Lion ya ɗauki good 2 mins kafin in a cool way ya amsa da. "Saboda Avaris tana da mutane irin IRON FIST"........ Watau saboda tana da mutane ƴan baiwa, masu hazaƙa da basira, waɗan da idan suka samu dama a ƙasa da kwanaki suna iya saita duniya bakiɗaya ba iya Avaris ba, shiyasa ake dakushesu, ake hanasu motsi bare su ci ribar baiwar da ALLAH yai masu.
Jinjina kai Aryan ya yi, zai sake yin magana guru ya hauro wajen da juggling, alamar yana cikin farinciki, cike da murna yai hugging na Lion kafin ya sake shi yai hugging na Aryan, daidau lokacin Zakinsu ma ya hauro da gudu yana wani numfashi alamar yana farinciki shi ma.
Kai tsaye jikin takwaransa watau Lion zaki ya nufa, sai hayesa Lion ya ja baya yana ɗan marin fuskan zakin, ya ɗaure fuska kafin ya ɗaga mashi hannu alamar kada ya hau mashi jiki....... Hannu zakin ya ɗaga ko in ce kafafunsa na gaba, ya ɗaga duka biyu ya fara gurnani alamar Lion ya ɓata mashi rai.
Hannu Aryan ya ɗaura a kan zakin yana ɗan shafasa alamar rareashi, guru kuma ya fara shafa ƙasan wuyan zakin. Harara Lion ya dallawa zakin irin ka daɗe baka yi fushi ba, sun ɓata ne yau, ta kwaɓe masu.
Gurnani da karfi zakin ya yi irin zamu haɗu ne, zaka zo nemana wani lokaci. Lion bai dena hararansa ba yasa hannu zai kai mashi wata marin Aryan ya tare yana faɗin. "Kaga kada ka takurawa bawan ALLAH, ka ce kai haka kake wannan hali, bawan ALLAH bai maka komai ba ka nemi kuntata mashi, ka manta amanarsa aka bamu ne?".
Hararansu dikkansu Lion ya yi kafin ya matsa ya sauƙa ƙasa izuwa room na aikinsu, dan ya duba meyasa ake ta samin cases a kan cire mahaifa this year, me ake yi da su ne? And me yake jawo lalacewar mahaifar da za'a dinga cewa mata mahaifarki ya lalace sai an cire! Meyasa mace ta yi haihuwa ɗaya biyu wata ma har uku dik da kanta take haihuwa sai na kwanakin nan ne za'a dinga cewa ba zata iya haihuwa da kanta ba sai an mata aiki? Yanzu abin is getting out of sense, ya fara zama ruwan dare, ko'ina koken da jama'a suke yi kenan, so yakama IRON FIST su shiga wannan case ɗin su dakatar da koma menene ake shirin yi!.
While Aryan ya kalli guru kafin ya ce. "Murnar me kake yi?". Ƙara ɗaure fuska ya yi kafin ya amsa da. "Wasu banks na ƴan damfara ne suka kwashe kuɗin mutane zasu gudu, ina hawa media yanzu naga batun, al'umma sai kuka suke yi, shi ne na datsi tsaron banking, na fasa security ɗinsu, na sakewa al'umma kuɗinsu har ma da ƙari da na kwaso daga account na CEO na banking, na zubawa kowa ƙari ya fantama, yanzu koya banking zasu yi dan su dakatar da kuɗin al'ummar dake wannan banking ba zai yiwu ba, dan na sanyawa bakin tsaro nawa na kaina".
Aryan ya tari numfashinsa da cewa. "Ka ce kawai ka kwace banking, to ALLAH yai maka albarka, ai naga kwana biyun nan suna tinanin IRON FIST ta yi sanyi shi ne suka fara dawo da damfara da cutar mutane, dole mu koma bakin aiki dan kakkaɓe gurɓatattu, ni yanzu ma akwai in da zan je, sai 3 na dare zan dawo". ......... Guru da yasan hali sai ya ce. "Kada ka masu kisan sauki, ka gana masu azaba kafin kashesu".
