wanda yake a ciki, suka yi wanka, sannan suka shirya cikin pjs dan shan iska. Parlo suka dawo suka zauna, gabaɗaya Aryan bai nemi Seraphina ba, kuma tana ransa, dik wannan abin da yake yi tinaninta na cikin ransa, amma ya daure dan ya gwada mata yana fushi da ita har sai ta bashi hakuri.
Wayarsa ya ciro, ya kunne other sim ɗin tare da fara ƙoƙarin nemo number Faryan dan ya ji ya gida suke. Saƙonnin ne suka fara shigowa kamar ruwa, wasu tin daren jiya, sakonni sun kai 30, kuma dik na Seraphina ne. Kin buɗe saƙonta ya yi, ya nufi fita kan saƙonnin kawai unexpected idanunsa suka sauƙa kan sako da number Madam Rohisha.
Da farko kamar ba zai buɗe ba, amma da ya tina kila wani abin ne sai ya buɗe. Saƙo ne a rubuce kamar haka. "Tin da rana muke nemanka a waya a kashe, please idan ka buɗe waya ka gani ka zo gida baby taki cin abinci, taki yin magana sai kuka kawai take yi, na yi rarrashin duniyar nan amma ta ce idan baka zo ba sai dai yunwa ya kasheta".
Yana gama karanta saƙon ta duba time da ta turo saƙon 11:30 na dare. Ya ALLAH salati ya yi a fili tare da miƙewa da sauri, ya duba time yanzu karfe 10:30 na safe, ya yi daidai da lokacin da ya bar wajenta jiya. Dafe kansa ya ɗan yi, bai yi zaton abin zai kai haka ba, ya san tana da saurin kuka, to ya ɗauka idan ta yi kukan na ɗan lokaci zata mance komai ta koma walwalarta, ban san soyayyarsa ta yi matuƙar ginuwa a ranta ba, ba laifinta bane, bata san tana yi ba, laifin zuciya ce, a hankali soyayyar daddyn nata ya gama mamaye zuciyarta ba tare da saninta ba kamar yadda shi ma soyayyarta ya gama mamaye dikkan jinin jikinsa ba tare da ya sani ba.
Jin ya yi salati ne yasa guru tambayarsa lafiya! Ai ina, bai bi ta kan guru ba ya nufi waje da sauri tamkar zai tashi sama. Kai tsaye benensu ya nufa. Yana shigowa ya shiga cikin ɗakinta kai tsaye.
A bakin door ya tsaya ya zuba mata ido, tana zaune a tsakiyar gado, ta rungumo katuwar teddy ɗin fari tas da girmansu kusan ɗaya da ita, sai yazamana tamkar ita da kawarta Rimsha ne suka rungumi juna, tana manne da waya a kunne, tana kuka tana faɗawa Rimsha daddynta yana fushi da ita, tin jiya da ya fita cikin fushi bai dawo ba kuma bai kirata ba, da ta kirasa yaki ɗauka, da ta matsa ya kashe wayarsa, Rimsha ta taimaka mata ba zata iya jurewa ba.
Ya so ace ya ji amsar da Rimsha ɗin ta bata, amma ya cigaba da zuba mata ido yana kallon yadda take kuka tana turo baki, idanunta sun kumbura sosai, sun yi jajir, while ƙasan idanunta ya yi jajir, tsinin hancinta ma jajir, sai shessheƙa take yi. Har cikin ransa ya ji zafin ganin yadda ta sha kukan, amma ya daure yana jiran ta gama wayar, ta ɗan kifa kanta a jikin Teddy ɗin.
Ba yadda Rimsha bata yi da ita kan ta faɗa mata meyasa daddyn nata ya yi fushi ba amma taki faɗe, me ta yi mashi sai ta ce babu, ta ɗaukarwa kanta alkawari ne kan ba zata sake gigin maganar hotonsa da kowa ba, shiyasa taki faɗawa Rimsha a kan hoto ne. Daga karshe dai rarrashinta Rimsha ta yi, ta ce tin da Monday zasu haɗu a school ai kada ta damu zasu san yadda zasu yi da daddyn nan.
