yai kotakan maganar da take bebiba ya kuma zaro debit card a pocket dinshi ya d’ora akan cinyarta,
“Wannan kuma ki amfani da kudin ciki go spoil ur self with shopping,kiwa su Aunty siyayya da tsaraba na kids da fav paddy d’inki gidad’o,code din 1234 ne”
“Awww ya Aliyu.. this is too much..all this for me?!dan Allah ka rage yayi yawa”
Dan murmushi yai kawai,
“One more thing kidinga rufe kanki da dankwali kinji de nagaya maki”
“Insha Allah”tak’arashe maganar tana jujjuya wayar tata ahankali tace,
“Nagode Allah yasaka da khairan..”
“Amin baxaki rakani ba?”
Mik’ewa tai har sunje k’ofar parlorn yajuyo yadubeta ganin gaba d’aya ya yamutsa mata kaya gashin kanta ma yatashi sama kamar bishiyar iroko tree sam Meenan bata luraba dan murmushi yai sannan yasaka hannu ya janyota jikinsa batai yunkurin hanashi ba french kiss yashiga yi mata sannan yasa hannu yana gyara mata gashin nata hade da packing d’insa atsakiya cikin muryar rad’a hade da tsokana yace,
“Bar rakiyar haka miss ghaji don inkika fita ahaka Ammi xatasan lalle bittinta is no longer a baby,kibi ta k’ofar baya kije ki wanka ki canxa kaya,Allah yadawo dake lapia,
“Nasan lokacin kinsake wayo kina dawo wa se ciki da raino”yana k’arasa fad’a yafice yana mata daria
Ware idanuwa tai tana bin bayansa da kallo hade da tab’e baki jikinta tabi da kallo nanta sake kidemewa don sam batasan abinda yafaru ba kenan,
“Kan balaincan”ta furta sannan tabi ta k’ofar kitchen tahaye sama da sauri,
Sarki Aliyu Hydar na fita yaiwa Ammi sallama yawuce shehuri cikeda jin dadin yadda suka kasance da Meenah wani b’angare na zuciyarsa kuwa har yafara rashinta a tare dashi..
<><><>
Jakadiya kam me napep yana sauketa ta kalli siririyar hanyar da zata bi gani tayi mutane nata shiga da fita dan haka tayi tunanin cewar yau ana bi ta saka kai ta wuce kirjinta na bugawa har Allah ya temaketa takai inda rumfar Bokan yake,xaune ta ganshi tamkar aljani tun kafin ta k'arasa ya sanar da ita abinda ke tafe da ita jakadiya ta jinjina kai cike da gasgatawa ta d'ora da cewa,
“Uwar gida kuma tace a shaida maka cewar tana son a k'ara karkatar da hankalin hajjagana daga cikin shehurin dan yanzu aikin da takeyi akan sarki Aliyu hydar bayayi.”
Wata muguwar dariya boka yayi yana yak’e mata hak’oranshi jajawur sannan yayi shiru tamkar ba shi yayi ba yace mata,
“Ke kanki kina cikin fushin sarauniya kuluwa!ina mai tabbatar miki jakadiya mangu cewar sarauniya kuluwa tana kufule dake saboda kece kike zuwa nan gurin karb’ar duk wani sihiri da akeyiwa hajjagana da taranta.Kuluwa 'yar sarkin aljanuce duk duniya babu wanda take bawa gudunmawa da kare lafiyar shi illah sarki Aliyu hydar, lokacin da nayi muku aikin matar shi Basmah ita bata nan taje kuliya yin wata ziyara hakan yasa na samu nasara a aikina,yanzu kuwa ta dawo jakadiya kina cikin halin rai ko rayuwa hahahaha....”
Ya k'asara fad'a cikin dariyar da tasa dajin amsawa,jakadiya dake zaune jin abinda boka yace yasata sakin fitsari ba tare da tasan hakan ya faru ba. Hankalinta a tashe take kallon bokan tare da yin magana bakinta na karkarwa tamkar wanda shock ya kama tace.