Kashe mashi ido ɗaya Aryan ya yi alamar ya gano komai, sannan ya wuce ya bi bayan Lion. Bayansa guru ya bi kafin zakinsu ya rufa masu baya da gudu. A ɗakin aikinsu suka isko Lion yana bincike, a kusa da shi Aryan ya tsaya, sai da ya manna mashi sumbata a cheek kafin ya sanar da shi zai fita sai karfe 3 na dare zai dawo. Kai kawai Lion ya jinjina ba tare da ya yi magana ba. Wucewa ya yi izuwa room ɗinsu dan ya shirya. While shi ma guru ya bi bayan Aryan dan ya tayasa shiryawa, Lion kuma ya cigaba da aikinsa cikin kwanciyar hankali da natsuwa.
-------------------------------🔥
AZURE.🔥
A maimakon ta fara bashi labari sai ta shige jikinsa, ta lafe tana zuba mashi shagwaɓa. Hannu ya tura cikin gashin kanta, ya warware kullin da tai wa gashin, ya watsa har saman bayanta zuwa mazaunanta, bayanta ya cigaba da shafawa yana biyewa shirirtarta.
Hannu ta tura ta baya ta rungumesa sosai, cikin shagwaɓa ta ce. "My Romeo yaushe zamu yi first night ɗinmu"........ Idanunsa ya ɗan ɗaga sama, sai kuma ya ce. "Ba'a gidan nan ba, a gidanmu ko a wajen Mission".
"Why not a gidan nan?". Ta tambaya tana ɗago kai, kunsan Angelina ta ɓata ta da kalle kallen banza, sannan yanzu ta gama kallon video ɗin in baku manta ba, gabaɗaya cike take da feeling shiyasa take mashi waɗan nan surutan da bata san tana yi ba.
Matso da face ɗinsa dab ita ya yi, tamkar zai haɗe bakinsu sai kuma ya dakata game da cewa. "Kina buƙatata ne? Kina buƙatar mijinki?". A shagwaɓe sosai ya yi magana....... Ɗan lumshe idanu ta yi tare da sake warosu a kansa. Slowly ta gyaɗa mashi kai alamar e tana buƙata. Tongue ɗinsa ya fitar ya ɗan lashi lips ɗinta da suka ciza kala saboda yanayin da take ciki.
"Na fiki buƙata, amma ba'a gidan nan ba"..... Cikin wani irin murya tamkar ƴar maye ta ce. "Kana tsoron daddy ne?"........ Kai ya girgiza mata alamar a'a kafin ya ce. "Bana son yin dis virgin ɗinki a gidanku ne kawai, na fi son a gidanmu ko a wani waje". ...... "Why?". Ta faɗa tana saƙalo wuyansa ta ƙara shigewa jininsa sosai.
Yana ɗan lumshe idanunsa da suka yi jajir da su ya amsa da. "Haka kawai, zan fi jin daɗi da samun peace of mind"........ Nisawa ta yi kafin ta matsa ta haɗe bakinsu. Kissing ɗinsa ta fara yi in a romantic way. Moving hannunsa ya yi from her waist to her back. Ɗan tallabota ya yi tare da juyawa, ya kwantar da ita a saman sofar kafin yai mata runfa da buɗaɗɗiyar kirjinsa.
Wani irin hot kiss ya shiga bata, cikin dabara ya sake moving hands ɗinsa izuwa saman botiran sleeping dress ɗinta. Ɓallesu yai ya cire, sai ya ɗan raba jikinsu tare da zame ɗan bakinsa daga nata. Ɗan lumshe idanu yai tare da sake warosu a kan tula-tulanta dake tamkar an bura balo-balo.
Da kyar ya iya ce mata. "Where's your bra?"... Kashe mashi ido ɗaya ta yi before ta amsa da. "Bana sanyawa da daddare"....... Hannu ɗaya ya kai ya shafi tula-tulan nata, cikin tsananin shgawaɓa in a romantic mood and voice ya ce. "Ohhhhh sh**** my Juliet, now all this is mine?". Yana wani lumshe idanu ya faɗa.
