son ku gaisa".
"Cherry ina aiki, watarana zamu gaisa da ita, ki yi abin da na ce see you later". Daga nan ya katse kiran, tana neman kira mashi ruwa, idan ya haɗu da su Rimsha ina na ga bakin yi wa Abba bayanin in da ya samo yarinya har yake zuwa shopping da ita? Ai da matsala.
Ɗan shagwaɓe fuska ta yi, tana kallon Rimsha ta ce. "My sister daddy wai wani abin ne ya taso mashi ya tafi, ya ce in bar shopping nawa a wajen zai dawo ya biya in koma gida"........ Rimsha zata yi magana Faryan ya rigata da cewa. "Ba damuwa ku bada kayan a haɗa lissafi sai in biya dikka".
Da okey suka amsa, tare suka tura kayan suka karisa wajen machine da zai buga masu lissafi, babu kowa a wajen sai wani machine, cikin machine ɗin suka buɗe suka zuba kayan, baya suka ja suka tsaya, ya gama lissafa kayan tas, ya zuba masu kowanne da kedarsa, su bra leda daban, pant ledar daban, haka ya yi siling komai ya fito masu da shi ta other door ɗinsa, ga kuɗin kuma ya rubuta a gaban screen ɗinsa.
Faryan ya matsa ya miƙa card ɗinsa ya manna da jikin payment side na machine ɗin. Su kuma suka kwashi kayansu suka hau rabawa, kowacce ta ɗauki nata. A tare suka fito.
Rimsha ta ce sai ta bi Seraphina ta ga gidansu, aikuwa Faryan ya goya mata baya dan shi ma yana ganin ya yi kamu zai so sanin gidansu, ita kuwa sai murna yake yi ta masu jagoranci dan tasan hanya. Ai dafe kai Aryan dake tsaye a gefe yana kallonsu ya yi, shikenan Seraphina tana neman kwanto mashi ruwa, tin da ya ganta tike da kaya niƙi-niƙi yasan Faryan ne ya biya masu kenan.
Dole ya fasa bin bayan Seraph ya koma gidan Lion, dan in ya bi bayanta za'a samu matsala, amma sai da ya tabbatar ta shiga gida kafin ya nufi gidan Lion ɗin. ......... E kam nima na ce asirin wani ya kusa tonuwa, Rimsha a gidansu Seraphina, tab, ai gobema zata dawo tin da yanzu tasan suna waje guda, kai kam Aryan sunanka sorry.
-----------------------🔥
WS-HOSPITAL. 🧠 🫀🩸🔥
Tin daga wannan rana sister Lazy ta dinga ɓata aikinsu Zinta, sai ta hanasu submitting results ɗinsu, ta ƙala masu sharri wajen Dr James, shi kuwa ya aminta, ya dinga sanya minus a aiki har tsawon kwanaki 30, daga nan ya ce rainin hankalinsu ya yi yawa, yasan maganinsu, ya kuma san kalar wahalallen aikin da zai basu su yi replacing waɗan nan 30 days da suka yi missing basu bada rahoto ba.
Yau takama Monday, dikka nurses na asibitin kowanne yana bakin aikinsa, Maya da Zinta ma suna nasu bakin aiki.
3D ne tsaye a cikin SECTION D, suna shirye cikin kayan aikinsu, baka iya ganin komai a jikinsu face idanu, yau takasance ranar da waɗan nan jarirai zasu shaƙi iskar duniya, za'a cirosu daga cikin kwalba, sun cika watanninsu tara ciff tamkar yadda kowani ɗah yake yin watanni tara a cikin uwa. TO FA, ALLAH YA KAWO MU RANAR, ZAMU GA YADDA AKE CIRO BABYS ƊIN NAN
Likes comments and share fisabilillah.
STAR LADY TAKU CE TA AMANA.🔥 For more information 08161390581 Whatsapp me only.
