Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
tana so tayi shi ko don Turaki yaci yaji daɗi, ya san ta iya girkin ƴan gayu itama, so take ya koma cin girkinta kawai, ta yanda ko gida yaje ba zai ci ba sai ya dawo zai ci na ta, ita bata son yake cin abin hannun kowa, nata kawai. duk ingredient ɗin ta haɗe wuri ɗaya, tasa mixer tai mixing sosai, ta ɗauko pan ta shafa butter ta juye kwaɓin kana ta yaryaɗa pealed almond seed, ta kunna oven tayi heating na ta for 1minutes sannan ta saka aciki in 180 degree. tana nata aikin Hannatu da Sakina suna yin na su, sai dai su na hira tare, musamman da taji su na hirar ƙauyen su Maijidda, ta dinƙa tambayarsa wasu wurare da ta sa ni lokacin da suka je suka kwana biyu acan. 30minutes na cika ta ciro Basboussa ɗin, ta nemi flask da zai riƙe zafinsa, tana tuna yanda Zaytun ke yi idan zata saka kayan baking acikin flask sai ta saka tissue saboda kar gumi ya jiƙa sama da ƙasansa. ta dafa herbal tea shi ma sai tashin ƙamshi yake yi, in 45minutes ta kammala haɗa break fast ɗin da take ganin idan Turaki yaci sai kunnensa ya kusa tsinkewa, har hango shi take yi tana murmushi, suka gama aikin kusan a tare da su Sakina, lokacin har 8 ta kusa, su ma ta basu Basboussa ɗin sukai ta godiya, sannan ta saka wani a ƙaramin bowl ta bawa Hannatu tace ta haɗa a breakfast ɗin Baba me gadi ta kai masa. babban tray ta ɗauka ta jera breakfast ɗin su ta wuce da shi upstairs, dan ba ma ta so su zauna cin abinci a parlo su Sakina su shigo, ita yanzu duk ji take yi da ma ba'a kawo ma ta su ba, da ma can ɗin da take yin murnar zuwansu zaman kaɗaici ne yasa, har da Bello ya tambayeta a kawo su tace masa ehh. akan table ta ajiye, ta kunna turaren wuta a ɗakin, ta ƙarasa bakin window ta haɗe cuttons da suka rabu hasken ya ratso ta ciki yana haske fuskar Turaki, ɗakin sai ya koma deep. bakin gadon ta zauna tana kallonsa, da alamu ko motsawa bai yi ba tun da ta fita, dan yacca ta fita ta bar shi haka yake, sai taji tausayinsa ya kamata, cikin kwana ukun nan raba dare yake yana aiki a computer, jiya ma ƙarfe goma na dare Bello da Khaleel suka zo suka ɗauke shi suka je company, sun sami matsala da wani companny na lemu da suka haɗa partnership da su, su na neman su yi musu asarar over 10millions, ga shi basu sanar da Baffa ba gaban kansu kawai suka yi, dan ya hana su haɗa hannun jari, ita ba ta san ma lokacin da ya dawo gidan ba, duk da har 12 tana zaune tana kallo a laptop ɗinsa da ya tafi ya bar ma ta. fasa tashinsa tayi, ta fita ta koma kitchen, ta buɗe drower ta ɗauko ƙaton plastic bucket, ta buɗe shi ta ɗebi garin ciki. garin kunu ne na haɗin su alkama da gyaɗa da sauransu, wanda yake gyara jiki yasa kumari, shekaranjiya da Nuratu matar Dr Yusuf suka zo ta kawo ma ta shi, ta ce ta dinƙa damawa tana sha safe da yamma, kuma babu ranar fashi, ta gargaɗeta akan karta kuskura tayi wasa da shansa yana da amfani sosai ajikinta, dan akwai wasu sinadarai ma da aka ƙara ma ta akai. tai murmushi da tuna tsiyar da suka dinƙa yi ma ta, wai in taci gaba da zama haka ƴar duma dumar amaryarsa na dawowa zai mance da