Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ai ko dan fatan da take yi na ya haifa masu yara dayawa zata so ya auri Angelina, ALLAH yasa a haihuwar farko ta haifa masu ƴan huɗu kamarta, su biyu iyayensu suka haifa, ga shi ita bata taɓa haihuwa ba, shiyasa ta matsu ya yi aure ko daga gefensa za'a samu haihuwar, ta matuƙar matsuwa ya yi aure, dan haka tana jin Angelina ƴan huɗu ne ta ce shikenan ga matarsa. Cike da farinciki ta dinga yabon kyan Angelina ta hanyar yi mata typing ta tura. Angelina ta ji mugun daɗin wannan abin, ta dinga yi mata godiya, Aunty Ummie ta tsare hotonsu su huɗun da kallo, lokaci guda ta ji V ta kwanta mata a rai bayan Angelina, V akwai shiga rai sosai, sai addu'a take yi ALLAH yasa rabon Zaynish ne Angelina, ALLAH yasa tashin farko su haifa mata ƴan huɗu dikka maza, sai ta sake haifa masu ƴan huɗu dikka mata, addu'a sosai ta dinga yi kafin ta turowa Angelina hotunanta kala uku ita ma, ɗayan ita da Zaynish ne wancan zuwansa gida hutu suka ɗauka, biyun kuma ita kaɗai ne a shagonya. Wai jama'a a ina Angelina ta samo number Aunty Ummie ne? Ku bini in faɗa maku. Datsan wayar Zaynish ta yi, kun sansu mayun computer, a nan ta ciro number, shi bashi da number mutane dayawa ma, daga na uncle ɗinsa, sai na Aunty Ummie, sai kuma nasu Leo watau sojojin da suka taho Mission tare, aikuwa number Aunty Ummie ne kawai ya yi saving da special suna, sauran kowanne sunansa ya sanya mashi, dan haka ta ɗauki number, da farko ta zaci budurwarsa ce ganin irin sunan da ya sanyawa number, sai da ta shigar da number laptop ɗinta ta yi bincike, a nan ta samo hoton Aunty Ummie da aka yi register sim ɗin, sai taga ai hoton matan jiya ne, nan ta gane ashe number sister ɗinsa ce ba budurwa ba, kun ji yadda aka yi. Angelina ta yi murna matuƙa, ta dinga kallon Aunty Ummie tana ƙarawa, ta kira Manassa kan ta ganta, tsare hoton da kallo Manassa ta yi, sai ta hau yaba kyan Aunty Ummie, kai Aunty Ummie akwai shiga rai ita ma, saboda kyawawan ɗabi'unta. Hoton Aunty Ummie da Zaynish Angelina ta sanya a wallpaper ɗinta, ta dinga yabon African hair ɗinsa, na buzaye dake gwanin burgewa, ya rungumo shoulder ɗin Aunty Ummie game da ɗan rage tsawonsa ya kwanto da kansa ta gefen wuyanta, ya fita tsawo sosai, hoton ya yi bala'in kyau. Tsaki Arya ta sake ja game da cewa. "Ku fice mun daga ɗaki, kuna damuna da shirmenku". Angelina zata yi magana sai ga wani dakakken soja ya tsaya a bakin tantin nasu, muryansa a fashe kato ya ce. "Sir Zaynish yana kiran Angelina, yana cikin tantinsa". ....... Zazzaro idanu a kan Manassa ta yi, sai kuma amsa da gata nan zuwa. Ko kallon in da suke Arya bata yi ba, ta kara jawo laptop ɗinta dab ita ta fara duba drones da ta tura tana kallon Jehan dake gefenta time to time, dik wani information masu muhimmanci tana turawa Leo, a lokacin shi kuma yana waya da Aryan, sai kara mashi kwarin gwiwa Aryan yake yi. Sosai Angelina ta tsorata, ta ɗauka ko Aunty Ummie ta faɗa mashi ta kirata ne, hankalinta ya tashi sosai, ita kanta Manassa da ba ita ta yi laifin bama