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥️
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
STEP 1🔥
2025-12-5.🔥
اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ❤️
E_____________ 40 & 41
Hands gloves ɗin hannunsa Dr James ya gyara tare da tsayawa a gaban ɗaya daga cikin kwalaben, idanunsa a kan na'urar dake nuna gudun buguwar zuciyar babyn. Hannu yasa ya yi pressing wani number dake jiki, ɗan jim ya yi kafin ya ɗauko wani leda dake jikin kwalbar. Hannu yasa ya yage ledar, wani farin abu mai kama da towel ya fitar.
A gefe ya ajiye tare da ɗauko almakashi da sauran abin da zai buƙata suma ya ajiyesu a jefe. Wasu nurses ne suka fara shigo da gadajen babys a jere, shirya beds ɗin suka fara yi a kusa da kowani kwalba. A cikin wannan na'urar dake jikin kwalba ɗin Dr ya danna open control.
Take jikin kwalbar ta ɗan motsa, kafin wani ɗan lokaci kwalbar ta buɗe daga ta sama, yadda kuka san ana yiwa cikin mace tiyasa a fitar da baby, haka suka yi, yasa hannu ya fito da jariri, like seriously! Babyn da cibiya a jikinsa, sak yadda uwa take haihuwa, babu wani banbanci, watau basu fito ba sai da suka shirya, karya ne su kyankyashe yara a iya banbantasu da waɗan da uwa ta haifa tsabar kwarewa!.
Wannan abin da ya fitar a leda kamar towel ɗin ɗauko ya naɗe babyn a ciki, jikin yaron har da jini-jini, da kuma fari-fari haka. Naɗe babyn a ciki ya yi tare da kwantar da shi a saman bed ɗin, sannan ya ɗauko wani leda ya yaga ya sake fito da wannan zani mai kama da towel ɗin, goge yaron ya fara yi tare da ɗauko cutton ya cigaba da goge kunne da tafin hannun yaron.
Daga bisani ya yanke mashi cibiya, bayan ya yanke ya ɗauko olive oil, man zaitun dai tamu ta gargajiya, dan a kayan kowani baby da aka kawo akwai man zaitun ɗin. Jikin yaron ya shafe da man tare da ƙara kudundunesa saboda ya ga yana rawan sanyi sosai.
Kafin ya matsa daga wajen sai da ya tabbatar yaron ya yi kuka, sannan ya gama mashi komai ya matsa izuwa kwalbar gaba. A haka suka ciro dikka yaran nan, amma fa kwanaki biyu suka ɗauka, dan yara sama da 150 ba wasa ba, sun ɗauki kwanaki biyu suna wannan aiki.
Bayan sun kammala tsab aka shigar da yaran wani ɗaki dake gefe, yaran sai kuka wasunsu suke yi. A wannan ɗaki ƴan matan nurses sun fi 20 a ciki, yadda kuka ga ungorzoma ke yi wa jarirai wanka haka nurses suka wanke yaran gabaɗaya. Cikin tsadaddun kayan sanyi aka shirya yaran. Dikkansu aka kwantar da su a kan gadajensu, amma sun ɗauki kwanaki huɗu suna wannan aiki, idan kuka haɗa da kwanaki biyu na fito da su ya haɗu kwanaki 6 kenan.
Ya ALLAH, idan kuka ga yaran nan sai kun sake kallonsu, wlh lafiyayyu da su, ga wayau, dan sai ɗaga hannaye da kafafu suke suna buɗe baki alamar neman abinci suke yi, wlh yaran sun haɗu, gwanin burgewa, tamkar ka zauna ka yi ta kallonsu kada ka daina.
A kwanaki na bakwai da fito da su da daddare 3D suka shigo ɗakin da jajiran ke kwance, dikka nurses dake kula da babys ɗin suna barci, akwai gadon nurses guda 10 a ɗakin, su 20 ne kuma suke kula da yaran, dan haka gado ɗaya mutum biyu suke kwana.
