Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
san makarin chemicals ɗin". Kai sister Maya ta jinjina. "Ko ni nasan makarin dikka chemicals da muka haɗa, kuma zan iya haɗa mashi magani"..... Shiru sister Zinta ta ɗan yi, can ta ce. "Kina tinanin meyasa 3D zasu saka mashi cuta? Baki tinanin kamar wani mugun abu ake shiryawa? Meyasa muke haɗa waɗan nan chemicals ɗin? Me suke yi da su da kullum sai su je SECTION C sun ɗeba? Me kike tinanin ake yi da su?". Abinku da jinin daddy Haiza'an, shiru Maya ta ɗan yi, can ta ce. "Ina tunanin cuta suke kirkira, to anma ina suke kai cutar? Me suke yi da shi?"....... Sister Zinta ta ce. "Kina ganin bai kamata ace mun san me suke yi ba?". Kai ta jinjina. "Yakamata ace mun sani, to amma ina suke kai dikka waɗan nan abubuwa? Baki ganin shi ma yakamata mu sani?". Jama'a na faɗa zan sake faɗa, dan jiya na samu tambayoyi a kan abin da na faɗa na sake faɗa! Dik nurses dake wannan asibitin kyankyasarsu suka yi, basu ɗaukar ma'aikata daga waje, su suka kyankyashi kayansu, suka renesu, suka basu ilimi ta ɓangaren da suke son su sani, a cikin 3D ɗin nan kowanne da abin da ya fi kwarewa, Dr Mark yana da ilimi kan sanin chemicals fiye da yadda kuke tinani, shi ya karantar da su Dr Maya, Dr Kamal yana da sani ɓangaren kafiya sosai, shi yakarantar da sauran nurses dake aikin lafiya, waɗan da ke duba yaran da ake cire eggs ɗinsu, su yi treating babys idan basu da lafiya, Dr James ubansu kenan, yana da ilimi da baiwar sani a dikka ɓangarorin, dan haka basu ɗaukar ma'aikata daga waje, babu wanda yake shigowa wannan asibitin face abin da suke fitarwa, komai da kuke gani a nan asibitin aka kirkiresa, basa amfani da abubuwan waje face kayan abinci da ruwan roba sa ake shigo masu da shi. Haka zalika bayan 3D babu nurses da suke fita bare su je su yi aiki a waje a wani asibitin, ko sperm da suke saye 3D suke fita su ɗauko shi, dan haka take note! Basa ɗaukar wasu ma'aikatan daga waje, kuma nasu ma'aikatan ma basa fita waje su yi aiki a wani asibitin. "Gaskiya yakamata mu sani, zuciyata ta fara rawa, ina jin kamar akwai wani abin da ya saɓa". Sister Maya ta faɗa. Sister Zinta zata yi magana suka lura sauran nurses ɗin su suke kallo, da sauri suka ja baki suka yi shiru. Sister Maya ta ɗauko wani baby, yana barcinsa, amma saboda tsabar son yara ba zata barshi ya huta ba, ta kwanta tare da kwantar da shi a saman cikinta, tana shafa bayansa, tana jin tamkar ta mai da shi cikin cikinta saboda so, a haka barci ya saceta. Ita kuma sister Zinta shiru ta yi, ta buga tagumi tana tinanin maganganun da suka yi, lallai dole akwai in da suke kai waɗan nan abubuwa, kuma tana zargin cuta ce, idan kuwa cuta ce lallai zuwa yanzu darling baya raye, dan kuwa in har waɗan can mugayen chemicals ɗin da suka haɗa dikka aka juye cikin wannan aiki to ba shakka wannan cutar ƙare dangi yakamata a sanya mata suna. Haka kawai ta ji zuciyarta na raya mata lallai ta fara