Share this page
ce" Mene?, Rashin lafiya ka yi ne?" TAUFEEK ya yi murmushi mai daci yana gyara zamansa daga kafa daya kan daya ya maida kaffafuwan a kasa yana kallonsa ya ce" Man, da ban mutu Bama da na hadu da jinya, ka san saura kiris yarinyar nan ta auri wani ko habu ko Murtala? Ni sunnan bace min yake yi dan a kulun in ta fadi sunnan sai in ga kamar wani la'antacen sunna" Dariya Alhusain ya fashe da ita, dan walahi irin yadda TAUFEEK ya yi harda dantse lebe ya tabata da ya hadu da wannan mutumen a yanzuma sai sun raba hali Yana dariya harda saukowa daga saman kujera yana kallonsa ya ce" Kana da akida mai tsauri abokina, tunda ka gabatar min da ita na gane nima halin da kake ciki, na rikitaka ainun ama ka ki ka fada mata, duba ka ga ranar aurenka ka yi kiranta murya a shake , burinka ta zo daf da kai, ka ga tunda na ga ka iya sakama kanka irin wannan rikicewar zuciyar na san du wanda ya taboka tsaf zaka hargitsa shi, why zaka rayu da ciwo a zuciyarka tsayin shekaru?" "A kanta ina da tsoro mai girma Man kaima ka sani, tsorona daya ne tall a wayi gari dan na kasa rike abinda ke raina in rasa zumuncinta, ka san yarinyar nan kallon sako take min?, Kuma tana iya zama ta fada min sirinta, na shaku da hakan ainun, kai bari ka ji da an aura mata wani da mun yi mutuwar kasko !" "Abokina idan akoy boyayan mutun bayanka ne, ka dai bi min besty a hankali!" Alhusain ya fada yana sake yiwa TAUFEEK dariya Taufeek ma ya yi yar dariya yana girgiza kai ya ce" Ya danganta , kuma ka daina ce mata besty, babu abota tsakanin namiji da mace sai Ni da ita kadai!" ( To ba kun ji ba?) .......................im sorry people ina busy ne ga weekend Na gode πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ™„ [7/24, 10:04 AM] +234 816 049 3429: πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”β€β€πŸ©Ήβ€β€πŸ©ΉπŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’” *DA CIWO A ZUCIYATA* πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”β€β€πŸ©Ήβ€β€πŸ©ΉπŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’” _MALLAKIN_ *SAJIDA NIJAR* *FREE BOOK NE* 5️⃣3️⃣ *GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA* 1: Duk karyar kada 2: Yar mahaukaciya 3: Neman na kaina 4: Bani da zabi 5: Bak'a ce 6: Kutkale 7: Makauniya ce 8: Mage 9: Duk nisan jifa 10: Idan ka raina inda kake 11: Dutse 12: Alkalamin kadarata 13: Bani da zabi 14: Dakika Biyar 15:Wata kokowar 16: Aure yakin mata 17: Ni zan ladabi 18: Daga tafia daukar soja *Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar* Now *Da CIWO A ZUCIYATA* *Tallah, tallah, tallah* *SECRET DE LA FEMME DU MANGA* _Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_ Farar Humura Bakar Humura Humura special, humura de bain Humura epicΓ© Lait de nuit Parfums dΓ©sodorisant Parfums rideau et dras Lait de nuit Alkam Kulakcam *WaΙ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa* Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes *Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:* mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwaraiπŸ’ƒπŸ’ƒ Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuΙ“i wannan number 97 82 44 94 *SECRET DE LA FEMME DU MANGA* Gidan Kamshi, Sirrin Manyan MataπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ A nutse Husaini ya yi masu takaitaciyar