ita, sai kuma suka shiga faɗa ma ta abubuwan da taji duk sunwa kanta girma, Nuratu har da cewa tace ya siya ma ta waya domin akwai zafafan abubuwan da zata ke turo ma ta ta whatsapp, yanda take da kishiya dole ne sai ta miƙe tsaye, ta cire kunya ta jefar a gefe, ta buɗe idonta ta waye ta zama ƴar gari, ita dai duk bata ce musu komai banda ma kunya da ita rinƙa ji. tana gama damawa ta juye shi a flask, ta ɗebi iyaka wanda zata sha a silver cup me ɗan girma, dan sosai take jin daɗinsa musamman in yaji uban madara. yanzun ma madarar ta zabga masa kamar tayi magana, ta wuce ta ajiye shi akan ƙaramin dining ɗin dake nan kitchen. tana cikin wanke hannu a sink taji kitchen ɗin ya karaɗe da ƙamshin Turaki, ta lumshe ido ta zuƙi ƙamshin tana aduar Allah ya dawwamar da ita da wannan ƙamshin, ba tare da ta juya ba taci gaba da wanke hannunta, sai wani daɗi take ji yana ratsata, so take ta juyo ta kalle shi but tana jin nauyi, ta ɗauki kitchen towel tana tsane ruwan hannunta. jinsa tayi ya rungumeta ta baya yana sarƙe yatsunsa a saman shamulallan cikinta da yake kamar silifa. Ya ɗora haɓarsa saman kafaɗarta yace,"good morning". ta sauke idonta akan hannunsa dake kan cikin nata ta ce,"morning". murmushi ya yi me sauti, ya juyo da ita yana kallonta, ya shafo fuskarta ya cire hular kanta, hannunsa cikin gashin kanta yana yamutsawa ya ce,"you look so take away". tayi murmushi ta ce,"thank you but a little". sannan ta bisa da kallo, three quarter ne ajikinsa pink sai t-shirt white, kamar ya san shigar da tayi itama, yana yi ma ta kyau sosai idan ya saka kayan, yama fi kyau a cikinsu fiye da manyan kaya idan ya saka, duk kwana ukun nan da yake zaune a gida su yake sakawa. ya hure ma ta ido da iskar bakinsa, tasa hannu tana rufe fuska saboda kunya, ya ɗauke hannun yana tambayarta,"what are you prepairing for me?". ta ɗan kalle shi tayi ƙasa da kanta ta ce,"only you?". ya lukuce hancinta,"to na gyara, for us". ta buɗe hannu ta ɗaga kafaɗa ta ce,"i dind't cook anything, am waiting for you to wakeup". "then...". "then you cook for us, me i don't know how to cook". ya ce,"really?". ta kalle shi ta ce,"you forget what you said?". ta ƙwace hannunta ta wuce dining ta zauna, yana murmushi ya bi bayanta, akan table na dining ɗin ya zauna yana kallonta, ya kamo hannunta guda yace,"so now what should i eat? i am feeling hungry". ya faɗa murya a marairaice. ta juya ƙwayar idonta tare da buɗe hannu alamar ita ma bata sa ni ba. sai kuma ta ce,"kuma Maama ta ce yau kar Adda Zaytuna ta kawo abinci gidan nan". ta faɗa da sigar tsokana, hakan yasa shi yin ƴar ƙaramar dariya. ta kalle shi ta ce,"ohh you did'nt agree?". sai ya kasa ɗauke idonta a kanta yana murmushi kawai, yana jin wani shauƙinta na shigarsa, komai nata da abunda take yi abun burgewa ne, ita kuma ta gyaɗa kai tana ƙara cewa,"shikenan zaka kalla in Adda Zaytuna za ta kawo abinci ko ba zata kawo ba". ya maida hannunsa saman gashinta ya ce,"then we all stay hungry". ta kalle shi ta ce,"ai ni ina da abincina". ta faɗa tana janyo cup ɗin kunnun ta ƙara juyawa. "what is this?". ya tambaya