zama soja ya zama masifaffe, lokacin da ya zo har marina ya kusa yi, ni yanzu bani ma da numbersa, bamu taɓa waya ba tin da ya tafi". Ta kai karshe tamkar zata yi kuka.
Hannunta Faryan ya matsa ya riko. "Zo mu je ɗaki, kyale Vash ɗin nan, zo mu je mu buga game"....... Da sauri ta bar jikin Abba, ta bi Faryan suka haura sama. Ammie dake binsu da kallo ne ta ce. "Faryan ya shaƙu da Rimsha sosai". ... Kai Abba ya jinjina alamar haka ne, amma bai yi magana ba.
Wucewa sama Harleen ya yi yana tinanin irin salon Aunty Luna, ta fa buga ƙararrawar zuciyansa sosai.... Abba da Ammie suka cigaba da tsara yadda komai zai tafi a wannan biki na jibi da za'a yi.
--------------------------
Slowly ya waro idanunsa a kan kyakkyawan face ɗinta da har yanzu hawaye yake ɗan gangarowa, ta kurawa face ɗinsa idanu. Ajiyar zuciya ya sauke, sai da ya ɗan yi gyaran murya kafin ya ce. "Cherry baki jin magana, baki ji sam-sam"...…... Ɗan turo baki ta yi. "To daddy ai na ce ba zan sake ba".
Wani irin kallo ya dallah mata kafin ya ɗan yunkura ya zauna da kyau. "Kullum sai kin ce ba zaki sake ba, kuma ki sake, ke baki gajiya da bada hakuri ne? Kin san cewa ke kaɗai kika taɓa baiwa Champion na Iron Fist hakuri ya hakura ko? Bamu son kalmar sorry". In a cool way ya faɗa.
"Daddy waye champion kuma?". Tana shessheƙa kaɗan ta faɗa...... A maimakon ya bata amsa sai ya kawar da zancen da cewa. "Kada ki sake ce mun daddy daga yau"..... Ɗan waro idanunta a kansa ta yi, sai kuma ta ce. "To daddy wani suna kake son in kiraka?".
Kallon gefen ido ya dallah mata da waɗan nan idanun nasa irin na Abba. "Da wani suna kika kirani a lokacin da kika shirya yaudarata?"........ "Kai daddy, kai daddy, ni na yaudareka kuma?". A shagwaɓe ta faɗa. Shiru bai amsa mata ba, yana dai kallonta.
"Daddy ka yi magana"........ "Awwww kin manta sunan kenan ko? Dama yaudara ce abin?". Kai ta girgiza alamar a'a, sai kuma ta ce. "My gentle chaos". Ta faɗa tare da ware tafukanta ta rufe fuska tana murmushi. Zuba mata idanu ya yi, yana kallon yadda wai sihirtaccen kyau yake bayyana a face ɗinta.
Slowly ta zame hannunta daga kan fuskar tata, waro idanu ta yi da nufin ta sake yin magana, unexpected ta gansa dab da face ɗinta, ya matsota sosai. Ɗan razana ta yi, zata ja baya ya ɗaura hannunsa ɗaya a saman waist ɗinta ta baya, ya jawota dab da shi sosai ta yadda suke shaƙar numfashin juna, idanunsa a kan kirjinta, slowly ya ɗago da idanun, ya yi sama izuwa kan dogon wuyanta kafin ya mayar da kallonsa a kan fuskarta.
Ta zazzaro idanunta a kansa sosai. "My gentle chaos, this name melted my heart, kin iya zaɓan suna my cherry". Yadda ya yi maganar a kurkusa da ita ya ALLAH, sai da zuciyarta ta yi wani sabon spark na kaunansa.......... Kyakkyawan murmushi ta saki tare da sanya tafin hannunta ɗaya, ta shafi kyakkyawan soft cheek ɗinsa, ta sanya ɗan yatsarta a dimple ɗinsa kafin ta ce. "Daddy k.......". Yatsar da ya ɗaura mata a saman soft lips ɗinta ne yasa ta haɗiye sauran maganar.
