Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
karamar ƙorama dake zubar da ruwa a wajen. Da gudu sojoji 5 suka rufa mashi baya dan bashi tsaro, saura kuma suka fara aikin kafa tantunan nasu babu kama hannun yaro. Cikin ƙasa da awa ɗaya suka gama kafa komai, tantinan mata watau na su Arya shi ne a tsakiya saboda tsaronsu, na mazan na kewaye da nasu. Kowannensu ya shiga nasu tantin dan shirya kayansa a ciki, irin wannan electric mattress ɗin aka basu dama, dik suka yi amfani da power bank ɗinsu masu caji da rana suka tashi mattress ɗin, suka shirya komai. Leo, Noor and Zaynish shirya masu nasu ƙananan sojoji suka yi. Shi kuma Noor ya bi bayan Leo dan duba yanayin waje, suna son tabbatar da babu muggan namun dawa a wajen ne, idan ma da akwai sai su san irin zaman da za su yi da su. After some minutes dik suka komo cikin tantinansu harta Leo, nan fa suka fara shirin neman abin da za su sanya a cikinsu, masu kiran gida suka fara ƙoƙarin kira dan su tabbatarwa da kowa suna cikin ƙoshin lafiya. V dake zaune saman electric mattress ɗinta ne ta fara neman number daddynsu, while Arya na ta faman shirya su laptop ɗinta ta kama network na wajen da kyau, ita bata wasa da aiki ne. Number GAT V ta kira, a lokacin da call ɗin ya shigo wayansa yana zaune a saman sofa, yau bai je office bama saboda ya baiwa Aunty Lisa lokacinsa, so yake ya kasheta da love ɗinsa. Ta shiga master room ɗinsa da nufin cewa bari ta yi wanka ta zo, shi kuma yana zaune yana ta neman numbersu Arya tin ɗazun, dik ya damu, ba dan yasan me yake yi ba, kuma yasan da su waye aka haɗasu aiki ba da ba zai yarda ba, wlh GAT jajirtaccen namiji ne, akwai taurin zuciya da jajircewa, yaransa fa har huɗu ya sadaukarwa ƙasansa, ba kowa zai iya ba sai mai juriya. Ai yana ganin call ɗin V hannunsa har yana rawa wajen saurin yin picking. Kara wayar a kunne yai yana faɗin. "Hello my heart"....... Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta amsa da. "Daddy I missed you so much, ina jin kamar in dawo". Ta faɗa tamkar zata yi kuka. Saisaita natsuwansa yai tare da cewa. "V, kada ki manta jaruma kike ɗiyar jarumi, jinin Thomas kike, bamu san karaya ko raunin zuciya ba, ki jajirce ƴata". Haka ya dinga zuba mata kalaman kwarara gwiwa, har sai da ta ji lallai a shirye take da ta mutu a kan ƙasarta. Daga nan ya ce ta baiwa su Arya waya, kiransu ta yi, duk suka haɗu suka sanya wayar a H-Free, banda kalaman karfafa masu gwiwa babu abin da GAT yake faɗa masu, hakiƙa ya shiga damuwa rashinsu, amma bai bari ya nuna masu cewa ya shiga damuwa ba kada zuƙatansu su raunana, sai ya dinga gwada masu ai ko ba shi zasu iya rayuwa. Sun jima suna waya V na ta zuba mashi shagwaɓa, sun shari good 1h, suka faɗa mashi a yanayin wajen da suka kafa tantuna, da dik abin dake gudana, fatan nasara yai masu kafin su yi sallama ya katse kiran. A gefensa ya ajiye wayar bayan ya duba time 6 na magrib ta yi. Da yake parlon akwai haske wuta tamkar rana sai ba zaka gane magrib ya kawo kai