Yau ba sauƙa ƙasa, ta sama ya bi zuwa benen Khaiza'ans House.
Yana shigowa ya isko Abba a parlo, bai ko kalli in da Abba yake ba, kun san basa shiri, shi Abba ya ce idan Aryan bai bashi hakuri ya janye kalamansa na ba zai yi auren nan ba, ya kuma yarda ya karɓi auren Aunty Lusi ba to kada ya sake yi mashi magana, shi kuma Aryan taurin kai da zafin zuciya, ga ɗan banzar izza, ya ce ba zai bada hakuri ba, kuma aure ba zai karɓa ba, har da cewa kada Abba ya yi ganganci yin wannan kuskure, dan zai jawa yar mutane wahala ne, dan ya rantse da ALLAH ba zai auri su Luna ba, mutum ɗaya zai aura kuma ita ce Seraphina!
Abba na ganinsa bai ce mashi ko sannu ba, sama Aryan ya haye, kai tsaye ɗakinsu Faryan ya nufa. Nan ya isko Harleen ne kawai a kwance yana latsan waya. Yana ganin Aryan ya zabura ya miƙe zaune tare da haɗe natsuwarsa waje guda.
"Ina Faryan?". Ya faɗa yana ɗaure fuska!"......... "Ya fita, ina ga ya je ɗauko Rimsha daga school ne, dan 1:30 suke tashi, yanzu kuma 1:25"....... Takaici da kishi yasa bai jira dogon jawabin Harleen ba, yana jin Faryan baya nan ya je ɗauko Rimsha yasa kai ya wuce da sauri.
Yana sauƙowa ƙasa Abba ya taresa da cewa. "Ka bani sadakin Vash and Rimsha, Harleen da naka"....... Ɗaure fuska ya yi kafin ya ce. "Zan dai baka sadakin Vash and Harleen, amma nawa kam babu shi!!". Yana kai karshe ya nufi kofa, har zai fita ya sake tsayawa game da cewa. "Zan turo Faryan ya kawo maka sadakin mutum biyun!". Daga haka ya fice abinsa.
Wani irin shu'umin murmushi Abba ya saki, a fili ya ce. "Yaro yaro ne, dani kake zancen, zan yi maganinka ne, saura kwanaki uku".......... Shi kuwa Aryan yana fita school nasu Seraphina ya nufa, gabaɗaya hankalinsa ya tashi, kishin maza ta motsa, jikinsa har wani tsuma yake yi, har ya manta da cewa Abba ya ja ya tsani har Seraphina ɗin ma.
Ko ya zata kaya a wannan school ɗin!. Ga Faryan, ga Uncle, ga daddy Aryan, ni kam na ce akwai tashin nuclear fa!. Muje hospital mu dawo.
---------------🔥
WS-HOSPITAL.
Yau kam 5:28 daidai sister Zinta ta samu isa office na Dr James, a wannan karon ma sister Lazy ta so tsayar da ita, amma sai taki tsayawa, dama kullum idan ta zo sister Lazy ke tsayar da ita, ta sanyata ɓata lokaci sosai a wajen tsaye, sai ta tabbatar ta wuce lokacin da aka buƙaceta sai ta ce to ta shiga.
Yau kam ko da ta zo bata bi ta kan sister Lazy ba, ta wuce ciki, tana jin sister Lazy na kiranta ta yi banza da ita, dan ta yi alkawarin ba zata sake biyewa wata taɓata mashi lokaci ba.
Zaune ta iskosa a saman chair hannunsa rike da cup na coffe yana sha, dik abin da suke yi da sister Lazy kullum yana ganinsu fa, dama ya bari ne yana son Zinta ta fara kwatawa kanta ƴanci, hakika yau ya ji daɗin ganin tadda ta yi banza da sister Lazy, lallai ta fara hawa kan hanya, ta fara zarra ita ma.
