Share this page
gyada kai yana al'ajabin mahaifiyarsa A hankali ya ce" Uhum, Yaya maganar tafiyar ne?" TAUFEEK ya dago ya kalli Aba, sai kuma ya kalli Hajia, kasa kasa ya ce" Ba nace maki ba zamu tafi ba wannan shekarar?" Hajiarma kasa kasa ta ce" to in na mutu kafin badin fa?" TAUFEEK ya harareta a fakaice dan ƴaƴanta na nan ai, a hankali ya ce" Na fada maki ai da saura mutuwar in sha Allah, kuma Khausar fa bata da lafiya yaya zan tafi nan da yan kwanaki in barta? " Hajia ta washe baki tana zarro ido ta ce" Kai haba, shafa min fada min ya faru ne?" TAUFEEK ya tsareta da duban mamaki, kasa kasan nan ya ce" Me ya faru?" Hajia ta zabga masa harara ta ce" Bafa na son wulakanci ka ji na fada maka!" Shima ya daure fuska ya ce" Ni dai ki rabani da su, ke da zamu je yawon gannin turawa da ke? Abinda ga umura na zuwa ba sai mu je ba? Haba tawan" Hajia ta yi shiru tana nazari, sai kuma ta kalli su Aba dake kallonsu kowane na so sai ya ji me suke tataunawa ama basa ji dan magana ce kamar ta munafunci rada rada Sai da ta wani ci magani ta ce" Ni mai kwanoni zuwana hajin nan nawa?" Aba ta kalli Hajia, shi yaya zai yi ya iya irgawa abinda tun mahaifinsa da rai ake zuwa ? Da ladabi ya ce" Hajia ai an jima ana zuwa alhamdulilah" Hajia ta ce" Masha ALLAH, wani abinma ai sai ya zama kamar barna, kudin bana a ciyar da marayu badi ma je Ni da Magidanci dan ba zaka hadani da matanka su batar da Ni Ko su buden tagar jirgi na fado ba, bale ita wannan tana kallo sai su zane Ni bata da karfi ko kadan bale ta kwaceni!" Aba ya kalli TAUFEEK da kallo irin mai tafe da gargadin nan TAUFEEK ya sada kai yana kikifta ido Aba ya sauke ajiyar zuciya ya ce" to Hajia shikenan Allah ya saka da alkhairi ya bada kadan niya" Hajia ta ce" Amen" TAUFEEK ya sauke ajiyar zuciya ya kalli mahaifinsa ya ce" Aba, dama ina so na maka maganar su Yumnah ne, ina son raba masu gida idan har ba damuwa in sha Allah" Hajia ta yi turus tana kallonsa , ta kalli Aba tana kikifta ido , sosai ta so kamewa ta ki shiga ama ta kasa ta ce" Yo a kan wace masifa, Allah na tuba ubaanka ba su uku ne a jere ba! A kan me zaka raba masu muhalli?" TAUFEEK ya zuba mata ido, kasa kasa ya ce" Tashi ki bar nan kin ga ba da ke nake ba" Hajia ta ja tsaki tana mikewa ta koma daf da Mama ta ce" Aikin banza kai babu fa yar da ta isa ta juyan jika ina raye, a kan wani shegen dalili zaka wara iyalinka iyi? Ni kuma a kaini wani gidan to? Aikin banza kawai!" Aba ya rasa ta inda zai fara, mama kam dama ba cika tofawa ta yi ba idan ana irin haka, sai ya zamana Hajia da TAUFEEK sunna kallon junna ne kowa da abinda ke ransa TAUFEEK ya gyara zama a ladafce ya ce" Ku ji, kunna ji? Saura kiris🤗😂 💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔 *DA CIWO A ZUCIYATA* 💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔 _MALLAKIN_ *SAJIDA NIJAR* *FREE BOOK NE* 6️⃣0️⃣ *GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA* 1: Duk karyar kada 2: Yar mahaukaciya 3: Neman na kaina 4: Bani da zabi 5: Bak'a ce 6: Kutkale 7: Makauniya ce 8: Mage 9: Duk nisan jifa 10: Idan ka raina inda kake 11: Dutse 12: Alkalamin kadarata 13: Bani da zabi 14: Dakika Biyar 15:Wata kokowar 16: Aure yakin mata 17: Ni zan ladabi 18: Daga tafia daukar soja *Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar* Now *Da CIWO A ZUCIYATA* *Tallah, tallah, tallah* *SECRET DE LA FEMME DU MANGA* _Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_ Farar Humura Bakar Humura Humura special, humura de bain Humura epicé Lait de nuit Parfums désodorisant Parfums rideau et dras Lait de nuit Alkam Kulakcam *Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa* Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes *Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:* mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃 Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94 *SECRET DE LA FEMME DU MANGA* Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃 Tallah 3 Hajiata, ke kin san rayuwar aure sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwa😔, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gado☹️🫣 🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥 *HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528 kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528 Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa Sabulun wanka Kalolin sabulun tsarki Turaren tsugunno Turaren al'ajab Hatsabibin turare Da sauransu 07034251528 Kalolin gumba Gumbar Dabino Gumbar gero Gumbar madara Gumbar matsi Gumbar ukku bala'i Gumbar tada zaune tsaye Gumbar sabon budurci Gumbar sa buzu kuwa Gumbar aya da kwakwa Gumbar ridi Gumbar mazari Sarauniyar gumba 3in1 Da sauran kalolin da bansamu fadi ba, Kalolin gari Garin mallaka Garin hutar da malaminki dakan jaraba Dakan Amare Dakan Ni'ima Dakan kishiya in bakiyi bani waje Garin sa buzu kuwa Garin buje.sharkaf Garin Dan la'asar Yayan hadiya mai suna dan la'asar Original Dan goshi Original Dan goshi (sabon salo) Original man damo Original man ayu Kitsen damo Sirrin tafin kafa Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata Kwallin idonka idona Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc Kalolin tsumi Tsumin mallaka Tsumin jaraba Tsumin madarar ni'ima Tsumin tabaje Tsumin Amare Tsumin sabon budurci Tsumin nono rakumi Matan gaske Ruwan jaraba, Da sauran kalolin da ban fada ba Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar Matsin Dan mannau Matsin mallaka Dan la'asar Sabon budurci Mak'alemata Mashahurin matsi Ukku bala'i Matsin uban budurwa Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta, Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake *Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu , KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida 07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528 Maman zarah mabera SOKOTO TAUFEEK ya gyara zama, a ladafce ya ce" Aba dama na kula akoy takura a zaman ne nake cewa ita Khausar din a kaita wancen gidan ma shigowar gari ita kuma Yumnah sai ta zauna a nan din idan har ba damuwa?" Hajia ta zuba masa ido, sai kawai ta zauna daf da Mama ta shiga magana kwallah na taruwa a idannuwanta ta ce" yanzu daukanta zaka yi ka kaita nesa da Ni bayan na san in dai tana cen kana cen ne? Inma daukewar zaka yi ka ɗauke ita yamar mana a bar min ita KHausarar? Haba magidanci ko laifi na maka ai sai ka sanar min in baka hakuri ko?, " Dubansa ya maida kanta, kasa kasa ya ce" Na ce zan tafi in barki ne? Me yasa kike son rigima?" Hajia ta kikifta ido tana share yar kwalarta ta ce" Ahyo sai ka yi bayani da Yaren da zan gane , sai kace zaka dauke Hajia da khausara ba wai Khausara kadai ba ko?" Baba da mamaki ya gama kashe shi yana kallon Hajia da TAUFEEK ya ce" A'a, ya dauke ki fa Hajia? Ni fa?" Hajia ta zuba masa ido kafin ta dafe haba ta mike tsaf ta koma gefen TAUFEEK ta riko hannunsa tana kallon baba da mama shekeke ta ce" Haka kawai iyayen wane kakanin wane zaka ce wani kai fa, yo goyaka zan yi ko me zan maka fisabililahi, yaro zan bari shi kadai ya je nesa da zama duniya cike da makiyansa in saka ka a gaba nai maka wata tsiyar? Gaskiya ka cenza tunani dan wannan din sam ba tunanin mutanen kirki bane, Ni kam ka ga tafiyata bari in je in yiwa Khausarar dumame an ceba lafiya ta yiwu baiwar Allah ta jigatu, ga jiki irin na ya'yan hutu jikin nan na Khuausar ba wata wahala ya sani ba fa, ka daina ganninta