nasiha irin wace ya dace ace ya yin a matsayinsa na aminin kusa da TAUFEEK din Bai wani ja dogon Zama ba ya nuna zai tafi, nan Khausar ta mike tana fadin" Ina zuwa Besty" Ta juya ta haye sama, shi kuma ya kalli TAUFEEK yana masa murmushin shakiyanci dan Khausar ta ce masa besty Jim kadan ta sauko hannunta rike da wata bakar leda mai sirri, ba komai bane a ciki sai yan kannanun humura masu dadin kanshi da saka nutsuwa ta bada tana fadin sakon madame ne sannan ta koma ta zauna Har ga Allah bata yi haka dan ta birge TAUFEEK ko dan ta ba matarsa haushi ba, a ranta ta ji ya dace ta yi hakan dan tana da damar hakan, ko a da idan ya zo takan daka su kuli, su miyar Hausa da yajin dadawa ta bada a kaima madame, yanzun kuwa gannin bata da su sai ta bada humura dan ta san itama abu ce da take iya birge wanda ke kasar waje Sai dai wannan kokari nata ya matukar birge TAUFEEK duda ba yau ta fara ba, matarsa kuwa sai ta ga kamar wace ta yi da gaya dan ta bata mata, ita dai tana zaunenta har ya mike suka tafi Yumnah sai addu'a take yi da fadin a turo mata numbar madame din sa ringa gaisawa idan ta sake waya , shi dai Husaini ya yi godiya sosai kafin ya fice TAUFEEK ya sanar masa yana zuwa dan sai ya kaishi aeroport du kuwa da irin yadda ya ki ama yace sai ya kai shi Dawowar da ya yi ba ta komai bace sai ta tsokana da son cinma burinsa cikin ruwan sanyi Zama ya yi a saman kujerar yana fadin" Wai yau me zan ci ne? Wifeyyyyyyy" Har ga Allah ita ta kalle shi ne ba dan ta saka a ranta da ita yake ba, sai kuma gannin ba ita yake kallo ba ya saka ta zuba masa ido a ranta tana jin to wai wannan kamar an cin mata fuska ko ana daf da raina mata hankali Yumnah kam wani sanyi ta ji a ranta, cike da rage murya irin karma a ji tan nan, irin maganar nan ta wasu matan idan sunna yiwa miji a gaban kishiya cike da kisisina ta munafurci ta ce" Oh sorry my hero, yau baka ci komai ba? Bari in shiga kicin in sama maka wani abin" TAUFEEK ya yi dan murmushi har ta mike tana layi dan ba fa karfin jikinta take ji ba ya riko hannunta yana kallonta ya ce" A'a, a haka ba zaki iya girki ba, bari idan na fita in shigo mana da shi, zan raka Husaini" Yumnah ta dawo ta dane cinyoyinsa ta dora kanta a kirjinsa, nan ne kuma Khausar ta mike dan ta kula ana daf da aikata rashin mutunci a gabanta ta juya da dan sauri bayan ta warci kaskon turaren wutarta ta haye sama tana jin wata tafarfasa da ranta ke yi ta kai ta ajiye kaskon ta kashe wutar sannan ta ringa kai kawo cike da jin wani haushi a ranta kafin ta nemi waje ta zauna tana karkada kafa cike da jin kewar iyayenta yau har kwana na biyu bata ji su ba, bata da waya, ga wayar nan layin baya ciki, kuma babu litatafanta daga ita sai ranta dan ko Alkur'ani babu a dakin nata bata san ba kuma akoy wajen Ajiyesu a falon masu yawan gaske ma kuwa bale ta dauko ta yi karatu, sai kawai ta ringa sake sake har ta ji ranta na tafarfasa yana bacewa sosai kan irin abinda TAUFEEK ke yi mata a gidansa Kwonciya ta yi tana ta huci har ta dauki lokacin da ita da kanta bata sani ba sai da ta ji bude kofar nata ta mike da sauri dan bata san cewa bata rufe dakin ba ta dago ta zuba masa ido Yanzun bata da hijab din rigar ce kawai a jikinta, kuma bata da rigar mama sai kafecen pant dinta a kasan rigar wanda tsaf ya bi sawun rigar tunda