yana karɓar cup ɗin hannunta. ta buɗe hannun alamun ba ta sa ni ba, ya dinga kallon kunun yana yatsine fuska, kamar abun amai, ganin yacca yake yi da fuska ta miƙa hannu tana faɗin,"give me, da ma Anty Nuratu tace ni ɗaya banda kai". ya janye yana cewa,"to mene wannan ɗin da ta ba ki za ki sha?, kalla fa ba kyan gani". ta marairaice tana cewa,"ni to ka ban kar ka haramta min, kunu ne fa". ya ƙara kallon kunnun yana kanne ido kamar wanda ke kallon kashi ya ce,"wannan ne kunu?, haka ake dama kunu da ma?". ta shiga kokawar karɓa tana cewa,"ni dai ka ban kar ka haramta min, a haka nake son shan abuna, kai da ba zaka sha ba daɗi ya barka, kuma ko wataran ba zan sammaka ba". ya riƙe duka hannayen nata biyu acikin nasa guda ɗaya, ya dinƙa kallon kunun, for some seconds ya ɗauke idonsa akai ya kalleta yace,"da gaske shan wannan abun za ki yi?". kai kawai ta ɗaga masa tana tura baki gaba,"please ka ba ni kar ya huce". why not ba zai sha abin da zata sha ba duk kuwa lalacewarsa?, in har zata sha wannan ƙazantar da yake gani shi ma zai sha ko da after ya sha zai yi amai. sai ya kai cup ɗin bakinsa, tayi saurin riƙo hannunsa tana cewa,"is too hot, use spoon". ya riƙe hannunta da take ƙoƙarin riƙe shi, ai kuwa yana sha yay saurin dire cup ɗin saboda ƙona masa harshe da yay, ya diro daga kan table ɗin yana rumtse ido tare da zuƙar iska a cikin bakinsa yana,"sshhhhh". Fillo ta rikice tana ce masa,"sorry". sai tayi saurin buɗe fridge ta ɗauko ruwan sanyi ta zuba a cup, ta kai cup ɗin bakinsa kamar za tai kuka sai sannu take jera masa. ya karɓi cup ɗin ya ajiye ya janyota jikinsa, cikin sauri ya haɗe bakinsu, kai tsaye harshenta ya lalubo ya zuƙo ya naɗe da nasa, kafin ya fara kissing ɗinta with passion, ya zura hannunsa cikin rigarta yana shafa flat tommy nata gently, karo na farko kenan a tsakaninsu, tuni kuwa jikinta ya ɗauki rawa ta fara ture shi, duk ta tsorata da yanda yake yi ma ta, sai da ya ɗauki kusan five minutes minutes a hakan sannan ya sakar ma ta baki yana sauke numfashi, Fillo ta ja da baya tana faman zare idanu kamar wacce tayi ƙarya aka kamata. Turaki ya kalleta yaga yacca take aikin raba idanuwa, ƙirjinta na up and down, su ka haɗa ido ya sakar ma ta wani makirin murmushi yana tambayarta,"its sweet?". sai kawai ta fashe da kuka ta juya ta fice daga kitchen ɗin tana faman doka ƙafafu a ƙasa, ya ɗauki cup ɗin kunun ya bi bayanta yana murmushi. *LULLUƁIN BIRI* *©️Halima h.z* *52* samun ta yay a ɗaki ta kifa kai akan gado, da murmushi ya ƙarasa ya ɗagota, murmushinsa ya ƙaru a san da suka haɗa ido, ko ba komai ya ɗanɗana ma ta, kuma yacca ƙwayar idanunta suka sauya ya shaida masa zata buƙaci zumar nan ba da jimawa ba. ya ɗora hannunsa a chest ɗinta yana cewa,"me ya janyo wannan nishin?". "ni bana son abin da ka min". ta faɗa tana turo laɓɓa gaba. "me yasa ba kya so?, ko bakin nawa babu daɗi?". ya faɗa yana ɗan cizonta a kunne. sai ta ƙara jin kunya, ta ɓoye fuskarta a ƙirjinsa, karatun da Nuratu tayi ma ta na yawo a cikin kanta, duk sai yanzu take jin maganganun su na yi ma ta nauyi. haɓarsa ya ɗora a saman