Da haka dai ta lallaɓata har ta samu ta yi shiru. Daga haka suka yi sallama, tana ajiye wayar ta ɗago kai tana jan hanci. Unexpected idanunta suka sauƙa a kansa, ya yi holding hands ɗinsa a saman chest ɗinsa, kallonta kawai yake yi. Ai wani irin zabura ta yi, da gudu ta diro kasan gadon tare da sakin Teddy ɗin nata.
Sake hannayensa ya yi tare da buɗe mata, ta zo da gudu ta faɗa jikinsa tare da fashewa da sabon kukan da muryanta sam baya fita. Rungume sosai ya yi tare da ɗagata sama suka koma cikin room ɗin, a gefen bed ya sauketa, ya zaunar da ita tare da tsuggunnawa a gabanta, tana cigaba da kuka sosai mai taɓa zuciya.
Hannu yasa ya ɗago haɓarta, suna fuskantar juna, ɗan shanyewa ya yi ganin yadda face ɗinta ya yi jaga-jaga da hawaye ga kumburi ido. Can ƙasan maƙoshinsa ya ce. "For give me my Cherry Bloom". Ya faɗa tare da kamo hannunta yana ɗan rarraba ƴan yatsunta kuma yana ɗan mammatsatsu, idanunsa a kan face ɗinta.
Cikin kuka tana shessheƙa ta ce. "Daddy for give me, na san na yi maka ba daidai ba, amma baka bani damar in baka hakuri ba, dana kiraka ma kashe wayarka ka yi"....... Manna ɗan hannun nata a kumatunsa ya yi, yana kallon cikin idanunta ya ce. "Ba saboda ke na kashe waya ba, kuma daddy ba zai taɓa yin fushi da Cherry Bloom ɗinsa ba, na yi tafiya ne zuwa........ ". Kome ya tina sai kuma ya fasa faɗa, da ya so ce mata ya je Washington ne sai ya fasa.
Ɗayan hannunta ta ɗaura a saman kyakkyawan madaidaicin sajensa dake kwance a gefen da gefen kyakkyawan face ɗinsa, ɗan shafawa ta yi izuwa lallausan kumatunsa kafin ta ce. "To daddy for give me, I promised you that ba zan sake kwatanta abin da na yi ba"....... "Daddy ya yafe maki, yanzu faɗa mun burikanki guda uku daga cikin burukanki da kike son cikawa a duniya!". So yake ya sanyata farinciki, ya faɗa yana matsa ƴan yatsunta dake saman kumatunsa.
"Ina da buri huɗu dama". Ta faɗa tana sauke ajiyar zuciya. Zuba mata idanu ya yi ba tare da ya yi magana ba alamar yana saurarenta kenan......... A shagwaɓe ta ce. "Daddy ina son zuwa in da rana yake fitowa, ina sun zuwa garin, ina son ganin rana ya fito a kan idona, ina son yawo a tsakiyar teku cikin jirgin ruwa ina ganin manyan shark suna yawo, ina da wannan buri, kuma shi ne babban burina a duniya bayan son ganin Annabi Muhammad ko da a mafarki ne! Ka ji buri biyu! Na farko son ganin Annabi, na biyu zuwa in da rana yake fitowa, da yawo cikin tsakiyar katon teku, na uku ganin daddyna da uncle ɗina, ina son in gansu, in rungumi daddyna in ji ɗumin jikinsa, in faɗa mashi wani mugu ya shigo gidanmu ya kashe mammyna dan ya ɗauka mana fansa, daddyna fa soja ne daddy, yana da karfi kuma yana da bindiga, mammyna ta ce babban jami'i ne, shiyasa nake son in gansa sai in faɗa mashi ya ɗauka mana fansa, burina na huɗu ganin fuskan SSO jarumaina kenan a duniya".