haka kadan zai iya rikitata bale da yawa Allah dai ya sa magidanci bai yi aiki na son rai ba!" Ta fada ne tana neman hijabinta ta zumbula ta yi gaba tamkar zai tadeta ta fadi Kansa a kasa yake tunda ta fara bayanin ta, bai iya dagowa ba dan tsabar jin kunya da nauyin maganar kakarsa har ta bar wajen da kamar mintuna biyar shiru ne a wajen, dan kuwa ya gama tsarguwa da kansa ne , Hajia ta gama watsa shi a gaban iyayensa bayan bakinsa da nata basu yi maganar ya taba Khausar ba, wannan wani irin neman magana ne "Kana ji?" Aba ya fada shima bayan ya yi yaki da nasa jin nauyin da kyar , dan kuwa a bayanin mahaifiyarsa ba boyewa cewar wani abu ya shiga tsakaninsu da matarsa ne, dan mama Hajiar na tafia ta yi ciki tana kaye kayen abubuwan da ba'a sakata ba Da kyar ya dan iya dagowa Baba ya ce" babu fa maganar ka ɗauke min uwata gaskiya, kiri kiri ka kwacen uwa, kuma Allah ya hada jinninta da Khausar, so ka zaba ko ka tada wani ginnin daga cen wajen Khausar din ta koma, ko kuma ka maida Yumnah din wani gidan idan har hakan ya zama dole, dan gaskiya babu inda zaka kai min uwa tunda ba gidanka zan ringa zuwa ina zama ba ko?" TAUFEEK ya gyada kai cike da jin kunya, Baba ya mike yana daukan hularsa ya ce" Bari in leka gidan malam Anas in yi zumunci" TAUFEEK ya ce" A dawo lafiya" Mama dake ciki ta fito da dan sauri tana miko masa wayarsa ta ce" Allah ya tsare" Daga haka aka bar Mama da TAUFEEK a falon TAUFEEK ya ja numfashi yana yin kwafa hadi da dane lebe ya ce" ina dalili mata ki matsa min, gaba daya Maman iyayen gidan nan bata jin magana!" Mama ta sake bude ido tana kallonsa ta ce" TAUFEEK uwar tamu ce bata jin magana?" TAUFEEK ya zubawa mama ido sai kumaa ya dan matso daf da ita ya ce" Yanzu dan Allah matar mai kwanoni kina ji kika kyale ta min ba dadi?" Mama ta kawo hannunta ta zungureshi da karfi tana sakar masa harara ta ce" Ka fa kiyayeni fa, ka fa kiyayeni, Tom, tashi Ni ka bani waje kuma na fada maka kawata ta kawo yaronta wai aikin da za'a masa jaka dari uku, gaskiya ka yi wani abu ba zai yiwu ba ko ka biya ko ka saka a litafina na asibitin" TAUFEEK ya yi murmushi ya ce" To in sha Allah an gama" Har ya mike mama ta yi kiransa ya dawo ya zauna A nutse mama ta ce" TAUFEEK, ina so in tunatar da kai, ko me kake yi ka kamanta adalci tsakanin iyalinka, ka ga a lokacin da ka zo min da maganar wai Khausar ta matsa maka ta dage sai ka auri Yumnah tunda tana sonka fisabililahi na yi maka tambayar au ita Khausar din ba soyaya ce kuke yi ba ka budi baki ka ce min a'a zumunci ne na fada maka cewar idan har da wani abu tsakaninka da Khausar ka yi gagawar tabattar da shi kar ka bari ta yiwa kanta gurbin wata a duniyar ka, ka nunan ba komai ai itacema ke son alakarka da Yumnah shi yasa zaka yi, to ka sani a yanzu babu maganar alfarmar wance , magana ce ta matanka, kowace nada haki a kanka, wanda idan ka tauye Allah zai kamaka da shi, ka kula ka rufawa kanka asiri ka fita hakinsu, nima na fi so ka raba din dan hadewar wani lokacin bata da wani fa'ida, sai a rayu a takure babu yadda za'a yi, ama in har da halin rabawar a ba kowace filinta ta yi rayuwarta da mijinta da tsarin gidanta ka ji?" TAUFEEK ya gyada kai yana tuna ranar nan da mamaki ya hanna shi sukuni dan tashi daya mahaifiyarsa ta nuna masa ta fa fi shi Sannin kansa, sai da ya jajirce ya kade mata wannan tunanin sannan ta kyale shi, ashe dai tana tune itama Sosai Mama ta masa nasihar da ta dace sannan ta sallame shi Sai da ya biya wajen hajia ya dauki abincin sai harararta yake ita kuwa ko a kwalar rigarta saima da ta hada tace su je ne ya dakatar da ita yace ba inda zata sannan ya yi tafiyarsa A falo ya ajiye abincin ya dauki plate mai kyau ya zubawa Khausar isashe