kafaɗarta, ya kai hannunsa saman cikinta yana faɗin,"how many days wancan abun yake yi ya tafi?". ta ɗago kai tana kallon inda idonsa ke tsaye a wajen, ba ta ga komai ba hakan yasa ta dawo da kallonta gare shi ta ce,"wanne abu?". yasa bakinsa a kunnenta ya hura iska, hakan ya haifar ma ta da sake jin kasala, ta lumshe idanuwanta tana jin abun da bata san ko menene ba na tsikararta, a hankali ya ce,"your menstrual blood". ba ta ce komai ba tayi ƙasa da kanta, ya ɗago fuskarta aiko ta kulle ido, sai ya mintsineta a ciki da sauri kuwa ta buɗe idon tana kallonsa. "stop ignoring, answer me". "7days". ta faɗa tana kama gaban rigarsa. sai ya sauke numfashi ya kamata suka miƙe suka koma kan kujera. "ga abincin ki". ya faɗa yana ɗebowa da cokali ya kai bakinta. sai ta tura hannun da yake riƙe da kofin gefe ɗaya, tasa hannu a gefen bakinsa tana faɗin,"na gani". ya ɗan buɗe bakin sannan ya zaro harshen nasa waje, tasa yatsanta akai kafin ta fara hura iska akansa, ɗumin iskar bakin nata na ratsa shi. "ya daina zafin?". gira kawai ya ɗaga ma ta ba tare da yay magana ba, ta shiga tsakanin cinyarsa tana cewa,"ai sai da na faɗi maka da zafi". "but ai daɗin wannan yasa zafin ya gudu". ya faɗa yana nuna ɗan ƙaramin bakinta da ta tsuke. kunun ya shiga ba ta da kansa, wayarsa dake aljihu tayi ringing ya ɗauko, ya ɗaga kiran Khaleel yana amsa sallamar da yay masa. Khaleel yace masa,"Hammah naga har yanzu baka shigo office, by 11 fa visitors ɗin nan za su zo". Turaki ya sosa girarsa ya shafo fuskar Fillo yace,"Fulani nah kina so na fita?". ta buɗe ido tare da girgiza masa kai. ya ce da Khaleel,"tunda Bello yana nan ba sai na fito ba". Khaleel yace,"but Hammah there are some issues fa da ya kamata a tattauna da kai". "in dai Bello yana nan ka san kamar ina nan ne ko". Bello da ke jinsa ya karɓi wayar hannun Khaleel yana cewa da shi,"MT wanne irin iskanci ne wannan wai, duk ka tattara komai ka bar min kai ga me aure, to ni ɗan iska na zama kake nufi?, kasan irin baƙar wuyar da nake sha kuwa?, kullum sai nayi ciwon jiki, but Allah ya kai mu next month idan na bari wata ya ƙare banyi aure ba shege nake, sai in ga da wanda zaka yi". Turaki yay wata dariyar ƙeta yace,"kayi a this month shi ne zan san kai zuciya". Bello yay tsaki,"don Allah ka fito Malami, ka san dai kai ɗaya zaka iya duba wannan algorithsm ɗin ko?". jin yay masa shiru ya ƙara cewa,"zan kira Baffa na faɗa masa ba ka zuwa office kwatakwata". "idan ka fasa". sai kuma su ka koma serious akan zancen na su. Ya jingina kansa da kujerar yana murza hannun Fillo, idanunsa a rufe yana sauraren report ɗin da Bello ke karanta masa. ƙwaƙwalwarsa na jin komai daki-daki yana ajiye su cikin memory ɗinsa, lissafin komai yake yi acikin ƙwayar idonsa tamkar shi yaƙe karantawa, har sai da Bello yay shiru sannan ya buɗe idonsa ya ce. "me na faɗa muku before ayi accepting contract ɗin nan?, babu irin bayanin da banyi muku ba amma ku ka kasa fahimta. sai da na faɗa muku kar muyi trusting mutanen nan mu ɗauki maƙudan kuɗi haka mu ba su, amma Khalil na faɗin within 2 months za su biya mu namu