Kamar wasa ya ce mata. "To idan kika ga wanda ya kashe mammyn naki zaki iya ganesa ne?"........ Da sauri ta gyaɗa mashi kai alamar e, kafin ta ce. "Yana sanye da nose mask, amma for sure idan na ga idanunsa zan ganesa, he have jade eyes, very big and sexy, zan iya gane waɗan nan idanun nasa masu zubin ƙanƙarar".
Ɗan ɗauke wuta Aryan ya yi jin ta ambaci halittar idanun Lion, a zuciyansa ya ce babbar magana, watau kallon makashin da ya kashe mammynta take yiwa mashi, lallai akwai gagarumin matsala randa gaskiya zata bayyana.
Ganin ya yi shiru ne yasa ta ce. "Daddy kaga labarai daren jiya? SSO sun je Washington zama da mr President da suke yi dik karshen wata? I saw them in television, daddy i really love SSO with all my heart, amma basu son a kalli face ɗinsu suna ɓoyewa, ina burin in ga face ɗinsu ko sau ɗaya ne"....... Jin waɗan nan kalamai nata ya sanya shi sauke ajiyar zuciya, yana ƙoƙarin yi mata magana sai ta rigasa da cewa. "Very soon zasu kama mana waɗan nan azzaluman IRON FISR ɗin su yi masu kisan walaƙanci, su bawa karnuka gawarwakinsu".
Jin waɗan nan kalamai kuma yasa ya dafe kai, a ransa ya ce. "Mu dai mun shiga uku a hannun Seraphina, daga an tsanemu, sai ana kaunarmu, sai kuma aka ce Lion ne ya kashe Mammy an tsanesa, to wanne ɗaya zamu rike ne?".
Yana cikin tinani ya tsinkayo muryarta tana cigaba da yabon SSO. Nisawa ya yi kafin ya ce. "My Cherry Bloom, ke da kike cikin ɓacin rai kina ta kuka jiya yaushe kika samu damar ganin labarai kan SSO? Ko dai dama kukan gulma ne da rigima?". Ya faɗa yana jifanta da wani irin kallo mai kama da tuhuma.
Turo baki ta ɗan yi tare da fara rarraba eyes ɗinta daga nasa idanun zuwa ɗan bakinsa, sai kuma ta kawar da zancen da cewa. "Daddy I'm feeling hungry". Tana shagwaɓe fuska ta faɗa....... Gera guda ya ɗaga mata kafin ya ce. "Answer my question first, a yaushe aka samu damar ganin labarai kan SSO?. Zaki mun wayau ki canza topic na hira ko?".
"Kai daddy kai daddy, ni kada ka tambayeni". Ta faɗa tana kai hannu ta ja dogon hancinsa, yadda ya ɗaga mata gera gudan nan har sai da ta ji zuciyarta ta motsa, ya yi balain tafiya da ita.
"See your eyes na marasa gaskiya, zaki yi bayani ne anjuma, now go and bring your breakfast so I can feed you, da wani ɗan bakinki a wajen, wai kema kin yi wayau, a haifeki a gaban nawa ne zaki mun wayau yanzu?". Sam ba da wata manufa ya faɗi wannan magana ba face kawai hira..... Zazzaro ido a kansa ta yi, sai kuma ta ce. "Daddy dama a gabanka aka haifeni?"..... Kai ya gyaɗa mata alamar e ba tare da ya kawo komai a ransa ba.
Kara zazzaro ido ta yi kafin ta ce. "Yauwa daddy to bari in baka two questions"...... Jinjina kai ya yi alamar yana jinta......... "Time da muke Jss3 an faɗa mana sai mace da namiji sun yi having sex sannan ake samun cikin da za'a haifi babys, to ina son sanin yadda ake haihuwar, then one of my classmate show me the video na yadda ake having sex between ladies and mens, and i saw the lady is crying a time da suke having sex ɗin, ina son sanin shin dama .......". Ai ɗauke wuta da maganar ta yi ɗiff ta gagara ƙarisawa saboda zazzaro mata ido da ya yi, ya yi mugun razanata ba kaɗan ba, bare ma yadda ta ga face ɗinsa ya canza lokaci guda, take tsananin tsoronsa yakamata.