Ɗan turo mashi baki ta yi kafin ta amsa da. "Yeah is yours"........ Kwantowa kanta kaɗan ya yi, baya son taɓata sosai saboda baya son yi mata komai a gidansu, shi ganinta kawai ya zo yi ya koma cikin barrack. A gefen wuyarta ya kwantar da kansa, yana shaƙar kamahin shampoo ɗinta na kamfaninsu mai kwantar da hankali, ya ɗaura hannunsa ɗaya a kan tula-tulan nata, yana shafawa a hankali yana ɗan lasan wuyanta.
Gabaɗaya ya kara kiɗimata ga shi babu alamar zai yi abin da take so, juyawa ta yi ta kara shiga jikinsa sosai. Da ɗan karfi ya furta wash saboda yadda ya ji kirjinsa a jikinsa, ya ALLAH. Daurewa ya yi, ya rungumeta ba tare da ya sake taɓa wani abin daga jikinta ba, a hankali ya dinga shafa bayanta zuwa mazaunanta har barci ɓarawo ya saceta.
Ajiyar zuciya ya sauke tare da gyara mata kwanciya, ya zareta daga jikinsa kafin ya miƙe, ya sauƙo ƙasa, a gaban sofar ya tsuguna game da sanya hannu ya rufe mata botiran da ya buɗe, sumbatar ɗan bakinta ya yi kafin ya miƙe, cak ya ɗauketa sai saman shoulder ɗinsa.
Waje ya fito da ita, dik sojojin dake gidan basu lura da shi ba, da yake bq yana ta baya ne, so ta kofar kitchen da ya huda ta bayan ya bi izuwa cikin parlo. Nan ya isko Aunty Lisa tsaye shiru tamkar mai tinanin wani abin, ga alamar damuwa a kan face ɗinta.
A saman sofa ya shinfiɗe V kafin ya dawo kusa da Aunty ya tsaya, sai da ya ja dogon hancinta, yana wani lumshe idanu saboda bai wastsake ba ya ce. "Lafiya kike tsaye a nan haka?".
Ɗago da eyes ɗinta irin nasa ta yi, kallo ɗaya tai mashi ta ɗauke kai tare da cewa. "Ango har an gama cin amarcin ne?". ....... Ɗan shagwaɓe fuska ya yi. "Kai Aunty ki bari, my Juliet special ce, a special time and place zan yi abin da ya dace, yanzu dai faɗa mun menene yake damunki?".
Tamkar zata yi kuka ta ce. "Our pleasure ina cikin damuwa"..... Ɗan zazzare eyes ɗinsa a kanta ya yi kafin ya ce. "Wani irin damuwa kuma?"....... Hannunsa ta ja suka fito parlo ta kofar baya wajen kitchen, suka tsaya ta wajen tank na ruwan gidan, cikin sanyin murya ta ce. "Damuwata guda biyu ne"....... "Okey I'm listening".
"Na farko ina fargaban yaran honey ba zaku karɓeni a matsayin uwa ba, musamman Arya, dan ya faɗa mun sau da dama yana yunkurin yin aure su Arya suna hanawa, baya son ɓacin ransu saboda maraicinsu, shiyasa ya ce kada in faɗa masu cewa ni matarsa ce, yanzu dai ƴar ɓuya muke yi da su, ko ɗakinsa bana zuwa sai sun yi barci, hakan yana damuna".
Zuba mata idanu kawai ya yi yana mamakinta ita ɗinma tukunan......... "Damuwata ta biyu shi ne, a fannin aikina na gano wani waje da ake safaran yara mata ƙanana ana kaisu ana ɓuyewa, sai a dinga kaiwa manyan shuwagabanninsu suna lalata da su a gidajen shaƙatawarsu da manyan hotels a nan AVARIS, wannan abu ya yi matuƙar ɗaga mun hankali, amma na rasa yadda zan fito da maganar, dan manya daga cikin ƙasar nan ta AVARIS suna da sa hannu a wannan al'amarin, na ji ina tsoron yin magana".