ba. Jikinsa ya bi da kallo yana tunanin yakamata ya je ya duba Lisa fa, dan da barinta parlon ma almost 1h 30mins. Miƙewa yai cike da matsuwar son ganinta, tin da ya mallaketa bai samu lokaci da ita ba, saboda shirin tafiyarsu Arya, kuma yana ɓoyewa baya son su Arya su san ya yi aure, ya ce masu hutu kawai Lisa ta zo, baya son ɓacin ran yaran nasa. Kai tsaye bedroom ɗinsa ya nufa, slowly ya tura kofar tare da sanya kai. Ai sai da ya ɗan tsaya cak tare da jan wani dogon numfashi, ya shaƙi daddaɗar kamshin perfume ɗinta da ya gauraye da air freshener da ya gauraye kowacce kusurwa na ɗakin, dikka curtains a sake, ta kashe ainahin wutar ɗakin ta kunne dim light. Ɗan rarraba wannan tiger eyes ɗin nasa irin nasu Arya ya fara yi a cikin ɗakin. Can ya hangota ta baje a saman bed, tana rungume da pillow a kirji, ta tada kai da wani, ta ɗaura kafafunta a kan wani. Sanye take da wasu welcome baby sleeping dress da ya fito da dikkan albarkatun jikinta. Daga ta sama tudun breast ɗinta dik a waje, rigar tana da breast cuff, ga shi siririn hannu ne da rigar, bugu da kari shara-shara ce wacce da ita da babu kusan ɗaya, and a daidai tsakiyar tsala-tsalan cinyoyinta ya tsaya mata. Gabaɗaya GAT rasa gane kansa yai, gently ya taka zuwa in da take. Ai yana isa gaban bed ɗin sai da ya haɗiye wani irin yawu gwad, kallonta ya fara yi daga sama har ƙasa, da alama ta yi nisa cikin barcin da ya kwasheta, ga wayarta rike a hannunta, da alama call ta kammala yi kafin barci ya saceta. A gefen bed ɗin ya zauna tare da kai hannu ya karɓi wayar tata, a saman phone set ya ɗaura wayar. Kyakkyawar silky stretch hair ɗinta da ya gangaro mata a fuska yasa hannu ya fara tattare mata gashin gefe, zuba mata idanu na ɗan lokaci ya yi kafin ya kai hannu ya fara ɓalle botiran rigar pjs ɗin jikinsa, ya zame rigar ya ajiye a gefe tare da hayewa saman bed ɗin da kyau, ya yi mamakin yadda barci ya ɗauketa, yanzu fa ta gama mashi rigima a parlo suna kiran number su Arya baya shiga, ta dinga damuwa tana faɗin sunan V tana maimaitawa, a gidan ta fi shakuwa da V and Angelina, tin da ta zo su ne ke kulata, har kwanciya a jikinta suna yi a sha hira, amma da Arya da Manassa sai shirin ALLAH, ita Manassa idan Aunty Lisa ta ce mata ta zo tana zuwa, idan ba'a kirata ba tana gefe, kun sani ai, bata da matsala da kowa, to ita kuwa Arya ko an kirata ba zuwa take yi ba, ta ce bata da haɗi da Aunty Lisa, dan haka ba zata je wajenta ba. A ta bayanta ya kwanta tare da jawota jikinsa, kaɗan ta ɗan motsa kafin slowly ta waro idanunta a kansa, da alama bata da nauyin barci. Da yake ya juyo da ita suna fuskantar juna sai ta sauke kallonta a cikin kwayar nashi idanun. Cikin murya ta masu barci haɗe da shagwaɓa ta ce. "Daddy barci ne ya ɗan ɗaukeni, na kwanta ina tinanin su baby V ne sai barci ya ɗaukeni"....... Ɗan rankwafo da kansa kaɗan yai, in a romantic way ya ɗan fiddo da tongue ɗinsa ya ɗan lashi lips ɗinsa kafin ya ce. "Ba zaki daina ce mun daddy ba ko? Now I'm your