tankade maganin zaki na khausar din ce ta yi shiru tana saurarawa sai kuma ta mike ta fito tana fadin" Kamar ana salati, Khausara miye ke lafiya?" Hajia ta fada tana nufota da sauri gannin ta gaza tsaye ta gaza zaune numfashinta na sama sama tamkar zata sume
"Hajia bayyana, marana, Hajia cikina wayo Allahna ciwo Hajia " Khausar ke fada tana rike hannun Hajia
Hajia ta zaro ta ware murya ta aniya fadin"
[8/18, 7:36 AM] Maman Aslam: ๐๐๐๐โคโ๐ฉนโคโ๐ฉน๐๐๐๐
*DA CIWO A ZUCIYATA*
๐๐๐๐โคโ๐ฉนโคโ๐ฉน๐๐๐๐
_MALLAKIN_
*SAJIDA NIJAR*
*FREE BOOK NE* 6๏ธโฃ6๏ธโฃ
*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*
1: Duk karyar kada
2: Yar mahaukaciya
3: Neman na kaina
4: Bani da zabi
5: Bak'a ce
6: Kutkale
7: Makauniya ce
8: Mage
9: Duk nisan jifa
10: Idan ka raina inda kake
11: Dutse
12: Alkalamin kadarata
13: Bani da zabi
14: Dakika Biyar
15:Wata kokowar
16: Aure yakin mata
17: Ni zan ladabi
18: Daga tafia daukar soja
*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*
Now
*Da CIWO A ZUCIYATA*
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicรฉ
Lait de nuit
Parfums dรฉsodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waษannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai๐๐
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuษi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata๐๐๐๐๐
Tallah 3
Hajiata, ke kin san rayuwar aure sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwa๐, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gadoโน๏ธ๐ซฃ
๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528
kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji
Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu
Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528
Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji
Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan
Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa
Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528
Kalolin gumba
Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc
Kalolin tsumi
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono rakumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida
07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528
Maman zarah mabera SOKOTO
Ke Hamdiya, kirawo min mamanku , Khausara haihuwar ce? La ha ila ha ilalahu Muhammadu rasululahi sallalahu alaihi Wasallam yau ga abu, yar nan dan mutun din zai fito yanzu? Wayo Ni rikeni da kyau rikeni" gaba daya sambatu Hajia ke yi tana fadin a riketa bayan hannunta kawai da Khausar ta riko sai tangal tangal take yi
Ba'a wani jima ba da tafiyar Hamdiya sai ga su Maman har sunna rige rige domin da ta shiga da gudu ta samu su Hajia a falo sunna fira suka tambayeta dalilin gudunta ta sanar masu Hajia ce tace a kirawo mama wai Khausar zata haihu, shine abin ya wani irin dakarsu Mamanta ta shiga yi mata fadan wani irin haihuwa sai kace abin wasa wace Khausar din ce zata haihu, ina cikin a jikinta? Bata son iya shege da karyar banza, ita kuma ta sanar mata ita dai haka Hajia tace, shine suka mike suka fara fitowa dan gannin me ake nufi kuma? Dama yanzun tsakaninsu da Yumnah idan ta shigo ta gansu ta gaishe su ta yi gaba, dama yarinyar sun san ba kunya ce da ita ba gwarama Khausar din a kanta dan kiri kiri yanzun take masu kallon raini da gani gani, gaisuwarma ta yiwu ta rainin ce ba ta mutuntasu ba
Karasowar Mama da akwatin Khausar din ne ya saka Hamdiya karba ita din kanta cike da mamakin haihuwa kuma? Gaba daya sunna bin Khausar din da kallo da Hajia dake mata sannu domin ya lafa mata tun dazu
Mama ta yi murmushi ta ce" Hajia ko sai juyi ne aka yiwa yar gidan naki? Na ga ta lafa ko?"
"Wai wani irin ciki, a ina cikin?" Hajia nawarah ta tambaya dan ta gaza yin shiru da bakinta, du kuwa yadda TAUFEEK ya gindaya masu sharuda tsakaninsu da matansa da mahaifiyarsa ba zasu iya ganni su kyale ba,
Mama ta mata banza bata bata amsa ba, ta dai zuba masu ido tana kallon yadda Hajia ke tausar Khausar din domin har yanzu kaffafuwanta rawa suke yi
Hajia ta dago tana duban su Hajia nawarah ta ce" Wai waye ya yi kiranku? Ni fa bana son rainin hankali ku fa kiyayeni yau ba zan dauki tsuguni tashinku ba, ku tashi ku bani waje ko na gwada maku naku rashin da'ar fatiha ce a kan nawa!"