Muryanta har yana ɗan rawa ta ce. "Da...... Dadd........ Daddy.... Are you okey?"........ Ai bai san time da ya wani irin..............
E lallai Seraphina ta ɓaro babban aiki, da matsala kuwa, watau daman tasan sex? Har video ta taɓa gani, ba shakka yau Aryan zai ɓallata kuma ya kaita asibiti ayi ɗori, baby Cherry Bloom team yau kuma ruwa tsundum.
STAR LADY TAKU CE TA AMANA.🔥
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥️
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
STEP 1🔥
2025-12-2.🔥
اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ❤️
E_____________ 34 & 35
Muryanta har yana ɗan rawa ta ce. "Da...... Dadd........ Daddy.... Are you okey?"........ Ai bai san time da ya wani irin jan dogon numfashi ba. Kome ya tina kuma sai ya sassauta kallon da yake yi mata tare da cewa. "Cigaba da tambayarki". Ya mata haka ne dan yana son sanin iya abin da ta sani kenan ko akwai wani abin.
Ajiyar zuciya ta sauke tare da cewa. "Some of my classmate they said if you want to have sax ka yi using protection dan kada ka samu pregnant parents ɗinka and uncles ɗinka zasu hukuntaka". Ta ɗan yi shiru tana kallon fuskansa.
Watau idan ya fahimceta tana magan a kan zina, idan kuwa haka ne classmate ɗinta and roommates ɗinta suna aikatawa kenan? Room ɗinsu ɗaya da Rimsha, yasan da haka, kuma shi ya ce a haɗasu ɗaki ɗaya lokacin da ya kaita, shiyasa aka cire cikon yarinyar da take ɗakin aka canza mata room aka barwa Seraph filinta, kenan idan haka ne Rimsha ma ta taɓa yin zina?. Lokacin guda ya ji wani irin buga mashi kansa ta yi, kalaman daddyn Rimsha ne ya dawo mashi cikin kai, in da yake cewa. "Ko na mutu a yau ba zan taɓa yin danasani ba, saboda ina da Aryan, ba shakka zai kula da Rimsha tamkar shi ya haifeta, dan haka bana jin zafin cewa zan mutu in barta". Waɗan nan sune kalaman daddynta na karshe-karshe a tsakaninsu kenan, hakika mahaifin Rimsha yana tsananin sonta tamkar ya yi mata numfashi, haka kuma yake kaunar Aryan.
Tabbas Aryan ya yi iya kokarinsa a kan Rimsha, kawai baya son ganinta a kusa da shi ne saboda tana tuna mashi da mahaifiyarta, kun sa dole zai ji zafi, ku tina yadda ya shaku da daddynta, amma muguwar uwarta ta zo ta shiga tsakaninsu, ta karya mashi zuciya, ya mutu adalilinta, dole Aryan ya ji zafi, amma a bayan fage ya tsayawa Rimsha sosai, dik familyn Abba babu wanda ya tsaya a tarbiyarta kamar yadda ya tsaya mata, dik da ya tsani ganinta amma yana ƙoƙarin ganin ba nemi wani abu ta rasa ba, kuma shi ya kaita boarding school dan kada ya dinga ganin fuskarta a gidan, amma ya sanya mata matakan tsaro sosai wanda bata sani ba, kawai in da yake ne ya tsani ganinta.