percentage ɗin, yanzu ai ga shi nan just in a month budget ɗin mu ya rushe, idan ka lissafa gaba ɗaya bai fi mu tashi da 25%, now who knows asarar da za'a ƙara yi nan gaba?, ina tsoron Baffa ya san da wannan issue ɗin wlh". Bello ya sauke nunfashi ya ce,"ka san me zai faru MT?, kawai a mayar contract ɗin nan ya zama rabin shekara. in ba haka ba wallahi asarar da zamu yi ba ƙaɗan ba ce". Turaki ya girgiza kansa,"kai ma kasan ba za su yarda ba, an riga an rubuta komai har nayi signing, if ace kun yarda da lissafin da nayi ba zan yi saurin signing ba". yay shiru yana rasa irin tunanin da zai yi. "yanzu me kake ganin za'ayi?". "we should wait till tomorrow". Sun ɗau kusan minti goma suna tattaunawa kafin Turaki ya kashe wayar. "Turaki menene?". Fillo ta tambaya bayan ya ajiye wayar, ganin yayi looking so worried. yaja hancinta har sai da tayi ƙara yace,"Turaki ba, shi ne sunana a bakinki ko?". "to ai haka ne sunan naka". ta ƙara cewa,"har yanzu ba'ai settling matsalan ba?". ya shafo fuskarta,"an kusa insha'Allah". "to kaje office ɗin ma na". "kin fi office buƙatata". tace,"to kar Bello ya faɗawa Baffa fa". "rabu da shi ba zai iya faɗa ba, ko ya faɗa zan cewa Baffa ke kika hanani fita". ta ɗago da idonta ta kalle shi, tsinin hancinsa ya sauka a gefen nata sannan numfashinsu suka haɗe waje ɗaya. ya sa hancinsa yayi grazing akan na ta, sai taji da ma su tsaya a haka, a hankali yace da ita,"yunwa nake ji". "to ai Adda Zaytuna ba ta kawo ba". "na kirata ba ta da lafiya, and idan na cewa Maama akawo abinci za tayi ta min tambaya ne har taga ko kamar muna faɗa ne". "Allah sarki, shikenan yau baka da cin abinci". sai ya marairaice ya kamo hannayenta ya ce,"ba zan iya zama da yunwa ba". "to ai ƴan aiki yanzu sun cinye abincin". yay ma ta wani kallo,"ni zan ci abincin ƴan aiki?, oya miƙe kije ki sama min abin da zanci". tana ƙunshe dariya ta ce,"sai ka roƙe ni, ka ce don Allah Fulani nah". ya lanƙwasar da kansa, ya karkata kansa dab da kunnenta, ya sauke muryasa can ƙasa sosai yace. "Dan Allah Fulani Nah". sai kuma ya ɗauka cup ɗin da ta gama shan kunu ya miƙa ma ta yana faɗin,"wa yidi, sadaƙa, iya ko gaya ne ba miya, iya ko ɗan ƙanzo ne, iya ko ɗan ya ya ne, iya nayi barar ban samu ba, don Allah iya ki taimaka". Fillo ta ƙyalƙyale da dariya, tana jin daɗi da nishaɗi na ratsata, tana jin daɗin na mamaye kowanne lungu da saƙo na cikin kanta, ta zame daga jikinsa tana faɗin,"close your eyes, kar ka buɗe har sai na dawo". yay knodding ma ta kansa kawai a yayin da ya rufe, yana rufewa ta miƙe taje ta ɗauko breakfast ɗin da ta haɗa ta ajiye, ta zuba iyakar wanda ta san zai ci sannan tace ya buɗe idon, da ma tuni ƙamshi ya doki hancinsa tun kamin ya buɗe, ya sauke idonsa akan plate ɗin da ke ɗauke da cake ɗin, ya kalleta with suprise on his face yace,"wow who make this delicious?". "am the one, kana ta bacci naje kitchen". ta faɗa tana saka fork ta gutsura ta kai bakinsa, aroma ɗin na sauka akan harshensa ya lumshe ido, kafin ya buɗe tasa masa mug ɗin dake ɗauke da herbal tea a bakinsa, ya kurɓa ya kuma lumshe ido saboda tsabar