Share this page
a'a, dan Allah baba a bawa baah kawai...” “Why me brother?ni yanzu me na sani akan sarauta zaku ce a bani?bana so baba bansan komai akanta ba taya za'a bani ragamar jagorantar mutane?kuna gani sai yanzu nake fara sanin abubuwa da kuma yanayin rayuwa, gaskiya bana so a bawa babagana idan shi yana ganin baya so.” Cewar yareemah Ngari yana magana cikin yanayin damuwa da jimami dan shi yasan akwai abubuwan dabe sani ba dayawa a cikin masarautar,baba maimartaba yayi shiru na tsawon lokaci yareemah babagana yayi dariya kowa ya maida hankali gurin shi yana dariyar yace, “Ni za'a bawa sarauta ko?hmmm da kunjawa masarautar nan zagi dan wallahi sai tayi rugu-rugu sabida ba zaman fada zanyi ba,babu abinda na tsana a rayuwata irin naga an takura min ko an samin ido bare a kaiga kawo min koke-koke kunsan babu wanda zan saurara bikon matata nake yi kuna gani dai tak'i dawowa.” Dariya Ammi tayi jin abinda babagana ya fad'a sai faman kad'a kai takeyi yayinda shehu bulama ya sake gyara zama ya kalli Aliyu hydar sosai dan yana son gano da gaske ne baya son sarautar kokuwa dai akwai abinda yake damun shi,murmushi ya saki sannan yace. “Idan na fahimceka Aliyu kana sone kawai ka zauna a gurin matanka ko?!” Shiru Aliyu hydar yayi domin da kunya ya amsa wannan tambayar ta maimartaba,muryar Ammi suka ji tana cewa. “Hakuri zakayi Aliyu kaci gaba da rikon wannan matsayin domin Yayan ka yafika gaskiya kafishi sanin duk wasu abubuwa dake faruwa da kuma akeyi ko ake so a cikin masarautar nan tunda dai shi duk a kwance yayi rayuwarsa so kar a takura mai gaskiya.” Turo baki Aliyu hydar yayi jin abinda Ammi ta fad'a,wato da alama tafi son Ngari akanshi,baba bulama yana kallonshi duk turo bakin da yake yi yayin da Modu keta yi mai dariya harda su gwalo nan ma ran Aliyu hydar ya sake b'aci yama dena kallon Modun dan yaga alamar so yake ya konamai zuciya da takaicin shi. “Toh ni duk naji abinda kuka fad'a sannan na gano solution akan abin a zahirin gaskiya dama a k'a'ida yareemah Ngari shine magajina abinda yasa na sakarwa Aliyu hydar ragamar sarautar shine ganin bashida lafiya shi Ngarin kuma ni nagaji ina buk'atar hutawa hakan yasa na bashi, “Toh kuma tunda yanzu Allah ya tashi kafad'un shi magajin nawa sai a bashi kujerarsa da matsayinsa batun besan komai ba akan masarauta be tashi ba sabida yana da duk wasu qualities da ake buk'a a gurin nagartaccen sarki dan haka idan Allah ya kaimu jibi juma'a kenan sai a sauya ni kuma yau sai na fara shaidawa shuwagabannin da ya kamata ace sun sani Allah ya taya shi riko inaji a jikina zai iya Aliyu kuma sai aje aji da iyali.” Aka kyalkyale da dariya musamman Modu shida har buga hannu yake a kan tumtum dake kusa dashi,hararar Aliyu hydar ya dinga aika mai amma be fasayi ba musamman idan suka had'a ido shi kuwa Ngari shiru yayi kanshi a k'asa yana hawaye ashe yana da tsawon kwanan da za'ace yau shine da mulkin Barno,shehuri ta dawo hannunshi shida a da yake a matsayin mutum-mutumi Allahu akhubar. Cikin kwanaki uku aka fara gudanar da shirye shiryen nad’in sarautar yareemah Ngari,duk wasu manyan dignitaries na kasar nan seda aka aika masu da invitation cards na nad’in sarautar,sarakuna,masu hannu da shuni yan kasuwa kai dama manyan malamai na nahiyar afrika gaba d’aya.. Zuciyar Aliyu Hydar k’al k’al kamar anwanketa da ruwan klin se wani dashe baki yake