ja siririn tsaki kafin ta rufa mashi baya.
Kafin ta fito ya shige cikin tantin nasu, a gaban laptop ɗinta ta iskoshi tsaye yana kallon alamar motsin dake wajen. A gefensa ta tsaya tana ɗan ɗaure fuska, ji take tamkar ta kaiwa wannan lallausan kumatun nasa cizo ko zata huta da takaicinsa. Katse mata tinanin mugutar da zata mashi da take yi ya yi ta hanyar cewa. "Babu yadda za'ayi ki iya ɗauko sautin dake wajen ne?". Ya yi maganar ba tare da ya kalli in da take ba.
"Zuwa da safe zan yi ƙoƙarin hakan". Ta bashi amsa ciki-ciki. Juyawa yai ya nufi kofar fita, dab zai fita ya ce. "Ina buƙatar sautin dake wajen". Daga haka y fita. Sosai ta kara jin haushinsa, dik ƙoƙarin da ta yi ko ya yaba mata, bai yi ma kamar ta taɓuka wani abu ba, kai ALLAH wadaran halin Leo. Siririn tsaki ta sake ja tare da komawa gaban laptop ɗin tana hura kumatu game da tsuke ɗan baki, ta cigaba da ƙoƙarin ganin ta gano ke yake wajen.
-----------------------🔥
WS-HOSPITAL.
Sister Lazy na shiga room ɗin ta isko Dr James a tsaye yana ɗan kai komo. "Good evening sir". Cikin ladabi ta faɗa tana wani karya murya....... "Get out!". Ya faɗa bayan ɗan ɗaukan sekoni kafin ya yi magana........ Sosai ta ji babu daɗi, abin da Dr James yake yi mata yana sosa mata rai, tana mutuwar sonsa, tana kishinsa, zata iya komai a kansa, har jikinta ta ce ta bashi amma bai kula ba, baya ko ɗaga ido ya kalleta, a cikin hospital kowa yana mata kallon mai capacity tana samun lokacinsa, basu san ba haka bane, ita ce kawai take ƙoƙarin gwada masu ai tana samun lokacinsa kullum, ta dinga karya da nuna cewa ai kullum yana tare da ita alhalin shi idan ba abin da ya shafi aiki bane sam baya bi ta kanta.
Idan kunga yana magana da ita to aiki ne dake karkashin office ɗinsa, ko zai bata wani aikin, ko zasu fitar da wani project, yanzu haka akwai gagarumin project da suke ƙoƙarin fara fitarwa, shiyasa ma yake yawan kasancewa tare da ita, dan gaskiya haziƙace sosai, tana da kokari a fagen aiki, to wannan project ɗin ya shafi ɓangaren chemical shiyasa ya kira sister Zinta, saboda a dik kwararrun ɗaliban dake zone 1 babu wacce ta kai sister Zinta kokari sai sister maya, so ya kirata ne dan su yi aikin wannan project ɗin a tare, idan suka kammala shikenan ta koma bakin nata aikin, amma ta ɓata mashi lokaci tasa ya koreta, ga shi kuma dole yana buƙatarta, su ukun nan kuma wasu irin mutane ne masu girman kan bala'i, ga ɗan banzan nuna isa da iko, yana jin kamar ya fi karfin ya kori yarinya kuma ya sake nemanta, ga dikkan alamu kuma sun nuna nemanta wajibi ne a garesa, shiyasa kuka ga yake kai komon nan.
Watau idan ka zama kwararre a ɓangaren aikinka fa ko baka nemi kowa ba dole a nemeka.
