hawayenta , da kula ainun ta ce" Ya isa haka mana, na san kukan ne kike ta yi tun safe ko? Tashi ku je ki huta, Allah ya maku albarka ya yiwa rayuwar aurenku albarka" "Kai na Annabi yace amen!" Hajia ta fada tana kallon jama'ar dake daukan vidio ne, hoto ne, da masu amsa adu'ar, kai abu dai masha ALLAH, haka Hajia ta ja Khausar sauran na biye da ita suka karasa bangaren TAUFEEK kasa kasa tana fada mata magana kamar haka" ke yi shiru abinki, abinda an daina yayin kuka? Kuma yau din da na kawo ki nan dan gudun yan uba ne, gobe cen bangaren nawa zaki kaura fa kin ji ? Share hawayen kar ciwon kai ya hannaki rawar gaban hantsi!" Da haka har suka karasa suka shigar da ita da addu'a aka haura da ita rantsatsen dakinta dake daf da na Yumnah aka zaunar da ita a gefen gadonta Sosai danginta da yan rakiya suka yaba mutunci da karamcin ahalin mai kwanoni sannan suka tafi da addu'ar alkhairi suka bar Khausar na sauke ajiyar zuciya tana jin abin wani iri tamkar a mafarki Ta dauki lokaci a zaunen nan har ta kage, A hankali ta mike ta sauke alkyabar da aka naษ—a mata ta nufi wajen madubin dakin mai girma wanda gabansa ke cike da tarin turaruka na alfarma kala kala ta ja ta tsaya tana kallon abin hannunta da su zoben da aka saka mata A nutse ta sabule alkyabar gaba daya ta ninke ta ja kujerar ta ajiye sannan ta zubawa fuskarta ido har zuwa tsarin halitar da Allah ya yi mata Da kunya ta kauda dubanta, dan a kulun takan ji kunyar kirarta sosai, bata son tsarewa kanta ido dan abin na bata kunya, bale yau da aka yi mata kwaliya irin ta mata masu aji sai ta zama tamkar ba ita ba Wandon ne na ciki baki mai santsin nan da kama jiki wanda ke rike cinyoyi taf, sai farar rigar mai dogon hannu itama a jikin take, sai bakin dan kwalin da aka yiwa dauri irin na zara Buhari daurin da ya hau kan kitsonta das ya kawata fuskarta da dan wajen gefe da gefen nan na mata mai kyau ya yi mata luf masha ALLAH, du kuwa irin kukan da ta sha hakan sai bai boye tsararan kyan da ta zuba ba a yau Idannuwanta ta rintse sakamakon jin karar bude kofar dakin gabanta na dokawa, dan ko wanene a yanzu ya shigo bata raba dayan biyu ko matar gidan ko mijin matar gidan ne Ta madubi ta dan bude idannuwanta jin ba'a yi mata salama ba, kuma kamar an shigo ta zuba dubanta a kan fuskarsa Da sauri ta dauke duban nata, hannayenta suka dan fara rawa Gaba daya yau tamkar an karra masa cika ido da girma a idannuwanta Shigarsa ta ษ—inkin shada ne ruwan maroon , kansa dauke da hula A tsayen da yake jinginuwa ne ya yi da garun dakin ya zuba mata ido da irin kallon nan da ba kyau ana yinsa wa mutun fa ai ko? A hankali ya sauke ajiyar zuciya ya ringa takowa har inda take tsayen nan tana ta kiciniyar kunce agogon da aka daura mata ta gaza ya tsaya daf da bayanta bayan ya zubawa bayan nata ido a hankali ya sauke dubansa a wajen kugunta daidai inda ya lotsa saboda tudun mazaunanta da fadinsu sai ya zamto nan daidai tsatsonta kamar tana masa da gangan ko dan ta nuna kirarta bayan haka Allah ya haliceta kwatuwar wajen ne ya sa nan din karyewa da fitar da shap dinta sosai A hankali ya sako hannayensa ta bayan nata ya dora hannayen nasa saman nata ya rike agogon yana kunce mata a nutse hakan ya sa ta dago a tsorace ta zarro idannuwa tana kallonsa ta madubin Shima dagowar ya yi ya saka nasa idannuwan a cikin nata Wa'inda a yau ya kasa boye dukkan nau'in abinda ke zuciyarsa a cikinsu, suka bayyanar da shi suka tona shi A cikin makoshi ya budi bakinsa kadan ya ce" Barka da zuwa gidanki *MY WIFE*" A rikice ta sake zuba masa ido, sai kuma ta buda hannayensa ta juyo da sauri dan son fita daga wannan mugun tashin hankalin da yake son sakata gabanta na dokawa, sai dai tana juyowar ya zamto yanzu ido cikin idon ba ta madubi bane suke yi, ta gar da gar ce Da sauri ta sada kanta, lebenta sai son kiran sunnansa yake yi ama ta gaza fitar da amon Ajiyar zuciya ya sauke a hankali ya dan matsa baya kadan sannan ya kamo hannunta kasa kasan ya ce" Zo mu je" Kasa hanna kanta binsa ta