Gabaɗaya sai ya ji yana buƙatar jin wannan soft lips ɗin a cikin nasa, taɓawar da ya yin nan ya jefasa cikin tsananin buƙatar kiss. Da sauri ya janye hannunsa baya, ya ɗan yi ƙasa da eyes ɗinsa sai kan kirjinta. "Don't call me daddy again". Da kyar ya iya faɗa saboda wani irin yanayin da yake jinsa a ciki.
"Sorry my gentle chaos, mantawa nike yi, kuma kaga na saba kiranka daddy ne shiyasa"........ Ɗan janye jikinsa baya ya yi daga dab ita, still idanunsa a kan kirjinta, a ransa yana cewa kullum sai ƙara girma take yi, yakamata ace a matsayin matarsa take ƙara wannan girma, ya koma saman sofa ya zauna.
Ta gano yana kallon kirjinta, sai ta ce. "My gentle chaos, kaga yanzu kirjina yakara girma sosai ko? Har ya kusa kai na Rimsha, dama a school suna ta cewa bani da breast lokacin, yanzu ga shi na yi manyan breast nima, rigima zan dinga yi masu, dama a lokacin da muke school na Golden Root Rimsha sai ta dinga ɗaura belt a wajen cikinta dan breast ɗinta su fito sosai, nima yanzu rigimar zan dinga yi ina ɗaurawa"........ Ɗauke kallonsa daga kanta ya yi, shi fa yanzu ya daina mamakinta, dan ta rigada ta goge mashi hadda, yarinya babu abin da bata sani ba, uhm.
"Waye ya ce maki ana rigima da breast?". Ya faɗa ba tare da ya sake kallonta ba. "Ana yi mana daddy, ai breast shi ne mace, kaga da breast da hips sune diri, idan mace tana da shi maza za su sota, dole nima in gyara nawa, in ɗaura belt su fito sosai dan in ja hankalin maza........". Gagara ƙarisa maganar ta yi sakamakon wani irin kallo da ya wurga mata cikin zafa.
Blinking eyes ɗinta ta shiga yi tana ja da baya. Da farko ya so ɗaukar zafi, amma ya fahimci yanzu ba ɗaukan zafi yakamata ya yi ba, already wannan karatu ya shiga kanta, so ba yadda za'ayi ya goge mata, zafa ko duka ba zai canza komai ba, kawai ya gwada mata illar hakan shi ne mafita, ya ci sa'a ma ai da bata zuwa ta yi gaban kanta, take faɗa mashi komai, kunga ya samu hanyar gyara. Nisawa ya ɗan yi kafin ya ce.
"Kina son jan hankali maza?". Da kyar ya furta maganar saboda kishi, kun san larabawa da shegen kishi...... Kai ta gyaɗa mashi alamar..... "Me zaki yi da mazan idan kika ja hankalinsu?".... Shiru ta ɗan yi, can kuma kai tsaye ta ce. "Sex mana daddy"....... Hasbunallahu waniimal wakil ya furta a cikin ransa sama da sau 30, shi dai boarding bata tsinana mashi komai ba face bakinciki.
A cikin ransa ya ce zaki ga yadda ake sex, sai nasa kin tsani even jin wannan suna, ALLAH ya kaimu ranar da zaki zama tawa, daga ranar ko a kusa dake aka kira sunan sex sai kin firgita, ƴar ƙaniya, bata ma san ya ake ji ba, ita dai kawai an kwaɗaita mata abin, burinta kawai ta yi ta ji ya yake.
Ganin ya tsareta da idanu ne yasa ta ce. "My gentle chaos kai ma kana son sex ko?"........... Nisawa ya yi tare da ɗauke kallonsa daga kanta. Girgiza mata kai ya yi alamar a'a, sai kuma ya juyo zai yi mata magana kenan muryanta ta katse shi da cewa. "Amma kuma shi ne kake kallon breast ɗina? Me kake kallo a wajen idan har ba feeling.........".