Hankalinsa ya yi balain tashi jin kalaman Seraphina, amma sai ya daure dan ya kara jin wasu bayanai, da kyar ya iya ce mata. "What's next?"........ Jujjuya idanunta sama ta ɗan yi kafin ta ce. "My roommate said that sex between ladies ya fi ladies and mens daɗi, wai idan zaku yi sex da mace ya fi, Laurat said that sex is sweet especially idan zaka yi sucking penis na boyfriend ɗinka with your mouth, and Aana tana taking wasu drugs wai dan kada ta samu pregnant idan zata bi su Robert yawon dare, to ranar da Senior ya ce in zo mu je ni da Rimsha Aana ta bamu drugs ɗin dan mu sha ni da Rimsha wai kada mu samu pregnant, wai sunan grugs ɗin family planning..........".
Ai gagara iya jura ta gama ya yi, cikin tsananin zafa ya damko dogon wutar nan nata, gabaɗaya ilahirin jikinsa tsuma yake yi, gashin dake kwance a wajen hannunsa sai da suka mimmiƙe saboda tashin hankali, gabaɗaya ya canza lokaci guda, sai wani irin huci yake.
A fusace ya ce. "Kema kina aikata abin da suke yi? Kuna aikatawa ke da Rimsha? Kun taɓa aikatawa?!..." Tsabar tashin hankali da ɓacin rai maganarsa rawa take yi, zuciyarsa na harbawa da sauri-sauri, yana jin zai iya kashe director ɗin makarantar nan a yanzu da zai gansa! Lallai lokaci ya yi da IRON FIST zata yi aiki a kan gurɓatattun makarantu da malaman da basu san aikinsu ba, a basu amanar kula da yara su saki yara har ana aikata wannan abin? Dole su gyara masu zama!.
Ai wani irin mahaukacin razana ta yi, ta zazzaro mashi ido tamkar kwayar zasu faɗo ƙasa, take jikinta ya soma kerma, ta gagara amsa mashi..... Wayarsa dake aljihunsa ya ciro, kunna light na wayar ya yi, pressing ɗinta yai for few seconds tare da mayarwa cikin aljihun nasa.
Kara shaketa da karfi ya yi kafin ya ce. "Dikka a ina kika san wannan? Who told you that sex is sweet? And ki faɗa mun gaskiya waye ya faɗa maki dik waɗan nan abubuwa?"....... Tana girgiza kai, da kyar ta iya cewa. "Daddy a wannan video kawai na gani".
Da ɗayan hannunsa ya yi amfani wajen ɗauke mata fuska da wani gigitaccen marin da ya sanyata daina jin sautin komai na ɗan lokaci, jifa ya yi da ita a saman bed, hannu ya ɗaura a waist ɗinsa da nufin ya kwance belt ɗinsa sai ya ga ashe pj's ce a jikinsa babu belt, ai wani irin takaici ne ya kama shi, babban tashin hankalinsa ɗaya shi ne ya san sun taɓa aikatawa ne ko basu taɓa ba? Zuciyarsa har rawa take a kan hakan, yana jin tamkar zuciyan nasa zai fasa kirjinsa ya fito waje.
Zabura ta yi tana ƙoƙarin miƙewa bayan ta dawo hayyacinta daga marin da ta sha, fuskarta ya yi jajir, hannunsa sun fito ɓaro-ɓaro kwance a face ɗinta, wajen har kumbura ya yi.
Ai tsabar azaba da tashin hankali hawayenta yaki fitowa, ita tashin hankali ganinsa a cikin wannan yanayi ma ya fi komai gigitata, yau ya koma face ɗin IRON FIST ɗinsa, no mutunci no tausayi, dan ji yake yi zai iya sanya kafa ya tattaketa sai ta daina motsi, kun san zuciya shegen abu ne, yau ba soyayya.
Tana miƙewa a saman bed ɗin cikin zafin nama ya damki gashin kanta, janta baya ya yi tamkar zai kwantar da ita, hakan yasa ta ɗaga kai sama, sai ya sanya ɗayan hannun nasa ya damko wuyanta, ya shaƙeta da karfi tare da sake tambayarta a ina ta san waɗan nan abubuwa ba tare da ya saki wuyanta ba, yarinya na ƙoƙarin sume mashi. Ai gagara iya magana ta yi, saboda tashin hankali.