Cikin kunar rai sister Lazy ta juya ta fito, tana fitowa sai ga wasu nurse's guda uku zasu wuce su kai takardu office na Dr Kamal. Da sauri ta fara yake tana ƙaƙalo murmushin dole game da nuna alamar sun gama shan soyayya da Dr James yanzu, nurse's ɗin nan kuma sun yarda da ita, saboda sun ga wannan room ɗinsa ne ai, sai waɗan da suke da kusanci da shi suke shiga, shiyasa suke ta yawo da maganar cewa soyayya yake yi da ita, kun san yadda magana take, idan wannan ya ji sai ya kara mata gishiri ya kwasa ya kai gaba, na gaba idan sun ji suma su kara mata har da magi su yayaɗa gaba, a haka ne har masu karya suke cewa Dr James ai har zina yake yi da sister Lazy, bayan shi ko kallon arziki bata haɗasu.
Hostel ɗinsu ta nufa dan lokacin tashinsu dama ya yi, zuciyarta tai bakinkirin da takaici, sai tinanin yadda zata samu kan Dr take yi, while su kuma su Maya bayin ALLAH suna room ɗinsu suna ta faman karatu, sun dage dan su ga sun wuce cin kashin sister Lazy, sun zama kwararru suma a kara masu matsayi.
-----------------------🔥
CRYSTAL PALACE
Zaune take a gefen bed ɗinta tana tunanin daddynta bai zo ba, yana kewansa, sanye take da jeans gundu zuwa gwiwa, daga sama ƴar riga ce da bata gama rufe cibiyarta ba, kan nan babu ɗankwali, ta saki ash hair nan nata da ya sha gyara wajen Madam, yarinya ta fara zama ƴan'mata, kun ga kirjin nan nata kuwa? Sun kara girma da cika, kai ka ce 15 years gareta, saboda ta ɗan murmure kwana biyun nan, har wani cika wuyanta yai, hips ɗin nan so masha ALLAH, ga wani kwanciya da skin ɗinta ya kara yi yana wani glowing saboda samun kwanciyar hankali da natsuwa, ga tsantsar kula da take samu daga daddynta, yanzu bata da damuwar komai sai zallar farinciki, kunga kuwa dole albarkatun jiki su kara bunƙasa su cicciko.
Ta buga uban tagumi bata ji shigowarsa ba, sai ganinsa ta yi a kanta tsaye, ai tana ɗagowa ta ga shi ne da gudu ta miƙe ta rungume shi tana sauke ajiyar zuciya. Da sauri ya rabata da jikinsa saboda wani iri da ya ji, dan ma kada ta sake rungumarsa sai ya zauna a gefen bed ɗinta yana faɗin. "Tinanin me kike yi?".
Zama ta yi saman side sofa tare da cewa. "I'm thinking of you daddy, i missed you over, ina ka je two days baka zo ba". A shagwaɓe ta faɗa. Idanunsa a kan kyakkyawan face ɗinta ya amsa da. "Yanzu ai na zo, komai ya wuce, amin afuwa".
Wayarta ta ɗauko daga kusa da shi, ta yi kamar tana son duba time, ta shammacesa tare da kashe flashlight na wayar ta ɗaukesa hoto, dama in baku manta ba ai ta ce zata turawa Rimsha hotonsa ko? To shi ne ta ɗauka. A daidai lokacin Madam ta kwala mata kira tana faɗin ta zo ta ɗauki abinci.
Miƙewa ta yi, da sauri ta nufi waje tana faɗin. "Daddy I'm coming". Bata jira amsarsa ba ta fice. Bayanta ya bi da kallo, ya kafe mazaunanta da ido yana mamakin yadda komai nata ya kara cikowa kwana biyun nan, kamar wacce ake hura mata su! Bai san kullum Madam tana masu kunun alkama da safe suna sha ba, dan karin lafiya Madam take masu, amma yana ƙara girman abubuwan arzikin, ga Seraphina da shegen son kunun, ta bulbula mashi madara ta yi ta sha, watarana ma da daddare sai ta sha kafin ta kwanta, kunga kuwa dole ko'ina ya ciko sosai. Haka Aisha ɗiyar Madam ta yi wannan cika, ko'ina ya cicciko zaku ce 18 years take da shi, nan kuma 13 years gareta.