Na ce ba mu faɗawa Dr James yana haƙawa kansa rami ne ko dai mu kyalesa? Ya kafe dole sai ya cirewa Zinta dik wani tsoro, mu faɗa mashi ubansa zata ci idan ta daina tsoron kowa ne ko dai mu kyalesa? Mu tina mashi cewa jinin IRON FIST take ne ko dai mu kyale sa? Yanzu yana jin daɗin ta fara kwatawa kanta ƴanci a wajen Lazy, hmmmm gobe kuma sai kanka dan ubanka! Ai in suka gane darling ɗinsu alluran cuta kai mashi ma daga nan zaka ga zarra irinta IRON FIST, dan billahil lazi ba zasu yarda ka kashe wannan yaron ba yadda ya shiga zuƙatansu!.
Tin da ta shigo ya zuba mata idanu, yana kallonta, har ta ƙariso gaban table ɗinsa, daidai lokacin 5:30 daidai ya buga. Tana ƙoƙarin durkutsawa a ƙasa a gaban table ɗin ya miƙa mata hannunsa yana ware tafukansa...... Da sauri ta ɗago da kallonta a kansa, sai ta ga babu alamar wasa a kan face ɗinsa, sake kallon hannun nasa ta yi kafin ta sake kallon fuskansa, ta tsorata sosai, bata ma gane nufinsa sosai ba, ga shi bata ga sakin fuskan da zata tambayi me yake nufi ba.
Jikinta ne ya fara kerman tsoro, idanunta na rawa daga hannunsa zuwa face ɗinsa. Cup ɗin hannunsa ya ɗaura a saman table, ya sanya ɗayan hannunsa yai ƙasa da nose mask dake face ɗinsa, ya ALLAH, ashe haka yake kyakkyawa sosai?.
Zazzaro eyes ɗinta a kan face ɗinsa da kyau ta yi, unexpected ta ga ya kashe mata ido ɗaya, blinking eyes ɗinta sau biyu ta yi dan ta tabbatarwa da kanta abin da take gani, da gaske ne shi ya kashe mata ido.
One side smiling ya sakar mata tare da jinjina mata kai alamar ta zo. Jikinta ya yi sanyi sosai, dik da tana tsananin sonsa, ta jima tana fatan wannan rana ya zo cikin rayuwarta, amma yau da ya zo sai ta tsinci kanta da jin tsoron da shakkar tinkararsa.
Gagara motsawa ta yi, tana jin tamkar mafarki ne kawai. Miƙa hannunsa ya yi, da yake basu da nisa, kama nata hannun ya yi, jawota ya yi ta taho garesa, a saman laps ɗinta ya zaunar da ita. Ai ji ta yi tamkar ba ita ba, tana jin tamkar ba'a duniya take ba, bata yarda gaskiya bace, ta fi yarda mafarki ne.
Hannu yasa ya tattare hair ɗinta zuwa gefe guda, ya kwanto da kansa wajen shoulder ɗinta ta gefen wuyanta, tamkar zai yi mata raɗa a kunne, ya ɗaura ɗayan hannunsa a saman shafaffen cikinta, can ƙasan maƙoshi ya ce. "Tsorona kika ji ne?".
Wani irin jan numfashi ta yi tare da saukewa a hankali, sai yanzu ta gane ba mafarki bane da ta ji voice ɗinsa a kunnuwanta. Ajiyar zuciya ta kara daukewa tare da ɗan juyo da face ɗinta ta gefen da ya kwantar da kansa, kirjinta na bugawa da karfi, can ƙasa ta ce. "Na ƙasa yarda da gaske ne, ina jin kamar mafarki nike yi".
Sumbatar gefen cheek ɗinta ya yi kafin ya ce. "Ba mafarki bane, bai kamata ki razana ba tin da kin jima kina sona ko?"...... Kai ta jinjina mashi alamar e haka ne........ "Kin shirya rayuwa dani?". Ya faɗa yana shafa mararta zuwa saman cikinta.
Rashin sani ya fi dare duhu, da sauri ta gyaɗa mashi kai cewa ta shirya rayuwa da shi. Juyo da ita da kyau ya yi, ya rungumeta sosai a jininsa, ya ɗan matseta kaɗan, ya ɗago da kai suna fuskantar juna....... "Kin shirya mallaka mun kanki?". Ya sake faɗa can ƙasa.