yana murmushi kwance suke akan Coach na dakin su shida Meenah data sanya gefen rigarta ta toshe hancinta dashi,cikin tab’e baki hade da shafa gashinta yace, “Ajlaal wai meye hakane yanxu kuma wani laipin nayi?!i just can’t hold it anymore..” Cikin sake ture hannunshi daga kanta ta cuno baki gaba, “Banason warin kayan ka yana sani kaman Xanyi throw up” Cikin gwalalo idanuwa Aliyu Hydar ya dan xame ta daga jikinsa ya sanya idanuwansa cikin nata da sauri yace “Wifey kikace mene?! Kinsan wani turare na fesa ajikina kuwa,latest Armani ne fa” “Nide kobah wari nake jiba..” Cikin kasa da voice Aliyu Hydar kamar mai rada yace, “Yakike so nayi yanzu uhm?!” Shiru tai tana sake danne hancinta da kasan rigarta,hannu yasa xe shafi cikinta ta goce, “Baby yakike so nayi?!” “Kacire kayan pls banason warin so irritating..” “Tohm Mrs Aliyu I will yanxu ma kuwa..” Mikewa yai ya cire kayan gaba d’aya sannan ya koma bathroom yai wanka yaxura singlet kawai da boxers kasancewar a sashen Meenan kwanansa yake.. Dakyar ya iya janyota jikinsa da turjiya da komai don sam batason ya kusanceta,cikin shakar kamshin gashin kanta Aliyu ya tallafo fuskar Meenah ya sakar mata da peck akan hanci cikin wata irin siga yace, “Ajlaal..” “Na’am ya Aliyu” “Kinji decision dn dana yanke ko??” “Uhm Ammi ta fadamin amma nibanji dadi ba” “Why?!”cewar Aliuu cikin gwalalo idanuwa cikeda son jin Meyasa batason yasauka daga karagar mulki “Ya Aliyu kobah kullum nad’i yafi maka kyau ba Allah kaman ninja turtles baka ga yadda turban din yake maka kyau ba..” Aliyu da farko yai tsammanin wani almuhim abune yasa Meenah rashin jin dadi jin tabakinta yanzun abinda tace yasanyashi sakin daria ba kakkautawa yi yake yana dafe da ciki cikin kuluwa Meenah tasaki tsaki tana turo baki gaba,shiru yai yana dedeta kansa “M sorry Ajlaal abunne yaban daria buh abinda xaki lura shine bancancanci sarautar bornu ba Ajlaal ni lover boy ne nafuson muje somewhere far far away from Nigeria ma muyi enjoying life d’inmu daga ni se ke Mrs Aliyu Hydar..” Murmushi Meenah tai dakyar tasanya hannu tai hugging dinshi dama kiris Aliyu yake jira ya damkota yana sumbatar koina na jikinta harde hakarsa ta cinma ruwa seda ya samu nutsuwa sannan ya kyaleta yana shi mata albarka ita kuwa banda kuka da kai masa duka ba’abinda take.. <><><> Ranar asabar da misalin k’arfe sha biyun rana aka fara gudanar da nadawa yareemah Ngari nadin sarautar jihar Bornu,ahankali aka sunce nad’in rawanin kan Aliyu Hydar aka maidashi kan usman Ngari tareda karbar sandar mulkin hannunsa abaiwa Ngarin sannan me shela ya shaidawa jama’a cewar yanzu yareemah Ngari yakoma sarki Usman Ngari Shehu Bulama while Sarki Aliyu Hydar yakoma Yareemah Aliyu Hydar kamar yadda yake a da,ba’abar fada ba seda aka sake sunce kan rawanin wazirin sarki nada aka nad’ashi akan babagana yaxamto shine wazirin sarki Ngari shehu bulama,Daria Aliyu da Modu suka shiga yi ba kakkautawa seda mai Alooma ghaji ya musu dakuwa sannan suka fice sum sum suna gimtse sauran dariar “Haaa at long last”cewar Aliyu Hydar yana goge gumin dake tsattsafo masa a goshi, “Ai Guy namaka murna dole kayi gumi mutumina sarauta ba wasa bace..” “I’m telling you yadda kasan freeing dina akai daga prison haka naji kai,Allah katsayar akansu” Kecewa Modu yai da daria cikin daria yace, “Sekace wani balai?! Abun so ne fa” “Idan abun so ne dan