“Shege tsinanne wanda aka haifeshi a bola rainanshi asara ciyar dashi wahala kayi min rai ka agaza min kasa aljanunka su kaini gida yadda bazan had'u da kuluwa ba kaji d'an shegiya...”
Kirarin da ake mai kenan ya kuma washe mata hak’ora yana mazurai yace,
“Sarauniya kuluwa tafi karfi na,nima nawa aljanun a k'arkashinta suke dan haka kisan ta hanyar da zaki koma gida,sannan yanzu haka bilkisu ta koma yadda take wawuya shashasha tashi ki bani guri...!”
Jakadiya mangu bata sake sanin inda kanta yake ba sai a bakin titi kusa da inda zaka shiga masarautar kafarta d'aya a guntile jini sai faman tsiyaya yake, wasu daga cikin masu zuwa kallo ne suka ganeta nan aka d'auketa zuwa cikin shehurin directly hospital d'in da yake ciki.
Bilkisu kuwa tana kwance tana game d'in da yareemah babagana ya siya mata na game pad yayin da shi kuma yake can gefe yana chating kawai taji tamkar an d'auke mata wani k'atan duhu daga cikin kwakwalwarta,dafe kai tayi wanda yake juya mata sannan tayi cilli da abun game d'in tana furta kalmar lailahaillahu muhammadurrasulillahi sallallahu alaihi wasallam zambur ta mik'e tana kallon kayataccen parlon dayaji kayan alatun more rayuwa.
Shima babagana saurin mik'ewa yayi yana kallonta yayin da ya k'araso kusa da ita yana murna dan yasan ta dawo normal, baya billy tayi da sauri tana nuna shi da yatsanta wanda keta faman karkarwa tsabar tsoro da mamaki tama kasa cewa komai sai shine yace,
“Listen to me bilkisu babu abinda zanyi miki but ki zauna muyi magana please.”
“Mezaka sanardani? Nasan cewa zakayi ka maidani gonarka duk sanda kake bid'ata zakaje ka satoni yes!haka kake son sanar min toh na gane dan haka kayi na farko kayi na karshe wallahi yanzu bana kaunarka na kuma tabbatar da cewar tsotsa kayi tunda naga a gaban gaytumarka kayi min kuma batace komaiba saboda kafi karfinta,ina son ka nunamin hanya yanzu ko siyata kayi yaci ace kacinya na kud'inka..!”
Wani gumine ya dinga tsatsafowa Babagana jikinshi yayi mugun sanyi besan lokacin da yakai gwiwarshi kasa ba tare da had'e hannuwanshi guri guda yana yi mata magana,
“Ki gafarceni bilkisu hakika nasan sakayyarki ce take bibiyata,bilkisu ina sonki domin sonki zai iya hallakani.Bilkisu dan Allah kiyi min afuwa kingafa ke matatace kece sirrina idan kika gujeni kin tozartani dan Allah ki soni please badan halina ba..”
Sulalewa tayi a gurin tana zaro duk idanuwanta cikin mamaki take kallonshi kafin ta nuna k’irjin ta da yatsa tace mai,
“Ni..ni..nid'ince matarka?!”
Yayi sauri wajan kad'a mata kai alamar eh tamkar ba yareemah babagana me girman kai da fad'in rai ba uwa uba wulakanci akan na k'asa dashi murmushin takaici tayi sannan ta share hawayanta tana faman kalle-kalle tamkar me neman abinda ta ajiye wata glass door ta hango tayi saurin mikewa tayi hanyar cikin sa'a kuwa ta bud'e zata gudu babagana yayi saurin cafkota tare da matseta a cikin jikinshi.
“Sakarmin jiki na dan ni ba 'yar iska bace like you...!”
Jikinshi na rawa kafarshi tamkar zata kayar dashi yace,
“No!dan Allah karki gujeni bazan iya rayuwa babu ke ba,kinzame min fresh air idan babuke rayuwata zata gurb'ta bilkisu karki gujeni badan halinaba.”