Jim kaɗan ta dawo hannunta rike da cup, a kusa da shi ta zauna tare da ɗaura ƴan fararen kafafunta a saman nasa kafafun, tana kallon face ɗinsa ta ce. "Daddy zaka sha golden morn?"..... Kai ya girgiza mata alamar a'a ba zai sha ba ba tare da ya yi magana ba...... "But daddy why? Is so sweet fa".
Can ƙasa ya ce. "Dik sweet ɗinsa bana jin zai kai rabin ɗan bakin nan naki na surutu"...... Bata ji me ya ce ba, dan haka sai ta ce. "Daddy what did you say?"........... Da sauri ya ɗan ɗauke kallonsa daga kanta tare da ciro wayansa, yana sauke ajiyar zuciya tare da godewa ALLAH da yasa bata ji me ya ce ba, bai zaci a fili yai maganar ba, ya ɗauka a cikin zuciya ne.
Turo baki ta yi tare da cigaba da shan golden morn ɗinta tana satar kallonsa ƙasa-ƙasa saboda kyan da ya yi yau na musamman ne, ga red lips ɗinsa ta ciza kala sosai tamkar ya sanya jambaki, hair ɗinsa sai wani curlyn yake yi, face ɗinsa na wani irin sheki kamar wani ango, ga shi gerarsa saura kaɗan ya haɗe, ga shi a kwance luff yana sheƙi.
Ganin baya kallonta yasa ta ɗan haɗe rai tare da ajiye cup ɗin hannun nata a saman table, a ɗan shagwaɓe ta ce. "I'm okay"...... Slowly ya ɗago da kallonsa a kanta...... "Ɗauka ki shanye dikka". Ya faɗa can ƙasan maƙoshi. Faɗowa jikinsa ta yi tare da cewa. "No daddy, I'm okay fa". Ta faɗa tana kwantar da kanta a saman lion chest ɗinsa tare da zago da hannunta ta baya, ta rungumesa tana sauke ajiyar zuciya, dama ta yi kewar kwanciya a jikinsa sosai, tin da ya shigo take son shigewa jikinsa amma ta daure, Seraphina ba dai son jiki ba, kamar wata mage.
Ajiye wayansa a gefe ya yi, yana sauke wani irin numfashi a hankali-hankali ya kai hannu ya ɗago haɓarta, ya zamana suna fuskantar juna. Rarraba eyes ɗinta a cikin nasa ta fara yi, wani irin yawu ta haɗiye gwad saboda kwarjinin da yai mata, amma zuciyarta ta gagara iya tausaya mata ta barta ta cire kallonta daga kansa.
Harbawa maƙogwaronsa yai sama ya sake dawowa ƙasa, shi ma yawu ya haɗiye amma slowly ba tare da wani kara ya fita ba. Ɗan rankwafo da fuskansa kanta kaɗan yai, kamar zai haɗe bakinsu waje guda sai kuma ya fidda tongue ɗinsa ya lashe golden morn da ta gama ɓata gefen lips ɗinta da shi.
Tin da ya ɗan rankwafo da kansa ta datse idanunta gam tana jiran jin me zai mata, sai ta ji ya lashi gefen lips ɗinta, saura kaɗan ta sake mashi fitsari a jiki saboda fargaba da razana. Hannu ya miƙa ya ɗauki cup na golden morn ɗin, sannan ya saki haɓarta tare da zubawa cikin cup ɗin ido, spoon na ciki ya ɗauka, kaɗan ya ɗebo, intently ya kai ɗan bakinsa, kaɗan ya ɗan sha. Da sauri ya cire spoon ɗin tare da dawo da kallonsa a kanta.