ta tsorata. Jiki ba kwari Angelina ta miƙe ta nufi waje. Jim kaɗan Angelina ta shigo ɗakin fuskanta ɗauke da fara'a, da sauri ta kariso ta rungumi Manassa tana faɗin. "Sir Zaynish ya ce a tare zamu dinga aiki daga yau, ya ce in ɗauko laptop ɗina bari ya duba wani abin, kuma ya ce in zo da drone na sirri guda ɗaya, ashe Aunty bata faɗa mashi na kirata ba, na ɗauka ta faɗa mashi ne har na ji hankalins ya tashi". Ta faɗa cike da farinciki. Rungumeta Manassa ta yi game da cewa. "Na tayaki murna beb, daga nan zaki sace zuciyansa, ki mayar da hankalinki sosai, ki dage da aiki, ki dinga yin abubuwan da zai sanya ki shiga zuciyansa sosai". A cewar Manassa. Saketa ta yi tana faɗin. "Nagode da shawara my love". Kai kawai Manassa ta jinjina, ɗaukar laptop ɗinta ta yi ta nufi waje. Cikin tantinsa ta shiga, yana zaune yadda ta barshi, ya jawo nasa laptop ɗin ya kunna yana ƙoƙarin sanya password kenan ta shigo baki ɗauke da excuse. Ko kallon in da take bai yi ba. A kusa da shi ta zauna game da fara bin ɗakin da kallo, ko'ina tsab-tsab, an share an goge, yana da mugun tsabta. Kunna nata laptop ɗin ta yi game da miƙa mashi drone na hannunta, ba tare da ya kalleta ba ya karɓa, da kansa ya duba charjin drone ɗin, ya kuma saita shi kafin su sake shi a tashi, a daidai lokacin Arya tana kokarin dawo da drone ɗinta sansani saboda cajinsa ya kare zai iya faɗuwa ƙasa. A natse Zaynish ya ce. "Bana son wasa a aiki, bana son ɓata lokaci, ki mayar da hankali, dik wani motsi na drone ɗin nan ki sanar dani da gaggawa, dik abin da kika gani ki yi gaggawar sanar dani, bana son maimaita magana biyu kan abu ɗaya". Ya yi maganar ba tare da ya kalleta ba. Da okey sir ta amsa mashi cikin girmamawa, sannan ta fara bin drone ɗin zuwa wajen wannan hayaki, dan shi ne aikin dake a gabansu yanzu....... A can cikin tantin Leo kuma, ya kira barrack a wayarsu dake amfani da tauraron ɗan adam wanda babu ruwansa da network, ba kamar sauran wayoyi ba, wayar ujila ce, kira ɗaya zata shiga ba kwana-kwana. Kira ya dannawa BRIGADIER GENERAL AMEEZAN (BGA) dan wannan Mission na arewacin team ɗinsu sun tafi ne a karkashin umarnin BGA da kuma MAJOR GENERAL RAHEEL (MGR) sune ke da alhakin basu umarni a kan komai, suke controlling ɗinsu. Bugu ɗaya BGA ya ɗaga tare da faɗin. "Hello". Tattare natsuwansa waje guda sosai Leo ya yi, cikin girmamawa ya ce. "Good morning sir"........ Daga can BGA ta amsa da. "Morning how is your work?". Da Alhandllh Leo ya amsa mashi kafin ya ce. "Akwai wani information sir". BGA dake dake kan office chair ɗinsa ne ya amsa da yana sauraronsa. Bayanai kan hayakin nan da suka gani gabaɗaya Leo ya sanar da shi, ya ce zasu je su duba menene a wannan waje dan drone ɗinsu yaki ketara cikin wajen, ya bashi bayanin komai, ya rufe da suna jiran umarni. A dake BGA ya ce. "Wait for my feedback, zamu yi zaman gaggawa a kan hakan yau, dik hukuncin da muka zartar i will let you know"...... Jinjina kai Leo ya ɗan yi game da cewa. "Okey sir". Katse kiran BGA ya yi, nisawa Leo ya yi yana ɗan tinani, yana jin kamar ya