husband, why cant you call me honey?". Hannu ta ɗaura a saman bayansa, ta ɗan rungume shi da kyau kafin ta ce. "For now ai ban ɗanɗana na ji kai horney ɗin ne ko a'a, so i will continue calling daddy until you give me your test". Tana magana tana rarraba idanunta a kan nasa, a yadda ya riketa yana jin kirjinta yadda yake bugawa da sauri kuma da karfi alamar ita kanta tana tsorace da kalamanta, amma saboda karfin hali irin nata kunga abin da take faɗe. Ɗan zuba mata idanu ya yi, wani irin kallon da yake binta da shi har bata san time da ya yi melting na zuciyarta ba, kara rungume kayanta ta yi, sabuwar soyayyarsa ne take shigarta, GAT akwai iya kallon soyayya, bai cika yawan magana ba, but his eyes suna da kaifin isar da saƙon da sai dikkan zuciya da gangan jiki sun amsa. "Are you ready to test my test?". Can ƙasan maƙoshi ya faɗa. Tana ta faman rarraba idanunta a kan face ɗinsa ta ce. "But not now"........ Ya gano ta tsorata ne, ya kiɗimata da wannan kallon nasa. Nisawa ya yi tare da kai hannunsa saman kumatunta, can ƙasa ya ce. "I love you my wife, I love you so much, please accept my heart". Ya faɗa yana yin ƙasa da hannunsa zuwa saman dogo kuma siririn wuyanta mai ɗaukar hankali. Bai jira ta bashi amsa ba ya juya da ita, ta koma saman mattress ɗin shi kuma ya mata rumfa da kirjinsa, zubawa juna ido suka yi, da hannu ɗaya ya dafa mattress ɗin, ɗayan hannun nasa kuma ya kai saman sleeping dress ɗin nata. Da yake hannun rigar irin wanda ake ɗaurewa ne, a hankali ya kwancesu gabaɗaya, yai ƙasa da hannun rigar, take manya breast ɗinta suka bayyana, a ransa ya ce ta cika ta ko'ina, a fili kuma ƙasa yai da kansa zuwa daidai cikinta, yasa bakinsa ya kama chain dogo dake wuyanta. In a romantic way yake komai, dole ya sanyata shiga feeling mood ɗinsa, gabaɗaya ta rikice mashi. Zame chain ɗin daga wuyanta ya yi tare da ajiyesa a jefe, intently ya ɗan kwanto kanta kaɗa, yatsansa ɗaya ya ɗaura a saman lips ɗinta, in a romantic way ya fara ɗan shafa lips ɗin nata yana kallon cikin idanunta, tin bai je ko'ina ba ta fara rikice mashi. Slowly ya sunkuyo ya haɗe bakinsu waje guda tare da mayar da hannun nasa saman breast ɗinta. A tare suka sauke dogon ajiyar zuciya, cikin wani irin yanayi ta rungumo shi sosai a jikinta, hannayenta dikka biyu ta ɗaura a saman bayansa, tin bata bashi martanin kiss tana wani noƙewa har ta bada kai bata san ta bada ba, dan wani irin rikitaccen salo da yake mata bata san lokacin da ta shiga mayar mashi da martani ba, a ranta tana faɗin lallai mommyn su Arya ta more miji a lokacinta, lokacin ma yana matashi, gaskiya daddy GAT ya iya sarrafa love yadda yakamata. Ai in takaice maku wani irin salo daya mata sai da ta rikice, da kanta bai tambaya ba ta buƙaci da ya shiga kawai, daga karshe ma da kanta ta kama bananan nasa tana son sawa, kama hannunta ya yi tare da rike bananan nasa da kansa, a maimakon ya yi abin da take so sai ya kara rikitata da salonsa ta hanyar wasa da bananan nasa a wajen yaki shiga. Tin