Nan ma kai ta gyaɗa mashi alamar ta shirya....... "To nuna mun kin shirya ɗin in gani". Yana magana yana moving hand ɗinsa a jikinta, from her back to her neck....... Ɗago idanu ta yi suka kalli juna, ta ɗan turo baki kafin ta ce. "To ka rufe ido"....... Ya ɗan buɗe idanunsa a kanta kaɗan kafin ya ce. "Kina jin kunyata ne?"....... Kai ta jinjina alamar e. One side smiling ya sakar mata kafin ya ce. "Yanzu fa kin zama tawa, shi ne kike kunyata? Ya zakiyi a ranar da zan ce ki mun wanka mu fita office?".
Ya ALLAH bata taɓa expecting jin irin waɗan nan kalamai daga garesa ba, sai ta ji gabaɗaya notikan kanta suna warwarewa, ta kara zaucewa a kansa, dama kenan ya iya soyayya dik wannan tsare gida da iskancin da ya cika mashi ciki, ya ALLAH.
Jin shiru bata amsa shi bane yasa ya ce. "Ki gwada mun kin shirya rayuwa dani ba sai na rufe ido ba"...... Kai ta jinjina, ta sanya hannayenta ta saƙalo wuyansa, sai ta rufe idanunta kafin ta ɗaura soft lips ɗinta a kan nasa. Kissing ɗinsa ta fara yi a hankali.
Yah ALLAH. Ji ya yi gabaɗaya ya bar wannan duniya, hakika yana sonta sosai, irin son nan na in babu ke babu ni. Ai tallabo bayanta da kyau ya yi, ya ɗan kwantar da ita kaɗan, cikin wani irin romantic mood ya fara kissing ɗinta.
A daidai lokacin sister Lazy ta turo door na office ɗin ta shigo hannunta rike da takardu na sakamakon aikin kowani SECTION da aka kawo rahoto yau, ta zo submitting ne. Ai tana ɗaura idanu a kansu bata san lokacin da ta saki takardun hannunta dik suka watse a ƙasa ba.
Ɗan razana Sister Zinta ta yi jin an buɗe kofar, da sauri ta fara ƙoƙarin zame bakinta daga nasa tana son waigawa taga wanenen?. Sai dai ina, ya hanata dama, domin kuwa kara ƙanƙameta ya yi, ya shiga tura mata tongue ɗinsa a baki, ya kara matseta a jikinsa, ya hau bata wani irin salon da yasa ta manta ma da an buɗe kofa. Shi da office ɗinsa, kuma yasan wacece zata shigo mashi a irin wannan lokaci, dan haka bashi da matsala, gabaɗaya hospital ɗin a ƙarƙashin ikonsa suke ai, dan haka sai sun jira!!.
Ganin wannan chair isn't comfortable for them ne yasa ya miƙe da ita a jikinsa, bakinsu na cikin na juna, ya koma saman doguwar sofar dake cikin office ɗin, dama dan hutawarsa aka yi mashi. Kwantar da ita ya yi tare da zame bakinsa daga nata slowly, ya ɗan raba jikinsu yana kallon face ɗinta, gabaɗaya ta mance da cewa an buɗe kofa. Lazy kuwa ta yi mutuwar tsaye, hawaye sun gama wanke mata fuska, bata taɓa tsammanin akwai wacce Dr James zai fara haɗa jiki da ita ba ita Lazy ɗin ba! Ta so shi kamar ranta, kullum mafarkin yadda zata same shi take yi, ashe shi ba ta ita yake yi ba!.
Necktie na wuyansa ya fara kwancewa, dama ya cire suit na sama, saura long sleeve shirt na ciki da tie na wuyansa and trouser. Kwance tie ɗin ya yi, ya hau ɓalle botiran rigar jikinsa, idanunsa a kan kyakkyawan face ɗin Zinta da ta rufe idanu ruf, lips ɗinta suna ɗan kerma alamar tana cikin mamaki har yanzu.