Gwiwar hannunta tasa ta buga mishi a cikinshi,wata gigitacciyar k'ara ya saki nan da nan billy ta rud'e tayi saurin d'age zani da niyar guduwa sai ga fadawanshi sun baibayeta suna yi mata ihu,a gurin ta sulale tana rusar kuka tare da furta kalmar,
“Na shiga uku..!”
Wasu daga cikin fadawan ne sukayi gurin babagana dake rik'e da cikin shi amma bakinshi be dena furta kalmar,
“I’m sorry billy..am...am...”
Cikin sauri suka yi dashi hospital d'in cikin palace d'in ita kuma bilkisu aka wuce da ita gurin maimartaba sarki Aliyu hydar danjin abinda ya faru.....
_*Fatan alkhairi agareki k’awata Hafsatu Rano ubangiji Allah yaraya mana muhammad Affan cikin tafarkin sunnah_*
WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO👌🏼
[4/22, 4:54 PM] My Xoxo: ```SON RAI KO ZAB’IN IYAYE```
💖?👨👨👧👦
_*```A STUNNING LOVE STORY```_*
*```NA```*
©```NANA HAFSAT
(MISS XOXO```)
®```HASKE WRITERS ASSOCIATION```💡
_*```Home of expert and perfect writers```_*
```DEVOTED TO```:
*```XARAH BUKHAR```*
*```Edited by```
__ya hajja ceh__
```nanahafsat.wordpress.com```
_*wannan shafin nakine ke kad’ai tawajena...Ina kike RANO biologist momma affan?!To ki matso kusa ga page d’inki sukutum ke kad’ai domin jin dad’inki.._
*67*
“Maryam ni mahaifiyar kice be kamata ace kina b’oyemun damuwar kiba inason kifad’amin shin menene ya had’aki da mijin ki kuma wane babban laipin kikai masa da har ya sake ki..?!”
Da sauri Basma tad’ago kanta ta dubi ummanta sekuma tai saurin maida kanta k’asa tana wasa da zoben ta...
“Uhm Maryam?!ko ance maki bansani ba?! Dubi yadda kika dawo Maryam duk kinxama kamar wadda tai shekaru tana ciwo kidubi girman Allah ki fad’amun ta ya akai haka ta faru?!”
Hawaye ne suka shiga reto a idanun Basma ahankali tasa gefen rigarta tana gogewa cikin shesshekar kuka tafara magana,
“Umma dan Allah kiyafeni hakika yanxun nayi nadama nadaga abubuwan dana aikata umma,na cuci Aliyu ummah na wulak’anta martabar Aliyu hydar a matsayin shi na sarki mai cikakken iko, naci amanar shi na yaudare shi,ya amince min nikuma naci amanar shi, ya kula dani na na wulakanta shi,ya yadda dani na toxar tashi Ammi sarki Aliyu hydar be aikata hakan a gareni ba sai dan na cancanci haka koma fiye da haka,sai yanzu na yadda cewar karamar kwakwalwa gareni,girma da wayona wayewata da ilimina be amfana min komai ba sai damuwa da shiga tashin hankali,
“Wallahi umma ina son mijina,ina mishi so mai tsanani hakan yasa na yadda aka had'a baki dani wajan ganin an rabashi da 'yan uwanshi ciki harda mahaifinshi da mahaifiyar shi tayaya zai yafemin ya kuma yadda dani?Hak'ik'a hajja gajiram da abokiyar xamanta hajja yakolo sun munafinceni domin sunyi amfani dani ne wajan aiwatar da manufarsu gareshi,
“yanzu na kuma gane cewar ba temakona sukeyi ba kansu kawai suke amfanarwa duba da yadda na taho amma ko flashing d'insu ban gani ba na shiga uku ummah ya zanyi na koma wajan mijina wallahi inason shi i love him ummah I so much love him...!”