Gagara ƙarisawa ta yi saboda yunkurawa da ya yi zai kai mata damƙa a wuya, ai a miliyan ta ƙarisa hayewa saman bed ɗin da baya-baya. Cikin zafa ya miƙe, ya yi ƙoƙarin danne kansa ya bita a hankali amma ta turashi bango. Baya ta fara yi tana son sauƙa gadon ta other side ɗin.
Ai cikin zafa ya haye bed ɗin, danƙo kafafunta ya yi, ya jawota gabansa, in a harsh way ya ce. "A yaushe na faɗa maki ina son sex? Kuma a yaushe kika ga in kallon kirjinki?". Babu wasa a tattare da shi yai magana, yana kallon cikin idanunta dake tsaitsaye na rashin jin magana.
Kukan shagwaɓa mai narka mashi zuciya ta saka mashi, muryanta na rawa ta ce. "Sorry my gentle chaos, ba zan sake ba"........ Wuyanta ya damƙo, cikin fushi ya ce. "Wai ya zan yi dake ne Seraphina?"........ Aikuwa da buɗar bakinta sai cewa ta yi. "Ka aureni kawai".
Rintse idanunsa ya yi, koma menene laifin kansa yake gani, bai taɓa ganin laifinta ba. Slowly ya zame hannunsa daga wuyanta, in cool way ya ce. "Tabbas zan aureki, kuma tabbas zan canzaki, tabbas zan goge maki abubuwan dake kanki". Ya faɗa yana ja baya daga kusa da ita.
"Daddy yaushe zaka aureni ɗin?". Ta faɗa tana riƙo hannunsa da ya cire daga wuyanta. Shi kam yanzu tausayi take bashi, da mahaifiyarta na raye dik wannan ba zai faru ba, rashin uwa babba ciwo ne........ Tsayar da kallonsa a kanta ya yi. "Very soon zaki zama ta daddy, amma ki mun alƙawarin wasu abubuwa".
Jinjina kai ta yi. "To daddy na yi"..... "Ki mun alƙawarin ba zaki taɓa kwatanta waɗan can abubuwan da na lissafamaki a baya na cikin littafin nan ba? Zaki tsare mutuncinki ki kama kanki"..... Da sauri ta ce. "Daddy ba zan taɓa yi ba".
Jinjina kai ya yi. "To yanzu faɗa mun meyasa kika ce zaki yi dressing ɗin da zai jan hankalin maza a kanki?"..... Tana ɗan turo baki, ta ɗan matsa hannunsa wanda yasa ya ji hakan har tsakiyar kansa..... "Ni daddy Rimsha ce fa ta ce yakamata mu yi samari ƴan gayu, wai mu yi dressing ɗin da zai ja hankalin maza a kanmu dan su yi rububinmu".
Dama tin da ta yi wancan maganar ya zargi Rimsha ce sila, ashe kuwa haka ne, ɗan ciza laɓɓa ya yi tare da cewa. "Babu ruwanki da maza, your gentle chaos ba ya isheki ba?"........ Da sauri ta gyaɗa mashi kai. Zame hannunsa daga rikon da tai mashi ya yi tare da riko natan, in a cool way ya ce. "Idan Rimsha ta sake ce maki ku ja hankalin maza ki ce ke matar aure ce, matar gently chaos ɗinta ne". Ya faɗa while a ƙasan zuciyansa yana tina ita ma Rimshar ai aurar da ita zai yi nan da kwanaki, zata gane kurenta ne, da kansa zai nemawa Vash excuse idan sun dawo daga wannan mission da suke a ciki, zai sanar da Azure komai.
Faɗowa jikinsa ta yi, ta rungumesa tana faɗin. "I love you more my gentle chaos"....... "Love you too my cherry bloom". Ya faɗa yana shafa hair ɗinta izuwa bayanta, yana jin wani irin yanayi mai daɗi na ratsa shi.
"My gentle chaos yau ka kwana a nan kawai". A shagwaɓe ta faɗa. Raba jikinsu ya yi, ya sauƙa ya koma saman sofa, wayarsa dake ƙara ya fitar yana faɗin. "Jeki kawo lunch in ciyar dake"........ Da okey ta amsa tana sauƙowa ƙasa ita ma.