tana daurewa har ta fara mashi kuka, buƙatarta ɗaya kawai ya yi, kuka ta dinga mashi sosai, sai da ya gama kiɗimata dik ta fita hayyacinta sannan ya yi abin da yakamata. Shigar ma cikin salo in a romantic way yai mata, ya kai hannayensa dikka biyu ya riko breast ɗinta. Dik da ya gama kiɗimata, ta tsumata sosai da ya shigeta sai da ta dawo cikin hayyacinta, turesa ta fara ƙoƙarin yi tana faɗin it hurt daddy. Kwantowa kanta ya yi, haɗe bakinsu ya fara yi, yana bata hot kiss yana wasa da breast ɗinta, cikin ƙanƙanin lokaci ya ɗauke mata hankali daga kan abin da yake yi, ya kara rikitata da salonsa yana sucking ɗinta a hankali, dik yadda yake jin kansa a zafa, jikinsa take tsuma tamkar alluran sojan zata motsa, ya yi ƙoƙarin rike kansa sosai, ya daure yana binta a hankali saboda shi ɗan love ne, ba zai yi mata abin da zata zo tana gudun shi ba, ta ɓata mashi dik wani jin daɗi, gara ya daure ya bita a hankali saboda gobensa, gaba ayi komai yadda ake so, amma yanzu kam abi a hankali. Dik da ya ɗauke mata hankali kuma yana binta a hankali sai da ta yi kwallah, ta ƙanƙame shi sosai, ya dinga binta da salo har ya samu abin da yake so, ya samu natsuwa, sannan ya yi zaman rarrashinta. Cak ya ɗauketa suka yi toilet. Ko da suka shiga cikin Jacuzzi ma sai da ya dinga binta da salon love ɗinsa mai narka zuciya, ya dinga sarrafata a cikin ruwan na ɗan lokaci kafin ya gasa mata jiki, suka yi wanka, ya naɗota a bathrobe ɗinsa, bai bari ta taka da kafafunta ba ya ɗauketa cak sai saman katafaren bed ɗinsu da aka ci amarci aka gwangwanje. Fasa sauketa a saman bed ya yi, ya sauketa a saman side sofa, da kansa ya canza bedsheet ɗinsu dan ya ɓaci ya gyara bed ɗin, sannan ya ɗauketa ya mayar da ita saman bed, sai kallonsa take yi, shi kuma yaki yarda su haɗa ido, kamar yana jin kunyanta ne. "Honey ina son sanya kaya". Ta faɗa cikin sigar shagwaɓa, sai a lokacin ya ɗago da kallonsa a kanta. "Now i deserve honey?". Ya faɗa can ƙasa yana zama a kusa da ita. Da sauri ta gyaɗa mashi kai alamar e. Sumbatar gefen kumatunta ya yi tare da ƙara jawota jikinsa. "No need ki saka kaya, a haka mijinki yake son ganinki". Ya faɗa yana kai hannu saman igiyar bathrobe ɗin nata, ya ware rigar tare da zura hannunsa ciki. Kai tsaye kan babban sashenta ya ɗaura hannunsa, a hankali ya fara motsa yatsunsa a wajen tare da cewa. "I hurt it more, sorry my angel". In a romantic way ya faɗa yana ɗan ciza laɓɓa. Ai bata san lokacin da ta juya da sauri ta shige jikinsa ba, dan yana neman sake kiɗimata ne ba rarrashi ba. Hayewa saman bed ɗin gabaɗaya da ita ya yi, ya cigaba da motsa yatsunsa a wajen a hankali yana ce mata sorry........... Slowly ta ɗago kai tare da cewa. "Honey i want to tell you something"......... Waɗan nan tiger eyes ɗin nasa a kanta ya amsa da. "Okey I'm listening"........ Hannu ta ɗaura saman bananansa dan ita ma ta kiɗima shi kafin ta ce. "Degree ɗina na farko ne na yisa a ɓangaren lafiya, na biyu ba shi na yi ba kamar yadda daddy yake zato, please honey ka tsaya mun, kada kaki aikin jarida yadda daddyna yaki, ya ce akwai haɗari da kasada, baya son dik abin da zai taɓamu ko ya kawo mashi tashin hankali, ni kuma ina da burin taimakawa duniya, ina son in ga ina bankaɗo dik wata gaskiya, shiyasa na ɓoye second course ɗina".... Nan ta shiga bashi labarin ashe ita ƴar jarida ce cikakkiya, da yake daddynta mutum ne mai baiwa mutane ƴancinsu, ya basu freedom shiyasa har ta shiga harkar jarida bai sani ba, a degree ɗinta na farko ne ya sanya mata idanu sosai, dan tana yarinya lokacin, amma bayan ta gama ya san ta girma sai ya bata freedom. Sosai GAT ya ji daɗin jin yar jarida ce ita, cikin kwarara gwiwa ya ce. "Soja and ƴar jarida, abin ya yi making sense, ki bankaɗo masu laifi mu hukuntasu, like wow"...... Shi bai ga wani ƙasadar dake tattare da aikin ba, saboda soja ne shi, basu ɗauki mutuwa a bakin komai ba, dan haka kwara mata gwiwa sosai ya yi, sannan ya ce zai yi magana da daddynta, kuma tabbas zata fara aiki kamar yadda take sha'awa, yana tare da ita. Ta ji matuƙar daɗi, ta rungumesa sosai tana ɗan shafa bananansa dake a tsaye sosai har yanzu. Shi ma ya cigaba da wasa da gabanta suna hira cike da tsantsar so da kauna. --------------------------🔥 Bayan GAT ya katse kiran ajiye wayar V ta yi tare da miƙewa ta fito wajen tantin nasu, magrib ta kawo kai, rana ta faɗi. Can ta hango sojoji sun kunna wuta a wajen tantin su Noor, kuma dayawan sojojin suna wajen, ajiyar zuciya ta ɗan sauke tare da juyawa zata koma ciki kenan sai ji ta yi ta bugu da kirjin mutum. Slowly ta ɗago kai suka kalli juna, a ɗan shagwaɓe ta ce. "Zaka fasa mun kai ne my Romeo?"...... Cikin zafa ya jawota jikinsa ya rungume, ajiyar zuciya ya sauƙe kafin ya ce. "I missed you over my Juliet"........ "Miss you more, amma ina zaka je a daren nan? Duhu fa ya fara". Ɗan raba jikinsu ya yi tare da kai hannunsa ya ɗan shafi tula-tulanta ta cikin riga kafin ya ce. "Na zo tabbatar da kinci abinci ne"...... Bin kirjin nata da kallo ta yi, suna mashi kwalele ta cikin riga shiyasa ya shafasu, ɗan turo mashi baki ta yi kafin ta rike hannun nasa a cikin nata. "Ina da small chop a rucksack ɗina zan ci kawai". Ta bashi amsa....... "No, sojoji suna mana girki, yakamata ki ci abinci sosai". Tana ɗan turo baki ta amsa da. "Zaka bani a baki?". Kai ya gyaɗa mata alamar kwarai, da sauri ta faɗo jikinsa tare da cewa. "Let me remove my uniform, in canza sai na fito".......... Da okey ya amsa kafin ya raba jikinsu, ta koma ciki shi kuma ya wuce zuwa tantin da Leo yake a ciki. Ita dai Arya tin suka zo aiki take yi, bata huta ba, ƙoƙarin ganin sun yi abin da ya kawosu sun koma shi ne a gabanta ba shiririta ba, haka shi ma Leo, tin da suka zo bai zauna ba, yana ta ƙoƙarin ganin sun yi abin da ya kawosu sun koma, dan akwai gagarumin aiki a gabansu, mission 5 ba wasa ba, basu da lokacin ɓatawa. Sojoji uku ne suka kunna wuta suna masu girki lafiyayye irin wanda ake masu a barrack, sauran sojojin 6 sun kewaye