daɗi. bai san da gaske yake jin yunwar ba sai a yanzu da yaji wannan abin me ɗan banzan daɗi, ko da yake ta ce ma ta yana jin yunwa, yana so ne ta fara shiga kitchen yau dan ya hutar da Zaytuna, ashe already ma ta haɗa masa lafiyayyan breakfast ɗin da bai yi tsammani ba. sai ganinsa tayi ya sauko ƙasa ya tankwashe ƙafafu yana faɗin,"zan iya faɗowa daga kan kujeran". "saboda?". "ni dai dawo nan". ta sauko akan kujerar ta zauna kamar yanda ya zauna, ta dinƙa ba shi yana karɓa kamar ƙanƙanen yaro, yana ta zuba ma ta santi ita kuma sai dariya take yi, har da ɗauko pillow tayi masa kariya wai kar ya faɗa gefe, sai faɗa ma ta yake yi wai tunda yake bai taɓa cin wani abu me daɗin wannan ba, ko wanda Zaytuna ke girkawa ma babu daɗi, ita ba ta saka sugar yaji kuma taste ɗinsa ma kaman abincin ƴan koyo, zai bata shawara idan sun tashi aure ta zo ta koya. Fillo ta dinƙa dariya tana cewa sai ta faɗawa Zaytun ɗin. duk da ita ta ƙoshi sai da ya ƙara bata ita ma taci, wai wancan ba abinci taci ba ai, ya kama complain ɗin an kawo ma ta jagwalgwalo ita kuma saboda kwaɗayi ta kama ci. da rana suna zaune su na kallon pixx na ranar dinner kiran Mum ya shigo wayarsa, yana ɗagawa bayan sun gaisa tace masa,"gobe idan Allah ya kaimu zamu je taraba, Yaya Naja tayi accident zamu je dubata, so sai ku shirya har da ku zamu tafi, but ita Halima zata zauna tare da mu ne, zamu yi 7days acan". kaman wanda yaji mugun abu ya zabura wajen tambayarta,"Mum har ita za'a yi 7days ɗin?" Mum ta ce,"bayanin da nayi ne baka gane ba ko me?, nace maka har kai zamu tafi but zaka dawo ita zaka barmu tare da ita, nima ina so na shiga wurin families so duk zamu je da ita taga ƴan'uwa". yanayin Fuskar Turaki ya sauya, sam bai ji daɗin hakan ba, yay shiru kamar ba zai amsa ba sai kuma yace,"to Mum, by what time zaku tafi ɗin?". ta ce,"da sassafe mana, za'a fita da ita india ne aikin ƙashi za'ai ma ta, so ina so na samesu kafin tafiyan na su". "to Mum, mu zamu bi flight ne". ta ce,"duk yanda kayi. and ku shirya anjima kuje ku duba Boɗejo, bata ji daɗi ba ashe har kwana biyu". ya ce,"gobe kafin mu tafi ba sai muje". "anjima nace Babana, ko so kake ka jawo mana magana, da ma kowa yaje tana faɗa masa mun san bata da lafiya amma bamu je dubata ba, alhalin ba'a sanar mana ba, ka san Baffanku ba ya nan. to bana son fitina ka shirya kuje anjima mu ma yanzu can zamu wuce, ina nan ina fama da Madam, itama wai sai dai a bari sai gobe". ya amsa ma ta da to sannan suka yi sallama. ya kalli Fillo wacca ta fara lumshe ido akan cinyarsa yace,"Fulani nah ba kya gajiya da bacci ne?". ta ce,"naji kana waya ne". "to tashi muyi hira, bana son wannan yawan baccin idan ina nan, if na fita sai kiyi ta baccinki". ta miƙe zaune ya sarƙe yatsunsu yana cewa,"after la'asar zamu je duba Boɗejo, wai bata da lafiya". ta ce,"Allah sarki, me yake damunta?". "ban sani ba nima, kin san jikin tsufa". ta ce,"to Allah ya bata lafiya". kwanto ta yayi jikinsa yana janye wani silin gashi da ya hau saman leɓenta yana ƙoƙarin shiga bakinta. ta buɗe lumsassun idanuwanta da bacci ya fara cika su ta kalle