Picking call ɗin ya yi tare da sanya mata yatsa ɗaya a saman lips ɗinsa alamar ta yi shiru, kai ta jinjina, a natse ya ce. "Hello"....... Daga ɗayan ɓangaren Lion ya amsa da. "Ina kake?"...... "Ina zuwa". Ya faɗa a takaice. Guru ne ya karɓi wayar daga hannun Lion, fitowa balcony ya yi, dan dama suna ɗakin Lion ɗin, cikin zolaya ya ce. "Na baka 1 min ka dawo ko in tona maka asiri, kuma a matsayina na uban yarinyar nan ko I love you ban yarda ka ce ba".
"Kai gauro yakamata ka nemo mata in maka aure, dan ka san me duniya take ciki, naga ka zaƙe dayawa kana son shiga tsakanin mata da mijinta". Aryan ya faɗa yana miƙewa tsaye, daidai lokacin Seraphina ta dawo hannunta rike da plate na jolof rice, a gabansa ta tsaya, cikin shagwaɓa ta ce. "My gentle chaos yau nima zan yi feeding ɗinka a baki". Ta faɗa tana ajiye plate ɗin a ƙasa, ta riko hannunsa ɗaya.
Dik abin da ta faɗa guru ya jita, sai ya ji abin ya burgesa, dan shagwaɓarta da yadda ta ce zata baiwa Aryan abinci a baki sai ya ji bayan soyayyar ƴan uwansa su Lion lallai yana buƙatar irin wannan soyayyar ma, wannan na daban ne. Muryan Aryan ne ta katse mashi tinani da cewa. "Ka samu mata in maka aure, wannan shi ne soyayyar mace, daban yake da kowanne, ba zaka gane hakan ba har sai ka ɗanɗa". Ya faɗa mashi hakan ne dan yasan confirm ya ji me Seraphina ta ce.
A shagwaɓe ta sake cewa. "My gentle chaos ɗan uwanka ne? Dama kana da ƴan uwa?"....... Kai ya jinjina mata alamar e, sai ya ɗan riko waist ɗinta ta baya, ya jawota jikinsa tare da kara mata wayar a kunne yana faɗin. "Ki gaishesa".......... Ɗan gyara murya ta yi game da cewa. "Ɗan uwan daddy good afternoon".
"Afternoon Seraphina, how's your day?"....... "Fine what of you?"....... "Cool". Ya amsa da shi kafin ya sake cewa. "I'm your dad also, ki ce mun daddy not ɗan uwan daddy"...... Murmushi ta fara yi kafin ta ce. "To daddy yaushe kai kuma zaka zo in ganka?"...... Lokaci guda ya tina time da take gidan nasu zakinsu ya biyota ta shigo room ɗinsu, dai gata ta sume.
"Soon". Ya amsa mata..... Zata yi magana Aryan ya karɓe wayansa, dan in ya biyewa Seraphina ba zai tafi ba. "Scorpion ina zuwa yanzu". Ya faɗa tare da katse kiran, ya ɗan sassauta riƙon da yai mata kafin ya ce. "Zauna ki yi lunch, zan dawo anjuma da daddare"...... Tana turo baki ta amsa da ka dawo da wuri.
Sumbatar forehead ɗinta ya yi game da ce mata bye-bye, ya saketa ya nufi waje. Da kallo ta bisa har ya fice, zama ta yi a ƙasa saman carpet ɗin tare da jawo plate na abincin nata, a fili ta ce. "Daddy kenan, nasan kaima kana son sex sai ka ce mun ba haka ba, wai zaka gwada mun kai ba ruwan kan nan, nasan maganinka ne ai"..….......🤯
Ta faɗa tare da fara cin abincinta, ta ɗauki wayarta ta kira Rimsha, nan ta fara bata labarin yadda suka yi da daddy, ke Rimsha da iya yi har da cewa. "Gaskiya daddyn nan naki anyi ɗan duniya, watau ke zai rainawa wayau ko?"...... Tana kai abinci bakinta ta ce. "Bai san kar nike kallonsa ba, ki kyalesa ne zan yi maganinsa ai".