Allah mukoma abaka plss” Da sauri Modu yadena dariar yawani tab’e baki, “Hum uhm akai kasuwa wallahi,kaima kasan nafika rashin son sarauta tunda har baba ya kirani jia da daddare yaji tabakina akan naxaba title da nakeso tuni naja pullstop nace masa wlhy banaso sede nan gaba kuma” Daria suka shiga yi kamar wasu xautattu seda Mai Alooma Ghaji yasake fitowa da kansa daga cikin wajen taron yai masu dakuwa tareda alamar subar wajen tukun sannan suka nufi cikin garden kai daka gansu kasan suna cikin farin ciki dubada yadda fuskar kowannensu ke d’auke da annushuwa tsantsarsa... Koda suka xauna a garden Modu ne yadubi Aliyu dake k’ok’arin saka earpiece akunnensa cikin isa yaxare earpiece din yana jefa masa harara, “Kaifa tsiyata dakai kenan wallahi one min ai mutunci another minutes ka koma arrogant dnka to wabillahil lazi idan ka soka shirmen abunnan a kunnenka sede Mommodu yabar wajen nan” Dan murmushi Aliyu yai hade da sa hannunsa yana gyara links din dake sanye jikin dakakkiyar sky blue dn getzner shaddar dake jikinsa wanda Modun ma itace sede kowanne tasa kalar davance cikin nuna rashin damuwa yace, “Fad’i abunda xakace guy..Ina naxarin wani abu ne” Tsaki Modu yai batare daya dubeshi ba yace, “Toh yanzu daka sauke sarautar ka ina xakaje ne kasande baxakai nisa da baba ba atoh?!” Sauke ajiyar zuciya Aliyu Hydar yai yana shafa cyboc d’insa, “Bornu xan bari guy I was born and raised n bornu nayi aure a bornu na xauna a bornu haba abun yayi yawa anason change of environment ai” Y’ar daria Modu yai cikeda tsokana Modu yace, “Okay Yola xaka koma kenan?!” “Aa kamanta kano xan koma gidansu Basma” “Yo ai gaskia ne ina xaka koma” “Peaceful environment may be kasar ma xanbari I dunno saboda banyi deciding ba de tukun..” “I c”cewar Modu Sannan ya mike hade da sakala earpiece din Aliyu a kunnensa.. “Guy..ya da haka?!”cewar Aliyu Hydar “Yup nima nakoya irin arrogant halinka plus I don’t have your time abeg”cewar Modu sannan yabar garden din Murmushi kawai Aliyu Hydar yai hade da kamo kasan lips d’insa yana taunewa,mikewa yai hannuwansa zube cikin aljihunsa ciro wayarsa yai daga aljihu ya kira Basman a awaya kasancewar a sashenta yake basu wani jima suna waya ba yakashe yai site din Meenah.. Da dare aka had’a liyafa ta yan uwa da abokanan arziki dukdan taya sarki Ngari shehu hawa karagar mulkin jihar Bornu,anci ansha angyatse,matar sarki Ngari usman wato Gimbiya Asmy Bunami tayi kyau itama ba karya sanye cikin wani dandatsetsan Royal lace blue da laffaya pusher pink hakama su Meenah da matan Modu duk ankon lace suma sukai abinde se sam barka kawai,duk inda Meenah tai se Aliyu ya kalleta da k’yar yake iya dedeta kansa yana dan dannewa don ba karamin kyau tayiba musanman yanzun da dan cikinta yadago kadan dayake doguwa ce ba’a ganewa ma sosai,Basma dake gefensa dakewa kawai take tana sanyawa zuciyarta salama tareda kauda duk wani rudi da shedan yake kissaya mata akansu tunda yanxun tagane laifinta ne tun farko idanuwanta sun rufe tabi sharrin shaidan ta aikata ba dede ba gashi yanzun ta girbi abunda ta shuka abaya musanman rashin samun haihuwa dabatayi tayi gwaje gwajen harta gaji maganar de dayace mahaifarta s weak ko tasamu ciki se andaure bakin mahaifar tukun... <<<<>>>>> Shiga cikin d'akin da yake a matsayin nata yayi ya hangeta kwance tana bawa Hassana nono har bacci ya fara d'aukarta ya