Basmah ta k'arasa maganar tana kuma fashewa da kuka,sai da ta jima tana yi kafin umman ta kalleta cikin tsananin mamaki da shiga rud'ani tace,
“Basmah kin sani cikin rud'ani da tashin hankali, kaina yayi duhu domin bangane inda maganganunki suka nufa ba bare na gane wautar da kika aikata sanar dani yadda xan fahimci zancenki...”
Shiru Basmah tayi k'irjinta na bugawa hawaye na zirara a saman kuncinta, da kyar ta samu suka tsaya sannan ta kwashe komai ta sanarwa da umma cikin rushewa da matsanancin kuka kamar ranta zaifita Umma kuwa tsabar kad'uwa kwakwaran motsi ma kasa yi tayi,kallohn 'yartata kawai takeyi cikeda bakin ciki damuwa da shiga cikin rud'ani sannan cikin dauriya ta fara magana,
“Hak'ik'a Maryam kinyi yarinta a gurin nan,tayaya mace zata baki magani tace miki na k'arin ni'imane ko ace miki na mallakane bayan duk irin kayan marmarin dake cikin shehurin ku ga kindirmo da duk wani nau'in k'ara d'and'ano a jikin 'yamace ki wani bari azo a yaudareki?,
“Tun kafin kitafi gidan miji saida na sanar miki cewa gidan sarauta bada kowa ake mu'amula ba koda kuwa da kanne da'yan uwan mijine kasan cewar gurine da kowa yake ganin abinda yakeyi shine dai-dai kuma kowa na son ganin jininshi ya gaji wannan kujerar da sandar hannun mijinki suke yi dan haka saika kula sannan ka dogara da addu'a sannan shima Allah zai tsarkakeka,
“Gaskiya kinyiwa kanki babban tabo a gurin mijinki koda kuwa ace su iyayanki sun hakura amma shi bazai tab'a mantawa ba,yanzu ina takardar sakin taki guda nawa yayi miki?!”
Shiru Basmah tayi dan bama taso ta gani saboda tasan ya riga ya yanke duk wani abu dayasan zai k'ara had'a su,kallonta umma ta sakeyi ganin ta lula duniyar tunani tace,
“Basmah magana fa nake miki ko bazaki d'akko ba?!”
“A'a umma zan d'akko sai dai a yadda ya rubuta min nasan ya yanke duk wani alak'a tsakanin mu.”
Tana fad'a ta mik'e jiki a sanyaye,cikin inda ta cusa takardar ta d'akko a hankali ta mik'awa mahaifiyar tata wanda jikinta yayi mugun yin sanyi,karb'a tayi ta warware sai taga saki d'aya ne a ciki gashi yan sauran kwanaki kadan ne suka rage Basmah ta kammala iddarta hakan yasa tayi saurin kallonta tare da cewa,
“Basmah har yanzu kina da ragowar dama ta komawa wajan mijinki domin saki d'aya ne yayi miki gashi da ragowar dama kiyi mai magana ki bashi hakuri shida iyayanshi kafin muma muje mu basu hakuri kina jina? idan kuma ba haka ba sai dai ki hakura dashi inde iddarki ta k'arasa.”
Kuka tayi sosai ta rasa taya zatayi ma ta tunkari Aliyu hydar kamar yadda akeson tayi,kallon umman ta tayi jikinta a sanyaye alamar bazata iya ba,nan umma tayi ta mata nasiha tare da nuna mata yadda zata karkato da hankalinshi gareta har ya hakura cikin kwanaki uku ya maida ita d'akinta.
Ajiyar zuciya Basma ta sauke,
“To ummah Insha Allah xan dage,nagode kwarai”
“Yawwa,to ga abincin kinan kid’auka kici..Bari naje kitchen naga kosu harira sun k’arasa had’a abincin abban ku na dare..”
“To ummah...”