Dariya Rimsha ta yi kafin ta ce. "Ki goge mashi hadda".….... Dariya ita ma ta yi kafin ta ce. "Ke ai har yau ba ƙinƙi amfani da shawarar da na baki ba?"........... Tana kwance kan gadon Faryan ta ce. "Wani shawara kenan?".
Nisawa Seraphina ta ɗan yi kafin ta ce. "Da na ce ki bugawa uncle Aryan ɗin nan naki wood a kai, ba ya ce shi mugu bane, ki daina jin tsaronsa na ce maki"..... Zazzaro idanu ta yi, a zabure ta miƙe zaune. "Seraphina baki da hankali, yanzu uncle ɗin zan bugawa wood? Kina son ki daina ganina a duniya kenan ko? Kin gaji da ganina! Uncle Aryan fa? Mutumin da duk family ɗinmu tsoronsa suke ji ɗin? Ke baki son a zauna lafiya na lura, ai da hanya ta haɗani da uncle Aryan gara na bi ta saman wuta in wuce, ke na lura kin fara zama muguwa, yanzu kin daina sona".
Wani irin dariya Seraphina ta fara yi har da riƙe ciki, ta dinga cewa Rimsha matsoraciya malalaciya, Rimsha ta ce e ta yarda su je a hakan in dai a kan shiga harkar uncle Aryan ne ta kirata da koma menene idan tana so. Suna tsaka da wayar katin Seraphina ya ƙare, turo baki ta yi game da ajiye wayar.
Tana ajiyewa sai ga kiran Rimsha ya biyo baya, cike da murna ta ɗauka suka cigaba da hira har ta kammala cin abinci, ta tashi ta shiga wanka rike da wayar a hannunta bata katse kiran ba.
----------------------🔥
WS-HOSPITAL.
Suna shiga cikin hospital ɗin kai tsaye suka nufi SECTION D. Sai da suka je suka duba lafiyar babys ɗin nan, sannan suka nufi in da darling yake, nan ma suka duba shi, izuwa yanzu ko motsi darling baya yi, sai idanunsa ne kawai ke motsawa, jikinsa ya yi wani irin fari sosai tamkar dattin haihuwa, fuskansa da hannayensa zuwa kafafunsa sun kumbura sosai wanda hakan yasa ya zama ƙato tamkar jariri ɗan wata 7, alhalin satinsa 4 yanzu a duniya.
Ganin aikinsu a wajen yana tafiya daidai ne yasa suka fita izuwa ɗakin tiyata. To ALLAH ya sake dawo damu wannan rana ta tiyata a cire eggs. Wanna ɗakin ma mun bashi sunan ƊAKIN CIRE EGGS
Ƴan matan gabaɗaya suna kwakkwance a saman gadajen jinyarsu, kamar ranar dik suna barci, dan sun sha alluran barci, babu sabbin fuska a cikin mata, dik na da ɗin ne....... Dik da yaran nan a kwance suke, da kunga jikinsu zaku ga alamar rauni, alluran da ake danƙara masu ya fara kashe dik wasu garkuwa na jikinsu, skin ɗinsu ya canzawa, sun yi wani irin haske sosai, kuma abin takaici dikkansu babu wacce ta haura 20 years, ga su kyawawan gaske, amma a haka su Dr James suke son salwantar da rayuwar yaran nan, sun zo duniya ta hanyar kyankyasa, basu da uwa bare uba, sannan zasu bar duniya ta hanyar cire eggs ɗinsu, dan waɗan nan shegun alluran da ake masu ba karamin ɓarna yake masu a jiki ba, an mayar da rayuwarsu tamkar ATM na ciran kuɗi, dik lokacin da ka ga dama zaka je ka cire kuɗi a bank ɗinka, to suma haka 3D ke masu, dik lokacin da suka ga dama zasu ciro eggs ɗinsu. Ya rabb.
Nurses dake wannan asibitin sun shirya komai yadda ake buƙata, a gaban wani bed Dr James ya tsaya, wata na'ura ya ɗauko, ya ɗaura a kan cikin yarinyar dake kwance bayan ya ɗage rigar dake jikinta sama. Yarinyar ma fuskanta a kumbure kamar bata da lafiya haka.