lallab'a yaje ya zare yarinyar daga jikin nonon ya matsar da ita shi kuma ya maye gurbin ya kamo yana wasa dashi,Billy kuwa cikin bacci taji salon shan ya canza dan ji tayi jikinta ya fara yin wani iri hakan yasa ta saurin bud'e ido kawai taga k'aton mutum a wajan da sauri ta bud'e baki zata kurma ihu yareemah babagana yayi saurin toshe mata shi da hannunshi yana mai kallon kofar dan kar Umma ta shigo. Kiciniyar kwatar kanta ta farayi amma ya hana sai ma kwanciya yayi a saman cikin ta yana kallonta idanunta sai juyawa suke sabida tsabar tsoro da tashin hankali. “My precious na gaji wallahi kin wahalar dani ina azabtuwa please ki barni ko bazan yi komai ba naji d'umin jikinki please...” Billy ta hau girgiza mai kai alamar a'a ya d'agata amma yak'i,yana toshe da bakinta yayin da d'aya hannun yake shafar jikinta nan da nan abinka da lafiyayyar mace ta fara d'aukar sakon jikinta ya mutu tsigar jikinta ya fara tashi ganin haka yasa babagana zare hannunshi daga kan bakinta ya sanya nashi yana tsosa ta lumshe ido a hankali tana taya shi ba tare da tasan hakan na faruwa ba. Tsawon lokaci suka d'auka a haka kafin Billy tayi karfin halin tureshi daga jikinta sai hawaye shi kuma duk jikinshi yayi wani sanyi wata muguwar buk'atarta na taso mai sai faman had'iyar yawu yake cikin b'acin rai yaji tana cewa. “Me yasa kake min haka ne duk kabi ka takura min?nasan bani kake so ba jikina kake so dan haka kuma ni bani ba kai ka fita a harkata wallahi tallahi ana dole ne?!” Babagana yaji tamkar ya fashe da kuka,me zai mata har ta gano yadda soyayyarta tayi mai muguwar illah a cikin zuciyarshi,yana ganin k'iyayyar shi sosai a cikin idanunta gashi ko zuwa yayi tayi mai rashin mutunci toh bazai hakura ba sai ya dawo sabida yana son ta soyayyar tata har tayi masa mugun kamu. Tashi yayi yana gyara riga kallonta yayi sannan ya d'auki Husaina mai sunan Ammi ya kalleta itama shi take kallo da mamaki yayi murmushin sa mai k'ara k'awata zuciyar 'yan mata akan kaunarshi yace mata. “Ai 'ya'ya dai nawane ko?toh na hakura ki rik'e d'aya ke d'ayan ma na fasa badawa.” Ya fad'a tare da d'auke Hassanar ma sannan ya juya yana cewa, “Sune suka had'a mu toh kin dena ganina sai anjima.” Yana fad'a yayi ficewar shi dasu ai kuwa ta biyo shi da gudu sukayi kicibis da Umma tace, “Ke lafiyar ki kuwa....?!” “Umma ya d'auke min su na shiga uku ya tafi dasu Umma wai ya rabamu wallahi bazan yadda ba sai ya bani su.” Kokafin su fita ya tada mota yabar k'ofar gidan dan haka da saurin Umma tayiwa Abba waya nan ta sanar mai yayi dariya cikin ranshi yana hango rashin wayon mata yace su bari ya dawo.Billy ta zauna sai kuka takeyi har bayan magrib lokacin abba ya dawo yana shiga Umma ta tare shi da tambaya abba yace. “Wallahi in gaya miki yaron nan ya hanasu yama kullesu yace babu wanda zai bawa.” Abba ya fad'a yayinda Billy ta koma tad'aki dama sauran kwana biyu tayi arba'in abba da Umma suna tsaye sai ga billy cikin hijjab tana kuka ta cewa abba. “Abba tunda bazai dawo dasu ba gara ni na koma wallahi bazan barmai su ba haka kurum ya koya musu banzar d'abi'a.” Umma tayi sakato da baki yayin da abba yayi dariya "lallai dabarar babagana tayi tasiri." Amma a fili ya yace, “Bilkisu rabu dashi ki kyale mai anjima zanje na karb'o miki takardar sakinki kuma dole ya bayar.” “Abba zan koma wallahi bazan barmai yaran nan ba ai ni na haifi