Fita umman tayi ita kuma Basma ta xabga uban tagumi ta sake lulawa duniyar tunani...
*ADAMAWA YOLA*
Tunda su aunty yafendo sukaji xancen xuwan su Meenah suka fara shirye shirye ko ina an sake gyareshi tsaf musanman sashen da xasu sauka cima ta musanman a kai masu abinde se wanda yagani..
Motoci na alfarma aka tura suka d’akkosu a airport ana shiga cikin gate ko gama parking driver beyiba Meenah ta b’alle hancin mota tafice da gudu tana kwallawa aunty yafendo kira,girgiza kai kawai su aunty yaruwaiya sukai sannan suka bita ciki suna murmushi...
Kwanan su Aunty yaruwaiya biyu a garin na yola suka juya bornu cikeda kewar Meenah da su aunty maijiddah don sun karbesu cikin girmamawa da halin dattako irin na surukan da su kasan mutunci...
*Washegari*
Da daddare bayan ishai Meenah ce baje a parlor tana raba tsaraba duk yara yan uwa suna kanta kowa na jiran abashi nasa kason gabanta kuwa gidado ne dayai gurfane se faman rokon ta yake ita kuwa se tuntsururin dariya take masa,sake marairace fuska yai,
“Dan Allah Meenah ki bani”
Cikin daria Meenah ta murgude masa baki,tana gatsine gatsine tace,
“kobah nace kanunamun hotan budurwar ka ba kak’i?!”
Cikin k’asa k’asa da murya hade da kalle kallen gefe yace,
“Ke dallah kin santa fa,banaso nafad’a maki ne nasan dariya xaki”
Ware idanuwa Meenah tai cikin sauri tace,
“Haba gid’ad’os d’ina my fav brother kaima kasan baxan yiba”
“Wannan ce fa..uhm k’awarki fa”
“Kai gidado allah baxan ba dan Allah wacece?!”
“Zainab ce fa”
“Gidado Zainabs din biyu ne a class d’inmu wacce daga ciki miss pinki ko zee hot?!”
“Nah Zee hot budurwar k boy ce...”
K’ara Meenah tasaki cikeda murna tace,
“Miss pinki kake magana?!gaskia kayi dace kasan dama tun tuni nace kana crushing d’inta kace karya nake se gashi yanzu komai yafito fili”
Siririn tsaki gidado yasaki,
“Dallacan shiyasa dama nace baxan gaya maki yanzu seki fara sakin layi believe it or not itace da kanta tamun love letter nikuma dama tunda Ina admiring d’inta shine kawai muka fara soyayya”
Tab’e baki Meenah tai tana masa kallon renin hankali cikin isa tace,
“Miss pinkin ce xata maka Love letter?!dont dare me kafin na kirata awaya yanxun wallahi”
Shiru gidado yai yana shafa keyarsa da alama xancen love lettern karya yake kauda xancen yai,
“Dan Allah bani natashi”
“Kasan Allah gid’ad’o ka kaini k’arshe baxan baka komai ba kabini a hankali pls”
Shiru gid’ad’o yai saboda yasan halinta yanzu seta shuka masa rashin mutunci ta hanyar hanashi tsarabar datai masa alk’awari.
Wayar Meenan ce tafara k’ara shaf ta manta ma tanada waya seda gidado yace wayarta na ringing a sukwane ta dubi screen d’in wayar number ce kawai tafito ba suna,ajiye wayar tai harseda ta tsinke aka sake kira,gidado ne da karar ta isheshi ya dubeta,
“Baxaki d’aga ba sena had’aki da aunty tukun?!”
“Kobah number ce kawai ba”
“To kikasan waye aiseki dauka kiji ko?!”
Ta bud’e baki xata mayar masa da martani wayar tasake kuka kamar baxata d’auka ba sekuma tad’aga tana kallon gidado ta gefan ido ta cikin wayar akace,
“Miss ghaji...”