tantinan nasu da bindigu a hannunsu dan tabbatar da tsaro, saura sojoji 7 kuma suna wajen wutar da suka hura suna hira, banda su Arya su dikka sojoji 24 ne, ku ciri sojoji 4 na room one which's Leo, Noor, Zaynish and Vash, kunga saura sojoji 16, to ga bakwai suna wajen wutar da aka hura suna hira, ga uku wajen girki kunga goma, shidda na kewaye da tantinansu suna basu tsaro, lissafin ya fita daidai kenan, in da su Arya ne sojoji 28 ne a wajen. Zaynish yana cikin tantinsu shi da Vash suna hira kan yadda mission ɗin nan zai kaya, tin da suka shiga basu fita ba. Amma after like 3h bayan sun yi sallar magrib and ishai, Leo ya jasu sallah, musulman cikinsu kenan, sai dikkansu suka nufi wajen wutar da aka kunna, suka ƙara ƙirare a ciki, suka zazzauna suna hira, amma ban da Leo a cikinsu, shi yana cikin tantinsa rike da waya yana chatting da Yah Aryan ɗinsa, da alama ya fi shaƙuwa da Aryan fiye da kowa. Ita ma Arya bata fito ba, tana ɗaki, su V ne dai bayan sun kammala abin da za su yi ita da Angelina sai suka fito, suka nufi wajen wutar, ita kuma Manassa a bakin tantinsu ta tsaya tana kallon yanayin wajen da hasken wata ke haska ko'ina. A lokacin da su V suka isa waje dikka sojojin suna zaune a kusa da wutar saboda sanni, sojoji uku da suka yi girki sun zubawa kowa nasa, ƙananan sojoji sun bi sun rarrabawa kowa, Noor ya ɗauki na Leo ya kai mashi cikin tantinsa, while Angelina ta ɗauki na Arya da Manassa ta kai masu, haɗaɗiyar jolof rice suka yi, sun kware a iya girki sojojin, dan suna daga cikin sojojin da aka baiwa horon girki, shiyasa ma aka haɗasu da su. A kusa da Noor V ta zauna a ƙasa saman farin yashin dake wajen, ta fuskanci wutar dake ci kaɗan-kaɗan tare da fara tsintar kirare ƙanana tana zubawa a ciki wutar ta kara ruruwa. Angelina kuma ta ɗan gefe ta zauna tana danna waya, hankalinta sam baya a kansu, chat ma take yi da aunty Lisa ɗinsu. Sojojin sai hira suke yi, Juraiz da Unays and Ameer sai hira suke yi, ƙananan sojojin dake tsaitsaye a kansu dan ba mate ɗinsu bane waɗan nan 12 na bar 2 ɗin, Noor ne ya umarcesu da su zauna ayi hira da su, kun san shi yana da sauƙin kai, baya zafafa al'amurra, ya ce idan ba'a bakin aiki suke ba su rinƙa zama tare da juna, misali kamar yanzu da suke zaune ana hira ai ba a bakin aiki suke ba, dan haka babu wariya, ya umarcesu da su zauna. Sun ji matuƙar daɗi, haka suka zazzauna cikin farinciki, nan dik suka haɗe suna hira. Dik bayan minti ɗaya sai Unays ya ɗago ya saci kallon Angelina, shi kuma Juraiz sai faman satar kallon V yake yi, ita kuma ta kurawa wuta ido tamkar mai wani tinani, sai da Noor ya ɗan ja dogon hancinta, ajiyar zuciya ta sauke tare da juyawa suka fuskanci juna, can ƙasa yadda kowa ba zai ji ba ta ce. "My Romeo zaka fara ko?". Fakar idanun yaran nasu ya yi tare da jawota baya, ta dawo daidai da shi, ɗan zubawa juna ido na ɗan lokaci suka yi kafin ta zare kallonta tana ɗan murmushi. Da yake ta ɗan yi baya da wutar sai ya zamana haske baya haskasu sosai, hannu