Zare rigar jikinsa ya yi bayan ya kammala cire botiran, kwantowa kanta ya yi, ba ruwansa da Lazy na tsaye, romancing ɗin Zinta ya fara yi irin sosai ɗin nan yana wani numfashi sama-sama. Takaici yasa numfashin Lazy ya fara yin sama-sama, cikin fusata ta ƙariso in da suke, kishi yasa ta rarumo laptop ɗinsa zata bugawa sister Zinta dake kwance idanunta a rufe.
Da hannu ɗaya ya rike laptop ɗin, kwacewa ya yi tare da ɗauketa da wani gigitaccen marin da yasa ta yi baya-baya ta faɗi ƙasa. Sister Zinta na kokarin buɗe idanu sai ji ta yi ya ɗauketa cak zuwa ɗakin hutawarsa dake cikin office ɗin, yana shiga ya rufe kofar da key ya bar Lazy zube a ƙasa, takaici yasa ta rushe da kukan bakinciki.
Shi kuwa ya shinfiɗe Zinta a saman sofar dake ɗakin, ya cigaba da romancing ɗinta sosai, tin tana kame jikinta har ta sakar mashi jiki, ya rabata da kayan jikinta kaf, ya juyata son ransa, amma bai yi sex da ita ba, ya dai murjeta son ransa, har ya yi realizing, sannan ya tashi daga kanta, ya faɗa cikin toilet dake ɗakin.
After 30 mins ya fito sanye da bathrobe ash color, yana rike da wata ash towel yana goge kyakkyawan gashin kansa. Yadda ya barta haka ya fito ya sameta, ta gagara motsawa saboda kashe mata jiki da ya yi. A gaban sofar ya tsuggunna tare da kai hannu ya tattara gashinta da ya zubo har kan face ɗinta saboda murzanta da ya dinga yi.
Can ƙasa ya ce. "Are you okey?"...... Slowly ta waro idanunta, kai tsaye sai kan kyakkyawan face ɗinsa. Ƙasa da ido ta yi kafin ta ce. "Jikina yana mun wani iri, na ƙasa motsawa"........ Hannunsa ɗaya ya ɗaura saman shafaffen cikinta, ya ɗan shafa zuwa gabanta yana ɗaure fuskan nan da ya saba na tsare gida kafin ya ce. "Dole jikinki zai yi haka, dan bai taɓa jin makamancin abin da ya ji yau ba, amma anjuma idan na sake ba zai yi hakan ba".
Murmushi ta sakar mashi kafin ta ce. "Zaka sake wani?"....... "Meyasa kika tambaya?". Yana ƙara ɗaure fuska ya faɗa, watau idan suna soyayya ya sake fuska, da sun gama ya zama tantiri har da haɗe rai........ Nisawa ta ɗan yi kafin ta ce. "Na yi tinanin daga yanzu ba zaka sake kulani ba"....... Shiru ya ɗan yi, sai kima ya shafi soft cheek ɗinta kafin ya ce. "Kullum ma zan yi ko kina so ko baki so, dan ke ɗin tawace ni kaɗai ko ki so ko karki so!"....... Kuji hege! Ka ji karfin hali, wai ko ta so ko kar ta so! To da yake jikinka ne ai dan ubansa da bamu san waye bane ma!!.
Watau Dr James fa ya gane nufinta, ita ta zaci dan biyan buƙatansa kawai ya kulata yau, bata san wlh bai taɓa son wani abu yadda yake sonta ba, so na musamman yake yi mata, da alama soyayyarta shi ne kaddaransa a rayuwansa, dan kuwa in yai wasa sonta zai iya zame mashi wani abin a lokacin da zata gane waye shi ta guje shi. Ɗan banza kuma yana more jikinta yana haɗe mata, wai kuma yana sonta!
(Ni ina fatan ya sha azabar zuciya ta dalilinta, ina fatan ya tare da ita yadda yake son, ya kara sonta sosai, amma bana fatan ta haifa mashi yara, dan bana mata fatan haɗa jini da shi, amma zan so ya ɗanɗaneta, ya sota mahaukacin so! Ta zo ta gane waye shi, ta gujesa, wannan zafin kawai ya ishe shi, ALLAH ya jarrabesa da in babu ita a gefensa babu barci bare kwanciyar hankali ɗan banza!!)