5 na yamma 3D suke tashi daga aiki su koma gidansu, amma yau da misali karfe 12 na dare sai gasu a cikin hospital ɗin, kuma a SECTION D wajen babys ɗin. Kunna ainahin light na ɗakin suka yi, dama nurses ɗin sun kashe haske suka kunna dim.
Take haske ya gauraye ko'ina, dikkansu 3D suna sanye cikin shiga iri guda, sleeping dress mai kyau da tsada, amma hannayensu sanye da hands gloves, sannan face mask a fuska, iya idanunsu kawai kake gani.
Wasu irin gadaje suka shigo dasu wanda yake tamkar kwai, yana da marfi, sannan akwai oxygen a cikin gadon, ko an rufesa babys zasu yi numfashi. Tin da suka shigo babu wata nurses da ta iya motsawa, dik suna barshi tamkar waɗan da suka sha maganin barci.
Wasu babys ɗin idanunsu biyu suna wasan dare da yara suke yi da ƴan kafafunsu da hannayensu gwanin burgewa. Daga layin farko suka fara selecting yaran suna ɗauka su sanya a cikin wannan gado mai kama da incubator da suka shigo da su.
Abin mamaki kuma ba kowani baby suke ɗauka ba, da alama akwai abin da suke dubawa kafin su ɗauka, dan sai su tsallake yara uku ku ga sun ɗauki baby na huɗu, haka suka dinga bi suna zaɓa, sai da suka zaɓi yara guda 100 ciff, suka shiryasu a waɗan nan gadaje, sannan suka fara turawa suka fita da su waje.
Tin da suka fara aikin nan babu wanda ya yi magana a cikinsu. A tsakiyar babban filin SECTION D suka dinga shirya gadajen, suna shiryawa guards na cikin hospital ɗin suna ɗaukarsu su kai parking lot na hospital ɗin, akwai wasu kattin motoci guda uku masu kwantaina a bayansu, a cikin bayan ɗaya daga cikin motocin guards ɗin suke shirya yaran.
Guards guda 5 ne suke wannan aiki, guards ɗaya sai ya ɗauki babys biyu da gadajen nasu, abin mamaki kuma babys ɗin tin da aka sanyasu cikin wannan sabon gadon nasu dik wanda bai yi barci ba ma ya yi, basa motsi har aka shiryasu tsab a cikin, mota ɗaya ya ɗauki dikka gadaje 100 a bayansa.
Su kuma 3D suka koma cikin baby safe room ɗin suka gyara sauran babys ɗin, suka cire gadajen da aka ɗauke babys ɗin kai, suka gyara saura babys 55 da suka rage, suka shiryasu tsab, sannan suka kwashi gadajen dake empty ɗin suka fita da shi.
Sannan suka dawo suka kashe wutar ɗakin, suka kunna masu dim light ɗin. A tare suka jera izuwa parking lot ɗin, already guards ɗin sun gama shirya komai.
Dr Mark ne ya karɓi wata katuwar rigar sanyi mai kauri da tsawo daga hannun guards dake tsaye a gaban motar da aka shirya babys ɗin. Sanya rigar ya yi a jikinsa kafin ya karɓi p-cap ya sanya, ya gyara nose mask ɗinsa kafin ya karɓi glass ya sanya.
Sannan ya shiga gidan gaba driving seat na kwantainar, da alama shi zai ja motar, guard guda ɗaya ya shiga gidan gaba shi ma........ "Safe journey". A tare Dr Kamal da Dr James suka faɗa. Kai kawai ya jinjina masu tare da tada motar, a lokacin karfe 4 na asuba ta yi.
Sai da suka ga fitarsa ta wata katuwar gate dake wajen parking lot ɗin, sannan suka juya izuwa gidansu.