Noor ya kai ya ɗan matsa mata tula-tulanta yana ganin kwayar idanunta. Ɗagowa ta yi suka kalli juna kafin ta riko hannun nasa, ta fahimci wani abu da shi, yana balain son tula-tula, babu abin da yake taɓawa a jikinta irin kirjinta, kuma idan zasu haɗu sau dubu idan ya kalli face ɗinta sau ɗaya sai ya kalli kirjinta sau uku, ga su masha ALLAH da su, kai ka ce ta kai 18 years, sun cika ɓul-ɓul kamar an hura balo-balo, sannan ta sanya roba top da ya bayyanar da su sosai, dole hankalinsa ya tashi sosai, komai sai motsawa take yi, kawai ya daure ne. Miƙewa Angelina ta yi, ta ɗan ja gefe tana amsa call na kiran Aunty Lisa ɗinsu da ya shigo yanzu. Binta da ido Unays ya yi yana haɗiyar yawu, dan tana cikin wannan shiga tasu dai mara kan gadon nan, watau wando guntu zuwa gwiwa, da roba top, amma ta ɗan ɗaura army jacket a saman kayan saboda sanyi, kafafunta sanye da crop, ita kuwa V haka ta fito babu jacket ɗin. Fitowa daga tantinsu Arya ta yi, ta nufi tantin da Leo yake a ciki. Excuse tai mashi ba tare da ta jira ya amsa ba ta afka ciki. Yana tsaye a tsakiyar ɗakin daga shi sai shorts irin matsastsun nan, daga sama farar singlet ce, fita yake son yi zuwa wajen koramar can ya zuba ruwa a jikinsa, shi ko sanyin da ake yi ma baya ji. Ɗakin nasa akwai light na sola bulb da aka sanya mashi, so hasken ta haska shi da kyau. Ai tana ɗaura idanu a kansa sa da ta ji gabanta ya faɗi, zuciyarta ta kaɗa, amma saboda karfin hali irin na yarinyar nan bata nuna ba, ta ɗan yi ƙasa da ido tana satar kallon kyakkyawan surar jikinsa, musamman golden hair ɗinsa da ta sha kitson kalba, ya ɗaureta yai tuntu da jekar kitson, gashin sai kyalli yake yi. Da yake ta bawa kofar shigowa baya ne sai ta kurawa tuntun gashin nasa ido tana yaba kyan gashin a ranta, amma dik da dare ne ta hango wani zane a bayan wuyansa ƙasan tuntun gashi kamar zanen fuskar wani abin, ta so gane menene amma ya yi nisa da ita, bata gani sosai. Ba tare da ya juyo ba ya ce. "Menene?"....... Sara mashi ta yi kafin a dake ta ce. "Akwai motsi kilo mita 10 daga nan in da muke, ta yammaci"...... Shiru bai yi magana ba, amma har cikin ransa ya jinjinawa yarinyar nan da kwazonta, yana son mutum mai mayar da hankali a kan abin dake gabansa, ta ɗan burgesa gaskiya, bata tsaya shirme ba, tin da suka zo take bincikar sassan dajin nan har sai yanzu da ta gano wani motsi, ko abinci bata ci ba. Dogon tactical trouser ɗinsa ya ɗauko, ko kaɗan bai damu dan tana ɗakin ba, a gabanta ya shirya ba tare da ya juyo ba, ita ma da karfin hali bata fita ba tana jiran amsansa, kirjinta tamkar zai fashe saboda bugawa, amma karfin halinta ya zarce umarnin da zuciyarta ke baiwa gangar jikinta. Lallausan t-shirt ya sanya a jikinsa fara kal, sai da ya kammala tsab sannan ya juyo, ba tare da ya kalleta ba ya wuce ya fita. Ajiyar zuciya ta sauke tare da dafe saitin kirjinta dake barazanar tarwatsewa, sai da ta ɗauki second 10 sannan ta samu damar juyawa ta dallah wa bayansa harara, ta

Chapter 35 of 95