shigar da abin da suka gani kan ƴan ta'addan nan ma a hukumance su jira umarnin manya, yana jin kuma kamar su yi aikin without waiting for they're permission, shiru ya yi yana tinani, can ya ce bari ya kira Captain Onbish ya faɗa mashi batun hayakin nan ya ji me zai ce. Laluɓo number Captain ya yi, bugu ɗaya Captain ya ɗauka game da kara wayar a kunne, yana zaune a office ɗinsa yana haɗa takardun zaman da zasu yi this coming two days kan yanayin tsaron ƙasar. Bayan sun gaisa Leo ya sanar da shi abin dake faruwa da kuma abin da BGA ya ce mashi. Miƙewa Captain ya yi, ya shiga cikin toilet saboda camerar dake office ɗin, da alama baya son aji hiransa da Leo. A natse Captain ya ce. "Tin da ka rigada ka sanar da shi, wait for his permission, and dik umarnin da ya baka let me know, sannan ka kiyaye, ka yi taƙa tsantsan, muna da zama in the next two days dama, and nasan yau za'ayi zaman gaggawa a kan wannan batu, ka ankare, dan a cikinmu akwai waɗan da basa tsoron ALLAH, ka sani idan wannan hayaki ya gifta ta kan aikinsu to zasu hareka ne ta bayan fage, a zaman meeting ba zasu yarda su fito da alaƙarsu da hayakin ba, sai dai su sayi sojojin dake kewaye da kai, su sanya a kashe bakinka a kan hayakin, kaga sojojin bar one ne a tare da kai, babu abin da suka sani face karɓar umarnin manya, dan haka idan aka basu umarni daga sama tsab zasu ci amanarka, domin haka ka ankare, ina fatan dai ALLAH yasa babu seniors ɗinmu dake da sa hannu kan wannan hayaki bare a cutar da kai". Dik da a dunkule Captain yake mashi magana hakika yana gano komai, Leo mutum ne mai karanta kasan harshen mutum, ya gano Captain sarai, lallai Captain baya son fitowa fili ya ce gurɓatattu sun yawaita a hukumar sojan, kuma da alama Captain ɗin yasan wasu daga cikinsu, yasan daga ina matsalar take, amma ba zai iya faɗa ba, yana dai faɗa ma Leo ya yi taƙa tsantsan. "In Sha ALLAH zan kula sir, Nagode da shawara". Leo ya faɗa cikin girmamawa, ya rasa meyasa yake tsananin kaunar Captain, yana jinsa tamkar ɗan uwansa na jini haka, haka shi ma Captain ɗin, yana mugun son Leo sosai, shiyasa ma yake fitar mashi da sirrin GIDAN SOJA dik da yake sabon soja bai jima da fara aiki ba, amma kunga yana sanar da shi sirrin AZURE amma a dunkule cikin sirri. Sun jima suna hira tamkar abokai kafin daga bisani suka yi sallama, Leo ya yi shiru yana nazarin kalaman Captain, lallai kuwa akwai matsala, a cikin ransa ya ce. "Tabbas zan canza hukumar soja, lallai zan juya tsarin abin, In Sha ALLAH nine mutum na farko da zai fara rusa banzan tsarin nan in shigo da sabbi, daga wannan rana da na kawo sabon tsarina ba za'a sake samun gurɓataccen jami'i ba, zan kafa tarihin da ba'a taɓa kafawa ba, zan bar baya mai kyau".... Nisawa ya ɗan yi game da turawa Arya saƙon ta shirya akwai in da zasu je by 8 PM. Daga nan ya miƙe ya fita, ta baya ya bi ba tare da ya sanar da kowa in da zai je ba. A can gefe kuwa, V ce zaune a cikin tantin Noor rike da laptop ɗinta tana kokarin kunnawa. Shigowa ciki ya yi tare da sake labulen da suke sanyawa kofar tantin. Ɗago