ya je dakin nata ya ajiye mata domin barcinta take yi har yanzu , karin ruwan nema ya ci rabi, kawai wanda zata ji karfin jikinta ne dan har ga Allah ta wahala iya hawala Daga nan dakin Yumnah ya shiga ya fitar da ita suka sauko ya zauna ya sakata zuba masu abincin sannan ya sakata ci yana kallon tv hadi da dan jefo mata fira kadan kadan tana bashi amsa har suka gama ya bata damar komawa dakinta Sosai ta ji wata salama na sake shigarta a lokacin da ta koma dakinta, haka kuma a kasan zuciyarta tana jin zata iya jurewa in har bata gannin Khausar din! Sai da ya sake yin wanka ya koma dakin A hankali ya hau saman gadon da wayarta wace ya saka mata sim ya kunna ya ajiye gefenta kadan sannan ya shiga shafa gefen fuskarta yana kallonta har ta fara bude idannuwanta Rinanun idannuwanta ta sauke a saman tasa fuskar, a hankali ta rintse ido tuno irin wahalar da ta sha a hannunsa....ashe TAUFEEK baya tausayinta? Shine zai kasheta ko? Lalle Murmushi ya yi gannin yadda ta turo baki a hankali ya ce" Morning wifey" Khausar ta sake bude idannuwan nata tana kallonsa, sai kawai ta shagwabe fuska ta narke masa ta fara kukan shagwaba A hankali ya sakata jikinsa bayan ya cire nata karrin ruwan A hankali yake shafa bayanta kasa kasa ya ce" Na yi laifi, i'm sorry, ama kin ga zaki saba ai ko anmatana?" Ita dai ajiyar zuciya take saukewa kuma bata son matsewar wajen dan ta kula kamar yarensa na cenza salo ne daga rungume rungume, ita kuma a yadda take jinta in har ya sake gwada wani abin tsaf yake iya aikata summan da ba dawowa, ita dai a wannan abu bata tunanin za'a saba Allah ya taimaketa ba ita kadai gareshi ba, har ga Allah har ranta sai da ta ji tana tausayawa Yumnah, da kuma gannin kokarinta na rigima dan an kawo mata wace zata tayata raba wannan tashin hankali mai saka mace kuka( uhum ki dai saba sai ki ji kema Hajia Khausarar Aba) Kasa kasa TAUFEEK ya ce" Na kira maki Aba ne zaki daina kukan?" Da sauri ta dago tana kallonsa lokaci daya ta saki murmushi hadi da gyada kai ta ce" Eh, dan Allah ka kira min shi da kuma Mama da su Aisha da kuma rukaya, ka kaini na ga Abana *YAYANMU*" Dankari, wato yau bakin Khausar ne ke kiran TAUFEEK ƴaƴansu? Lalle TAUFEEK din Hajia ya yi aiki irin na rashin arziki , murmushi kawai ya yi bai barta ta gane ƴaƴansu ta kireshi ba ya danna numbar Aba ya miko mata a wayar Tata Wayar take kallo iphone ce dankareriya irin tasa ce wancen, bata san Tata bace itadai tunda ya zo da ita da daren nan ya barta a nan ta ajiye masa gaban sif A raunane Khausar ta amsa salamar da abanta ya yi mata, murya na rawa ta ce" Abana, shine kace zaka zo ama baka zo ba? Abana shine kace zaka kira baka kira ba, kuma kace ana yin kwana guda za'a kawo Ni har yanzu shiru, haka kuma Mama ko ta leko Ni, su Aisha ko su zo inda nake, hakama auta ko nemana baya yi?" Aba ya saki yar dariya yana kallon Mama dake tankade ya ce" yar gidan Aba duka wannan din laifin da na yi ne? To a yafewa Aba kin ji Khausar Aba, ya gida, ya yayanku da iyayenku yaya Hajia uwata?" Khuausar ta saki yar dariyar itama ta ce" Aba, kowa lafiya, sai dai Hajia ta yi rashin lafiya, ama ta warke yau dai ban lekata ba, Abana yaushe zaka zo?" Mama da ta dakatar da tankaden ya saki murmushi hadi da jin damuwarta ta ragu, dan har ga Allah tana cikin damuwar hakayar y'ar Tata, takan yi tunanin kar dai aje tana cen tana zuba shirme? A hankali ta ce " Abansu bani ita mana" Aba ya yi murmushi ya mikawa mama yana fadin" Khausar din? Bakya jin kunyar yau?" Mama dai ta kyale shi dan haka yake sakota a gaba wai tana kukan ta aurar da Khausar har a gaban auta yi mata yake yi wai ta kasa cin abinci tana tunanin yarta Mama na murmushi jin Khausar ta ce" Ina fatan kina zaune kalau