Daidai lokacin ta waro violet eyes ɗinta a kansa. Wani irin kallon tuhuma ya jefeta da shi kafin ya ajiye cup ɗin. "Ban hanaki shan madara ba?". Ya faɗa yana ɗan ɗaure fuska. Tin ranar da ya kaita hospital a school ɗinsu, da ya dawo da ita ya taka mata birki a kan shan madara, amma bata ji sai ta sha.
Narai-narai ta yi da ido, wani irin kallo mai wuyar fassaruwa ya jefeta da shi kafin ya ce. "Kada ki ce zaki mun kuka a nan"....... Shanye kukan ta yi tare da shagwaɓe fuska, zata yi magana ya rigata da cewa. "Zaki yaudareni ko baby?"....... Kai ta girgiza idanunta na ciccikowa da hawayen yaudara, tana wani jujjuya eyesball ɗin nata.
"Is okay, ai ban maki faɗa ba, ba sai kin yi kuka ba, please stop taking milk, baki son cikinki ya daina ciwo ko?"..... "Ina so ya daina". Ta faɗa tana kwantar da kanta a kirjinsa....... Mayar da nose mask nasa yai tare da cewa. "To ki daina shan milk".
"Amma daddy ina son milk sosai fa". Hannu yasa ya ɗago haɓarta suna fuskantar juna. "Zaki rinƙa sha amma ba yanzu ba kin ji? Sai kin ƙara girma"...
....... Kai ta gyaɗa mashi alamar to ba wai dan ta so hakan ba, sai dan kwayar idanunsa dake cikin nata sun haifar da kwarjininsa da yasa ba zata iya cigaba da ja in ja da shi ba, amma fa ba daina shan milk ɗin nan zata yi ba.
"To tashi mun a jiki". Ya faɗa ganin ta tsare shi da kallo, a zahirin gaskiya ba kai tsaye shi take kallo ba, ta afka duniyar tinanin yadda take jinsa a ranta ne, kowacce zuciya tana son mai kyautata mata ne, a hankali tsananin kaunarsa ya fara shigarta, ga shaƙuwa, zuciyarta na ta yaba kyansa musamman eyes ɗinsa da lips ɗinsa.
Jin ya ambaci ta tashi mashi a jiki ne yasa ta dawo daga duniyar tinanin da ta afka, tamkar zata yi kuka ta ce. "But daddy last time you said you're mine, all your body nawa ne, meyasa yanzu zaka ce in tashi?"....... Ɗan sauke eyes ɗinsa kaɗan yai zuwa kan dogon wuyanta mai kara ɗaukar hankalinsa, ya ɗan saci kallon kirjinta kafin ya ce. "Kin kara girma, kin yi nauyi, zaki karyani ne, maza tashi karfina ya kare, kin ci girkin Madam kin zama lukuta". Ya faɗa tare da sake haɓarta.
"Ni ba wani nauyin da na yi, kawai dai ka ce ka daina sona ne". Ta faɗa tare da shigewa jikinsa sosai, har cikin ransa ya ji wani irin, da sauri ya miƙe tsaye da ita, a saman gado ya kwantar da ita tare da komawa saman sofa ya zauna, ya ɗauko wayansa ba tare da ya sake yin magana ba, amma ba kai tsaye wayar yake latsawa ba, ya dai rike ne, surar jikinta yake ta satar kallo.
Miƙewa zaune ta yi, bata san time ɗin da ta wurga eyes ɗinta ta dallah mashi harara ba sai da ta ga ya zare mata idanu, sannan ta yi saurin ɗauke idanunta tare da miƙewa tsaye, kaɗan ya ɗan kalli shafaffen cikinta da shape ɗinta da ya fita sosai saboda rigar irin mai robar nan ce ta kamata, kamar mai jin tsoron ɗaga ido haka ya saci kallo kirjinta a yadda take a tsaye, idanunsa suna ɗan rawa, a ransa ya ce baby ta girma sosai, a fili kuma ya ɗauke kansa tare da cigaba da danna wayar da bai san me yake dannawa ba.
