Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
novel, amma ke da kanki ki faɗawa kanki gaskiya, ace namiji mai kuɗi, mai mulki, mai isa, mai taƙama, under 30 years, ya cike 100 ciff, bashi da naƙaso, ai kema kin san sai aikin kirkira irin tamu, idan ba'a faɗa maku gaskiya ni Princess Teema na faɗa maku a baya kuma na sake faɗa yanzu, alƙalaminmu ne kawai suke kirkirar irin rayuwar, ki samawa kanki lafiya, ki daina yaudarar kanki, na fita hakkinku na faɗa maku gaskiya a littafina na baya yanzu ma na sake faɗa maku, babu novel life a zahiri hajiyata! Sai dai ba za'a rasa maza masu kamantawa ba! Amma hundred irin mijin novel kam ki daina yaudarar kanki babu su hajiya, sai a littafanmu kawai suke! Masu son mijin novel ku shafawa kanku lafiya na faɗa maku! Ku daina yaudarar kanku a kan abin da alƙalaminmu ya kirkira. A gurguje STAR LADY, LADY TEEMA taku ce ta amana, inaiwa kowa fatan alkhairi, ALLAH ya saka maku da gidan aljanna, my people na STAR LADY TALKZONE and my WHATSAPP CHANNEL saƙon jinjina a gareku, ALLAH ya bar kauna ya kare munku a dik in da kuke, masoya da abokan arziki inai maku fatan alkhairi da fatan gamawa da duniya lafiya, a dik in da kuke alkhairin ALLAH ya kai maku, naga kauna da so, ALLAH ya dawwamar daku cikin musulmin farinciki. Nan na kawo karshen littafin ZAKUNA BIYAR STEP 1, sai mun haɗe daku a STEP 2 wanda zai zo maku nan hada jimawa ba. Kuɗin karatun STEP 2 1K rak yake, ki biya ki sha karatu cikin kwanciyar hankali da natsuwa, my sister zaki karu da littafin nan fiye da yadda zato zai zata, zai taimaki lafiyarki, zai taimaki lafiyar ƴan uwanki, zai iya taimaka maki daga faɗawa wata halaƙa, zai taimaka maki ki san ainahin wacece ke! Zaki san abin da yakamata ki ci kai harma da yadda zaki sarrafa abu ko ba kyau ki ci lafiya lou, zaki samu ilmi na wuce misali, zaki samu karin hasken rayuwa, zaki tsira da abubuwa dayawa, ALLAH ya bamu dacewa jama'ar arziki. *In kin shirya makin payment ga account ɗina, 2308489938, Musa Fatima Zahra UBA bank. Sai ki turo mun evidence ta wannan number 08161390581. Mutanen Niger ku mun magana ta numberta sai in baku my nita ɗin da zaku yi payment ɗinku a ciki, idan kuma kati ce ku mun magana dai zan faɗa maku komai.* FIVE LIONS, labarin da ya haɗa duniya bakiɗaya! Labarin da ya zo da salo na daban, labarin da jaruman cikinsa suka fito daga yankuna daban-daban har yankuna biyar a duniya! EUROPEAN GUY, KOREAN GUY, NIGERIAN GUY, AVARISAN GUY, ARAB LADY. waɗan nan su ne FIVE LIONS. Kin taɓa karanta irin wannan labarin da ya haɗa abokan da suka fito daga yankuna daban-daban na duniya haka? Sun kasance abokai masu matukar kaunar juna, sun haɗu a wajen horo, abota ta rikiɗe ta zama ƴan uwantaka, basu damu da cewa basu bin addini guda ba, sun so juna a haka kafin su zama suna bin addini guda! Abotarsu ta zarce baki ya faɗa, sun yi kuka tare, sun yi faɗa dan cin nasara a tare, amma daga karshe wannan abota tana sauyawa zuwa wani hanya da zuƙata zasu girgiza a lokacin da zasu fahimci hanyar! Kalma ɗaya tana canza komai a tarayyarsu, wannan kalma ta zama sanadin abubuwa da dama a rayuwarsu. Hmmmmm bari in yi zipping my mouth haka nan, ZAKUNA BIYAR salonsa daban ne! Yana da ɓangarori uku rak👌 AZURE! WS-HOSPITAL! CRYSTAL PALACE. Likes comments and share fisabilillah. FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A LADY TEEMA TAKU TA AMANA.🔥 ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥️ An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 95 of 95