ba yar a rufe asiri bace mai santsin nan ce kuma link color ya zamto harta zannen yan mulalan Mamanta ana gani tsaf ga wanda ya kalla dan ya gannin Ledojin dake hannunsa ne suka so kubcewa daga hannun nasa Da kyar ya iya tarewa ya rike yana dan dafe bango kadan daga makogwaronsa kuwa yana fitar da wani irin huci mai dumin gaske ya sake zuba mata ido Da kyar ya cira tafiyarsa ya karaso inda take tsaye ta rike kugu tana sakar harare gefe da gefe Ajiye ledojin ya yi ya dago ya sake zuba mata ido Dukkan alamu na masifa sun bayyana a tare da ita, wa'inda sam bai so ganninsu a yanzu ba, bai san dalili ba, harma yake daf da manta abinda ya yi mata take fushi Ledar ya juya ya kalla ya sake juyowa yana kallon yadda kannanun kitsonta suka wani yarfu abin dai ba'a cewa komai ya dan yi gyaran murya dan maza ne ai kar ya bada kansa a tausashe ya ce" taho mu ci abinci Khausar" Ledar ta bi da kallo zuciyarta na mata wani irin tukuki A hankali ta maida dubanta kansa, yanzun bata daga murya irin na dazu ba, ama a sanyayen sai ya ji inama Muryar ta daga yadda zasu yi ba dadin A hankali ainun Khausar ta samu kanta da fadin" Ni acici ko? Taufeek Ni acici ko? Bana ci barci nake ji" Daga haka ta karasa bakin bed dinta a nutsen da bata san tana da nutsuwa har haka ba ta hau gadon ta juya bayanta ta kwonta tana janyo abin rufa a hankali ta rufa jikinta da shi Tunda ta bashi baya har ta kwonta din kallonta yake yi yana tunanin me yake faruwa ne? Me ya sameta ne? Ko bata da lafiya ne? Dayar ledar mai dauke da kwalin wayarta wace yanzun ya ajiyewa Yumnah Tata da abincinta kafin ya mata salama ya shigo nan din ya dauka ya karasa a hankali bakin gadon yana mika hannunsa ya yaye rufar a hankali ya ce" Hey, menene? Waye ya taba ki? Taso in ji waye ya bata maki rai?" Khausar dake boye hawayen dake neman tarun mata a idannuwanta a hankali ta girgiza kanta tana rike abin rufar ta ce" a'a babu wanda ya bata min TAUFEEK barci ne nake ji Please " Wani irin tashin hankali yake jin zai damu zuciyarsa, har ya kasa ciro wayar tasa Khausar ta dan juyo tana kallonsa kasa kasa ta ce" Ka tashi in rufe dakin dare ya yi " Dakin ya bi da kallo, a hankalin shima ya samu kansa da fadin" Ni kuma fa, in kwana a ina?" Khausar ta maida idannuwanta ta rufe tana ji kamar tace masa ka je dakin matarkan mana, sai kuma ta kwabi kanta ta ce" Ai dai ba a nan ba zaka kwana ko?" TAUFEEK ya mike tsaye yana fadin" A ina kike so na kwana?, Bari in dauko computerna kar ki rufe min daki" Samun kanta ta yi da bin bayansa da kallo kafin ta maida idon nata a hankali ta rufe tana jin ta kasa mikewa ta rufe dakin, ko kuma bata so ta rufe din ne? Kai kamar wace take gudun ta rufe din ya je wancen dakin ya kwanan, haka kawai take jin idan ta yarda aka yi mata haka kamar an wani wulakantata ne ai! Sai kawai ta lumshe idannuwanta tana sauraronsa har ya dawo din ta sake yin shiru tana sauraron dan motsinsa kadan kadan har ta ga ya hayo gadonta, hakan ya sa ta dan dago tana kallonsa sai ta ga sam bai dubeta ba ya dauko filo yana jerawa a tsakaninsu har kusan kafafuwa sannan ya tafi cen karshen gadon ya wani rabe da computarsa ya yi kamar bai san tana kallonsa ba ya shiga aikinsa yana waya hankalinsa a kan wayar gaba daya A hankali ta kara komawa tsinin gadon ta makure jikinta kwakwaluwarta