Daidai lokacin Madam ta shigo hannunta rike da plate na abinci, ta yi mamakin ganinsa a ɗakin, bata yi zaton yana nan ba. Kamar zata juya sai kuma ta kariso ciki tare da cewa. "Barka da zuwa babana"...... Kallo ɗaya yai mata tare da ɗauke kansa, yana danna wayar ya ɗan jinjina mata kai ba tare da ya yi magana ba.
"Rigimammiya ga abincin nan na biyoki da shi tin da kin ki zama ki ci". Madam ta faɗa tana kallonta...... "Mom ni na ƙoshi, na sha golden morn"...... Madam zata yi magana ya rigata da cewa ta ajiye abincin ta je kawai. Ba musu ta ajiye ta juya ta fita. Ɗan ɗaure fuska yai tare da ajiye wayansa a gefe, ya sauƙe nose mask na face ɗinsa ƙasa, sai da ya watsa mata wani irin kallo mai kama da kallon love mai kama kuma da harara kafin ya ce. "Jeki ɗauko ɗankwali ki zo"........ Ya faɗa mata ta daina zama ba ɗankwali ne tin ranar, amma bata ji.
Turo baki ta yi tare da wucewa waje, bayanta ya bi da kallo har sai da ta fita, a fili ya ce. "ALLAH ya bani ikon taya ɗan uwana sauke nauyin da ya rataya a kansa".
Ɗakin Madam ta shiga, nan ta isko Aisha na zaune tana buga game a wayar. "Aesh ina veil ɗinki?". Ta faɗa tana turo baki. "Daddy ya ce a sanya ɗankwali ko?". Aesh ya faɗa tana miƙewa........ Kai ta gyaɗa alamar e kawai. Veil Aesh ta ɗauko ta miƙa mata, karɓa tai ta fito, room ɗinta ta dawo tana yafa veil ɗin.
Zaune a saman karamin carpet dake gaban bed ta iskonsa, umarni ya yi mata kan ta zauna, ba musu ta zauna, ɗaukar spoon ya yi ya fara bata abinci a baki cikin natsuwa. Ba musu ta fara ci tana ɗan tura baki. A daidai lokacin wayarsa tai ƙara alamar shigowar saƙo. A natse ya jawo wayar tare da dubawa. Message ɗin Lion ne, yana buƙatar ganinsa yanzu.
Dole tasa ya ajiye spoon ɗin ya miƙa, goodnight yai mata, ba tare da ya jira amsarta ko ya jira ta miƙe ba bare har ta rungumesa yadda ta saba ya yi saurin ficewa ya barta tana ƙoƙarin miƙewa ta rungumesa ɗin. Kai tsaye benensu ya koma. Tsaye ya isko Lion and guru a tsakiyar room ɗinsu, dik suna sanye da sleeping dress iri guda.
A saman bed ya wuce ya zauna yana binsu da kallon mamaki, babu wanda ya ce mashi uppan, nisawa ya yi kafin ya ce. "General meeting za'a haɗa a kaina ne irin wannan tsayuwa da kallo haka haka?"........ Guru ne ya amsa mashi da. "Ashe kasan ka yi laifi".
Hararar guru ya yi kafin ya buɗe baki zai yi magana Lion ya rigasa da cewa. "Ina ka je Aryan? Da dawowarmu gidan nan ko minti 10 ba'ayi ba, ko wanka baka yi ba bare dinner har ka fita, ina ka je!". In a harsh waye ya karisar da maganar. Tin da Champion ya ji ya kirasa da Aryan kai tsaye to yasan yau akwai dirama kenan, dan haka sai ya miƙe, dama a kule yake da haushin Lion ɗin na abin da yake yi wa Seraphina, so ya shiryawa dik faɗar da zasu yi yau, amma sai ya faɗa mashi gaskiya.