Kunya ce ta rufe su, ba'a taba haka ba, du abinda zasu yi Hajia bata taษa dizgasu irin na yau ba, ba shiri suka mike suka wuce , kowace na ciki na ciki suka ga shigowar motar TAUFEEK da matsiyacin gudu
Mama ta dubi Hamdiya dake zaune tana jijiga Anmi ta ce" Hamdiya tashi ki kai takwarar Hajia wajen Mamanta ki ce da ita zamu kai yar uwarta asibiti ne kin ji?"
Hamdiya ta amsa ta kama hanyar fita wani ciwon ya sake tasowa Khausar mai zafin gaske , dan har numfashinta ke neman barin gangar jikinta irin Yadda take fuzga ya dagawa harta mama hankali , tana shirin sake buga masa waya ya shigo jikinsa da kayan aikinsa kuma ba shi daya bane harda docter biyu mata suka karaso ya duka yana rike da hannunta irin yadda take gumi a dole suka kamata suka nufi asibiti dan ko ba nakudar bace lalle akoy matsalar da ta haddasa wannan rikicewar tashi dayan ga numfashi na barazana
Ashe wasa farin girki ne, budewar taron ne ya zo da haka, a hankali ta fara fita a hayacinta, ya zamto su kansu wa'inda suka rakata hankalinsu ya fara fita daga jikinsu Bama kamar TAUFEEK wanda a yau sai da wa'inda ke karkashin sa suka tausaya masa dan kai kawo kawai yake yi daga cen office dinsa zuwa dakin da aka kwontar da ita ana aunata ana kuma bin nakudar Tata mai tafiyar wahainiya domin tun safe har dare cenjin ฦalilan ne , har ya fara maganar idan aiki za'a yi mata gwara a yi mata ta huta dan zuwa yanzu ko idannuwanta bata iya dagawa, hawayen kuwa sun dauke cak tunda tanda fara wahala mai sunna wahala, dan ko da mahaifiyarta ke mata addu'a jinta kawai take yi, Mamanta kanta tana wani hali dan ta san irin wahalar da take sha ne yar Tata zata sha wajen haihuwa, daukan ciki da rainonsa basa shan wahala sai haifo shi, ita din kanta an sha sadakarwa ba zata yi ba sai kuma Allah ya budi ido, dan haka ta dukufa da addu'a, mahaifinta kuwa ya kasa zama ya fito ya tafi ake zaman jiran da shi
Wahala kam Khausar ta sha ta, har an fara shirin kaita dakin fashi nakudar ta tashi gadan gadan , nan likitocin nan biyu suka sake dukufa kanta Allah ya bada iko aka ciro baby boy mai girman gaske domin su da kansu sun yi mamakin girman yaron masha ALLAH aka saka shi dakin kula da yara sannan aka shiga kula da ita dan ta samu kari aka dinketa aka gyarata sannan aka maidata kujerar turawa aka turata dakin hutunta wanda ke hade da dakin haihuwar cen ciki aka kuma kai mata babynta aka ajiye gadonsa daf da nata sannan aka ba family dinta damar shiga
Aba na tsaye yana shi mata albarka Hajia na sake hailala da kuma buda yaro sai ta kalli jama'ar dakin ta ce" wa bilahilazi ka ga haihuwa , ษan nan ai zai yi kilo shida masha ALLAH"
Sai da TAUFEEK ya gaji da kara ya karbe babynsa ya rungume idannuwansa kuwa sun kasa bashi hadin kai dan dauke dubansa daga kan Khausar ko dan sirikai dake wajen, karshe dai dole suka wuce aka bar su da Hajia da shi da baby, Khausar na barcin gajiya har safia ya waye aka sallame su,
Sosai haihuwar Khausar ta ba mutane mamaki ciki harda Yumnah, dan du irin kamewarta a gaban Khausar sai gata zaune tana sake mamakin abin tana tambayar wai dan Allah da gaske haihuwa dai haihuwa? Su Aisha da Rukaya na yi mata daria domin yadda take nunawar irin abin kamar dai wasa? Wai a ina cikin? Har aka yi ma Khausar wanka sosai ta fito tana yi mata murmushi ta ce" Aunty Khausar wannan haihuwa mai sauki haka? Allah ya sa a gama ta lafiya"
