Share this page
sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwaπŸ˜”, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gado☹️🫣 πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯ *HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528 kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528 Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa Sabulun wanka Kalolin sabulun tsarki Turaren tsugunno Turaren al'ajab Hatsabibin turare Da sauransu 07034251528 Kalolin gumba Gumbar Dabino Gumbar gero Gumbar madara Gumbar matsi Gumbar ukku bala'i Gumbar tada zaune tsaye Gumbar sabon budurci Gumbar sa buzu kuwa Gumbar aya da kwakwa Gumbar ridi Gumbar mazari Sarauniyar gumba 3in1 Da sauran kalolin da bansamu fadi ba, Kalolin gari Garin mallaka Garin hutar da malaminki dakan jaraba Dakan Amare Dakan Ni'ima Dakan kishiya in bakiyi bani waje Garin sa buzu kuwa Garin buje.sharkaf Garin Dan la'asar Yayan hadiya mai suna dan la'asar Original Dan goshi Original Dan goshi (sabon salo) Original man damo Original man ayu Kitsen damo Sirrin tafin kafa Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata Kwallin idonka idona Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc Kalolin tsumi Tsumin mallaka Tsumin jaraba Tsumin madarar ni'ima Tsumin tabaje Tsumin Amare Tsumin sabon budurci Tsumin nono rakumi Matan gaske Ruwan jaraba, Da sauran kalolin da ban fada ba Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar Matsin Dan mannau Matsin mallaka Dan la'asar Sabon budurci Mak'alemata Mashahurin matsi Ukku bala'i Matsin uban budurwa Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta, Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake *Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu , KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida 07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528 Maman zarah mabera SOKOTO Kasa kasa Khausar ta ce" Wa'alaika Salam, yauwa please rike min in Bala boturan rigana".....a hankali, cikin rada rada ta yi maganar, sai dai idannuwanta na sauka kan Yumnah ta ja ta tsaya daga niyar karasawa inda yake tsaye yana kallonta da wani irin kallo mai wuyar fasara Dan murmushi ta saki bayan ta dauke dubanta a kan Yumnah a juya ta nufi sam da plate din abincinta bata tsaya ta kara cewa komai ba, domin ba zata taba cin fuskar Yumnah ba, bata da wannan niyar, koda Yumnah na neman rainata ba zata bari su kona kawunansu a banza da wofi ba, idan har kishin ne zata fi so su yi mai tsafta ba irin wannan ba Sai kuma ta lumshe idannuwanta tana jin banbarakwai wai namiji da sunnan Hajara, yau itace ke batun kishin Besty? Murmushi ta saki ta gyara zamanta ta hanyar kwatanta daura kafa daya kan daya Ya fi a irga da take Ι—orawa tana saukewa dan bata saba ba, sai dai ta tirsasa kanta ta dora din ta kuma zaunar da kafar a haka cikin nutsuwa ta shiga cin abincinta tana jin kewar iyayenta da kannenta har kasan zuciyarta A falon kasa kuwa da kyar Yumnah ta iya gaishe shi , domin tunda jinninta ya hau ta tsayar da dubanta a jikin Khausar ita da kanta ta ji ta sare hankalinta na neman idasa tashi Silalewa ta yi ta haye sama, cike da tsoron juya bayanta dan haka kawai ta saka a ranta cewar mai wancen zai kalli nata kuwa? A hankali TAUFEEK ya zauna yana ajiye wayarsa gefen kujera ya kai hannunsa daf da habarsa ya dan shafa yana murza sajen wajen tamkar wanda wajen ke masa kaikayi ko ciwo Idannuwansa ya daga ya sauke saman wayarsa ya dauki wayar ya amsa kiran da ke masa Dangane da aikinsa ne na makaranta da ya kwana biyu bai leka ba, nan ya gabatar da uzurinsa sannan ya ajiye wayar yana