cike da tunanin to yaushe zai saukar mata a gado? Tun tana hangen bayansa da jiran gannin ya saukar mata a gadon har barci ya ringa fizgarta gaba daya ya dauketa jikinta ya saki sosai idannuwanta a lumshe ta yi filow da dayan hannunta dayan kuma yana daf da abin rufar ta sake shi da barcin ya dauketa A hankali ya ajiye computarsa sannan ya juyo ya ringa janye filo din yana sauke su gaba daya daga gadon, dan bai ga amfaninsu ba, sam basu da waje a gadon nan Yana gamawa ya sauka ya je ya kashe fitila sannan ya hayo saman gadon ya kwonta ya haska yar karamar wayarsa ya zubawa fuskarta ido Kasa kasa sosai ya ce" Khausar, my dream, my life, ......" Idannuwansa ya lumshe yana jin nutsuwa na shiga zuciyarsa, a hankali ya matsa bayan ya cire rigar jikinsa ya janyota jikin nasa ya rungumeta ya zamto rabin jikinta a saman kirjinsa ya zagaye sauran jikin nata da hannunsa ya tofa mata adu'ar barci ama shi masa barcin ya ki zuwa da salama kamar yadda ita ta samu Bukarta yake, so yake yi ya ji lebenta a saman nasa ta yadda zai iya samun nutsatsen barci Sai dai kashhhh Ba zai yi mata gagawa ba, ko a haka ya san ya godewa Allah ya samu wani baban abin daga ita bayan dogon jira da cire tsamani A hankali barcin shima ya dauke shi, har ya ji karancin barcin a lokacin da kiraye kirayen asubahi suka farkar da shi ya zubawa fuskarta ido gannin yanzun itace ta masa riko irin na filo tana barcinta hankali kwonce A hankali ta fara alamun motsawa saboda kiraye kirayen sallah, shi kuma ya ki sauketa a jikinsa dan yana so ta farka ya ga reaction dinta Idannuwa ta fara budewa sannu sannu kafin ta laluba hannunta a inda yake ajiye daf da gemunsa Lalubawa ta sake yi tana mai tabatarwa kanta eh lalle gemu gashi ne dan haka da sauri ta dago idannuwanta suka shiga cikin nasa Ido ta zarro , shima ya zarro nasa ta mike da sauri tana kale kale shima ya zuba mata ido a dole sai ya ga gudun ruwanta, ai kuwa ta kawar da kai salatinta ya fito fili ta mike da sauri ta yi bayi tana wartar hularta ta ja ta rufe sai zarro ido take yi Murmushi ya saki ya sauka a gadon ya dauki rigarsa kadai ya saka ya fice shima a dakin hankali kwonce ya nufi nasa dan zuwa Masallaci Ko da ya dawo daga masallaci ya je dakin Yumnah 6a tarda ita ta koma barci dan bata samu barcin ba duka daren sai ya fito a hankali ya je dakin Khausar din ya bude ya shiga da salama sannan ya sauke dubansa a kanta tana saman salaya da farin carbinta tana ja Kai ta sake sinewa tana jin wai ita da ina zata fara da abin kunyar nan jama'a? Ya karaso a hankali bayan ya dauko karamar wayarsa ya zauna daf da ita, bai ce mata komai ba ya janyo hannunta ya rike cikin nasa hakan ya sa ta sake sinne kai shi kuma ya ki yin magana har sai da ta gaji da kyar ta iya budar bakinta yana rawa rawa ta ce" Ina kwana" Murmushi ya yi ya ki amsawa, sai da aka jima ya ce" Lafiya, " Wajen ya sake daukan shiru, a hankali ta dan dago dan yin magana wayarsa ta katse mata maganar ya daga a tausashe ya yi salama a nutse ya gaisar da Mama ta hanyar fadin" Barka da safiya matar mai kwanoni" Mama ta amsa shi ita dinma a nutse sannan ta ce" Dama, dan na ji ne idan da hali ka zo ka duba min Hajia da na zo gaishe da ita na sameta ba lafiya " Wani irin firgita ya yi daga yannayinsa na nutsuwar nan yana wara idannuwansa da dan sauri ya