Idanunsa a kan computer dake jikin gadon, ya zuba yana kallon yadda cikin nata yake motsawa, a daidai mararta ya tsayar da na'urar, ya zubawa ovaries ɗinta idanu, can kuma ya ɗan yi ƙasa da na'urar izuwa saitin follicle ɗinta. Ya ɗan yi mamakin ganin ruwan cikin follicle ɗin bashi da yawa.
Ɗago eyes ɗinsa a kan fuskarta ya yi, shiru ya ɗan zuba mata idanu na ƴan sakanni, sai kuma ya kai hannunsa ɗayan ya taɓa tsakiyar wuyarta daidai in da maƙogwaronta yake, kun san jijiyoyin wajen suna harbawa ai, suna amsawa daga bugun da zuciya take yi.
Yatsunsa biyu ya ɗaura a kan maƙogwaron nata, ya kasa kunne sosai yana son ya ji yanayin harbawar ƙananan jijiyoyin dake wajen. After like 30 seconds ya ɗauke hannunsa daga wajen ya mayar saman forehead ɗinta, ya sanya yatsansa ya janye fatar idanunta sama, ya gwalo kwayar idanun nata waje.
Can ya saki idanun tare da dawo da hannunsa saman kirjinsa, ya zame rigar ya ɗaura yatsunsa biyu a saitin zuciyarta. Innalillahi wa inna ilaihir rajiun. Da gaske yarinyar babu ita, babu rai a jikinta, komai na jikinta ya tsaya cak ya daina aiki, da alama daga alluran barci ta zarce lahira, rai ya yi halinsa.
Fahimtar da ya yi cewa ta mutu da gaske ne yasa ya ɗan nisa tare da ɗauko siririn bututun da suke tiyatar, ya ɗauko audiga tare da wani oil a cikin roba, zuba oil ɗin yai a jikin audigan, ya goggoga mata a gabanta, ya cusa har can ciki kafin ya sake fitarwa, ta rigada ta mutu, komai na jikinta ba zai motsa ba, bai isa ya cusa mata wannan karfe a gabanta ba, saboda jikinta ya daina sakin ruwa, shiyasa ya saka mata wannan mai ɗin dan ya samu hanyar wucewa ciki. Ya rabb, ta mutum ma ba zai hakura ba, dan suna bala'in buƙatar alot of eggs sosai, so ba zai iya yafe mata ba, kai wannan wace iriyar musifa ce?
Bayan ya gama shafe gabanta da mai har can ciki ne ya ɗauko bututun ƙarfen tiyatar tare da gyara na'urar dake kan cikinta, ya ƙara yin ƙasa da shi zuwa ta gabanta, dan yasan zai sha wahalar shigarta tin da babu ruwa a jikinta ta rigada ta mutu, so dole ya duba hanya da kyau kada ya fasa jikinta ya shiga wani waje.
A wannan karon a hankali sosai ya fara zura karfen, dan in ya yi garaje yana iya huda cikin jikinta ya shiga wani waje tin da ba ruwan dake taimaka masu karfen ta wuce salun alum. Ya ɗan yi tafiya kaɗan sai kuma ya sake zaro karfen da sauri saboda haɗewar da jikinta ya fara yi, hanyar dake can ciki ya matse, kun san in mutum ya mutu haka jikinsa a hankali zai fara haɗewa har ka takure waje guda, so a wannan lokaci babu wani abin da zai iya shiga jikin mutun ta private part ɗinsa, to gawa idan ta yi minti talatin zuwa awa ɗaya ma babu abin da zai sake amfani a jininsa, in macece gabanta ba zai sake buɗewa ba bare baya, kamar yadda zaku ga hakwaranta ke datsewa ba zasu buɗu ba haka ne, shiyasa dole ya saka mai dan taimaka mashi.