yi, du kuwa da irin yadda jikinta ya mata nauyi har suka karasa kofar dakin Yumnah ya dakata ita a gefensa kadan yana kallonta ya dan buga kofar ta sake zuba mata ido Basu wani dauki lokaci ba suka ringa jin nishinta da kyar Da sauri Khausar ta dago kanta daidai lokacin da Yumnar ta bude kofar da kyar , sai luuuuuu ta fado jikinsa tana sakin hannayenta gaba daya tamkar wace ta tafi duniyar summa Ba wai shi ba da bai shiryawa haka ba, ita kanta Khausar sai da ta kwala ihu a tsorace tamkar ba likita ba tana ja baya kadan sannan ta yiwo gaba tana kama masa da taya shi ambaton sunnan Yumnar A rikice ta mike tsaye tana fadin" Ina valise dinka? (Wato ta likitocin nan ta duba marar lafiya)" Rudewarsa bata kai Tata ba sam, shi dai ya talabi Yumnah ne yana kiran sunnanta da dan buga gefen kuncinta A nutse ya mike da ita tsaye ya juya yana sauka Khausar na biye da shi ya ce" Tana part din Hajia" Bata tsaya jiransa ba ta wuce da gudu, abinka da likita kamar masu wani boyeyen tsumi idan suka hadu da marar lafiya a waje, ta je bangaren Hajia wace ke sauraron wa'azin karfe goma ta fada da gudu gudu bayan ta yi salama ta ce" Hajia, ina akwatin TAUFEEK ta asibiti?" Hajia kiris ya rage bata fado ta kai ba ta mike jiki na bari ta ce" Me ya samu magidancin? Innalilahi na shiga uku, gatacen a kasan gadona " Kafin Khausar ta fito ta sanar mata Yumnah ce ba lafiya tuni ta nufi bangaren TAUFEEK din sai salalami take yi hawaye kuwa tuni ya bale mata Khausar ta dauko da saurinta tana jin abin nan kiris ya rage ya tadeta dan sai da ta rike abu da ya dabaibayeta ta rasa yaya zata yi sai kawai ta karasa kofar falon da kyar ta tsaya ta warware nadin kaf dinsa ta yarfa a gefen kafada ba tare da tunanin komai ba ta shigo da akwatin da dan sauri ta kawo daf da shi sannan ta zauna ta bude tana kallonsa ta ce" Me zan miko?" Sai a lokacin Hajia da ta turo baki ta juyo ta kalleta da niyar kai nata rankwashi ta kuma sileta tasss dan ta kusa hadasa mata hawan jini ashe wannan ce take marmarmartu kamar ta summa bayan ita sai ta rantse da huwan rahamanu karya ne dan ta hanna magidanci rawar gaban hantsi ne, ita kuma ta wani je a guje kamar mai kwanoni ne ba lafiya mai malan muntari tsabar rashin Sannin ciwon kai sai kuma ta yi arba da Khausar din a Khausar dinta Ido ta fara fitarwa, sai kuma ta tafa hannunta ta ce" lah lah jama'a astagfrullah ke y'ar nan ke ce?" TAUFEEK dake kallon yannayin Yumnah yana tunanin to mema zai yiwa Yumnar domin ba jinnin ne ya dawo ba, yana daf da cewa Khausar ta bashi abin auna hawan jinni maganar Hajia ta saka shi dagowa shima ya kalli Khausar din, daidai ta rikice tana son warware lafayar da bata san ta inda zata maidata ta daura ba, kawai sai ta mike da gudu ta nufi haurawa sama tana mai fashewa da kukan takaici har ta bacewa ganninsu dan kuwa TAUFEEK da Hajia da suka daga kai suka bi mata da kallo sai da ta bacewa ganninsu sai kuma suka juyo a tare suka yi ido hudu shi da Itan TAUFEEK ya daka fuska yana hade girar sama da ta kasa ya ce" MEYE!?" HAJIA ta tabe baki ta dauko akwatin ta turo masa daf da shi da gunguni tana gyara daurin kalabinta ta ce" Hi PEOPLE ๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜ Maganar adabi ce muke: A tafiyar labarin *AZAL* ina dauke da *ADABI* ne kamar haka Zamantakewa Yaki a soyaya Kauranci Bariki Ya rab ka nuna min ranar fara shi lafiya idan har alkhairi ne [7/21, 8:25 PM] +234 708 653 0343: ๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”โคโ€๐Ÿฉนโคโ€๐Ÿฉน๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’” *DA CIWO A ZUCIYATA* ๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”โคโ€๐Ÿฉนโคโ€๐Ÿฉน๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’” _MALLAKIN_ *SAJIDA NIJAR* *FREE BOOK NE* 5๏ธโƒฃ0๏ธโƒฃ *GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA* 1: Duk karyar kada 2: Yar mahaukaciya 3: Neman na kaina 4: Bani da zabi 5: Bak'a ce 6: Kutkale 7: Makauniya ce 8: Mage 9: Duk nisan jifa 10: Idan ka raina inda kake 11: Dutse 12: Alkalamin