abuna.” “Toh bilkisu ai yafimu iko akan su sai dai da zamu kai k'ara toh ke za'a bawa su tunda nono suke sha sai ace idan sun girma sun d'an tasa sai a mayar dasu wajan shi haka musulinci yace amma idan muka kai kara bilkisu ba saurarar mu za'ayi ba sabida matsayin Mu ba d'aya bane sun fimu ta ko'ina.” “Na shiga uku abba toh zan koma gidan ni dai gurin 'ya'yan wallahi ni bazan barsu ba.” “Shikenan toh ai ba komai abin ma yazo da sauki tunda dama har yanzu ke Matar shice kuma suma yaran zasuji dad'i idan suka ga iyayan su atare sai ku had'u kuyi rainansu cikin mutunci.” Umma ta hau fad'a abba ya nuna mata rashin dacewar abinda take yi dan haka da kanshi ya d'auketa ya kaita shehuri sai da suka fara zuwa wajan shehu bulama sannan ya kira su Ammi dashi babaganar yazo kuwa da yaran a cikin baby bag ta goyo d'aya a cikinshi d'aya a bayanshi shehu bulama ya sassanta su Billy nata kuka sannan su Ammi suka rakasu apartment d'insu babagana sai murna yake farin ciki fal zuciyar shi da haka abba ya koma gida sai dai Umma fushi take sai da yayi lallashi da nuna mata illar abinda rabuwar zata janyo sannan suka shirya dama domin ya hango abinda ta kasa hangowa tuntuni. <<<<>>>>> Zaune take a cikin d'aki ta gama cin uban kukanta wanda ya zame mata tamkar ibadah,k’aton cikinta ta shafa wanda yake niyar fitowa da kanshi kasan cewar haihuwarta yau ko gobe ne dan babu inda take fita koda harabar cikin shehurin ne baba ya hana sai dai akai mata komai duk abinda take so. “Astagfurullah ya Allah ka yafe min, wannan abun kunyar idan ya fito bansan yadda zanyi ba,Allah ka d'auke shi ko ka d'auke ni bansan idan ya girma ko ta girma me zan ce ba game da yadda nayi na sameshi, na shiga uku wayyo ni ya zanyi...?!” Falmata ta fad'a cikin kuka mai had'e da majina,gyara zama tayi da kyar ta kalli baiwarta dake hidimta mata tace, “Please kirawo min Ammi kice dan Allah.” Tayi maganar kamar zata yi kuka,tashi baiwar tayi ta fita zuwa apartment d'in Ammin suka hud'u itama zata fito nan ta sanar mata suka tafi tare.suna zuwa suka tarar ta fara zubar da jini ta kwanta kan cikin Ammi ta k'arasa cikin tashin hankali suka d'agota, da sauri Ammi tasa aka d'auketa sai asibitin cikin shehurin. Ana zuwa aka sanar dasu cewar sai an k'ara mata jini ana kokarin gwada na cikin asibitin sai ga yareemah Aliyu hydar da Modu sun k'araso ana gaya musu Modu yace a gwada nashi amma sam beyi ba ganin haka yasa Aliyu hydar yin kundunbalan cewa shima a gwada shi cikin ikon Allah kuwa yayi dai-dai aka d'iba aka sanya mata, gani likitocin sukayi babyn na cikin mawuyacin hali hakan yasa aka ce sai anyi mata c.s a take Modu ya sanya hannu tunda ba miji gareta ba bare ya sanya,wanda yayi cikin kuma ya gudu. Tun kafin ma a fara aikin suka gano cewar babyn baya numfashi dan haka yi kawai aka yi aka cire mata shi gashi fari kal kato dashi komai na hallita ya fito mai idanunshi ne kawai basu gama yi ba su Modu suka karb'e shi aka kaishi gurin maimartaba yayi mai hudu ba sannan aka yi mai wanka akaje aka rufeshi. Falmata bata farka ba sai k'arfe biyar na yamma,cikinta ta fara kallo taga wayam tayi saurin kallon d'akin babu kowa sai wata baiwa dake tsaye a gefenta ta kalleta tace. “Na haihu ne...?!” “Eh rankishi dad'e Allah yayi.” “Innalillahi wa'innailaihir rajiun yanzu na haihu ina d'an ko nace 'yar?!” Tayi maganar tana kuka sai mararta