TO FAH, INA AKA KAI BABYS ƊIN KUMA? ME ZA'AYI DA SU!. Ni kaina tsoron abin da alƙalamina zai rubuta nike yi!.
Washegari da safe kamar yadda suka saba haka nurse's ɗin suka tashi, tin asuba suka fara yi wa babys ɗin wanka game da haɗa masu madara masu ɗumi, dik wanda suka yi wa wanka suka shirya shi sai su haɗa mashi madara, akwai wani na'ura dake jikin gadonsu, an yi shi kamar hannun mutum, a jikinsa ake maƙala masu fidar madara ya sa masu a baki su yi ta ja kamar nonon uwa bayin ALLAH.
Basu san uwarsu ba, basu san uba ba, su dai kawai yaran kwalba ne da aka kyankyashe, basu san daɗin nonon uwa ba sai dai madara, ya ilahi, ko wannan musifa bai isa yasa tausayi a zuƙatan masu sayar da sperm and eggs da mahaifarsu ba? Ko dan rashin madogara da yaran nan zasu tsinci kansu bai isa ku ji zuciyarku ta karaya ba? Bama ku san me ake yi da yaran ba tukun nan!.
Ko kaɗan nurses ɗin nan basu damu da babu raguwar babys ɗin ma, da alama sun saba kowai shekara za'a kyankyashi jarirai kuma bayan watannin da basu kai uku ba dik jariran suna zama babusu, so kunga ba zasu damu da cewa an kwashi wasu babys ɗin ba.
Suka shirya yaran tamkar yadda suka saba, dik babys ɗin babu wanda yake kuka sai wani jariri guda ɗaya wanda tin da aka haifi ɗan nan yake tsala kuka, da alama yana da rikici, dan wani lokaci sai nurse ta ɗaukesa ta yi ta faman jijjiga shi, yana da rikici sosai fiye da yadda ake tinani, kuma yana da mugun wayau sosai, dan shi yana jin madara a baki yake damkewa ya fara sha, but sauran yaran sai sun ji yana zuba su dinga lashe baki, basu iya tsotsa sosai ba.
Wani abin mamaki kuma wlh yaron ya fi kowannensu kyau, ya fita daban a cikinsu, yana da violet eyes sak irin na Seraphina, yaron fari tas tamkar madara, ya fi saura dikka haske, ɗan bakinsa nan sak na Seraphina, kai a taƙaice suna mugun kama da Seraph tamkar an tsaga kara, ni da kaina sai da na girgiza da ganin wannan yaro, wlh kamar ka sacesa ka gudu da shi, wayau kamar Seraphina, ga rikici ma kamar ita yadda take rikita mana Aryan Champion namu.
A ɓangaren 3D kuma yau su biyu ne a zaune a office na Dr James, Dr Mark bai dawo daga kai babys da ya tafi ba, suna zaune suna hira, Dr Kamal ya ce. "Lazy tana wasa da hankalinmu sosai fa, amma meyasa ka yi mata shiru ne?".
Dr James dake faman cike form da rubuta jariran da ake fita da su ne ya amsa da. "Taimakona ta yi ai"...... "Ban gane ba". Dr Kamal ya faɗa cike da mamaki a kan face ɗinsa...... Ɗagowa Dr James ya yi, a kansa ya sauke idanu kafin ya amsa da. "Dama ina neman hanyar da zan wahalar da su Zinta ne ai, su saba da juriyar da kwarin zuciya, kasan bana son mutum mai rauni, kuma I love Zinta more, shiyasa nike son horata ta zama mai taurin zuciya".
(ALLAH yasa ka horata ta zama mai taurin zuciya ta fara cin ubanka! Jama'a ku ce Amin, shege tsinanne!)
Wani shu'umin murmushi Dr Kamal ya saki kafin ya ce. "Shiyasa kake fakewa da ka yarda da karyar Lazy kana soke masu aiki ko? Gaskiya mutumin baka da kyau fa"....... "A tinanin Lazy ita ta mum wayau ai, I will continue using her to achieve my goals, but one day one time".