Tin da ta fara wannan magana jikinsa ya fara tsuma, ɗan rintse idanunsa ya yi, ya sake warosu a kanta, ai take ya wastsake daga mayen da V ta sanya shi, a dake ya ce. "Wani irin lalata ne wannan? Ai wannan ba abin ayi shiru bane, ba kina da evidance ba?"....... Kai ta gyaɗa mashi da sauri alamar e.
Hannu ya miƙa ya riko shoulders ɗinta, cike da jarumta ya ce. "Rayuwar yaran da basu ji ba basu gani, yaran da basu san komai ba, rayuwarsu zaki taimaka, buɗe wannan sirri wa duniya tamkar taimakon al'umma ne, please aunty kada ki ji tsoron kowa, ki fitar da sirrin kuma ki takurawa GAT da ya bawa sojojinmu umarni su tarwatsa wannan waje su ceto yaran nan da ake kawalcinsu zuwa manyan hotels da manyan wajen shaƙatawa, mu muna gab da tafiya MISSION, ba lallai su yarda su turamu wajen ba, amma naso ace mu aka tura".
Kalamansa sun kwarara mata gwiwa, sai ta ji cewa zata iya haska wannan labaran, zata haska video ɗin da ta ɗauka, dan haka sai ta ce. "I really love you my pleasure, zan yi dik abin da ka ce "......... "Love you too Aunty".
A daidai lokacin comboi na motocin daddy GAT suka danno cikin gidan, dole ba dan yana so ba yai wa sister ɗinsa sallama, ya nufi hanyar fita, sai da ya tsaya ya sarawa GAT, suka gaisa, sannan ya koma cikin barrack.
Gidansu na cikin senior staff area ya koma, a parlo ya isko Vash, Unays, Juraiz and Zaynish suna zazzaune, Vash ya gama samun sauki sosai, dukkansu suna rike da cup na black tea suna sha. Kamar Noor zai wucesu, sai kuma ya zauna a kusa da Zaynish yana faɗin.
"Bro what's going on?"..... Zaynish da fuska yake a murtuƙe tamkar hadari ne ya amsa da. "Vash ke bani wani banzan labari wai yai gamo da demon"........ Siririn tsaki Noor ya ja kafin ya ce. "Ina demon ɗin? Bata san sojojin AZURE ne a gabanta ba ne?".
Da sauri Vash ya ciro wayarsa ya fara nuna mashi chatting ɗinsu. Karɓa Noor ya yi, a kallon farko ya gane ɗaya daga cikin yaran GAT ne, dan yadda suke typing dikkansu iri ɗaya ne, yana chat da Angelina da V, dik typing ɗinsu iri ɗaya, kuma yanayin turancinsu iri ɗaya ne, sun fi amfani da turancin England sama da na America, kun san turanci kala biyu ne, akwai Europe akwai kuma na America, kowacce kika yi daidaitacciya ce, amma fa su dai masu jin turancin America idan kika masu turancin England zasu yi ƙoƙarin gyara maki ne, su ce ba daidai bane, amma masu jin European English kat ne, su idan kika yi American English zasu gane kin yi daidai, saboda su ne kat a turanci, su ne suka iya daidai, kamar yadda a hausa akwai na Zanfaranci, Sakotanci, Kanawa, Zazzagawa, Katsinawa da sauransu, to haka suma Europe and America. Ai kunga wata kalma idan bakano ya faɗa kuma basokwace ya faɗa sai ku ji sun banbanta sosai, alhalin su abu guda suke nufi, to haka American and European English suke, ku su America English ɗinsu ba shi ne ainahin turanci ba, amma kuma a yau da turancinsu duniya tafi amfani.