da taji tai wani iri ta shafo gurin tare da zaro ido tace, “Meye wannan?!” Kafin baiwar ta bata amsa su Ammi suka shigo tare da Basmah dasu aunty yaruwaiya falmata tayi saurin kallon Ammi tare da cewa, “Ammi ashe na haihu wayyo Allah na shiga uku.” “Ke ya haka ne Falmata?sai kace ba musulma ba keda zaki godewa Allah kuma.” “Ammi na godewa Allah fa kikace, wallahi shi kanshi kunyarshi da tsoranshi nakeji bare nayi godiya,na shiga uku yanzu me na haifa?!” “Namiji ne amma Allah ya karb'i abinshi.” Aunty yaruwaiya ta fad'a sai ga falmata tana hawayen dad'i cikin murna tace. “Alhamdulillah Allah na gode maka.” Ammi ta saki baki tana kallonta yayin da Basmah ta fara hawaye ganin ita neman haihuwar take yau ga wata tayi ya mutu tana murna ikon Allah kenan kowa a duniya da abinda ya dameshi, kwanaki uku tayi a asibitin Ammi na kulawa da ita kafin aka sallameta taje ta kuma bawa baba hakuri yace tayi gaggawar fito da miji idan tayi istimna'i dan baxai sake barinta a gidan ba ta amince mai kawai amma a zuciyarta tsoran auran ma take kar wani yayi mata gori. D'aki d'aya suke da hajja yakolo kusan kullum sai sunyi fad'a saboda hajja yakolo ba ido sai tambayar tsiya bini-bini tace, “Falmata kina ina? Falmata me akeyi? Falmata ina zaki?."”Kaza...kaza...kaza dai aikuwa suyi tayi wani sa'in kuma falmata tayi banza da ita haka suke yi. *SOME MONTH'S LATER* Lokacin cikin Meenah watansa bakwai a duniya tayi b’ul b’ul da ita tak’ara fresh tayi kyau se yanxun wani sihirtaccen kyawunta ya sake bayyana yanzun xaman lapia suke da uwargidah Basma hakan yasamo asaline da wata rana Aliyu yatarasu su biyun ya masu fada kansu hade kansu sudena wannan kishin kowacce da irin matsayinta a zuciyarsa kuma duk wadda tabari kimarta ta zube to fa lalle babu shi babu ita, A yammacin ranar ne Allah yasauki Aisha(Kiara)lapia sede a gidan iyayenta dake london tahaihu don tun sanda aka kawota tana Amarya bata sake xuwa ganin gidah ba shiyasanya Modun yamata visa ishasshiya tun cikin be isa haihuwa ba harta haife santaleliyar yarta mace kamar su d’aya da da ita sak har blonde gashin kanta amma yanayin fuskarta da gab’ob’in jikinta irin na Modun ne.. Zaune Aliyu Hydar yake a main parlorn sa tareda matan nasa guda biyu wato Basma da Meenah,Meenah ta dora kafafuwanta akan tumtum Aliyu na matsa matasu Ita kuma Basma tana daga gefe tana yanka fruits hirar su suke cikin so da shakuwa sosai kallo d’aya xakai masu kasan suna xaman lapia da lumana ciki harda mutunta juna.. “Wifey kin k’arasa yankawa kibani Nasha m craving wallahi?”cewar Aliyu Hydar dake faman matsawa Meenah kafafuwanta “Saura kadan abban unborn beside maman unborn ta rigaka saboda haka slices din farko na tane..” Daria Meenah tai tareda yiwa Aliyu Hydar gwalo, “Woo,sena fara sha” Hararta yai sannan ya ture kafafuwan nata waishi axuwan yayi fushi,Meenah ce taiwa Basma sign suka dubeshi suka tuntsire da daria,aikwa kamar jira Aliyu Hydar yake ya matse hannayen Basma ya kwace bowl din fruits din yashiga sha yana wani lumshe idanuwa,rausayar dakai Basma tai kafin tace, “Haba baban unborn mom unborn fa ta riga ka pls kabata..” Kafin yace komai Meenah ta cuno baki gaba tana gunguni, “Ni..Nidama ai baka sona ya Aliyu dama ai nasani” Tuni Aliyu ya ajiye bowl din hannunsa yai saurin karasawa kusada Meenah ya rungumota yana shafa bayanta murya k’asa k’asa yace, “Waya