shi, ƙwayar idonsa ya maƙale akan plumpy lips ɗinta, ya ɗora yatsansa a saman lips ɗin ya shafa, numfashin bakinsa da ya fito ya haɗe da tambayar da ya jefa ma ta. "wanne irin alawa kike sha?". "da ina shan kowanne". "yanzu fa?". "guda ɗaya nake so, ibon". "ɗan naira goman?". "yes ɗan goman, flavour ɗinta yana min daɗi sosai". "kaman flavours ɗin ta yana da yawa ko?". ta ɗaga kanta,"diffrent flavours, but na fi son pink one ɗin me ƙamshin strawberry". "tana sa ƙamshin baki ne?". ta buɗe hannayenta alamun itama bata sa ni ba, sai yay murmushi me faɗi bai ce komai ba, sai ta gyara zaman kanta a cinyarsa ta fuskance shi, ta kalli yanda yatsansa ɗaya ke nannaɗo jelar gashinta wanda ta fahimci yana son taɓa gashinta. tace,"kayi shiru?, ko alawan bai da daɗi?, ko in daina sha?". sai tayi shiru tana jin babu daɗi, zuciyarta na faɗa ma ta ko teste ɗin bakinta yaji babu daɗi shiyasa yay ma ta wannan tambayar, lura da sauyawan mood ɗin nata yasa shi tambayarta,"what?". tasa hannu ta rufe idonta sannan tace,"ya sa bakina babu daɗi ne?". "me ɗin?". ya tambaya. "alawan mana, na sha yanzu da safe ai". yay murmushi, ya lura jikinta har yay sanyi, sai ya ɗago da fuskarta yana sunkuyo da tasa halfway da lips ɗinta, sai yaga ta rufe ido gaba ɗaya, cikin sexy voice ɗinsa yace,"ni ba teste ɗin ibon nake so ba, teste ɗin ki kawai nake so, ina so duk sanda nayi kissing ɗinki to teste only you not ibon". idanunta a rufe tayi murmushi kawai, nan moment ɗin nasu yaci gaba da yi musu daɗi, musamman a ɓangaren Fillo, hirarsa yake ma ta me cike da tarin tambayoyi kala-kala, da suka haɗa duk detail na rayuwarta, tun daga yarinta har girmanta, abin da yake ɓata ma ta rai da wanda ke sakata a farin ciki, films ɗin da take so da wanda bata so, her favorite food and drinks, wuraren da ta taɓa zuwa a rayuwarta, da kuma places ɗin da take da mafarkin zuwa, ta yanda akai ta fara taimakonsa and so on. ita kanta ba zata iya tuna rana na ƙarshe da tayi magana mai yawan ta yau ba, ko murmushi tayi sai ya tambayi dalilin yinsa kuma sai ta ba shi amsa in ba haka ba yay ta ma ta cakulkuli. ƙarshen tambayoyin suka tsaya akansa, tana tambayarsa yaushe ya fara sonta?. sai yasa hannu ya rufe bakinta da cewa,"turn ɗinki ba yanzu ba, sai watarana, har yanzu ban gama nawa tambayan ba". tayi murmushi tana kama hannunsa ta ɗora saman chest ɗinta, ta ce da shi,"to a bar sauran tambayan sai zuwa gobe, yanzu ka ban labarin ƙiriniyan da ka yi da kana yaro". yay guntuwar dariya, ya fara bata labarin sokancin da yay sanda yana ƙarami, but daga lokacin da ya haɗu da best friend ɗinsa Bello shikenan ya zama sai adu'a. yana faɗa ma ta lokacin yana ɗan ƙarami ba shi da ƙarfi, wani class mate ɗinsa ya kama shi zai zane shi after an tashi a school, ya kasa ƙwatar kansa sai Bello ne ya zo ya tare masa, da ma akwai shi da siyan faɗan da ba nasa ba, har kuɗi yake bayarwa ya siya faɗa, akan siyan faɗa har abincinsa break ɗinsa yana bayarwa. shikenan daga ranar su ka ƙulla abota da Bello, kuma daga ranar shi ma ya zama me ƙarfi ya ko yi faɗa da ƙiriniya, sai da ta

Chapter 59 of 73