A yau idan zaki yi European English wanda ke jin American English sai ya gyara maki, ya ce ba daidai bane, bai san nasa bane fake! Bari in baku ƙaramar misali ku gani American English zasu ce Color, Organize, Defense, amma European English zasu ce Colour, Organise, Defence , kunga spelling ɗin akwai banbanci, to idan kika rubuta haka ga wanda yake jin American English zai ce sam ba daidai kika yi ba.
Kari misali, American English zasu ce. I just ate. European zasu ce I've just eaten, American zasu ce on the weekend, European za su ce at the weekend, spelling ɗin yana zuwa daban-daban, ƴan iyayi sai su ce zasu maki gyara saboda su fake ɗin suka iya, kunga yanzu America ta fi karfi a idanun duniya, shiyasa turancinta ya fi karfi a duniya aka bar ainahin daidaitaciyar turancin.
So yaran GAT da European English suke amfani, shiyasa Noor na karɓa ya gano sune, amma bai nunawa Vash ya gane ba, saboda surakannensa ne, kada ya ɓata masu niyarsu a kan Vash, kuma ya ga yadda take cika baki har da cewa ko motsi Vash ya yi a tafin hannunta yake, so ba zai so tona mata asiri ba, ya ce bari ya kyale ta tonawa kanta asiri da kanta.
Miƙawa Vash wayar ya yi yana faɗin. "Gaskiya demon ce, amma ka jajirce kada ka tsorara da lamarinta, babu wani abin da ta isa tai maka".
Jinjiina kai kawai ya yi, shi kaɗai yasan me yake ji a ransa, yana tsananin son Manassa da ya gani, amma yasan tafi karfinsa, yana fama da wannan ciwon a zuciya ga demon ta zo zata ƙara mashi wahala wai son shi take yi, kuma kada ya kuskura ya kula wata macen. Kai Manassa ƴar duniya ce yarinyar nan, kuna ganinta shiru-shiru, wai in ya kula wata macen sai ta kashe yarinyar dan ita bata kishi da mace! Ku ji wani lukutar balai.
Miƙewa Noor ya yi ya nufi sama room ɗinsa shi da Leo. Yana shigowa ya isko Leo kwance yana waya da Aryan, a gefensa ya zauna yana ganin yadda guy ɗin nan ke magana a natse, one after the other, cikin kwanciyar hankali ga sanyin murya, yana waya yana ɗan murza dogayen natsun hannayensa, yana kuma ɗan jujjuya jade eyes ɗinsa sama tamkar mai tinanin wani abin.
Can ya ce. "Yah Champion na fi kewarka sama da kowa, amma ba zan zo ba, saura sati ɗaya ne mu tafi Mission na gaba, lokaci ya kure, na so in zo ko kwana guda in yi, amma ba lokaci". Ya kai karshe tare da dawo da kallonsa a kan Noor. Shafa lallausan kumatunsa Noor ya yi, a ransa ya ce dole ƴan mata idan suka ganka su bi su rikice ai, haɗuwa iya haɗuwa.
Daga can ɓangaren Aryan ya ce. "A ranar da zaku tafi dole zan zo in ganka, ba zan iya ka shiga Mission na uku ban ganka ba our heartbeat"............ "Ni kaina kewarka kamar zan yi hauka, amma ba yadda na iya"..... Gyara zama Aryan ya yi kafin ya shiga bashi kalaman da zasu karfafa mashi gwiwa, ya dinga nuna mashi jarumta. Sun shafe awa biyu suna waya kafin su yi sallama. Kuma dik wayar nan da suke yi fa Aryan yana zaune gaban wasu mutane uku da ya ɗaure da chain, yana ta faman shirya kayan da zai yi amfani da su wajen gana masu azaba, mutanen da suka baiwa Aunty Safiyya aikin kamo masu Seraphina ne ya damko, in baku manta ba dama ba ya cewa su guru zai fita sai 3 ma dare zai dawo ba? To ga in da ya tafi nan, ya yi shirin gana masu azaba har sai sun faɗa mashi meyasa suke neman Seraphina.