bincike, lallai ta nemo maganin wannan cuta, tana jin zata iya, kuma tabbas zata iya, dan kuwa in baku manta ba su suka haɗa kaso 60 na kwayar cutar, in kuwa ta ce zata yi bincike ta ɗauki chemicals da zasu karya waɗan can tsab zata iya haɗa magungunar, ko bata yi komai complete ba za'a samu kaso 85 cikin ɗari. A haka ta dinga wannan tinani har sister Maya ta farka daga barci around 8 na dare, ganinta zaune shiru yasa ta ce. "Sister, yadda na barki baki motsa ba? Lafiya dai ko?"....... Kai ta girgiza alamar ba lafiya ba, idanunta take suka kawo ruwa taf, murya a raunace ta ce. "Sister dole akwai wani abin da yakamata mu sani a kan darling, ina son ganinsa, yau ba zan yi barci ba, zan jira oga ya zo sai ya kaini wajensa". Jinjina kai Maya ta yi, tana saɓa wannan baby a shoulder ɗinta, ta amsa da ita ma ba zata yi barci ba, zata jira 3D. Haka suka kasance, suka dinga hidima da babys ɗin har yaran suka yi barci, sannan ne suka zauna zaman hira, ko abinci basu ci ba, da suka ji yunwa suka ɗauko crispy chicken ɗinsu, suka cinyesa su biyu basu tsanwa kowa ba. Haka suka kasance har karfe 12, da yake sister Zinta tasha barcin rana yau, ita kuma sister Maya ta sha na mangrib, sai yazama basa jin barci sam, da karfin hali irin nasu sai da suka jira around 1 na dare, sun fara fidda rai da zuwan 3D, unexpected suka ji an turo glass door ɗinsu. 3D sun yi mamaki ganin wutar ɗakin a kunne, da suka shigo kuma sai suka yi mamakin ganin matan nasu idanunsu biyu, su kuwa suna ganinsu suka ɗan miƙe tsaye, amma basu razana irin razanar da suke yi a baya idan sun gansu ba, bare ma sister Zinta da ita yanzu gabaɗaya ta ji tsoron Dr James ya fara fita a zuciyarta tin da ya cire kayansa gabaɗaya a gabanta, ya yi wasa da jikinta, tin daga wannan lokaci take jin tamkar ita da shi abu ɗaya ne, and ta fara fahimtar yana sonta sosai, dan haka ba zai yi mata komai ba ko da ta yi mashi laifi. A gabanta Dr James ya tsaya, cikin sanyin murya ya ce. "Me kike yi baki yi barci ba?"....... Murmushin dole ta ƙaƙalo kafin ta ce. "Waiting for you my oga". Har cikin ransa ya ji wani irin daɗi, hannunsa ya ware mata tafukansa game da miƙa mata, ɗaura nata kyawawan hannun a kai ta yi, tana ɗan shagwaɓe fuska ta ce. "Ba zaka ɗaukeni kamar ɗazun ba?".......... Ya ALLAH, wani irin madarar daɗin da ya ji ba, baisan lokacin da ya jawota jikinsa ba, ya rungumeta yana ɗan shafa bayanta. "Muje side ɗinmu ko?". Ya faɗa can ƙasa....... Ɗan shagwaɓe fuska ta yi kafin ta ce. "Ka kaini in ga darling ɗin please"...... Kai ya jinjina mata alamar to, sannan ya rage tsawonsa, cak ya ɗauketa suka fito waje. Bai zame da ita ko'ina ba sai side ɗinsu. A saman katafaren bed ɗinsa ya direta, zai sauƙa ƙasa ta yi saurin riƙo hannunsa. "Baka nuna mun darling ɗin ba". Tana narai-narai da fararen idanun nata ta faɗa. Ɗan riko shoulder ɗinta ya yi. "One minute"....... Ya faɗa tare da saketa, ya wuce ya nufi wajen laptop ɗinsa, ɗaukota ya