Share this page
hankali ta sake lumshe idannuwanta, dan abu biyu ne suka taru suka hade mata lokaci daya A gaskiya tana cikin farin ciki mai girman gaske na samun kanta a cikin wannan hali dan ta san wanda ya amshi budurcinta koda ba so zai zama bango a gareta dan ta san waye shi gashi kuma kafin hakan ya wakana ya furta mata kalma mai girman gaske da ya sake kwontar mata da hankali, watau dai gannin wannan rana da ta jima da sakawa ranta cewa ba zata ganta ba a gidan duniya sai kuma dayar maganar da ta tsaye mata a rai wace take tuhumar kanta da tunanin ta yiwu itace da kanta ta janyowa kanta wannan damuwa sakamakon wasu abubuwan da take yi wa'inda ta yiwu sunne suka saka TAUFEEK kasa tunkararta yake kallonta har sai da haka ta kasance da su? Lalle kuwa zata yi iya yinta dan gannin ta yaki ainahin nutsuwarsa da dukkan wani tunaninsa A yanzu ne zata yi anfani da baiwar da Allah ya yi mata dan gannin ta ainahin amshi tunaninsa, motsinsa, da dukkan wani abin da ya rage masa Ya furta mata kalmar so a gadonsu, in sha Allah sai ta ji shi daga bakinsa a wajen da babu gadonsu Ajiyar zuciya ta yi ta saukewa, ta yi namijin kokarin da ta kula da kanta sosai da sosai da kuma Allah ya taimaketa ta zamto likita ba sai an koya mata yadda zata kula da kanta ba Ta jima a bayin nan sai da ta ji ta gamsu ta mike dan tsaftace jikinta ta hanyar yin wankan janaba A daidai lokacin da take cikin bayi, a lokacin ne TAUFEEK ya dawo kofarta ya dakata ya murda da nufin budewa dan ya je ya taimaketa, domin shi da kansa ya san ya mata zuwan da bai yiwa Yumnah ba, ya kuma zauna ya more iya morewa, sai dai yana murdawar ya ji kofar a garkame Dan dakatawa ya yi bayan ya buga kadan yana jira ta bude masa, a lokacin kuwa ita tuni tana bayi, sai dai shiru dai bata bude ba Sake bugawa ya yi wannan karron bugawar da dan karfi ama kuma ba sosai din nan ba ya sake dakatawa yana sauraro dan baya tunanin zai iya juyawa ya barta a halin da ya mike ya barta Karar bude kofar Yumnah ya saka shi juyawa bangaren da Yumnar ta bude ta fito tamkar an jefota Dakatawa ta yi tana kallonsa tamkar wace ke son karantar wani abu a jikinsa tun daga kan tawul din dake kugunsa har zuwa abinda ke hannunsa wato akwatinsa ta asibiti "Yayanmu me kake yi a nan?" Yumnah ta fada cikin rasa tambayar da ya dace ta masa kirjinta na dokawa tana sake nufo inda yake tsayen Da mamaki yake kallonta jin tambayarta, sai kuma ya daure fuska dan ya san wacece ita yanzu zata yi kokarin zuba masa wata diramar cikin launukan diramominta Fuskar tasa a haden nan ya ce" [7/29, 9:22 PM] +234 806 191 8478: ๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”โคโ€๐Ÿฉนโคโ€๐Ÿฉน๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’” *DA CIWO A ZUCIYATA* ๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”โคโ€๐Ÿฉนโคโ€๐Ÿฉน๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’” _MALLAKIN_ *SAJIDA NIJAR* *FREE BOOK NE* 5๏ธโƒฃ6๏ธโƒฃ *GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA* 1: Duk karyar kada 2: Yar mahaukaciya 3: Neman na kaina 4: Bani da zabi 5: Bak'a ce 6: Kutkale 7: Makauniya ce 8: Mage 9: Duk nisan jifa 10: Idan ka raina inda kake 11: Dutse 12: Alkalamin kadarata 13: Bani da zabi 14: Dakika Biyar 15:Wata kokowar 16: Aure yakin mata 17: Ni zan ladabi 18: Daga tafia daukar soja *Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar* Now *Da CIWO A ZUCIYATA* *Tallah, tallah, tallah* *SECRET DE LA FEMME DU MANGA* _Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_ Farar Humura Bakar Humura Humura special, humura de bain Humura epicรฉ Lait de nuit Parfums dรฉsodorisant Parfums rideau et dras Lait de nuit Alkam Kulakcam *Waษ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa* Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes *Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:* mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuษ“i wannan number 97 82 44 94 *SECRET DE LA FEMME DU MANGA* Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ Tallah 3 Hajiata, ke kin san rayuwar aure sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwa๐Ÿ˜”, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gadoโ˜น๏ธ๐Ÿซฃ ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ *HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528 kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528 Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa Sabulun wanka Kalolin sabulun tsarki Turaren tsugunno Turaren al'ajab Hatsabibin turare Da sauransu 07034251528 Kalolin gumba Gumbar Dabino Gumbar gero Gumbar madara Gumbar matsi Gumbar ukku bala'i Gumbar tada zaune tsaye Gumbar sabon budurci Gumbar sa buzu kuwa Gumbar aya da kwakwa Gumbar ridi Gumbar mazari Sarauniyar gumba 3in1 Da sauran kalolin da bansamu fadi ba, Kalolin gari Garin mallaka Garin hutar da malaminki dakan jaraba Dakan Amare Dakan Ni'ima Dakan kishiya in bakiyi bani waje Garin sa buzu kuwa Garin buje.sharkaf Garin Dan la'asar Yayan hadiya mai suna dan la'asar Original Dan goshi Original Dan goshi (sabon salo) Original man damo Original man ayu Kitsen damo Sirrin tafin kafa Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata Kwallin idonka idona Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc Kalolin tsumi Tsumin mallaka Tsumin jaraba Tsumin madarar ni'ima Tsumin tabaje Tsumin Amare Tsumin sabon budurci Tsumin nono rakumi Matan gaske Ruwan jaraba, Da sauran kalolin da ban fada ba Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar Matsin Dan mannau Matsin mallaka Dan la'asar Sabon budurci Mak'alemata Mashahurin matsi Ukku bala'i Matsin uban budurwa Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta, Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake *Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu , KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida 07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528 Maman zarah mabera SOKOTO Fuskar tasa a haden nan ya ce" Ban fahimci me nake yi a nan ba?" Yumnah ta sake binsa da kallo, hannunta har neman fara yin rawa yake yi, muryarta na hadewa ta ce" a'a, ganinka na yi kamar zaka shiga wanka, kuma sai na ganka a kofar dakin nan, ga kuma abin duba marar lafiya, ko waye ba lafiya?" Kansa ya sake maidowa inda take tsaye, yana kallonta ya ce" Ba wanka zan shiga ba, nan din kuwa ko kin manta dakin Khausar ne? Ko bani da ikon zuwa inda matata take? Look Yumnah ki koma dakin ki bana son neman magana!" Yumnah ta jinginu da jikin garu, a hankali ta dora hannayenta saman kanta tana kallonsa, niyarta ta fashe masa da ihu ne ko kuka? Allah masani, Akwatin dake hannunsa ya ajiye ya karaso inda take tsaye ya sureta da ษ—aukan da ya saka ta zarro idannuwa tana kallonsa Bai direta ko'ina ba sai saman kujera , rai bace yana dubanta ya ce" Kin rantse sai kin dagawa kanki hankali? Fine zaki samu abinda kike so, ki zauna a nan ki sake bude kunnenki da kyau zaki fi jiyowa jiyowa, tunda baki san cewa rarashinki da nake yi na tsoronki ya saka ba sai ki gyara zama, shirmen banza da wofi!" Rai bace ya fice ya bugo mata kofar da karfi ya sake komawa kofar dakin Khausar ya tsaya ya shiga bugawa wannan karron da karfi sannan ya bude bakinsa ya ce" Rufe dakin kika yi?" Khausar dake bakin madubi tana tsane kitsonta ta juyo da sauri tana hangen kofar tana kuma jin amon muryarsa kamar ya yi sama