lumshe idannuwansa Yana ji a ransa cewar har yanzu bai idasa zama cikakken magidanci ba tunda har zai tashi ya sauko du su watse su barshi a nan Wata zuciya na rikirkirtashi idan ya yi tunanin rike mace biyun nan, anya kuwa wasan da zai iya ci gaba da bugawa ne? Ajiyar zuciya ya sauke ya mike direct ya karasa dakin Khausar wace ke zaune bayan ta gama ci ta rufe idannuwanta a kan kofar shigowar ta kasa fita dan bata an ko Yumnah na tare da shi ba ita kuma niyarta daban da ta da, dan ko ba komai ai shekarunta sun isa su bata damar damawa rashin samun wajen yin ne dole ta noke Da salama ya shigo yana sauke kaifafun idannuwansa a saman fuskarta A hankali ta sauke kafar nata dake daya saman daya ta yi iya yinta ta zuba nata dubanta itama a cikin nasa tana amsa salamar a saman lebenta sannan ta zuba masa ido har ya karaso ya zauna daf da ita kafin yake kai bayansa gaba daya ya kwonta saman bed din "Dan wajen kuwa ya kasance a bakina har garin Allah ya waye" amon muryarsa a jiya ya dawo dodon kunnenta a lokacin da take tunanin abinda ya dace ta fara gabatar masa Da sauri ta mike tsigar jikinta na tashi ta shiga sauke numfashi tamkar ta yi gudun tsira sannan ta juya da dan sauri ta nufi hanyar frij dinta ta bude ta dauko tataciyar madarar wajen hajia dan ita kam tana jin dadinta sosai ta dauki kofin dake zice ta riko ta karaso daidai lokacin da ya dan mirgino ya zuba mata ido yana kallonta Dakatawa ta yi dan daf da shi ta zuba hannunta na son kwasar rawa Murmushi ya saki hadi da ajiyar zuciya a hankali ya mika hannunsa ya riko kofin sannan ya mike tsayen da take ya zamto ya kere tsayinta ainun ya taho da hannun nata da kofin daf da bakinsa a hankali ya shiga sha yana lumshe ido Cikin rashin karfin jiki ta janye dubanta daga yadda yake lumshe idon cike da jin kunya ta dora duban nata a damtsen hannunsa dake mike daf da kugunta Hannunta ta so janyewa da nufin juyawa, a hankali ya saka hannun nasa ya janyota jikinsa ta hanyar janyo kugunta har sai da jikinsu ya hadu da dan karfi sannan ya dan sasauta mata ya tsareta da duban dake daf da kasarata Kasa kasa cen ta furta" Barka da saukowa , yaya gajiya?" A hankali ya dago habarta da ta yi furucin cen cikin makoshinta tamkar ba Khausar dinsa dake ihu in yana waje ba abinda ya dameta ba A hankali ya fitar da harshensa ya kawo daf da lebenta ya dan lasa yana kallon yannayinta Cike da jin kunya ta rufe idannuwanta da hannayenta biyu da suke dauke da jan lalle sannan ta nemi shigewa cikin jikinsa cikin dabara ta sake boye fuskarta a kirjinsa Ido ya zarro cike da mamaki yana kallonta lokaci daya zuciyarsa ta shiga dokawa Cen kasa kasa ta furta" maimakun ka huta zaka fara neman magana ko?" TAUFEEK ya lumshe ido yana jin kusoshin kansa na daf da kuncewa, gaba daya fushin da ya kunso da tunanin anya kuwa a bashi kula yadda ya dace suka gudu suka barshi da wani irin shauki mai wuyar fasara "Kunyana kike ji?" Ya samu harshensa da furta kalaman da ba ainahin su yake son fada daga bakinsa ba Bata bashi amsa da fatar baki ba, sai da kanta ta dan daga a hankali still tana jikinsa kanshin turarenta ya hade da nasa Ajiyar zuciya yake saukewa a jejere a hankali ya karasa wajen bed din nata da ita ya zauna ya dorata saman cinyarsa abaya ko jin nauyinta kasa kasa yake shafa hannayenta yana son dago fuskarta ya ce" Dama za'a ji kunyana?" Yanzunma bata ce masa komai ba, cikin dabara ya kai hannunsa saman cinyarta yana ji a ransa dole ya bita a hankali, sannu sannu ya ce" why kika rufe min kofa, bayan na san na yi barna? Ko nuna min za'a yi da likita fa na kwonta?" Har ga Allah yanzun kam ji ta yi