yi, a kusa da ita ya zauna tare da kunna laptop ɗin. Tana kallon dik abin da yake yi, bai yi zaton tana naɗar komai a kanta ba. Wani folder da aka rubuta new project ya shiga, nan ya yi mata playing video ɗin darling a cikin kwalba, a yadda ya ɗauke shi video yaron yana kwance shiru tamkar mai tinanin wani abin. Kura mashi ido ta yi, sai ta hau murmushi, rashin sani ya fi dare duhu, da tasan balain da yaron nan yake a ciki da bata yi murmushi ba, amma tana murmushi, ta matsa kusa da laptop ɗin sosai, dama ta yi wa desktop computer farin sani, dan a cikinsa aka koyar da su ilimin sanin chemicals, dan haka laptop bai bata mamaki ba. Video ɗin ta kare ta sake dawo da shi baya, tana ta murmushi, a tinaninta darling yana cikin farinciki ne, ya sha madara ya ƙoshi ne ya yi shiru. Dr James ya ɗan rungumota yana faɗin. "Babynku yana nan lafiya, muna wani gwaji ne, amma zai dawo gareku"........ Da yake bata ga zahiri ba, a video ne sai ta yarda darling yana nan lafiya, ta dinga murna, har da rungume Dr James, cikin shagwaɓa ta ce. "Sir ina son nunawa Maya darling ɗinta". Yana shafa kanta izuwa bayanta ya ce. "Zan sanya Dr Kamal ya nuna mata, ba sai kin je ba". Ya faɗa tare da jawo laptop ɗin kusa, ko kaɗan bai yi tinanin ta yi wani tinani a kansu ba tare har ya ce ba zai yi wani abin a gabanta ba, a kan idanunta ya turawa Dr Kamal video ɗin ta email, ya ce mashi ya nunawa Maya. Daga haka ya kashe laptop ɗin, ya ɗaura saman side sofa dake kusan da bed ɗin. Dik yadda ya yi a laptop ɗin ta naɗi komai. Jawota jikinsa da kyau ya yi, in a romantic way ya fara sarrafata, yana juyata son ransa. Cikin ƙanƙanin lokacin ya rabata da kayan jikinta, ya cire nasa shi ma, ya dinga wasanni da ita, sai da ya tabbatar da ya gama kiɗimata da salonsa, sannan ya saita penis ɗin, ya shigeta, dan yau ya yi alkawarin mayar da ita matarsa da gasken kuwa. Sosai ta ji zafi, ta fara ƙoƙarin turesa tana mashi magiyan ya kyaleta, amma bai kyaleta ɗin ba, sai da ya mai da ita mace, ta yi kuka har ta godewa ALLAH, ta dinga dukansa tana turesa, amma ina, bai raga mata ba....... Sai da ya gama bidirinsa, sannan ya kwanta tare da jawota jikinsa, ya hau rarrashi yana bata baki, ya dinga lallaɓata har ya samu barci ya ɗauketa. Lokaci guda wani irin zazzafar sonta ne ya ƙara shigarsa, ya zubawa kyakkyawan face ɗinta idanu, yana jin tamkar ya ƙara shigarta, dan wani sabon sha'awarta yake ƙara taso mashi. Duba time ya yi a wayarsa, karfe 3:30 na dare, dogon numfashi ya ja tare da sauƙewa a hankali, sannan ya sauko ƙasan bed ɗin. Message yai typing wa su Dr Kamal, sannan ya shige cikin toilet. After 30 mins ya fito, a gurguje ya shirya, gaban bed ɗinta ya dawo, sumbatar cheek ɗinta ya yi kafin ya jawo bargo ya lulluɓeta, a gaggauce ya nufi waje dan lokaci na neman ƙure masu. Yana fitowa parlo ya isko su Dr Kamal a tsaye, suna haɗa idanu Dr Kamal ya ce. "Jammy kar dai ka aikata abin da ka faɗa? Naga face ɗinka sai