sosai "Khausar da ke nake fa?" Ya sake fada ransa na neman bacewa Khausar ta tabe baki ta ki zuwa ta bude din, juyawama ta yi ta ci gaba da kimtsa kanta ta karasa ta dauki ledar abincin da ta gani ajiye ta je ta zauna a hankali tana karkacewa ta bude ta shiga ci a hankali tana ta tsaraw kanta irin zaman da zata yi da su baki dayansu daga yau din nan "Ama ai kin ga lokacin ko? Ina kike so na je na kwana ne?" Ya fada wannan karron a sanyaye yana duban kofar yana ji tamkar ya bace ya ganshi a cikin dakin dan zai so ya rungumeta kamar yadda ya mata alkawari abinnan a bakinsa har garin Allah 6a waye, gashi tuni karfe hudu ce ke neman yi dan bakin ciki sunna neman bata masa rai Ya jima tsayen nan, da haushi haushi ya ce" Karma ki bude, Khausar nace karma ki bude dakin, aikin banza na tafi!" Ya yi shiru yana sauraro ko zata bude, karshema sai ya ga Khausar ta kashe fitilar dakinta, wato shi ta bari a titi daure da zani? Lalle ! Da haushi haushi ya yi dakinsa ya je ya zauna ya shiga buga wayar Alhusain Alhusain dake zaune a daidai lokacin su dare ne ama ba dare sosai ba yana shan shayinsa ya zubawa kiran ido dan ya san yanzu dai karfe hudu ce a kasan su TAUFEEK, dan haka da gagawa ya daga kiran yana fadin " Asalamu alaikum, freind lafiya? Waye ba lafiya?" "Nine Khausar zata bari a kofar daki daure da tawul? Kuma nine Yumnah zata nemi rainawa wayo? In takamarta ciki tunaninta zata ringa neman shiga hakina bayan Ni ina yin iya yina dan gannin na fita hakinta na kiyaye dukkan damuwarta to karya ne, babu wanda ya isa ya hanna min rawar gaban hantsi a gidana !" Alhusain ya zarro ido ya mike yana barin inda matarsa ke zaune ya fita filin gidansa ya dafe tsatso ya ce" anma isa, da gidanka a Barka ka kwana a waje?" Taufeek ya ce" Gashinan ta koro Ni ta rufen daki!" "To kai ban ce maka ka ringa ajiyar ky biyu ba ko komai sai na yi ta nanatawa zaka fahimta?" Alhusain ya fada cike da takaici TAUFEEK ya masa shiru yana ta huci Alhusain ya ce" To ka saurareni in fa ka ringa yi da sauki rikitaka zasu yi, ita dayar in ka yarda ta san ka haukace a kanta ka fa shiga uku,ita kuma karamar nan gaskiya ya dace ka sakata a tsarin da ya dace, domin babu kyau abinda take yi, ko dan lafiyarta da kwonciyar hankalinta ta kauda idonta a kanka da abokiyar ZAMANTA, ko daya kar ka daya damar yi maka irin haka, gidanka ne su matanka ne, kana da damar leka daya idan ka yi niya dan k ga lafiyarta , kana da ikon kwonci a dakin matarka in ranar girkinta ne, ka kula da freind kar su fi karfin ka su haษ—aka da ciwon kai!" Ya idasa fada yana watsa hannu dan gaskiya ba zai so a masu raini ba, ehe ba fa zasu dauki haka ba, kuma yana bayan boyewar da TAUFEEK ke yi na soyayar Khausar dan ba ita daya yake aure ba in har ta gane tana iya yiwa Yumnah wani neman fitina, dan mata komai tsufansu ba zaka raba su da halin yarinta ba, ita kuma Yumnah gaskiya abinda take yi bashi da wani anfani, dan shi tunda ya fada masa ta fadin nan ranar tarewar Khausar ya nuna masa ya fa yiwa tufkar hanci dan tsaf zata hanna shi zaman aure da Khausar dan ta ga tana dauke da ciki Sosai ya sake saka TAUFEEK hawa ya yi zamansa a dakinsa yana jin sun cuce shi, rana irin wannan ce zasu masa irin wannan zasu kula masa wannan kulun? Lalle mata ana ce masa yana da aiki bai yarda ba sai yanzu,, ita Khausar ko tausayin kanta bata ji ko? Ya gode Da wannan ya dan rintsa, gari na wayewa ya fito ya shirya tsaf ya fice bangaren Hajia A bangaren Yumnah kuwa a halin da take ciki mahaifiyarta ce ta tabatar mata zata zo ta dauketa su tafi gida, ba zata iya ba, da kuka ta kwana yanzu haka a kwonce take kanta tamkar zai rabe biyu, idan ta tuna hasashen ta kuwa