kai ta yi ta sauke kallonta a kansa. Bosy smilling ya ɗan sakar mata yana kallon kirjinta dake mashi welcome, sleeping dress ne a jikinta bata cire ba, ko wanka bata yi ba, bama ta jima da tashi ba. Shi kuma yana sanye cikin uniform ɗinsu, ya je bakin ruwa ne ya dawo, zai shigo ɗakin ya umarci da a saki fulanin nan su tafi. Ba musu sojojin AZURE suka rakasu da bulalu suna zanesu har suka isa wajen huts ɗinsu, sun ji a jikinsu, idanu dik ya rena fata. Wanda Arya tai wa kaciya kam ma ALLAH ya karɓi rayuwansa daren jiya, ɗayan matashin ma yau da asuba ya mutu, shi ne fulanin suka fusata suka zo ɗaukar fansa. Zuba mata idanu ya yi, da sauri ta miƙe tsaye, tana sakin cool smiling ta ce. "Good morning my Romeo"...... Ciki ya ƙariso yana amsa mata gaisuwar, dik ya nemi natsuwansa ya rasa, yana jinsa a wata duniya na daban. Zama ya yi gefen mattress ɗinsu yana kallon kyakkyawan surar jikinta dake ƙara ɗaukar hankalinsa, ya kai hannu ya ɗan mari mazaunanta kafin ya riko hannunta ɗaya. A saman laps ɗinsa ya zaunar da ita game da jawo laptop ɗin nata, a tare suka fara pressing, ya ɗaura hannunsa ɗaya a kan flat tummy ɗinta, ya ɗan kwanto da kansa gefen wuyanta kaɗan yana shakar kamshin shampoo na gashinta. Pressing na laptop ɗin take yi cike da kwarewa tana controlling drone ɗinta da ta tura yanzu. Lokaci guda ta ɗan ɗauke wuta game da dakatawa daga pressing ɗin jin sauƙar hannunsa gabaɗaya a saman fatar cikinta, ya ɗage mata rigar sleeping dress ɗin. Wani irin dogon numfashi ta ja game da saukewa a hankali. Yana ɗan turo baki ya ce. "My Julie, ina cikin wani yanayi". A shagwaɓe ya faɗa. Bata iya motsawa ba, ta dai cigaba da yin shiru tana jin yadda yake yawo da hannunsa a kan cikinta. Sai kuma ya haurar sama izuwa kan tula-tulanta. Wani irin nisawa ta yi a lokacin da ya taɓa breast ɗin nata, ai narke mashi ta fara yi tana sakin jikinta. Kara matseta a jikinsa ya yi, slowly ya sauke laptop ɗin ƙasa game da juyawa da ita, suka koma saman mattress ɗim. Ya kwantar da ita kafin ya zare rigan jikinsa. Dawowa kanta ya yi, ta yi shiru tana binsa da kallo, ga wani irin shaukin soyayyansa dake ɗebanta. Cikin wani irin salon kauna ya haɗe bakinsu waje guda, hot kiss ya fara bata. Bata yi ƙasa a gwiwa ba ta fara mayar mashi da martani, ai take suka narkewa juna, suka fara bawa flower ruwa, take ya rabata da kayan jikinta, ya mance in da yake da kuma cewa rana ne ba dare ba, dik da babu wanda zai shigo mashi ba da izininsa ba amma rana ai da kunya. Ina bai san wannan ba, ya hau juyata son ransa, sai da ya mantar da ita in da take kafin ya yi shirin shigarta. Kasancewar yasan in da suke, ya kuma san babu iyayensu a kusa, hakan yasa ya yi shirin buɗe kofar a hankali, ya daure ya rike kansa. Tamkar mai jin tsoron wani abin haka ya fara shigarta yana kallon face ɗinta. Datse idanunta gam ta yi tare da ƙanƙame massive chest ɗinsa sosai, tana son yin kuka amma ta gagara, shi ma ƙanƙameta ya yi yana ƙoƙarin ganin ya rike kansa sosai bai yi mata da zafi ba. A tare idanunsu suka cicciko da