Cire wayar tai daga kunnenta tana kallon screen din sekuma ta mayar kunnenta don tabbatar da ko wanene cikin isa tace,
“Yass who’s on the line pls...”
“Trouble maker...”yasake fada cikin husky voice d’insa
Rufe baki tai da dayan hannun nata kamar yana ganinta cikin ware ido tace,
“Ya Aliyu...”
“Uhm Ameenatu”yabata amsa cikin wata irin siga..
Kafin tabashi amsa gidado yafara mata nuni da hannu alamar takoma daki tai wayar,sedata harareshi sannan tamike tai daki tana shiga daki gidado ya sure akwatin duka yai d’akinsa dashi yasa key dama tundaxu yakeso yaga tabar wajen segashi Allah yatemake shi sarki Aliyu yakira ta haka yamata dabarar shiga d’aki tai wayar...
Tana shiga d’aki ta turo k’ofar had’e da sawa handsfree,
“Kina jina?!hello Ameenah u there??”
“Uhm”tabashi amsa tana cuno baki sekace yana ganinta.,”
“To ya yolan?!”
“Lapia lou”
Shiru yai anasa b’angaren kwance yake akan wani tankamemen gado dagashi se singlet da boxers d’an sipping tea yai dake gabansa cikin daddadar muryarsa yace,
“Inaso naganki can i video call you??”
“Uhm uhm gaskia?!”
“Why?!”Yace hakan yana ware idanu kamar tana ganinsa..
“Kawai”
“To shikenan...Yanzu de tell me the colour of your eyes”
“Dark ne almost brown”
“You are beautiful...”yabata amsa yana wani lumshe idanu
Kauda xancen tai ta hanyar cewa,
“Ya Aliyu yaushe kuma xakabar gomben?!”
“Nanda 3days Insha Allah..Miss Ghaji are you missing me already?!”
Tab’e baki Meenah tai cikin cuno baki kamar yana ganinta tace,
“Allah ya kiyaye..”
“Haka kikace..?!”
“Uhm..”
“To shikenan kind’au bashin wannan maganganun kuma xanbaki punishment”
“Eh naji de..”
“Yarinya xaki bayani dakyau Allah yadawo dake”
"Ai ni bama zan dawo ba inanan kaga ka dena ganina bare kajamin gashina da yake tsolema idanuwa."
Idanuwa ya bud'e tamkar tana kallan shi cikin mamakin jin abinda tace shima yace,
"What do you mean Meenah?okay so kikeyi ni na dawo nan har kawu Alooma ya koremu?!"yafadi hakan yana y’ar dariya ahankali cikeda nutsuwa..
Cikin sauri tace,
“Aa canai nina dawo gidan mu baxan koma wani bornu ba,kuma kaima baxaka zoba dan kaji”
“To shikenan tunda haka kika xab’a..”
yana gama fad’a ya katse wayar bawai fushi yai ba sedan sanyashi a wani hali da daddadar muryarta tai wanda yajima beji kansa a hakan ba...
Itama kashe ta tatai tana cuno baki se banbamin mita take ita kad’ai
“Haka kawai nadawo kaita jamun gashina kanamun wannan abun naka..”
Tanayi tana tsaki harta koma parlor mexata gani?!babu akwatin tsarabarta ba alamarsu..
“Kan babban balai gid’ad’o...”ta furta da k’arfi had’e da yin kwanar corridor inda d’akinsa yake.
Cikin isa taringa doka masa k’ofar d’aki tana kiran sunansa buris yai da ita yana kwance ale ale akan gadonsa hannunsa d’auke da ledar chocolate Maltesers yana afawa a bakinsa,cikin k’ara take masa magana still hannunta ajikin k’ofar d’akin tana knocking,
“Narantse da Allah seka biyani duk abinda ka d’auka nasan kanajina kasan kuma halina wallahi Allah baxan yarda ba aiba naka bane bada kudin ka nasiya ba..”tana k’arasa fad’a tatafi sashen mai Alooma hawaye kwance shab’e shab’e akan fuskarta don kai k’arar gidado,shi kwa gidado dake daki inbanda dariya babu abinda yake yanayi yana afawa bakinsa chocolates wanda duk na Meenan ne na tsaraba datayo wa yan gidan..