ce miki bana sonki uhm?!haba Ameenatunah karki sake fadin haka” Cikeda zolaya Basma tace, “Uhm su mune ba’a so” Murmushi kawai Aliyu yai yana shafa kansa kafin yace, “Dukkanku Ina sonku,Ina alfahari da ku,saboda kud’in wasu ababene guda biyu masu matukar muhimmanci arayuwar Aliyu,sanin kankine Basma Ina sonki domin da bana sonki to fa da baxan aure ki ba wallahi kinsan da haka,kedin *SON RAI* nace ku...” Be k’arasaba saboda iskar data wuce shi fuu ashe Meenah ce tai zuciya ta fice,da sauri Aliyu yabi bayanta yana kiran sunanta ko takansa batabiba tai part d’inta tana shirin saka makulli yai hanxarin cafkota xatai masa masifa kenan ya hade bakunansu bashi yasaketa ba seda yaga yakashe mata jiki lilis tukun,, Daukarta yai duk da uban nauyin cikin da tai ya ajiyeta akan babbar kujerar dake parlorn ta cikin kasa da murya hade da sa hannu yana shafa gashin kanta yace, “Meenah,Ina sonki fiye da yadda naso kowacce macce aduniya bawai ina fada maki haka bane kodan abunda yafaru yanzu don na wanke kai na sam ba haka bane,dama Ina jiran Allah yakawo irin wannan rana domin nagaya maki iya adadin son da nake maki, “Wallahi Meenah inasonki inasonki inasonki fiye da tunanin mutum,naso ki tun alokacin da baki mallaki hankalin kanki ba Meenah..” Dan shiru yai yana dubanta da kallo yadda ta xuba masa manyan idanuwansa ahankali yasa hannu yana shafa kan kwantaccen lashes d’inta, “My Meenah..”yafada ikin wata irin siga Bata amsa ba tade bishi da kallo kawai, Be damuba da shareshin datai yacigaba da maganar sa, “I’m so lucky to be by your side you are everything I want,I love you more than life it self you have changed my life meenah,ko kinsan kece very first person data fara canxamun rayuwata I was rude,selfless and arrogant Meenah,bana ganin mata da wani muhummanci but from the very first day I set my eyes on you...That very day dakika xubamin k’asa akayana wallahi tun aranar nafara jin wani abu araina akanki naita samun sleepless nights da nayi niyyan nafadawa Modu sena fasa kawai, “Naita tunanin abun a zuciata nakasa one early morning a yola Modu yakamani inata xagayen daki yake tambayana ko lapia ya haka?!kawai kunya yakamani nace mashi ni inason fadawa baffa akwai wadda nakeso ni I had to lie ranar kar aganoni wallahi Meenah duk sonki ne alokacin but I kept denying it kullum araina nace ba haka bane,Kinsan me?!” Kad’a kai Meenah tai alamar a’a,dan cizon kasan lips d’insa Aliyu yai kafin yasaki murmushi kawai, “Kinsan ina yawan yi miki ba’a ko?!naita kusheki ina baby sitting xa’a bani ke to wallahi karya nake kawai pretending ne Omo I fall in love ne kawai,I love everything in you Allah yasani Meenah,most importantly I do loved your hair inason gashinki like crazy duk lokacin da kikaga na damka kamar xan cire wallahi bakomai ne yasaba I just want to touch it ne kawai yanada laushi ga santsi ga tsawo god I admire you, “Meenah I promise to love you with every breath I promise to be by your side here and in Pluto Meenah karki manta kece *ZAB’IN IYAYE* na kuma zab’in iyaye shine zabi nagari wallahi duk wanda yabi xabin iyayensa hakika yagama dacewa kamar yadda nai dacenki., “I feel so happy just by being around you,you are my personal sunshine you give my world color,dan Allah ki amsamun wannan tambayan *SON RAI KO ZAB’IN IYAYE?!* wannene yafi cancanta yafi alkhairi wanda

Chapter 33 of 35