wani kyalli yake yi". Hararansa Dr James ya yi, shi kaɗai yasan irin tsananin farincikin da yake ciki, ya ALLAH, yau ya mori daɗinsa. Gaba ya wuce ba tare da ya yi masu magana ba, da sauri suka rufa mashi baya. Kai tsaye SECTION D suka nufa, suna zuwa ba ɓata lokacin suka sake ɗaukan jarirai guda biyar suka fita da su izuwa ɗakin niƙa jarirai, biyu daga cikin babys ɗin sai feket-feket suke yi alamar suna son yin kuka, sun farka, ɗayan sai buɗe baki yake yi, alamar yana jin yunwa, yana son ya yi kuka a bashi madara, da alama sarkin ci ne. Dr James na rike da babys biyu, Dr Kamal na rike da ɗaya, Dr Mark na rike da biyu, to na hannun Dr James ne suke ta faman ƙoƙarin fara kuka, ga alamar suna jin yunwa sosai, sai zuro harshe waje ɗayan yake yi. Basu diresu a ko'ina ba sai saman wannan gado na lantarki. Kunna lantarki Dr James ya yi, take yaran suka fara wani irin girgiza kamar yadda waɗan can na baya suka yi. Wannan baby mai zuro harshe waje yana son cin abincin nan gwanin ban tausayi, ya ƙara zuro harshen nasa waje, jikinsa na wani irin kakkarwa sosai, dadashinsa na garuwa da juna, yatsunsa na wani irin kerma, sun zazzare idanuwansu waje gwanin ban tausayi. Haka wannan shocking ya dinga jansu na ɗan lokaci, sannan Dr James ya kashe bayan ya tabbatar jikinsu ya saki waɗan nan sinadarai da ake so. Ya danna gadon tai sama da su, wannan jariri dake jin yunwa ne ya fashe da kuka a lokacin da shocking ɗin ta tsaya, kuka sosai yake yi, jininsa na ɓari sosai, harshensa ya zazzago waje. Yana wannan kuka suka tura shi cikin wannan ball ɗin. Kara fashewa da kuka mai tsanani ya yi, da alama ball ɗin cikinsa akwai zafi matuƙa. Ko gezau 3D basu yi ba, tamkar ba rai suke gani a cikin mawuyacin halin nan ba. Ya rabb, suna jiyo kukan jariri mai jin yunwar nan a lokacin da suka sanyasu cikin injin nan, yana shiga da suka kunna injin ihu ɗaya ya yi, daga nan ji kake ɗiff ya ɗauke wuta, injin ya murɗe mashi wuya kenan. Ya ilahil alamina, wace iriyar musifa ce wannan, ya ji da yunwar ne ko kuwa da azaban nan? Ya ALLAH ka sakawa waɗan nan jariran, dik masu sayar da mahaifa da sperm ɗinsu ALLAH ka walaƙanta rayuwansu!. Haka suka ɗauki bokitaye suka tari jini, garin ƙashi da tsoƙa, ɓargon ƙashi, suka ɗauka zuwa freezers room ɗinsu, suka shiryasu ciki, sannan suka koma side ɗinsu dan su je su yi wanka su yi shirin fitowa aiki, a lokacin 5 na asuba ta yi!. My people a wannan ɗauki ɗaiɗai da sukewa jariran kowani dare suna niƙasu kuna tinanin one day one time su sister Zinta ba zasu farga bane? Yanzu saura babys 45, watau shiyasa kenan yaran basa taɓa wuce 3 months a asibitin, watau irin ɗauki ɗaiɗai ɗin nan ake masu kenan!. Bayan ya yi wanka ya shirya, sai ya tada sister Zinta, da sabon kuka ta tashi mashi, rarrashinta ya dinga yi, da kyar ya samu ta yi shiru, a sanyayye ya ce. "Sorry my wife, zan je office, zan dawo by 1 in duba ki, yau ina da aiki sosai, amma ke yau na hutar dake aiki, ki