kamar ta zura da gudu, dan har sai da ta so kwace kanta daga jikinsa ya kiya ya sake maidata ya rungumeta sosai a jikin nasa Cen kasan makogwaronta ta ce" Abinci fa?" Yanzun dagowa ya yi dan dole ya zubawa fuskarta ido, kai? Ya bani ya lalace, kamar ba ita ba A hankali ta samu ta mike daga jikin nasa tana jin yadda itama nata kirjin ke dokawa Da dabara ta samu ta rike kanta, cikin sabon salon yi masa magana ta ce" Abincin fa? Tashi mu tafi ka ci abinci urs bosss" 'Ya Salam ya ayana a kasan zuciyarsa A fili kuwa ji ya yi wani irin girma da isa na shigarsa 'dama na san tsarina ce, shi yasa ta zama zabina' ya sake ayanawa a zuciyarsa A bayane ya riko hannunta yana bin dima diman abinnan da kallo ya ce" Wai da in dan kashe arna kafin in ci abinci kin san lada ne da abin sosai anMatana" Murmushi ta yi ta janye hannunta ta karasa wajen tufafinta ta bude ta ciro hijab dogo ta zumbula sannan ta juyo inda yake zaune jiki a mace ta wani sakar masa fari da madaidaiciyar fuskarta da dara daram idannuwanta da suka dauki kwali a hankali ta ce" wa'inda ka kashema ai sun isa sir, taso mu je" Ido ya zarro yana binta da kallo har ta bacewa ganninsa Ajiyar zuciya ya sauke a ransa ya ayana' Ni da ban mutu ba, ai dole na raya sunna matata' Sai da ya je dakinsa a gagauce ya yi wanka ya cenza tufafinsa sannan ya je ya tiso keyar Yumnah suka sauko dan har yanzu basu yi wani zaman a zo a gani ba A wajen cin abincin Khuausar ta zubawa kowa bayan ta ji ra'ayinsa ita kuma ta zuba jus kadan tana dan sha tana tunanin abinda take son tambayarsa dan ta ci nata abincin har suka gama ya masu umarnin zama a falo Bayan ya zauna din shima ya fuskance su, da yannayin cikakken magidanci ya yi masu salama sannan ya ce" Ina son yin magana da ku, bana son kowa ya katse Ni da abin bacin rai ko na raini wa junnanmu, ina fatan kun fahimta?" Su dukansu sun bashi hankalinsu ne kuma sun amsa shi, dan bai bada fuskar raini ba ko kadan Da kula ya ce" ina so ku fahimceni ku kuma dauko maganana da mahimmanci kamar yadda na dauke ku da mahimmanci, ina so kowace ta sani gidan aure take, zaman aure muka taru mu yi wanda nake fatan ya zame mana sanadiyar shiga aljanna, dole ne ku koyi hakuri da junna, dole ne ku iya kaudawa junna kai a wasu abubuwan dan a zauna lafiya, hakan na nufin ya shafi kowa ba maganar karantar shekaru ko girman shekaru a gidan aure, dan du wace ta iya daukan namiji tana cikin layin wace Allah zai kama idan ta cutawa yar uwarta dan son rai" Dakatawa ya yi yana kai dubansa wajen tv ya kashe ya sake maido dubansa kansu, yanzunma da yannayin serius ya ci gaba da fadin" kowace nan ra'ayina ne, babu wace aka min dole ko aka cusa min, ina so ku san ina iya zaman aure da ku ne dan ina son ku!" Su dukansu sai da suka kalle shi wannan karron sannan suka kalli junna, shi kuwa ya yi kamar bai ga abinda suka yin ba ya ce" Dan haka ina so kokowarku ta zamto dan ku gyara zaman mu ba dan daga min hankali ba " Khausar ta turo baki sosai tana dane kanta, dan har ga Allah bata taba jin wani guguwar balaki irin na yanzu ba, kuma abin haushin a kan gaskiyarsa da yake magana ba karya ba, da kyar ta dauke kanta ta sada kasa tana jin lokacin da yake tambayar shin me suka tsaida maganar kwana? Yumnah kanta kasa furta a ta yi, zuciyarta tafarfasa kawai take yi tunda ya fara magana yana nuna darajar su daya a zuciyarsa abin ya nemi zautar da tunaninta "Magana nake yi" TAUFEEK ya fada a nutse yana sauke masu duba Da kyar Khausar ta iya jan numfashi gannin Yumnah ba magana zata yi ba ta ce" Du yadda aka yanke tunda ai yau nake fita a girki Ni du daya ne" TAUFEEK ya kalleta