Dr Kamal ya karisar mashi da. "The game will be over"........ Shiru ya ɗan yi tare da mayar da hankali kan rubuce-rubucen da yake yi. Bayan ya kammala ya cire wasu fareren takarda guda biyu. A saman keyboard laptop dake gabansa ya ɗaura su, sannan ya ɗauki table phone ɗinsa, sister Lazy ya dannawa kira.
Bugu ɗaya ta ɗauka tana wani karya murya. "Jeki turo mun Maya da Zinta". Ya faɗa ba tare da jiran amsarta ba ya katse kiran. Takaici tamkar ta haɗiyi zuciya ta mutu, wani irin dogon tsaki ta ja tare da miƙewa tsaye. Fuuuu ta fita tana wani huci tamkar zata kama da wuta.
Kai tsaye SECTION C ta nufa, yau suka kammala aikin haɗa chemicals da aka rubuta masu a document ɗin, dik sun gama haɗawa, a yau suka koma ainahin office ɗinsu sai ga sabon sammaci, ko hutawa bai bari sun yi ba.
Sai da Lazy ta zagesu fes kafin ta ce su wuce 3D na kiransu. Da sauri suka miƙe, dama kiran suke jira, sun kammala aiki suna jiran su ji result ɗinsu. Sai masifa sister Lazy ke zazzaga masu, amma basu wani damu ba. Suka bi bayanta, a office ɗinta ta tsaya tare da ce masu su wuce ciki.
Da sauri suka shige ciki suna dafe kirjinsu dake bugawa da karfi. Tin da suka shigo ta ƙasar ido Dr James ya fara satar kallonsu har suka iso in da yake, har ƙasa suka durkusa suka ɗaga masu gaisuwa.
Basu amsa ba, cike da bada umarni Dr James ya miƙo masu paper ɗin tare da cewa su yi sign. Jikinsu na rawa suka miƙe suka fara sign da pen ɗin da ya basu. Sai da suka yi sign ɗin suka gama sannan ya miƙe tare da ce masu su ɗauki paper ɗin su biyosa.
Ya faɗa tare da wucewa gaba, da sauri kowacce ta ɗauki nata paper ɗin suka rufa mashi baya. Miƙewa Dr Kamal ya yi ya rufa masu baya yana cigaba da yaba kyau irin na jinin Muhammad, yaran sun haɗu, a cikin ransa ya ce. "Gaskiya karshen Muhammad bai yi kyau ba! Ya yi mana aiki cikin ruwan sanyi yaki, ga shi ya jawa kansa, mun saka shi yin aiki dole, mun kashe banza, mun kuma cire abin da yake taƙama da shi, sannan yau in mun ga dama zamu sake kyankyasan Muhammad sabo tin da muna da spem ɗinsa, mun kashesa kuma muna shirin mallakan ƴaƴansa, su haifa mana masu irin ƙwaƙwalwar tasa, ya zo a banza kuma ya koma a banza, ja da 3D baa haifi mai yin wannan ba!! Mutuwa da kanta tsoron 3D take ji bare ɗan adam".
Ni kam na ce mu faɗawa Dr Kamal cewa IRON FIST jinin daddy Muhammad ɗin ne ko kuma dai mu yi shiru su faɗa mashi? Mu faɗa mashi Lion watau Zayra'an first born of daddy Muhammad yana numfashi a doran duniya ne ko mu yi shiru? Na ce mu faɗa mashi daddy Muhammad ba zai mutu a banza bane ko dai mu yi shiru? Na sake cewa mu faɗa mashi cewa Lion shi kaɗai gayyace, shi kaɗai bataliyar runduna guda ne ko kuma dai mu yi shiru? Na sake cewa mu faɗa mashi Lion ya dame daddy Muhammad a dik abin da suke zato ne ko kuma mu yi shiru?.