Ta ji daɗin kalamansa dik da cikin tsare gida ya faɗa, tabbas soyayya mugun wasa ce, kome ya yi ita burgeta yake yi. Ta yunkura zata miƙe, da sauri ya taimaka mata ta miƙe zaune, ɗan shafa kirjinta ya yi kafin ya ce. "Je ki yi wanka ki zo ki koma bakin aikinki". Yana kai karshe ya miƙe, wani ɗan glass room dake gefe ya shiga.
Jim kaɗan ya fito sanye da wasu suit ɗin a jikinsa, ba tare da ya kalli in da take ba ya ce. "Ki yi saurin komawa bakin aikinki"..... Kamar zata tambayesa ba ya ce anjuma zai sake kasancewa da ita ba, sai kuma ta ji nauyin tambayar, ta tashi jiki ba kwari ta shiga toilet ɗinsa. Tana wucewa ya bi bayanta da kallo, sai da ta shiga cikin toilet ɗin ya fice abinsa.
Yana fita bai isko Lazy a office ɗin ba, wayansa da agogonsa ya ɗauka, waje gabaɗaya ya fito, nan ya isko Lazy a office ɗinta tana kife da kai saman table tana kuka. Ko kallon in da take bai yi ba ya sanya kai ya wuce waje.
Yana wucewa ta ɗago da kallonta a kansa, sai da ta tabbatar ya tafi, da sauri ta miƙe ta dawo cikin office ɗinsa, kai tsaye ta shiga ɗakin da suka yi chaskalensu da Zinta. Tana shiga ta ji motsin ruwa a toilet, da zafanta ta nufi can.
Tana murɗa handle ɗin kofar ta buɗe, ciki ta afka, sundume cikin jaccuzi ta isko Zinta, tana wanka a natse. A gaban Jaccuzin ta tsaya tare da rungume hannaye a kirji, cike da zafin kishi ta ce. "Ke karya karuwa, dabba jaka fito waje yanzu!".
To ita sister Zinta da bata san me karya kuma me karuwa ɗin bane ta bita da kallo, ita Lazy ita tasan ma'anar karuwa tin da ita daga wajen hospital ɗin ta fito, ita kuma Zinta tasan a nan dai babu karuwa, bama ta san me hakan yake nufi ba.
"Ba zaki fito na ina magana!". Lazy ta faɗa a fusace........ "Baki ga ina wanka bane, ki je waje idan na gama ai zan fito"....... Eyeee baki Lazy ya saki tana kallonta, yaran dake tsananin tsoronta ne yau Zinta ke mayar mata da martani. Ai a fusace ta yi kanta zata daketa Zinta ta miƙe tsaye, tana dalla mata wani mugun kallo ta ce. "Ki taɓa yau ki sha mamaki!".
Watau yau Zinta ji take yi tana daidai da kowa tin da suka yi wannan chaskalem da Dr James, dama power ɗin Lazy dikka ba dan saboda tana aiki a karkashin office ɗin Dr James bane? To ita yau ba aiki a karkashinsa kawai ba, cire mata kayansa ya yi, a gabanta taga komai ɗinsa, sun zama ɗaya da shi, abin da babu wata nurse da ya taɓa kwatanta haka da ita, kunga kuwa kowa sai ua sararawa Zinta, ta ciri tuta kuma dole yanzu su dinga bata girma, zata zama aunty ɗin dik wata nurse dake hospital ɗin nan, ita kanta Lazy zata dawo karɓar umarni ne, idan suka yi wasa ma kowani hukunci Dr James zai ce su je wajenta ita zata yanke! Kai watau akwai dirama a wannan asibitin ba kaɗan ba wlh.
Ganin haka yasa sister Lazy ja da baya, san tasan tin da Dr James ya yi wannan chaskalen da ita fa to ta wuci dik yadda ake tinani, in ta kuskura ta taɓata zata jawa kanta ne, dama wai ta zo yi mata barazana ne ta ce ta fita harkar Dr, to yanzu da alama barazanar ma ba zata yiwu ba dole ta canza salon kirsa da makircin dan kwaro Dr daga hannun ƴar shika sweet 18!.