Ita kuwa Aunty Safiyya tana can tana shirya yadda zata fito da Seraphina ta kaiwa mutanen ta ci makudan kuɗin da ta karɓo, bata san a hannun Aryan take ba. Yanzu dai mu koma kan Leo, mun baro su Aryan, zamu waiwayesu mu ji yadda zai yi da mutanen, yanzu muna Barrack ne, kada na ruɗaku!
-------------------------
Leo yana katse wayar ya kira guru, a lokacin guru na zaune tsakiyar bed ɗin Lion yana rike da laptop yana cigaba da kwashe kuɗin CEO na bankin yana rabawa bayin ALLAH, kai IRON FIST duniya ne, ka kuskura ka faɗo tarkonsu ka shiga uku, dik wani hau ɗinka sai sun gyara maka zama sun sanya ka shiga taitayinka! In dai kaifin ƙwaƙwalwa ne ALLAH ya basu, basirarsu sai dai ayi shiru kawai, ku duba fa, yana kwance a gado cikin kwanciyar hankali yana rabawa al'umma kuɗin da azzalumai suka danfaresu, kai guru ma takadari ne wasa-wasa, ka gansa kamar ba ruwansa, amma idan ya tabka wata tsiyar sai ya gigita ƙwaƙwalwa.
So guru yana zaune a saman bed ma Lion, while Lion yana balcony yana waya da mr president. Picking ya yi tare da karawa a kunne, daidai lokacin Heronsu ya shigo da gudu yana wani irin girgiza, daga balcony wajen Lion ya fito.
Jikin guru ya haye yana ɗan gurnani sama-sama, shafa wuyan zakin guru ya fara yi yana amsa gaisuwar da Leo yake ɗaga mashi, shi ma sun ɗauki awa suna waya kafin su yi sallama ya kira Big Bro ɗinsa watau Lion.
Sai da ya yi wa Lion kira uku yana katsewa, sai a na huɗu ne ya ɗauka, kuma wayar tana aljihunsa yana ji, kawai a lokacin kiran farko dana biyu dana ukun ne bai yi niyyar ɗauka ba ɗan duniya, bai son motsa jikinsa. Ko da ya yi picking shiru bai yi magana ba, sai da Leo ya ce. "Good evening bro".
Nan ma shiru ya yi for almost two mins, ba dan Leo ya saba da halinsa ba da ya jima da katse kiran, amma ya hakura yana jiran ya amsa mashi. Can a maimakon ya amsa gaisuwar sai dai ya ce. "Chat me on whatsapp!". Daga haka ya katse kiran, magana tana mashi wahala, idan chatting ne lafiya lou zai maka typing komai tsawon amsa ya tura maka, amma ko voice bayayi a Whatsapp ɗin ma, dan ba zai iya wani dogon magana ba, haka guru yake da wannan ɗabia, ya gwammaci chatting, shiyasa zaku ga basa yawan magana da Leo.
Shi kuma Aryan da mutum ɗaya yake dogon hira, Leo kawai, shi ma ALLAH ya haɗa jininsu ne, kuma babu wanda ya ci wahalar renon Leo biyun Aryan, ba irin goyashe da bai ba, shakuwarsu ta zarce yadda kuke tinani, shiyasa da shi zaku ga suna magana sosai, idan ba da shi ba ba zaku taɓa cewa Aryan ya iya magan ba.
A fili Leo ya ce. "Dama na san hali, ni ban san meyasa ma na kiraka kai tsaye ba, let me drop you a message on Whatsapp". Ya faɗa tare da yi wa Lion typing na gaisuwa da fatan ya wuni lafiya, daga karshe ya rufe mashi da addu'a da kuma kalaman dake nuna yana tsananin so da kaunar ɗan uwan nasa, daga haka ya kashe wayarsa gabaɗaya.
Yana kashewa Noor ya faɗo jikinsa yana faɗin. "Guess what!"........ Harara Leo ya dallah mashi kafin ya ce. "Tashi mun a jiki rigimamme kawai"....... Ɗan turo baki ya yi. "I just got married bro, what advice do you have for me?".