To ku ba don abubuwa da suka sha kan IRON FIST ba kuna tinanin izuwa yanzu ba zasu zaƙulo 3D bane? Abubuwa sun masu yawa, ba ƙasa ɗaya ba, suna cikin ƙoƙarin warware wannan basu gama ba wata ta kunno masu kai, amma very soon zasu samu natsuwa, zasu juyo ta kanku ne! Kuna ganin kamar ba wanda zai iya zaƙuloku, to sai dai idan ba jinin daddy Muhammad ba!!
Kai tsaye cikin SECTION D Dr James ya shiga, su Maya na biye da shi. Ɗakin da babys ɗin suke ya shiga da su. Tin daga bakin kofa suke jiyo kukan wannan baby mai kama da Seraphina namu, hakan yasa da Dr James ya shiga ya umarci a miƙo mashi yaron. Da sauri nurse dake rike da babyn ta kawo mashi shi.
Maya tsabar son yara har ta kai hannu zata karɓesa, tamkar zata kwacesa ma, ta manta cewa 3D ne ya ce a miƙo mashi shi. Karɓarsa Dr James ya yi tare da ɗagasa kaɗan yana kallon babyn. Da ya haɗa ido da babyn sai da ya ji gabansa ya faɗi, amma sai ya yi tinanin saboda violet eyes na yaron ne yasa ya ji hakan.
A saman shoulder ɗinsa ya saɓa babyn tare da kallon nurses da suka zube gwiwowinsu a ƙasa suna zuba masu gaisuwa....... "Dik ku kwashi komai naku ku koma hostel ɗinku, daga yau aikinku ya kare a nan". Cewar Dr James.
Dik da suna son sanin meyasa, amma basu yi gigin tambaya ba, saboda babu fuska. A hanzarce suka kwashe komai, da sauri suka fice. Zinta da Maya sai kallon babys ɗin suke yi suna jin tamkar su je da gudu su rurrugumi babys ɗin. Amma babu dama, sun natsu saboda 3D dake wajen.
"Daga yau ku zaku dawo kula da wannan sashe, zan turo nurse ɗaya ta faɗa maku yadda zaku kula da babys ɗin"........ Cike da mamaki Dr Kamal ya ce. "Su biyu kacal? Babys ɗin sun yi yawa ai"......... A dake ya ce. "To aikin me suke yi? Sai su wuni aikin babys ɗin! Dama ban kawosu nan dan su huta ba!". Babban magana, ta ya za'ayi su iya kula da babys guda 55 su biyu kawai? Kuma ba wai sun iya bane, hasalima basu taɓa koda rike baby ba sai yau zasu fara, amma da yake basu san wahalar aikin ba sai daɗi kamar ya kashesu suke ji, har da murmushi.
Miƙawa Zinta babyn hannunsa ya yi yana faɗin. "Kada ki bari ya sake yin kuka!". Tin da ya karɓi babyn yaron ya yi tsit...... Jikinta na kerma ta miƙa hannu zata karɓesa, a lokacin da hannunta ya haɗu da na Dr sai da ta ji wani irin narkakken kaunansa ya ratsa mata zuciya, take ta ji ta kara tsananin son shi. Shi ma wani irin spark ya ji zuciyansa ta yi, amma ya ɗauke kai tare da sake mata babyn.
A natse ya juya ya fita ya barsu tsaye kamar wasu dolaye, bayansa Dr Kamal ya bi yana waigo Maya dake ta faman sakin cool smiling tana leƙa fuskan babyn da Zinta ta rike, basu iya rike baby ɗin sosai ba, sun lankwasa mashi wuya kaɗan.
Suna fita sister Maya ta ce. "Sister Zinta kina ga babys dayawa, to yaran waye? Ko dai a nan sister Lazy ta ɗauko wancan babyn dama? Yanzu kullum zamu kasance da babys ɗin nan? Wayyo daɗi". A kiɗime take magana tana zaro idanu, irin she was so surprised na ganin yaran.