da kowa? Bakya raina kowa kuma bakya halaya kamar na wace bata da wayo?" Khausar ta kalli TAUFEEK dake ta murmushi ta ce" Yayanmu wai ka ji mama ko?" Da Maman da TAUFEEK din a tare suka zarro ido, mama ta ce" Lah ila ha ilalahu ke Khausar!" Tana fada ta mikawa Aba wayar da sauri ta shige daki, Aban kuwa me zai yi banda dariya har dafe haba yake yi ya ce" Khausar ta buya ai maman naku kin san yanzu kunyar TAUFEEK take ji kamar sabon bakonta, bani shi mu gaisa" Itama Khausar din sai ta ji wani nauyi ga kuma kunya, dan har ga Allah da tace ya ga mama ta fada kamar yadda maman ke raba su rikicinsu a gida ne, yadda suka saba firarsu normal, sai yanzun da ta tuna yanzun fa miji yake a gareta sirikin Mama sai ta rufe fuskarta da hannayenta tana jinsa yana fira da Aba hankali kwonce har suka yi salama " Yana kashe kiran ya shiga wajen hoto ya dauketa hoto a yadda ta yin nan sannan ya karasa yana kallonta ya janyota jikinsa a hankali ya ce" Open your eys Baby" Khausar ta dan bude idannuwan tana zarowa jin ya ce mata baby Wata irin matsananciyar kunya ce ta kamata gannin yadda rigar nan ta mata, rigar ruwan hanta ce kuma mai santsi ce, ga wata tsaga da gareta wace ta fitar da cinyarta waje, da ta yi haka din nan hoton sai ya balakin kyau harda zanen kunshinta radau ga fara kal din hular dake kanta Sai dai hoton wani irin kunya da ya bata wace ta so wuce misali A hankali ya dago fuskarta da take boyewa kasa kasa ya ce" Na jima ina adu'ar ganninki a haka a matsayin halalina" Idannuwanta ta bude a hankali ta zuba su cikin nasa Ba jin kunya bale nauyi ya sake dubanta ido cikin ido kasa kasa ya ce" Na jima ina son ki yar Aba, na jima ina wahalar hakan " A hankali Khausar bayan ta boye fuskarta a kirjinsa ta ce" Me yasa ka ki sanar min? " Rungumeta ya yi a jikinsa kasa kasa ya ce" Kina tune bayan kin amince mu yi zumunci wani lokaci a kasan shukar aunty mai dambu muna cin dambu ake maganar wata da ta auri wani ko salif ko me, wanda shekara hudu ne ya bata , kina budar baki kika ce a duniya kina mamakin mata, sunna da wani tunani marar anfani, ke yaya za'a yi ki taba son yaro? Ko mai mace daya ke ya maki kadan sai tsoho gaskiya, idan kina tune na fara cin dambun kennan na mike na yi tafiyata ban shiga jarabawar da za'a yi ba har kika min fushi saboda haka, kina tune?" Da sauri Khausar ta dago tana kallonsa, ya Allah, kwarai an yi haka, a lokacin yar ajinsu ce ta auri saurayinta yake dukanta kuma kowa ya sani, ita da ta budi baki ta yi maganar nan ai kowa ra'ayinsa ne yake badawa a lokacin, kuma ita da ta fadi hakan gani take yi ne ina dalili mace ta tashi ta auri yaro har ya ringa dukanta? , Kasancewar ta tashi da yannayin jikin nan nata ne ita bata taɓa sakawa ranta zata auri saurayi ba, ko yaro ba, saima ta fi sha'awar gidan yawa a ganninta cen ne zata rayu ba tare da an wulakanta yannayinta ba A hankali tana kallonsa ta ce" Ina tune, ranar za'a yi mana jarabawa na yi ta kiranka da wayar abokinka ka kyale Ni, wanda da ka dawo ka ki nemana sai da na je na nemo ka, to ama me na yi Ni?" Harara ya sakar mata yana kama bakinta da yar yatsarsa ya ce" Bakin nan , shine ya ringa fadin yan kannanun magangannun da suke hadasa min hawan jini na bacin rai, sai in rasa ta inda zan fara, domin nakan samu kaina a cikin rikici biyu ne, bana so dalilin kasa rike abinda ke raina in zo in rasa ki, ba soyayar taki kuma ba zumuncin, ama ai na yi iya yina kin zama tawan Ni kadai " "Ya Allah" Khausar ta fada tana sake zuba masa ido A hankali ta ce" Shine ka kyaleni nake neman mijina ido rufe, idan na zo ina kukan ba'a sona sai ka wani ce kai ba kana so na ba, idan ina kukan na rasa saurayi sai ka rufeni da fadan me zan yi da

Chapter 41 of 47