ce" Hajiar? Me ya sameta? Ganinan zuwa" Daga nan ya mike da gagawa yana fadin" Ina zuwa Hajia ce ba lafiya" Mikewar ta yi itama ta take masa baya tana fadin " Subahanallah yaushe?" Shi kam gaba daya magana ya kasa saima da ta tuna masa bai dauki abin dubata ba sannan ya nuna mata dakin nasa kan ta dauko dan sai ya kasa komawa saman Da saurinta ta karasa bangaren Hajiar a lokacin TAUFEEK na zaune a saman kafet ya dora kan Hajia saman cinyarsa yana rike da hannunta daya cikin nasa yana tofa mata addu'a, gefe daya kuwa Baba ne ke kai kawo da carbi a hannunsa kana kallonsa zaka gane hankalinsa a kololuwar tashe yake, sai matansa biyu dayar na ba yaronta nono dayar kuwa tana zaune da carbinta a hannunta Khausar ta shigo ta gaishe da kowa a jimulce daidai lokacin da Mama ta fito daga dakin na Hajia ta gyara shi tsaf ta dubi TAUFEEK da yan kurumcin suka tashi sakamakon ciwon Hajiar ta ce" yauwa dan gyara mu maidata ciki sai ka dubata " Taufeek ya sake kallon fuskar Hajia, wace idannuwanta ke rufe a hankali ya dago ya kalli mamansa ya ce" *Mama*, ba zan iya barinta a nan ba , kin san da ba hutawa zata samu ta yi ba, bayan mai dauke da ciwo irin nata yana da bukatar hutu lokaci zuwa lokaci na kirki" Mama ta gyada kai ta ce" To tashi mu kamata a je asibitin ko" Ajiyar zuciya ya sauke ya sauke kanta a hankali yana kallon KHausar ya ce" Tana da diabete da kuma hawan jinni, nd tana da wani ciwon kai dake tasar mata lokaci zuwa lokaci" A hankali Khausar dake gyara mata hijabinta ta gyada kanta ta gyara Mama ta karaso sosai suka kama Hajia wace kuwa ke kwasa idannuwanta kuwa a rufe saboda ciwon kai suka talabata ita da Khausar shi kuwa ya shige ciki dan daukar mata abubuwan da ya san bata rayuwa sai da su dan tana iya dawowa da zarar Allah ya sa ta dawo a hayacinta saboda su Yana daukowa Baba na amsa ne har suka gama fidowa suka shiga Mota daya shi da TAUFEEK din suka nufi asibitin domin tuni su Mama sun yi gaba da direba Sunna isawa ya tarda tuni an karbi Hajiar an rufu a kanta domin akoy litafinta a nan komai a rubuce da abinda ke kawota asibitin, shi suka fara aunawa sannan aka shiga wasu aune aunen dan haka sai ya samu waje ya yi tsaye kawai yake addu'a zuciyarsa na rawa ainun Baba dake zaune shima kansa a dafe ya dago ya ce" Wai wani abu aka yi a gidan da ya daga mata hankali ne? Na ga ta jima rabonta da wannan ciwo?" Mama ta juyo inda yake zaune, sosai take jin damuwarsu a zuciyarta, sai dai ita dinma a cikin damuwar take na ciwon Hajiar, domin Hajia ita uwa take a wajenta Bama sarakuwa ba, a sanyaye ta ce" [7/24, 10:04 AM] +234 816 049 3429: πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”β€β€πŸ©Ήβ€β€πŸ©ΉπŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’” *DA CIWO A ZUCIYATA* πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”β€β€πŸ©Ήβ€β€πŸ©ΉπŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’” _MALLAKIN_ *SAJIDA NIJAR* *FREE BOOK NE* 5️⃣2️⃣ *GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA* 1: Duk karyar kada 2: Yar mahaukaciya 3: Neman na kaina 4: Bani da zabi 5: Bak'a ce 6: Kutkale 7: Makauniya ce 8: Mage 9: Duk nisan jifa 10: Idan ka raina inda kake 11: Dutse 12: Alkalamin kadarata 13: Bani da zabi 14: Dakika Biyar 15:Wata kokowar 16: Aure yakin mata 17: Ni zan ladabi 18: Daga tafia daukar