Murmshi tamkar bakinta ba zai rufu ba, da gudu ta nufi wajen sauran babys ɗin, ta zama tamkar zarariya, tana ganinsu tana murmushi, sai tattaɓasu take yi tana tsalle, dik yaran suna ta wasa na ɗaga kafafu da hannaye, gwanin burgewa, yarinyar nan Maya dik kiɗime ta zauce a kan yaran nan.
Ita kuwa Zinta sai faman jijjiga babyn hannunta take yi amma yaki yin shiru, Dr James na bata shi ya fara kukan again, yana ta irin feket-feket kamar yana son yin kukan mai karfin nam, baiwar ALLAH bata taɓa aikin yara ba sai yau, ta ma rasa me zata yi mashi ya yi shiru, sai cewa take yi sorry my baby. Amma ina babu alamar zai natsun nan fa.
Kafin ta farga ya fashe da kuka mai sauti, hakan ya jawo hankalin Maya a kanta, idanun Zinta ne ya cicciko da kwallah wai babyn yaki ya yi shiru, har ta gaji, kuma tausayinsa take ji, bata son ya yi kuka.
Da gudu Maya ta dawo gareta, a gabanta ta tsaya tare da miƙa hannu ta karɓi yaron, haka kawai suka ji wani irin tsananin kaunar yaron, sai suke jin tamkar jininsu ne koma ɗan cikinsu, har cikin ransu suka jisa.
Rungumesa sister Maya ta yi a kirnjinta, ta fara jijjigasa, amma yaki yin shiru. Hakan yasa ta ɗan yi ƙasa da shi, ta haɗe fuskokinsu, tongue ɗinta ta zura mashi a baki. Ai da sauri ya capke ya fara tsotsa tare da yin tsit.
Aikuwa Maya sai ta hau tuttula mashi yawonta a baki, shi kuwa yana tsotsan harshenta yana shan yawun nata. Tsalle sister Zinta ta yi, tana farinciki wai sun samo hanyar saka babyn yin shiru, kullum idan yaron ya yi kuka haka zasu dinga yi mashi. Wlh kan ka ce me yaron nan barci ta ɗaukesa, da alama shi nonon uwa na gaske yake so ba madara ba.
Ganin ya yi barci ne yasa ta zame tongue ɗinta a hankali, ta saɓa shi a saman shoulder ɗinta, can ƙasa ta ce. "Ina zan kwantar da shi?"..... Nan sister Zinta ta fara rarraba idanu, can ta hango gadon da yake empty, a nan ta gane ga wajensa, ta ce su kai shi wajen.
A hankali sister Maya ta nufi wajen da shi. Kwantar da shi ta yi, suka zazzauna a gefen gadajen masu kula da babys ɗin, suna shirin fara yin magan kenan sai ga wata nurse ta shigo. Da ido suka bita, har katsa ta durkutsa ta gaishesu kafin ta faɗa masu ita ce wacce aka ce ta zo ta koya masu kula da babys for two days.
Fuska ba yabo ba fallasa suka tarbeta tare da bata wajen zama, daga nan ta hau yi masu bayani, suka kasa kunne suna saurara, sai murna suke yi sun samu yara. ME KUKE TINANIN ZAI FARU JAMA'A?.
A ɓangarensu 3D kuwa, wannan meeting room ɗin nasu suka shiga. A saman sofa suka zauna tare da kunna wannan makekiyar computer dake a gabansu, wasu lambobin Dr James ya shigar, take ya danna call.
3 times ya yi ringing sai duhu ya baibaye computer, after 3 seconds sai wasu mutane suka bayyana a gaban screen ɗin. Fararen mutane ne tas, suna sanye da rawani irin yadda larabawa ke sanyawa, kuma suna sanye
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 50 Chapter of 95