kwallah, ya kwanto kaɗan ya haɗe fuskokinsu, in a romantic mood ya ce. "My Juliet, i am so happy, i so excited, you're so sweet over, hug me tightly". Yana lumshe idanu ya faɗa. Cikin muryan kuka da azaban zafi ta ce. "My Room, it hot"....... Yana ɗan shafa gashin kanta yana kara shigarta a hankali ya ce. "Sorry my Juliet, zan yi a hankali, hug me tightly". Da sauri tasa hannayenta dake ta faman kerma ta ƙanƙame faffaɗar bayansa sosai, ta fara cusa kanta a cikin kirjinsa tana gogawa, hawaye bibbiyu ne suka fara wanke mata fuska, ta yi ƙoƙarin ganin bata yi kuka ba, amma abin ya zarce yacce take tinani, bata san time ɗin da ta fara kukan bama. Shi ma kuka ya fara yi, amma shi kukan daɗi ne, hawayensa ya fara sauƙa a gefen wuyanta in da ya kwantar da kansa, ya ƙara rungumota da kyau......... Lokacin da ya shigeta ya buɗe kofar gabaɗaya kuka mai zafi ta fashe mashi da shi wanda ya sanya nasa hawayen suka kara tsananta gudu sosai, mugun tausayinta ne ya shigesa, dan kuwa shi kansa yasan dik da a hankali ya yi mata dole zata ji zafi matuƙa saboda yarinya ce. Da ya tabbatar ya buɗe kofar sai ya zare jikinsa a hankali, dama buƙatarsa ya buɗe ɗin ne, bai haɗa mata dikka biyu ba, ga wahalar samun hanya ga wahalar saduwa, sai ya barta da guda ɗayan kawai bawan ALLAH. Yana tsananin sonta kuma yana tausaya mata. Da ya zo zare jikinsa kara fashe mashi da kuka ta yi, slowly ya ɗago kansa daga wuyanra, ya laluɓi bakinta ya haɗe da nasa, ya haɗe fuskokinsu yana cigaba da tayata kukan. A hankali ya fara mantar da ita zafin da tasha ta hanyar salon soyayyansa, ya dinga sarrafata har ya sake kashe mata jiki sosai. Da yaga jikinta ya yi sanyi sai ya sassauta mata rungumar, ya gyara mata kwanciya da kyau, yana kallonta tana kallonsa idanunta suka fara rufewa, kafin wani ɗan lokaci barci ya kwasheta. Ajiyar zuciya ya sauke game da matsawa ya ɗaura face ɗinsa kan nata, can ƙasa ya ce. "I really love you my wife, ba zan taɓa yin abin da zai wahalar dake ba, musamman da muka kasance a nan, yanzu ma dan ba yadda zan yi ne". Ya kai karshe game da sumbatar ɗan bakinta. Intently ya ɗaga jikinsa daga nata, bananarsa ya bi da kallo yana ɗan mamaki yadda jini sosai ya ɓata shi, wai a haka shi a hankali ya bita, wannan kam da ya fito mata a sojan shi sai yaya? Da alama doguwar sumewa zata yi. Sake mai da kallonsa a kan kyakkyawan fuskanta ya yi, sai zuba barcinta take yi tana sauke ajiyar zuciya. A hankali ya miƙe zaune gabaɗaya, ya jawo army blanket ɗinsa ya lulluɓeta da shi har wuya, sannan ya sauƙo ƙasa. Wani irin sabon farinciki ya fara ji na shigarda, ya fara jin wata sabuwar rayuwa, yana jin tamkar bashi ba, kaman sabon mutum ne, kamar kuma an sauke mashi rock mai nauyi a kansa. Kayansa ya mayar ya nufi waje. Kai tsaye cikin banɗakinsu ya nufa. Boket ya ɗauko, ruwa ya ɗebo ya dawo, tsabtace jikinsa tas ya yi ya dawo cikin tantin, cikin tactical t-shirt and trouser ya shirya. A gefenta ya zauna game da jawo laptop ɗinta ya fara aikin da suka fara suka ajiye, ya fara controlling drone ɗin. Dik bayan minti