kwanta a nan ki huta, za'a kawo maki dik abin da kike so". Cikin muryan kuka ta ce. "Ni ka turo mun sister Maya, ita kaɗai nike son gani".... Nisawa ya ɗan yi, ya sunbaci goshinta kafin ya ce. "Yanzu zan turota, amma ki mun murmushi"...... Din da tana cikin ciwo hakan bai hanata murmurawa kaɗan ba, kara sumbatar goshinta ya yi tare da miƙewa, yai mata sallama ya fito. Tsaye ya isko Dr Kamal da Maya a tsakiyar parlon, yana faɗa mata ta je ta yi wanka ta fita wajen aiki, sai dare zai sake zuwa ya ɗauketa, shi kuma Dr Mark da ba ruwansa da soyayya tini ya yi gaba abinsa. A dake Dr James ya ce. "Maya ki je sama ɗakina sister ɗinki na kiranki". Daga haka bai sake magana ba, ya sauƙo ya nufi waje. Jawota jikinsa Dr Kamal ya yi, ya rungumeta tare da bata sumbata a goshi. Ya saketa yana mata bye-bye. Sama ta haye tana mashi bye-bye ita ma, sai murmushi take yi. Sai da ya ga hayewarta sannan ya wuce ya bi bayan Dr James suka nufi cikin hospital ɗin. -------------------------- CRYSTAL PALACE.🔥 Abba khaiza'an's House. A yau Abba ya shirya sadaki na alfarma, da misalin karfe 8 na dare, ya shirya cikin shiga ta alfarma, ya sanya thobe and bisht, ya naɗa rawani tamkar wani balarabe, amma haskensa kowa ya gani yasan ba balarabe bane. Kai tsaye ya tasa Faryan da Harleen a gaba, dan dole ya ce su rakasa ya je ya kai wannan sadaki, yana son jibi jumma a ɗaura wannan aure, ba fa fashi ko za'a mutu. Kai Abba namu na amana. Ga Abba ga grandpa, me kuke tinani a kan wannan kai sadaki? Likes comments and share fisabilillah. ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥️ QUEEN OF SURPRISE ✍️🔥🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥 PRINCESS TEEMA A-K-A STAR LADY. For more information 08161390581 Whatsapp me only. STEP 1🔥 2025-12-17.🔥 اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ❤️ E_____________ 53 & 54 Kai tsaye benen su Noor suka nufa, ta hanyar sama ma suka bi. Already Abba ya sanar da daddyn Noor zasu zo, dan haka ya shirya tarba na musamman a garesu. Suna knocking ɗaya aka buɗe masu kofar, uncle ɗan kwalisan mu ne ya fara tarbansu, fuska ɗauke da wannan lallausan murmushin nasu na gado mai kwantar da hankali, yai masu sannu da zuwa, har da riko hannun Harleen yana ƙara masu sannu da zuwa. Ciki suka shigo, a saman sofa suka zauna, ga kayan cima kala-kala an jibga masu dan girmamawa a garesu. Sama Uncle ya haura. Jim kaɗan sai ga shi ya dawo da dikka family, Aunty Luna, Aunty Lusi da daddy. Aunty Lusi akwai izza jama'a, a family ɗin su Noor dik ta fi kowa izza, bata da yawan magana, sai kallo da ido, bata shiga sabgar kowa, kuma ta tsani a shiga nata, amma dik da wannan izza nata tana kallon Abba sai da ta ji faɗuwar gaba, ta gagara haɗa ido kai tsaye da shi. Dik suna sanye da pjs ne a jikinsu, da yake basu jima da tashi daga barci ba. Abba yana daga zauna daddy Noor ya ƙariso ya zauna a kusa da shi, sannan ya miƙa mashi hannu kan su gaisa, Abba bai