*KATSINA*
_kankiya local govt_
“Malam danlami bamu iso bane har yanzu?!”cewar hajia salamatu mahaifiyar layla...
Xaune take a owners corner hakimce cikin wasu tsadaddun kaya daga ita se driver d’inta a motar se tulin kayan akwatunanta dake shake da kaya gefenta kuwa wani brief case ne bak’i daka ganshi kallo d’aya xakai masa kasan farare ne bugun abuja aciki..
Danlami driver dake shararar gudu yad’an balli goransa yana bin wakar shata dake tashi a redion motar,
“Hajia mun kusa de yanzu muna kankiya..”
“To shikenan inkaga me kanti ka tsaya xan sai tissue ashe nabaro tawa agidah”
“To hajia nan gaba kad’an damun wuce jejin nan akwai wata y’ar kasuwa semu tsaya..”
Bata amsa masa ba tacigaba da taunar chewing gum d’inta tana k’as k’as dashi kallo d’aya xakai mata kasan irin gogaggun matan nanne wanda suka waye a bariki suka kuma bunk’asa acikinta..
Wayar tace tafara kukan agaji a nutse ta xaro wayar ajakarta samfarin Samsung galaxy s8 edge yankwane fuskarta tai ganin me kiran dauka tai tasa a kunne,
“Hello hajiata zuma ta..”aka fada daga d’aya bangaren cikin wayar,wata gardediyar muryar namiji ce ke magana..
Cikin jan hankali tace,
“Alhaji na namijin duniya..yau an tunomu kenan?!”
“Waneni zuma ta?Kina raina bana k’asar ne naje India kinsan harkar xab’en nan inta gabato baka cikin kwanciyar hankali..”
“Hakane nawan”
Y’ar dariya yasaki,
“Nashigo garin nakune shine nakeson naji ko kina gidah?!”
K’as takarayi da cingum d’inta dake bakinta,
“Bananan alhaji kaganni akan hanya xanje garinku..”
“A habade kice komai ya kwana gidan sauki xakije guest house dinane ko nai mama booking hotel?!”
“Baride tukun duk yadda ake ciki xuwa yamma xanmaka sending text..”
“To xuma tah..”
Kit ta katse kiran hade da gyara xaman kasaitan datai ta xubawa sarautar Allah ido tanabin jejin da suke wucewa da kallo wani wawan birki taga danlami driver ya ja.
D’agowa tai da niyyar sauke masa kwandon masifa kenan tai saurin kama bakinta tasa masa linxami ganin wasu murtuka murtukan samudayen maxa manya manya guda biyar kowannensu dauke da bindigogi a hannunsa fuskarsu a rufe take da face mask baka ganin kosu waye,
Alama sukaiwa danlami driver daya biyosu abaya da motar,binsu yashiga yi ahankali yana tuki hajia salamatu kuwa jikinta inbanda kyarma ba abinda yakeyi..
Cikin dajin suka shiga dasu sam baxa ka taba kawowa akwai gidah aciki ba ganin irin k’asurgumin dajin gidane flat babu window se k’ofa kawai,ba wasu hajia salamatu order sukai dasu fito ..
Ogan cikinsu yaiwa yaransa nuni da cikin motar,da sauri suka ciro komai nacikin motar suka kai cikin gidan sannan wani daga gefe ya kwace wayar hajia salamatun ya cire sim din ya wullar..
Ogan cikinsu ne yataso tinkis tinkis har xuwa gaban hajia salamatu yaseta ta da bindigarsa cikin muryar dabanci yace,
“Ke wannan shamilallan mijin kine?”yace hakan yana nuna danlami da kan bindigarsa
Wani bakin yawu ta hadiye na haula’i kafin tai magana danlami yarigata,
“Yallabai ni direbanta ne dan Allah ku tausayamun wallahi Allah niba mai gidanta bane ta karkashinta de nake aiki nake samun dan kudin danake temakawa iyalina wajen cinsu da su..”