Juyawa ta yi a fusace ta bar toilet ɗin tana huci, ita kuwa sister Zinta tai wankarta, ta fito ta mayar da kayan jikinta, daga nan ta fita izuwa wajen sister Maya.
Tana zuwa ta sameta sai fama da babys take yi, rungumeta sister Maya ta yi, ta jata suka zauna a gefen bed ɗinsu, labarin abin da ya faru ta hau bata tana murna. Ai kuwa sister Maya aminiyar kwarai, ta yi mugun tayata murna, ta dinga kara mata shawarin kan yadda zata rungume zuciyansa gabaɗaya, ta zama ita ce Big Aunty a hospital ɗin nan, kowa ya dinga girmamata!.
Ta yi farinciki sosai, haka suka tashi suka cigaba da kula da jariran nan.
After some hours.
Daga babys har masu kula da su sun yi barci, around 1 na dare 3D suka yi diran mikiya a ɗakin babys ɗin nan, kunna light na ɗakin suka yi, tamkar yadda suka yi ranar, babys guda biyar suka zaɓa, kunga saura 50 out of 55 kenan ko?. Babys ɗin suna ta zuba barci abinsu, while masu kula da su ma sai barci suke yi, har 3D suka fita da babys ɗin nan basu farka ba.
Kai tsaye SECTION E suka shiga da yaran, bakin Queen Of Surprise ɗinku ya yi kaɗan ya iya zayyana maku yadda SECTION E yake, a halin yanzu ba zan ce komai ba, amma a gaba zaku ji karin bayani, dan ya zarce dik yadda kuke tinai.
SECTION E ya fi dik sauran SECTIONS na hospital ɗin girma da yawan ɗakuna da kuma jan wutar lantarki!. Dan ko'ina haske ne tamkar rana, kana shiga cikinsa zaka zaci gari ya waye saboda hasken dake ko'ina.
Kai tsaye wani ɗaki suka shiga, ɗakin nan cike yake maƙil da injuna nau'i ka daban-daban. A gaban wani trasnferen glass ball mai girma suka tsaya, glass ball ɗin daga ta sama ne ball wanda kana iya ganin cikinsa, daga ƙasa baki me mai duhu baka iya ganin komai, sannan daga ƙasa wajen bakin yana da kunnuwa guda huɗu. A gefensa glass ɗin akwai beds na babys, dikka 3D suna sanye da kayan aiki, kama daga kan hand gloves, nose mask, da dai sauransu.
Cirewa babys guda biyar ɗin nan dikka kayan jininsu suka yi, suka kwantar da yaran a saman wannan gadon. Dr James ne jagaba, yaran har lokacin suna barci, saboda sun sha wanka da ruwan zafi sosai, ga kayan sanyin da aka zuba masu, an gasa masu jiki sun kuma sha madara mai ɗumi sun ɗumama cikinsu, kunga ai sai barci.
Bayan sun kwantar da su, Dr James ya danna wani madanni dake jikin gadon, take jikin gadon ya kawo wani blue light, yana kawo wannan blue light ɗin babys ɗin nan dikka suka farka, take suka fara girgiza, suka zazzaro idanunsu tamkar kwayar zata faɗi ƙasa, dikkansu suna son yin kuka amma sun gasa.
Ja da baya kaɗan 3D suka yi, ba komai suka kunnawa wannan gado ba face shocking na lantarki, suna son razana yaran ne saboda jikin yaran ya basu abin da suke so, sai sun razana sosai jikinsu zai saki wannan sinadarin da suke buƙata, shiyasa suke sakasu a shocking na wuta, su ɗaurasu a gadon socking.
Wani irin jijjiga da karfi yaran suka fara yi, hannunsu da kafafunsu yana wani irin kerma, idanunsu tamkar zai faɗo ƙasa, lips ɗinsu na ɓari sosai. Ya ilahi ya lillahi. Ko gezau 3D basu yi ba, suna tsaye tamkar babu zuciya a kirjinsu, suna ganin yaran nan sai da suka yi tsananin razana, sannan Dr James yasa hannu ya danna wannan madanni ya kashe lantarki.