Oil ɗin ya ɗauko, ya shafe karfen da shi, ba zai dai hakura ba, a haka ya sake tura karfen a gabanta. Kai tsaye cikin cikin yarinyar ya nufa. Ya fara tafiya ya sake tsayawa yana kallon wajen mararta a cikin computer dake jinin gadon. Sai da ya ɗauki 3 mins yana kallon yanayin marar tata yana ɗan junjuya naurar dake kan cikin nata yana duba lungu da saƙo wajen kafin nan ya saki na'urar kan cikin nata, ya sa hannu ya ƙara gyara kafafunta, ya buɗesu sosai dan ya buɗe jikin nata da kyau, da alama dik da mai da ya zuba ɗin da wahalar wucewa, kuma yarinyar bata fi 15 mins da mutuwa ba, da ta kai 30 mins ma dik bala'insa bai isa ya shigeta ba, sai dai ya hakura.
Cigaba da zura karfen a hankali ya yi idanunsa a kan computer dake gabansa, yana kallon hanyar da yake bi sosai ne, da kyar ya samu ya isa kofar ovaries nata, komai na ta ƙara tsukewa.
Kofar follicle ɗinta ya buɗe tare da zura needle suction tube ɗin ciki, tsotse ruwan dake cikin follicle ɗin nata ya fara yi dik da yaga ba yawa sosai. Da kyar ya samu damar tsotse ruwan, sai da ya kwashe tas, sannan ya fara zaro bututun, da kyar yake jansa, saboda jikinta nata faman kama bututun, haka ya zaro shi ba imani ba tausayi.
A cikin wani karamin kwalba ya zuba kwayayyen haihuwar da ruwan tata tare da sanya hannu ya ɗauko audiga bayan ya rufe kwalbar, a gaban nata ya cusa audigar can ciki, ya bar mata shi a ciki. Sai dai abin da ya yi mugun bashi madarar mamaki shi ne ganin alamar eggs sama da 50 a cikin wannan ruwa da ya yi, ya ga alamarsu sosai, bayan yasan dik alluran da suke masu basu taɓa samun mace mai eggs sama da 15 ba, to how comes yau sama da 50?.
Ni kam na ce hmmm, ruwa rabin cokali ya ishi mai hankali wanka, amma kai ba zaka gane cewa wata aya bace hakan, kila zaka ɗauka nasara ce da samun cigaba, ai UBANGIJI ya iya yi wa kafurai irinku ɗaurin talala!
Daga haka ya ɗan haɗe mata kafafunta waje guda kafin ya matsa zuwa gado na gaba cike da al'ajabin wannan eggs guda 50 ɗin. Haka suka bi yaran gabaɗaya suka kwashi eggs ɗinsu, a cikinsu sun samu yara biyar sun mutu, yara biyar ɗin nan kuma dikkansu sun samu eggs sama da 50 a jikinsu saɓanin a baya da suke samun 10.
Sun yi matuƙar murnar ganin sun samu eggs guda 50-50 a jikin matattun yaran nan, kunga a take sun samun 250 eggs kenan, haba sai farinciki suke yi, suka sanya aka kwashi yaran aka mayar da su in da suke killacesu, aka ɗauki gawarwakin waɗan da suka mutun kuma, haka suka haƙa rami suka binnesu kamar yadda ake binne kare.
Suka tattari eggs ɗin suka kaisu cikin wannan freezers room ɗin nasu, sun yi matuƙar farinciki yau, sun samu eggs almost 400 a jikin yaran, sun fara jin cewa burins na kyankyasan 2000 babys a wannan shekara zai cika, saura kaɗan.
Bayan sun kammala suka fito suka nufi SECTION E. Suna kan tafiya ne Dr Kamal ya ce. "Jammy ina ganin mu bar yaran nan su huta na watanni 3 ko huɗu kafin su cigaba da karɓar alluran nan, naga gabaɗaya jikinsu ya canza, alamar alluran ya fi karfin garkuwar jikinsu, ya yi masu yawa, kaga har mutane biyar sun mutu, alluran yai masu overdose, kuma dikkanmu mun san cewa yaran nan tin shekarunsu bai kai karɓar wannan alluran ba muke danƙara
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 66 Chapter of 95