bashi hannu ba, sai dai ya ce mashi salamu alaikum kawai, daddy Noor bai sa me ya ce ba, ita kanta musabahar ba wai ya saba yi bane, dan ya mutunta baƙin nasa ne yasa ya yi. Abba ne ya ce Harleen ya kawo trollyn da suka zo da shi. Jawo shi ya yi gaban Abba, sai satar kallon Aunty Luna malam Harleen yake ta faman yi, yana wani ɗaure fuska, kaman wanda aka sanya dole...... A mutunce aka gaggaisa, Aunty Luna and Aunty Lusi suka ɗaga wa su Abba gaisuwa. Aunty Luna sai satar kallon Harleen take yi ita ma, hakika ya yi kyau cikin tail coat ɗin nan, kyansa ya sake fitowa sosai da sosai!. A dake Abba ya ce. "A addininmu muna yin sadaki, ba zobe ba, dan haka wannan shi ne sadakin, idan yai masu kaɗan suna iya furta adadin abin da suke so sai a kawo masu, nan da jibi nike son a ɗaura wannan aure". Babu wasa a tattare da shi yai magana, ga izza kamar shi ne ubansu har daddyn Noor ɗin!. Zuba mashi idanu suka yi. Abba ya kalli Aunty Luna a lokacin da ya buɗe akwatin kuɗin. "Ƴata idan kuɗin bai maki ba zaki iya faɗar nawa kike so" . Ya kai karshe daidai lokacin da yake zuge zip ɗin akwatin. Dollars ne zallah, sai ɗanyen gold guda biyu a ciki...... Ai dikka family babu wanda bai waro idanunsa waje ba ganin maƙudan kuɗin da Abba ya buɗe a cikin akwatin nan, ba su taɓa zatan Khaiza'an's family suna da wannan kuɗin ba, suna kallon Abba matsayin bai wuci ɗan majalisa a kuɗi ba, ba su kaisa matsayin gwamna bama, basu san ko shugaban ƙasa ba za gwada mashi kuɗi ba. Hakikanin gaskiya ba su kawai ba, har su Faryan sun girgiza da ganin kuɗin nan da Abba ya buɗe, ya ilahi, Harleen da Faryan kallon juna suka yi, a cikin zuciyoyinsu suna tambayar kansu a ina Abbansu ya samu waɗan nan maƙudan kuɗaɗɗe? Ga gold, wannan kuɗi ai zai iya saya masu bene guda a CRYSTAL PALACE in da za'a sayar, sai dai a CRYSTAL PALACE ba'a sayar da gida sai dai ka kama haya!. To dik wannan kuɗin Aryan ne ya baiwa Abba, kun tina dama ya ce zai turo kuɗi, to shi ne ya turo a akwati, kuma wannan gold ɗin Aryan fa cewa Abba ya yi sadakin Rimsha ne ya biyawa Vash ɗan lele, amma kunga Abba da ƙoƙari gold ɗaya ya cire ya bari a gida wai na Rimsha, ya tattaro sauran dik ya kawowa su Aunty Luna dan baya son harkar raini, kada a rainasa! Yana son nuna masu muhimmanci ƴaƴansu, yana so su san ba wai kawai za'a auri ƴaƴansu bane, za'a kula da su ne sosai. "Abba babu komai, ni ba sai ka bani komai ba". Cewar Aunty Luna, tana magana ta ɗago slowly zata saci kallon Harleen kenan suka haɗa ido da shi, dan shi ma ya ɗago zai saci kallonta. Kashe mashi ido ɗaya ta yi game da binsa da lallausan murmushi. Ai sai ga Harleen ya fara tari, yana neman ruwa. Da sauri uncle ya ɗauko ruwa a bottle, ya buɗe ya zuba mashi a cup ya miƙa mashi. Karɓa ya yi, ya fara sha, sai da ya sha rabi, sannan ya ɗago ya saci kallonta, still shi take kallo tana murmushi. Harara ya watsa mata, ita kuma ta ɗan turo mashi baki kafin ta sake kashe mashi ido ɗaya. "Kuna