Be k’arasaba dayan yakai masa kutufo acikinsa da k’afarsa,
“Idan oga yana tambaya ba’a masa shisshigi kana jina?”
Cikin wahalar naushin dayasha danlami yarike cikinsa harda hawayen axaba,
“Eh yallabai baxan sake ba..”
“Ba dake nake ba?!”ogan yaceda hajia salamatu,
“Wallahi kikai taurin kai yanzu xamu rabaki da iska..”
Cikin in’Ina tafara magana,
“Ayi hak’uri,dan Allah kuyi hakuri.,ba .,ba mijina bane”
“Ina mijinki yake?!”
“Mu uhm uhm mijina ya jima da rasuwa”tafadi hakan tareda kallon danlami ta gefan ido gudun karya tona mata asiri..
Lashe lebansa ogan yashiga yi yana binta da kallo yana wani shu’umin murmushi kallon sauran yayi kafin yace,
“Kuyiwa shamilallancan dukan da baxe tab’a gane ko nan ina bane idan kun gama dashi ku yasar dashi a duk inda kukaga dama in kungama kuma ga d’and’ano nan xaku dana inkun dawo amma fa kusani tawa ce..”
Ihu suka sani don sun gano abinda yake nupi tasa keyar danlami sukai suka tafi dashi don cika aikin ogansu shikuma oga yaja hannun hajia salamatu cikin gidan se turjewa take tana hawaye bakinta kuwa inbanda rokan sa ba abinda yake,
“Dan Allah d’an nan kaimun rai a haife na haifeka dan Allah karkumun wani abun”
Wani banxan kallo ya watsa mata kafin yace,
“Inkika sake had’ani da Allah wallahi sena lahira yafiki jin dadi tsohuwar najadu kawai daga ni har ke babu tsoron Allah axuciyar mu kalleki tsofai tsofai dake se budurwar zuciya kawai,
“Angaya maki bansan karya kike d’axu ba?!ana ganinki anga tsohuwar karuwa,dama irinku muke bukata wanda xamu dinga harka dasu base mun nema awaje ba saboda haka kibani hadin kai muyi komi cikin lumana yarana ma xasu d’ana shanawar amma iya yau kawai xasuyi nine kawai xan xamo tamkar mijinki”
Yana magana yana shasshafa jikinta buge hannunsa tashiga yi ya tattake ya xabga mata mari ya bita yadanne shegiya ta k’arfi yashiga saduwa da ita yanayi yana dukanta inyaga xata kawo masa taurin kai,ya jima yana yadda yaga dama da ita sannan ya mike yana gyara jikinsa,
Kuka kawai hajia salamatu keyi wai yau itace awannan halin ita datake kai wasu ayi masu yau ita akewa bata gama xancen xucin data ke ba ogan yadawo da yaransa hudu yana wani shu’umun murmushi,
“Tsohuwar kilaki,ga yarana danai masu alk’awarin d’and’ano nan kibasu hadin kai kowannensu xeyi awa d’aya..”yana gama fad’a yai ficewarsa yana dariar mugunta..
Tana kuka tana rokansu amma basu sarara mata ba kowanne soyake ya samu gamsuwa atattare da ita,kukan kaicona tafara yi wani abin takaicinma kowannensu ta haifeshi amma wai ita suke juyawa suna aikata zina akanta ....
*****Ina kike tawan _Astuto_Nina_?!kisani xoxo na yinki kamar yadda kike yinta...Allah yabar so k’auna tawan....
_Assalamu alaikum beautiful people.._
_Wannan littafi me suna a sama xe dinga dan daukar lokaci kafin nai posting saboda abubuwa da suka shamun kai wanda baxan
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 23 Chapter of 35