sai ta ji kamar numfashinta zai dauke Khausar kam ta samu barci, domin ta sha panadol ta kuma yi kokarin ajiye tunaninta waje daya, garin Allah na wayewa kuwa bayan ta sauka daga saman salayarta ta sake komawa ta gasa jikinta sosai har sai da ta ji tana iya hada tafiyarta , ama ba zata iya yin doguwar tafiya ba Kimtsa kanta ta yi cikin riga da sket sannan ta dora hijab bayan ta daura dan kwali ta fito sai zuba kanshi take yi da kyar take tafiyar fa, ama bata jin zata iya zama hajia na cen ba lafiya, kuma tana so ta yi kiran gida yau kwananta nawa bata ji mama ba, su kuwa ko su nemeta irin sun yayetan nan ta tafi ko? A nutse ta karasa bangaren Hajiar Da salama a bakinta ta shiga bangaren na Hajia kanta a kasa tana kokarin kiyayewa idannuwansa, sai dai tana duban wajen hajia a lokacin da take kokarin dukawa idannuwansu suka sarke da junna Gabanta ne ya yanke ya fadi, da sauri ta rike kujerar da Hajia ke zaune kan TAUFEEK a saman cinyarta sunna fira ko nace tana masa fira shi kuwa sai hade rai yake ko um baya bata amsa Hajia da kula ta ce" Kula yar nan kar ki ruftu a kasa in gaza daga ki, tashi dauko tuwon cen ko zo ki ci , a frij din cen kuwa akoy maganin zahin nan dauko ki dankari isashe kin ji? Allah dai ya miki albarka cire hijabin mana kin ji yar albarka?" Yau ba wani gardama ko nuna jin nauyin nan mai girma Khausar ta cire hijabinta ta ajiye nan ta nufi frij din da Hajia ke magana Hankali kwonce ta dauko galan din ta dawo ta ajiye sannan ta dauko abincin ta zo ta ajiye ta kuma nufi kicin dan dauko plate Da sauri Hajia ta yi wuf ta duko dubanta dan ta ga inda TAUFEEK yake kallo, da sauri ya rintse idonsa a ransa ya ayana' kai na shiga uku Ni TAUFEEK ' Hajia ta dago kanta tana tabe baki ta kama kansa dake saman cinyarta ta karkata hanyar da TAUFEEK ya yi ta ce" Kai dila Ni ban san gidan ubanda kake kallo ba bayan nan ta bi" TAUFEEK ya rintse ido yana ji kamar ya fashe da kuka, shi ina zai saka ransa ne?, Sam Hajia bata son zaman lafiya A hankali ya idasa bin Khausar da kallo bayan ta zauna ta zuba abincin hankali kwonce bata ce da shi ci kanka ba ta shiga ci Baki ya tabe yana neman abinda zai sa ta mai magana, ita kuwa ta hare ta kuma ki kallonsa dan ba zata iya kallon nan nasa ba gaskiya, kunya na iya hannata rawar gaban hantsi bayan ta yi niyar da yardar Allah sai dai ta ci galaba a kan game din! Tsumin dake cikin galan ta zuba ba tare da ita ta san ko menene ba, TAUFEEK kuwa yana gani ya gane menene dan a gabansa ma Hajia ta dafa A hankali ya tsinci bakinsa da fadin " Baki cika kofin ba" Hajia ta yi tsuru tana kallonsa Baki ta tabe tana cire kai tana gunguni , so take yi ta yi magana ama ta ki yi dan yau tunda ya zo ta ji jikinsa zafi, bata so ransa ya bace a dole ta hadiyi maganarta Cen ta ce" Ni wai yaushe Khausara zata koma bakin aikinta?" Khausar ta dago da sauri tana sakin murmushi tana kallon Hajia, ta ki kallon TAUFEEK wanda ya dago kansa yana kallonta shima TAUFEEK ya gyada kai ya ce" Ba inda zata je, ke kin ga Hajia ki fa kiyayeni na fada maki!" Hajia ta saka hannayenta ta dage kansa ta ture ta ce" To uban mai kwanoni wato marigayi mijina ko kuwa to uban dije, na kiyayeka ko ka kiyayeni, yarinya na aikinta ka wani zaunar da ita? To ba da Ni ba zata koma aikinta gobe goben nan" TAUFEEK ya zarro ido cike da mamaki ya ce" To ka ji mai kwanoni na ce to sannu matar mai kwanoni, ke babu inda matata zata je!" Hajia ta zabga masa harara ta ce" Matar auren dolen? Kai AMa baka da kunya, a nan fa kake min borin na maka auren dole?" Ido ya zarro yanzun kamar zai summe a zaune, da sauri ya kalli Khausar wace ta zuba masa itama sannan ya sake kallon Hajia Ji yake yi