"Who told you all this?!". In a harsh way ya faɗa still bai saki wuyanta ba. Har yanzu ta gagara yin magana, kuma karya take yi, ba iya videon can bane kawai, da yake ya razanata ne yasa ta fahimci abin ba mai kyau bane shiyasa taki faɗa mashi ainahin yadda komai ya faru, yanzu ma daga labari yana neman kaita lahira ina ga kuma ya ji cewa koya mata ake yi? Ai tana ganin yau mutuwa zata yi ta bi mammy ɗinta.
Ganin yadda ta razana ta gagara yin magana ne yasa ya saki wuyan nata, ransa a matuƙar ɓace ya ɗauko school bag ɗinta, zuge zip ɗin ya yi, gabaɗaya ya zazzage abin dake ciki a tsakiyar room ɗin. Ai tana ganin haka ta watsa da gudu zata yi waje, dan tasan tin da ya ɗauko jakarta shikenan ya gama ganin komai, asirinta ya tonu, kasheta kawai zai yi ta sani.
Sai da kuwa tana zuwa wajen door ta samu kofar a rufe, ta yi matuƙar mamakin ganin hakan, saboda a lokacin da ya shigo ai bata ga ya rufe kofa ba, to ta ya aka yi kofar ta rufu? Ta manta da cewa gidansa ne, kuma ta manta da cewa gabaɗaya doors na gidan automated doors ne wanda da app ɗinsu na wayarsa ma kawai zai iya rufe door ɗin ba sai ya kunna computer ba ko ya je wajen control na jikin door ɗin ba, tin da yai mata tambayar farko bata amsa ba ya rufe dikka kofofin gidan, har da kofar ɗakin Madam ya rufe dan ma kada ta ce zata zo ta shiga tsakaninsu, saboda ya sha alwashin yi mata mugun duka in har bata bashi amsa ba.
Hankalinta idan ya yi dubu yau ya tashi, hannu tasa ta toshe bakinta tana faman girgiza kai irin shikenan ta gama yawo yau. Shi kuwa wasu books guda biyar ciff ya zaro daga cikin littafanta da ya gama watsawa, gabaɗaya jikin covers na littafan babu kyan gani, daga lesbian book, sai sex and romance. Wanda aka rubuta how to have a nice sweet sex ya zaro daga cikin biyar ɗin.
Buɗe cover ya yi, ai yana sauke kallonsa a kan page na farko bai san time ɗin da ya ɗago ya kalleta ba. Wani irin razanannen ihu ta zunduma haɗe da cewa yau ta shiga uku. A ransa ya ce daga ke har Madam yau sai na lahira ya fi ku jin daɗi, domin kuwa ita ce malamarki ta farko a gidan nan kafin school! Shi kansa school ɗin naku ba barinsa zan yi ba!.
Innalillahi wa inna ilaihir rajiun ya furta a lokacin da ya fara karanta rubutun da yake farkon shafin, bayan wani hoto da mace and namiji suke kwance sirara akwai dogon note a wajen na bayani dallah-dallah yadda mace zata gamsar da namiji, irin jima'in da namiji ya fiso, yadda zasu yi dan su ji daɗi da sauransu.
Tin da yake a rayuwansa, yau yana da shekaru 33 zuwa 34 a duniya bai taɓa sanin dikka wannan karatun ba, ya dai san abin da musulunci ya koyar, amma wannan kafurin tsiraran karatu bai taɓa ji ba, shi kansa sai da kwakwalwarsa ta wani irin bugawa ya ɗan ɗauke wuta, karatun tafi karfinsa wlh, dan a tsiraranta aka yi ta.