sai ya juyo ya kalleta, tana ta barcin wahala ƴar ƙaniya, dan ma ta samu yana sonta sosai ya tausaya mata. A can gefe kuwa, bayan fitar Angelina daga ɗakin Manassa ce ta ɗauko wayarta, ta shiga Whatsapp game da cewa Vash. "Hello my world"..... Yana rike da wayansa zaune a bakin ruwa saman rock kusa da wasu flowers masu mugun kyau da ɗaukar hankali launin white and yellow, white daban yellow ma daban. Ganin saƙonta yasa ya ɗan yi murmushi tare da reply. Angry face of emoji ta turo mashi game da cewa. "Baka san ina da kishi sosai ba ko?"....... A taƙaice ya ce. "Na sani mana my demon"...... "Okey, to baka san mu aljanu ba'a yi mana kishiya bane?"....... Yana ɗan faɗaɗa murmushinsa ya mata reply da. "Ban san ba'ayi maku kishi ba ai, but ke ba kishiya nai maki ba ai, ke kika zo kika samu soyayyarta a cikin zuciyata, kinga kenan ta rigaki samun zuciyata, dan haka ita ce tawa". Wani irin haɗaɗɗen murmushi ne ya kubce mata na jin kalamansa, ta sanya hannu tana dafe kirjinta, sai ta rubuta mashi. "Kasan waɗan nan kalamai da kake yi na nuna soyayyar wata a fili yana ƙona mun rai ko? Ina jin zafi, kuma ka sani ban kasheta bane kawai saboda bana son rasaka". Smile emoji ya turo mata kafin ya ce. "Manassa ba wata bace, ta zarce ace mata wata, she's my life, my happiness, dan haka ki daina ce mata wata, she's my wife to be In Sha ALLAH, dole in nuna soyayyarta a fili". Yana gama yi mata typing ya tura sai ya juya ya kalli sojoji biyu dake tsaye a ɗan nesa da shi dan bashi tsaro, ya kira ɗaya daga cikinsu. Sojan na zuwa ya ce mashi. "Go and call surgeon Manassa for me"...... Da okey ya amsa mashi game da sara mashi kafin ya juya ya nufi cikin sansaninsu. Yana barin wajen sai ga saƙonta na emojin kuka ya shigo, a ƙasa ta yi short typing kamar haka. "Idan na mutu kai ne sanadi"....... Murnushi ya yi kafin ya rubuta. "Ba zaki mutu ba, zaki rayu da abin sonki a duniyarku na aljanu amma ba dai ni ba, ni na Manassa ce ita kaɗai". Angry emoji ta turo mashi, a ƙasa ta rubuta. "Lallai zan raba Manassa da numfashinta, sai na kasheta, sai dai kaima ka mutu kowa ya rasa"....... Shiru ya yi yana murmushi, diramar tana burgesa, Manassa gidan rigima, kai jama'a wannan yarinya sai shirin ALLAH, bai yi mata reply ba yana jiran ta zo ya ganta nema, safiyar yau bai samu damar ganinta ba. After like 2mins sai gata tare da sojan sun iso wajen, kallo ɗaya Vash yai mata ya ɗauke kai yana ɗan ɗaure fuska, tana sanye da jeans da top, kayan sun fito da surarta sosai, abin ya ɓata mashi rai, larabawa da kishi na 5&6, shiyasa ya ɗaure fuska tamau. A kusa da shi ta tsaya game da sara mashi, cikin girmamawa ta ce. "Ganinan sir"...