Ido cikin ido ya kalli Lion, babu wasa a tattare da shi ya ce. "Nauyin da ka gagara saukewa ne nake tayaka saukewa! Zayra'an ka ji tsoron ALLAH, ka sani fa ƴaƴa amanace da ALLAH yake baiwa iyaye, me kaifin Seraphina? Me tai maka? Dan kana da matsala da mahaifiyarta Dr sai abin ya shafeta ne? Kada ka manta fa kun samu matsala da Dr ne tin cikin Seraphina bai wuci watanni biyu ba a duniya, to me ta sani? Meyasa kake cireta daga rayuwarka? Ka manta da ba'a sakewa tuwo suna ne? Ka manta da common sunan da ake kiranta da shi yau kai ka raɗa mata? Meyasa zaka tsaneta da laifin da ba ita ta yi maka ba? Na ji kuma na yarda mata rauni ne kuma barazana ga maza kamar yadda ka faɗa, kuma Dr tai maka laifin da ba zaka iya yafe mata ba, bugu da ƙari mom ma, amma ita fa Seraphina? Laifin me ta yi?....." Ku ji Aryan da wata magana, ya manta da cewa shi ma yana hukunta Rimsha da laifin da ba nata ba saboda ya tsaneta, da yake ita Seraphina yana sonta ai kun ji yana kareta har da cewa ba laifinta bane.
Bai iya karisa maganar ba saboda wani irin zazzafar marin da Lion ya wanke mashi fuska da shi, lokaci guda Lion ya canza tamkar ba shi ba, ya zama tamkar mayinwacin zaki, da alama Aryan ya fama mashi wata ciwon ne mai raɗaɗi, gabaɗaya jikin Lion tsuma yake yi, idanunsa sun kaɗa jajir gwanin ban tsoro da firgitarwa, ga wasu tsirarun jijiyo da suka bayyana ɓaro-ɓaro a kansa zuwa gaban goshinsa, idanunsa har kamar kumbura suka yi, damatsan hannunsa zaku ce an kara hura mashi su ne, ga wasu jijiyo ɓaro-ɓaro da suka bayyana a dikka damatsan hannun nasa.
Wuyar rigar Aryan ya damƙo da karfi, ya cukuikuye ya shaƙesa da karfi kafin with harsh voice ya ce. "Idan ka sake mun maganar wasu mata a nan sai na kashe ka Aryan! Na tsanesu, basu tsinana mun komai b a rayuwata face bakinciki da kunci game da danasanin saninsu! Wancan mata (his mother) ita ta zama sanadiyar kashe mahaifina, ta bi son zuciyarta da zugan mutane, aka haɗa kai da ita aka kashe mahaifina saboda abin duniya, sannan ta tafi ta bar mun Nirash bayan ta bashi poison dan ya mutu saboda bata son shi, ba dan yana da tsawon kwana ba da ya mutu, ta kuntara rayuwata ta jefani cikin haɗari da balain rayuwa tin ban san waye ni ba! Kada ka manta har gidan yari na je dik a dalilinta, bana son tina rayuwata ta baya, bana son sake ganin dik wata halitta ta mace a kusa dani, dan su ɗin guba ce a gareni!". Cikin wata iriyar murya ya kai karshen maganar, yadda zuciyansa yake tafasa yana jin tamkar ya kashe kansa ne, shi kaɗai yasan me ya ji a zuciyansa.