Ya ilahi, wani irin tsumar da jikinsa take yi ne yasa ya yi jifa da takardun, cikin zafin nama ya nufeta yana faɗin ta faɗa mashi daga ina ta samu waɗan nan takardun dikka? Waye ya koya masu wanan mummunar aiki? Ta taɓa yi ko bata taɓa yi ba?".
Da gudu ta watsa ta nufi wajen curtains tana ihu tana faɗin. "Daddy please for give me, ba zan sake ba"....... Yana zuwa ya sa hannu zai damkota ta gudu ya damki curtain na view. Ai tsabar takaici fisgo curtain ɗin ya yi ya ɓaɓakosa daga jikinsa bango ya yi jifa da shi.
Da gudu ta shiga toilet tana bashi hakuri, ta rufo kofa har da sanya key, har yanzu kuka yaki zuwa mata saboda tsananin firgita. Ai yana zuwa dukan takaici ɗaya ya yi wa toilet door ɗin, take kofar ta ruguje. Tamkar mahaukacin zaki ya zama yau.
Ciki ya shiga, da gashin kanta ya damkota, ya jata har zuwa tsakiyar room ɗin. A fusace ya damki wayar tv na ɗakin, da karfi ya fisgo shi ya tsinka. Ja da baya ta fara yi zube a ƙasa tana girgiza mashi kai.
Ai yana zuwa yasa kafansa ɗaya ya take kafafunta dikka biyu. Baya ji baya gani ya fara zaneta tamkar wanda aka saukewa wahayin duka. Tin tana ihu da karfi har ta fara yi a hankali alamar ta jigata, tin da yake bai taɓa dukan mace ba, sai yau a kanta ya fara, basa dukar halitta mai rauni, amma yau ta kuresa ne, dole ya daketa.
Sai da ya ga ta daina motsi, wayar tvn gabaɗaya ya tsisstsinke a jikinta, ya farfasa mata jiki sosai har da jini, ga shi irin dukan haukar nan ya yi mata, bai san in da yake duka ba, zuciya ta ɗebesa kawai dukan yake yi, har a kirji sai da ya daketa, wuya da baya dik, hannunta da tasa ta kare fuskarta dik ya fasa mata.
Ko da ta daina motsi ba wai ya hakura bane, jefa ya yi da ragowar wayar hannunsa, ya tsugguna a gabanta, yana wani irin huci ya fara faɗin. "Faɗa mun kin taɓa aikata ɗaya daga cikin abin da kika kirga? Waye kuma ya baki littafan nan? Waye yake koya maku dikka wannan lalata? Da wani classmates ɗin naku kuke fita yawo? Ina kuma kuke zuwa?".
Sai dai ina, bata motsi, hannu yasa ya ɗan jijjigata, nan ya fahimci suma ta yi, wani irin takaici ne ya kara turnuƙe shi. Cikin zafa ya miƙe ya nufi door, wayarsa ya fitar ya buɗe kofar, yana fita ya sake rufe kofofin gidan, kai tsaye ƙasa ya sauƙo.
Motarsa ya ɗauka ya nufi gidansu. Yana zuwa bai gamasa parking da kyau ba ya fito cikin zafa. Dik wanda ya gansa yau hanya yake bashi a miliyan. Elevator ya nufa kai tsaye ya nufi cikin gidansu.
Elevator na tsayawa ya fita, babu ko sallama ya faɗo cikin main parlo ɗinsu. Nan ya isko Abba, Ammie, Faryan, Hareeln sai Rimsha dake kwance jikin Abba ta tada kai da cinyansa tana danna waya. Dikkansu babu wanda bai razana da ganinsa ba, musamman Harleen da ya riga kowa ɗago ido a kansa.
Cikin hanzari Rimsha ta
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Chapter 84
Chapter 85
Chapter 86
Chapter 87
Chapter 88
Chapter 89
Chapter 90
Chapter 91
Chapter 92
Chapter 93
Chapter 94
Chapter 95
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 44 Chapter of 95