Khausar ta zauna da zumbulelen hijab dinta tana murmushin itama ta ce" Aunty Yumnah ke dai a yi sha'ani kawai, ama an ji jiki ba laifi sai dai alhamdulilah ga d'anki nan mai rigima"
Yumnah ta yi yar dariya ta sake leka babyn dake shan barci ta ce" Ai ya sha rigimarsa khalifana, hafizi ne bi izinillah"
Haka dai haka ne firarsu, har kowa ya watse a bar mai jego da mai yi mata zama sai angon karni dake ta kai kawo dan bini bini zai shigo da kansa ne wai dan ya ji yaya jikinta ya kuma dauki Khalifa ya yi ta riritawa, ga Hajia gefe , barci ke maidata bangarenta, tana rike da Elhaji auta kamar yadda ta masa lakabi, dan tana cewa bai tashi zuwa ba sai da lokacin hajji ya zagayo Elhaji auta sunnansa
An ci sunna lafiya, Khausar da TAUFEEK sun tashi da sha tara ta arziki na yan uwa da abokan arziki, Khausar ta samu alkhairi harda na mamaki sanadiyar haihuwar nan , uwa uba ga soyayar mijinta da ta danginsa abin sai godiyar Allah
Bayan sati biyu ta nuna zata je wanka dan take takensa ya fara bata tsoro irin yadda ya fara yi mata wa'azin kwana arba'in al'ada ce ba adini ba sai ya nuna mata a'a ba wannan maganar bai bar yar uwarta ba idan ya barta bai yi adalci ba, a dole ta hakura sai dai ta tarki guduwa bangaren Hajia ko mama ta yi zamanta a duk lokacin da ta san yana iya ritsata, dan dinkinta ba wani gama warkewa ba ya yi, ita tana ji a jikinta idan injin TAUFEEK ya dawo wajen nan yanzu tana iya suma dan azaba shi yasa take tatala lafiyarta kar ya balata
Kwonci tashi saura kwana hudu su yi arba'in, yau ta je bangaren Hajia an yi mata kunshi ya bushe har ta wanke, Hajiar kuwa na goye da Khalifa tana jijiga dan ya yi barci , Khausar din kuwa tana tsaye tana gugar tv din falon Hajia Taufeek ya shigo da salama ciki ciki yana sauke dubansa a kan Hajia ya sakar mata harara itama ta rama tana tura baki gaba ta ce" Aikin banza , ko uban me aka zo min falo da ranar gari namiji sai bin mace duk inda ta yi, an dai ji kunya su magidanci"
TAUFEEK ya ja ya tsaya ya ce" Hajia ki fita a idona na rufe, an zo din ki yi gutsi gutsi da Ni,, Malama sai neman magana bi da matata har an isa a hannani zuwa inda take! Ke Khausar wuce mu je"
Khausar ta yi tsuru tana kallonsa, Hajia ta sakar mata harara ta ce" Sai ki bi shi ya kuma dura maki abin asahi ki zo kina juwa uwa wace ta sha maye , ki kiyayi magidanci da kike ganninsa a nan ya aifa ki du shekara ba zai dame shi ba sai dai cen ku ku rabaje ba ruwansa abinsa ya kyalo wata ya karra!"
"Hajia ki ji tsoron Allah, Ni din?" TAUFEEK ya fada yana zarro ido ya nufi wajen da Khausar ke tsaye ya ce" zo mu je ki ga kayan nan da aka kawo ki bar Hajia banda aikin mutanen yanzu saka ido babu abinda ta iya salon ta sa ki kwana Mala'iku na aikin da Allah ya umarce su saboda aikin ba daidai ba da kike yi, wuce mu je"
Khausar ta dauki hijabinta tana murmushi ta bi bayan mijinta hankali kwonce tana ji Hajia na fadin binsa zaki yi Khausara? Ta yi gaba dan idan ta zauna din Hajiar ce zata wanketa tass tace bata kokari ta kwaci soyayar miji gana nuku nuku, babu ranar banza sai ta mata dure duren kayan gyara, wani lokacin mararta ta daure taf ba mai dan taimakawa, kai gwara ta je ta samu ladan nan itama na wannan rana
Alhamdulilah
Alhamdulilah
Alhamdulilah
Sai mun hade a sabon labarina bi'izinilah mai taken *AZAL*
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 47 Chapter of 47