Take dik jikinsu ya yi sanyi, domin sun san tarihinsa sarai, sun san komai, ya sha bakar wahalar rayuwa kafin ya taka matsayin da yake a yau. Kuma confirm dik abin da ya faɗa gaskiya ce, wlh mahaifiyarsa ita ta kashe mahaifinsa da hannunta, ita ta bawa Nirash guba dan ya mutu, bugu da kari ta tafi ta barsu, bata yi zaton Lion yana raye ba, dan shi ya girma ne a hannun Hosainin mahaifinsa, da ita aka haɗa baki aka kashe mahaifinsa, aka cire kwakwalwar mahaifin nasa, saboda kwakwalwarsa aka kashesa, wannan kaifin ƙwaƙwalwa tasu gado suka yi, a dalilinsa aka zubawa mahaifiyarsu maƙudan kuɗaɗe ta yarda ta wuce gaba wajen kashesa aka cire ƙwaƙwalwar tasa aka yi wa wani dashensa, ba na ce maku daga ɗaukar fansa ya rikiɗar da su Lion haka ba? To labari ne mai tsawo wanda sai mun kai wani mataki a littafin zaku ji tarihinsa, amma an kuntatawa rayuwansa, mahaifiyarsa ta bi abin duniya da son zuciya ta cutar da su, har gidan yari sai da ya je a lokacin da bai wuci ɗan shekaru 8 ba, kuma dik a dalilinta ne, shiyasa kuka ga ya zama haka, ya azabtu a baya ne bawan ALLAH.
Nasan wasu zasu ce uwa da kanta, kwarai kuwa, akwai wasu iyayen da babu ALLAH a ransu kuma kun san hakan, bare ace abu ya haɗu da babu addinin Musulunci, bugu da kari su a wajensu ba wani abin bane, and then su idan basu son yara ma ɗaukarsu suke yi su kaisu gidan marayu su ajiye, bata son Nirash shiyasa ta bashi poison yana ɗan jariri. A yankinsu ba kowa yake son yara ba, da wuya ku ga masu yara 4, ɗaya ne idan yai yawa biyu ko uku, basa wuce hakan. ALLAH dai yai mana mai kyau, amma Lion shi zai faɗa maku ya ga rayuwa kuma ya ɗanɗani azaban rayuwa kafin ya zama Lion ɗin yau, idan ya tuna sace kwakwalwar mahaifinsa da aka yi sai ya ji zafi a zuciyansa, ya ji tamkar ya haɗiyi zuciya ya mutu.
Likes comments and share fisabilillah.
STAR LADY TAKU CE TA AMANA.🔥
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥️
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
STEP 1🔥
2025-11-26🔥
اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ❤️
E_____________26 & 27
"Zayra'an, all what you said is true, mom ta cutar daku, ta zaɓi abin duniya a kanku, babban abin takaici ma shi ne yadda ta yarda ta sayar da kwakwalwar daddy, ta aminta aka kashesa aka cire brain ɗinsa, sannan ta yi poisoning Nirash, but realize something about Dr, she knows that she made a big mistake against you, dalilin da yasa kenan ta bada ranta ta ceceka dik dan ta wanke laifinta ka yafe mata, and Seraphina, she doesn't deserve you to do that to her, dik rikicinku da Dr bata san wannan ba, and stop comparing mom and Dr, kasan Dr ba zata iya sayar da kwakwalwarka ba dik da ka kasance ɗan baiwa kaman daddy ko? And this innocent girl Seraphina, idan ka yi treating ɗinta ta wannan hanya shi ne ma zai sanya ta zama muguwa, yanzu bata san komai ba, yanzu take buƙatar ilimin rayuwa daga gareka, yanzu yakamata a koya mata komai, why would you banish her from your life? Why?".
Da kyar Champion ya kai karshen maganar saboda tashin hankalin da yake ciki, ALLAH ya ɗaura mashi kaunar Leo, idan ya tina lokacin da Lion ya zo da shi rike a hannunsa yana fafutukan mutuwa, bakinsa na kunfar poison sai ya ji tsikar jikinsa na tashi, a ranar haukace kawai basu yi ba, Lion ya sha alwashin sai ya shayar da mom guba kamar yadda ta shayar da wannan jaririn da bai san komai ba. Kuma har yau bai san in da mom ɗin tasu take ba, ya nemeta kamar hauka, tin a ranar da ya je gidanta a Washington, ya
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 36 Chapter of 95