da mamaki ya ce" Kamar yaya fa fita a girki yau?" Khausar ta dube shi, sai kuma ta sada kanta a hankali ta ce" Eh, ai gobe in sha Allah ya kama sati daya cif da daura aurenmu" Taufeek ya sake zuba mata ido yana ayana'ka ji yar bakin ciki, yau Ni na ga bakin ciki a wajen yar gidan Aba ' A bayane kuwa a nutse a kuma tausashe ya ce" to ai goben ne yake kamawa kwana hudu da tarewarki, hakan na nufin sauranki kwana uku ko Besty AM?" Yumnah ta dago kai da sauri, yanzun kam sai da ta ji bakinta na fadin" A'a, ai tunda ya kama sati ta fita a aiki sai mu dawo yin kwana Ι—aya daya da girki!" Taufeek ya zuba mata ido, ya sake maida dubansa kan Khausar Lalle ya gane cewa koda zai bi su a laluma dan zaman lafiya da kuma daukan daraja irin na iyalinsa, sai ya nuna masu kuma shine mijin su matansa ne Rai hade ya ce" Ku yi hakuri da jinna shiru rubutu gayanan dai, ina busy ne sorry😍😍😍😍😍 πŸ’ƒπŸ»πŸ’₯πŸ’ƒπŸ»πŸ’₯πŸ’ƒπŸ»πŸ’₯πŸ’ƒπŸ»πŸ’₯πŸ’ƒπŸ»πŸ’₯ *ALBISHIRINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE SHIN KUNADA LABARIN SHAHARARRA KUMA GOGAGGIYAR MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WATO MAMAN ZARAH SOKOTO IN BAKIDA LABARINTA TO MATSO KUSA KIJI* *_maman zarah Mai kayan Mata sokoto ta shahara wajan kawo maku ingantattun Kayan Mata masu matuk'ar kyau da inganci ta yadda cikin sauki ba boka ba malam Zaki ja ragamar maigidanki yadda kikeso kayane naji da Fadi da kudi kalilan ki zama tauraruwa πŸ’₯a zuciyar mijinki ,ba kalan kayan matan da bamuda shi kedai nemi maman zarah sokoto don gyara kanki ciki da waje karku manta mace Mai gyara kanta Bata boranci,maman zarah sokoto kayanmu daban ne , nememu ta wannan number don samun Karin bayani_* 07034251528 [8/2, 7:46 PM] +234 708 653 0343: πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”β€β€πŸ©Ήβ€β€πŸ©ΉπŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’” *DA CIWO A ZUCIYATA* πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”β€β€πŸ©Ήβ€β€πŸ©ΉπŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’” _MALLAKIN_ *SAJIDA NIJAR* *FREE BOOK NE* 5️⃣8️⃣ *GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA* 1: Duk karyar kada 2: Yar mahaukaciya 3: Neman na kaina 4: Bani da zabi 5: Bak'a ce 6: Kutkale 7: Makauniya ce 8: Mage 9: Duk nisan jifa 10: Idan ka raina inda kake 11: Dutse 12: Alkalamin kadarata 13: Bani da zabi 14: Dakika Biyar 15:Wata kokowar 16: Aure yakin mata 17: Ni zan ladabi 18: Daga tafia daukar soja *Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar* Now *Da CIWO A ZUCIYATA* *Tallah, tallah, tallah* *SECRET DE LA FEMME DU MANGA* _Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_ Farar Humura Bakar Humura Humura special, humura de bain Humura epicΓ© Lait de nuit Parfums dΓ©sodorisant Parfums rideau et dras Lait de nuit Alkam Kulakcam *WaΙ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa* Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes *Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:* mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwaraiπŸ’ƒπŸ’ƒ Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuΙ“i wannan number 97 82 44 94 *SECRET DE LA FEMME DU MANGA* Gidan Kamshi, Sirrin Manyan MataπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ Tallah 3 Hajiata, ke kin san rayuwar aure sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwaπŸ˜”, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gado☹️🫣 πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯ *HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528 kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528 Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa Sabulun wanka Kalolin sabulun tsarki Turaren tsugunno Turaren al'ajab Hatsabibin turare Da sauransu 07034251528 Kalolin gumba Gumbar Dabino Gumbar gero Gumbar madara Gumbar matsi Gumbar ukku bala'i Gumbar tada zaune tsaye Gumbar sabon budurci Gumbar sa buzu kuwa Gumbar aya da kwakwa Gumbar ridi Gumbar mazari Sarauniyar gumba 3in1 Da sauran kalolin da bansamu fadi ba, Kalolin gari Garin mallaka Garin hutar da malaminki dakan jaraba Dakan Amare Dakan Ni'ima Dakan kishiya in bakiyi bani waje Garin sa buzu kuwa Garin buje.sharkaf Garin Dan la'asar Yayan hadiya mai suna dan la'asar Original Dan goshi Original Dan goshi (sabon salo) Original man damo Original man ayu Kitsen damo Sirrin tafin kafa Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata Kwallin idonka idona Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc Kalolin tsumi Tsumin mallaka Tsumin jaraba Tsumin madarar ni'ima Tsumin tabaje Tsumin Amare Tsumin sabon budurci Tsumin nono rakumi Matan gaske Ruwan jaraba, Da sauran kalolin da ban fada ba Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar Matsin Dan mannau Matsin mallaka Dan la'asar Sabon budurci Mak'alemata Mashahurin matsi Ukku bala'i Matsin uban budurwa Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta, Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake *Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu , KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida 07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528 Maman zarah mabera SOKOTO Rai a hade ya ce" Yau kwananki uku a gidanki, saura kwana hudu cif ki fita a girki" Daga haka ya juya ya kunna tv din nan ya kai tashar labaru ya shiga kallonsa ya kyale su Kowace shiru ta yi, jifa jifa sai daya ta saci kallonsa ko na yar uwarta har dai suka dan dauko lokaci Yumnah ta mike ta dube shi ta ce" good night yayanmu" Dubanta ya yi shima , da kula ya sakar mata murmushi sannan ya lumshe mata ido a tausashe ya ce" Har kin gaji da firar?" Da kyar ta iya gyada kai tana jiran gannin ya miko mata hannu ya rungumata kamar yadda ya mata a kwanakin da Khausar din ta shigo, bata san ya riga ya dauki dukan tsaron da zai ringa yawan saka shi surutu tsakaninsa da su ba, in sha Allah ko a kan Khausar zai yi iya yinsa ya fita hakin Yumnah A tausashensa ya ce" Good night wifey" Yumnah ta hadiye yawun dake wuyanta ta juya ta haura sama ta nufi dakinta Tana shiga jikinta har rawa yake yi ta dauki wayarta ta shiga kiran numbar mahaifiyarta Yayarta ce ta dauka dan maman nasu ta shige daka dan kwontawa domin bata jin dadin jikinta A tausashe ta yiwa Yumnah salama wace tana hannun an daga ta fashe da kuka Yumnah ta yi dif da kukanta tana jin Muryar yayarta dan ta sani ne banda fada babu abinda zata yi mata, domin shekaran jiya cewa ta yi zata zo ta zaneta ko ta fadawa abansu bata kwontar da hankalinta ba Cike da tausayawa Akilah ta ce" Yumnah kuka ne kike yi? Me yake damunki kanwata?" Yumnah na jin yannayinta , ama ta kasa fitowa fili ta fada mata abinda yake damun nata dan gani take yi ba zata gane komai ba tunda har take kallon auren TAUFEEK a daidai ne "Yumnah?, Ki fada min damuwarki kin ji kanwata? Shin kina da wanda zaki fadawa ne sama da Ni? Baki da lafiya ne? Menene um? Sanar min" Akilah ta karasa fada da kula da kuma tausasawa Yumnah ta ja numfashi, a hankali ta saki kukanta kasa kasa sosai tana murzar hannunta ta ce" Aunty, na kasa sakawa zuciyata salama da maganar auren nan, Ni na san ba zai taba bani kulawar da yake iya bata ba, idan kuma ya zama abu daya da ita Ni na san na zama banza a gabansa

Chapter 39 of 47