soja *Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar* Now *Da CIWO A ZUCIYATA* *Tallah, tallah, tallah* *SECRET DE LA FEMME DU MANGA* _Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_ Farar Humura Bakar Humura Humura special, humura de bain Humura epicΓ© Lait de nuit Parfums dΓ©sodorisant Parfums rideau et dras Lait de nuit Alkam Kulakcam *WaΙ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa* Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes *Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:* mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwaraiπŸ’ƒπŸ’ƒ Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuΙ“i wannan number 97 82 44 94 *SECRET DE LA FEMME DU MANGA* Gidan Kamshi, Sirrin Manyan MataπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ Da mamaki Alhusain ya ce" what? Babu abota tsakanin mace da namiji? Abokina ama baka da mutunci, ai kai ka yi?" TAUFEEK ya kare masa kallo ya dauke kai yana duban abinda ake watsowa a tv ya ce" Haramun ne ai, kuma Ni ban ce abota nake yi ba ku kuka ce, man tashi mu je mu dawo mana kar na bar amana ita kadai" Yanzun kam Alhusain rasa bakin magana ya yi, ya mike ya bi bayansa yana tunanin babu wanda ya raina shi kamar TAUFEEK, ama ba komai shi ya san in dai a kan lamarin Khausar babu wanda ya bari Sosai TAUFEEK ya wuni cikin sukunin zuciya , sai da yama ta yi likis suka dawo Alhusain da niyar zai wuce ne karfe goma sha biyun dare zuwa kasarsu, dan haka suka yi da amininsa idan suka fito daga wajen su Hajia zai shiga ya yiwa su KHausar nasiha Sun tafi wajen Mama ya yi mata salama, ta bashi sako ya kaiwa matarsa , daga nan ya yiwa su Hajia salama wa'inda suke falo sunna kallo Sunna fitowa suka yi bangaren Hajia , wace ke zaune tana gyaran asuwakinta Sosai suka taba fira ta dauko masa turaran wuta na jiji tari guda ta bashi tana kallonsa ta ce" Kai ashe mace daya ce da kai ko? Ka ga raba biyu kawon rabi kai mata rabi, da su biyu ne sai ka kai mata su raba ama daya kwal uwa rai ina Ni ina dumbuza wannan turare mai albarka?" TAUFEEK ya karbe yana sakar mata harara ya ce" Bani nan, ke kam Hajia ban san yaya zan yi da ke ba, sai an kai mata dukan , wannan abin mai kauri mema zai yi da shi amshi abinki!" Alhusain ya rike yana girgiza kai ya ce" Turaran Hajiar ne mai kauri? Ni tunda nake na taba jin turare mai albarka irin wannan? Kanshinsa fa in ya shafi suturarka har a wanke yana nan daram babu inda yake zuwa bani ina son abina" Hajia ta wani saki murmushi tana kallon Alhusain ta ce" ka ji na Allah mai fadin abu domin ALLAH, kai shima fa sunnan an masa auren ne dazu da na kaiwa Khausara tuwon kari ras ta zo ta ansa ta shaki tuwona , haushi yadda ka san in dagawa magidanci nono kowama ya huta, wannan mugun hali da me ya yi kama, a baka y'ar a wanke tasss a gyare tana kanshi tana MUSMUS komai a wadace yana aiki irin wanda basa jin tsoron Allah, ka masa nasiha in kuma bashi da lafiya ne a sanar min in tashi tsaye dan da ka ga magidanci gaba da baya makiya ne da shi, matan uban nan kamar su kashe shi suke ji, kar su harbi lafiyarshi in shiga uku!" Fada take yi tamkar ta ari baki, Alhusain kunya da dariya kamar su kashe shi kansa a kasa ya dantse lebe, TAUFEEK kuwa ya zuba mata ido yana kallo kamar wata sabon gani sai da ta dasa Aya

Chapter 35 of 47