tinanin zaku sayemu da kuɗi ne kenan?". A cewar Aunty Lusi, ta yi maganar a dake, bata ɗaukar raini na ce maku. Ɗago idanu a kanta Abba ya yi, take ta ji dik wani kwarin gwiwa ɗinta ya gudu saboda kwarjinin Abba, ƙawar da kanta gefe ta yi, kirjinta na bugawa da karfi, amma ta daure game da sauke ajiyar zuciya. A dake Abba ya ce. "Idan hakan muka so ma zamu iya, amma yanzu dai ba sayan naku muka zo yi ba, sadaki muka kawo!". Cike da izza babu wasa a tattare da shi yai maganar, ya bata amsa ne dan yaga tana fa ilmi....... Uncle ne ya ce. "Lusi be patient please"...... Miƙewa Aunty Lusi ta yi zata bar wajen, a cewarta ba zata iya tsayawa ba, kun san tana ji da mulki tin da ƴar siyasa ce, gwamna take nema. "Koma ki zauna ayi komai a gabanki!". Abba ne ya faɗa on a serious note. Ɗago da kallonta a kansa ta yi, sai ta ji ba zata iya ja in da shi ba, ta rasa kwarin gwiwa, dole ta koma ta zauna tana sauke ajiyar zuciya. Daddyn Noor bawan ALLAH shi dai da ido kawai yake bin Abba, to aka ce faɗar da ya fi karfinka sai ka mayar da shi wasa. Su Harleen kam sun san waye Abba, sun san wlh da ya yi niyya sai dai yana zaune a gida yasa a ɗauko mashi family ɗinsu Noor gabaɗaya a kai mashi, har ita mai taƙama da tana neman gwamna ɗin, dik zai sanya a ɗaukesu a kaisu gida, ba zai zo da kansa ba, amma ya daure ya zo da kansa, ai sun samu martabawa sosai. Miƙewa Abba ya yi tare da cewa. "Wannan shi ne sadakin, mu a addininmu ba zobe bane, addininmu ya baiwa kowa ƴancinsa, ya fitarwa kowa haƙinsa". Ya faɗa yana kallon daddy. Daddyn Noor mutum ne da baya son hayaniya, wlh kamar Noor yake, sai kawai ya bi Abba da ido, shi bashi da damuwa in har yaran nasa suna so ko yau a ɗaura auren. Daidai lokacin grandpa ya sauƙo, ai yana ganin Abba ya ƙara sauri yana dogara sandarsa, tin bai gama sauƙowa ƙasa ba yana faɗin. "Me ya kawoku gidan nan?". Ai ko kallon in da yake Abba bai yi ba, sai gyara bisht ɗin jikinsa ya yi, ya juya yana faɗin. "Harleen mu je". Cikin faɗa grandpa ya ce. "Ba zan barku ba, sai hukuma ta shiga tsakaninmu, ba zan hakura ba"......... Ko kallon in da yake Abba bai yi ba, ya wuce gaba, su Harleen ma babu wanda ya kulasa, suka wuce suka fice, sai bala'i yake yi, daddy Noor ya jawosa yana ƙoƙarin rarrashinsa. Abba kam ko a jikinsa, ba dai abin da ya kawo shi ya yi ba? Ai shikenan, bashi da lokacin su grandpa. Suna komawa gida suka isko Ammie da Rimsha suna ta shan hira. Rimsha na ganinsa ta nufesa da gudu tana oyoyo Abba. Da buɗar bakinsa sai ya ce. "Amarya yau kin ƙara kyau fa, ko dai fuskar taki tasan ke amarya ce?"....... Ɗan zazzare mashi idanu ta yi. "Abba amarya kuma?". Kai Abba ya jinjina mata, ya riko hannunta suka wuce izuwa cikin parlo, a saman sofa ya zauna, Rimsha ta haye jikinsa. Abba na kallon face ɗinta ya ce. "Jikata kina magana da yayanki Vash kuwa?"........ Ɗan turo baki ta yi. "Ni Abba Yah Vash yanzu ya daina sona, baya kulani, tin da ya

Chapter 65 of 95