…... Mamakin yadda ta iya basaja ne ya kama shi, wannan yarinya, ji yadda take girmama shi a zahiri kamar ba yanzu ta gama sanka mashi rashin kunya a waya ba, wai aljana, a cikin ransa ya ce ranar da zan kama wannan aljana yana nan zuwa, zan yi maganinki ne. A fili kuma ya nuna mata wajen zama kan ta zauna. Ba musu ta zauna saman dutsen dake kusa da shi, kamshin jikinsa ta shaƙa game da ɗan lumshe idanu kafin ta ce. "Sir gani nan"....... "Daga yau tare zamu fara aiki, bana son wasa kuma bana son ɓata lokaci, ki mai da hankalinki sosai kan aiki, anjuma by 9 na dare zamu fara aikin". Cewarsa kenan. Haba wani irin musulmin daɗi ne ya rufeta, sai ta manta da cewa oganta ne, da sauri ta juyo ta yi hugging ɗinsa tana murmushi......... Ai a miliyan sojojin dake tsaronsa suka yi ƙasa da kai suna ɗan murmushi. Shi kam Vash ji ya yi tamkar baya duniyar ƙasa, musamman yadda yaji kirjinta a jikinsa. Bai san lokacin da ya sauke dogon ajiyar zuciya ba, ya ji tamkar yasa hannu ya rungumeta shi ma, amma ya yi dauriyar rike kansa. Slowly ya ɗan rabata da jikinsa kafin ya ce. "Jeki kawo laptop ɗinki". Da kyar ya faɗa saboda an kashe bakinsa. Miƙewa ta yi ta nufi sansanin nasu. Slowly ya juyo da kallonsa ya bita da ido, yana jin ba zai iya jurar ganinta ba tare da shiga irin na larabawa ta rufe mashi property ɗinsa ba, ba zai iya dik in da ta wuce sojojinsu suna kallonta ba, ya manta ba musulma bace, kishi ta rufe mashi ido. Sai da ta kurewa ganinsa ya sauke dogon ajiyar zuciya game da dawo da kallonsa a kan sojojinsu, yaga sun yi ƙasa da kai kamar masu ɗaukar karatun Alkur'ani a majalisar karatu. Ɗauke kallonsa daga kansu ya yi ya mayar cikin tekun nan, yana kallon jiragen ruwa na shawagi a can nesa sosai. CRYSTAL PALACE. KHAIZA'ANS HOUSE. Tamkar Rimsha zata yi kuka ta ce. "My girl ina cikin damuwa matuƙa, please ki faɗa mun ya zan yi?"....... Hannayenta Seraphina ta riko, cike da tsantsar kaunarta ta ce. "Sis, ki natsar da hankalinki waje guda, tin da har zuciyarki bata tsani Uncle Aryan ba to tabbatas zaki iya canza shi, ki yarda dani". Wani irin zazzaro idanu Rimsha ta yi. "Kin san me kike faɗe kuwa my girl?". A tsorace ta yi maganar..... Kai Seraphina ta jinjina kafin ta ce. "Nasan me nike faɗe, ki natsu my sis, ki saurareni".. Ba dan zata iya ɗaukar shawarin nata ba ta natsu game da bata hankalinta. Cike da kulawa Seraphina ta ce. "Ina uncle ɗin naki yake?"....... "Tin ranar Friday ban sake sanya shi a idanuna ba, ya fita cikin fushi dan ya ce baya sona". A marairaice tamkar zata sa kuka ta faɗa. "Yanzu in ce gidansa za'a kaiki ko?"...... Kai ta ɗan jinjina kafin ta ce. "Abba ya ce ya ɗaukeni ya mayar dani gidansa, ban sani ba ko zai mayar dani"..... "Good". Seraphina ta faɗa kafin ta ce. "Ina fatan ya mayar dake gidansa, sis zamu yi nasara, tabbas uncle sai ya zama namu, trust me, zaki mallaki zuciyansa ko yaki ko ya so, ki shirya faɗa domin samawa kanki ƴanci, ki ganki mana, mace kyakkyawa, ga diri, ga komai, tabbas zaki iya samun zuciyansa cikin ƙanƙanin lokaci". With her full confidence ta faɗa. Shiru Rimsha ta ɗan yi, sai take jin tamkar zata iya, sai take ganin kamar zata iya kallon face ɗinsa yanzu, zata iya yi mashi magana, bata taɓa yi mashi magana ba, bata taɓa kallon fuskansa da kyau ba, sai dai a sace ta window take kallonsa, ko in baya ganinta, magana wannan baya haɗasu, tsoronsa da take ji ya zarce yadda kuke tinani, amma yanzu tana

Chapter 87 of 95