Yana kashe lantarki yaran suka fara ƙoƙarin kuka, sai dai bai bari sun samu damar yin kuka ba ya danna wani madanni gadon ya ɗaga sama da yaran, ya danna wani madanni jikin wannan glass ball ɗin, take kofa ta sama a cikin glass ball ɗin ya buɗe, gadon da ya yi sama da babys ɗin ya zubasu a cikin wannan glass ball ɗin.
Yaran suna ta ƙoƙarin yin kuka amma basu samu dama ba, suka rufe glass ball ɗin, sun danna yaran wani kan wani, ga rashin iskan shaƙa bare su yi numfashi.
After like 2 mins da zuba yaran ciki glass ball ɗin ya fara jujjuyawa da yaran yana sama ya sake yin ƙasa da su, ya ilahi, yaran nan sai da suka fita hayyacinsu, sai idanu kawai zaku ga suna zarewa, gwanin nan tausayi!.
Jim kaɗan wani waje daga ƙasan cikin glass ball ɗin ya buɗe wanda ƙasan shi ba'a iya ganin me a ciki, baki ne, dikka jariran cikin wajen suka faɗa, take ƙasan ya rufe, yana rufewa wani ƙara ya fara fitowa tamkar farfasa kasusuwan ɗan adam, inji ne a ciki ya fara kara.
After kamar 30 mins daga gefen glass ball ɗin ta ƙasa Dr James ya ɗauko wani gaton boket ya saka a wajen, ya buɗe wajen kunnen ball ɗin, take wani irin jini jajir ya fara zuba tamkar an buɗe tap. Dr Kamal ya ɗauko boket shi ma ya buɗe ɗayan kunne, a nan kuma ɓargon cikin ƙashin babys ɗin ne ya fara fitowa tamkar jelly, shi kuma Dr Mark ya buɗe side ɗin da ƙashin yaran yake fitowa ya fara tarewa a boket.
A takaice wannan inji ta niƙa yaran ne, ta ware jininsu daban, ɓargonsu daban, kazaliƙa ƙashinsu daban, ƙashin nasu ma injin ya niƙa shi ya yi laushi sosai tamkar gari...... Innalillahi wa inna ilaihir rajiun, hasbunallahu waniimal wakil, astagfirullah wa'atubutu ilai, ya rab, ya rahman, ya rahim, ya malik, ya kuddus, ya salam, ya mumin, ya muaimin, ya aziz, ya jabbar, ya mutakabbir, ya ALLAH..........😭
Karin haske, a cikin jinin jariri akwai wani sinadari mai suna hematopoietic stem cells da suke amfani da shi, waɗannan sinadarai ne dake samar da sabbin ƙwayoyin jini, a likitance ana ce mashi red & white blood cells. Sannan suna amfani da jinin wajen warkar da cututtuka da dama har ciwon leukemia, sankarau. A takaice da jinin jariran nan suna kirkiran magungunan cututtukan da suke kirkiranwa duniya! Jinin jariri yana sabonta kwayoyin halitta.
Sannan a cikin jinin akwai sinadarin erythropoietin, sinadarin da ke samar da jan jini, a likitance ana ce mashi red blood cells, sannan akwai sinadarin fetal hemoglobin da suke cirewa, wannan nau’in haemoglobin ne da ke cikin jinin jariri, wanda ke da ƙarfin ɗaukar iskar oxygen fiye da na manya. Sannan akwai sinadarin mesenchymal stem cells, da interleukins & growth factors, sai alpha fetoprotein, wanda a hankali zan faɗa maku me suke yi da waɗan nan sinadaran, tare daku zamu zaƙulo komai mu warware In Sha ALLAH. Kun ji na jinin, to shi kuma ɓargo fa?.
Akwai sinadarin wharton's Jelly da suke amfani da shi a ɓargon jariri, wannan
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 60 Chapter of 95