tamkar ya dagata ya yi juwa da ita ya saketa ta yi ta yawo a waje daya Kai innalilahi Rai bace ya mike yana gyara zaman yadin jikinsa ya ce" Babu inda matata zata je na fada in da wanda ta yiwa ciwo ya tanka in ji!" Khausar ta yi kamar bata wajen ta ci gaba da shan maganinta ama a zuciyarta kamar ta tambayeshi auren dole? Sai dai ta maze dan ta yiwa kanta alkawarin dole ta bambanta abokantaka da aure, dole ta nuna salo irin na matar gida ba kawar da za'a ringa rikici irin na ฦ™awance da junna ba! Du yadda ya so ta biye shi ya sauke abinda ke cikinsa ki ta yi, a dole ya yi tafiyarsa ya je ya shirya ya wuce office dan yana jin daf yake da fashewa Da yama tilis Khausar ta bar bangaren Hajia da abincinsu wanda ta girka a nan Hajiar ta saka ta dauko kwanoninta aka zuba nasu Jerewa ta yi saman table sannan ta shige dakinta Sallah ta fara yi bayan ta yi wanka sannan ta sake shiga cikin ruwan zafi Tana fitowa ta zauna ta shiga kimtsa kanta cikin nutsuwa Bakin wando dogo mai kama da roba ta saka bayan ta saka pant sannan ta saka riga fara kal mai dogon hannu , ita rigar sakakiya ce sosai dan har boturanta a bale suke su uku Turare ta shafa sosai tana tunanin a irgenta yau take fita a girki kamar yadda ake yi a al'adance Dan baby hijab ta saka fari kal wanda bakinsa wuyanta sai yan abin jikinsa da suka dan sauka daga bayanta kadan sannan ta rufe dakinta ta shiga sauka domin ta daidaici lokacin nan shine na shigowar TAUFEEK Tana saukowa ta nufi wajen zuba abinci, har ga Allah bata kula da Yumnah dake kwonce saman doguwar kujera ba, da ta gaisheta kamar yadda ta yi niyar du idan sun hadu zatana gaisheta ne da izinin ubangiji Yumnah kam da ido ta bi bayanta tamkar zata fado daga saman kujerar nan, A lokacin da take zuba abincinta cikin plate ya bude ya shi, sanye cikin sweet bakake sai farar riga tasss wace ta sake fitar da tsarin halitarsa da cikar izar da Allah ya bashi ya yi salama kasa kasa yana sauke hannunsa daga wajen kirjinsa da ya kai dan bale boturan rigar ta sama A hankali Yumnah ta juyo gabanta na faduwa, sai kuma ta juya da karfi ta kalli wajen Khausar wace itama salamar tasa ta sakata juyowa cike da nutsuwa ta nufo inda yake kasa kasa ta ce" ๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”โคโ€๐Ÿฉนโคโ€๐Ÿฉน๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’” *DA CIWO A ZUCIYATA* ๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”โคโ€๐Ÿฉนโคโ€๐Ÿฉน๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’” _MALLAKIN_ *SAJIDA NIJAR* *FREE BOOK NE* 5๏ธโƒฃ7๏ธโƒฃ *GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA* 1: Duk karyar kada 2: Yar mahaukaciya 3: Neman na kaina 4: Bani da zabi 5: Bak'a ce 6: Kutkale 7: Makauniya ce 8: Mage 9: Duk nisan jifa 10: Idan ka raina inda kake 11: Dutse 12: Alkalamin kadarata 13: Bani da zabi 14: Dakika Biyar 15:Wata kokowar 16: Aure yakin mata 17: Ni zan ladabi 18: Daga tafia daukar soja *Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar* Now *Da CIWO A ZUCIYATA* *Tallah, tallah, tallah* *SECRET DE LA FEMME DU MANGA* _Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_ Farar Humura Bakar Humura Humura special, humura de bain Humura epicรฉ Lait de nuit Parfums dรฉsodorisant Parfums rideau et dras Lait de nuit Alkam Kulakcam *Waษ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa* Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes *Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:* mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuษ“i wannan number 97 82 44 94 *SECRET DE LA FEMME DU MANGA* Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ Tallah 3 Hajiata, ke kin san rayuwar aure

Chapter 38 of 47