kadarata 13: Bani da zabi 14: Dakika Biyar 15:Wata kokowar 16: Aure yakin mata 17: Ni zan ladabi 18: Daga tafia daukar soja *Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar* Now *Da CIWO A ZUCIYATA* *Tallah, tallah, tallah* *SECRET DE LA FEMME DU MANGA* _Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_ Farar Humura Bakar Humura Humura special, humura de bain Humura epicรฉ Lait de nuit Parfums dรฉsodorisant Parfums rideau et dras Lait de nuit Alkam Kulakcam *Waษ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa* Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes *Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:* mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuษ“i wannan number 97 82 44 94 *SECRET DE LA FEMME DU MANGA* Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ Hajia ta tabe baki ta dauko akwatin aikin ta turo masa daf da shi tana guna guni ta ce" Miya ce, ai yau ka ga me nake nufi da ana gudu abu ba motsi, sai ka yarda a maka sakiyar da ba ruwa malan!" Shi dai bai kuma bi ta kan Hajiar ba, Yumnah dake kwonce jikinsa tamkar wace ba rai a jikinta ya zubawa ido , kallonta yake yi zufa zufa na tsatsafowa a gaban goshinsa A hankali ya sauke ajiyar zuciya a tausashe ya ce" Yumnah, ki buda idannuwanki" Sosai gabanta ya fadi jin maganarsa, kar dai ya gane lafiyarta kalau? Sosai kirjinta ya ringa dokawa da tsoron kar aje ya gane cewa lafiyarta kalau ne A nutse ya mike da ita ya haura saman dakinta da ita Ruwa ya haษ—a a dan karamin bokici da farin tawul ya zauna daf da ita, a nutse ya ringa dan matsewa yana dan goge mata goshinta sannan ya kunna mata kira'a Bayan ya gama still yana zaune ne rike da hannunta dan ba zai iya tafia ya barta a wannan halin ba, duda babu abinda ya fito filin da a matsayinsa na likita ya gani na daga hankali, tana numfashinta normal, ama tunda ta yi haka sai ya bita a hankali ko dan abinda ke cikinta Tun tana summan gangan har barci ya fara fizgarta a hankali barcin ya dauketa ama a kala ta kai karfe biyu da wani abu na dare Mikewa ya yi bayan ya gyara mata kwonciyarta ya fice a dakin Wani irin abu yake ji mai kama da bacin rai a kasan zuciyarsa, ama ya dane ya karasa kofar dakin Khausar a hankali ya dan murda kofar Jin a rufe ya saka shi sauke ajiyar zuciya ya nufi nasa dakin Da kyar ya samu barci ya dauke shi, cike da bege da tarin kuncin abinda yake tunanin na nema ya fara zama rainin hankali A bangaren Khausar kuwa, tarin kunyarsa ya saka tana shigewarta ta saka sakata ta karaci kukanta sannan ta je bayi bayan ta gama karewa bayin kallo ta yi wanka ta fito ta bude bangaren tufafinta ta dauki riga marar nauyi ta saka ta fesa turare a jikinta sannan ta saka hula fara ta je ta yi addu'a ta kwonta tana ta shaฦ™ar sansanyan kanshin sababin kaya da turaren dakin har barci ya dauketa cike da jin kewar iyayenta Tunda asubahi ta mike ta yi sallarta sannan ta shiga dan kai kawonta tana ta duba tufafinta da tunanin abin sakawa dan zuwa wajen aiki Karfe takwas saura ta gama shiryawa cikin shiga ta leshi da abaya mai shara shara ta dauki jaka yar madaidaiciya da takalmi mai hawa da abayar sannan ta fito ta rufe dakin nata ta dan dakata da tunanin ina zata ga Yumnah dan ta tambayeta jikinta? Domin a tunaninta idan har ta tafi ba tare da ta tambayeta jikinta ba, bata kyauta ba Dakin nata ta nufa hankali kwonce ta kwonkwasa sannan ta dakata tana jira a bata damar shiga A kalla ta kusa minti uku tana sake neman izini harda salama dan a tunaninta ko ba'a jita bane? Sai cen ta ji an bata damar shigowa ta hanyar fadin" Cm in!" Aka yi shiru Dan jim ta yi sai kuma ta tura tana sake yin salama idannuwanta a kan Yumnar dake zaune fess da ita cikin rigar barcin dake dan bayyanar da wasu sassa na jikinta kamar cinyoyinta da hannayenta Kanta ta kawar kadan tana nuna alamun zata juya ta ce" Barka da safia Yumnah, yaya saukin jikin? Dama wajen aiki zan je nace bari na ga jikinki" Bata da niyar tsayawa bayan tambayar da ta yiwa Yumnah dan

Chapter 33 of 47