Wani irin harara da Leo ya dallah mashi sai da ya ji barci ta kama shi, ɗan tsuke fuska ya yi tare da sauƙa daga jikin Leo, yana haɗe rai ya nufi sauƙa ƙasan gadon. Ganin kamar ya yi fushi ne yasa Leo riko hannunsa. Ai da sauri ya juyo, dama yasan Leo ba zai barshi da fushi a cikin daren nan ba.
"Okey tell me I'm listening". Leo ya faɗa a natse....... Cike da farinciki ya fara faɗawa Leo ya yi aure, kuma Aunty Lisa ce ta shige mashi gaba. Shiru Leo ya yi yana saurarensa har barci ya ɗaukesa. Da Noor yaga ya yi barci sai ya kwanta gefensa shi ma ba jinawa barci tai awon gaba da shi.
Washegari da sassafe, shirye suka cikin kakinsu tamkar kowani jami'i. Noor and Leo a tare suka fito daga room ɗinsu, sun yi matuƙar kyau cikin wannan uniform ɗin.
Ku fahimci wani abu ɗaya, ita kyau daban-daban ne, masu cewa Noor ya fi kyau, wasu su ce Leo ya fi kyau, to bari in banbanta maku wani abin a nan. Noor European ne, kyansa na asalin turawa ne babu mix, yana da idanu masu zurfi, masu girma dara-dara, kuma kowa yasan idanun European farare ne kal, sai kwayar kuma zaku samu mafi akasarinsu olive green ne ko tiger brown, or blue eyes, to idanun Noor olive ne, and suna da shape na fuska mai kyau, kuma mai ɗan tsawo, sannan gashin kansu ba'a miƙe yake ba, yana nannaɗe ne sosai kamar indomie, da wuya ku samu asalin European da mikakken gashin kai, sai in sun miƙar da shi na ɗan lokaci kafin ya koma yadda yake a nannaɗe, sannan su dogaye ne sosai, haskensu irin up white ɗin nan ne mara control watau haske paw sosai, a cikinsu ana samun launin lips ja, pink and purple, ga shin gerarsu na da cika sosai, kuma yana da faɗi, to dik in da asalin European yake haka zaku gansa da waɗan nan suffa.
Su kuma Pamira people suna da zubin larabawa ne, musamman mutanen Pakistan, suna da yanayi da Pakistan kaɗan, amma sun fisu kyau, kunga ko a nan kyan ya banbanta, dan dik duniya larabawa ne karshen kyau, su ne haskensu bai yi yawa ba, komai ɗinsu daidai mai control! To amma Pamira ba larabawa bane! Suna dai da zubin halitta kusan iri guda ne, a in da suke kamanceceniya kuma shi ne idanu, idanunsu manya-manyan a buɗe da tsawo ba karamar European da nasu ke da zurfi ba, kuma su farin cikin idanunsu ba fari kal bane, milk color ne, larabawa kullum bakin cikin idanunsu baki ne kirin, ko kuma brown, amma su Pamira kala uku ne ƙwayar idanunsu, olive green shi ya fi yawa a cikinsu, sai kuma jade wanda zaku iya kiransa da ash, na karshe violet, sai ɗan brown da ba a rasa ba. Pamira su farinsu irin pure white ɗin nan, kaman korean skin, su kuma larabawa farinsu sese-sese ne. Larabawa gashin kansu baki ne ko brawn, pamira golden white ne ya fi yawa, ko kuma ash or brown da ba sosai ba, Pamira suna da tsawo sosai, da mazans da matansu, suna da pink lips mafi akasari, suna da cikar halitta da zarra sosai, sannan basu da yawa sosai a duniya, in taƙaice maku kyau kam daga kansu an rufe kofa, Pamira yana iya sajewa da ƙuraishewa sai ka zaci nasu ne saboda kamanninsu yana yanayi, sai hasken fatar da pamira suka fisu, fatan yanzu kun gane banbancin? Ba zaku haɗa kyan Leo da Noor ba, dan yarensu
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 53 Chapter of 95